Showing 27001 words to 30000 words out of 65624 words

Chapter 10 - IG AJEEMAL BOOK1 COMPLETE

haka yasa suka fita daga dakin,

suka nufi parlour,

a dining ta tarar dasu ammi dasu Hajiya da goggo rabi suna zaune suna jiransu, karisuwa sukayi suna kokarin zama ammi ta tambaya ina sukabar Nisha nan suka shiga zaiyanu mata yanda sukayi,

amma ae bai kamata mara lapia yazauna da yu

nwa musamman da kukace tun breakfast bata sakecin komaiba, fadin goggo rabi because already dama su Hajiya sunbata labarin Nisha ahiransu na dazu sun sanar da ita komai,

bari mu kammala zanje nasameta dakaina ammi tafada, daga bisani suka shiga fara cin a

bincin su, suna dan hiransu , seda suka kammala , ammi takai hanu tazubawa Nisha zazzafan pepper soup na kayan ciki da jalop din kuskus yaji salad tadaura akan try, tanu dakinsu Nisha,

kwance ta sameta, yayinda kanta ke kallon sama tanata sake sake cikin

ranta, jin ana kiciniyar shigowa dakin yasa tamaida kallonta ga kofar, ganin ammice tashigo hanunta dauke da try din abinci, hakan yasa Nisha tamike daga kwanciyar datake tazauna tana kokarin kirkiro murmushi,

zama ammi tayi kusa da Nisha tana fadin," ya

jikin , tareda kokarin ajiye try din abincin saman capet,

hand dinta takai gefen fiskar nisha tana fadin," ahar yanzu cikin naki naciyo ne, gyada mata kai Nisha tayi hawaye na kokarin gangaro mata,

sorry gashi kuma bakisa komai acikin kiba tun safe shi

yasa , yakamata kici wani abu maybe ma harda yunwar take kara miki ciyon cikin, tafada yayinda ta dire mata plate din abinci gabanta,

maza kici kidaure kitaba kokadanne, ammi tafada yayinda takai mata 1 spoon bakinta, karban spoon din tayi tasuma ci aha

nkali, yauwa inkingama ga plate din pepper soup ma yana jira acinyemin shi tass,

hakade nisha ta dan ci abincin, tanaci ammi na tsokanarta, seda ta tabbatar taci sosae takyaleta, ta dauki try din abincin tana fadin," bari naje nadawo, bayan ammi Nisha ta

bi da kallo nan da nan tafashe da kuka, because yanda taga ammi na kula da ita sekace daga cikinta tafito,

tadauketa kamar yarda ta haifa, kular da take bata kosu fadeela batabawa, jin shigowar ammi yasa tayi saurin hadiye kukan da takeyi tashiga mis mis

da ido,

ammi magani tabude tabawa Nisha hade da ruwa, nan nisha ta karba tasha, daga bisani ammi tace mata takwanta tayi bacci,nan tai mata seda safe tayi ficewarta,

parlourn ammi takoma tazauna aka cigaba da hiran da ita, " oo yau kama ganin Daddy ya

min wuya bacci nakeji but kuma inaso naga dawowar daddy, yau tunda nazu daga MODIBBO har kamal bawanda nasa aido, shima daddyn shiru haryanzu goggo rabi tafadi cikin jimami,

da kinyi hakuri ma ibaki gansu yauba zaki gansu gobe, Hajj mama tafadi,

dariya

ammi tayi tana fadin," wlh kam dan seta gaji da ganinsu, nan suka cigaba da hiransu har wajan karfe 9:30 daga bisani goggo rabi ta mike tana musu seda safe domin kuwa tagaji tana bukatan hutu,

suma mikewar sukayi domin kuwa dare yayi kowa da alamar bacc

in aidonsa, nan suka shiga yiwa juna seda safe kowa yawatse yanufi turakarsa banda ammi da tazauna zaman jiran shigowar Daddy,

se guraren karfe 10 Daddy da kamal suka samu daman dawowa gd, daddy parlour suka shigo tareda kamal, ganin shigowar su, ammi t

ashiga musu sannu da dawowa, jakar daddy dake hanun kamal ammi ta karba tana tambayar su, akwai yunwa ko babu domin tasa barka ta kawo musu abinci, nan suka shaida mata ba mai bukatar wani abu yanxu,

nan kamal yamu seda safe yafice daga parlourn yanufi be

droom dinsa, ammi da Daddy suma suka haura upstairs sukanufi nasu dakin, anan ammi take shedawa Daddy zuwan kanwar sa, goggo rabi,

su fareeda tuni sunyi nisa da bacci banda Nisha da tayi lumui kamar mai bacci, sedata tabbatar baccin su yayi nisa hakan y

aba taman lallabawa ahankali ta sauka daga bed din,ta sunkuya tareda zaro jakar daga kasan gadon cikin sanda tanufi hanyar waje,

kofar parlourn abude yake hakan yabata daman budewa ahankali ta fita, gida yayi shiru alamar dare yayi sosai, cikin tsoro tanu

fi sashin kamal, gaba daya tsoro yakaba kamata amma itade sotake jakar kudinnan yabar hanunta,

