Showing 12001 words to 15000 words out of 35664 words
hankali yayi tayi karshe mukae sallama ya tafi,kamar yanda suka alkawarta sun had'un,nan ya sayyadin ya gaya mishi kayayyakin aikin da
zea je ya sayo dan yimin magani,washe gari da safe muazzam ya nufi kasuwa ya hado
dukkan abunda ya sayyadin ya bukata ya kaimai,sun rabu kancewa ya koma nan da kwana bakwai
Ya sanar dani yanda sukae,nan na shiga yimai godiya, dakatar dani yai tare
da cemin kin fi gaban haka gareni,ai kaunar da kika nuna min abaya lokacin d bani da ko sisi ita ke karamin sanki,Allah yasa ki zamto mata uwar yayana,nide shiru nayi batare da cewa amin ba
Muaxzam ya karbomin sakon gun ya sayyadi tare damin baya
nin yanda zanyi amfani da komae,hadine na zuma da wasu sinadarai,gefe kuma rubututtuka ne had'e da garurrukan magani na dunga sha,hade da turare,nayi mishi godiya sosae,duk sati za'a dunga kawomin har tsawan sati uku
Ubangiji majibancin lamuran bayi,
me yaye masifa lokCin da yaso,duk girmn abu se ya kankantar dashi,Alhamdulilah Allah ya yayemin wannan doyin dake futa ta duk wata kafar gashi na jikina
Duk d warakar dana samu hakan besa na saki jiki tare da cigaba da alamura ba,gani nake kamar abu
n zae dawo,dan haka ban daina adduoi da tsayuwar dare da nake ba,shekaru sama da hudu cikin jarabawa,hankalina baya kuma tashi sai na duba duk yawan yan gidanmu ba wanda aka jarabta da rabin matsalata .wannan ke kara karyar min da zuciya.
A cikin wan
nan yanayin ne aka fara shirye shiryen auren cousin dita minal da shamsu,zokaga zumudi gun minal, na zuba mata idanu se wani rawar kai take,yayin da abngarena babu batun Aure a tsarina
Mun fara gudanar d kamu,washegari akae mothers eve,tun a wannan
ranar,wani cikin abokan ango ya kafan kawon xuka,na lallae sena bashi number ta nikuwa kallo ma be isheni ba,dan kuwa babu batun kula saurayi a tsarina,haka yai ta zuban naci cikin jama'a ina basar dashi,kona zame na canja guri dana juya zan ganshi tsaye k
usa dani
Washegari a gurin dinner ma bata canja zani ba,haka nura yai ta nacin san na mishi magana,k'ememe nak'i bashi fuska,maimakon yayi zuciya ya rabu dani a'a ,ganin abun nasa na ta ta'azzara yasa nace mai dan Allah yayi hakuri inada aure
Washegari munkai amare,futowata kenan daga gidan amarya naji ana kiran sunana farhan,dan Allah minti daya,ganin dana mishi ne awannan lokaci yasa ni tausayinshi,saboda nacin da yake tamin,hakan yasa na tsaya muka gaisa,tare da bashi phone number ta,yayi mi
n godiya
*Wayyoni farhan na ga masifu iri iri,ku biyo mutan dabo danjin yanda zasu karke da nura
ðŸ˜
*
[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HA
WWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*AUNTY JIDDAH MUSA*
*SHAMSIYYA SALIS(MY SIS)*
*A TRUE LIFE STORIE*
*JANUARY 2018*
4
⃣
0
⃣
to4
⃣
2
⃣
*Muna mika sakon taaziya ga yar uwa Amira wadda akafi sani da mimi Adda da maman jaji of first class novel gr
oup bisa rashi na mahaifiya da sukai,muna masu adduar Allah y jikansu yai masu rahma,ya kyautata makwanci,ya baku hakurin jure rashinsu,rashin mahaifiya babban rashi ne*
*Akwai baiwar Allah data bukaci mu sanyata cikin adduoi n bisa wata jarabawa da
ubangiji yayi mata ko nace yake mata ayanxu member ce a Ayush iliasu n hawwa saleh novella,muna masu adduar Allah ya saukaka mata,ya sanyata cikin haske,ya iya mata dukkan wani abu daya fi karfinta,da na sauran musulmi,Ameen ya rabbi*
Tunda muka taho
hanya nake dana sanin bawa nura numberta,dan kuwa na fahinci mutum ne me rawar kai ga naci kamar kuturta.
