Showing 21001 words to 24000 words out of 35664 words
22:36] Fulani Khadija Gr
oup: [29/01, 11:00 p.m.] Aunty Ayush: [29/01, 10:14 p.m.] Aunty Ayush: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*MY HANAN(SUHANA)*
*A TRUE LIFE STORI
E*
*JANUARY 2018*
5
⃣
1
⃣
to5
⃣
3
⃣
*NA SADAUKAR DA WANNAN SHAFI GAREKI MY HANAN(SUHANA,NICE DE) INA TAYAKI MURNAR KAMMALA EXAMS DINKI TA SECOND SEMESTER UBANGIJI YA BADA ABINDA AKE NEMA,YA KARA DAUKAKA MIN KE DAUKAKA MADAUWAMIYA,GAISUWA GA MOMYN
A TARE DA JINJINA GA JAMAAR GARIN ZARIYA TARE DA TAYASU MURNAR SAUKAR DIYARSU MY HANAN*
*SANARWA TA MUSAMMAN*
*NA SAMU LABARIN AKWAE WANI BAWAN ALLAH ME SUNA DAN GOGOGORI KO GARORI DA YA CANJA MIN SUNAN WRITER NA JIKIN NOVEL DINA ME SUNA "BADAE KA
FI SON TA BA" YA RATTABA NASA ,TO DASHI DA MASU IRIN HALINSU NA SATAR AYYUKAN JAMA'A SUNA RATTABA SUNAYENSU,SU SANI HAKAN YA SABAWA KA IDA DA SHARIAH,MASU NIYYAR YI MA BAN HANASU BA ,AMMA SU SANI NI AYUSH ILIASU BAN YARDA A MAIDAMIN NOVEL KODA DOCUMENT BA
BALLE TAKAI GA CANJA SUNA KO WANI SASHE NA LITTAFIN,DUK WANDA YAI NA BARSHI DA ALLAHU*
Bayan na gama Girkin na juye a filas,tare d sanar da umma na gama,tasanya min albrka tare d addu'ar Allah ya kawomin miji nagari.
Kalaman Ahmad sunyi masifar san
yayamin jiki,hakan ya sanyani tunanin mafuta,kaso me rinjaye n xuciyata na bani shawarar n yafe mai tunda ya yimin rantsuwa da Allah da alkur ani shide nagartacce ne,kuma alkhairi ne ya kawoshi gareni.
Ni farhan na kasance duk mutumin da zae ce min Alla
h ,to nan take zan amincemai badan komae ba saboda ni nasan duk abunda nayi rantsuwa da Allah zanyi ,to Allah na bani ikon idawa,dan haka cikin k'ank'anin lokaci zan aminta da mutum.
Isata d'aki keda wuya na duba wayata ten miss cals nagani,maida ita na
i na ajiye,tare d shigewa toilet din dakin,nayo alwala na gabatar d sallah,cikin sujjadar k'arshe na shiga rok'on ubangiji mafita cikin wannan lamari dake neman tarwatsan kwakwaluwa.
Wasa- wasa seda mukae sati hud'u da shi bana answering call din shi ,
be fasa kira da text messages ba,rannan ina zaune a office co incidently se ya kirani lokacin nashiga offc din director dinmu zan gaisheshi na bar phone din hannun friend dita.
Se ta dauka suka gaisa tare da sanar dashi bana kusa,nan ya shiga rokonta
Allah da annabi ta shiga lamarin tare da bani baki,ya bud'a mata duk wani abu dake tafiya,inda ta mishi alk'awarin zata shawo kaina,y nemi alfarmar pls ta rokeni na bashi lokaci dan mu gana ta hakane zamu fahinci juna sosae.
Na dawo na tadda ta ri
ke da phone dita,mmki nayi phone din dana barta cikin jaka,tace min farhan, nace na'am my friend,kusa da ita naima kaina matsugunni.
Nace lfy qawas? Lfy lau,so nike muyi wata mgna muhimmiya,nace to ina jinki,tunda muke ban taba neman alfrma gareki ba,
yau inaso kimin wata alfarma,munyi magana da Ahmad ,yamin bayani game da duk abunda y shiga tsakaninku,a matsayina n k'awarki zan iya cewa tabbas Ahmad nasanki,kuma na yarda da rantsuwar da yakeyi,ina kuma assuring naki inshaa Allah nan gaba wata matsala b
azata kuma tasowa ba. Na tausaya ma sosae ,bahaushe yayi gaskiya da yace soyayya ciwoce,da kyar yake iya magana saboda ciwon kirji da ya addabeshi tun lokacin da kuka samu misunderstanding.
