Showing 3001 words to 6000 words out of 35664 words

Chapter 2 - MATAR SARKI COMPLETE

mu a private school tsadadda inda mukai nursery da p

rimary dinmu,munyi karatunmu n secondary cikin tsadaddun private schools da muke dasu a birnin dabo.

Tun ina secondary school Allah yasani me son karatuce,dan haka koda n gama junior secondary zan shiga senior aka bani zabi na Art ko science,harga Al

lah nafison Art,amma iyayena sukace gwanda nai science

Bisa al adar makarantar suna duba performance din student suga wana bangare yafi kwarewa,in akai dace yaci duka biyun to sai abashi zabi

Badannaso ba haka na tsunduma bangaren sciences,muna

rarrafawa,har muka shiga SS2 ganin karatun na bani wahala sai nayi deciding komawa Art class ,sae shugabannin makarantar sukace inde inason Art to sea dea na koma ss1 instead of ss 2, d sauran mates dina,nan kuma n jimanta abun,haka n hakura n cigaba da s

ciences dina.

A kwana a tashi ba wuya gurin Allah da taimakon ubangiji muka shiga ss3 har munyi mock Exams,gab muke da zana jarabawar jamb,duk wasu shirye shirye na tunkarar SSCE da NECO mun kammala dan haka succesfully muka zanasu baki daya ,mukai

candy.

Ganin mun gama secondary school dady dinmu ya saya mana form awani computer schl d ake kira kanocity inda ya biya mana dan yin diploma wato wata shida,haka muka tsunduma karatu ka in da na in,

Duk abunda malaman mu suka. Koya mna muna

kokarin iyawa,ana cikin haka sakamakonmu n jarabawa ya futo Alhmdulilah nasamu Credit adukkanin papers din danazana including physics n chemistry.

Sakamakon jamb ne daya tashi futowa beyi kyau ba,a lokacin dama da yayata da akenemawa admission a Jam

iar bayero,dadynmu yace zai nema mun industrial cgemistry nayi,kememe na kafe nace Alankatafur ban san sciences Art zanyi

Ganin n kafe ya kyaleni,ya sama min gurbin karatu a bangaren public Aministration,cikin nasara n fara karatuna,na hadu da kawaye

nagari wadanda ake kira Marym,hafsat da faiza

Karatu muka sanya agaba,lokuta da yawa muna kebance kanmu muyi bitar karatu,ahaka muka cika shekara guda da fara karatunmu,sakamako ya futo ina daya daga cikin goman farko a ajin ,cikin mu kusan 400.duk

wanda yasan public Administration MBLOCK lecture hall dake oldsite yasan katon hall ne da yafi na duk sauran courses din diploma girma anan muke lectures a wancan lokaci

Kowa mamaki yake,wai fahra ta futa da grade me kyau ,yarinyar da hayaniya k

o surutu be dameta ba,ita ba zamn gaba take ba balle kace mata serious student,she s olways at d bck seat,wasu ma basu sanni ba,sai an musu kwatance da kawayena sannan zasu ganoni

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *MATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*AYUSH ILIASU MUSAH (AYUSHWWA)*

*DEDICATED TO*

*TO YAN MATA*

*JANUARY 2018*

1



6



-2



0



Kwana nayi ina adduoi da lazimin samun nasara da taymakon ubangiji ,hade da adduar Allah ya hadani da kawaye nagari kamar na diploma.

