Showing 12001 words to 15000 words out of 65624 words
yafada yayinda yake dago mata hanu y
ana dariya, washe masa baki tashigayi yayinda take daga masa nata hand din, daga sama take jiyoshi yana fadin,
" Aunty ina zakije,? kizu muyi tadi irin najiya yafada yana washe baki kamar gunar auduga, bata kaiga bashi amsaba su fareeda suka fito bada wa
ni bata lokaciba fadeela taja hanun Nisha tana kokarin kutsata mota ganin haka yasa Nisha tayi hanzarin dagawa aheel hand batareda kowa ya luraba, shima hanun ya dagamata har suka bar harabar gdn aheel yna
yiwa motar bye bye har seda mai gadi ya maida geat
yarufe sannan ya tsagai ta, tafiya suke suna dan hiransu har suka su deden wani big plaza, shiga sukayi suka suma siyayyansu, nan sukashiga zagayawa domin zaban abunda yamusu tareda fadawa Nisha itama tashiga ta duba abunda yamata, amma sam itakam duk in
da sukayi nan takeyi, ganin haka yasa suka shiga dauka mata duk wani abunda yadace na bukata, kama daga kayan sawa manya da kana , mayuka turare masu kamshi hada da kayan kwalliya shoes da sauransu, suyi shopping abubuwa da yawa reeda tabiya kudin suka t
afi, kan hanyarsu na kumawa gd, Nisha ta sanar dasu akwai wasu kayanta datake da mukatan daukosu agdn da tabari, dake reedace driving dinsu tana tajiya kana motar Nisha tafada musu anguwar tareda bayani inda zatayi hanya yabulle dasu, ba dau time ba hanya
takawosu anguwar,
nan sukayi parking daga gefe tareda fituwa daga motar suka nufi cikin gdn, azaune suka samu matar kusa da kofar dakinta tana tsintar shinkafa, dukawa sukayi tareda gaisheta cike da ladabi, amsawa tayi tana binsu da kallo dan ba wanda
tasani acikinsu, se Nisha kadae, kallonsu tashiga yi daya bayan daya sannan ta sauke kanta akan Nisha tana fadin,
" Nisha kece, murmushi nisha tayi tana fadin," maman husna, ayya yakike ya karin hakuri kuma narashinda mukayi tunda samau labarin gurin umm
yn salma ba karamin alhini muka shigaba, allahde yajikan Hajiya Zainab, ameen Nisha tafada tana maijin wani irin azuciyarta, nan Nisha tashiga zaiyanu mata dalilin zuwansu, bada wani bata lokaciba maman husna tamike suka nufi dakin da aka kallace kayan, n
isha tashiga duba abuwanda yakeda bukata dakuma na ummanta wayanada zatana gani tana tunawa da ita, sanan Nisha ta fadawa maman husna data dauki sauran kayan intanada bukata tabar mata because batada ra' ayin, ba karamin murna tayi ba sbd taji dadi sosae,
tashiga zubawa Nisha godiya hade da rakasu bakin kofa tajiyo,
nan sukuma suka shiga mota suka dauki hanyar gd, suna isowa mai gadi yaye geat din gdn suka shigo da motar sukayi parking, suka fito tareda kokarin shaga parlourn, tunda ga door din parlourn
suka fahimci, sunyi bako, suna shiga ciki wa Nisha zata gani, Salam ce zaune bisa kujera tana sakar mata murmushi gefe kuwa hajja mama ce zaune tana kallon shigowar su, ledar hanunta tasake cikin murna tayi kana salma dagu tafada cikinta, nanda nan tafas
he da kuka, cikin hanzari salma ta dagata nata fadin,
"uhm za afara sanar koh ? Wlh yanzu zakisa natashi natafi inda nafito dan ni banzu dan naji kukankiba, ciki hanzari Nisha tadago takallita hadeda bugeta kadan tana fadin,
" sorry bansan sanda kukan ya
zu bane tafada tana kokarin goge hawayenta tana tura baki kamar wata baby, dariya salma tayi tareda maida kallonta gasu fadeela da suke ta washe mata baki,
" ina kukaje haka naketa jiranku? Reeda tace wani dan shopping mukaje, to allah yasa anhadu da nawa