Ahmad na k'aunar ki,hak'ik'a ya shiga damuwa game dake,kar
kiso kiga yanda y dunga rok'ona Allah da annabi,nidea n tausaya masa,dan Allah ki yafe mai,ubangiji yanasan masu yafiya,muke wa Allah lefi y yafe mana ,to kai waye da wani zai ma da bazaka yafe ba.
Farhan ni shaidace ,nasan irin son da kike wa Ahmad,lef
inshi guda da ya boye miki,kuma ya karb'i lefinshi ,y kuma bada hak'uri y kamata magana ta wuce,runtse idanuna nayi ,sannan n bud'e tare d cewa shikenan k'awata tunda kinsa baki in shaa Allah y wuce .tamin godiya sosae.
Dai-dai lokacin tashinmu yayi
mukae sallama da minal ta nufi hanyar gida nima,call dinshi y shigo wayata,biris nayi harta katse,seda y kira sau uku sannan n d'agamurya shake, ya shiga gaisheni,n amsa tamkar wadda akama dole,nan y shiga rarrashina,banbaki nidea nayi shiru batare da na t
ofa ba,ak'alla ya shafe kusan 20 mints yanayi nikam harna tsaida adaidaita n nufi gida.jin k'arar iska ya fahinci inda nike,ya min sallma tare da alk'awarin ze kira dana isa gida.
Dan halak kuwaa y kira din,hka yayi ta min banbad'anci na tsawan sa
ti sannan n fara bashi amsa,but still akwae limit,kafin yayi mgna se ya taunata,kadan nike jira n botsare mai.
Hmmm Abun mamaki, abunda be tab'amin b ,se de naji labari gun friends dina samarinsu sun musu,shine harda min VTU na 5k,bayan five days
ya karamin,nidea bance komae ba dan ko godiya banba saboda takaici,muna zaune a palo sis dina ta min flashing,se na kirata muna gaisawa,ta tanbyi ummanmu se na mika mata phone din dan suyi mgna,ummana tace keda baki da kud'i ki bari sudaiz yazo se ya kira
min ita mu gaisa.
A'a umma kude yi maganarku anan,sunyi mgna me tsawo ,sannan sukae sallama,mikon wayar ummata tayi tare d tanbayar ya akae n samu credit me yawa a waya,itade tasan adashi nikeyi,dan dana dau salary gaba d'aya nike zubawa saboda ina da w
ani kuduri azuciyata
Burina n mallaki abun hawa,kasancewar Akullum na futa Zan tafi offc akalla ina tsaida sama d adaidaita goma kannasamu me bin hanyar,kowa xece a a,sede a ajiye ni ta inda senayi tafiyr nera hamsin .
Tunda n sanar d ummana
buk'atata,tacemin nikam bazan saya miki abun hawa ba,in kinaso ki tara rabi nikuma na miki alk'awarin in shaa Allah zan cika miki,inkin san da guminki jikin motar , zesa ki kula da ita......... nayi murna sosae,cikin watanni d fara aikina ummana ta cikan
ta saya min tsaleliyar mota ,ina zuwa offc.
Tunda dangin mahaifina sukaji za'a saya min mota,hassada d bak'inciki ya motsa,yayin da wasu suka kasa daurewa seda suka tari ummana ,acewar shawara zasu bata,kada ta sake ta baiwa diyarta budurwa mota ta h
au agari,dan kuwa duk budurwar dake tuka mota batada suna se karuwa,kuma ita da aure sede ta hango anayi,dan haka kul dinta,ummana murmushi tayi ta bata ansar cewa, in banda abinki baiwar Allah ai miji Allah ne y ke bawa bawa,ba tsiminka ko dabarar ka ba,
ba kuma mallakar abun hawane ke gurbata tarbiyyar diya mace ba,wata ko futa batayi amma a hakan a gida take lalataa,dan haka babu abunda ze hana *farhan* driving se ikon Allah,budar bakin matar se cewa tayi. Ahhh lallae cewa zaki ke kika daure mata gindin
kartai aure,tayi ta galulaya agari,da mahaifin ta na raye ai baki isa ki bata ta tuka ba,wani takaicine y lullube ummana, tace baiwar Allah maida wukar ai shi bashi da buri illa y mallaka musu abun hawa dan sauk'ak'a musu saukin alamura,dan haka mota kamar
*farhan* ta hau ta gama,
Ganin de zantuttukan su basu yi tasiri ba,se aka fara yamad'id'in *farhan* tayi sata,zata sayi mota da kud'in sata da kudin bin maza,magana tafiya take da kafafunta,muna zaune labari ya iso garemu,nan mukae Allah wadarae da m
asu dabia irin haka.
