Showing 45001 words to 48000 words out of 65624 words
/>
zaki iya bacci da wannan dress din jikin kin,? cikin fiskar tausayi nabilah ta k
alleshi tareda gyada masa kai alamar" eh
okay kamal yafadi tareda gyara kwanciya itama tarabe daga gefe ta kwanta ta rintsa ido daga ita harshi ba wanda ya iya rintsawa se juyi da kyar suka samu bacci ya daukesu
Guraren asuba aka suma kiran assalatu wan
da ya doki kunnuwan nabilah wanda yasa tamike tazauna gaba daya baccin rabi da rabi tayishi because kayan jikinta duk sun isheta, gefe kuwa tamaida kallonta ga kamal dake kwance yana bacci hankalin kwance dan shi ko
kiran sallahn dama can yayansa ajmal shi
ke zuwa yatashisa sallah asuba ko daddy in ka rasa 1 tofa ranar amakare za ayita,
tashi tayi tanufi toilet tayi alwala nan tasamu ta sauya kayan jikinta zuwa mara nauyi yar gown mai lushi tasamu tasa daga bisani tayi gadon dumin tashin kamal,
tana zuwa
kusa dashi tashiga tashinsa ,nan yabude ido tasanar dashi dayatashi yayi sallah nan ya mike ya saukko daga gadon yanufi toilet tana ganin shigarsa ta shin fida sallahya tasuma gabatar da sallahnta,
yana fitowa yasa kai yafice yana fitowa sukaci karo da
daddy shima yafito da niyar fita masallaci, nan kamal ya rufa masa baya suka wuce,
nabilah na idar da sallah ta haye gado ta kwanta nan da nan bacci mai nauyi ya dauketa,
shima kamal yana dawowa daga masallaci yanufo bedroom din yasamu nabilah tayi ra
she rashe tana bacci da alamar baccin yayi nisa, dan jinjina kaiyayi yana kuma kare mata kallo seda ya kalleta sosae daga bisani ya lumshe ido yabude sannan yasakai yafice daga dakin ya koma parlour kan sofa ya kwanta ya lumshe ido yanata kwancewa da sakaw
a cikin ransa,
karfe 10 nasafe ahali daya antattara gurin cin abinci anaci ana raha ana kuma tadi, kamar yanda suka saba dazaran sun kammala breakfast za adawo parlour acigaba da fira , yauma hantake , Nisha na kusa da hajiyanta farida da reeda suna kusa
da daddy sun sanyashi tsakiya se goggo rabi da ammi suna daga gefe cikin farin ciki da annashuwa, sallaman su kamal da nabilah yasa suka dan dakata suna kallon shigowar su,
Kamal na gaba nabilah nabiye dashi tareda try din breakfast da ammi tasa baba bar
ka ta kai musu, ammine ta kwadawa barka kira baba barka na fitowa ammi ta umarceta da ta amshi try din hanun nabilah, nan barka ta amsa tanufi kitchen dashi, hakan yabawa su kamal daman karisawa cikin parlour kamal daga gefe saman carpet yasamu guri yazaun
a haka itama nabilah kai sunkuye nan suka shiga gaisawa dasu daddy seda suka gama gaisawa kamal ya dan dago ya saci kallon Nisha datayi lamuda ita uwar son jiki tasanya kanta saman shoulder din hajiya kamar wata mara lapia gaba daya ya sakan kance da kallo
n Nisha wacce zuciyarta ke bata kamal na kallonta but sam takasa daga ido takalleshi because hawaye zai iya ziyarta idanunta,
nabilah duk tana lura da kallon da kamal ke yiwa Nisha ban sauran yan parlourn da hankalinsu ke kan hira,
Nabilah ba kallon kam
al , kamal kuwa idonsa na kan Nisha duk da nabilah ta lura Nisha batasan da kallon da kamal ke mataba, gaba daya setaji zuciyarta na mata suya because nabilah tanada zafin kishi sosai musamman akan kamal
π΄π΄
IG AJEEMAL
π΄π΄
Story and writing by oum a
mreesh
(Khaleeseart Raeeys)
Free book
π€
Page29_30
