Showing 33001 words to 35664 words out of 35664 words

Chapter 12 - MATAR SARKI COMPLETE

", Dan Allah d'aurin auren Ahmad kuka zo?,guda a cikinsu ya amsa da "eh","to to to masha Allah,dama yace na sanar daku an maida daurin auren se k'arfe biyu da rabi" "

to ai ba damuwa zamu jira har lokacin",a'a me zai hana ku tafi in yaso anjima se ku dawo",wani daga cikinsu ne yace

" wai waye kai da kake nema ka raina mana hankali,inji nura,toma wai na tanbayeka kai waye? Inji mubarak,Ni kasan waye nan da zaka rainan

hankali?" to ni d'in nan da kake gani cousin din Ahmad ne,kuma duk nan da kake ganin mu yan uwansa ne da makobta dan haka babu inda zamuje".

"Muna nan,se munga abun da ze turewa buxu nadi",cikin fushi sani ya gargad'i nura,."malam abunda nikeso da ka

i kada ka kuskura wani ya k'ara zuwa gurin nan kace mishi an d'aga lokaci,in kuwa kayi wallahi Allah se na d'auki mummunan mataki kanka".

Kasancewar besan matsayin nuran gurin Ahmad din ba,yasa shi jan jiki, ya koma gefe tare da zaro wayarshi daga alji

hu,numbr Ahmad yayi dialling nan ya zayyane me yanda sukai da sani.

Cikin b'acin rai Ahmad yace ",ni bansan wani sani ba,malam karka jawomin bala'i ,dan Allah ka rabu dashi kayi abunda y kaika" ,"nifa ba ruwana dan kuwa ya sanar dani shi din d'an uwan

ka ne shakiki".

"Bashi wayar miyi magana" a cewar Ahmad,gurin da su sani suke tsaye ya nufa da waya a hannunshi,da niyyar mik'awa sanin wayar",kai malami bar nan" ,Cikin b'acin rai Nura yace "Ahmad d'in zan baka kuyi magana" ,"ank'i a karb'a d'in,kace

masa ba za'a karb'a ba din,kuma zezo ya sameni anan.

"Wazai rainawa hankali,waza'a wahalar ace ya tafi ya dawo,mude munanan bamu matsawa se an daura aure,duk zantukan da sani yake a kunnan Ahmad yake,,dan haka yayi hanging up call din cikin takaici,

Dan kuwa tunda sanin ya ce haka,to kuwa k'aryar Nura ya sallami jama'a,dan kuwa sani irin mutanan nan ne masu taurin kai

Gane muryar deco din yasanya Ahmad din kiran shi cousin din nashi,Deco sunan da suke kiransa dashi kenan,kiran duniya deco yak

'i d'agawa ,dan kuwa maida wayar silence ma yayi ya zura a aljihu.

A b'angaren mahaifin feedo yana xaune ta sama yana hangen su,abun takaici lokaci guda k'ofar gidan nasasa ya cika mak'il da iyayen Ahmad,abokai yan uwa da abokan arxiki,duba ya kai ga

agogon hannunsa,lokacin k'arfe d'aya da rabi.

Wata kwafa yayi,cikin b'acin rai y aika akira mai mahaifiyar feedo,jiki na rawa ta isa gareshi,tunkan tayi magana ya shiga balbaleta da masifa,wato kind'aurewa d'iyarki gindi ta kawomin dan iska matsayin w

andazata aura,to ki sani ayau senaci mutuncinsa shida iyayensa ,gobe aka kara cemai yak'i jin maganata bazai sake ba.

Hak'uri ta shiga bashi,tuni ya daka mata tsawa tare da cewa ta fuce daga gabansa,simsim sim sim ta fuce,nan yayi ta kudundume kudundu

men ashar.

Misalin k'arfe biyu da kwata ango da ragowar abokai suka isa gurin d'aurin aure,se a lokacin daidaiku cikin yan uwan amarya suka fara hallara.cox a invitation karfe 2:30pm akasa musu.

Malam sudaix mahaifin feedo ya aika a kira mishi g

ateman dinshi,ya umarceshi ya futa gurin taron daurin aure ya kira mishi ango,ya kuma sanar dashi yanaso yazo da abokansa su goma,da waliyyansa da yan uwa suma mutum goma.baki daya su ashirin.

