Showing 15001 words to 18000 words out of 65624 words
kam kinsaba gani kam dan banga mezai kawo m
atar aure nanba, to meye ma naki aciki in itace mutafi muyi abunda ke gabanmu salma ta Fadi, tabbas abun yabawa Nisha mamaki dama ace batasan rahila bace se ace kama tagani ko kuskusne ganine, dan haka bawani batun kama itance,.
"kukuma mekukeyi anan munata nemanku aciki, please kudawo ciki fareeda tafada tareda juyawa, rufa mata baya Nisha da salma sumayi suka shiga ciki, , anci ansha yanda
yakamata anyi rawa sosae gari yarufa magarib ya gabato kai, yanda suke ciki bawanda
zaiyi tunanin magrib yayi, kowa dake wajan seda fauziyya ta taimasa kyauta mai kauri daga bisani akashiga watsewa, fituwar su fareeda keda wuya, sukaga gari yayi duhu, lokacin fadeela takalli agogon hanunta karfe 6:45 , ga miss call din hajja mma kaca kaca
, nan suka shiga mota suka nufi hanyar gd , seda suka suke salma agd sukayi sallama, sannan suka wuce suma, reeda ta dannawa mai gadi hon, yabude musu suka shigo, tundaga nisa suka hango motar yayansu, dan haka sukayi parking motar suka fito, kota kan Haj
iya basuyiba suka wuce part dinsu asukwane, kowannesu ahankali atashe banda Nisha da ahankali ta akwance yake, dan haka tanufi toilet tayi alwala tafito tayi sallah abunta, ganin haka yasa suma suka tashi sukayiyo alwalan sukayi sallah, bayan idar wansu ko
wa yasamu gu yazauna , kowannesu da abunda yake sakawa cikin ranshi, tunda suke basu taba kai dare awani wajeba se yau, duk fitanda suke arayuwar su, da zaran yamma tayi zasu nemi hanyar gd, sede infita yakama na family to shine ahankalinsu kwance, gashi
yau sanadin fauziyya sunyi dare,
Nisha kam yau gaba daya abun kallo su reeda suka dawo mata, duk yanda suke da surutu amma yau shiru kamar basuba, ko wacce se zare ido take kamar tayi karya, jin ana turo door yasa suka kurawa kofar ido a tunanin su Hajiy
a kokuma yayansu, ganin Barka ce yasasu sauke wani goron numfashi, kufito kuci abinci anshirya komai baba Barka tafadi, dukansu bamaijin yunwa, dan ba karamin ciye ciye sukayiba awajan partyn, duk da nisha bawani cin abu tayi sosaeba, itama ba yunwar atar
eda ita, nan suka sanar mata ba maijin yunwa acikinsu ma'ana yau baza sufito cin abinci ba, bata tambayi daliliba tajuya tafita daga dakin, itama Hajj mama cewa tayi takai takai mata nata bangaran ta, sunayi Isha kowa tanemigu ta kwanta yau bawani Hira, j
uyi suka dingayi dake suka samu bacci ya daukesu, da suba Nisha ne ta tashesu sukayi sallah daganan suka nemi guri suka kwanta, Nisha kuwa seda ta dan taba karatun Qur'an data saba, sannan ta kuma ta kwanta itama,
se wajan karfe 10:30 , Barka tazu ta ta
shesu tasanar dasu ana jiransu a parlour, wanke bakinsu sukayi sannan suka fito, angama shirya komai kan table Hajj mama zaune harta fara cin abincin ta, karisowa dining din sukayi suka shiga daga mata gaisuwa bata kallesuba tamaida kallonta ga nisha tared
a amsa nata gaisuwan, ganin haka yasa suka sake gaisheta karo nabiyu , murya can ciki ta amsa musu, sannan suka nemigu suka zauna tareda diban abinci suka suma ci, suna tsaka daci, AJEEMAL ya kunno parlourn hade da sallama jikinsa sanye da kana nan kaya w
ayanda suka amshi jikinsa , abunka da kyakykyawar namiji sede ace shiyayiwa kayan kyau, hand dinsa daukeda na aheel, fiska ba yabo ba fallasa, ya nemigu daga parlourn yazauna remote ya dauka ya kunawa aheel cartoon amma sam aheel hankalisa baya gun, yana