Jitayi tamkar tasa kuka ganin abunda idanuwanta ke kallah, shigowar su mb da muhaiseen yasa duk ilahirin hankulansu ya dawo garesu,
Nan su mb suka shiga gaisawa dasu daddy, daga bisani muhaiseen yakal
li kamal yana fadin,"
My man muje ko,
jiki ba kwari kamal yamike ganin haka yasa nabilah mikewa itama, daga bisani Daddy da dukanin mutanen parlourn suka tashi domin yiwasu kamal rakiya,
seda suka iso filin gdn indasu muhaiseen sukayi parking, goggo r
abi ta bude kofar motar gdn baya ta kutsa nabilah wacce hawaye suka suma wanke fiskar ta, ammi hajja mama reeda fadeela se allah ya kiyaye sukeyi tareda musu fatan alkairi, banda Nisha dake gefen hajja mama tayi rau da ido kamar mai shirin kuka,
Shima gd
n baya inda nabilah tashiga kamal yashige ,"
Allah ya tsare yakiyaye kakula dakanka kakula da kanwarka sosai please daddy yafadi yana dafa shoulder din kamal,"
Inshallah Daddy kamal yafadi yana yar murmushi daga haka Daddy ya rufo musu kofar motar nan
su mb suka shige gaba muhaiseen shine me driving ,
Nan mai gadi yabude musu geat daga nan muhaiseen yayiwa motar key suka fice, seda sukaga ficewarsu aharaban gdn gaba daya hakan yabawa su daddy daman dugumzuma su koma parlour inda suka fito,
kowanne
nsu jiki amace abun ba dadi , haka kowa yanemigu yazauna sukayi shiru nadan wani lokaci, daga bisani Daddy yasuma kokarin mikewa, harya fara nufa upstairs se shigowar su heelah tareda mom dinta hajiya jumana, hanunta dauke da na aheel kamar wayanda aka je
fo daga sama,
ganin haka yasa daddy jiyuwa ya koma yazauna inda ya tashi suna ganin isowar su, aheel cikin hanzari da dauki ya zame hanunsa daga na kakar tashi da gudu yanufi inda yaga Nisha zaune ya fada saman cinyar Nisha tareda washe baki, yana fadin,
"
Aunty!
rungumeshi nisha tayi cikin farin da daukin ganin shi , "
ba shakka hajiya jumana tafadi tana tabe baki yayinda take kallon aheel da Nisha yanda suka wani rungumi juna, gefe takalli heelah wacce itama idanta ke kansu ,
seda suka karisa tsaki
yar parlourn heelah da mom dinta suka nemigu suka zauna, suna bin yan parlourn da kallo wanda suma idansu akansu yake, cike da mamakin ganin su,
hajiya jumana atsatsaye ta daga musu gaisuwa suka amsa ba yabo ba ballasa, itakuwa heelah baki tatura gaba b
ata daniyar gaishesu jin mom dinta ta zungudeta yasa tabude baki ta daga musu gaisuwa ciki ciki suka amsa,
hakama su reeda da Nisha suka gaisheda mom ta amsa nasu reeda amma nisha ko kallo bata ishi hajiya heelah ba,
"Lapia kuwa,? Daddy yafadi yana ka
llon su
" Eh lapia yar kenan magana nake tafe dashi ko nace kara na kawo, hajiya jumana tafadi atakaice, ""
kara! daddy ya furta ahankali, se kuma ya kalli su fadeela ya basu umarnin su tashi sushiga ciki, nan suka mike dukansu suka nufi bedroom tareda
aheel duka,
"Kara kuma karan wa kenan hajja mama ta tambaya,
rabi! dalili nakeso tabani na kama diyata taita duka kamar jaka, saboda kawai fada ya hadasu da waccen yarinyar Nisha take ko waye, rabi bata tsaya taji kan zanceba tayi kan heelah da duk
a ,
kunganta tanan tun jiya zazzabi mai zafi yarufeta tayiyo gd ba wanda ya damu da damuwarta balle yasa me yasameta,"
Subhanallah anan gdn kum wannan abun ya faru, ammi ta tambay
cike da yamutsa fiska hajiya jumana tace ,"
Aina kike tunanin hakan z
