Showing 15001 words to 18000 words out of 35664 words

Chapter 6 - MATAR SARKI COMPLETE

ko yunwa banaji,hmmm sati n

a shafe ina kiran nura amma bbu answer

Duk wanda ya ganni awannan lokaci se ya tausayawa rayuwata,dan kuwa nayi firinke firinke,ko makeup din dana saba na daina,in zan futa aiki,a schl kullum cikin tagumi,abun ya fara affecting dina matuka gaya ,d

an ko class na shiga ina koyarwa in xan kira sunan wani student maimakon na fad'i ainahin sunansa sede nace mishi *nura*

Ta kaiga ko na shiga class iyakaci na musu dictation,wani lokacin na bawa class rep. Ya musu ni na nemi kujera na ci gaba da san

a'a,,amma banda nutsuwar yi musu explanation,yaran su kansu tanbaya ta suke Aunty baki da lfy ne? sede kawae nace musu eh ,headache ke damuna.

A yau juma'a ina zaune a staff room ,aunty safiyya ta shigo tasameni,hawaye ya wanke mun fuska,banma lura d

a shigowar ta ba,hannun ta naji kan kafad'a ta,Aunty *far han* wats wrong wit u? kwana biyu kin canjamin ko irin hirar sweetat kin dena bani,ina nuran naki ne? sae de ko yaushe ki zauna ke kad'ai,share hawayen dake fuskata nayi nace,lah kai nane ke ciwo,m

urmushi tayi haba aunty se kace karamar yarinya ciwon kae beci y saki kuka ba,bari naje proncipal offc na samo miki paracetamol.

Wayana naji ta fara neman d'auki ,cikin hanxari na zaro ta a jaka duk zatona nura nane,but number din mustapha na gani da

kamar bazan dauka ba,sede n daure na dauka.

Mun gaisa,yake tanbaya ta ya yaji muryata a dakushe ko mura nike? na amsa da eh wallahi ,congratulation ya ce min,kixo anjima ki karb'i offer of appointment dinki,wannan shine karo na farko da nai murmus

hi tunda na samu kaina cikin wannan halin.

Nadea yi farinciki,amma ba sosae ba,bayan mun tashi a offc,na biya gida na sanar da umma sannan na nufi kano state head of civil service dake cikin sakatariyar audu bako.

Mustapha yaro ne matashi sau

rayi,wanda zami shekaru daya,mun had'u dashi ne lokacin da labari yazomin an kafe sunayen daliban da jahar kano ta dauka aiki,a sukwane na nufi CSC da zimmar duba suna na, ina daya daga cikin wad'anda basu samu nasara ba,harna juyo da zimmar dawowa gida, n

a hango mustapha ya futo daga wani office,da sauri na k'arasa tare da yi mai sallama,cikin kulawa ya amsamin,tare da tanbayata lafiya? Nace dan Allah malam wai da gaske ne nan da watanni biyu za'a sake kafe wani list din,murmushi yayi tare da tanbayata kin

yi applying ne? Nace eh,wana ministry kikae applying ? nace head of service.

Wana course kikae nace language,bud'ar baki yace why not ki nema a turaki ministry for information ko radio kano,ki zamo information offcer, public relation offcer ko bro

adcaster,murmushi nayi nace ,to ai ni kome na samu inaso,yace to shikenn ban KSS number din form dinki in sha Allah zan yima ogana magana,in Allah yai kina da rabo zaki dace,godiya na shiga yi masa sosae ,k'arshe na karb'i phone number din shi a zuwan zan

dunga bibiyar shi sa'i d lokaci mukae sallama.

Na isa head of civil service,mustapha yamin jagoranci zuwa office din commissioner 2 nan ne na karb'i permanent and pensionable offer ta,cikin farinciki muka futo daga offce din,mustapha ke tanbayata

under ina suka daukeni nace matsayin jamiar yada labarai mataki na 2 wato mataimakiya,ya tayani murna,karshe n kara mishi gdy mukae sallama

Akan hanyata ta gida nayi ta kiran nura no answer,na yanke shawarar tura mai text message tare d tanbayar s

hi

ko lafiya kimanin sati d'aya shiru,haka nai ta tura mai texts tare da tanbayarshi ko na mishi wani lefine yake fushi dani,hmmm shiru.