Tun kan mu isa gida ya kirani,nak'i d'agawa har ta katse,aikuwa kan na numfasa wani call din ya sake shigowa,ala dole na d'aga had'e da sallama
,ya amsamin,babyna kun isa gida lafiya? na amsa da muna hanya bamu k'arasa ba,to shikenan in kun k'arasa zan kira nace to ,ya ajiye waya.
Ba mufi mintuna da isa gida ba call dinshi ya sake shigowa,a k'agauce na amsa,raina abace,babyna kun isa gida
n? eh mun isa,ya gajiyarki data umma da sistrs dinmu? na amsa atakaice lafiya lau,please kiyi musu bangajiya Allah y huce gajiya,a mikan gaisuwa gun umma ,na amsa da to jiki a sanyaye.
Tun daga wannan rana nake dorjin calls dinsa,da ya kira zan sat
a a silence,badan komae ba,nidea tsoron sharrin maza nike duk da ba'a tab'a yaudarata ba,but yanda nike jin friends dina n labarin abun ba kyau ,dats y nake takatsantsan.
Jikina ya bani tabbas nura da yaudara yazo min,yawan kirana da yake yasa
na fara d'auka,ina dauka ze kashe murya ya shiga antayo min kalamai n kauna masu sanyaya zuciyar me sauraro,tabbas yanda nura kemin n tabbata duk class din budurwa cikin kankanin lokaci zea saye heart nata.nura shu umine a cikin maza,ga baiwar kyawu da
Allah ya mishi da iya lafuza.
Har takai bana iya ignoring calls din shi,saboda jin dad'in kalaman shi,duk sa ilin da nike hira dashi feeling Nike tamkar nafi kowace mace sa'ar samun masoyi me nagarta,duk sa ilin da yace zai kawomin xiyara sai nas
an yanda nayi na bagarar da batun ,yau ma kamar kullum muna hira,rokona ya shigayi Allah da annabi na taimakeshi yazo ya ganni,rashin ganina ya sanya shi cikin matsananciyar damuwa,kalamanshi ne suka karya min zuciya tare da sanyaya min jiiki,take n amince
mishi da yazo gobe bayan sallar issha'i,cox nima na kagauta na ganshi.
Godiya ya shiga yimin tare da sweet words da suka k'ara sani fallin in lov with him,A ranar da mukae zamu hadu dashi ya kikkirani bila adadin (several times),ina dauka zae cemi
n baby inceko baki canja batun zuwana yau ba? Dariya zanyi nace a'a,ai innace zanyi abu inkaga banyi ba to Allah ne be aminta ba.tom my love,baby me kikeso na kawo miki as a gift? murmushi nayi nace ba komae,yace please baby i want to make you happy? Talk
mana,shirun danai yasanya shi cewa,shiknn kin bani zabi.
Misalin karfe takwas na gama shiri ,quater pass eight call din shi yashigo wayata ,ina d'auka yace min baby gani na iso ,nace ya daka ceni ina zuwa,dakin umma na isa tare da sanar da ita isowa
rshi,nan tace min karna dade,tare da ja min kuunnnne da banda yawan surutu ,nace to umma.
Tunda na futo wani kamshin perfs ya daki hancina me sanyi da sanya nutsuwa a xuciyar me shaka,manyan kaya ya sanya ,kan shi dauke da hula colour din kayan ji
kinshi black,abunka da farar fata, yayi kyau ainun abunka da ba fulatani
Kaina sunkuye na k'arasa bakin gate dinmu tare da yimishi barka da zuwa,na mishi iso zuwa farfajiyar gidanmu,kujeru guda biyu na sanya mana,tare da umartar sis dina ta kawo mae
drink da ruwa.
