Showing 6001 words to 9000 words out of 35664 words

Chapter 3 - MATAR SARKI COMPLETE

Ana cikin haka,

ashe zaynab jin haushina take,opon oll d dawainiyar da nake dasu rannan sai ta samu bilki take ce mata ya kamata mu rabu da farhan ,kinga mu biu muna d aure ita kuma batada aure,ya kamata mu hade kai,kodan katta dunga sanin halin da muke ciki a zamntakewa

r auren mu

Bilkisu tae dogon nazari ,sannan tace gaskiya zaynab nidea bazan iya rabuwa da farhan ba,badan komae ba sae dan irin taimakon da take min in banana,ko ina nan if am not ready for test nata nake kwafa,haka bata gajiyawa da bani aron note,in

tanada bukatar amfani dashi,sai ta karbi namj littattafan ta tafi dasu gida tayo mana,duk dan kar muce ta hanamu aro,kodan wannan ya cancanta muyi muamala da ita,budar bakin zaynb sai cewa tayi meye dan tana mana test da assignmnt,a cikin sauran members n

class bazamu rasa na annabi ba,masu neman lada

Munafiki in ya rigaka xuwa dakin uwaka ko kaje ka rakube,haka su zaynb da bilkisu suka futa a harkata,sae xaynab taga billy bataxo ba nan ne zata matseni,,abun ya fara damuna n rasa me na musu,kawai se

nayi shawara da zuciyata,farhan meze dameki,ke dasuke karuwa dake sun gujeki,aikawai ki mantadasu.

Na koma cikinsu Aysha muka cigaba da karatu,exams tazo muyi mata shiri na sosae da sosae,akayi break sannan aka dora da second semester,ran da result

ya futo kowa yayi mamaki,mu da muka samu late admission,sae gani da 3.70,Aysha ma haka,faixa ce me 3.50 ,zaynab 1.60,bilkisu 2.00

Nan muka kara tightening belt na ganin mun samu sakamako fiye da baya,a wannan lokacinne Allah ya jarabeni da wata masifa

ta k'insan zuwa makaranta

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun,ni fathan naga masifar da ko makiyina bana fata Allah ya jarabta,bata komae ba illa ta warin masae,ko kwata,duk inda na shiga kona zauna zakaji mutanen gun na complain

Bazan tab

a mantawa ba,watarana muna zaune a school zamu shiga lectures,to akwai wasu dasuke lectures a hall din sae sun futo zamu shiga

Neman inuwa mukai muka zauna nida Aysha da yake da ragowar lokaci sauran basu karasoba,muna zaune sae Aysha ke cemin farh

an bakiji wani warina busawa a gurin nan ba?sae n bata amsa da wari kuma? tace eh walhi wari nikeji,ni kuwa kin ga banji ba, Aysha kodae hancinkine,riko hannuna tayi gaskiya taso mu canja guri,tare muka mike muka koma karkashin wata itaciya muka zauna,zama

n mu keda wuya Aysha ta sake cewa kinga abunnan binmu yake ,watakila iska ke busoshi daga wani gurin

Nan muka hango daliban ajin sun futo,riiiiiii muka tafi dan shiga mu samu gurin zama a gaba gaba.muna shiga aji malamin mu ya shigo dan yin lectur

e,kawai sai bilkisu dake kusa dani tace ikon Allah yau yan ajin nan wake sukaci haka suke bunka mana tusa me doyin kashi,ta gefena ma sae cewa tayi aikuwa dae kinji abun karuwa yake dadayi,ni Farhan dake tsakiyarsu nace ni kuwa banjiba,bilkisu tace to sae

de in mura kike,duk me lafiyar hanci ba ta yanda zaayi yace beji ba

Hka muka gama lectures muka futo,batare da na zargi wani abuba,ana cikin wannan yanayi, duk inda na zauna zanji ana complain,nan fa hanklina ya fara tashi,na fara rasa nutsuwata