shopping salma tafada tana dariya,
" tashi muje kigani, nan suka tashi suka bedroom dukansu sukabar hajja mma tana ta binsu da kallo gwanin shaawa, suna shiga dakin saman bed suka shigayi dad daya da kayan dasuka siyo suna nunawa salma,
" masha Allah ka
ya sunyi kyau sosai ga tsada, hakalin salma ba karamin kwantawa yayiba ganin Nisha tashiga hanun mutane kirki masu son mutane ba kyama balle girman kai, nan tashiga karewa dakin kallo gsky Nisha ba karamin sa' a tayiba ba karamin taya Nisha Happ tayiba ko
bakomai damuwarta na rashin umma zai dan ragu,
salma kiga wata riga da aunty fareeda tazabamin, salma bin rigar tayi da kallo duguwar riga ce ash colour da rintsin baki baki, rigan ba karamin haduwa tayiba dagani zatayi tsada, gsky tayi kyau sosai fadan
salma, reeda ne tayi yaddariya tace,
" ae dama ni na iya zaban abun mai kyau ba irin fadeela mezaben shirmeba tafada cike da tsukana, kallon fadeela sukayi da ta tura baki gaba tana kallon reeda yayinda take maganar dariya suka shiga mata, Salma tace,
"
lallai kin iya kam dan gsky rigan tayi kyau sosai , thanks reeda tace tana fari da ido, sunyi fira sosai, kiran sallan azaharne ya dakatar dasu daga hiran kowannesu ya nufi toilet yin alwala, nan suka shinfida sallaya sukayi sallah, bayan sun idar , fadee
la taja hanun Nisha suka nufi kitchen suna zuwa suka sami baba Barka takammala komai dan kwata kwata batar bata da ganda ga sauri wajan aiki nan da nan, fadeela ne tashiga shirya musu abincin seda ta kammala ta kalli baba Barka tace,
" yau a bedroom dinmu
zamuyi lunch dan haka ki kaiwa Hajiya nata sa shinta, cikin hanzari baba Barka tace,
" to shikenan za akai mata, muje fadeela tafada tana kallon Nisha, itama Nisha kallonta tayi tana fadin, kije zanzo , gyada mata kai fadeela tayi tareda ficewa ta tafi,
kallon Barka Nisha tayi tace ,
" ki hadamin abinci Hajiya nakai mata, " lah yata da kin bari yanzun nan zan hada nakai mata bada wani bata lokaciba, aa karki damu inaso nakai mata ne da kaina, bata mata wani musuba tashiga shirya mata abincin tareda mika
mata, amsa Nisha tayi tajuya tafita, bangaran Hajiya tanufi ta murda handle din kofar tashiga, bata tarar da ita a parlour ba hakan ya tabbatar mata tana bedroom dinta, dire abincin tayi a table din dake parlourn, tanufi hanya dakin, murda handle din door
din tayi hade da sallama kasa kasa, jin shiru yasa talekawa ahankali ta hango ta kwance saman sallaya hanunta rikeda carbi, da alama bacci ta sumayi, kamar ta ta suta sekuma tafasa tareda maida door din tarufe tanufi hanyar fita, tana fitowa harta nufi h
anyar part dinsu, karaf ta hangi AJEEMAL dake kokarin fita jikinsa sayi da kana nan kaya sun amshi jikinsa sosai, ganin yanufi hayar geat mai gadi yabude masa yafita, wani hamdala tayi dan yau da son ganin yaron ta tashi duk da tasan cewa papansa ba nisa y
ayiba ganin bai dauki motaba, hakan yabata daman sidadewa bangaransa, takunna kaiciki, da sallama kasa kasa takarisa shiga ciki tana dan zazzare ido,
akujera ta hango aheel na zaune ya tusa tv agaba yana kallo abincine gabansa amma wasa yake dashi hanka
lisa nakan kallon cartoon, yana ganinta yashiga washe mata baki yana kokarin tashi, karisuwa tayi kusa da kujeran sa ta rungume shi tana murmushi tareda sauke ajiyar zuciya, daguwa yayi yana kallonta ciki da dariya yana fadin," Aunty dazu ina kukaje kedasu