ata faru inba anan dinba, ranar da ake shirye shirye tafiya dinner hakan tafaru dalili daya hana heelah zuwa partyn kenan sbd rashin kyautawa da kunya tata cikin friend dinta, anuna mata kasawarta, angwada mata bare ta fita mutunci,
parlourn ne yadau s
hiru kaman ba mutane cikinsu mamaki hajiya jumana da maganganunta ya gama basu mamaki,
Daddy ne yamaida kallonsa ga rabi wacce tayi tsuri tana kallon heelah da mom dinta da irin karai rayinda suka zo dashi,"
Rabi kinji abunda hajiya tazo dashi daddy ya
fadi,"
Naji sede amma sun fadi sun zuciyarsu ne indan zasu fadi yanda zancen yake heelah ce batada gsky nikuma amatsayina na babba nayi hukunci yanda ya dace, "
Oh hakama zakice mun fadi sun zuciyarmu to shikenan nida kaina zanyiwa tufkar hanci dama naz
o nafadane dan kusani but tunda kun sani shikenan, hajiya jumana tana gama fadin haka tasuma kokarin jan hanun heelah, ,"
Dakata mana yakuna abu sekace wasu kananan yara kutsaya abin abun abun asunnu mana, daddy yafadi yana kokarin dakatar da hajiya juman
a daga kokarin tashin da take, "
kin kawo karanki munji mun gamsu muna baki hakuri bisa kuskuren da ya faru, hakan bazata sake kasance waba,
kuma batun rahilah ta koma dakinta tazauna duk abunda yake damunta za amata magani anan, batun bata da lafiya
ta koma gd duk bai tasuba, "
Mijintafa baya nan kuma ko sanar da ita baiyiba balle tasan time din da zai dawo , ya barta ita kadai ba waya ba komai se bautar dansa datake ko time din zuwa aiki yanzu batadashi , baisan wani hali suke ciki ba wayarsa akashe
,
dan haka kubarni zan kula da abuna agdna har ta warke ta kuma haiyacinta idan da yiyuwar da wowa seta dawo ai ga danku shikam nasan yafi kaunar zama anan, dama nan din yafi dacewa dashi, nabarku lapia,
daga haka suka mike suka fice, baki bude daddy y
abi bayan matar dan uwan nasa da kallo daga bisani ya jin jina kai tareda sunnar da kai kasa
Nanfa daki yasake daukan shiru, jiki asanyaye daddy yatashi ya haura sama, yabarsu ammi saune suna jimami, ba wanda yacewa da dan uwansa kala,
jim kadan hajiya
tamike tanufi hanyar fita goggo rabi ma sidi sidi ta tamike tabi bayan hajiya, ganin haka yasa ammi tashi itama jiki ba kwari tabi bayan mijinta,
Yaufa zama sam bata kare da dadiba kamar yanda aka saba, aheel yanacan bedroom dinsu Nisha yanata zuba musu
surutunsa da yasaba baisan su mummynsa sun tafi sun barshiba, su kuma sun biyeshe da shirmensa basu san wainar da aka gama tuyawaba ,
rayuwa tacigaba musu kamar yanda suka saba cikin farin ciki da annashuwa Nisha da kanta tashiga da wai niya da aheel ci
nsa shansa duk ita ke kula dashi, domin ammi tasanar dasu heelah batada lapia tana gun mom dinta ke kula da ita shiyasa tabar aheel anan, jin hakan ba karamin dadi yayiwa Nisha ba dan tanaso yaron sosai kuma tana son kasan cewa dashi
shiyasa ta dau ragam
ar kula dashi tare suke kwana su tashi ta shiryashi cikin uniform tarakashi har mota drive yakaishi
aban garan hajiya kuwa takasa mancewa da abunda uwar heelah tazo tayi , na maganganu na rashin da'a dacewa da samarwa karya wajan zama. ,
gaba daya abun
da tazo tayi yabata mamaki batasan tsaurin idon jumana ya kai hakaba , ba inda diyarta ta barota, ashe gurin uwarta take koyan wasu halayi da da'biu gaba daya tagama shagwabasu da lalata tarbiyarso da sunan wani so,