Al adar m

ahaifina kullum sea ya karanta newspaper,yau da sassafe ya futa dan sayo daily trust,first page din ya laluba yaga page din da aka rattabo sunayen daliban,cikin hanzari ya bude,sunana shine ya futo a farkon daliban sashen koyar da harsunan najeriya wato ni

gerian languages

Ina jin horn din motar Abba kirjina ya amsa,shikenn ta faru ta kare,ko nayi dace dani ko babu

Da sallama ya shigo gidan ,mukai mishi sannu d zuwa,kanwata Ayush ya mikowa newspapern yace ta kawomin,duk yan gidanmu suka yo caa d

an san ganin an dace ko kuwa,Alhmdlh na ambata ganin sunana a jerin sunayen daliban



Waya na janyo n kira maryam,hafsat da faiza,na shiga yi musu albishir din na samu admission Degreewato B.A Hausa.budar bakin maryam sae ce min tai amma de Farhan

ba tafiya zakiyi ki barmu ba,tunda baki samu course din da kika nema ba,ki hakura kawai mu kammala diploma dinmu in yaso next year i assure you zasu baki level 2 a political science,nidea bance mata komae ba,nace Allah ya zabamin abunda ya fimin alkhairi

Faiza kuwa cemin tai Farha yanda grade din nan naki yayi kyau,gashi kinyi registration why not ki hada duka biyun kiyi sai ki tashi da certificate biyu,ga diploma ga degree already tunda kinyi registration na second year,itama ansa irin wadda na ba

wa maryam na bata.

Hafsat ce ta nunan rashin jin dadin ta muraran,bawai hassada ba,a'a saboda shakuwar da mukai da ita,zaton sauran course mates dinmu ma twince ne,cox duk inda ka ganta zaka ganni vice versa

Muna zaune a palo da daddare dady

na ya samemu bayan mun gaidashi yake gayamin Farha tunda kin samu degree yanxu sae ki hakura da diplomar,dama arashin degree dinne yasa kika farata,dan haka daga yauki daina zuwa,gobe zan baki kudi kitafi kiyi registration.shiru nayi banbashi amsaba,ganin

haka yacemin da wani abunne?nace da wai zan hada duka biyun.

Dariya yayi irin tasu ta mnya ,yace in banda abunki farha within the same institution ne,cikin tsari da kaidar jamiar,u are not allowed to undergo 2 courses at the same time,in suka kama mu

tum korarshi sukeyi yayi ba wan ba kanin

Nace Abbah ganinai ai ka kashe kudi da dai nayi din,murmushi abbana yayi yace farha karki damu inde kan ilimin boko ko arabiyyane even if is my last kobo zanyi spending akanku.

Godiya na shiga yiwa

Abbana tare da adduoin Allah y kara mai lafiya da tsawan rai,washegari na turawa su hafsat text msg na cewa Abbana yace na daina zuwa diplomar

Cikin shirin registration muka nufi makarantar,da tanbaya aka nunan departmnt dinmu,anan ne n karbo admiss

ion letter,na juya zan futa sai ga wata itama matashiya da bata wuce 20 years ba itama zata karba,muka gaisa na futa.

Bank din cikin school na nufa dan nayi paymnt ,na juyo da niyyr futa,sae ga wannan yarinyar mun kara cin karo,da murmushi ta karaso

inda nike,muka sake gaisawa nan ta gabatarmin da kanta ,sunana Zainab imam ,nima nace mata farhan faisal,tace wat a nice name,nan mukai exchanging numbers



Tun daga wannan ranar alaka ta shiga tsakaninmu ,tare mukai komae na registration daf da z

amu gsma,munje gun level coordinator ya mana signing nan ne mukaci karo da faiza,da Aysha

Faiza da Aysha sun san juna tun a makaranta kas tare sukai IJMB ,nan muka shiga tanbayarsu courses din da y kamata mu dauka,suka gaggayama,muna shirin sallama,s

ai nace Aysha wen zaa fara lectures,murmushi tayi tace wana lectures din ,ai lectures tuni ya kankama dan kuwa munfi one month da farawa,yanxuma saurin da kukaga munayi muna da lectures din baba inpossible a twin theatre 2-4. Zaro ido nayi gabana ya fadi

Dan ni din ba gwanar iya hausa bace sosae,amma dayake ba hausar zanyi tsagwaro ba zan surka da turanci,sai mun kai level 200 sannan xan koma hausar duka,mass communication da education na zaba su zamemin subceed dina.