Wasa wasa kimanin wata guda ba nura babu labarinshi,ahakan ban yi zuciya na fasa kiranshi ba,na kara ramewa nay

i baki tamkar me cutar sickle cell,kullum cikin tagumi,bacci kuwa na manta rabon da nayi me tsayi,cikin baccin zanji kamar wayata na ringing firgigit zanyi na farka,haka zan raya daren da nafilfilu da zikirai.

AHaka na fara zuwa aiki,na samu wasu al

ready da suka rigani reporting,a wannan yanayin innaje offce zan nemi gefe guda na zauna ina lissafin dokin rano,tsakanina da colleagues dina gaisuwace,mutum d'ayace da ake kira *meenal* wadda tun agun screening muka had'u,dan haka tamu tazo d'aya,ko yaush

e zaka ganmu tare ,sa'i da lokaci muna d'an tab'a hira,kimanin mu kusan 15 mata aka d'auka,dan haka muna zaune a offce guda kafin ayi posting dinmu to various ministries n govt parastatals.

Na k'ara cin karo da wani kalubale,inda abokan aikina sukae

min mummunar fassara ta girman kae,wai kullum naje office in meenal bataje ba bazan shiga cikinsu ayi hiraba,nan suka tsaneni,kullum cikin gulmata suke,har bibiya ta suka fara,dan gano ni wacece,mene ne takamata,"jamaa mu bar yanke hukunci ga dan adam,sabi

da lokuta da dama shi kadae yasan halin da yake ciki"

Ni kuwa ba komae ke sani keb'ance kaina ba,illa yawan kukan dana ke kowana lokaci,wayata kuwa koda yaushe rik'e take a hannuna ina addu'ar ko Allah ze sa nura ya kirani.

Takai ta kawo in na k

irashi rejecting yake yi,k'arshe ma yayi blocking number na,ganin haka a hanyata ta dawowa daga office na tsaya na sayi sabon layi na loda mae kudi,ina zuwa gida daki na xarce na kira shi.

Ta kusan tsinkewa ya dauka, a d'aya b'angaren tare da yin

sallama,wani dad'i naji ya ratsa jini da tsoka ta,na amsa cikin farinciki,na gaisheshi,ya amsa,tare da tanbayata wake magana,haba nura babyn kace,murmushi yayi irin na yan duniya,in banda abunki kya cemin baby,ai bby din yawa aggaresu,hawaye naji sun xubo

min,na daure tare da cewa *baby Farhan* fa,kan na kuma magana yayi hanging off call din

Wasu zafafan hawaye ne suka shiga zuba a idanuna,kirjina ya shiga har bawa fat fat fat nayi saurin dafeshi,numfashina yana futa sama sama tamkar me asma,Allah ne

ya kawo sis dina zata gifta ta hangoni yashe akasa,da hanzari ta

k'araso gareni,ganin yanayin da nike cike ,ta kwarmawa umma kira,rirrikeni sukai akasani a mota sae asibiti.

Wani private hospital muka isa,inda likita ya auna BP dina ,cikin tsoro ya k

alli mamana,tare da tanbayarta wacce irin damuwace nake ciki tasanya jinina hawa haka? cikin mamaki ummana tace damuwa kuma? Anya likita ,kode asthma ke damunta,nan ya bani treatmnt tare da umarta mamana tasa ido dan ganin ina shan maganin kan lokaci in ba

haka ba anytin can happen,mukae wa likita sallama muka nufi gida

Muna dawowa gida,umma ta bani maganin mintuna kadan bacci yayi awon gabani,mamna ta shiga rud'u na rashin sanin takamae mae abunda ke damuna,ta yanke shawarar inna farka zata tanb

ayeni

Ina tashi na d'auro alwala,umma ta kawomin abinci naci ,nan take tanbayata farhan wane abu kikasa aranki haka ya dameki amma kika kasa baiyana min shi,haba farhan ku kadae gareni a duniya na rasa mahaifana na rasa abbanku,so kike kema na rasaki,me

