Showing 1 words to 3000 words out of 49537 words

Chapter 1 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

1

GODIYA

Godiya da yabo sun tabbata ga Allahu Subhanahu wata'ala me kowa mai, hakika babu wani dawwamammen sarki se kai yah Allah...

Ina godiya gareka Ubangijin talikai daka bani baiwar rubutu, ina kuma fata da roƙon ka, ka bani ikon kammala wan

nan littafi, ina roƙon ka da ka bani ikon rubuta abinda yake dai dai ba son zuciya ya ba...

GARGAƊI

Wannan littafi mallakin marubuciya ce a guji sarrafa shi ta ko wani siga...





SANARWA

Ina

mai farin cikin sanar da dimbin masoyana cewar zaku iya samun free pages na wannan littafin a Arewapen da kuma WhatsApp group da channel dina inshallah

🥰

....

Kar ayi bake Ukhtie ƙawata kuma aminiyata na gidan aljanna, zaki nisha

ɗ

an tu... ga fa

ɗ

akar

wa game da Kalubale na rayuwa, bugu da ƙari zaki sha dariya kamar cikin ki ya tarwaste...

Labarin DR NEELAH daya kasance

ɗ

aya daga cikin KITABUL HUB SERIES...Labari ne dake dauke da darussa na rayuwa, yana nuni da irin tasirin da soyayya keda shi a rayuwar

al'ummar Annabi... Bugu da kari yana jan hankalin iyaye game da son zuciyar da suke nuna wa da fin ƙarfi akan yaransu da maha

ɗ

in rayuwar su... Yana kuma sanar da iyaye cewar yaransu amana ne da Ubangiji ya basu kuma ze tambaye su ranar gobe... Haka kazali

ka yayi tataki

wajen

ban kado wani sirrin rayuwa da bak

o

wa



ne ya sani ba musamman ga

m

e da gidan marayu, siyasa, human trafficking, ƙabilanci dade sauran su...

Karkiyi ƙasa a guiwa kibiyo ni don jin yadda labarin ze soma...

🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LAB

ARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH

PAID BOOK

VIP 1000

NORMAL GROUP 800

REGULAR 500

FREE PAGE

1

'' THE BEGINNING OF THE HEIR'S NIGHTMARE''

DARUL UMMAH

LOCATION: KANO STATE, NIGERIA

Dare ne lokacin da ko wani bawa ya shimfida gangar jikinsa

izuwa maƙwancin sa, yayin da iko na Ubangiji ke wanzuwa...

Around 12:00 wani hamshaƙin mota me

ɓ

akin fenti da tinted glass ya faka a tsakiyan DARUL UMMAH yana fuskantar Ofishin DIRECTOR GENERAL ALHAJI ILIYASU MUKHTAR. Cikin abinda befi sakan biyu ba DIREC

TOR GENERAL ALHAJI ILIYASU MUKHTAR ya fito daga ofishin sa cikin rawar jiki tamkar ze kife da ƙasa, yana tafiya kamar wanda aka sashi dole ko yake tsoron kuskuren jefa ƙafarsa...

Cike da ladabi ya iso inda wannan Black car din yake wanda ke

ɗ

auke da wani

logo da akayi designing da ƙarfe aka sa agaban motan, ba komai bane face

ɓ

aƙin kunama dake nuni da wani

ɓ

oyayyen lamari...

Yana isa

ɓ

akin cab

ɗ

in car din ya bude cikin rawar jiki, ko ha

ɗ

a ido ya gaza yi da wanda ke cikin motan, cikin rawar jiki yace :''you

Are highly welcome sir''

Cike da gadara wanda ke cikin motan ya sa hannun sa akan Director ya shafa tamkar

ɗ

ansa, cikin devilish voice nasa yace dashi ''well, well, well... Finally am in your filthy town!''