Knocking tashiga ahankali, badawani bata lokaciba taji anbude kofar, cikinsa saye da jallabiya babu alamar fara bacci atare dashi,

tsayawa yayi yana binta da

kallon mamaki me yakawo Nisha ban garnasa awannan time din, ganin yanda jikinta ke rawa hanunta rike da jaka, hakan yabashi daman fadin,"

what happened yafada yana kallonta cike da mamaki, ganin bata bashi amsaba se waiwai take hakan yasa yasake fadin," c

ome in tareda bata hanya tashigo, cikin sauri tashige kamar mara gsky,

daga door din ta tsaya hade da sunkuyarda , bakinta se rawa yake dake ta iya bude baki tana fadin,"

please kamal I'm sorry for the foolish for you nasan ban kyauta ba .

kataimaken l

okacinda bamai taimakona daga bisani kuma na mance dakai for now kuma danazo gdnku bun hadu but haduwa dakai yazama aiki agareni,

allah yagani ina matukar kunyar ido dakai, because baza karasa sani jerin masu butulciba,

cikin shashshekar kuka tareda s

ake kasa dakanta hadeda mika masa back din tana fadin,"

ga jakar kudinka daka bani domin ayiwa mahaifanta aiki allah bai nufaba ya karbi rayuwarta

ba samu damar amfani dashiba nagode,

shiru yayi hade da kallonta cikin tausayawa,shima yasan ba haka banz

a take gudunsaba, tawani ban gare kuma yayi farinciki kasan cewarsu tare gata gashi, hakan yamasa dadi kuma yaddai dasanin wannan ranar zatazo,

hanu yasa tareda amsar jakar hadeda jan wani goron numfashi, baki yabude da nufin magana ga mamakinsa tajin ya

amsa jakar tabude kofar ta kwasa da gudu tafice,

wani cool smile yasake tareda sake rufe door din dakyau batareda yasa key ba because dama bacika sa key a door dinsaba,

komawa yayi yazauna kan sofa dake parlourn tareda daura back din saman table yana

sake murmushi,

mikewa yayi kan sofan kamar wani mai Shirin yin bacci , murmushi yadingayi kamar wani zararre because allah yaga zuciyar shi, yana matukar feeling din soyayyar Nisha da kaunarta acikin heart

duk dacewa yasan batama san yanayiba, gefe kuw

a inyatuna da bikinsa da nabeela yakusa seyaji duk ransa yabaci dukda yasan aikin gama yariga yagama manya sunshiga cikin lamarin,

wani bangaran kuma tunani yake namiji mijin mace hudune to amma yasan azababben kishi irin na nabilah, but komade mainene ya

san yana kaunar Nisha kuma zai sanar da ita ,

Ahaka yaita juyi yana tunani, har bacci barawo yayi awun gaba dashi nan saman sofa,

Aban garan Nisha tunda ta watsa aguje tafita, tana zuwa parlourn cikin sanda tashige bedroom dinsu because kowa yadadai da

bacci, ahankali tasamu tanemigu ta kwanta,

Washe gari da suba kamal nakwance kan sofa yana minshari, AJEEMAL ne yashigo domin tashin kamal sutafi masallaci kamar yanda suka saba,

yana sanye cikin jallabiya biya kamar wani balarabe yayi kyau dashi, ga

nin kamal kwance kan sofa ba bedroom saman bed dinsaba , han yasa yamatsu yashiga tashinsa,

ahankali kamal yafude ido domin ganin waye yakatse masa wannan kyakykyawar markin dayake tareda gimbiyarsa Nisha, dan zunburo baki yayi kamar wani baby, ganin ya

yansane yazo tashinsa sallahn asuba, hakan yasashi tashi ya mike hade da yin mika, yanufi bedroom domin yin alwala , ganin yashiga bedroom hakan yabawa AJEEMAL daman kokarin juyawa yafita, karba idonsa yasauka kan jakar dake daure saman table,