Duk da motar da akabani besa n canja dabiu ko kawaye ba,inda nike tafiyar d rayuwata haka na cigaba daga gida se offc,cikin dangina ba wanda ya taba yimin
Allah y sanya alkhairi kama daga cousins harma iyayen,kowa se y tosh
e kunne azuwan be sani b.
Mun shirya da Ahmad, rayuwa ta cigaba d gudana,tunda na sanar wada Ahmad ummana tasaya min mota ,yayi shiru bece komae ba ,se abun y bani mmki nace y bakace komae ba? hmmm *farhan* inbanda abunki me zaki da mota keda zak
iyi aure,dariya maganar ma taso bani,nace in banda abunka ahmad ai zata saukaka min xurga -xurgar hawa da sauka a ta haya wajen xuwa office da makarant.a
Wacce makarantar kuma bayaga degree da kika gama,ni haushi ya fara bani,ok dan mutum yayi d
egree shine akace ya gama karatu,ai in shaa Allah inde nice,in Allah y yarda muna d rai da lfy ba masters da PHD ba har professor zan xama,zaro idanu yayi cikin tsoro d firgici,haba *farhan*wannan ma d kikae y isa Allah y anfana. Ahaka muka bar hirar tamu,
cikin hukuncin Allah labari ga isomin an fara sae da form na postgraduate a bayero university kano,na saya nayi Applying masters ba tare da na gayawa kowa ba,da. Kuwa na fahinci hassada tayi yawa a zuciyoyin al-umma baga yan uwa ba baga makobta da abokan a
rziki ba,lokacin releasing admission yayi banma sani ba,sae wani family friend dinmu yaxo gaida mamana,ana hira se yake cewa ai bUK sunyi releasing admission list ,cikin mmki nace haba aikuwa nayi applying ban sani ba ko na samu?
Ya bukaci na bashi nu
mber ta ya dubamin,cikin hukuncin Allah sunanane n farko a departmnt dinmu,nayi murna sosae,badan komae ba ni mutunce mesan karatu,ina son yin xuxxurfan karatu dan cikawa mahaifina burinsa,bawai dan na zama abun kwatance ba,badan nafi ko nakae wani ko wata
b,a'a kawai de inaso. Na yi registration na fara zuwa daukar lrctures
Nan labari ya zagaye dangina,ai na koma k'aro karatu,sunyi ta kananun maganganu Da Allah wadarai,sun manta da ikon Allah tun ran gini ran zane, Allahn da ya halicci bawa,shi ke ka
darto mae komae n rayuwa, ```ya yan uwa muyi hattara da aibata abu``` .cikin yan uwana babu wadanda sukae Adduar Allah yasa albarka.sae ma cemin da ake wai ni bana gajiya da karatu,rashin mijine duk yasanya hakan,nide n toshe kunnuwana.
Soyayya
da shak'uwa da fahintar juna se shiga tsakanina da Ahmad take karayi,ta inda muka xamto tamkar wa da kanwa,bani da buri illa n hattama masters dina muyi aure,ayau asabar muna zaune da Ahmad muna hira yake baiyanamin ya kammala ginin gidansa dake unguwar r
ijiyar zaki,in shaa Allah next week zasu tare d madam ,nayi mishi murna sosae tare d adduar Allah y karo arziki.
Ahmad y kirani awaya yake sanar dani akwae muhimmiyr mgn da yakeso zamiyi,nace gani cikin schl zan karbi result dina n masters in shaa Allah
nan da 40 mints zan isa gida se muhadu,
Kamar yanda na alk'awarta hakance ta kasance,Ahmad ya bukaci da zae turo iyayen shi gidanmu ayi maganar aure tare da sa rana,hakan ba k'aramin jin dadi y saukar min azuciya ta ba,amma ya jeromin wasu sharad'
ai masu wuyar aminta.