Duk da maganar da ya fadi ta soki zuciyar Direc

tor sede sam beyi gangancin nuna hakan ba... Cikin ƙarfin hali yace :'' on behalf of the people of Kano state you are welcome my sire''

Wani evil smirk ya sake ya yatsine face nashi yace soma magana cikin Yaren Hausa, zaka ranste cikakken bahaushe ne yadda

yake sarrafa kalaman nasa, sosai yake kama da farin fata kasancewar hatta gashin kansa yayi kama dana yan western Country haka kazalika skin colour dinsa irin nasu ne...

Cikin wani evil voice din shi yace :'' duk da cewa your Country is very poor and disg

usting, but matan ku nada blessed womb na haifar genius da beautiful kids...''

Dan murmushin yake Director yayi yace :'' Allah ƙara maka tsawon rai Sire baiwa ce da Allah ya mana..''

"MMM in this case your God baya kaunar ku sam... Ya baku baiwa but yayi

ku very dumb, baku san yadda zaku tafi da baiwar taku ba...''

Ajiyar zuciya Director yaja kafin yace '' gashi kai kazo amfana da baiwar ai Sire''

Evil smirk yayi yace '' You are right

ɗ

an

ɓ

aki... Ni zan amfana da baiwar ku, zan samu kudi fiye da kima... Za

n haifar da Chaos da babu wani wanda ze iya kawo karshen sa HHHHH''

yana kaiwa ƙarshen zancen sa ya soma horofic laugh nashi me tsoratar wa... Ya dau lokaci yanayi kafin cikin abinda befi sakan ba ya ha

ɗ

e face nashi tamkar bashi ke wannan dariyar ba, shi

ko Director ganin yadda Sire ya ha

ɗ

e face nashi ne yasa shi yasha jinin jikinsa...

Cikin ladabi ya masu nuni da hanyar office dinsa, ba tare da

ɓ

ata lokaci ba suka isa cikin ha

ɗ

ad

ɗ

en office din, ba bata lokaci Sire ya zauna bisa kujerar Director yayi cross

ing leg dinsa

,

yayin da Director ya zuba guiwa

n

sa gaban

Sire. Sun

dau lokaci me

ɗ

an tsayi yayin da Ni kuwa nake ƙare mishi kallon tas: fari ne tas me ƙananan ido irin na turawa, yana da pointed nose, yayin da wuyar sa daga gefen hagu

ɗ

auke yake da wani

tattoo na Black scorpion...

Hannunsa sanye da wani bracelet me dauke da black Scorpion, behind wrist dinsa ma da tattoo a jiki kamar yadda zoben dake saƙale jikin yatsar sa dauke yake da wannan Scorpion din, ganin hakan ne yasa Ni fara tunanin cewa there

most be something fishy...

Cike da gadara Sire yace : '' baka tura mana yaran da muka

ɓ

uƙata ba Dan baƙi?''

Cike da rawar jiki Director ya soma kame kame ''ihmm..Humm..''

"Nazo karba da kaina, this time around ni zan za

ɓ

a... And dole ya kasance ciki akwai

MEERAH BINT ABDULMAJEED,''

A mugun razane Director ya dago kanshi ya zuba wa sire ido abinda be ta

ɓ

a yi ba... Zancen yazo masa tamkar sauƙar aradu taka... Wani irin mazari jikinsa ya soma daƙyar yake fusgar zancen baƙin sa....

''zan... Yi...komai.. am..ma

a ... Ban... Da ITA''

Wani smirk Sire ya sake ya ce ''why?''

''ita

ɗ

in amana ce gareni''

''amana, You get be fucking kidding me... Har akwai amanar da ze hana ka cika mun burina!!!..?. Kasan for how long nake jirar logon wannan Kingdom din?

For more than 2

9 years nake jiran wani rauni garesu da zan yi amfani dashi wajen muzantasu...''

