Showing 18001 words to 21000 words out of 35664 words
yarjemin nasa amana,gyada kai nayi alamun amincewa,nan ya shiga yi mun godiya,tare da jinjina dang
ane da son da nike mishi dan Allah.
Umma ta kammala nasihohinta ,nayi mata gdya tare da adduoin dana saba mata a duk sa ilin da tamin nasiha,nan take sanar dani yayyena na kirana awaya se ace musu switched off,sai a lokacin na tuna da batun wa
ta waya,ummace ta mike tare d umarta ta nazo na d'ora abincin rana tunda zazzabin ya sauka,na amsa da to.
Ina bud'e wayan sakonni (messages) suka shiga tururuwar shigowa,nasamu sama da 50 msgs,duka ahmad ne y turo,hakan ya k'ara harzu k'amin
xuciya,na fusata zan deleting,se wani sashe na xuciyata ya haneni tare da umartata na bud'e dan jin wana salon yaudarar ya kuma xuwar min dashi,dan kuwa duk cikin ilimin sanin rayuwane da dabiun 'ya'ya maza,ina bude na farko naci karu da
*Inalillahi wa
inna ilaihi rajiun,bby banda bakin da zan kare kaina agareki amma Allah ne shaidata,tabbas nura abokina ne,lefina guda shine dana boye miki hakan,dalilina kuwa na san inna baiyana miki hakan da wuya ki saurareni*
Text na biyu *Baby banxo da niyyar yau
dararki ba,hasalima labarin da nura ya bani naki,dangane da tarbiyarki,tare da rashin son abun duniya wato kwadayi wanda duk yanmatan wannan zamani sukae tarayya akae cikin 100% da wuya asamu 5% da basuda idon cin nera,ya kara min da cewa da wuya awannan x
amanin asamu mace me yakana irinki,ya baiyana min tabbas shi baida niyyar karin aure,kuma harga Allah tozartashi da yankwanashi da kikae cikin abokai tasa yaxo miki ta wannan siga,danganin tak'amarki*
Text na uku *wallahi babby kan nura ya bani phon
e number dinki seda yasa ni na mishi rantsuwa da Allah da annabi kan cewa Aurenki zanyi,dan Allah baby ki yafe min na kin baiyana miki gaskiya da banba,nayi hakanne danna cimma bukatata,inada niyyar sanar dake amma se bayan munyi aure*
Text na hudu *b
aby na rantse da sarkin daya halicceni ,baby aurenki zanyi,kece mace guda da nikeso,halayanki su suka kara miki babban matsayi a zuciyata,in shaa Allah nine farincikinki,baby ki yafemin badanni ba dan Allah,in kuma na cuceki kona gujeki kona yaudareki anan
gaba ubangiji ya bi miki hakki akaina*
Haka nai ta karanta text messages harna kawo zuwa na karshen da yake cemin baby ko ayanxu kikace n futo aurenki baby zan turo iyayena su kawo kudin aurenmu,pls baby kiyi tunani akae,hmmmmm batare da bashi amsar
ko guda ciki ba,na dora wayar kan bedside drawer n nufi kitchn
*TEAM FARHAN*
[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: [25/01, 11:30 p.m.] Aunty Ayush: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU
*
*HAWWA SALEH*
*A TRUE LIFE STORIE*
*JANUARY 2018*
4
⃣
6
⃣
to4
⃣
8
⃣
Haka malam AbdulLAhi yayi ta cin kud'ad'e na,amma ba canji,ni *farhan* na sanyawa zuciyata sallama,na duk'ufa addu'a Allah y k'ara yaye min son nura,da sannu na far
a jin sauk'i cikin xuciyata.waya na d'auka na tura mishi text message
na Allah ya isa tsakanina dashi,kuma in shaa Allah yanda ya yaudareni se anyiwa d'iyar sa ta fari nasrin.ashe hakan yasa ya kullace ni.
A yau juma'a ina zaune a palo naji phone d
ina ta na ringing,cikin hanxari na d'auka,dan ganin me kira,unknown number ce to me,ganin haka n share har ta tsinke.
An k'ara kira for d second time,sannan na daure na daga,sallama aka min,Assalamu alaikum warahmatul wabarakatuhu ,amin waalaikissal
Wrhmtulh,pls who is on d line? can i help yhu? A daya bangaren yace Sunana Ahmad Aminu.