Na farko yamin tuni da mgnr daya gayan tun farkon haduwarmu ta,baby ni mutum ne da bana shaawar auren mace da take da zurfin ilimi,amma had'uwata dake na cire wannan ra'ayin,amma a gaskiya bazan iya aurenki, ki futa aiki nima na
futa kasuwa,ai se ace na gaza daukar dawainiyarki,maganar karatu ma daga wannan da kika gama babu dori,dan kuwa ya isheki rayuwa.shiru nayi ina girgiza kai .
Haba Ahmad ya zaka min haka,ina zaton soyayyar da muke wa juna bazata sa kaga wadancan abubuwa
n matsayin matsala tsakaninmu ba,Ahmad ka tuna irin alk'awarurrukan da kamin da rantsuwar da kai ......... Hmm baby kenan,duk cikin maganganuna kinji nace zan gujeki ko kuwa na fasa aurenki,ko daya .inde kin aminta zaki bar aiki ki bar karatu agobe ma shi
rye nike dana aureki.
Take kaina ya sara,awautata that was done,duk wadancan maganganun da ya min da fari na dauka sun gushe,a ganina soyayya zata danne duk wani ra'ayi nashi y aureni ahaka d aikina ,ashe babbar wauta nayi,tare da yaudarar kaina.
Na bukaci muyi sulhu dashi,Ahmad alfarma guda zan nema gareka,na yarda babu batun cigaba da karatu wanda n samu Allah y anfana,amma batun na bar aikina be taso ba,to wai ke meye da aikin da kike nacin sa,murmushi nayi tare da cewa akwae dalilai da yawa d
akesa mutane yin aiki,wasu nayi dan neman abunda zasu rufawa kansu asiri,wasu nayi saboda sunyi karatun suna son wasu su amfana da ilimin da suke dashi, ok kina nugin bazan iya ciyar dake ba,kokuwa dawainiyar kice bazan iya daukewa ba,let me die before u b
urry me ,na cigaba da cewa nikuma inayi kawae dan zamowa busy wato atakaice dan rage wasu tension na rayuwa misali duk yayin da akace mutum zaune yake gu d'aya ko aure yake zakaga yana yawan shiga damuwa duk sa'ilin da wani sab'ani ya hadashi da abokin zam
an shi,amma idan kina da abunyi wani lokacin da kin futa kan ki dawo kin manta da wasu al amura.ko kishi da kuke gani zazzafa ba komae ke ta azzara shiba irin rashin abunyi da zama gu daya 24hours
Nidea bby banaso bana raayi,kuma matata bazatae
ba,dan haka kideyi shawara,ni ina ganin in har neman kudi kikeson yi a dakinki ma zaki iya,umma se ta baki jari kina juyawa ta hanyar saye da sayarwa
*Ku biyo mu dan jin tashi kalar yaudarar*
*TEAM FARHAN*
[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: *UN
IQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*HAWWA SALEH*
*DEDICATED TO*
*MASOYAN AYUSH ILIASU*
*A TRUE LIFE STORIE*
*JANUARY 2018*
5
⃣
4
⃣
to5
⃣
6
⃣
*WE DEDICATED THIS PAGE
TO YOU MY SIS MARYAM SANI,KINFI KOWA SO ,KAINA DA BIBIYAR WANNAN NOVEL DIN UBANGIJI YA BAR ZUMUNCI,AYUSH ILIASU NA MIKI FATAN ALKHAIRI DA ADDUAR ALLAH YA FARANTAMIKI YA BIYA BUKATU,AMIN*
Shiru nayi ba tare da na sake furta komae ba,muka koma wani za
ncen,bayan minti talatin ya mike da niyyar tafiya,na dan tattakamai bakin gate dinmu,ina k'ok'arin juyowa yace farhan karfa ki manta da zancenmu,se naji daga gareki,jiki sanyaye nace to.
Na shiga gida cikin nazarin abunda xeje yazo,tabbas inna fad'a a g
ida,za ayi Allah wadarai dashi,to yama aka cika dama ba son shi suke ba,balle suji wannan danyen aikin da yake neman yimin na saki na dafe.