kan Auntyn sa se washe mata baki yake yana kokarin tashi yaje gunta ganin yanda papansa yarike hand dinsa gam yasa yakalli papan nashi , koda yaga hankalisa nakan wayarshi yasa shi dole yakura yakoma ya zauna,
Nisha duk tana ganin abunda AJEEMAL keyi wat
o bayason aheel yazu gunta shiyasa ya hanashi tashi, su reeda kam tunda yayansu yashigo suka dakata da cin abincin kirjinsu se dukan uku uku yake, Hajj mama mikewa tayi tareda riko hand din nisha suka nufo parlour, ganin Hajiya ta tasu yasashi zamewa daga
zamar da yake still yana rikeda hanun aheel, gaisheta yayi ta amsa da fara'a tareda neman guri tazauna, shima kujeran ya koma tazauna yashiga latsa wayarsa , Nisha kamar bazata gaishe shiba, sekuma tace,
" ina kwana, shima shiri yayi kamar baijiba, sekuma
yace lapia, tareda maida kansa ga wayarsa, jin muryan aheel yakira sunan Auntyn sa yasashi AJEEMAL saurin kallonsa
sekuma yamaida kallonsa ga Nisha da tamikowa aheel ahannu alamar yazu, ganin Hajiya na kallonsu yasa AJEEMAL yasaki hand din aheel fiska mur
tuke yakebin aheel da kallo ganin irin tacinsa dashi da Auntyn tasa dayake Fadi, ahankali aheel ya dingisa yakarisa gun Nisha tareda fadawa cinyarta yana dari itama Nisha dariyar take tana fadin,
" my baby yakake, I'm fine aheel yafada yana washe baki, d
uk akunne AJEEMAL surutun dasuke, aunty shine bakizo kika karamu wasanba koh baruwana dake aheel yafada yana shagwabe fiska, daram taji kirjinta yabuga ba ita kadaiba hattasu reeda dake zaune haryanzu sun kasa tashi daga wajan dasuke,kaikace ba kowa awaja
n, ko mutsi basayi, se yanzu AJEEMAL ya dago yamaida kallonsa ga su fadeela daga inda suke zaune yana fadin," yau kunfi karfin zuwa kugaishenine toni bari nazo nagaisheku yafa yana kokarin mikewa, cin hanzari harsuna gwaral , cikin rawan jiki suka karisu t
areda zubewa saman capet suna gaishe shi, cin sake fiska ya amsa musu yana murmushi, nan hajja mma da AJEEMAL suka buge da fira wanda yasa su fareeda tunanin komai yawuce, fadeela "
go and call me Barka AJEEMAL yafadi, okay kawai tace tanufi gun baba Bar
ka dan kiranta, ba adadeba suka taho tare, seda suka gaisa da barka daga bisani yasheda mata cewa yau yana bukatar tahuta kartayi aikin komai gdn nan, girki ko shara kowani wanke wanke tabarwasu reeda ,zasuyi komai in akwa wajen datake da bukatan tafiya za
ta iya zuwa, tansan halin AJEEMAL niya fadi magana baya canzawa kuma ba atamka masa , dan haka batayi musuba tajuya tatafi, amma gsky ba karamin mugunta yashirya musuba, suma kansu da jikinsu yasaba da wahala ya suke karewa da aikin gdn, balle su yaran gdn
da basusan komaiba se hutawa da kwanciyar gado,
gaba daya parlourn yadau shiru hajja mma da Nisha kallon su fareeda suke da tausayawa, sukuwa ido raurau kamar masu shirin yin kuka, wannan wani rin punishment yayansu kesunyi musu, am sekutashi kuje tab
aku wani aikin kufara kafun naje nadawo,
"I think yau su Daddy zasu dawo yafada yana kallon Hajiya, eh yau sukace suna hanya, alright bunda yace kenan yamaida kallonsa gasu reeda yana fadin," so kunga yau seku farantawa ammi rai da special cook nasan za
tayi happy sosai, zanfita naje nasiyo wadansu kayan abincin seku hada akai, yafada tareda mikewa yana murmushi, kallo sukabi bayansa dashi, tareda mikewa suka nufi hanyar kitchen kamar yanda ya umarcesu, Hajiya ce tabisu da kallo tana fadin,
" lallai kam