Bazan taba manta wannan ranar ba,dan kuwa itace ta kara tabbatarmin da zargin da nake,ranar dana fara tsintar kaina cikin kunci,tsanani,kakanikayi,tashin hankali,kuka,rashin bacci,depression dss,,ina zaune a masallaci sai cousin dita minal ta kiran

i farhan kina inane?kiixo musa labule,murmushi nayi nace ina C Mosque,tace nan da 5 mints ki futo zaki ganni ,nace to,muna gama wayar na mike na dauki jakata,billy tace ina zuwa farhan? Ina xuwa minal ke kirana tana waje,batare da sake jiran cewarta ba na

fuce

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *MATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*Ayush iliasu musa*

*Hawwah saleh*

*DEDICATED TO*

*Sis Anee n Sis Nasarah*

*JANUARY 2018*

3



3



-3



5



*Ina me mika sakon gaisuwa gareku masoyana,Ina me

adduar Allah y kara muku lfya ingantacciya,ya sanya aikin da akaimuku ya zamto waraka da yayewar matsalolinku,GWS,ina sonku ,ina qainarku,ina yi muku fatan alkhri ya sameku a duk ind kuke My co writer Aneesa Abubakar Rimi n Sistr nasarah of firstclass lad

ies group*

Ba ko sallama ya danno kai,tare da cewa ,Kee farhan me kikeyi anan,shiru na mishi saboda takaicin disgani da yai gaban mu azzam,take raina yai masifar baci,kawai sai na mishi shiru,duba y kai ga muazzam yace mishi kai me ya kawoka nan?

Muazzam yace ziyara na kawo mata,kai kasanni waye agunta da kake gayan wannan maganar,muazzam yace bawan Allah kazo kana hargowa kana tada jijiyar wuya,matsayinka na musulmi kamata yai ka zo mana da sallama,kodan ........ Dalla malami rufe mana baki,karka

rainamin hnkli anki ayi sallamar

Ganin zasu tara min jamaar gidanmu da masu giftawa,yasa na magantu nace Haba Abdallah meye haka ,daga yace ya kamata kai sallama sae ka fara masifa,kaima kasan muhimmncinta da ladan dake cikin sallamar fa.

Rufe

min baki kona dalla miki mari,owk rashin kunya zakiyi min akan wannan tatsitsin yaron da befi sa ankiba ko nace kin girmeshi,muazzam.irin masu karamin jikinnan ne n fulani,yanada shekaru amma inka ganshi bazaka bashi shekarunsa ba,haba *Farhan* wannan ai a

bun kunya ne gareki kina kula wannan a matsayin saurayi.

Tunawa da nai Abbana yana gida yasa na kwantar da murya dan kwantar da kurar,nace muazzam ka tafi kawai mayi magana a waya,Abdallah y tare kofa ya hanashi wucewa,har yana mishi barazanar sawa

amai duka,idanun muazzam sukai zuru zuruda nai mgna yace na rufe mai baki ko ya zabgan mari,,hayaniyar da ake ta jawo hankalin Abbana

Jin muryarshi kawae naji yana cemin ke farhan me ke faruwa ne? Shirun da nai ne yasashi karasawa inda muke baki daya

,atare suka durkushe suna gaidashi,ya amsa tare d tanbayar tashin maganganun me yake ji haka,Abdallah ne ya fara mai bayani,wannan yaronne ya xo ze hurewa *farhan* kunne,cikin bacin rai abbana y juyo ya kalleni tare da matsanancin fushi a ranshi,wata kwafa

yayi ba tare da yace min komae ba

Muazzam ya kalla,yace kai,cikin tsoro muazzam ya kalleshi tare d sunkuyar da kai,ga leda a hannunsa,Abbana yace daga yau kada n kara ganinka a kofar gidana n rabaka da yata,bakai ba ita,ba ita ba kai har abada in b

a haka ba zansa adaure min kai

Cikin girmamawa muazzam ya girgixa kai: nan muazzam yace ,in shaa Allah ya rabu dani,hannu ya miko min sakon da ya kawomin,abbana afusace yace ba'a so ,tafi da kayanka,ido muka hada d muazzam yai masifar bani tausayi,

amma ba halin magana,Abbana ya juya y shiga gida,ko minti uku be yi b na rufa mai baya,duk kiran da Abdallah yakemin,n mishi bnza na shige gida

Tun daga wannan ranar na futa harkar Abdallah,but muna like d juna d muazzam a waya ko a schl,kullum xex

o departmnt dinmu mu gaisa,dasu Aysha sun hangoni dashi zasu fara gulma,wai ya akai shi nake kulashi,ya kamata ace shima bayayi dani

