Showing 36001 words to 39000 words out of 65624 words

Chapter 13 - IG AJEEMAL BOOK1 COMPLETE

kura nabilah tayi tareda yin hakan Nisha, Nisha naganin haka yasa tajuya da gudu tana kokarin

fita daga parlourn, aiko kafin tayi wani yunkuri nabilah ta janyo hand dinta takai hanu danufin marin face din Nisha, carab taji anrike hand dinta,

Kallon kamal tayi dake rike da hanunta yashiga tsakanisu da Nisha datayi kasa dakai tana sharce hawaye, gef

ensa nadauke da md tareda muhaiseen dayazo tun farar safin da aka daura auran kamal,

ganin yadan kamal ya rike hanunta gam yana binta da kallon cikin wata siga yasa nabilah tashiga kiciniyar kwace hand dinta danufi auwatar da abunda tayi niya because ido

nta yarufe,

kamal kuwa yanda yaga nabilah na kokarin kaukawa dashi yasa cikin bacin rai yatureta gefe wanda hakan yasa tashiga tangal tagal tana neman faduwa, cikin hanzari kamal yarikota tareda daidaita mata tsayowa yana fadin," I'm sorry ba danufi nayi

ba, baikai ga karisa maganar ba nabilah tadukar dashi, tana fadin," ba hakurinka nakeda bukatan jiba , seda ta zame jikinta daga rikon dayayi mata daga bisani taja gefe guda tatsaya tana kallon Nisha tana fadin,"

meye dalilin zuwan yarinyar nan gdn nan,

duk haduwar dakukeyi awaje ahakan bai wadatar ba seta biyoka har inda kake tarabeka meye hadinka da ita da har take bibiyar rayuwarka haka, nabilah tafadi cikin kunar zuci, parlourn ne yadau shiro kamar bakowa cikinsa, su fadeela mamaki yagama cika kwakwa

lwarsu haka muhaiseen yakalli Nisha yakali nabilah gefe kuwa ya maida kallonsa ga kamal da nabeela ta tsaresa da ido, shimade yakasa gane inda zantukansu ya dosa, shide yasan sanadin zaman yarinyar agdn kuma ya dade dajin labarin ta gurin reeda dakuma gogg

o rabi wato mahaifiyar sa, md kuwa kai sunkuye because already dama yasan komai ,

kamal jan hanun nabilah yayi suka nufi sofa, zaunar da ita yayi shima kuma zaman yayi, kuma yiwa abokan tafiyarshi md da muhaiseen tayin zama, yakuma kumarci su fadeela dasu

zauna suma, banda Nisha datake tsaye kai sunkuye tana ta jan hanci," kizo kizauna kamal yafadi yana kallon Nisha datayi tsaye abun tausayi, gagara daga kafarta tayi shiyasa takasa matsawa tazauna, se reeda ne tamike daga zamar da tayi tanufi Nisha tareda

rukota suka taho tazaunar da Nisha daga bisani itama tazauna, nabilah se bin Nisha take da wani mugun kallo, haka kamal shima Nishan yake kallo face dinta yayi jawur gwanin ban tausayi , daga bisani yamaida kallonsa ga nabilah da ta tsareshi da eyes, aha

nkali yasuma magana da cewa,

niba abunda yake tsakani na da ita but bun dade da sanin juna hasalima akwai abubuwan da suka faru abaya wanda bawanda yasanda faruwanso,

TUNABAYA******____________________________*****

Wata kyakykyawar motar hadaddiya tsa

daddiya write color takunna kai a million tana tasheka gudu bisa hanyar kan wata layi cikin wata anguwa, kai kace wanda yake tukin ba hankalisa yakeba,