sosai yakeb

in jakar da kallo domin harsashinsa na tabbatar masa da wannan jakar da yabawa Nishane jiya, to me jakar takeyi anan kuma AJMAL ya tambayi kansa, hakan nanufin kamal ne yabata koyaya ko kuma ajiya takawo masa yashiga tambayar kansa , abun yayi matukar baw

a AJMAL mamaki,

to ko sunsan junane dama,? dan babu abunda zai kawo back din nan wajan kanisa sede dama shi yabata, to komade mainene akwai time din da zai bukaci sanin hakan yafada cikin zuciyarsa,

juyawa yyi yafita abunsa yakoma inda Daddy ke tsaye y

ana jiransu domin tafiya masallaci, " ina kamal din Daddy ke tambayan AJMAL bekaiga bashi amsaba, kamal yafito hakan yabasu daman wucewa duka,

su Daddy na dawowa duk suka nufi sashin Hajiya domin duba goggo rabi sugaisa because yau Daddy da kamal da wuri

zasu wuce office , shikuwa AJEEMAL tuni yawuce part dinsa domin yasanar dasu kansa na ciyo da safe zaizo sugaisa,

aban garansu fadeela kuwa bayan ammi ta tashesu, wanka sukayi tareda alwala suka fito sukayi sallah, suka shiga shirin makaranta kamar yand

a suka saba, banda Nisha daketa sharan baccinta because tana up,

yau seda suka tsaya sukayi breakfast mai dan sauki Barka tamusu sukaci , daga bisani suka tattara izuwa part din Hajiya domin rage time because yau akwai sauran time nan suka tarar dasu Dad

dy da kamal tareda ammi an kacame da hira da raha da wasa nanfa suma suka shiga aka cigaba da damawa dasu,

se wajan 8 sukayiwa su ammi sallma suka wuce, haka su Daddy da kamal basu dadeba suka tashi kowa yanufi bedroom dinsa dan shiryawa, nan ammi tanufa

musu baya tanufi kitchen domin shiryawa Daddy nashi breakfast din, bayan ta kammala komai nan ta haura upstairs tanufi bedroom dinsu, ba adadeba suka fito tareda Daddy suka nufo downstairs , dining suka nufa Daddy ya zauna nan ammi tashiga zuba masa abund

a yakeso tamika masa tareda hada masa coffee, nan yasuma ci, kamal yashigo shima cikin shirinsa maikyau gwanin shaawa, yazauna yashiga karyawa shimade ammince ta zuba masa abinci ta tura masa gabansa yadauki spoon yasunaci,

suna kammala wa, suka mike kama

l yakarbi jakar hanun Daddy suka nufi hayar fita ammi na musu asauka lapia, nan ammi tashiga domin sanar da barka cewa adaura wani girkin, nan tabata umurnin abunda za adaura daga bisani tafito wajansu goggo rabi suka cigaba da hiransu, se guraren karfe 9:

30 suka tattara izuwa babban parlourn domin karyawa,

kamar yanda ammi tashedawa barka haka tayi takammala komai tajere inda yadace, suna suwa suka zauna a dining din, nan kuwa yashiga diban abunda yakesu yaci,

seda suka kammala, ammi tamike tanufi be

droom dinsu Nisha domin dubata , koda tashiga sesamu tayi ta tashi daga bacci saka makon dazu datazo tasamu tana bacci,

Nisha kokarin mikewa tayi ganin ammi datayi tana shigowa yasa takuma tazauna daga bakin gadon tana kallon shigowar ammi,

Murmushi amm

i tashiga yiwa nisha yayinda takariso tazauna kusa da ita, nisha Nisha tayi saurin dagawa ammi gaisuwa tana fadin,"

ammi brk da safiya antashi lapia, lapia kalau Nisha yajikin nake I hope everything is fine, gyada kai nisha tayi hadeda sunkuyar da kai ka

sa tana wasa da yan yatsun ta,

ammi ce tasake magana dacewa," to yanzu kitashi ki kimtsa seki fito parlour kiyi breakfast ammi tafadi yayinda tamike tsaye tana sake fadin," ki hanzarta nima bari nashirya nazo nawuce office karna makara, tana fadin haka

tajuya tafita,

nan Nisha tayi hanzarin fadawa toilet tayi wanka tafito jikinta daure da towel tazauna kan stool din dake wajan dress mirror tazauna tashiga shafa mai tamulke ko ina ajikinta, yar