Ahmad daga ina? Bak'o ne, na ganki ne zaki futa office da safe a kofar gidanku,sai na tanbaya akace min ai gidanku ne nan din ,shine na karb'i phone number dink
i gurin masu shagon kusa da ku.
Na amsa da Ok,ya kike? Lafiya lau,please in ba damuwa ina so mu gana,saboda akwai maganganu d nike son mu tattaunawa,shiru nayi na dakika nace dan Allah malam kayi hakuri ,bani da lokaci gaskiya, zamu iya yin maganar m
a yanxu.
Ki taimaka de ki bani rana sae nazo har gida ki ganni na ganki sosae,duk ta inda ya bullomin sae na zame mishi,bede yi zuciya ba ya cigaba da naci.
K'arshe ganin hak'an shi be cimma ruwa ba,yace ya bani awanni nayi shawara,in da h
alima zan iya neman shawarar wasu .
Tunda mukae sallama n manta da batunshi,cox na dau alkawarin babu ni ba wani da namiji a matsayinn saurayi,tunda na fahinci irin halittar da Allah ya min ta zafin so,nake taka tsan tsan.
Kullum Ahmad ze kir
ani,tare da miko k'ok'on bararsa nasan kawon xiyara,wani lokacin dana bud'e data zan ga msgs dinsa na shigomin ta watsup da facebook mssnger,sakonnine n nuna kauna ga wanda aka turowa.
Wani lokacin xe cemin gashi ze wuce ta k'ofar gidanmu inda ya fa
ra ganina,wai kozan lek'o mu gaisa,zan ce a'a se de wani lokacin.haka nai ta kawo mai excuses.
Saboda nasihar da ummana ke min da addua na samu nutsuwa sosae,na sanar da ita batun Ahmad dake yawan yi min naci,shiru tayi tana nazari tare da tanbayata
a ina muka had'u? N gaya mata kamar yanda ya baiyana mun,shiru ta k'ara sannan ta numfasa tare d cewa to Allah de yasa nagari ne,nace ameen.
Munyi da Ahmad zezo gidanmu,misalin karfe takwas ya iso kasancewar yasan gidan,na mishi tarba ta karamci,ya
gabatar min da kansa da cewa dan kasuwane a kasuwar sabon gari dake kano,mazaunin unguwar yankaba yana da matar aure guda me suna maryam da yara hud'u,shiru nayi sae yace min ya bakice komae ba nace ba komae ai sauraronka nake.
Ya cigaba da cewa nazo
gareki ne dan na aureki ki zamto uwar yayana,mu rufawa juna asiri,nace to Allah ya shige mana gaba,ya tabbatar mana da abunda yafi alkhairi.
Soyayya me tsafta muke gudanarwa da Ahmad tare da fahintar juna,to nide na taso a gidan masu yin xuxxurfan ilimi
n boko,mahaifinmu ya doramu bisa wannan bagire,dan baya aurar da 'ya'yansa se sun kammala degree.
Lokuta da dama muka zauna ba abunda muke se hirar duniya da rayuwa,hartakai ga yana bani labarin yan matanshi,na sha dariya,in ya bani na takaici na tausay
a,watarana muna cikin nishadi hira tayi dadi ,ya tanbayeni baby baki taba bani labarin samarinki ba
Cikin kankanin lokaci fuskata ta canja yanayi,ganin haka hankalin shi yai masifar tashi,ya shiga bani hakuri,baby banayi bane dan ranki ya baci,dan Alla
h kiyi hakuri ki yafemin.
Sai awannan lokacin nayi magana,bafa kamin komae ba kaketa ban hakuri,kawae de tunamin da kaine rai na ya baci
Nan na shiga bashi labarin tundaga tarayyata da Abdulrashid,zuwa ga Abdulhadi na gangaro labarin muazzam xuwa Nur
a.tare da kara cewa Allah y isa tsakanina da nura,in shaa Allah se ubangiji ya min sakayya.