Muazzam sama dani yake d shekara guda,ina level 400 yayin da shi yake bautar kasa,Abdallah ya ga canji agareni dan h

ka dole ya janye jikinsa,soyayya mukeyi haikan da muazzam ,a wannan lokaci da ya kammala bautar kasa,yake sanar dani mamanshi tace ya fidda matar da zae aura,yace mata ni yake so,harma ya gaya mata yanda sukai da Abbana,nan ummanshi ta mai nasiha da shawar

wari n kwantar da hankali,inde Allah yayi *Farhan* matarkace da kansa ze sauko ayi bikin cikin farinciki

Muaxxam y dukufa adduar nemn taimako na ubangiji,bazan taba mantawa ba,muazzam ke gayamin ya gama ginin gidansa da hada lefe,na fada a gidanmu za

a kawo.



Ummana ta sanar d Abba,budar bakin abbana yace bazan maidashi karamin mutum ba,ya rigada ya gama magana ya baiwa Abdallah ni ko yau yazo ya aureni,hakan danaji ya dagan hankli nayi kuka ,karshe n share hawayena n barwa Allah zabi

Gani

n d gaske Abbana bazai auramin mu azzamba,yasa na bashi shawarar kawai mu hakurewa juna ya nemi wata ya aura,agaba ind rabo sae muyi , Baiso hakaba amma babu yanda zamuyi da kaddara,ansa bikinsa wata uku da feenah ,feenah na daya daga cikin dalibansa na is

lamiyyah,kasancewar ya gama dukkan shirye shirye,anyi biki amarya ta tare a gidanta.

Tunda Abdallah ya min saki n dafe,na futa a harkarshi,duk yanda yaso ya karkato da hankalina gareshi abun ya faskara,dan haka ya koma kamun kafa da yayyena da kannena

,kyautar da be taba yimin ba ita yake musu,dan hka ya saye dukka yan gidanmu da iyayena,mmna tace ko zan mutu saina aureshi

Bisa alada duk daliban da suke karantar language ba dukane ke project ba sai wadanda suka kai wani mataki n sakamako me kyau,

ina daya daga cikin mu 20 da zamuyi,sauran kuwa sae su dauki courses suyi a matsayin project din,an hadani da supervisor azababbe ,N dukufa addua Allah y shiga lamarina ya min maganin wannan masifa,aikuwa kwana nayibanyi bacci ba tunda lbari yazo min,Allah

y sakawa wata course mate dinmu d alkhairi,ubangiji yakai lada gareta a duk inda take ayanxu,malamin da aka hadani dashi kamar ubane gareta,tana zaune a offc dinsa aka kaimasa sunayen daliban dazaiyiwa supervising harda sunana cikini farhan,jin ya anbaci

sunana ta zaro ido tace malam .... Ka dubi Allah ka ajiye sunan *farhan* daga naka ka maidata gurin saurab malamanmu

mata,ya tanbayeta me yasa,tace ai malam kainakasai dalibi yayi shiri na musammn ,ubngiji majibancin alamuran bayi ahaka aka canja aka hadan

i da wata doctor mace,washe gari naje office dinta dan gabatar da kaina,na gaisheta sannan na mata bayanin ina cikin daliban da zatai supervising,ta tanbayeni sunana nace mata farhan amma Ainahin sunana Ameena,murmushi tayi tace ashe mamana ce,tabbas dole

na kula dake,Allah y bamu saa,nan tamin bayani naje nasamo topic n kaimata,hka muka dunga gudanar da aikin har muka gama

Alhamdulillah mun kammala karatun mu n jamiah cikin nasarah,muna ta murna inda muka samu sakamako me kyau,sakamakon Aysha da faiz

a yafi nawa kyau,ni inada spilling na course guda,nayi kuka sosae lokacin da labari ya iso gareni,abun yayi masifar dauremin kai,dan kuwa inada labarin abun da naci a exams dina wato 69 out of 70, hankali atashe na je departmnt dinmu dan kai kokena,sukace

naje na samu malamin da ya daukemu course din,n sameshi n tanbayeshi nan yake sanar dani ,na fadine sakamakon rashin Continous assesment wato Attendance,,nayi kuka matuka,nayi takaici sosae,nasan dasu faiza sun min da bansamu ba,karshe na tattara duk lamur

an na barwa Allah,shi ya jarabeni da abunda yake hanani zuwa mkrnta,yafini sannin sirrin daya boye game da hakan.

