Showing 9001 words to 12000 words out of 35664 words
shiga yimin nasiha,hade da lallashi,komae yasamu bawa da sanin ubng
iji,bai kamata nasa damuwa araina ba,harna dunga kuka salon hankalin sauran dalibai ya dawo kaina,taimin nasiha me ratsa zuciya,nayi mata gdya,tare da haskamin cewa,duk mutumin dana gani bazaa rasa jarabawa gareshi ba,in one way or the other dan hka addua
itace mafita,tun daga wannan ranar k'awance ya k'ullu tsakaninmu,tare muke gabatar da komae namu.
Mutum mugun itace,tunda billy ta kyalla ido taga ina mutunci da seema,ta fara shigarta,in bananan ashe tare suke,akwai courses din dasuke carryover din
su ni kuma banayi ,nan billy ta fara kai tsegumina gun seema,rannan muna zaune da seema muna hira,sae cemin tai farhan gsky abunda kike bakya kyautawa nace mefa,billy tace wai gaba kike da ita,ko ta miki mgna bakya amsata
Shiru nayi n ma rasa bakin
magana,sau tari ko tazo guri ta taddani,sae tae wa kowa na gun magana amma ba zatamin ba,shine zata bini da sharri,tunda abun nata hakane bari tazo muyita ta kare,da kyar seema ta lallasheni n hakura
Ganin damuwa tamin yawa na yanke shawarar ziyart
ar asibiti dan ganun likita ,asibitin aminu kano teaching hospital naje,na yanki kati na bi layi,har ya iso kaina,ina shiga muka gaisa da likita ya tanbayeni ya jiki? Na fashe da kuka,nace doctor jikinane ya rube yake doyi,zaro idanu yayi,taya jikin ki ze
rube har yayi doyi ba tare da ya nuna ba,ganin ina kuka hankalinshi ya kara tashi.
Yayi min tanbayoyi karshe ya rurrubutamin tasa tasai,mukai sallama,bayan sati na kammala dukkanin test din na koma mai,cikin fara'a ya dago ya kalleni muka gaisa
na mika mai sakamakon, bayan ya karanta,yace ina me yi miki albishir da cewa komae naki lafiya yake,babu abunda ya rub'e a jikinki balle ya yi doyi ,kuka na k'ara fashewa dashi tare da cewa innalillahi wa inna ilaihi rajiun,ganin zan batamai lokaci ga tulu
n patients din dake gabansa ya lallabani ya sallameni
Haduwa ta da seema ta babbani shawarwarin da suka sanyani nutsuwa,akwana atashi ba wuya,rannan muna hira saenike tanbyrta seema pls kinsan wani me magani na hausa,dariya tayi *farhan* me zaki da m
aganin hausa,nace nidea inkin sani ki kwatantamin inasan xuwa
Cikin xolaya tacemin nasan guda daya wanda yake a kofar asibitin yara na Asiya bayero,nayi mata godiya dayake ranar lecture rana garemu,ina futowa daga makaranta na tari dan sahu n wuce asi
bitin yaran dan gadana da mai magani
*Daga Taskar mutan dabo.......
✍
*
[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*UMM
U ASHIQ*
*BADEEYA (BEAUTY QUEEN)*
*JANUARY 2018*
3
⃣
6
⃣
3
⃣
8
⃣
Munyi orientation na three weeks mun gama a karaye,a inda akai posting dinmu xuwa local governmnts dinmu danyin primary Assignmnt na watanni kusan 11
Cikin nasara aka
turani karamar hukumarmu ta tarauni,koyarwa nake kasancewar harshe n karanta a makarantar yan mata dake tarauni,makarantar bbu nisa da gidanmu,traking distance ne
Wataran naje,wataran banje ba,ahaka adaddafe mukai rabi,a lokacin ne n hadu da wata
maaikaciya a gurin me suna maman Abdallah,shakuwa maiyawa ta shiga tsakaninmu.
Hartakai muna tattauna matsalolinmu,tana da aure danta daya,rannan ina zaune a staff room nayi nisa cikin tunanin da nasaba ,hawaye keta shatata a fuskata,na manta baa gid
a nike ba.