Haba *farhan* meze sa kiyi mishi wannan adduoi,dan Allah kiyi hakuri ki yafe mai, nace wallahi Ahmad bazan tab'a yafewa nura ba cox da Allah yasa nasoshi n yarda
dashi na bashi amana,aduk zancenshi se yasa Allah ciki shiysa na Aminta dashi.Allah da annabi yayi ta rokona na yafewa nura,da zancen ya isheni nace,bank'i na rabu da kai ba,in ka tsananta sae na yafe masa.in banda shiga abunda b ruwanka,me ya dameka da a
dduar da na mishi,ganin de ya kasa shawo kaina ,yace to shikenan babie mu bar maganar.
Ta kaiga duk kawayena da yan uwa sun san tarayyata da Ahmad,dan kuwa banida magana seta Ahmad,komae shi,har takai ga yan gidanmu basa son shi balle labaransa
, ganin yanda nake rawar kafa akanshi.
Shak'uwa me yawa ta shiga tsakanina da Ahmad,takai ga baya boyemin komae nasa kama daga kasuwa zuwa gida,mun shekara uku dashi,abubuwa da dama nike bashi shawara akansu.
Watarana se muke magana da
Ahmad yake gaya min in shaa Allah daya kammala ginin sa zae turo iyayensa gidanmu dan ayi magana,mu zamto mallakin juna,hakan ya sanya ni a farinciki
Wani hanxari ba gudu ba,Ayau Ahmad ya baiyana min abunda ban tab'a zato agareshi ba,a hira ya sok
omun, shi gaskiya bashi da sha'awar auren macen da take da ilimin boko me zurfi,amma tunda yana sona to ni kad'ae zae iya aura
,amma agaskiya shi bayason macen da take ma'aikaciya,shi ya futa nema itama ta futa,ai se ace ya gaza d'aukar nauyinta shiyasa.
In banda abunka babie aikin mace ai ba wata matsala ciki inde zata rike mutuncinta ta kare na mijinta,ai ba damuwa,a cewarsa nide banaso
maganar ma dariya taso bani,kallon shi nayi nace haba Bby naka wasa ne,ai kaima kasan bazamu iya ra
buwa da juna ba,dan haka kama dena wannan batu,dan kuwa tsakaninmu mutu karaba kamar yanda kake fada nima n taba yau.
Tabbas muna k'aunar junan mu da Ahmad,dan kuwa akullum se yazo gidanmu munga juna kasancewar hanyar zuwa kasuwarsa ce.
Wata rana m
una hira da Ahmad se na karb'i wayanshi ina d'an danne danne ,na kunna mana wata waka ta Adam A zango.na cigaba da latse latse na,burum se na shiga gallery,duk be san me nake ba zaton shi waya zan kira,hotunan family din shi na fara karo da,can se ga pix k
usan 10 sun dauka da Nura da wasu abokansu.
*TEAM FARHAN*
[08/02, 22:36] Fulani Khadija Group: *UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*MATAR SARKI*
*STORY N WRITEN BY*
*AYUSH ILIASU*
*DEDICATED TO*
*BIEBIE ISAH*
*UMMU ABRAR*
*A TRUE LIFE STORIE*
*WATTPAD@AYUSILIASU*
*SAKON GAISUWA GAREKI BIEBIE ISA,MUNA MATUKAR SO DA KAUNAR NOVELS DINKI,NAKI SALON RUBUTUN DABAN YAKE,TSARINKI Y SHA BANBAN DA NA KOWA,ZUBIN KI ABUN KOYI NE,MUNA JIN DADI,MUNA GODIYA MUNA KU
MA BIYE DAKE,GABADE GABADE TAURARUWA CIKIN MARUBUTA,TABBAS MASOYANKI YAWA GARESU,KEDIN SHUGABACE ME MASOYAN DA BAKI SAN IYAKARSU BA,ADADE ANAYI NA GAMSAR DAMU,ZAMANINKINE,LOKACINKINE JA MUJE*
5
⃣
7
⃣
to5
⃣
8
⃣
Jikina rawa ya shiga yi tamkar mazari,bada
n komae ba se sanin karona da ummana babu kyau.
Nide tsaye cikin d'aki na kasa tafiya zuwa ga kiran,jin shiru ya sanya fayrouza kara zunduma min kira a karo n biyu bisa umarnin ummana.
Addu'a fal xuciyata na nufi palour,kafafuna tamkar bazasu iya dau
kana ba,kaina sunkuye ina kallon yan yatsunana ,ido muka had'a da umma ta fara isar min da wata muguwar harara,wadda da ita gwamma duka,take cikina ya bada kulululu.
