Showing 24001 words to 27000 words out of 35664 words
min yayi shi bashi da shaawar matar shi matarshi matar shi ta ,matar shi ta yi me? A cewar yaya fahima.na amsa da wai tayi aiki,sede na bar aikin da nike na
koma koyarwa,take karyar ta z
omin,dan da kunya nafuto nace yace sede na bari gaba daya,wai koyarwa tafi lada,innalillahi wa inna ilaihi rajiuna Allahumma ...........
Ina tunaninki da basirarki suka tafi farhan,shiru nayi ina sauraronta,tayi ta min fada,ni de uffan bance ba, harta
gaji ta hakura dan kanta,nasanar da ita nide nace mishi na amince da hakan,amma dan Allah karki sanar wada ummanmu,salati ta sake saki,eh lallai lamarin babbane ,wato umma bama tasan wainar da kike toyawa ba,ke kadai kike bidirinki,so kike kima kanki sala
lan tsiya,mutum nawa ke neman aiki a kasar nan tamu sun rasa shekara da shekaru,seke d kika samu wani shege can ze hure miki kunne,ganin maganganun sun fara tunxuramin zuciya musammn kiran Ahmad da tai da shege.
Nace mata Aunty faheema banasan rasa Ah
mad,Allah ma yasani ina matukar kaunarshi fiye da kaina,bazan iya jure rashin saba,abun tsoro ya bawa Aunty faheema ganin inda nike maganganu surururu tamkar ba a common sense dina nike ba,ganin nayi nisa bazan ji kira ba ,tace min Allah to yasa haka shine
mafi alkhairi gareki,nace amin tare da hanging up call din.
Ashe muna gamawa,aunty faheema ta kira umma,ta shiga zayyano mata yanda mukai,umma salati ta shiga yi da sallallami ,ina kwance adaki naji sistr fayrouza na xunduma min kira,abunda bata taba
yimin ba,tun tasowarmu,ko kirana ake seta shigo dakin ta karaso inda nike zata sanar dani,tabbas jikina ya bani labari yazo ga umma,wayyo Allah na shiga fad'a,dan kuwa nasan kashina ya bushe,danasanin gayawa sis fahima ce ta cikan xuciya ,da tsoran abunda
xeje yaxo.
*FARHA TEAM*
[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN*
*AYUSH ILIASU*
*DEDICATED TO*
*ANEESA ABUBAKAR RIMI*
*A TRUE LIFE STORIE*
*
FABRAIRU 2018*
6
⃣
1
⃣
to6
⃣
2
⃣
*SAKON FATAN ALKHAIRI DA GAISUWA GAREKI AUNTYNA UWA MABADA MAMA AUNTY HADIZA .A. ILIASU,WADDA AKAFI SANI DA AUNTY UMMA,UBANGIJI YA K'ARA GIRMA DAI DAUKAKA,ALLAH YA RAYA ZURIAH,YA KAIMU LOKACIN BIKIN NUSAIBA DA RAI
DA LAFIYA,INA MIKI FATAN ALKHAIRI*
Aure Ahmad? "Eh mana ba na gaya miki ba",hmmm "Ahmad kenan dama ai biri yayi kama da mutum ,banyi mamakin haka daga gareka ba." Cikin fushi yace baby ni kike cewa biri". "
"Biri ba na dabba nake nufi ba,a'a ina nuf
in hakan daka min ba abun mamaki bane"
"Dama namiji d'an kunama ne kuma kanin ajali ne tuni dama minal tace i should expect worst from you."
Ok!"wato nine d'an kunama",dariyace taso sub'uce min,"wai kai ko b goyon kasar hausa bane duk yanda akai goyo
n gwari ne,duk salon maganar dana ambata sai ka mishi direct translation".
Kace min zakai tafiya ?,kada na kiraka ? "cox ba lallai kai answering ba,sannan yanxu kana cemin ka fasa tafiya, gobe za'a d'aura ma aure,cikin wadannan zantukan wanne zan kama(A
mong the two ,wic one is d truth),kana nufin de kazama me baki biyu."
" *Farha* pls babu lokacin da zamu tsaya ana k'ananun maganganu,kiranki nayi dan ki share min hawayena,baby ki tausayamin ki amince zaki aure ni a gobe".
Hahahaha "haba Ahmad kode
cikin bacci ka kiranine,yi maza ka farka daga shirmen da kake yi,wonders shall never end,in kana da rai zaka sha kallo,har me akai da zaka saduda?