Tare dasu muka je masallac

i mukai sallah,muka nufi twin theatre A,aji ya cika makil ko gurin zama babu,dan haka can baya muka rakube,wannan itace ranar farko dana fara attending lectures,abun ya bani tsoro ganin yawanmu da yanda baba inpossible yake koyarwa

Tarihin hausaw

a da kasar hausa,nan n roki su Aysha su aramin notes dinsu suka bani ,tare da alkawarin in shaa Allah zan kawo musu gobe,tunda muna da morning lectures history of education 8-10

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *MATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*Ayush iliasu musa*

*Hawwah saleh*

*DEDICATED TO*

*Ayush iliasu and hauwa saleh Novella*

*JANUARY 2018*

2



6



-3



0



Cikin hanxari n k'arasa k'ark'ashin bishiyar da take zaune,cikin xolaya nace ta shamsu bada kanki a sare,irin wannan dauka

n ado hakan nana,kamar wanda zaku had'u a schl,kyalkyalewa tai da dariyar frnciki,kamar kwa kin san labarinshi zan miki,yesterdays night muna tare,tun 8 sai 9:30 ya tafi

Murmushi nayi nace ke minal bakida zance sae n shamsu,Allah de yasa yanda kike

sanshi haka yake damuwa dake shima,murmushi tamin tace ai wallahi yamafi damuwa dani,na ce to Allah yasa

Lokaci guda naga minal ta fara toshe hanci da hannuwa bibbiyu,gabanane ya fad'i ras,kar zargina y zamto gaskiya,nace lafiya minal? tace farhan

mu bar gun nan,zuciyata ta fara tashi kamar nayi amai doyi walh.

Mun d'anyi tafiya me nisa muka sake yad'a zango k'ark'ashin wata bishiya,nan ma dea minal toshe toshen hanci take,ganin haka n mik'e tare da cewa lokacin lecture dina yayi,inna daka ta tak

i zan yi missing class dinnan,gashi malamin yanada rule,in har ya rigaka shiga ba batun ka shiga,see u later,sai munyi waya,haka n juya n tafi,maimakon n zarce lecture hall,saina nemi gu na zauna,tabbas zargina y tabbata ,na had'a 1+1+1 ya ban ansa 3.



K'irjinane y shiga harbawa,na shiga tsarguwa ,in mun shiga lecture maimakon n zauna inda n saba zama a'a sae dea na tafi karshen aji na zauna.

In wata ta zauna kusa dani sae nayi dabarar canja guri duk dan gudun wataran kada agoramin,ahakan ma ba

n samu nutsuwa ba ,duk hankalina atashe yake ,gani nake kowa yasan halin da nike ciki

Cikin kankanin lokaci d'abiuna suka canja baki daya,na zama wata salaha,ko magana sae Ala dole nakeyi,kwana da yini tunani amma n rasa mafuta,sai ka min magana,ba

nsan me kace ba saboda tsabar depression.

Duk inda n shiga,kona gifta zakaji ana complain din hakan ,bawai ance nike yi ba,a'a but sae ina gun za'a fad'a,addua na shiga yi,ubngiji yayi saurin farkar dani daga wannan mummunan mafarkin,aganina wata

jarabawace da ubngiji yake son yimin tawani dan lokaci.

Ada abun kad'an kad'an yake yi,sae ya zamto kamar karuwa yake yi kullum,hankalina ya tashi matuka,badan komae ba, in har hakan ta cigaba,Allah kadai yasan karshen lamarin

Allah sarki *far

han* tana dawowa gida ,ta ce ummanta ta bata kud'i cikin kud'ad'en da take bata ajiya,wellcare ta tari dan sahu ta nufa dake hadeja road ,bangaren tsadaddun kayayyakin gyaren jiki ta shiga,in da ta zab'i turaruka,sabulai,mayuka,oil da lotion,body spray,deo

dorant,maclean da mouth wash masu kyau da kudi,bata damu da yawan kudin da aka mata total ba,dan tasan in shaa Allah tai amfani dasu to matsalarta ta kau.