Gabana ne y sake fad'uwa,ganin idanun mamana sun canja launi daga farare zuwa jajaye,su
n kankance tamkar me ciwon idanu.
Gabanta na isa tamkar wadda kwai y fashewa a ciki na tsugunna tare d cewa "Gani umma",tagumi tayi da hannuwa bibbiyu,rabon danaga umma ta shiga wannan yanayin tun mutuwar abbanmu.
Kaina duk'e ak'asa,fayrouza ce ta fa
ra magana "yanxu Aunty *Farha* son namijine ze rudeki,yasa ki amince masa zaki bar aiki,kawai dan kina gudun ya sub'uce miki,gaskiya aunty kinyi wauta,koni nan k'aramar kanwarki bazan yi gangancin aikata hakan ba"budar bakina nace ni na gama planning komai
ran monday zan kaiwa director ko staff officer din mu resignation letter .
Umma ce ta daga hannu alamun dakatar da fayrouza ,wayyoni farha na gwammace maganganun fayrouza akan na umma,dan kuwa in umman ta bud'e baki bansan me zatace min ba.
Budar
bakin ummana tace "Farhan naji sak'on ki gurin auntynki,nidea babu abunda zan iya cewa dake se Allah yayi miki jagora ya kuma tabbatar miki d alkhairi,tunda a matsayina na mahaifiyarki banda daraja da kimar da zaki nemi shawarata bisa alamuranki,kin fifita
d'a namiji fiye dani da yan uwanki,to munsa miki ido,farhan bazan miki baki ba,ba kuma zan aibata ki ba,amma duniya ce muje zuwa,ga shaida nan na gani agabana wato har resignation letter kin gama rubutawa,Allah y kaimu mondan kikai".
Jin maganganun umm
a nike tamkar ana samin zazzafar dalma a zuciyata,tundanike karama banasan naga ummata cikin bacin rai,take hankali ya
tashi na bud'e baki na fara magana cikin kuka "na tuba ummana,umma kiyi hakuri ki yafemin," kwallar dana rikece ta shiga anbaliya a fuska
ta ,na cigaba da cewa,"wallahi umma na kasa gane kaina,kullum cikin addua nike Allah y yayemin son Ahmad da nike,but kullum k'ara jin kaunarsa nike cikin zuciyata,nasani tabbas umma kaunar da nikewa Ahmad baya min rabin ta,but na kasa bawa zuciyata hakuri
game dashi,na tabbata umma hangen da kike min shine gaskiya ,amma zuciyata ta kasa aminta da gaskiya tana nunamin karya ne duk zargine Irin nawa,na shaida d hakan in har Ahmad ya aureni se yanda yayi dani,amma umma dede da numfashina futa yake da kaunar Ah
mad,umma dan Allah kicigaba da sanyani cikin adduoinki,nasan dama kinayi,ni kaina n rasa dalilin da ya sanya na kasa hakurewa dashi," kuka me tsuma da karya zuciyar me sauraro na shiga yi,fayrouza dake zaune a gefe sha rar kwalla takeyi na tausayina,ganin
halin da muke cike yasa ummana mikewa,tara da cewa "Allah ubangiji ya sauk'ak'a miki wannan jarabawar ,gargadina daya ne kada ki sake ki bar aikinki saboda d'a namiji,duk tsanani ki jajurce kan bazaki bari ba,in har Allah y kaddara mijinkine zakuyi aure a
hakan"tana gama fadin haka ta bar palo zuciyarta araunane.
Fayrouza ce ta matso inda nike tsugunne tare da dafa kafada ta tace " Auntynmu ki bar tada hankalinki,tabbas abar atausaya miki ne,shawarata iri dayace data umma duk runtsi karki bar aikinki,zam
u cigaba d sanya ki a addua ubangiji ya yaye miki halin da kike ciki,na taba ganin masifa irin wannan ace kasan mutum ba sanka yake tsakani da Allah ba,Amma ka kasa futa a lamarinsa,aunty Anya Ahmad kalau ya barki kuwa,bisa Alamu wannan so bana Allah da an
nabinsa bane"da handkrcf din hannunta tashiga sharan hawaye dashi.