Yammane lis gari yarufa yanayin gari na damuna, yayafine take diga dis dis, saka makon tsagaitawa da r

uwa yayi, Matasan yan matane guda biyu dake tafe suna tafiya suna fira , jikinsu sanye da inform hijab yarufe musu jiki kirib se dan sawayansu da ake hangowa cikin black socks, da alamar antashesu daga mkrnt suna kan hanyarsu takomawa gd,

duk da dan yay

yafi dake hakan bai hanasu tafiya slowly yanda sukeba, da alama suna cikin nishadi a cikin firan dasuke,

jin wani mahaukacin hon yasasu firgici yasa sukayi saurin watsewa junasu kowa yafara kokarin yin takansa, cikin tsurita da rudu, daya tayi hanyar mot

ar da take kokarin bi, jikake

gauu, motar data tahu ta bugeta, duk da bawani bugeta yayi sosaeba because yalura da ita but yayi kokarin taka Burkin allah yariga da ya iko da tsautsayi yadan bugeta,

dasauri wacce suke tafiya tare tayi kan kawarta dake kwa

nce tana duka salati tana kiran sunan ummynta , da Nisha tana fadin tazu ta taimaka mata takaita gurin ummynta, wayyo namutuna, itama Nisha duka sallallami tashigayi , tana kiran sunan, salma

nanfa motar tafara yin reverse danufin cigaba da tafiya tabar

gurin, oh my God meka aikata haka, kuma kake kokarin tafiya kamar baka san kayiba? dayan yafadi yana kallon mai driving din, " mekuwa nayi baka ganin ita tashigo gabana bawani bugeta nayibafa kawai tsoritace tayi tafadi, mai driving din yabashi amsa, yana

kokarin cigaba da tafiya, cikin hazari dayan matashin ya taka Burkin motar tareda zare key yabude motar yafito, daga bisani yazagayo ya bude gdn gaba yafito da abokin tafiyar tasa, yatusa keyarsa zuwa ga gurinda yan yan matan ke tsugune Nisha na tallafe da

salma, guri yayi tsit se muryan salma dakakeji tana ta duka salati ita dakko daga farko Nisha ta karshe mata karshe,

seda suka kariso yadan duka kusa dasu yana musu sorry, but daga Nisha har salma ba wanda ya dago yakalleshi balle susan abunda yake Fadi

,

ganin basu amsashiba yasa yamike yana kallon, dayan yana fadin," kb yanzun kaga abunda kayi fa taji ciyo kanta yafashe ga head dinta se bloodshed yake yanzu se muyi hanzarin zuwa mukaita hospital abata taimako , "lallai fa gsky banida time kasan sauri

muke yaushe zamu tsaya biye wadan nan, kadubafa magana ake but sunyi shiru sunajin mutane, wani tsaki kb yaja tareda ciru kudi cikin pocket dinsa ko irgawa bai yiba ya watsawa su Nisha yana fadin," kuje hospital aimata magani, rashin hankali da nutsuwa dar

ashi kula yajawo muku,... tas kamar walkiya yaji andaukesa da mari , cikin hanzari ya dafe gefen fiskar sa yana kallon Nisha datayi tsaye agabansa cikin fusata da bacin rai,"

wato shi talaka abun wulakancine dacin mutunci koh? kabuge yar mutane baka iya

cemata sannuba kana kokarin zaginta, rashin hankali da rashin kula yawuce wanda kayi yanzu, karike tsiyarka allah zai saka mana, nisha tafadi tareda watsa masa kudin a face dinsa, tanufi inda salma take akwance, tafara kokarin tallafo ta,

Dukansu matasan

tsayawa sukayi suna kallon karfin hali irin na yarinyar da harta iya daukan hanu ta daurashi face din namiji irin kb, tab dayan harde hanu yayi bisa karjinsa yakalli Nisha yakalli kb daya sake baki yana rike da kuncinsa, azafafe kb yayi kan Nisha dayan ya

rikoshi yana bashi hakuri tareda tausansa,"

Please kamal kyaleni nakoyawa yarinyar nan hankali naga kamar hankali bai wadaci kwakwal wartaba , bata san waye niba dan haka kabarni nafada mata,

daga cikin motar dasu kamal suka paka wata matashiyar budurw

a dirarriya cikin wata irin shiga, sanye take cikin t shirt skintight ko ina ya dame , fitowa tayi tatsaya daga jikin motar tana kallon su kb da kamal keta faman rirrikeshi, tabe baki tayi tareda zaro phone dinta tayi dealing numbern kb,

bawani ratane ts

akanisu suba baifi kayi taku 5 zuwa shida ba ka isa garesu, but baza ta iya karisawaba hakan yasa takirashi, kb najin wayarshi tashiga kara yasa, cikin fusata yaciro yaduba yaga mai kiransa, ganin baby nice dinsace takira yasa yamaida kallonsa ga wajan da