za aci girki mai dadi agdn nan yo inbanda abun AJEEMAL mesu fareeda suka sani agirki banda indomie wayan nan kam se Barka tasa musu hanu dole, inba hakaba shirmensu kawai zasuyi zanga ya zakuyi inkunje gdn maza jenku ae bakowane yakecin abinci yar aikiba
irin yayanku, bakaramin mamaki nisha tayiba jin basu iya girkiba, muryan Hajiya taji tana fadin," nikam bari naje bedroom nadan mike zuwa anjima tafada tareda mikewa, tafiya zakiyi aheel yafada yana kallon Hajj mama, eh zanje nadan kwanta kadan ga Auntynk
a katayata Hira, kozamuje can din Hajiya tafada tana kallon Nisha, aa zamu zauna anan karmuje mudameki da yawa, dariya Hajiya tayi tana fadin,
" to shikenan bari naje tana fadin haka tajuya tafita, ganin haka yasa Nisha takalli aheel tace
," jirani bar
i nazo tafada tareda gyara masa zama akujeran, kitchen tabisu fadeela, tundaga shigowar ta , tasan lallai kitchen yayi baki, Barka tsaye akansu tana dariya tana kallonsu, kaida kaga yanda suke aikin kasan babu alamar sabo a taredasu, daga bakin door din ki
tchen Nisha tatsaya tana kallon su gaba daya yanda suke wanke wanke ba tsari, gaba daya guri ya hargitse, ga fiska babu annuri, ko wacce baki kamar zai taba bango, kai yayan nan, kukawo nan natayaku gaba daya kun bata jikinku kubarshi kawai zanyi cewar Bar
ka, amma sam basu kalataba balle sumatsa yanda ta bukata, juyawa nisha tayi takoma parlourn gaba daya sun bata dariya da tausayi, nan ta zauna kusa da aheel suka cigaba da tadibsu, yana bata labarin school dinsu papa yace ranar Monday zai cigaba da zuwa sc
hool tunda yaji sauki, se wajan azahar suka fito daga kitchen din sukayi iya abunda zasu iya suka barwa Barka sauran, suna fitowa suka nufi dakinsu gaba daya sunyi laushi,
seda suka gyara dakin nasu suka share tas mai yayi need sannan suka fi suka haura
sama dakin ammi dana, ganin aheel yayi bacci yasa Nisha tazameshi daga cinyarta ta gyara masa kwanciyar, daga bisani tanufi inda taga su fareeda sukayi, nan ta tayasu suka share suka goge ko ina duk dacewa dakin bawani faci yayiba, suka kuna turaren wuta m
ai bala'in kamshi da kama daki, nada nan gd yadau kamshi, haka suka shiga bangaran Daddy shima suka gyara shi need suna kammala wa suka nufi dakinsu sukayi wanka tareda alwala sukayi sallah, gada nan suka nemi gu suka kwanta dansu sake gajiya, Nisha kuwa t
ana gama shiryawa tanufi parlour ganin tabar aheel shikade yana bacci, zama tayi tasake masa matashi da cinyarta tana kallon kyakykyawar fiskar shi yayinda yake bacci, lumshe ido tayi tana sakawa da kuncewa cikin zuciyar ta, nan kuma tabude idon ta saukesh
i an aheel dake kwance cinyarta, hawaye ne , yashiga wanke fiskarta, ta tuna lokacinda take kwance cinyar umman ta, itama lokacin da suke tareda umma bata rabuwa da cinyarta, kullum insuna zaune se yakasance kan Nisha a cinyar umma,
" oo rayuwa kenan all
ah kajikan ummana, allah ka kai haske kabarinki, yaushe zansake samun farinciki irin wanda nake acikin mahaifana, ya Allah na rokeka ka baiyanamin ma haifina, iduk inda yake kasa yana cikin koshin lapia, ubangiji ka karkatu hankalisa gareni, ahankali tasa
hanu tashare hawayenta, hadeda maida kanta jikin kujera,gd yayi tsit kamar ba kowa su reeda sun dade da bacci banda Nisha datakasa rintsawa ta zauna ta tsunduma kogin tunani,
Motar AJEEMAL ne yakunno kai cikin gdn, mai gadi yabude masa geat, yashigo yayi