Abbana mahaifine me futa hakkin iyali,yayi mana dawainiya me tarin yawa lokacin da mukai graduating,lami lafiya muka kwanta washegari m

uka waye babu ran mahaifinmu,ubangiji ya karbi abunsa,mun sha kuka ,karshe muka share hawaye muka bishi da adduoin dacewa,ya dade yana ciwo a tsaitsaye.

Su faiza sae murna ake zaa tafi bautar kasa,yayin dani farhan na fara shirin registration na spil

l over,tunda na fara karatuna ban taba carryover ba,amma Allah ya jarabeni da spilling,nayi registration n fara zuwa daukar lecture,dayake course dayane,sau daya nake zuwa,kuma first semester ne.

sunayen masu tafiya bautar kasa ya futo amma babu suna

yen Aysha da faiza,in takaice muku labari,harna gama spulling dina result dina ya futo basu tafi ba,karshe a tare mukayi Orientation a karaye kusalla camp,ga gado na ga nasu daki daya

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *MATAR SARKI*

*STORY N WRIT

EN BY*

*Ayush iliasu musa*

*Hawwah saleh*

*DEDICATED TO*

*Shamsiyya salis*

*Ummu khady*

*Sisin mama*

*Faty Azland*

*Aunty jamila*

*Zahra maigari*

*Zaynab

💤

*

*Hawwa Abdulhi sarki*

*JANUARY 2018*

3



0



-3



2



*Alhamdulilah Alhamdulil

ah Alhamdulilah ayaune akayiwa yaruwa,kanwa,co writers Aneesa Abubakar Rimi (Aneelurv) aiki,ubangji yasa anyi cikin nasarah,ya sa kaffara,ya kara mata ingantacciyar lafiya,Ameen*

*Sis Hafsat Rano muna taya ki murnar samun baby boy da kikai ajiya,Ubang

iji y raya mana shi bisa sunna,y kara miki lafiya,Abunne ba wuya,kamar yau mukasha shagalin biki,Ga wata kyauta ya karo mana,muna tayaki murna,Allah y kaimu n yan gaba,JAMILA MUHAMMAD (MAMAN BOBO)Allah y raba lfy,Ameen*

*My besty faixa (Ummu Haydar) m

arubuciyar YA CUCENI Allah y kara lfya,yasa kaffara,ya kawo ingsntacciyar lafiya,Ameen y rabbi,Makaranta littattafan online karku bari abaku lfy ku nemeshi kusha karatu*

Haka na cigaba da taimakon billy,Dan Adam butulune,awannan lokacinne billy

ta haifi danta namiji akasamai suna muhammad,tabbas billy ta sanar dani haihuwarta,amma harga Allah bazan iya zuwar mata barka ko suna ba,dan hka ta waya na mata barka,badankomae ba nikadai nasan damuwar danike ciki

Al qur anine ya zamto abokin

hirata,a gidanmu ma kowa mamakin canjawata yakeyi,in ba karatu nike ba to lazimi nike inawa annabi salati,ni *farhan* na sabarwa kaina gudun shiga jama'a,kullum ina kunshe cikin daki,mutane dayawa sae suxo gidanmu sau goma basu ganni ba,akwai mutanen da ya

n uwanane amma sun manta when last suka ganni.

A gidama ba'a ganni ba balle taron biki ko suna,in ka ganni ina nishadi to da yan gidanmune,haka rayuwa ta cigaba tafiya

*BACK TO THE STORY*

Bayan mun gama hutune mukai resuming ,ta

re da shiga levrl 300,a yanxume zamu koma tsagwaron abun da aka daukemu dominshi wato hausa

Yanayin karatun mu ya canja,duk course daya twice a week ake lecture,hakan ya k'ara sani cikin tashin hankli,nidea bbu abunda n tsana daji irin ace naje mak

aranta

Duk da kin karatun da nake,hakan baisa na daina kishin karatun ba,na tsani ace grade dina yayi kasa. a wannan yanayinne billy tamin abunda dole n rabu da ita,bansan rabuwa da itazai zamemin matsala arayuwar karatuna ba,sai bayan mun rab

un,ta zamemin jadangaren bakin tulu,dayake batai arbain ba, ni ta aikowada kudin ta na registration na mata komae da komae.