Kayataccen murmushi nura ya sakarmin, wanda yasanya ni saurin sunkuyar da kai,haba baby ya naga kina sunkuyar da kai ,baki so mu hada idanu,wasa na shigayi da zabban yatsun hannuna, baby ya zakimin haka ni da nake d'okin naxo naga w
annan cute face din naki,tun dana ganki kika rud'ani tare da rikitan lissafi,baby kece irin babyn dana dade ina burin Allah ya sadani da ita
Alhamdulilahi Allah ya amsa rokona,baby please ki soni tamkar yanda nike sonki,duk wasu furuci dake futa bak
in nura tamkar yana karamin wani maganadisun sansa cikin xuciyata ne.
Haba babyna ya zakimin haka,nida nake burin ranar yau zata zamo mafi soyuwa garemu,amma ko magana kin kasamin,tafukan hannuna nasa n rufe fuskata,tare da cewa bani da abun cewa shi
yasa,baby nifa ba wasa ne ya kawoni gareki ba,magana ce ta aure,so nake mu fahinci juna,sae na turo iyayena agama magana.
Cikin zuciyata na shiga anbaton istigfari,badan komae ba,illa na zargin sa danai da fari,dago kaina nayi na kalleshi tare da c
ewa da gaske aure na zakai? Bansan lokacin da maganar ta subuce min ba.murmushi yayi tare da cewa kina tunanin akwae abun da zae kawoni gareki sabanin abunda na gaya miki,to inma kina tunanin wani abu ki futar aranki,ni nura inshaa Allah nine mijinki uban
yayanki,Hamdala na shigayi cikin xuciyata tare da farinciki.
Cikin kunya nace baka gabatar min da kanka bafa,sajensa ya shafa tare da cewa ai kece duk kin rikitanine da ganinki,coz ashe da duk arudu naganki ,yanxune na kare miki kallo,tabbas baby ki
n cancanci asoki.
sunana nura muhammad,an haifeni a cikin gari,nine babba gun mahaifiyata,ina da kanne mata da maza,ina da mata guda daya da yara hudu,nide dan kasuwane,burina ki zamo matata uwar yayana.
Jikinane yayi sanyi da jin cewa yana
da mata,duk zatona saurayine,cikin jin kunya nace ,yanxu kamar kae kana da yara hud'u,murmushi yayi tare da cewaeh walhi da yake auren gida akamin da ita,shiyasa.
Ya tanbayi mamana da sauran sisters dina hakan ya kara masa kima da daraja a xuciyata,
awannan ranar ne ya min kyauta 10k hade da turare designer womanity,da kyar na amsa mukae sallama.
A yau litinin na nufi makarantar su Billy dan zana jarabawar daukan maaikata,na isa makarantar inda suka min tarba ta karamci,wani malami ne ya kawomin
Waec da NECo past question papers nayi answering,sune matsayin jarabawar da za'amin.
Jinjina batun nayi,in banda abunsu ya zasu bani takarda yan SS3 ,abunda ake koya mana a jamiar ya sha banban dana sakandire,hakade na shiga amsa tanbayoyin,cikin hukunc
in ubangiji duka n amsa nan take aka maka tare da baiyana min sakamako da cewa washegari na fara zuwa aiki,naji dadin hakan,kasancewa zaman shiru ya dameni.
Soyayya muke sosae da nura,a kullum ze kirani kusan sau hudu arana ko fi,da safe daya tashi z
ae kira yaji ya na tashi,karfe biyu in xe futa kasuwa zai kirani muna hira har ya isa kasuwa,misalin karfe shida suke tashi,kirana shine first abun da zae fara ,haka da daddare inzae koma gida,tun daga majalisa zamu fara waya har ya isa gida.
A sana
din haka ne shaku'wa mae yawa ta shiga tsakanina dashi,in be kirani ba banajin dadi,most attimes before ya kirani na zama eager to hear his voice.