Jinai an dafani *Farhan* firgigit na dawo haiyacina,murmushi mman abdallah tayi haba *farhan* wannan wana irin tunanine haka,ido cikin ido muka kalli juna,ganin hawaye kwance a idanuna yasa hankalinta tashi.
Kujera ta jawo kusa dani,t
are da dafani, *Ffarhan* me yasameki? waya tabaki? jin nayi shiru bani da niyyar sanar da ita,tace haba *farhan* yanxu akwai abun da zaki boyemin,a ganina mun zama daya ba abunda zamu boyewa juna.
Nace mata ba komae kawae Abbana na tuna,shiyasa kikag
a ina kuka,rarrashina ta shigayi badan ta aminta da abunda na fada mata ba,tamin nasiha sosae,kullum naje gurin aiki se nayi kuka,hakan ya tabbatar da zargin mmn Abdalh tabbas akwai wani boyayyen abu da nake boye mata.
Nayi kukana n share,tare da a
ddua,ranar nan mun tashi daga School,se mmn abdlh ke cewa *farhan* baki taba kawomin ziyara ba dan Allah kixo cikin weekend,nace in shaa Allah zaki ganni mukae sallama
Ranar lahadi nayi wanka tare d daukan kwalliya ,tamkar me zuwa biki,ummana ta kal
leni taji dadi y ziyarci zuciyarta tare da murna adduointa sun karbu na Allah y daidaita mata lamurana,ta dubeni cikin kulawa, *farhan* irin wannan kwalliya haka ina xuwa,yau de ba ranar aiki bace balle nace aiki zaki,dan na manta rabon da ki shirya kice z
aki unguwa
Murmushi nayima umma nace gidan mmn abdalh zani,nan ta bani chocltes tace na kaiwa Abdulhi tare da yi min adduar Allah ya kiyaye,ya sanya na koma *farhan* dita ta usuli,nidea shiru kawai na mata idanuna kwalkwal na juya na futa
Tu
nda na futo daga gida samari ke tsaidani,duk wanda ya min mgna bana ko daga ido na kalleshi ,se de innaga mutum ya fiya naci ne zan ce mishi matar aure ce, Ta waya tamin kwatancen gidanta, mmn abdallah ta min tarba ta karamci
Munsha hira,nayi fa
rincikin da n dade banyi shi ba,yamma ta gabato n mike da nufin tfya,tace haba *farhan* saurin me kike haka, bami abunda y kawoki ba,nace to ,nan n nemi guri na zauna tare da cewa ina saurarenki
Mmn abdallah ta fara magana my friend ina fata bazaki
badan k'asa a ido ba,shiru nayi ina sauraronta,abokin Abban Abdallah ne yace na samo mishi budurwa me hankali da nutsuwa zae aura,shida gaske yake,ba batun bata lokaci,ya tab'a aure yaranshi biyu,a america yake da zama,tana ida fada nace ki bashi hakuri p
ls my friend hakan ba zae yiwu ba,kallona tayi sakakaka,haba *farhan* kode kina da wanda kika tsayar,a'a walhi babu kowa kawae de a'a,hmm inbanda abinki *farhan* kin gama karatu daf kike da gama bautar kasa meye saura kuma kawai ki yarda musha biki,Allah m
utumin kirkine,shi tsoran mata yake saboda wuyar daya sha da matarshi,shiyasa yaki ya fidda matar aure gashi an takuramai,mamnshi tace ta bashi wata guda ya fidda inba haka ba ita zata samomae a dangi,wayanta ta janyo tayi scrowling,ta nuna min pix dinsa d
ake gallery dinta,matashine,handsome,skin dinshi se sheki d walkiya takenan take sanar min,an tura mishi pix dina ya aminta,yace in de na amince ze zo nxt week mu ga juna,mika mata wayarta nai tare da mikewa,ganin tana neman takurani nace tayi hakuri dan A
llah,duk rai bace muka rabu
Na nufo gida,bana kallon gabana,wani dishi dishi nike gani Allah ne ya kawoni,inda Allah y taimakeni umma na kitchen, na sanar da ita zuwan nawa n
wuce daki ,a wannan ranar nayi kuka,nayi adduoi,ba kadan ba,ga samu ga ras
hi,awannan lokacin ko shi ya ganni yace yanaso ai nace yai hakuri balle hadi
Dan kuwa a yanayin da nike ciki ba kowana miji bane ze jureni matsayin budurwa balle akai ga batun zamntakewa ta aure,ya gani yace yanaso ya aka cika,ballan tana.