nene yake nema ya haddasa miki mugun ciwo,hawaye ne suka fara anbaliya a face dina tamkar fanfo,me ye haka kuma? Ba kuka na tanbayeki ba,amsa nikeso ki bani.umma nura ne.zaro idanu umma tae ,me nuran yayi miki? Umma nura ya gujeni,ya daina kirana,inna kir

ashi baya dagawa,innalillahi wa inna ilaihi rajiun umma ta fada ,k'ara fashewa nayi da kuka, umma ki taimakeni na shiga uku,na rasa nutsuwata,na rasa jin dadina,na rasa farincikina na rasa komae na rayuwa,umma nura dama yaudarata yazo yayi,umma ce ta share

min hawaye,tare d dafa kaina,diyata ko kun samu sab'ani ne yayi fishi kan ya huce? Kin san wasu mazan xuciya garesu.Walhi umma ba wani abu da nayi mishi,tana shesshekar kuka,ku duba kunya irin ta diyar bahaushe,amma yau farhan ke gunji gaban mahaifiyarta

saboda son da namkji,. bacin rai bai tab'a wakana tsakanina dashi ba tun daga haduwar mu har yau ummah,hasalima abuja mukae sallama zasu tafi tun daga nan be sake kirana ba,umma ta jinjina lamarin ,ganin yanda jikina yai dum dum da zazzabi ga hawaye ina

xubdawa,yasanya hawaye futa dag fuskar mamana,cikin kuka ummata tace Allah ya saka miki *farhan*,duk inda nura yake in shaa Allah bazae samu nutsuwa ba,Allah se ya jarabeshi dake.ubangiji se yayi miki sakayya,abin da yayi miki in shaa Allah sae anyi wa diy

ar cikinsa,ubangiji ina adduar Allah ka jada ran nura yaga hakan tasamu ga diyar shi.ban fasa kuka ba yi nake ba kakkautawa,duk yanda umma taso na daga mata cinya taje ta dora abincin rana naki,karfin zuciya ta iyaye,amma umma kuka take shabe shabe,jiyo mu

ryar ummata nayi tace Allah ya isa tsakanina dakai nura.

Kalaman umma sun karya min xuciya ,wato da gaske ne nura ya gujeni,bazan kara ganinsa ba,gashi bansan lanbar wayar koda mutum daya cikin abokansa , ballena nemesu su mana sulhu,dan kuwa idona a

rufe suke neman mafita kawae nake,yade cemin gidansa a gadan kaya yake.kuka harda ajiyar zcya nikeyi.

A sanadin haka duk wasu al-amurana suka canja,na k'ara tsorata da rayuwa,na dukufa adduar Allah ya karkatomin da hankalin nura gareni,kullum kaunar

shi zafafa take cikin xuciyata,ko matar mamaci ba zata nunan zub da hawaye ba.



Haka rayuwata ta cigaba cikin tsanani d k'unci na rayuwa,ban fidda rai da dawowar nura gareni ba,ayau monday muna zaune d *meenal* nasata gaba se kuka nikeyi,shiru tayi

can ta numfasa tace *Farhan* an ya wannan lamari naki na lafiya ne,na saba jin labarin soyayya kala kala a duniya amma ke wannan da kike ta shalllake hankali da tunani ,dan ko a tatsuniya baa taba bamu irin haka ba,niko nura ko ciki ya miki ya gudu iya ta

shin hankalin da zaki shiga kenan,ina kika manta da nasihar da malamanmu suke mana,in zakai so ko k'i kayi shi bayabaya dan kuwa nothing is permanent in dis life.nide kukana nake k'asa-k'asa dan kar sauran abokan aikina suji.

A yau minal tamin al

k'awarin zata rakani gidan wani malami da ake kira malam Abdullahi,mun isa gidan misalin karfe uku ,mun tadda layi dan haka sae da muka jira layi yazo kanmu.