Cikin farinciki na iso gida,take na zarce toilet,wanka sugar nayi,zaka tausaya min yanda na

dunga dirzar jikinna d soson da sabulun,tun daga tsakiyar kanna har tafin kafata na wanke tashi tas tas

Ilahirin kayayyakin nan dana sayo yau baki d'aya sae da suka girgiza saboda feshi da lanbatasu danai ,duk dan waraka daga halin dana shiga



Cikin farinciki na nufi falo cikin sauran yan uwanna muka cigaba da rayuwarmu cikin annuri,ina ta Allah Allah monday tayi naje makaranta,na shana na warwasa kamar yanda sauran dalibai keyi.

Nasan matsalata ta kau in shaa Allah,cikin zumud'i na kamm

ala shirina ranar monday na yiwa ummanta sallama na fuce,daka ganni kasan a yanayin farinciki nake

Taxi na tsada nace newsite BUK,na shiga,minti daya banba da shiga ba,direba yayi wining duka gilasan motar k'asa,dan samun ventilation,ni farhan ban kaw

o komea ba,hka muka cigaba da tfy harya saukeni na shiga cikin school,farhan a tsorace,tamkar wata bakuwa a ajin ta nemi guri ta zauna bayan sun gaisa dana kusa da ita

Bata dade ba,malami ya shigo ajin,Dr hafiz miko yakasai ne,bai nisa dafa koya musu

hawan bishiya ba,lubna dake kusa dani ta fara toshe toshen hanci wai cikinta burgawa yake,tsam ta mike,nace lfy ina zuwa,tace min baya zata koma,fit ta tashi,aseeyah dake gefena n dama ma ta mike ta canja guri,in takaice muku suhaila da zaynab dake gaba d

a bayana suma tsam duk suka canja gu

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun,bansan lokacin d hawaye suka fara shatata daga idanuna tamkar fanfo shashasha,ganin haka naja mayafin dake kafadata na dora akaina,tare da janyoshi fuskata na rufe kuncina,gudun

sauran yan aji su fahinci meke faruwa.

A yau banma san wana mau du i malamin yai bayani kai ba,dan kuwa baki d'aya hankalina baya tare dashi ,ya tafi tunanin halin dani *Farhan* n tsinci kaina

Daga wannan ranar n d'au alwashin n daina zuwa mak

arantar,gudun wataran agwab'a min,a sati befi na shiga sau daya ba,d'ayan ma sae in naji labarin wani malami zeyi mana test ,haka rayuwa ta cigaba,inaji da son zuwa makaranta daukan lecture,fargaba da tunanin abunda zeje yazo ya hanani.

A kullum zan

kirasu Aysha nace dan Allah koda za'ayi Attendance su taimaka sumin,in an bada assignmnt su gayan dan Allah,tun ina musu karyar bani da lafiya harma n rasa wacce zanmusu

Duk ranar da Allah y nufeni dashiga zan bukaci su bani aron notes dinsu n kwa

fa,nan take na basu,bilkisu da zaynab ma wani sailin muna tare ,amma su dama ba kullum suke zuwa ba

A sanadiyyar rashin zuwana na fara fuskantar canji gun Aysha da faiza,sau da yawa in nace sumin Attendance bazasuyi ba,karkice wai malaminne yasa ido

ko zae kirga adadin daliban ko daya, kawae de bazasuyi ba,ahaka da rarrafe muka zo end of semester mukai exams

Nidea *farhan* nasan bana samun marks na azo agani a C.A, dan haka nake dagewa naga nayi karatu me yawa dan n samu n shallake kwasa kwasa

ina

Munyi jarabawa cikin nasara,duk da haka ban fasa taimakon zaynb da faiza ba,duk da nima ina cikin wani hali na masifar rayuwa da ko makiyina bana fata ubangiji ya jarabta.dan de ko matar mamaci bazata nunan xubda hawaye ba,bacci kuma ban isa nay

i shi cikin dare ba,yanda nike ganin safiya haka zanga dare.