parking, yafito tareda kiran mai gadin cikin rawar jiki maigadi yakariso yana fadin
," ah yallabo sannu da zuwa, yauwa sannu AJEEMAL yafada tareda mika masa ledojin hanusa yana fadin yakai ciki, yana fadin haka yajuya yanufi part dinsa, nan mai gadi ya
nufi parlourn da aikenda aka bashi, nisha yatar a parlourn yamika mata yace inji yallaboi AJEEMAL, nan ta amshi sakon tai kitchen dashi ta direwa Barka, tanufi bedroom ta tasu su fareeda daga bacci ta fada musu sakon yayansu ya ISO, seda sukayi sallahn la'
asar daga bisani suka nufi kitchen suka suma aiki ba kama kafar yaro, duk abunda suka san da Daddy da ammi naso shi suka daura, Barka basa musu hanu tana nuna musu yanda zasuyi, karsu tafka shirme, duk da nisha itakam ba bayaba, wajan girki, dan lokacinda
suke gda da umma ita take komai bata barin umma tayi ko hanyar kitchen sede tazama yar kallo kawai, dan haka ta zage sosai wajan nuna musu nata bajintar,
aheel ne yatashi daga bacci ya dingisu kitchen inda yake jin muryan su , Nisha naganin shi tazame ha
nunta daga abunda take tanufi gurinsa tana fadin,
" baby katashine, gyada masa kai yayi yana tambayar papansa bai dawoba, ya dawo muje nakaika tafada tareda jan hanunsa suka fito daga kitchen din, har part dinsu tarakashi tareda murda handle din kofar lok
acin AJEEMAL yake kokarin fitowa shima cikin wani shirin mai kyau da alamar fita zai sakeyi, Nisha tsawa tayi tana kallon kyakykyawar fiskar hade da lumshi ido tana shakar daddan kamshin turarensa mai wayar mancewa dan ko zama yayi agu yatashi se ka kwana
2 kina jin kamshin wannan turaren, hankali take sakebin kamshin jikinsa tareda matsuwa ahankali, sake baki yayi yana kallonta ganin yanda ta lumshe ido tana matsushi, baya yayi da sauri yana fadin ,
" ke lapiyarki meye hakan yafada cikin da ga murya ya
na mai hade gira yana kallonta arazane tabude ido se yanzu nutsuwarta ya dawo gaba daya ta rude jin tsawar da ya buga mata, shikansa aheel seda yatsorata yanda yaji papan shi, ya dagawa Auntyn sa murya, bin mahaifin nashi yayi da kallo tareda matsawa kusa
shi yana fadin," papa ina zakaje nima zan bika yafada yana jan hand dinsa,
✍
️
.
Page 11, cikin bacin rai ya kalli nisha sekuma yamaida kallonsa ga aheel yace,
" zanje nadauko su Daddy daga airport ne yanzu zanje nadawo, sekuma ya daga kai tareda hararota
Nisha da ke kokarin fita daga parlourn wanda kanshin turaransa yajawota ciki, cikin kaushin murya yace
," ke tsaya, cak tsaya tana kallonshi jin mai zaifada seta ga yamaida idonsa ga aheel yana fadin,
" kabita kukoma inda kukafito sena dawo, abunda yace
kenan yasa kai yafice tareda shigewa mota yafita, cikin sanyin jiki Nisha tariko hanun aheel nanfa yaro yanuke tareda yin rau rau da ido yana shirin kuka,
" ni yaunwa nakeji nan taga ya zame hanusa daga nata ya dingisa cikin daki, bai dadeba yafito hanu
nsa daukeda cheeseburger yana ci nan ya mika mata haunu tajashi suka fita, zuwa yanzu gd ya dumame da kamshin abinci kota ina, nanda nan suka kammala komai suka jereshi a dining table , daga bisani suka tattara izuwa part din Hajiya nan suka baje kolinsu
na hira, nan sukaita hiransu har gorin goshin magarib, motar AJEEMAL ne yakunno kai mai gadi yabude masa geat, jin ana kokarin bude geat ne ya tabbatar musu dacewa su ammi sun isu, nan suka fito tareda watsawa aguje kamar wasu babies suka nufi motar,
AJ