Lokuta da yawa yana tanbayata baby zuwa yaushe kike ganin zamuyi aure,sau d yawa shiru nike mishi,nuna
alamun kunya,sae kiji yace min nifa baby ko yanxu shirye nike adaura mana aure,hakan na kara min kaunar shi ainun a zuci,dan duk mesan yin rayuwar aure dakai shine masoyinka,wasu lokutan zakiji yace baby dana rasaki ai gwanda na rasa raina
Baby A
llah ya mallakamin ke,tausayin kaina nakeyi ace yau awayi gari naga bana tare dake,zakiji yace Allah ina rokonka karka nuna min wannan rana,in kuwa ka kadarto to ya Allah ka dau raina kan na ganta
Zuciyar mace hmmmmm,ire ire kalaman nura su suka kar
a sawa ya mallake xuciyata,kaunarshi da san kasancewa dashi ya zama burina a duniya
Lokuta da yawa in muna hira cikn ffriends zakiji nace nifa amaryace,zasu ce Amarga kamar yaya? Walhi na kusa aure? Zaki aure ba labari? Karku damu da lokaci yayi zaa
gayyaceku? Kawas waye angon? Me kuke ci na baka na zuba kusa ido ,kude ku zamto cikin shiri
.
Harta kasance duka friends dina amarya suke kirana,ni a ganina na samu miji me matukar kaunata.
Na fara aikina cikin nasarah,a inda na gamu da collegues
masu matukar karamci,sun karbeni hannu bibbiyu,mun zamto tamkar yan uwa,an bani senior class ,wato ajin manya,Allah de. Ya shirya dalibai ,daliban wannan makaranta ba kananan shaidanu bane,ba mazan kadae ba harma da matan
Hakan tasa na fara neman w
ani aikin cikin nasara nayi dace da samu a unguwrmu traking distance cikin farinciki na dawo kusa da gida.
Ni mutum ce da Allah be doramin san abun hannun jamaa ba,duk wannan kauna da mukewa juna da nura duk sa ilin daya min kyautar kudi bana karba,
badan komae ba,dan na nuna mishi ba abun hannun sa nikeso ,shi kanshi nike kauna
Bazan taba mantawa ba muna hira da nura ,ya sassauta murya yace bby nace naam bbyna,ki godewa Allah da irin baiwar daya miki nace Alhmdlh,hmmm ayau zan gaya miki abun
dayasa kika dauke hankalina? Ina jinka,ni mutum ne dake masifar san mace me hips,Alhamdulillah Allah ya albarka ce ki da shi,wallahi baby inna tuna har releasing nike ni kadae,bari na gaya miki wani sirri da kike dashi,wanda ba kowace mace Allah ya bawa ba
,duk sailin d naji muryarki se dick dina yayi reacting,inkuwa da alwala jikina dadin muryarki (voice) dinki karyan alwala take, kuma ban taba jin haka game da kowace mace a duniya ba se ke,kan ya gama fad'a nayi hanging call din
Yayi ta kira naki
answering ,tura mishi text nayi haba bby kai baka jin kunya kake irin wadannan maganganun,reply ya bani da mene abun kunya dan miji ya baiyanawa matarshi yanda yake ji game da ita.
To ai bamu riga da munyi auren ba,na bashi ansa.baby kenan kina zat
on nan duniya akwae abunda zae sa na rabu dake,wallahi wallahi bakida miji se ni nura,kima cire shakka aranki
Reply na bashi da to Allah ya aminta ya nuna mana lokacin,ayau ne nura yazo gurina yake gaya min yanda ginin gidan d zamu zauna yake tafiya
,tare da baiyana min yanda fasalin sashena yake,nide bance uffan ba,nadea mishi addua ubangiji ya kara bud'i da yalwar arziki
Ayau ne nura ke baiyana min ya sanar wada magabatansa maganata sunce zasu gudanar da bincike inyaso daya kammala gininsa
sai akawo kudin aure hade da lefe da sa rana,hakan ba 'karamin farinciki ya sanya ni ciki ba,na sanar da ummanmu tayi ta addua,umma ce ke cewa *farhan* kenan ke da kike ta zargin cewa ba aurenki zae yiba,to gashi Allah y baiyana miki Gaskiya,alamu duk sun
nuna d gaske yake,murmushi nayi .nace lah umma baki manta ba kenan,taya zan manta mutumin da da kyar kika bashi lanbar waya.