Aunty farida, aheel shopping mugaje, papana yaganku ae, gabantane yadan fadi , hakan yasata mikewa tana fadin," bari natafi su fadeela suna jirana, letter are well come back, ga mamakinta yaro yasuma kokarin kuka yana make shoulder yana fadin,"
karta tafi
tabarshi, ita kuma tsonta kar papanshi yashigo ya tarar da ita dan ta fahimci ba nisa yayi ba, jin kukan yake da gsk yasata matsawa tazauna tana fadin,
" shikenan bazan tafiba," nan tasuma bashi abincin abaki hanunta se bari yake, kallon shi tayi tana
fadin," ina mom dinka, dazu mummy na tafita kuma bazata dawo ba se dare time din nayi bacci, cin shagwaba irin na yara yace,"Aunty mummy na bata son zama gd kusa dani, papa nane yake son zama dani har office dinsa yana zuwa dani, bakaramin tausayi yaron ya
ba Nisha ba , rashin kulawar mom disa atareda shi, da alama bata wani damu dashiba, muryan aheel taji yana fadin," papane yakemin wanka ya samin kaya yadafamin abinci, kallonsa kawai take yayinda yake zuba surutu, to kayi shiru ya isa haka ka karisa cin a
bincin, yanzu papanka zai dawo nima kuma ana jirana bari naje nan ta lallabe shi tafada tareda mikewa tayi tanufi hanyar fita, yayi daidai da time din da AJEEMAL ya kunno kai yana kokarin tura door din,
idonsane ya sauka akan na Nisha hakan yasashi dakat
awa yana binta da wani kallo, itama ganinshi datayi tsaye yasa taji kamar tasake fitsari awajan, tsabar tsorita, wani kallo yadinga binta dashi wanda yasa duk ilahirin jikinta ke bari, shikuwa bawata kallo bace da tawuce nacinda takewa dansa da shishshige
masa datake wanda ba kaunar hakan yakeba, takaicine duk ya isheshi yarasama bakin magana, ita kuwa tarasa meyasa inta ganshi take nuna masa tsoronta afili kamar mara gsky, duk yanda takaiga danne tsoronta indan taganshi but takasa, because wani irin kwarj
in yake mata, dukansu kowa ya gagara bawa dan uwansa hanya yashige, ita tana bakin door din shima haka, Nishane jitayi kafarta yamata nauyi tagagara ko mutsawa , muryan aheel ta tsin kaya dacewa,
" papa yace zaikaini wasa anjima zamuje tareko zaki rakamu.
,? jiyowa tayi tana kallonsa tagagara basa amsa sedariyan yakenda bata san tana yinsaba maida kallonta ga AJMAL tayi da haryanzu wannan kallon yake binta dashi, still kuma yaki bata hanya tashige, daker ta iya matsawa baya kadan kanta sunkuye, wani harara
ya wurga mata tareda jan karamin tsaki , shima tsayawar da yayi soyake yaga karshen rashin kunyarta na rashin kauce masa daga hanya da batayiba, ganin yashiga yasa tasamu damana fita cikin hanzari, aheel bin mahaifin tashi yayi da kallo, yanda ya hade g
ira yabata fiska, AJEEMAL kokarin shige aheel yayi daniyar shiga bedroom muryan dansane yatseshi dacewa,
" papa nagama cin abincin yafada yana kallon mahaifin nasa, cikin hanzari tajiyo batareda ya cemasa koamiba ya dauke plate din yakai kitchen yadawo ya
kalli aheel yana fadin,
" zanje nakwanta akwai abunda kakeso,? yafada cikin tsare gd, papa nima zanyi bacci kusa dakai, kamar zai daukeshi sekuma yafasa, yajawo hanun dan nasa yasauko daga kujeran , ahankali yake dingisa kafar hasuka isa bedroom, kwantar
dashi yayi shima ya kwanta, domin yasamawa kansa saukin bacin randa yakeji, allah yagani kwata kwata bayaso Nisha ta kusanci aheel, gaba daya ransa baci yake inya gansu tare, gashi allah yayi dansa mai bala'in wayo da surutu allah kadae yasan mai yake gay