"Fayrouza kinsan meye matsalata?" Nifa bawai na auri Ahmad shine burina ba a'a kawai banaso naga bana tarayya dashi,duk inda naso na lallashi zuciyata abun ya cutura,worst part of it shi
ne ko namijine y tsaidani da zummar yanaso na,inna daga kai na kalli fuskarsa ba ahmad ba,take zanji tsanarsa ta mamayen zuciya," fayrouza ta jinjina lamarin tare dacigaba da lallashi "sis ki kwantar da hankalinki duk tsanani yana tare da sauki" nace "too
nagoda yar uwa".
Dakina koma na kwanta kan gadonmu ina juyi,muryar sis fayrouza naji kaina tace "Auntymu " " nace naam my sis"
"Yanxu wata shawara ta zomin" nace to ina jinki sis" tunda kince ke baki damu se Ahmad y aureki ba,why not kice masa ya
je ya nemi wata ya aura in yaso ke se kudunga mutunci,tunda a matse yake da yayi auren yanxu,kinga ai kina tare dashi.kuma be hanaki aikinki ba kema baki hanashi aurensa ba,agaba in da rabon kuyi aure se kuyi."
Murmushi ne ya sub'uce min a zuciyata na
farinciki,rabon da na murmusa har na manta,godiya na shiga yiwa fayrouza na shawarar data bani.
Ahmad na kira awaya nace mishi ina son ganin shi anjima,
Na Maida kai nayi inata tunanin farkon haduwata da Ahmad har kawo yau,wani bangare na zuciyatace y
ace min in banda wauta irin taki farha mutumin da sisin
sa baya baki,shi zaki yarda ya aureki,ai alamun kulawa itace kyauta,ayanxu be baki ba inaga in ya mallakeki.
Take kalamanshi suka shiga yi min yawo aka,watarana muna zaune yake ce min "baby tunda n
ike a rayuwa ban taba samun macen da ta soni dan Allah ba seke,dan haka kika ga ina burin ki zamto uwar yayana,na tabbata ko ban baki komai ba,zaki ci dani da yaran da zamu haifa,batare da kin min gori ko kin canja min daga son da kike min."
haka na yin
i salla ce kad"ai ke tashina,byan sallar magrib ya kirani tare d sanar dani yana kofar gidanmu.wani karfi da caurage naji ya zomin ,da yan wak'e - wak'e na na tashi.
Hijab na zara,batare da wani makup ba ,nace da fayrouxa "Bari na lek'a ahmad ne" tace "
to sis" "karfa ki k'i gaya masa shawarar da na baki",murmushi na mata nace "dats y nace yazo ai."
Mun zauna kan kujeru muna fuskantar juna,kayataccen murmushinsa ya jefeni dashi,fararen hakoransa dake k'ara futo da asalin kyanshi suka baiyanaa, tare d
a kashen ido guda ,basarwa nayi tamkar ban gani ba na fara magana "baby game da maganar nan da kace nayi shawara to nayi, kuma na yank magana gaskiya bazan iya barin aikina ba saboda na saba dashi" a firgice ya kalleni,zuciyarshi fal farinciki,a zahirin ga
skiya se ce min yayi "baby wace magana kike k'ok'arin furtamin,pls baby kar kimin haka,ninasan babu abunda b zaki iya hak'ura dashi saboda ni ba....... Na katse shi da "ba haka bane Ahmad,kawai ni na yarjema kaje ka nemi wata ka aura,amma ya kasance muna
tare,inda raban miyi aure mayi a gaba."
Take ya nunanin b'acin ransa ta hanyar tashi da tafiya ba tare d yamin sallama ba,sunanshi na shiga kira "baby baby baby Ahmad Ahmad Ahmad " ko takaina bebiba ya fuce.
Cikin gida na shiga ,da fayrouza muka fa
ra cin karo,ta tanbayeni "Auntynmu kin gaya mishi" murmushi na mata ,tare da cewa "yess oo ma sis" wayata na zara tare da dialling number dinshi,har ta katse be daga ba,ganin haka yasa na tura mishi message "haba bby ya zakayi fushi dani ,kaifa kace min k
a kagauta yi aure,dats y na baka mafita,ansan da ya bani ita ce " bby ni ke nikeso kuma ke nake da burin aure,amma tinda haka kikace shiknn ni me biyayya ne har kullum bisa hukuncinki,ubangiji y kara mana so d kaunar juna"
[08/02,