Itade hajiya tun daren ranar tagaba y
anke hukunci kuma very soon zata zartar dashi kuma dole akarba huncin da tayanke ko anaso ko ba aso tunda kowa kasa yake da ita
π΄π΄
IG AJEEMAL
π΄π΄
Story and writing by oum amreesh
(Khaleeseart Raeeys)
Page 31
Bayan yanke hukunci na hajiya take ta dau
waya ta dannawa abban heelah kira tasanar dashi tana bukatar ganinsa nan yasheda mata baya gari but inshallah allah in ya dawo zaizo dajin haka hajja mama ta katse wayar tasa ido rana da lokacin zuwansa,
Ranar alhamis da dare bayan sun kammala dinner yau
ba dan wani dugun hira sosai kowa yanufi ma kwancinsa ,
goggo rabi da hajiya suna zaune parlour suna jiran dawowan su Daddy da abban heelah domin sun sanar da hajiya suna tafe tare,
ba dadewa motarsu ta kunno kai cikin gdn mai gadi yabude musu geat suk
a shigo, sunayin parking direct part din hajja mama suka nufa,
haka su daddy suka shigo cikin parlourn daya nabin daya suka nemigu daga gefe suka zauna,
nan suka shiga gaisawa da hajiya daga bisani sukayi shiru dan jin meys makasudin ganinsu da hajiy
a takesonyi , "
Modi wai meya yake faruwa agdn kane, hajiya ta fadi tana tambayar abban heelah, baki na bari yasuma maganaa,"
Haj.. hajiya mai kuma yafaru,?
Magana nake akan matarka da heelah naga kamar yanzu sundauko wata da bi' a narashin ta ido,"
Hajiya gwara kiyiwa yaya modi bayani yanda zai gane ba se anbita wani dugun turanciba, bari nina kura masa jawabin abunda ya wakana bayanshi, goggo rabi ta karbi maganar,
Heelah da mahaifiyarta bakaga iban albarka da rashin kunya da sukazo suakayi agdn
nan ba agaban hajiya,
Nan goggo rabi ta labarta masa abunda yafaru wanda jin hakan ba karamin mamaki yayiba, duk da yasan halin jumana sarai za ta aikata ,
Shiru yayi kansa kasa yakasa cewa komai, se tsinkayar muryar hajiya yayi dacewa,"
Ni baruwana da
rashin kunyar da sukazo suakayi duk wanda yayi na gari dan kansa, tunda tace yarta baza tazauna tayi zaman aure kamar yanda kowa yakeyiba ba matsala gari da yawa maye bazaici kansaba,
duk lokacin da taji zata iya dawowa dakinta yana nan yana jiranta ,
amma kafin nan akwai hukunci dana zartar hajja mama tafadi tana kallonsu,"
hukunci kuma hajiya? wani irin hukunci?"
Gobe in allah ya kaimu bayan sallah jumma'a ina bukatan adaura auran MODIBBO da yarinyar nan Nisha"
Hajiya aure kuma? please kar ayi gagg
awar yanke wannan hukunci mana, idan baki manceba ko auran MODIBBO na fari bawai da amincewar sa bane kekika bukataci ahadasu muka hadasu yanzu kuma ake shirin kakaba masa wani,.. daddy yafadi cike da damuwa ,"
Nasani idan yanzu kowa bayida bukatar hakan
ni inaso, kamar yanda nabukaci nabaya akayi to wannan ma haka nake bukatar akullashi ,
dan haka bana bukatar shawarin kowa umarni nake baku ba shawaraba, koshi MODIBBO danake shirin kara masa auran bai isa ya kaucewa magana taba ,
naso agabana za adaur
a auran ina gani amma kasancewa ana bukatan shaidu shiyasa nabarshi zuwa gobe, dan haka indan allah ya bamu tsawon rai zuwa gobe ashafa fatiha,
Daga Daddy har abban heelah shiru sukayi suna jinjina maganar hajiya ammade wannan hukunci data yanke da tsaur
i yake, to amma uwarsuce ba yanda suka iya basu isa sukaucewa maganar taba,
Goggo rabi kuwa se washe baki take ranta kal zuciyarta fes ba karamin jin dadi hakan tayiba"