" Iyayena bazasu tab'a yarda na aureka ba koda kuwa nan da wata d'ayane,kayi hak'uri ad'aura muku aurenku,
ubangiji ya baku zaman lfiya da zuriah dayyiba,Ay yiri yiri yiri Ango kasha kamshi.
Gudar da nayi ce ta tashi fayrouxa dake kwance kusa dani,cikin magagin bacci, tace Aunty keda wa haka?da hannu na mata alamun tayi baccin ta,nan ta juya ta cigaba da kwa
sar bacci.
"Bby ki temaka min,ko a baya ban k'iki ba,ayau gani n dawo gareki na zamto miji gareki,"nidea nace kayi hak'uri,haka Allah y tsara *feedo* ce matarka ba *Farhan* ba
"Baby bazan raba biyun d'aya ba feedo asiri tamin dan na aureta",hahaha
"ya zaka d'ora mata haka,tun tuni bakai tunanin haka ba se yanxu,dan Allah kabar fadin irin haka." In rai ya b'aci hankali ke nemo shi".
"Baby right now kuka nikeyi da hawayena,da ina da ikon fasa aurennan a gobe walhi se na fasa" na ce",kadeyi hakuri
a daura "
"Baby kece mace tilo dana aminta kina sona dan Allah, badan wani abu dana mallaka ba,feedo kuwa san datake min ba dan Allah bane," Ahmad pls b'acin rai ya dena saka yin maganganu surururu inde nice na barwa feedo kai har abada",cikin shessh
ekar kuka yace "baby Allah ke nakeso,kece burina." A raina nace ta baya ta rago ta gaba ta malalaci.
"Ayyah na tausayama gaskiya Ahmad,amma i can't do anytin se de nace ubangiji ya kaimu goben" dan takaici be ce amin ba,se ni na fada,hmmnnnnn wacece m
a feedo d'in,
"baby wallahi ni bawani santa nike ba,tunda muka had'u da ita sau d'aya naje gidansu,shikenn ta dunga zuban naci harta ja hankalina na saurareta,zuwana uku aka kai kudi,"
"Feedo irin yaran nan ne marasa tarbiyya,bata mai da na nagaba
da ita abakin komai ba,infact ko maganar iyayen ta ba ji take ba,worst part of it gidansu babban gidane,ak'alla zaki samu zaurawa sama da shida.basu maida zawarci komaeba,zama ki iya saninta."
"Inbanda abunka baby kai da bakaso na sani ba ya zaka gaya
min yanxu, Allah ne ya toni asirinka ,da soo kayi kayi aurenka batare da nasani ba,nan kuma gefe ka cigaba da foolin dina,Alhamdulilahi ko yanxu ba abunda zance da Allah se godiya."
"ai babu riba ka bud'amin yanxu, batare daya saurareni ba ya cigaba
," Diyar malam sudaiz suhail ce",shiru nayi na d'an lokaci ,sannan nace wanne fa,wanda ke zaune a rijiyr zaki,ai har sarauta ma ya tab'ayi aka tunb'ukeshi,shiyasa suke jinsu tamkar 'ya'yan shugaba,bayan uban nasu ma sarautar ta kwanaki yayi.
Ahmad ya
nxu na kamo bakin zaren,wato kak'i aurena ne saboda ni marainiyace,feedo kuwa ubanta na raye,ni mahaifina dan boko ne,dan haka ba kowa ya sanshi agari ba,yayin da mahaifin feedo well known malam,kuma basarake."
"To Alhamdulilahi ni ba d'iyar malamai bac
e,amma inada tarbiyya dede gwargwado, yar malam dinin ma ta fini iya shedanci, dan kuwa tabbas feedo d'iyar malam ce amma batayo halin malam ba".
"ni babana ba basarake bane,amma harya mutu yabonsa ake ,tare da adduar halinsa na gari ya bishi,yayin da
mahaifin feedo duk wanda yaji sunansa garin nan,zai dorama sharhi akansa na batanci,koda wannan Alhamdulilah ,ina alfahari da tsatsona ,kuma a jikina inaji ubangiji ze bani miji nagartacce.
Baby me yayi zafi haka kike gayamin maganganu zafafa ?
ko d'aya Ahmad maida martani de kawai nake,"Ahmad bada alfahari ba,ba cika baki ba,Allah da wuya kasamu macen da zata soka dan Allah a duniya kamar ni farha,opportunity occurs once in life,kayi miss using naka,kararaf na yi hanging up call din,zuciyata na
turiri ,take wani b'angare a zuciyar ya shiga tunamin wani labari da Ahmad ya tab'a ani.