A dede wannan lokacinne hankalina y dawo jikina,ta ya soyayyar da namiji zata rufemin ido,na kasa gane gaskiya.wa
ni sashe na zuciyata ya gargadeni akul dinki farhan "A labarai da yawa naji labarin mazajen da sukae wa mata dadin baki irin haka,karshe su sawwake musu,mace tayi babun bad'ulahu baga aiki ba baga auren ba,karshe depression ya kama matan,kuma blame din a
kansu" .
Na yanke shawarar baiyana mai gaskiya ,na cewar bazan iya ajiye aikina na aureshi ba,tsawan daren juyi kawai nike banyi bacci ba da sassafe ya kirani ,mun gaisa tare d tanbayata inda magana ta kwana, ya kuma ce ya umma ta tashi? Na amsa da l
afiya lau, tsintar kaina nayi da kasa gayamao gaskiya lamarin,neman alfarma nayi daya kara bani lokaci,zan kara shawara,cikin kwantar d murya ya shiga cewa haba bby yawancin fa matan da kikaga suna aikin nan da yawa yan
matan rashin mijin da zae auresu ne
yasa suke Galulaya da gararanba agari,zafi,sanyi d rana na tsotsesu da tsofar dasu
Masu auren da suke yi kuwa sunayi ne dan mazajensu bazasu iya daukar nauyin su ba shiyasa suke fadi tashin neman way to survive. Baby lokaci yayi daya kamata ki tsaida
hankali ,kisani cewa shekarunki sun jaa,atleast kin haura 25yrs ,is hightime ya kamata by now kina gidan mijinki kina raya sunnar ma'aiki,in banda zamani wana bahaushe ne ze bar diyarsa ta haura shekaru ashirin ba aure.nasan ummanki batada buri se taga ta
aurar dake kin zauna lafiya a gidan ki,duba fa kiga yawan kannan dake kasan ki,su kansu wasu cikinsu yaci ace sunada yara bibbiyu.
A k'aida by now yaci ace kina da yara atleast guda uku,baby karki bari san duniya ya rudeki,ki kasa gane gaskiya,keda Alla
h ya rufawa asiri ,ya baki masoyi dake sanki da gaskiya,in shaa Allah mutuwace zata rabamu baby.zantuttukansa duk sun kashen jiki,zuciyata tayi rauni.
Wani sashe n zuciyata ya baiyanamin tabbas maganarshi abar aduba ce,musammn in nai duba da kawayena da
mukai secondary kowaccensu tayi aure,tana gidanta da yaranta,ni ce kadai har yanxu banyi ba.
Cikin kwantar d harshe ya cigaba,haba baby karki bani kunya mana ,ashe duk soyayyar da kike ikirarin kinamin bata je ko ina ba,tabbas ayau na gane matsayina a
gunki,,kode tsoran umma kike yi? Cikin sansanyar murya nace eh,umma ita ce babbar matsalata,cox bazata taba amincewa da hakan ba.in banda abunki babu ke kike aikin nan,kuma ko da an biyaki salary kincemin sisi umma bata dauka ciki,ke kike kararwa,to kinga
abune mafi sauki ta yarje miki ki bari.
Baby meze hana muyi plan,ta inda zamu boye kudurinmu,har zuwa bayan auren mu,in umma ta tanbayeki batun aiki se kice ,ke gaskiya ba kyaso kin gaji da zurga zurga,kwanakin baya fa kika ban labari wata yar uwarki d
a zatayi aure tace da iyayen bata da shaawar aiki,dalili kuwa dan saurayi yace in har tace zatayi aiki to ya fasa aurenta.a sanyaye nace eh.nan nayi dana sanin bashi labarin.
Shiru nayi ina nazarin ,tabbas wannan ma shawarace me kyau,in de har munyi au
ren,dole ummana ta hakura,nanuna mai farincikina a zahiri,nan take na amince ya turo,nan ya shiga yi min godiya tare d nuna jin dadinsa a sarari,yayi min alkawarin rike ni bisa gaskiya da amana har izuwa karshen rayuwarmu.munyi sallama cikin farinciki
Number Yayata Aunty faheema nayi dialling ,ringing biyu tayi answering ,bayan na gaisheta,nake sanar da ita Ahmad yace ze turo iyayen sa ta sanarwada ummanmu,shiru tayi na yan mintuna sannan tace iko se rabbana,To Allah ysa haka shine mafi alkhairi agarek
i sistr,nace Amin.yawwa kuma kuma kuma yace yace yace.
,yace me?
Ce