EEMAL nayin parking suka karisu suna washe baki, reeda ne tabude kofar baya ammi ta fito fiskarta daukeda murmushi, nan sukayi kanta tareda rungume cikin kewa da murna, Daddy ne yafito daga gdn gaba shima suka shiga rungumarsa suna fadin sunyi kewarsa tare
da karban karamin jakar hanunsa, okay nikam ba wanda yayi Miss dinako shiyasa ba akalli inda nakebama, juyowa sukayi cikin hanzari suna fadin,
" lah ya kamal ashe kaima kadawo, aa mantani akayi acan yafada yana tura musu baki, nan suka nufushi suna dariya
tareda rungumarsa, suna jan hanunsa, to nikam kukyaleni karku yadani, sewani jana kukeyi, dariya sukayi gaba dayansu tareda karisawa parlourn mai gadi na biye dasu da suran ma aikatan gdn dauke da sauran kayansu, suna zuwa parlourn suka dire kayan tareda
karamusu bangaji sukafi, su reeda suka dauki jakan kayan suka karisa musu dashi bedroom dinsu, farin ciki fal zuciyoyinsu, AJEEMAL kama tunda yadiresu yanufi part dinsa yayi alwala yanufi masallaci,
haka kamal ko wanka bai tsaya yiba shima alwalan yayi y
afito, yana fitowa yayi karo Daddy shima zaitafi, nan yanufa masa baya suka wuce, aban garan ammi kuwa wanka tashiga yi sosae daga bisani tayi alwala tafito, kaya mara nauyi tanema tasa tadauki hijabi ta tada sallah, bayan ta idar tayi kasa parlourn shiru
bakowa nan tafito tanufi parlourn hajja mma tasan baza arasasu canba, tunkafin ta katisa shiga takejin sautin muryoyinsu, dan haka takarisa tareda tura door din tashi dauke da sallama abakinta, kallo tabisu dashi yayinda suketa hiransu, suna ganin shigowa
r ta su fadeela sukatashi tareda nufuta suna fadin," ammi Miss u so much wlh, da bakwa nan gd ba Dadi, gd yakoma shiru, oh dama da muke nan mukesa gd yayi hayaniya koh ,? Ammi tafadi, dariya sukayi reeda tace," ammi bafa haka muke nufiba, hakane mn, tukunn
a ma kunyi sallahne da kuka zauna kuna hiranan, eh munyi dazunan muka idar , okay ammi tace yayinda yamaida kallonta ga nisha da aheel yayi matashi da cinyarta yana bacci, mazawa tayi kusa da ita tayi tazauna,
cikin hanzari Nisha sannu da Hajiya tafada t
areda kokarin tazame aheel daga cinyarta, ganin haka yasa ammi tayi saurin cewa," zauna abinki, tafada yayinda take kallon Nisha, sunkuyar da kai nisha tayi tana fadin," ya hanya andawo lapia, lapia kalau alhmdllh, ya gdn I hope yana mike dadi, kuma ba mat
salan komai , eh Hajiya , karna sake jin Hajiya nan call me ammi kamar yanda kikaji su fadeela suna kirana, kema yatace yar ta gaban goshima tabada tana dafa shoulder dinta, dariya su reeda suka shigayi jin abinda amminsu tafada nisha ta gaban goshine, cik
in wasa ammi ta hararo su reeda dake dariya tacigaba da hira da Nisha tana fadin," kisake jikinki damu nan gdnkune, to Nisha tace tana sunkuyar dakai tana murmushi, yadae ina Hajj mama ne banji mutsintaba, ammi ta fada tana kallon reeda, dazunan tashiga be
droom sallah tode haryanzu bata fito. .,
batakaiga karisa maganar ba, Hajj mama tafito fiska dauke da fara'a tana fadin," ah mutanan US har hutun yakare , tafada yayinda take kokarin samun waje tazauna" wlh fa hutu yakare ni harna gaji da kasarma ammi
tafadi, yo ae dama duk wanda yabar gd tofa gd yabarshi Hajiya tafada gami da dariya, gsky kam nan ammi tashiga gaida Hajiya, seda suka gama gaisuwan, Hajj mama tace," to kingafa new babynki, tafada tana nuna Nisha, eh naganta har mun gaisa ae, ," ayya ina
mai gidana koshi bai shirya dawowa kun barshi acan dan naga yafi kaunar can abunsa, aa tare mukazu