Zuciyar ta cigaba da cemin,Tabbas farha kinasan Ahmad,but ya zama dole ki cireshi a zuciyarki,dan kuwa shidin ba nagartacce bane da zaki sha'awar had'a zuriah dash
i,ko kin manta labarin daya baki na budurwar shi mary,inda ya sanar dake cewa.
Mary matashiyar budurwar ce me shekaru 33,sun shafe kusan ak'alla shekaru biyar suna tare da ita,mary dalibace a jamiar bayero dake kano,iyayenta mazauna lagos ne,musulmace
gaba da bawa,ainahin sunan ta maryam,kawayen ta ke kiranta da mary,sanadin tazo nan buk karatu, iyayenta suka bata gida a sokoto road inda zata zauna,soyayya me karfi ta shiga tsakaninsa da mary,in da lokuta da dama ya sanar dake a gidanta yake kwana,be bo
ye miki irin dawainiyar da mary take dashi ba,kama daga kan kudade da suturu,duk lokacin da iyayenta suka turo mata kudi to akwai share (Kason sa) dinsa ciki,haka suka k'araci rayuwarsu ta badala,batare da ta san yana da mata ba,ko wannan labarin ya isa ki
yiwa kanki fad'a kiyi mishi gudun shekara.
Sake kirana yayi ,bayan na amsa yace "bby ya zaki ajiyemin waya ,bayan bamu gama magana ba",to ina jinka? "baby ki bani shawara mana,Allah kaina ya kulle,yanxu nake bawa jidda labari ,gata se dariya take
min da Allah ya k'ara."
"Wato jiddan kaje kaba labarin yanda kukai da Abban feedo? "Eh mana".na jimanta kai tare da cewa,A zuciyata nace"Allah nagode ma da ka kawo akasi tsakaninmu be aure ni ba."
"Kana nufin da haka zaka dunga kwasar zancena kana
gayawa matarka,to Ahmad bud'e kunnawa da kyau ka saurareni,baka gina gidanka da zaman lafiya ba,tabbas ka wargaza zaman lafiyar gidanka da kanka, tunkan feedo ta tare,muna nan da kai zakazo ka bani labarin gumurzun da zaa nayi."
Nikaina kasa bacci na
yi tsawan daren,tunani na shigayi tun farkon had'uwata da Nura har zuwa mu'amalar mu da Ahmad,Allah abun tsoro duniya abun tsoro,tabbas fad'ine na ubangiji Allah bazai d'orawa bawa abunda ba zai iyaba,kuma inde ke macece tagari,ubangiji bazai jarabeki da m
ijin da ba nagartacce ba,tabbas hakane,dan babu hanyar da banbi ba dan Ahmad ya aure,amma inaa Allah ya kautar da hakan
Tabbas nima naga iyakata naga ishara,ada banida zance illa BA NAMIJIN DAYA ISA NA SOSHI,dan kuwa duk waddama naji tana cewa tana san
wane,haukanta nike gani tare da yin tir da al-amarinta,aganina rashin abunyi ke sa ka bata lokaci ka so namiji,ni farhan nagane ban da wayo,(Hattara mata mu guji cewa Allah ya kiyaye kayi abu kaza.........,in bakai wasa ba seka tsinci kanka dumi dumi cikin
lamarin.watakila naka situation dinma yafi na wadda ka aibata.ada ummana har alfahari take dani wajen rashin damuwa da al-amuran saurayi,se gashi an wayi gari nice me kuka akan so ina Allah Annabi a aurene,wanda ada nike ganin over ma dead body nayi hakan
)
Tsawan daren Ahmad be runtsa ba,Ango daya ke kwanan farinciki to shi wannan kwanan takaici yayi,tunda sassafe abokanshi suke zolayarshi angon feedo kasha kamshi da sauran zantukan na barkwanci.
Waya ya shiga recieving ta abokanshi,inda suke sanar d
ashi,"In shaa Allah tun k'arfe d'aya zasu hallar gurin d'aurin aure" maganganun Abban feedo ne suka dawo mishi,take ya dakatar dasu da cewar se bayan masallaci zaa fara hallara
kasancewar tuni aka raba invitation card ,dan haka wasu basusan ance se 2:30
pm za'a hallara ba.