To kutashi kutafi dare yayi se allah yakaimu goben, hajiya tafadi, jiki asanyaye su
ka mike suka fice ,
Daga waje suka tsaya sukayi sallama abban heelah yashiga motarshi mai gadi yabude masa yafice, daddy nagani tafiyar dan uwan nasa shima ya kutsa kai cikin parlourn haurawa yayi sama cikin bedroom dinsu,
a zaune ya tadda ammi gaban mir
ror tana shafa mai, ganin shigowar sa yasa ammi mikewa tashiga masa sannu da dawowa, "
Yauwa ya amsa tareda neman bakin gado yazauna yana dan dafo goshinsa,"
Bari naje nashirya maka dinner,"
Ah no da kinbarshima, akushe nake, daga fadin haka ya mike sam
an bed din face dinsa na kallon sama,
cike da nitsuwa ammi ta matso kusa da bed din gefe tanzauna, tana tambayar shi,"
Allah yasade lapia naganka kamar cikin damuwa, bayida niyar fada mata halinda ake ciki, but amma ba amfanin boyewar tunda dole zata sa
ni koshi bai sanar da itaba, "
Hajiya tanaso ta kunno wutar da bazata iya kashetaba, daddy yafadi cikin damuwa"
What do you mean ammi ta tambaya adan tsorace , "
aure takeso ahada tsakanin MODIBBO da waccen yarinyar Nisha,"
What aure? kuma da Nisha? B
ecause of what ammi tafadi akideme ,"
Yes aure, nasan bazai wuce dan magan ganuda mom din raheelah tazo tayi bane maybe abun ya bata mata rai shiyasa take kokarin yanke wannan hukuncin, "
Kana nufin MODIBBO bai san da wannan hadinba to ya za ayi kenan,
amma ta tambaya "
Muzubawa sarautar allah ido hajiyar data hadasu da kanta zata musu bayanin dagashi har ita yarinyar mude ta bukaci daura auransu gobe inshallah, Daddy yafadi, "
Allah ya zabar da abunda yafi zama alkairi fadar ammi, "
Ameen
yaude gab
a daya suna cikin zulumi akan wannan alamari mai zaije ya dawo?
taya MODIBBO zaizo ya riski wannan lamari aure da yarinyar da baisan waye itaba, su kansu basu da cikekken labari ko masaniya akan rayuwarta , sude susan yarinyar batada kowa hakan yasa haji
ya ta janyo yarinyar jikinta takuma bukaci zamanta agdn
yau kuma kwatsan ta bukaci ta hada auran yarinyar tare da jikanta,
π΄π΄
IG AJEEMAL,
π΄π΄
Story and writing by oum amreesh
β€
οΈ
(Khaleeseart Raeeys)
Whatapp number
08105545639
Face book account
Khaleeseart Abdullahi Bello,
Free book
π€
Page 32_33
Washe gari hajiya na sashinta cikin parlour saman sallaya bayan gudanar da sallah jumma'a, tana lazumi, gefe goggo
rabi saman kujera bayan idar da nata sallah tashi amfani da wayar hanunta,
Shigow
ar su daddy bayansa dauke da abban su heelah hannayansu dauke da goro da minti suka taho suka direwa hajja mama gabanta face dinsu ba yabo ba fallasa,"
Hajiya ga goron daurin auran jikanki MODIBBO masha allah yaude andaura aure kamar yanda kika umurta yau
MODIBBO yazama mijin mata biyu, daddy yafadi yana dan murmushi,"
Masha allah alhamdulilla allah ya muku albarka, allah yasanya alkairi cikin auran, hajiya tafadi cike da murna da farin ciki
Ameen! Suka amsa dukansu goggo rabi kamar ta taka rawa haka tak
eji aikin dadi, "
Daddy mikewa sukayi sallama sukayi wa hajiya kan zasu wuce nan tashiga sambada musu albarka daga bisani suka sakai suka fice daga parlourn suka shiga mota mai gadi yabude musu geat suka tafi ,
Nisha ne tafito daga part dinsu wacce zam
a shiru yasa tafito tanufi parlourn hajja mama,
da sallama abakinta ta turo kofar tashigo parlourn hajja mama da goggo rabi suna bisa kujera gabansu dauke da