Zaune yake a k'aton falo ,yanda kasan wata fadar sarki ko

shugaba me fada aji,zaune yake kan kujera yana karkad'a k'afafu,duk da girman falon kujera guda ce ciki,dan haka da sallama suka shiga palon ,ba tare da ya amsa musu ba,zubewa sukai kan dardumar dake fuskantarshi su ashirin din.

Waliyyin Ahmad d'inne

malam sani,wanda yake matsayin yayan mahaifin sa, ya fara gaisheshi "barka da rana",hannu ya dagomai,ba tare da ya amsa ba,ganin haka yasa sauren jamaar yin shiru,gyaren murya yayi,

Tare da cewa,"Ahmad kana jina ko",jiki sanyaye Ahmad yace" eh abbana

," ya mukai dakai jiya? Shiru Ahmad yayi ,badan komai ba illa fargaba,kunya da takaici d uk suka sake lullubeshi,ko baka jina?" Ina jinka abba,ka ce min bakada bukatar ganin kowa kofar gidanka se 2:30pm" to dan meyasa ka k'etare doka ta,abokansa se wannan

ya kalli wannan,wannan ya kalli wannan,shi kuwa Ahmad kansa sunkuye akasa,yace "eh wallahi abba na faffad'a musu,da yake....",dakatar dashi yayi "ba wannan na tanbayeka ba.shiru Ahmad yayi cikin jin kunya tamkar k'asa ta bud'e ya shige,take ya shiga danasa

nin auren da zeyi,da tausayin kansa,dama be shigo da abokansa ba.

Takaici ne ya lullube malam sani dan kuwa adaren jiya seda Ahmed din ya sanar dashi,"yana so a fasa auren"amma k'ememe na dage kan cewar ya zama dole a daura,ba zaka maidamu k'ananan

mutane ba,zatona ahmad d'in wani lefi yayiwa abban feedon shiyasa ya mishi hukunci,ashe ba hakan maganar take ba,tabbas nayi danasani,dama na yiwa zancen kallo na tsanaki tare da gudanar da cikakken bincike.

Tabbas d'an kuka shike jawa uwarsa zagi,y

au sune gaban Alhaji sudaix yana ci musu mutunci, hakik'a labarin da sukeji game Alhaji sudaiz ya tabbata.

Duk maganganun da Alhaji sudaiz yake fad'a malam sani waliyyin Ahmad bejisu ba,dan kuwa ya tafi duniyar tunani,abunda zai iya cewa yaji shine

"za'a d'aura auren kokuwa kun fasa",cikin takaici malam sani yace baza'a fasa ba ,dan haka a shirye muke a d'aura,wannan se ya kalli wannan,tare da cewa wannan "wana irin dattijone da be san ciwan kansa ba,banda kiran da yai musu talakawa masu k'ashin tala

uci"

nan aka gabatar da sadaki,kan ya aminta adaura auren seda ya mik'awa abokinshi da ya shigo ya zauna gefensa kudin ya irga,ya cigaba da cewa "cikin lamarinka akwai k'aranta da yaudara,dan haka ban yarda kudin ma sun cikaba,"

Ya irga kud'in sin

cika dubu d'ari cas, sannan aka d'aura aure,jikin ahmad ya mutu murus,take tsanar feedo ta samu gurbi cikin xuciyarshi,tare da d'aukan alwashin sakin ta adaren yau,jiki sanyaye suka futo daga palon,magana ta k'arshe da mahaifin nata yace shine Allah de ya

sa ka iya cida diyata cimar da nike bata.

Nan abokai suka shiga k'ananun maganganu,tabbas badaban malam sani ba,bega dalilin da zesa a d'aura wanna auren ba,nan abokai suka shiga zugashi walhi karya sake ya sa ad'auko ta aranar,kasancewar ranar amariy

a zata tare.

Wasu kuma na ce masa ya bari ta tare ya gana mata azaba ya kuma k'i sakinta harse uban ya nema dan kansa,wasu kuma sukace adaren ya saketa,shide tuni

kanshi ya sara,da k'yar yake iya ganin gabansa,dan walimar da aka shirya za'ayi after we

dding fatiha besamu ya halarta ba gida ya wuce direct.