Cikin rawar jiki Director yake magana '' duka ido akaina yake, duk abinda ya faru da ita ba shakka ni za'a kama''

''in basu kama ka ba... Ina me baka tabbacin cewa iyalinka za

su baƙunci lahira''

Besan lokacin da ya hantsila baya ba ya fa

ɗ

i ƙasa yayi zaman yan bori... A yadda Sire yake magana yasan zeyi abinda yafi haka, tabbas yau yayi dana sanin da baze masa amfani ba... Yayi Allah wadarai da son duniya irin nasa daya kaisa ga

shiga wannan ƙungiya na safarar kwayoyi da yan adam... Clearly yana iya tuna ranar da yayi applying yana seeking wannan job

ɗ

in da hanunsa...duk da irin rules masu ƙarfi da suka kafa masa be hanashi aminta ba...

Yana tuna ranar da aka mishi ritual bath na

shiga wannan ƙungiya, yana tuna yadda yaci

ɗ

anyen Black Scorpion yayi wanka da jini don son duniya da abinda ke cikinta... Ya shiga wannan ƙungiya me suna DARK OASIS BROTHERHOOD, suna da symbol nasu na Black scorpion Dake nuni da alamar ha

ɗ

ari da kuma mut

uwa da guba...

Bayan haka sunada dress code nasu kamar haka:Black suite, silver ring with logo,red inner lining cloak se kuma secret tattoo behind wrist and neck nasu...

Suna kuma da moto kamar haka : No soul escape...power is bought with lives... Silence

feeds the empire.

Sanin cewa tas Sire ze iya kawo ƙarshen iyalinsa ne yasa be kuma yin wani dogon musu ba ya tashi ya nufi inda intercom yake cikin rawar jiki ya danna wassu number, ba'a dade ba akayi picking call

ɗ

in... Seta nustuwar sa yayi ya soma maga

na kamar haka:''ki kawo mun MEERAH BINT ABDULMAJEED yanzu,''

Ba tare da naji abinda aka fa

ɗ

i ba naga ya ajiye wayan ya zuba guiwa sa bisa ƙasa ya fashe da wani kuka me cin rai, babu abinda yake tuna wa yake kuma masa zafi aransa se daukar alkawarin da yayi

shekara 6 da suka wuce, yayi zaton cewa komai ya kare ya boye ta ashe beyi komai ba... Ya gama tsara yadda Zai kaita kasar Saudi don ta cigaba da ray

uw

arta acan har lokacin da wanda ya basa amanar ze karbi abinsa...

Yana cikin kukan ne intercom

ɗ

in. Ya so

ma ƙara... Tashi yayi ya dauka ya sa

ɓ

a ta a kunnen sa, abinda aka sanar dashi ne yasa shi furta ''INNA LILLAHI WA INNA ILAHIM RAJI'UN!!!''

Wani irin zufa ne ke tsattsafo masa tun daga tsakar kanshi har tafin ƙafansa...

Ganin yadda yake ta zazzare ido ne ya

sa sire cewa:'' What!!!''

Cikin rawar jiki ya ce ''an rasa ta!!!''

Zare ido sire yayi ba tare da bata lokaci ba ya zaro bindiga ya harbeshi dashi...

Yana cikin wannan yanayin ne daya daga cikin Guard dinsa ya shigo cikin haƙi yace ''sire! They coming... P

olice and soldiers...''

Zaro ido Sire yayi ya kana hanyar fita ba tare daya ce ƙala ba, ba dan yaso ba se dan be shirya wulaƙanta a hannun baƙaken fata ba da yake iƙirarin cewa basu da maraba da dabbobi...

Cikin yanayi na sa

ɗ

auƙarwa take tuka motar nata,

tana tafiya cikin yanayi na jimami da tunanin abinda take shirin aikatawa... Humm ajiyar zuciya ta sauƙe ta fuskanci hanun hagun ta wajen mai zaman banza, wata kyakkyawar farar halitta ne kwance tana bacci cikin salama da kwanciyar hankali...

Wani ajiyan z

uciyar ta kuma ja tana fatan Ubangiji ya bata Sa'a da ikon sauke nauyin data dauka a wuyanta, fatan ta Ub

angi

iji ya kare wannan baiwar Allah daga sharrin azzalumai dake ƙoƙari da son cutar da rayuwarta...