amata insuna tare, gaba daya bakin aheel ba ba control, maida kallonsa yayi ga aheel daya tsura masa ido yana kallonsa, yaron magana yakesonyi but ganin mahaifinsa fiskarshi babu annuri yasa shi yin shuru, shikuwa AJEEMAL kallonda aheel yake masane yasa y
ace,
" bazakayi baccin bane kake kallona, lumshe ido aheel yayi daga bisani papansa yaja musu blanket yarufasu,
Nisha kuwa tana shiga part dinsu tasamu ita suke jira dan haka tasamu gu tazauna sukashiga fara cin abincin suna dan hiransu cikin nishadi, b
ayan la'asar salma tafara kokarin shirn tafiya gd, nan fareeda tasanar da ita wani birthday party dazasuje nawata friend dinsu , dan haka ta tsaya sutafi tare daga bisani sesu sauketa agd, haka kuwa akayi nan suka shiga shiri cikin riga da wando saman kuw
a suka daura bakar riga, itama Nisha hakan suka sata tayi, fareeda taimata light makeup tafito tas da ita tayi kyau sosai, salma se kallonsu take yanda sukayi kyau dasu musamman Nisha kamar ba itaba, da itama kamar zatasa duguwar riganda reeda taba sekuma
tafasa because seta nunawa ummynta, part din Hajiya suka nufa domin mata sallama, a parlour suka sameta zaune tanacin abincin da Nisha tazo ta ajiye mata, binso tayi da kallo daya bayan daya tana kare musu kallo, yan matan daddy sunyi kyau sosai, too wan
nan kwalliyarfa se ina, waje suka samu suka zauna suna kallonta , ina tambayar ku se ina, sun kuyar da kai nisha tayi tana jiran taji mai zasuce, cikin susa kai reeda tace
" am gdnsu fauziyya zamu yau take birthday, ba ranar munfada miki zatayi birthday b
a ko kin mantane, aa ban saniba amma kusantu dazu kunfita da safe , AJMAL yanajin fitarku agdn nan haka yazo yasamene yana fadin fitarku yayi yawa kuncika yawo duk inda kukace zaku ninake barinku su ammi basusan shiga da fitar kuba, to kunga atakaice dai n
inake daure muku gindi kenan ko,? to tunkafin ku saka ranku afitar nan gwara ku hakuri shi zaifi dan nasan zaku iya gamuwa dashi, kuma ba wanda zaije yayi mitar seni gwara ahakura da kitarnan kawai, parlourn ne yadau shiro kamar bakowa daga bisani fadeel
a tace,
" amma ko fauzee bazataji dadiba fareeda tace gskykam tafada tana kallon Hajj mama, kuma ae fitanda mukayi dazu ammi ne ta turo da kudi tace muje muyiwa Nisha shopping, to komade mainene kukirata kubata hakuri baza kusami zuwaba , kai bazai yiyub
a shi waya takura masa haka damu zai takuramu reeda tafada tareda mikewa tsaye, cikin hanzari hajja mma tace,
" to rashin kunya zakimin, ko zaki ketare abunda tacene iyye, sbd kin isa ko shakararriya, jitayi kamar tayi kuka because sunsa ransu zuwa party
nan, part dinsu tanufa suma suka rufa mata baya, yau murna ya komaciki, gaba dayansu samun waje sukayi suka zauna bawanda ya iya cewa da dan uwansa kala, salma kadan yarage dariya ta kubcemata, yanda take kallonsu fadeela bakinsu kamar zai taba bango, jin
ana kokarin bude geat fareeda tamike cikin hanzari yayi labuleh window tana lekawa, AJEEMAL ne yafito hand dinsa cikin na aheel suka shiga mota mai gadi yamude masa geat yafita, wani wawan tsalle reeda tabuga cikeda murna tace,
" kaikuzu mutafi yanzu ya
AJEEMAL yafita, part din Hajiya suka koma suka sanar da ita yayansu yafita hutawa dan Allah suma tabarsu suje su shakata, ganin yanda suka damu da fitar yasa ta kyalesu, da sharadin lallai su dawo kafin dawowarsa in har yadawo yafahimci basa nan tofa ba r
uwanta, dan sunfita sanin koshi waye kuma sunsan halinsa, cin yanayi na murna da nisha di sukace inshallah allahu ma zai dawo ya tarar dasu agd, nan suka mata sallama sukayi gaba, tafiya suke suna hiransu cikeda nishadi, tsayawa sukayi daidai wani katon pl