Na kara nisanta kaina da batun aure,kullum addua nike ubngiji ya kawomin mafita,bazan taba mantawa ba,ina zaune seemah ta kirani bayan mun gaisa nake gaya mata nayi amfani da maganin gun baba nifa banga canji ba,shiru tayi sannan tace min zata turomin da w
ata number ta wani babban malami na kirashi kanin mahaifiyar tane tare da yi mai bayani,nai mata gdya mukai sallama
Muna ajiye waya,msg ya shigomin na number malam shuaibu,kafin nayi saving nayi dialling number harta tsinke baa daga ba,bayan yan mun
tuna aka kirani da number,na katse tare da sake kira,nayi sallama muka gaisa,nan na gabatar mishi da kaina,da dalilin kiranshi,shiru yayi tare da jinjina lamarin nan yayi min wasu yan tanbayoyi tare da tanbayata ko akwai wasu kowata wadanda sabani ya taba
shiga tsakaninmu nide shiru nayi ina nazari,abu daya de zan iya tunawa shine,irin kiyayyar da dangin mahaifinmu suke mana,har akwae wani lokaci da sabani ya taba hadani da kanwar mahaifina har take ikirarin da cewa SAI NAGANI nida aure se de naga anayi,nan
mukai sallama,tare da cewa gobe na kirashi iwar haka,nan na mishi godiya mukae sallama.
~Wasa farin girki ku biyo mutan dabo dan jin inda aka haihu a ragaya,ana zaton wuta a makera sae a tsince ta a masaka~
[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: [19/01,
11:41 p.m.] Ayush Ilias: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*SADIEY SMART*
*FATIMA MORIKI*
*JANUARY 2018*
3
⃣
9
⃣
to4
⃣
0
⃣
*We Dedicat
ed this page to yhu ma sistr FATIMA MORIKI,yhu deserves more than dis,ubangiji ya saka miki da alkhairi ya bar zumunci,Ayush iliasu n hawwa saleh na sonki muna kuma yi miki fatan Alkhairi may jannatul firdUs be your final ebode ameen*
Kwana nayi ina
adduoi da fargabar abunda zanji daga bakin malam shuaibu,tunda na idar da sallar asuba nayi rakaatanil fajr ban koma ba inata karatun littafi me tsarki.
Awannan safiyar kasa yin breakfast nayi duk yanda mamanmu taso nayi abun faskara yayi,ganin ta da
mu na zilla mata karya cewa kwana nayi ina ciwan ciki dan haka black tea kawai na sha
Kwance nike a palo kan three seater tamkar mara lafiya ina juyi,kiran sallar azahar naji tare da mikewa na dauro alwala na gabatar da sallah
Wayata na dau
ka,tare da nufar dakina kirjina na dukan goma goma ,number din malam shuaibu na kira,ringing uku ya daga,mun gaisa tare d yimai bayani atakaice nice kawar seema da mukai waya jiya
Yace to madallah,malam shuaibu yace diyata tunda kika gayan maganar nan
na shiga damuwa da dimauta saboda girman lamarin,amma cikin hukuncin Allah ,mungaNo iya abun da Allah ga nufemu sani
Gabana ya kara faduwa dam,yace matsalolinki guda biyu ne,akwai sihiri atattare dake,wanda shike sawa kina jin tashin wannan doyin
kamar ajikinki hakama duk mutumin dake tare dake zeji,anmiki ne dan ki rasa wanda ze aureki,tare da zama mujiya abar gudu ga sauran jamaa,aiki ne na magauta yan bakinciki ,baya ga wannan akwai iska wanda aure ne aka daura miki da aljani,anyi shine dan kada
wani da namiji yazo ya aureki,sae de kiyi ta zama a haka
Iskar ma an hadaki da ita dan ta sanya ki shiga duniya,ki ta aikata masha'a ,bade ki zamto tagari ba,duk saurayin da zae zo gurinki koda da zimmar ya aureki yazo to bafa magana zata tsaya ba,
sae dea ayi ta zuwa ana tafiya,lokuta da yawa duk lokacin d saurayi ya ganki zae miki magana,sae tasa miki wani kwarjini ya kasa tunkararki,duk lokacin d wani yasamu nasarar tunkarar taki,se su canja miki kamannin fuska,wani ya ganki da muni ko da wani kam
anni na tsoratarwa.