motarsu yake yahangota jin gine tana kallonsu, wani kwafa yasake yana kallon Nisha da

dake tallafe da salma har sun mike suna shirin barin gurin, lips dinsa yakuma ciza daga bisani ya kwace hand disa daga na kamal yawuce shi, yanufi motarsu, shima kamal di

n bayansa,

suna zuwa gurin motar kamal yanufi seat yazauna haka kb itama yarinyar bude motar tayi tashiga suka ta da motar suka wuce,

ahankali Nisha take takawa da salma because kafarta yasamu rauni shima , Nisha jitake kamar ta daga salma domin tarage

mata ra dadin datakeji, amma batada wannan karfin da ta taimaka, basu wani dade atafiyarba suka iso gdnsu salma, duk dama sun kusa isowa gdn wannan tsautsayin ya afka dasu,

tundaga kofar gd kanin salma ya hangi yar uwarshi salma nisha narike da ita, hak

an yasa yawatsa aguje cikin gd domin afadin abunda yagani, Nisha nashiga da salma cikin tsakar gdn ta ta tarar dasu ummyn salma da babanta dayi alwala yana kokarin fita masallaci because magarib ya gabato, da kuma faruk kaninta suna tsaye suna jiran shigow

asu,

ummyn Salma tana ganin Nisha tareda yarta anrokota magashiyan yasa tayiyo gunsu dasauri tana tambayar abunda ke faruwa, ba da wani bata lokaciba nisha tashiga tsaiyanu musu abunda yafaru, " oh allah kai amma wayan nan yaran basu kyautawa kansuba,wan

i irin rashin imani ne haka ummyn salma tafadi yayinda take kokarin tallafo salma da jiki yayi tsami, hmm Allah kyauta yakuma kara tsarewa, kushiga da ita bari naje nataho da mai adaidaita se mukaita hospital, baban salman yafadi, tareda sakai yafice faru

k ma yarufa masa baya, har dakin ummyn salma Nisha ta taimaka suka kaita suka tsaunar da ita suna mata sannu, daga bisani Nisha tai musu salma zata koma gd tareda fatan samun sauki, takuma sheda musu gobe in allah ya yarda zata dawo, haka sukayi sallama Ni

sha tafice tanufi haryar gdnsu,

kasan cewa gdnsu salma da Nisha bawani rata sosai nan da nan ta iso, cikin dan ma dai daicin parlourn su gwanin shaawa Nisha ta tar da umma na tsaye takasa tsaune takasa tsaye, umma nagani Nisha tashigo da sallama taja wani

dugun ajiyar zuciya, tareda tin karo Nisha tana tambayar ba asin rashin da wowar nisha da wuri because bata saba hakanba shiyasa hankalin umman nata ya tashi, nan fa nisha tashiga labarta mata rashin kyautawa da su kb sukayi musu dakuma raunin da salma ta

samu, harta kaisu ga bata lokaci haka, tabbas itama umma bataji dadiba takuma nuna damuwarta da halinda da salma take ciki, takuma yi allah yakyauta yakuma kara tsare nagaba,

awannan ranar Nisha ta kwanta da bakinciki da takaicin wadan nan samarin especi

ally wannan mai zubin mashayan wanda taji dayan yakira da kb daka ganshi kasan kwa kwalwarshi akwai gyara acikinta, talk din shima wata iri babu dadin ji bugu da kari ba furci mai Dadi, amma de ko banza rada din datakeji yaragu inta tuna da marin data masa

koba komai tasan tabar masa wani gibi azuciyarsa da zai dingajin haushi da takaici,

washe gari Sunday kamar yanda Nisha tayiwa salma alkawarin zata dawo haka kuwa akayi, guraren karfe 10, tana gama breakfast tayiwa umma sallama danufin zuwa dubo kawarta

salma, nan umma tasheda mata tagaishesu itama inshallah allahu tana tafe domin zuwa ta dubata, in allah yasa tasamu saukin jikinta itama because ita dinma bai tacika lapia bane,

to Nisha tace mata ga nan tafice tanufi hanyar gdnsu salma,

tundaga nisa N

isha ta hango wata jibgegiyar mota red color afake kofar gdnsu salma cikin matsuwa ta karisa shiga ciki hade da sallama tana dan wul wul ga ido , daga tsakar gdn nisha tayi turos tana kallonsu, anshin fida taburma , salma nazaune jikinta sanye da hijab taj

in gina bayanta da filo leg and head anyi dressing dinsu, gefe kuwa matasan samari guda biyu , saurayin salma wato muhammad bello wato mb se gefensa saurayin jiya kamal , suna zaune dukansu sun tsura mata ido suna kallonta , itama kallonsu take tana kokar

in karisawa ahankali

Khaleeseart Raeys

✍

️

08105565439

🌴🌴

IG AJEEMAL

🌴🌴

Story and writing by Oum AmReesh

♥

️

(khaleeseart Raeys

✍

️

)