Da kallo ta bita... sam yarinyar bata ma sam abinda

duniya ke ciki ba, shekarar ta 6 ne kacal a duniya, sede tun ranar da ta fado duniya ta soma gamuwa da jarabawar Ubangiji... Yau data kai shekara 6 cikin shekarun da Ubangiji ya ƙaddara mata a duniya wani mummunan lamari na shirin aukuwa gareta... Ajiyar

zuciya ta kuma sauƙewa tace :'' Ya

h

Allah ka bani ikon sauke nauyin da ka jarrabe Ni da daukansa, nasan dauƙarta ba dabara na bane ba kuma yin kai na bane kai ka ƙaddara faruwar hakan...''

Tana iya tuna mafarkin da MEERAH ta bata labarin tayi yau da safe,

ta sanar da ita cewa tayi mafarkin cewa ta ganta cikin wani tsauni me duhu, wassu suna ƙoƙarin dauƙarta Ita kuma tana ihu tana gudu... Tana cikin gudu ne se ta hadu da ita, yayin da ita kuma ta dauketa ta sata a mota suka soma tafiya bisa kwalta me tsayin

gaske...tace sun dau lokaci suna tafiya bisa wannan kwaltan yayin da suka ringa gamuwa da wasu abubuwan tsoro, ciki tace harda

ɓ

aƙakaken karnuka, da kuma macizai, ga shanukai bakaƙe da

ɓ

akar tsohuwa me shan jini...

Da kyar suka tsere musu bayan wani lokaci

tace se gasu gaban wani ƙaton gida me Kyan gaske, aka bu

ɗ

e musu ƙofa suka shiga masu gadi suka bu

ɗ

e musu motar... Tace tana sauƙa daga motar se wata farar mata ta rungume ta tana kuka tana ce da ita: ''Ahlan wa sahlan ya Habibity halween, bayan wassu shek

aru masu tsayi kin dawo gareni...''

Matar bata gama maganar bane se wani dake sanye da kaya na sarakuna yazo garesu cikin halin damuwa ya zuba guiwan sa bisa ƙasa kansa bisa ƙasa... Tamkar bashine Sarki mai ƙarfin iko ba... Cikin mag

i

ya da neman afuwa yake

magana ''ki yafe mun Binti... Ɓan ƙiki ba amanar ki na bayar, anci amanata amma Allah ba azzalumin bawan sa bane ya dawo dake gareni a lokacin da ban zata

b

a...''

Humm ajiyar zuciya ta kuma sauƙewa tabbas a lokacin da yarinyar ta bata labarin mafarkin na

ta tai mamaki matuƙa, shekarunta 6 ne kawai a duniya amma har tana iya yin mafarki ta kuma riƙe shi akanta, tabbas yarinyar nada abubuwa na ban al'ajabi... A duk lokacin da bata da aiki takan zuwa gurin MEERAH don ta debe mata kewa, Allah ya sani tun ranar

da aka kawo ta gidan Allah ya jarrabeta da son ta, ba

d

a

n

Kyan ta ba, ko dan ka

sance

War ta farar fata da ya

nayi

n halittar ta ya ban



ban ta da nasu, ita tana sonta ne

ɗ

an Allah ya jarrabe ta da hakan...

Sa

ɓ

anin sauran mutane da suka dauketa abun al'ajabi

sun

m

eda ita tamkar wata halitta ta daban a tsakanin su...

Duk da abun mafarki ne amma tana ji ajikinta watarana ze zama gaskiya, tasan ko a

Musulunci

mafarki yana da matuƙar muhimmanci ana kuma da ilimin fassara shi, hakan yasa ta nemi sanin fassarar mafa

rkin da ko awa 24 ba'ayi ba wani mummunan lamari ya taso daya sa ta barin komai... In tace komai tana nufin komai da komai...

Aikin ta, burinta da kuma abubuwa da dama na rayuwarta, ta zabi data ceci wannan karamar halittan koda zata rasa komai nata ne gab

a

ɗ

aya ta aminta data nesan ta



ta da wannan azzalumin bawan...