Ya tadda gidan nasa cike da yan biki,sashensa ya shige ta k'ofar baya tare da rufe k'ofar,falo ya yada zango abun duniya yai masa xafi.

Tabbas ba wani abu ke bibiyar ta ba illa alhakin farhan

,inba haka ba wannan wana irin masiface daga wannan se wannan,tabbas "Allah kad'ai yasan iya inda labarin abunda mahaifin feedo ya min zai tsaya".a cewar Ahmad.

Yasan masu ganinsa da mutunci zasu dena gani,tunani yake me zeyiwa feedo dan d'aukar fan

sa kan abunda mahaifinta ya mishi

Ab'angaren feedo kuwa labari ya isar mata yanda mahaifinta yaci mutuncin iyayen Ahmad,jikinta ne yayi sanyi,hawaye suka shiga shatata a fuskarta tabbas tasan auren nan ba inda ze je,"shikenan mahaifina ya maidani k'ar

amar bazawara,innalillahi wa inna ilai hi rajiun ......" take ta ambata da k'yar mamanta ta lallashe ta.wayar Ahmad tayi ta kira amma yak'i ya amsa,karshe data dameshi se kawai ya kashe wayan.

Labari ya isa kunnan Alhaji sani cewar Ahmad yace ba za'a

d'auko amarya ba,nan ya mishi fad'a tare da bashi umarnin lallai ayau aje a d'auko amarya akawota d'akinta.

A b'angaren farhan kuwa ta duk'ufa neman maganin iska,cikin rashin dace aka had'ata da bak'on mecca inda yake tsattsage mata kudad'e ,duk watan

duniya seya cajeta dubu ashirin.

Koda na sanar wada malam Auwal damuwata game da haka,nan ya ce min " ai babu damuwa inde za'a samu biyan buk'ata,shawarata d'aya itace ki maida hankali wajen yin turaren da magungunan dan korar iskar.

*AYUSH ILIASU

*

[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: [07/02, 11:35 a.m.] Aunty Ayush: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*

*MATAR SARKI*

*STORY AND WRITEN BY*

*AYUSH ILIASU*

*DEDICATED TO*

*HASSANA DANSARARI*

*MAMEE MAMAN XEE*

*WATTPAD@AYUSH

ILIASU*

*FABRAIRU 2018*

6



5



to6



7



*NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN DUNGURUNGUN GAREKU MASOYANA NI AYUSH ILIASU DA MASOYAN WANNAN NOVEL ,INA SONKU INA KAUNARKU ,AYUSH ILIASU NA MUKU FATAN ALKHAIRI A RAYUWARKU DA BAZARKU NAKE TAKA RAWA.*

Firdausi zaune dakin ummanta ta buga uban tagumi abin duniya ya isheta,babban tashin hanklinta kada Ahmad yaki aikoda motar daukan amarya.

Har bayan issha babu alamun zuwan yan d'aukan amarya hakan ya sanya jama'a suka fara zare jiki d'aya bayan d'a

ya ana tafiya.ba abin ka tanbaya ba ace kana fatan tsiya.

Se kusan 9:30pm sannan Hajiya Amina da hajiya salamatu iyaye ga Ahmad sukai sallama gidansu feedo,k'ememe yan uwan Ahmad suka ce babu wadda zataje daukon amarya,dan kuwa labarin wulakancin da aka

i wa dattijo malam sani ya zaga dangi(Yayansa d jikoki).

: Kowa na Allah wadarai da auren,tare da addu'ar tsiya.jidda kuwa dan farinciki tamkar ta xuba ruwa akasa tasha dan kuwa tunda ya gayamata zai auri Feedon tasa aka mata bincike game da yarinya

r da gidansu ,hmmm abun ba dadin ji,dsn kuwa bisa labaran danaji bin maza agurin su ba sabon abu bane.Addua ta shigayi in ba bu alkhairi a auren ubangiji ya watsa lamarin.