Free book

🥰

ga masoyana ina alfahari daku ina kuma godiya da fatan alkhari much kauna nagode sosae

🤝

Page 24

Seda ta

karisa kusa da salma, daga bisani tashiga gaishe dasu mb kasa kasa, seda suka amsa mata cike da washe baki, sannan takalli kawarta salma wacce itama itan take kallo tana murmushi,

Nisha tambayar salma tayi yajiki, nan salma tace jiki alhmdllh, daga haka N

isha tasuma kokarin mikewa, "ina kuma zakije salma tafadi tana kallon Nisha, zanje mugaisa da ummy ne, to ae bata nan tashiga makota salma tafadi tana murmushi dan tagane bawai gaisuwar ummynne yadametaba ganin mb tareda kamal yasa tafake da wani batun gai

suwa, dan tsuke baki Nisha tayi still tana tsaye bata zaunaba,"

kode zuwana tareda abokinane zai takuraki mb yafadi yana kallon Nisha yana yar dariya, sorry yanxu zamutafi mubaki space ma karmu takuraki, munzo tareda abokinane saboda mubaku hakuri bisa a

kuskure da yafaru jiya ,"

kuskure ko sakaci da rashin kula,? Nisha tafadi yayinda take kokarin neman guri tazauna, munsani shiyasa mukazo mubada hakuri akuma gafar cemu, kinga abokina bashi bane da laifi bro dinsa ne but karkiga yanda ya damu se munzo ta

re yabaku hakuri gameda abunda dan uwansa yayi, "

aigwara dakukazo kudin don da wancan zauceccen kukazo bazamuma saurare kuba, kamal duk yana jin abokinsa tareda yarinyar but baitaba ganin yarinyar mai tsiwar tsiya irin yarinyar nan ba, dagowa yayi yana k

allon yarinyar yayinda suke magana da mb, Allah yama ta kyau ta hada komai allah yabata sede masi faffiyace,

amma de shi yasan tun haduwarsu jiya yarinyar tasuma burgesa kasancewarta mara tsuro komai kai tsaye take ba boye boye bare shakka, "muna mai nem

an afuwa nida dan uwana akan abunda yafaru munsan munyi kuskure da sakaci da rashin kula kamar yadda kikace, munyi laifi amana afuwa kamal ya tsinci kansa da bada hakuri tareda hade hand dinsa guri guda asha gwabe yana kallon Nisha,

daga mb harsu Nisha ka

llonsa sukayi yanda yawani marai raice fiska, kasancewan kamal mai barkwanci ne wani sa'in salma da mb fashewa sukayi da dariya mb yashiga zungurin kan kamal yana fadin,"

kai meye hakan? shiru kamal yayi yana kallon Nisha yana kuma sake hada hand dinsa ya

na fadin," please yana wani sunnar da kai kasa, basu salma bama hatta ita Nisha seda takusa barkewa da dariya but seta matse ta dan turo baki tana fadin," nifa ba ni akayiwa laifi ba kawata ce intayafe to nima nayafe inkuma bata lamunceba to nima fa... bat

a karisa maganar ba taji salma nafadin," nikam nayafe allah ya kiyaye nagaba, sake baki Nisha tayi tana fadin," da wuri haka kamar wacce kike jira , "

ato mai zata jira kinsanmu bama rike abu, daga anyi muke yafewa mb yafadi yana kallon salma koya kikace

, gyada kai salma tayi tana kallon Nisha tana murmushi,

dariya dukansu sukayi daganan fa hira ta barke tsaka ninsu sunyi hira sosae har guraren azahar daga bisani su kamal suka mike tareda ajiye kayan dubiya dasukazo dashi sukai wasu Nisha sallama suka w

uce,

bayan tafiyar su Nisha kamar jira take tashiga tambayar salma," ke ina kuma mb yasamu wannan mutumin aina yasanshi,?