*Diyar Dabo ce AYUSH ILIASU MUSA.*
[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*A TRUE LIFE STORIE*
*WATTPAD@AYUSHILIAS*
5
⃣
9
⃣
to6
⃣
0
⃣
Amin na amsa mishi,sannan mukai sallama,Abunda bansani b ashe tuni Ahmad yayi nisa a neman Aure ba tare da ya sanar dani ba.
Yana zuwa gidanmu ak'alla sau d'aya asati muyi hira,hakan na saukarmin da nishadi da jin dad'i,zama muke
na fahintar juna.
Ak'alla mun shafe shekaru sama da hudu da Ahmad,yana yabamin yanda bana damuwa da abun hannun mutum ,ya bani misali dashi kansa "baby duk irin shak'uwar da mukai baki tab'a requesting komai gare ni ba,tabbas abun na jinjina mikeni,
duk namijin daya sameki matsayin matarshi yayi babban kamu".
Nikam murmushi kawai nayi,dan kuwa bashi ba,ko wanda ya fishi arxiki bana ganin zan iya zubda mutuncina akan yabani abunda be taka kara ya karya ba (Hattara mata a guji rokon samari abu,duk
yayin da kika fiya zuwar musu da bukata,to suma zasu kawo tasu,kuma karyarki kik'i amince musu)
Meenal ce zaune kusa dani,take informing nawa anyi posting nata goverment house,na tayata farimciki sosai,kasancwar akwai shakuwar me yawa a tsakanina da
ita bande so hakan ba,amma dayake cigaba ne se na mata fatan alkhri.
Tafiyar minal tasanya ni fara shiri da fareedah,itama tare duk muke kuma departmnt din mu guda sabanin minal da muke different departmnts.
Kullum zaka ganmu zaune muna hirar ray
uwa in babu aiki me yawa gabanmu,a yau litinin naje office da wuri,counter ce rike a hannuna ina lazimi, ya zamemin jiki tun farkon riskar kaina cikin jarabobi.
Sallamar fareda naji ,"Assalamu alaikum", "waalaikissalm frnd", "ya gida yasu umma",na amsa
da "lafiyarsu kalau"ya mutan gida? "Duk lafiya lau "ta amsa min,hand fan d'in hannuna ta karb'a tana fifita kasancewar ana matukar rana sosai.duk da karfin AC da take offc din,gumi ke tsattsafo mata,abunka da me jiki.
" Farhan gaskiya kinyi kyau matuk
a,irin wannan daukan wanka haka tamkar me zuwa dinner, yaushe zamu sha biki ne?" Murmushi nayi nace 'biki ba yanxu ba" ," kamar ya ba yanxu ba? "Eh fareedah to ya zanyi kin san aure lokacine may be
lokacinmune be yi ba".dariya tayi tare da cewa "sede in ke
ce kikak'i bada hadin kai ,na tabbata bazaki rasa masoya ba."
Nan ta shiga bani takaitaccen labarin ta,tindaga had'uwarsu da Ahmad mijinta,har zuwa lokacin daya sauwake mata,na tausaya tare da jimanta mata,tace "bari farhan last week ya rasu sanadin h
aka nayi misscarraige din cikin dake tsakaninmu." Innalillahi wa inna ilai ........ "Kina nufin Ahmad din da kike ban labari shi ya rasu",kwalla cike a idanunta tace "eh shi farhan",nan na mishi adduar samun rahamar ubangiji.
Alak'a me kyau ta k'ullu ts
akaninmu da fareeda,ya zamto tare muke zuwa offce mudawo ,ina zaune ribado ita kuma court road babu tazara me yawa tsakaninmu.
Tunda labari ya isa kunnan mamana na cewa na sanar da Ahmad yayi aurensa tashiga farinciki,tabbas babu abunda yafi karfin a
ddua,da sannu Allah zema raba ki dashi.a cewar umma.