Tunda ya fara maganarsa ba abunda nake ambato sae innalillahi wa jnna ilaihi rajiun,Allahumma ajurni fi musibati wa aklifni khairan minha,hawaye kuwa tamkar an bude fanfo shaaaaaaa.
Malam shuaibu ya cigaba da cewa amma a gas
kiya taimako guda zan baki shine adduoi da zaki dungayi ,dan kuwa karya irin wannan sihirin da aka miki ,abune dake bukatar kudade manya ,kimanin dubu hamsin,idanuwa na zaro tamkar yana kallona,yadora da cewa bangaren matsalarki ta iska kuwa,bana maganinsu
,ki laluba kiji inda ake maganin su sae kije ko adace,dan kuwa sharrin
iska yawa gareta,bibiya gareta,kai sae kaiwa mutum magani sae ta zagayo ta damke ma da
Da kyar na iya controlling kaina na amsa mishi da to,ya fadamin adduoin da zan dungayi,wato
Ayatul kursiyyu da Ayatush shifa,kafin na samu kudaden da zan biya amin warwarar
Maganganun danaji sun kara sani cikin kidima,na kara dukufa rokon ubangiji mafita,wadannan makudan kudaden da malam shuaibu ya fada babu a inda zan samesu,dade ma
ace ban gama bautar kasa bane dasai na shiga dashi da sannu n tara.
.
Amma de na yanke shawrar tunkarar mamana da maganar,sae dana bari issha tayi mun gama dinner baki dayanmu,kowa ya nufi makwancinsa,ummana na samu a dakinta tana shirin bacci,t
ana ganina tace *farhan* yade inceko lfy,idanuna ne sukai kwalkwal alamun kuka kaina ta shiga shafawa,tare da lallashi haba diyata fadamin damuwarki?
Umma dama batun matsalata ne,seema ta hadani da kanin babanta malamine ,shine yace sai na bada d
ubu hamsin ze min magani in shaa Allah,take annurin dake fuskar mamana ya bace tsoro ya shiga zuciyata ganin yanda lokaci daya ta sauya fuska,ni mutumce da banason bacin ran ummata,nan ta shiga yimin fada,ta inda take shiga batanan take futa ba,tamin tatas
,tare d ja min kunne duk ran data karajin n kuma maganar sai ta sabamin
Haka nayita bata hakuri tare da alkawarin in shaa Allahbazankara yi mata maganar ba,rayuwa ta karamin kunci,mun kammala bautar kasarmu cikin nasarah,babu inda zan samu kudin
biyan magani,ga mamana da nake ganin zata taimakamin ga gargadin datamin
Ina da ragowar dubu gomata da nake ta tsiminta,rannanmuna zaune a falo sae naji ana tallan wani mai bada magani a redio me suna khamis kibiya dake gyadi gyadi,bayan kammal
a program din naji suna fadar lambar waya nan da nan na kwafe ta,batare da sanin kowa ba,daki na shiga na kirashi tare dayimae bayani,a daya bangaren yacemin basa amsa irin wadannan tanbayoyin ta waya sae dea naje offce dinshi,nan mukae sallama,washe gar
i na ce da mmna zanje gidan mmn abdalh na fuce,gurin khamis kibiya na tafi dayake bamuda nisa,na yanki kati 500 ,na tadda mutane kadan,nayi mishi bayanin abun da ke tafe dani,karshe yayimin total kudin magani nera dubu Ashirin da uku.nayi mishi sallama tar
e da alkawarin zan dawo inna shirya,takaicina kudin form din dana saya 500 ,duk d bamuda nisa da gidanmu daga ribado zuwa gyadi gyadi naira 200 zuwa da dawowa