Tsirarun jama'a aka samu a gidan su feedon,haka aka dunguma dan kai amarya d'a

kinta,jikin kowa a sanyaye,aure da akeyinshi dan farinciki,amma an bige da takaici,kowana bangare rai ba dadi.

Tsawan daren Ango be leka dakin amarya ba,har zuwa wayewar gari,babu yanda jiddah batai ba dan shaho kansa amma lamarin ya faskara,haka ta

hak'ura ta koma d'akinta ta barshi zaune tamkar ba ango ba.

A b'angaren Amarya feedo ,zaune take bakin gado tarasa meke mata dadi,dan kuwa ak'alla ta kirashi bila adadin amma ba answer,k'arshe ta hak'ura ta fauwalawa Allah.

Saida feedo tayi kwana

ki uku batare data sanya Ahmad a ido ba,a kwana na hud'u ne yayar ta ta kirashi ,tare da bashi umarnin yaje tana san ganinshi,be musa ba ya sanar da ita in shaa Allah anjima xexo.

Kamar yanda ya alk'awarta ya je din,akai mishi iso babban palon,ya riss

ina ya gaisheta,nan ta shiga bashi hak'uri game da abubuwan da suka faru,tare da kwantar mai da hankali

Ta k'ara da cewa mu kammu da kake gani hakuri muke da Abba,indan ta halin Abbane ba mijin da ze zauna damu,feedo ta kirani ta sanarmin da hukunci d

a ka mata ,haba Ahmad ban zaci haka daga gareka ba,nan zuciyrshi tadan yi sanyi,tare da alk'awarin in shaa Allah komai ya wuce.

A b'angaren *farhan* kuwa tayi deciding komawa karatu,labari ya risketa BUK sun fara sai da form na post graduates,ta shaw

arci ummanta ,nan ta bata k'warin gwiwa 100% tayi applying ,cikin nasara ta samu.

Dangi da jama'a aka dunga k'ananun maganganu,cewar tak'i aure,ta tsaya se taga k'arshen boko,toshe kunnuwanmu mukai nida ummana,dan inka daka ta jama'a bazaka amfani lok

acin ka ba.sun manta kowa da kaddarar shi da kuma tsarin rayuwarshi.

Wannan karatun ya sha banban dana MASTERS,dan kuwa su kansu malaman babu sauk'i cikin lamuransu,gani suke tamkar kanason kamosu tare da goga kafad'a dasu,dan haka kuskure k'ank'ani

basu dagama k'afa kanshi se ka koka.

Tabbas nayi danasanin komawa karatu awannan lokaci ,dan kuwa nayi matukar tsorata,ji nike tamkar na hak'ura saboda yanda malaman suke mana,se naga wannan Karatun ya sha banban da wancan,tsagwaron bincike ne,wanda y

ake awancan akwai course work ,anan kuwa research method ne kawai tsura,tabbas karatun yafi k'arfina,amma na mik'a al- amurana ga Allah da cewar shi ze shigen gaba ba wayona ko dabarata ba.

Bangaren magani kuwa ak'alla tsawan shekara ina karb'ar magan

i gun *bakon mecca*,amma shiru kake ji,dukkan abubuwan da nikeji tattare dani ban daina jin su ba,wato rashin bacci,yanda naga rana haka nake ganin dare ,ashe a wannan lokacin da iskar ke xuwarmin ce seta hanani bacci,ga wani azababban ciwon kai da baya ji

n magani,ga fad'uwar gaba.abun duniya ya taro ya min yawa,ga karatu ga aikin office.

A yau litinin na yanke shawara kaiwa malam Auwal xiyara,dan k'ara yi masa k'orafi game da yanda nikeji,ga rashin tsayayyen masoyi da babu.inma mutum yai magana to baz

ai kara dawowaba.

Na isa gidan, yana ganina yace "farha ce yau agari,in ceko b'atan kai kikai,"murmushi nayi tare da cewa "a'a walhi,zuwan na musammn ne" ya umarceni nashiga ciki na jirashi ya gama sallamar mutanen da suka rigani

Mutum goma na tara

r,na nemi guri na zauna,na tafi duniyar tunani duk hirar dasuke hnkalina baya garesu,ban farga ba har an sallamesu an xo kaina.