Muunyi kimanin watanni uku da nura,amma kaunar da nake mishi ban taba yiwa wani mahaluki a duniya ba,ba komae yasa na soshi b
a,ganin yanda ya aminta dani,A yau lahadi munyi sallama dashi kan cewar gobe zasuyi tafiya daurin aure abuja,amma yamin alkawari in shaa Allah zae kirani kan su tafi sannan mukae sallama .washe garii kamar yanda ya alkawarta ya kirani tare da barkwancin na
n nasa,tare da jaddadamin irin k'aunar d yakemin ,had'e da alkawarin rike min amanar zuciyarshi a ko ina ya tsinci kansa,haka mukae sallama suka dau hanya n dukufa adduar Allah yakai min shi lfy ya dawo lafiya.
```Ku biyo mu danjin me wannan tafiyar ta
zamewa farhan,farinciki ko bakin ciki,na tabbata abun da zuciyarku zata raya muku ba gaskiya bane,samun amsar se a fejin mu na gaba```
[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: [24/01, 10:08 p.m.] Aunty Ayush: [24/01, 7:03 p.m.] Aunty Ayush: *UNIQUE WRITERS AS
SOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*UMMA YAHYA(SISIN MAMA)*
*ACTION BABY*
*A TRUE LIFE STORIE*
*JANUARY 2018*
4
⃣
3
⃣
to4
⃣
5
⃣
*CONGRATULATION REAL ME DAMB
U FOR SUCCESSFUL COMPLETION OF UR NOVEL TITLED WANI AL- AMARI,UBANGIJI YA K'ARA MIKI BASIRA,YA BADA LADAN DARUSAN DA SUKE CIKI,YA BAMU IKON AIKI DASU AMEEN*
*GAISUWA DA JINJINA GAREKU MAMBOBIN KUNGIYAR UNIQUE WRITERS ASSOCIATION UBANGIJI YA K'ARA MANA
K'AUNAR JUNA DA ZAMAN LAFIYA,KEDIN DABAN CE SUMY S DOGARAE,INA TAYAKI FARINCIKI BISA GA SABON NOVEL DA KIKA FARA,UBANGIJI YA SA KI GAMA A NASARA,AYUSH ILIASU NA YINKI IRIN SOSAE DIN NAN*
Tunda mukae sallama na tura mishi text message na safe journ
ey shiru ba reply,zama nai na sa wayan gaba ina jiran reply, na tabbatar daya gani ze amsa, kusan an hour ba reply,mamakine y isheni,cox kome yake na tura mishi text baa fin five minutes be reply ba
Ranar yini nayi d ciwon kai,na tsimayen call din n
ura ko flashing ban gani ba,ko sallah na tada sae kunne na ya fara jiyomin ring tone din da na mai Assigning na ruri ,dana idar na duba zanga ba wanda ya kirani.
Har k'arfe shida babu shi babu sak'onshi,text n k'ara tura mishi na murnar sauka
lafiya,but still no reply,idona kan agogo,duk wata dak'ik'a kan idanuna take giftawa,lokaci d'aya azababban ciwan kai y dirar min,har karfe goma bbu kiranshi,dana kwanta n rufe idanu,zan dunga ganin inuwar shi.
Yanda naga rana haka naga dare,
juyi kawae nikeyi na rasa meke mun dad'i,wasa wasa kwana biyu babu reply ba call,hankalina yayi masifar tashi,a yau na yanke hukuncin in har be kirani ba zan cire kunya na kirashi.
Yau itace rana ta farko dana fara kiranshi,gabana n dukan goma goma,farg
abata Allah de yasa lafiya,hankalina yafi karkata ga ko sunyi accident ne a hnyar zuwa.
Se dana kira sau uku,amma shiru ba ai answering ba,hankalina ya k'ara tashi na rasa nutsuwa,rabon da naci abinci harna manta dan kuwa