Tun a hanya na kira seema,nike labarta mata,shiru tayi tare da jinjina yawan kudin itade t
asan ba inda zan samu wadannan kudade,dama de ummana ta bani goyan baya da ko agunta na samu,nisawa tai tace farhan,nace na am,y not ki gwada zuwa usmaniyyah, cibiyace da suka kware wajen warkar da kowana irin cututtuka kama daga sihiri da aljan,nace to
tinda da ragowar kudi a hannuna zuwa gobe zan leka naji nawa zasuce
Duk wannan fafutukar da nake badan komae ba dan yayewar masifar dana tsinci kaina ciki,bama azo ga batun aureba,dan kuwa baya gabana,na isa usmaniyya dake dorayi,na tadda layi nan n
yanki form na hau kan layi
Da sannu layi yazo kaina,duk na mishi bayani dalla dalla,karshe yacemin kudin magani,da consultation dubu talatin,rigiji gabji duk ba sauki ciwan arne,nan n bukaci zan bada dubu biyar,in yaso da sannu sae na cikashe mu
su,fafur bayin Allah suka nunan sena dafe musu kudi cas sannan zasu fara bani magani,acewarsu atare ake shan magungunan,kuma baa fashi.
Haka na nufo gida jiki ba kwari,kullum cikin adduar nemn mafita,na guji kowa,ni kadai nike rayuwata.zaman gi
da duk ya isheni babu inda nike zuwa.
Ina zaune se kawata ta kirani,cewar ana neman malamar language awata private schl dake hausawa,shiru nayi kamar nace banaso,se take cemin,makarantar da yayarta ke koyarwace sukeso,dan Allah inna samu lokaci ko g
obene se naje nayi jarabawa,na amsa da to,da kamar bazani ba de se de na aminta.
Ina zaune mu azzam ya kirani,rabona dashi an shafe watanni shida,tunda yai aure yayi watsi dani,nima kuma n futa harkarsa,bayan mungaisa ya tanbyeni ya bayan saduwa,na
ce se alkhairi nan n tanbayeshi matarshi yace duk suna lfy
Duk bayan kwana biyu yana kirana mu gaisa,wataran yajini adamuwa wataran cikin raha,rannan yake cemin gashi ze gifta ta kofar gidanmu na leko mu gaisa,nace to,mayafi na dauka na nufi kofar gi
da,mamaki ne ya cika muazzam ganin yanda na koma, na rame tare da wani baki , ya shiga tanbayata meke damuna,,ganin ina kuka, shima ya fara sharar kwalla,
Haba *farhan* meye yayi zafi haka da kika kasa kirana ki sanar dani halin da kike ciki,kinsan ba
nda mahaifanki bawanda ya fini kaunarki a duniya,banason bacin ranki,farincikinki shine jin dadina,ki gayamin damuwarki ni kuma nayi alkawarin tsaya miki tsayin daka dan ganin an maganceta,zan taimaka miki da jikina da aljihuna dan saki a farinciki.
Duk tsawan lokacin da muka dauka da muazzam ban taba buda mae matsalata sae a wannan rana,shiru yayi yana nazari can yace min,tabbas nima naji hakan atattare dake,amma da fari banyi zato daga gareki bane,se daga baya,to gudun kada na fada kice na miki sh
arri shiyasa naja bakina nayi shiru,Alhmdulilah tunda kin gano da kanki to in sha Allah zan taimaka miki
Wayarsa ya jawo a aljihu ya shiga kiran ya sayyadinsu na islamiyyah,ya baiyana mai halin da ake ciki,tare d sanarmai kanwarshi ce,abu yazo daya t
amkar yanda malam shuaibu ya fadi,karshe yace mu'azzam taje ya sameshi da daddare zasuyi maganar sosae
Kwantar min da