Mun shiga inda nai wa malam Abdullahi bayanin halin da nike ciki,da farko nasiha ya fara mi

n,tare d kawomin misalai na mutane da suke victims na irin haka ta faru garesu,k'arshe ya k'arashe d cewa na dangana na bawa zuciyata hakuri,in so cuta ne,ai hakuri maganine,in shaa Allah Allah ze sadani da wanda ya fishi,fashemai nai da kuka me karya xuci

ya,malam Abdullahi ka tai makeni,in nura ya rabu dani rayuwata na cikin garari,dan zuciyata ciwo take min,nan yace na bashi dubu goma akwae taimakon d zai min

Ubangiji Allah yamin sakayya kan nura,dan kuwa wannan itace rana ta farko d kafata ta fa

ra taka zuwa gidan malami da zimmar yimun surkulle dan jawo hankalin wani namiji gareni

Malam yamin alk'awarin nura zae kirani nan da kwanaki biyar masu zuwa,shiru kakeji malam yaci shirwa,na koma masa kan cewa be kira ni ba,nan malam ya umarcen

i dana kira shi da zarar na isa gida ,ai kuwa ringing daya sae ga nura yayi receiving,cikin farinciki na shiga rokonsa Allah da annabi ya tausayawa rayuwata,ya taemakeni yanda Allah ya temakeshi ya dawo gareni,na cigaba da baiyana mai irin halin da na shig

a sanadin guduna da yai sae da ya gama saurarena,naji muryar maza ana shewa hahahahahaha gaskiya nura ka iya playing game,ashe nura yana zaune a majalisa speaker ya sanya abokansa sunajin yanda nike rok'on shi Allah da annabi,budar bakin sa sae ce min Yayi

*farhan* kiyi hak'uri,ba komae yasa na miki haka ba ,nayi ne saboda irin wulakancin da kikae min lokacin dana buk'aci ki bani number dinki,amma ni nura ba sonki nake ba,ba kuma zan aure ki ba,numfashina naji ya fara seezing,sunan shi na shiga kira ba kakk

autawa, nura na,nura na ,nura na,babyn kace fa *farhan* can naji yayi hanging off wayar,faduwa nayi agun numfashi na k'ok'arin fucewa.

_Wasa farin girki,Allah ka shiga tsakanin mu da wanda ze cecemu_

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: [28/01, 10:57

a.m.] Aunty Ayush: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*



*MATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*AYUSH ILIASU*

*HAWWA SALEH*

*DEDICATED TO*

*MASOYAN AYUSH ILIASU*

*A TRUE LIFE STORIE*

*JANUARY 2018*

4



9



to5



0



*

NA SADAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GAREKI MY SIS NUSAIBA I. USMAN ZS MARUBUCIYAR RASHIN SANINE SILA,UBANGIJI YA KARA MIKI BASIRA HAZAKA,YA BAR ZUMUNCI MUNA BIYE DAKE,UBANGIJI YA BAKI LAFIYA YASA KAFFARA,GWS MY SIS



*

*INA MIKA SAKON TA'AXIYYA GA IYALAN ALH

AJI SULEIMANU WANDA AKAFI SANI DA DANBUXU NA NAN GWAMMAJA JAHAR KANO,NA RASHIN YAR UWA DA SUKAE INNA RAKE-RAKE, KAKA GARENI AYUSH ILIASU UBANGIJI YA JIKANTA DA RAHMA,YA KYAUTATA MAKWANCI YA YAFE MATA ZUNUBANTA TARE DA IYAYENMU DA SAURAN AL- UMMAR ANNABI*

*SAKON GAISUWA DA JINJINA GAREKI MY SIS MUNEERAH MARUBUCIYAR YAYA NAJIB ALLAH UBANGIJI YA KARA HAZAKA,YA KARA MIKI LFYR SUBURBUDO MANA SHI*

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun,Allahumma ajurni fi musibati wa aqlifni kairan minha .........,idona baki

d'aya ya kankance, dushu dushu nake gani,bansan lokacin d nai watsi da wayarshi dake hannuna ba.

Mik'ewa nai zunbur kamar tabarya,i dont even know wat to say a wannan lokacin,se lokacin hankalin shi ya dawo kaina.

*Farhan* lafiya naga kin yadam

in waya? bebi ta kan wayar ba, ni kuwa tuni na nufi hanyar shiga gida,ya nufoni da zummar dakatar dani,ganin haka a guje na shige gida,umma da sistrs dina zaune a palo banbi ta kansu ba,na zarce daki,ina wani irin kuka me ratsa xuciya da karya zuciyar me

sauraro,tunanina baki daya ya tsaya na rasa nutsuwata.