Ashe tun bayan haihuwarta da banje ba ta kullaceni,maimakon ta sameni ta gayan,sae na fayyace mata hujjata nakin zuwan,a'a kaw

ai sai taje tasamu level.coordinator dinmu.

Ta zayyane mai gaskiya da karya,wai gata matar aure ni budurwa,amma itake bina,sau daya n taba zuwa gidanta,ita kuwa kusan duk sati tana kan hanyar zuwa namu tamkar nace dole tazo,sannan ta haihu n kasa z

uwa na tayata murnar haihuwartagashi yanzu na batar mata da receipt n payment da kuma ID card dinta,ina zaune a aji aka kira registration numbr ta wai naje lvl coordinator na kira,gbna ne ya fadi,haka n futa dan zuwa kiran,su Aysha suka bini da kallo,dama

rabon da su min mgna harna manta,basa tsayawa mu gaisa balle nace abani aran note ko na tanbayesu wani abun da akai da bananan

Ina zuwa na tadda billy zaune,ta wani hade rai,lvl coordinator yace ta maimaita abunda ta gayamasa ,ta maimaita ,raina

yai msfar baci,nace malam ai munyi waya da ita nace bani da lfy lkcn shiyasa banjeba,ya ce to ina id card dinta da reciept cikinmmaki nace wanne kuma bnda wanda kika aiko mijinki ya karba miki a gidanmu

Da kyar malamin nan ya sa aka bata sabon I D

card,sannan ya bude files dinmu ya dauko mata copy din reciept din dana mata submitting lokacin da na mata registration yace tayi photocopy ta dawo mai dashi.

Tun daga ranar ban sake kulataba,ko magana ban yrda ta k'ara shiga tsakaninmu ba,tunda

alkhairi ya zamto sharri,ganin haka yasa ta dunga bin yan aji tana b'atani,su kuma batare da bincike ba suka hau sukae daram,dole ayarda saboda banda wata aminiya data wuce ta,kullum muna tare.harda masu bata shawarar ni din makiyartace,Haihuwa ai siradi

ce,koka mutu ko ka rayu

Ganin lamarin nawa karuwa yake yasa na sanar wada mahaifiyata halin da nike ciki,bud'ar bakinta sae cewa tayi ,Nifa bansan canfe canfen nan,lallae farhan kanki ya motsu,in banda hauka inma hakanne mu da muke gida daya dake

, mune zamu fara sani kafin wasu,dan haka karna karajin kinyi wata mgna makamanciyar ka

Ban samu goyan baya gurin ummana ba,batai duba da canjin yanayin rayuwar da nake ciki ba,saima tsoratani datai da,in ta karajin na fad'i wata mgna makamanciy

ar haka sae ta sabamin.

Ganin haka yasa na ja bakina nai shiru,na cigaba da rok'on Allah,duk lokacin da zaka ganni a makaranta ni kad'ai,bani da k'awa ko aboki kowa ya gujeni,wani lokacin na faki idan jama'a nayi kuka na share hawayena.kukan ma

ya zamemin jiki,innayi sae de na ciro powder a jakata na shashshafa.danyin basaja.

Rabon danai cikakken bacci harna manta,kullum cikin adduar allah ya kawomin sauki da rangwame a yanayin da nake ciki

Allah gafurur rahim,ashe bani kadaice ke ra

yuwar haka a ajin ba,akwai wata course mate dinmu da ake kira da seema,ita bata da k'awa mazane kawayenta,lokuta da dama in tazo zata taddani zaune guri guda

Wataran ta ganni ina kuka,wataran cikin xuxxurfan tunani,yauma tunani ta taddani nake,harta

karaso ta zauna ban daga ido na dubetaba,hasalima bansan da mutum a gun ba har sae data dafani,nayi firgigit tare d share siraren hawayen da suka zubomin

Cikin lallashi seema ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login