Fatan ta shine Ubangiji ya musu lullubi da shinge mai ƙarfi tsakanin su da azzaluman bayi, tana rokon Allah daya da

sa

sa

ɓ

ani mai ƙarfi tsakanin su da Azzaluman, tana fatan Ubangiji ya makanta

r dasu su dena ganinsu, tunanin su da kuma bin cike akan su...

END OF PAGE 1





Son duniya yana kai mutum ga halaka.





Amanar da aka ba ka… kada ka ci ta, domin sakamakon ta na da zafi.





Azzalumi baya da tausayi — burinsa kawai iko da riba.





Laifi b

aya

ɓ

acewa… rana

ɗ

aya sai ya dawo.





Ƙaramin yaro na iya

ɗ

auke da babbar ƙaddara.





Mafarki ba wasa bane… wani lokaci gargadi ne.





Sadaukarwa don ceton rai… babban jarumtaka ne.





A ƙarshe… ikon Allah ne ya fi ƙarfin komai.

🔥

AMMA BABBAR TAMBAYA ITA

CE…

Shin MEERAH zata tsira daga wannan duhun da ke bibiyarta…?

Ko kuwa wannan shi ne farkon halakar da zata girgiza duniya…?

Domin a daren nan… ba kowa bane zai wayi gari da rai…

🩸

https://whatsapp.com/channel/0029Vb7fjls2975EVoyJvo3B.





🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH

PAID BOOK

VIP 1000

NORMAL GROUP 800

REGULAR 500

FREE PAGE

2

''THE NEW ERA....20 YEARS LATER''

ABUJA, NIGERIA

PROFESSOR IBRAHIM KHALEEL'S

LUXURY ESTATE

Wani ha

ɗ

adden car ne mai nunfashi ke tafiya bisa shinfidadden kwaltan da zai sada ka izuwa Mansion na Prof Ibrahim Khaleel, mota ce me nunfashi ha

ɗ

addiya irin na bugawa a jaridar nan, kallo

ɗ

aya zaka mata kasan ba ƙirar Poverty bane, ƙira c

e irin na masu fadi aji...

Fara ce motar tas mai daukan ido, da tsadar gaske mallakar irinta se wane da wane, cike da nustuwa ake tuka Rolls Royce din har aka isa baƙin wani luxurious gate me bala'in kyau da

ɗ

aukar hankalin me kallon ta... Motar na zuwa ko

horn bata yi ba wannan gate din ta bu

ɗ

e da kanta ta danna kanta cikin luxurious Mansion

ɗ

in...

Ya ilah hi shine abinda na iya cewa, tabbas yabo da godiya ya tabbata ga Allahu Subhanahu wata'ala daya halicci Mutum da ALJAN, ya kuma bawa mutum baiwar iya sa

rrafa gida makamancin wannan... Yah Allah! fa

ɗ

in iya tsaruwar da wannan gida yayi ma bata lokaci ne, giraman gaske garesa ga kayan alatu na more rayuwa, komai da kagani a wannan compound

ɗ

in ku

ɗ

i ne, ta ko ina flowers ne da kuma kwalta, yayin da tsakiyan g

idan kuwa water fall ne me shegen kyau na gaske.

Fitilar wuta kuwa ta ko ina suke haskawa zaka rantse rana ne ba dare ba... Ko wani ƙusurwa na gidan cike yake da securities, ginin kuwa Duplex ne me shegen kyau... Akwai boys quarters da

ɓ

angaren masu aiki,

se kuma

ɓ

angaren Mai gidan da kansa da kuma ita matar gidan, gaba kadan kuwa sashin shalelen gidan ne...

Ba bata lokaci ya bi shinfidadden kwaltar

ɗ

aya sada shi zuwa parking lot, Subahanallah (great), babu abinda zance se Masha'allah... Ras gurin yake cik

e da motoci Masu bala'in tsada da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login