Bayan n shiga cikin gida,yai saurin nufar inda wayar take dan ganin me ya kawo sudden change cikin kankanin lokaci,toxali yayi da pix dinsu shida amininsa wato nura.

Hankalinshi yayi

masifar tashi,danasanin bani wayar ya shiga yi,da yasan da pix din cikin wayar da ba dalilin d ze sashi bani,iyakaci nace ya hanani wayarshi

Jiki sanyaye ya shiga dialling number ta,ganin shine naki d'agawa,danaga yana neman damuna kawae na maida

wayar silence mode.awannan rana Ahmad yamin sama d misscals 100,da naga cajina ze kare kawae n kashe ta baki d'aya.

Sis dinace tashigo ta ganni ina xubda hawaye ga mugun zazzabi ya lullubeni se rawar dari nike,sauri tai ta sanar wada umma dake f

alo,cikin sauri Ummana ta shigo d'akin ,had'e da sallama ta iso bakin gadon da nike

Idanuna sun rine sun zama jajaye,da kyar nike iya bude idanuwan,hannu takai goshina tajishi d zafi ,nan ta umarci sis na ta dauko min paracetamol da ruwa na sha,ba

yan nasha ta umarceni dana kwanta nai bacci ,tare da mikewa tabar dakin batare da tanbayar mak'asudin abunda y haddasa min ciwon.

Blanket din dake gefena na jawo na rufa na cigaba da kukana mara sauti,haka na yini na kwana akwance sallah ce kadae ke

tadani.

A washegarin ranar ne ummata ta riskeni a daki na idar da sallah,tunda abun nan y faru na zamo ta daka ta daka,ummace ta zauna kusa dani cikin kulawa tare da tanbayata meke damuna? Bud'ar baki nace umma ba komae,ya kamar ba komae bayan kuna t

are da yaroncan ahmadu mukaga kin shigo kina kuka,me yayi miki ? Umma ba komae.to ko sabani kuka samu? A'a umma.

Shiru ummana tayi na dan lokaci sannan ta fara magana, *Farhan* nasan dole wani abune ya shiga tsakaninku da Ahmad ,kike nema ki boyemin,t

o bari kiji in gaya miki sam wannan yaron be min ba,dan haka kima cireshi aranki,dan na fuskanci kina mugun sansa,dan haka na rabaki dashi daga yau,cikin hanxari na kalli umma bande yi magana ba

Rawar kan nan naki tayi yawa akanshi,kin fiya son sam

ari,na tabbata san da kike mishi baya miki rabi,oni hajiya lubah naga abunda yafi karfina,yaro se matsolanci ,ai tukwicin so da k'auna kyauta,inda gaske yake auren ki xeyi anyi axumi bamuga kayan shan ruwa ya kawo miki ba,anyi sallah ba kayan sallah balle

aje batun barka da sallah,ahakan zan bashi ke,kina gabanmu be iya tsinana miki wani abun arxiki ba balle ya mallakeki,watakilama mu ze bari da ci da ke,in

shekara tayi irin haka talaka likis ma tanadi yakeyi dan ya fidda kanshi kunyar budurwarshi balle shi

da kike ikirarin aurenki xeyi

Nidea nayi shiru ina sauraron umma badan komae ba illa ninasan halin da nike ciki,duk da haushin Ahmad da nikeji ,gefe guda xuciyata ta bujiromin da qaunarshi.nan umma tamin nasiha tare da tsoratar dani da hali da

dabiu na 'ya'ya maza mayaudara,araina nace Tamkar umma taji abunda idona ya ganemin

Tabbas babba babbane,abunda ze hango ba lallae mu yara mu hangoba,nidea hawaye kawae nikeyi,ba abunda nike tunawa illa wataran muna hira d Ahmad yake cemin baby ,

nace naam? Allah ya mallaka mana juna,nace Amin.baby yanda nikesan nan naki araina banki na baki kudi kije kisa ak'ara mana rok'on Allah mu cigaba da son juna har karshen numfashinmu ba.hannu yasa a aljihu ya zaro kud'ad'e masu yawa ya mik'on,murmushi nayi

tare da cewa haba Ahmad ai bama sae mun sa anmana ba,in shaa Allah zamu kasance d juna har karshen rayuwarmu

To shikenn tunda haka kikace,ni kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login