friends ne tun american tare sukayi karatu still kuma yanzuma tare suke abokaine sosai mb yafada min muna cikin hirannema kika shig

o salma tafadi,

dan jinjina kai Nisha tayi dan bawai ta gamsu bane, sotake takuma wani tambayar but seta fasa ta ajiye se wani ranar idan time yabata dama,

mikewa Nisha tayi tana fadin," bari naje gd nabar umma ita kadae gakuma aiyuka da nabari, zaki t

afi baki taba kayan makulashen da aka kawo ba, gashi ummyn bata dawoba, waifa sbd bello tagudu makota salma tafadi tana tabe baki,"

dariya Nisha tayi tana fadin," ba damuwa kigai sheta intazo, oh na mance umma tace agaisheki da jiki zatazo ta dubaki inta

ji sauki dan bata jin dadi jikinta sosae, "

Allah sarki umma har yanzu jikinne allahde ya bata lapia salma tafadi, ameen bari naje se wani lokacin Nisha tafadi tareda yiwa salma sallama tafice,

Nisha na komawa gd ta tsinci umma bisa sallaya ta kishingi

da da alamun bacci ya suma daukarta, dan haka batabi takantaba bare ta takura mata, bedroom dinsu tashige tanufi toilet tayi alwala tafito tayi sallah tanufo tsakar gdn tashiga daura musu sanwan rana dan tasan umma bata dauraba because lapia bai wadaci jik

inta ba, gashi abubuwan cefanen nasu da kudin dake hanunsu na dab da karewa,

gashi kuma haryanzu abba bai lekosuba balle yasan halinda suke ciki,ga rashin lapiyan umma ya tafi ya dawo, gaba daya abun dunya ya gama isarsu,

Aban garan kamal kuwa tunda s

uka bar gurinsu Nisha yake son sake sa yarinyar aidonsa, dan shi jiyake gaba daya yarinyar tasuma taba masa heart dinsa, duk Wani juyi da mutsinda zaiyi ita yake tunawa,

da alama son yarinyar ne yafara addabar zuciyar sa, yasa mb ya nema masa numbern yar

inyar gurin kwata salma but amma yakasa kiranta, because baisan mai zaice mataba

kamar kullum da yasaba zuwa gdn masaukin daddy shida abokansa wani sa'in kuma shi kadai yake kasan cewa because shi bai cika zama gd ba, yawanci gdn masaukin daddy yake tatta

ro yazo ya kadaice kansa, ya gama hutawarsa indare yayi ya nemi hanyar gd,

yamade kamar kullum yana kwance saman sofa yarintsa ido kamar mai bacci, jin kiciniyar shigowa yasa yamaida kallonsa ga kofa dan ganin mai shigowa, kb ne tafe yashigo cikin dresse

d dinsa da yasaba kamar na yan isaka, gashi kan nan acukurkude bakin gashi kareshi amma saboda dunyanci yarinata takoma ruwan kasa, hanusa dauke da shesha,

kamal na kallonsa har yakarisu ya zauna," yade boss bacci kakeyine,? kb ya tambayi kamal, "

No ka

wai ina kwancene kamal yabashi amsa, ,"

Saboda rashin abunyi,? kb yakuma tambaya",

eh to kusan haka kamal yafadi tareda kokarin tashi yazauna, "

to ga abunyi na kwawo maka kasan mu ba arasa nono ariga kb yafadi hade da ajiye tukunyar shishan saman cap

et yamikawa kamal daya igiyar shima yaja dayan yasuma zuka yana furzar da hayaki,

kamar zukar shishan yake but yakasa gane meyakeji daya, kamar wani yau yasuma Shanta,"

Ammade akwai abunda yake damunka koh yau naganka kamar wani mace bana mijiba, se wa

ni abu kake sanyi sanyi meyake faruwane,? Kb ya watsuwa kamal tambaya,

Kamal dakatar da abunda yake yayi tareda kallon kb yana fadin,"

inba na mantaba kamar na baka labarin naje gdnsu yarinyar da muka buge da mota tareda kawarta, kasan na sanar dake mun

je

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login