aza suka shiga suka siya mata wani birthday cake mai hawa uku cake din yayi kyau sosai gwanin shaawa, suka hada mata da wani turare na kwali mekyau da kamshi ga kuma tsada, suka shige mata dashi,
koda suka iso wajen sukayi parking motarsu a compound din w
ajan, tundaga arian wajan kakejin sautin kifa natashi koda suka karisa shiga Hall din, salma da Nisha suke karewa wajan kallo wajan ba karamin haduwa yayiba kaikace biki ake, ganin su farida da fauzee tayi yasa tayi kansu da gudu ta rungume su, ta mikawa
salma da Nisha hand suka gaisa, ga fara'a ga kyau yarinyar balaifi, aina dauka baza kuzuba danaga time yaja da harnayi fushi, fauzee tafada tana kallonsu, kema kinsan ba abunda zai hanamu zuwa ae suka fada suna dariya, waje ta sama musu suka zauna daga bis
ani suka mika mata gift dinda suka taho mata dashi cikin murna da farin ciki ta karba tana fadin,
" thanks, kowani table ankewaye da kayan ciye ciye da makulashe, mazansu da matansu se shashewa ake ganin haka yasa fadeela da reeda suka mike suka shiga c
ikin yan rawar because yawanci classmates dinsune awajan, can Nisha taji bazata iya jure zama wajanba, ga wasu maza da suka zuba musu ido suna kallonsu musamman Nisha, ganin haka yasa Nisha tamike tana kokarin fita , yanaga kin mike salma tafada tana kallo
n Nisha, nagaji da zaman nan dinne ga kuma karan balonda yake fashewa, jirani nima salma tafada tareda rufa mata baya, su reeda kam basuma kula da fitansuba, hankalinsu yayi gaba, waje suka samu daga gefen Hall din suka zauna, suna ganin masu shiga da fit
a na wajan , ke dama inaso na tambayeki dama haka ya AJEEMAL din nasu yake, mekike ganin Nisha ta tambaya, yanada miskilanci kuma masifaffene, dariya Nisha ta tintsire da dariya tana fadin,
" gsky baki fahimce shiba mutumne da yatsa akasa masa abaki baza
i cizaba, yanda kikasan kurmafa haka yake gsky banaje yacika surutu bama balle masifa dakikace, baeshida miskilanci de, amma de bansan mekika ganiba kikace hakan, to nide abunda idona yagani kenan kuma yayi agabana nagani, domin dazu danazo ban samekuba ku
nfita muna zaune da Hajiya yashigo yana surfa bala'in, wai ina kukaje, wlh mutumin nan kamar bazai amsaba nina daukama bai jinibane ashe yaji se masifa yake nida farkoma na dauka ko baban sune amma yanda nagansu zankada zankadan yan mata nace kai wannan
bai kai ya haifesuba, allah seda nayi nadamar gaisheshi, dariya Nisha tashigayi tana fadin,
"tab waneshi ya haifi kamar wadan nan, boy dinsa daya aheel shima daya yakare dashi, nimade shinagani ganin masifar tayi yawane shiyasa nayi tunanin hakan salma
tafada tareda sake fadin,
" ke tashi mukoma ciki kar su nememu surasa, mtswww wlh banason komawa cikin nan bare barensu yayi yawa Nisha tafara tana tsuke baki, daurewa zakiyi ae munkusa tafiya salma tafadi, harsun tashi zasu shiga me idonta rahila da wani
matashin saurayi sunfito daga mota suna kokarin shiga cikin hotel din, idonta tarufe takuma budewa da sauri tareda murza idon da kyau tana binsu da kallo, salma ce ta dan bugeta kadan tana fadin,
" ke lafiyanki kuwa meye hakan,? kinta bin bayin allah da
kallo kinsansune dakike kallonsu hk, ke nasanta mummyn aheel cefa dawani sekuma tayi shiru ko ba ita bace kam Nisha ke tambayan kanta, to mema zai kawota nan ita da take gun aiki, inga kamane ko nasaba gani, gsky