Sakamakonmu ya futo na fi dukka kawayena maki,wato na samu 3.80,sauran kuwa sae a hnkli ,Aysha tanada C.O ,yayin da faixa harda Absent biyu.naga hassada kuru kuru,

Tun daga wannan lok

acin Aysha da faixa suka daina taimakona,dede da note din da suke bani suka daina aramin,mutum ba kyau,dayake kowa a ajin yasan banida k'awayen da suka fisu,inma n tanbayi mutum sae yace baga su Aysha ba na ara gunsu

Inaji ina gani kowa zae hanani

,ganin haka yasa nake karba hannun mazan ajinmu n kwafa,wasu su bani,wasu suce sun manta agida,awannan lokacin ne karatun y fara bani wahala,n rasa madafa,ganin banida mafita yasa n dukufa rokon Allah y yayemin wannan jarabawa,amma hkan kamar tiri.

A

wannan yanayin ne d result dinmu ya futo,hukumar makaranta ta kori zaynab,wato withdraw,ya kasance saura ni da billy da Aysha da faixa.

Rashin dan uwa yasanya billy matsata,ananne n dan samu relief na wasu abubuwa,Allah sarki ni farhan,sai yazamo t

amkar duk yan aji ma sun tsaneni,ganin hka nima n futa a harkar kowa na keyin sabgata ni kadai.dan kowa yakika ai ubangiji nasanka yana kuwan kishin bawansa.

Dayake billy nada CO a courses din level one n two,lokuta da dama inzaayi musu test zatacem

in she s not ready for it,haka zata koki arziki ,nashiga na mata,ahakan nake koya mata karatun dani na rigada na wuce shi,wasu lokutan hargida take biyoni n mata in tanada exams a C.O dinta.haka zan ajiye nawa karatun na koya mata,wai acewarta tafi gane ba

yanina fiye da na sauran yan aji

[08/02, 22:35] Fulani Khadija Group: *MATAR SARKI*

*STORY N WRITEN BY*

*Ayush iliasu musah*

*Hawwah saleh*

*DEDICATED TO*

*Ayush iliasu n hawwah saleh novellah*

*JANUARY 2018*

2



1



-2



5





Ana gama lectures nida zainab muka futo daga lecture hall din had'e dayima su Aysha sallama,sai sukace mu jira sae muje bus stop tare

Tafe muke muna dan taba hira,inda suke gaggaya mana,lectures din da suka fara attendance,harma da wadanda sun b

ada assignmnt next week zaa yi submitting

Min fara karatu ka in da na in,mu biyar a grp but munfi kusanci da zaynab,nan take baiyana min tana da aure,amma amarya ce dan ko haihuwar fari batai ba.

Harka da matan aure sai a hankali,yau ta makara

,gobe bata zoba jibi ta sake makara,ganin haka in batanan nake shiga cikinsu Aysha,nan suka kokkoya min abubuwan danai missing

Ban kara tsorata da karatun ba,sai dana lura su d'un gwanayene a harshen,sabanin ni dA kamar ynxu na fara sa hannu,duk da

nayishi a secondary ,bazaka hada d wanda yyi shi a high level ba

Matsalar dana fara cin karo da ita shine,wuyar karantata da rikewa,dan komae sabo ya zamemin,amma ina addua ina karatu,har nasamu saukin abubuwa,a bngaren zainab kuma abun baa cewa kom

ae,cikakkiyar hausa bata iya rubutawa ba,saukinta za'a surka da turanci kan ashiga aji uku.

Bilkisu itama ta kasance matar aure ,kamar zaynab,dan haka ita ma same matsala suke da ita,ga rashin maida hnkli a karatu ga wahalhalun gida,sai suka zamto l

iability akaina

Mafi akasari in za'ayi test basa nan,ko an bada assignmnt basu xo ba,haka nake sacrifice nayi nawa nayi nasu,ina da wata dabiah duk da sun girmeni ina basu girmansu,sae dea in mutum ya tabani zan nuna mai iyaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login