Jiki sanyaye na nufi d'akin dayake ganawa da bak'i,mun sake gaisawa,nan na k'ara mishi koke game da yawan kud'in da nike ras

awa gurin karbar magani,jimanta lamarin yayi

Nan yayi min tanbayoyi game da lafiyar jikina,"kina iya cikakken bacci, kina yawan faduwar gaba? Kina yawan azababben cieon kai da baya jin magani? Nace eh,nan ya umarceni da dakatawa da zuwa gurin bakon me

cca k'arbar magani,tare damin alk'awarin cigitamin wani me maganin.

Ya bani shawarar na yi k'ok'arin zuwa islamic chemist na sa ahadamin magunguna na korar jinnu in shaa Allah inde na maida hankali ina yin duka biyun zanga sauki.

Ya tanbayeni ya

karatu nace Alhamdulillahi,"to karki damu in shaa Allah ubangiji yana tare da masu hak'uri,kicigaba da hak'uri,ki kuma ta addu'a cikin yardar ubangiji kina zaune miji ze zo miki wanda baki zato baki tsammani ba.

Hmmm malam Auwal kenan" ni duk wallahi

auren nan ya fuce min a raina" , "karki damu farhan komai lokaci ne,zaki mamaki wallahi,iskar nan da kike gani bata auren macen banxa,kuma itace babbar matsalar ki,kide cigaba da addu'a wallahi in aurenki yazo ke kanki abun se ya baki tsoro ,hmmm se kin yi

bidiri da shagulgula,ji zaki kamar a mafarki,auren tamkar tashin iska da sauka,ayi a wuce gurin.

"Hmmmmmm wallahi babu abunda zanyi,nifa Allah ,Allah ko,Allah,"Allah me? Inji malam Auwal ,kide k'ara hak'uri da addua Allah na tare dake, "nifa na fidda

rai da batun aure" kiyi saurin istigfari ba'a saurin yanke kauna da rahmar ubangiji"

"Ga addua zan baki,inkin idar da sallah a duk sujjadar ki dinga karanta ALLAHUMMA ARZUK'NI BI ZAUJAN SALIHAN,ADILAN BIRAHMATIKA YA ARHAMAR RAHIMIN , nan na mishi god

iya mukai sallama,

Kamar yanda ya alk'awarta min ya cika alkawari,nan yamin kwatancen Hajiya me bada magani,nayi mishi godiya da alk'awarin in shaa Allah na tashi daga office zan kai mata ziyara naji wana taimako zatamin.

Na fara tsayawa a sunna chem

ist an had'amin magungunan ,sha da turarawa ,kan kudi masu yawa,banda buri illa naga Allah ya yayemin damuwata.

Na isa gidan hajiya Na tadda shi cike makil,ak'alla mata sama da talatin agabana da maza goma,d'akine guda babba,mutane cike,da sannu akazo

kaina,nayiwa baba bayani game da larurata ,"nan tace na dawo bayan kwana uku danjin abunda ke da kwai",Allah Allah nike kwana uku su cika,akwana atashi ba wuya,da sassafe na isa gidan baba,mutum biyu na tadda sannan akazo kaina,baba ta buk'aci na bada du

bu ashirin lakadan,wanda shi ne kafin alk'alami,duk randa bukata ta biya zan bata tagomashi me tsoka,na jinjina lamarin.

Nan na shiga neman ragi,amma k'ememe baba tace hakane kudin aikina,in bazan iya ba,to zan iya tafiyata cigaba da cewa, sisi ciki b

abu nawa,"Fatana Allah ya fiddani kunyar ki.duba danai ada duk watan duniya nike bada 20k ai kuwa wannan kusan kyauta nei,jaka na bud'e na k'irgo kud'i na bata.

Ta bani magunguna da suka hada da rubutu,turare,shafi da sha dana wanka,ta bukaci d'ik sat

in duniya zan dunga xuwa once na karba,tundaga wannan rana ban taba gajiyawa ba,se naje na k'arbo tare da bada sadakar nera dari,sabanin sauran jama'a da nera Ashirin kacal suke badawa,hakan ya sanya duk yawan jama'ar da nike tararwa ,haka zata kirani ta s

allameni.

*ÀYUSH ILIASU*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login