Kamar kullum Ahmad ya kawomin xiyara,hirar duniya mukeyi,har ya dire da bani labarin abokin shi,"ya ga wata baby a biki,irin yan karyar nan ce,da kyar ta bashi phone number dinta,k'arshe sukai appoi
ntmnt ze kai mata xiyara,bayan yaje sun gama hira,ya tashi da zummar tafiya sai cemai tai "sweetat har zaka tafi" yace " eh ", to ya naji shiru? Yace shiru kamar yaya? "Eh mana kudin tadi zaka bani",dariya ce taso subuce min na gintse tare d cewa "ai banga
lefinta ba,atleast ai ta b'ata lokacinta n sauraronsa ya kamata ya biyata,gobe in xe koma kaga se ya tafi da shirin ze biya kudin zancen da yan matan haka suke d samarin basu damesu da yawan tad'i ba"
"Ah lallai baby haka kika koma cikin mmki ya baiyana
hkan"
"ya bazan koma haka ba,aini maza sun shani na warke,gwanda kana nuna musu kaima dan garine se ku daidaita,in kana musu alkunya se su zaci bakasan kudin bane ko kai din dan malam shehu ne ko kuwa baka saba da masu gidan rana ba" ."Amma kin bani mam
aki ban taba expecting hakan ze futo daga bakin ki ba"
"Hahahaha in de nice kadan ka gani,nothing is permanent in dis life"
Baki ya rike cikin mamaki,wato baby kema zaki iya? "why not,aguje ma",girgixa kai yayi cikin mamaki ,tare da cewa "tabbas baby k
in canja halayya"
murmushi nayi tare d cewa" maganin samarin shaho,gwanda anayi ana dukan kansu,tamin dede,be kara dora komai ba yayi kus"
Wani labarin ya kawomin,hmmm "baby bari kiji wata almara",ina jinka sweetat ,"suhail abokina ya had'u da wata beb
a biki",hmmm "sweetat kai bakada wani labari illa na an had'u da budurwa a biki" ,"bawani abokanka kaine ya faru dakai, tare d tintsirewa da dariya,"nide ki saurareni,ya cigaba Allah baby duk zatonsa da kallon da yake mata zatace mai suna zaune a nassara
wa GRA ko ABUJA VILLA saboda irin daukan wankan da tai,abun mamaki se tace mai a gobirawa dandinshe take,tuni ya zare jiki cikin jama'a ta nemeshi sama ko kasa"
"kude kun banu da idon ganin mata"
****************************
Maza maza abarsu,ras
hin sani yafi dare duhu ,ashe Ahmad bashi da buri illa yaga yayi aure gidan sarauta,wato diyar manya,shi mutum ne da kasaita ke burgeshi,burin shi a duniya ace ya auri diyar shahararren basarake ya ganshi ana mai fadanci.
Wataran muna hira d ahmad Cik
in wasa yace min "baby na kusa angwancewa fa,"gabana naji ya fad'i nace
" haba baby bama wasa da kai,da gaske kake ko da wasa? "Allah baby da gaske nike,nxt week zaa kai kudi",shiru nayi can nace "Allah ya sanya alkhairi" tare da mik'ewa yace amin ,"ya
kika tashi?" " eh baby gida zan shiga" yace "to ki gaida ummana na amsa da toh."
Duk sa'ilin da muke hira na soko mushi batun yaushe ne zamu sha bidirin biki,se kiji yace "baby nifa bawani aure da zanyi,ke nikeso,ke nike jira har ki aminta dani da bu
katata" murmushi nayi nace ai "tuni muka gama da wannan maganar,kamanta rannan kace min za'a kai kud'i",zaro ido yayi cikin mamaki,"nidin na gaya miki haka? To da wasa nike."
Tsawan shekara shida da mukai da Ahmad babu shekarar da baya zuwa k'asa mai
tsarki,in beje hajj ba to kuwa acan xeyi ramadan,abun takaici sau d'aya ya tab'a sayomin doguwar riga d sweets matsayin tsaraba,duk randa yazo min sallama , ze bani number din da zan dunga kiranshi,a cewarshi "kira from nyja yafi saukin charges."
A ku
llum zan kirashi sau uku,wasu lokutan bashi ni keci nasayi recharge card dan naji lafiyarsa.in yaga rana tayi ban kiraba,ze min sending message "in ce de lafiya yajini shiru?"
Ashe tafiyar k'arshe da yayi,dubai ya wuce ya had'o lefe akwatuna 12 ,tuni
magana tayi nisa ta auran shi da feedo,koda wasa be tab'a bani labari ba,duk da irin tanbayoyin da nike mishi game da haka.,sai de abu guda shine,ya sanar dani duk bayan sallar magrib yana zuwa makaranta,basa tashi se ten,dan haka kadama n kirashi awannan
lokaci,ashe lokacinne yake zuwa hira gurin feedo.
Ankai lefe gidan su feedo,an karb'a ba yabo, dan kuwa,fuskokin iyayen amariya zaka k'alla ka san cewa basuyi appretiating ba,jiki sanyaye dangin Ahmad suka nufo gida,tare da jan baki suyi shiru ba tare
d sun sanar dashi ba gudun abunda zeje yazo.
Ahmad se rawar