Hoda tanema tadan shafawa fiskarta tareda lipstick , baby f

ace din nan takara kyau, mikewa tayi tanufi hanyar ma ajiyanda kayansu yake, tanemi wani riga da wando pakistan red color wandon white color mayafinsa ma haka, tasaka tareda daura mayafin ahakanta tafito mekyau da ita kamar wata ba india,

parlour tanufo

bakowa a parlourn, jin mutsin ammi nakokarin sakko daga downstairs cikin shirinta nazuwa office hakan yabawa Nisha daman tsayawa tana jiran sakkowan ta,

ammi ganin Nisha datayi tasaki wani kayaceccen murmushi takariso tana fadin, wow my daughter kinyi ky

au sosai, sankuyar dakai Nisha tayi tana dan murmushi batareda tace komaiba, muryan ammi taji tana fadin," yanzu se kikarisa dining breakfast najiranki, nibari nawuce se nadawo, Allah yakiyaye hanya nisha tafadi, ameen thanks my dear ammi tafadi tareda sa

kai tafice,

nisha karisawa tayi tazauna bisa table din dinning tashiga farayin breakfast, seda ta kammala tamike domin nufa part Hajiya because wunin jiya kaf batazo anyi fira da itaba,

tana isuwa kofar parlourn takejin muryoyinsu ana kyakyatawa hada w

ata bakowar muryan da bata san da itaba, da sallama abakinta tareda tura door din tashiga, zaune suke goggo rabi nagefen Hajiya,

.

ganin Nisha dasukayi yanda dakatar da daga hiran dasuke suka tsura mata ido suna jiran karisowarta, ahankali takariso hade d

a dukawa kasa tashiga gaidasu,

amsawa sukayi cike da fara'a da sakin fiska, musamman goggo rabi ganin yarinyar datayi taji ta kwanta mata a rai tashiga zuciyar ta itama, ga mamakin Nisha seji tayi goggo takamu hanunta tareda zaunar da ita akujera tana fa

din," ko bancanki daidai nasan wannan beautiful girl din kuke bani labarin ta, tafada tana kallon Hajiya, itacede kincanki daidai Hajiya tafi tana murmushi, kai irin wannan kyakykyawar flower gaskiya nayiwa muhaiseen dina kamu goggo rabi tafadi tana dariya

hade da sake kallon Nisha, to seki fada masa yashirya dakyau ban tsan manin zai sami nisha abagas dan haka kema se kitayashi shiryawa, Hajiya tafadi tana yar dariyan itama,

Nisha ma dariyan take kasa kasa hade da sake kasa dakanta tana wasa da yan yatsu

nta, duban Nisha goggo rabi tayi na fadin," baki sanniba koh, gyada kai nisha tayi alamar eh, ni goggonsu fadeela ne , kanwar Daddy, but as from now kuma nazamo cikin jerin sirikar gdn nan domin nayiwa dana kamu kafin ace wani yarigamu goggo rabi tafadi ci

kin zolaya, dariya sukayi yi dukansu, lokaci AJMAL ya kunno kai cikin parlourn hadeda sallma,

Karisuwa yayi yazauna ganinshi da goggo rabi tayi tashiga suma masa tsiya tana fadin,"

yanzu MODIBBO yau kwana daya a gdn nan amma ko lekoni bakayiba konayi la

ifine ansakani cikin magarkama baza azu inda nakeba, halama bakasan da zuwanaba, tafadi cike da zolaya,

dan murmusawa yayi wanda hakan yakara kawata fiskarta shi kyansa yakara baiyana, yana fadin," nasani but bana jin dadine kaina kedan ciyo tunjiyan sh

iyasa ban lekoba, ayya sorry yajikin rabi tafadi, alhmdllh yafada atakaice, nan yashiga gaishesu, seda suka gaisa sosae daga bisani yamike yana kokarin fita,

murya Nisha yatsinkaya tana gaishesa wacce dama jiratake sugama gaisawa dasu goggo rabi seta dag

a masa nata gaisuwan, amsa mata kasa kasa yayi daga bisani yasa kai yafice,

Nisha tabe baki tayi dama tunshigowarsa bawai tayi niyar daga nasa gaisuwa bane sa a kawai yaci because abunda yafaru jiya da magan ganu dasharri da kokarin maidata shasha da yas

uyi, yanzu tsoransa datakeji ya ragu sema dan hashi daya fara bata because taga kamar bakin hali gareshi ba kamar kamal ba shiyada dan sakin fiska da magana mai Dadi,

"Oh ni rabi haryanzu MODIBBO yana nan da wannan miskilanci nasa goggo rabi tafadi tana k

allon Hajiya tareda kama haba,

"ke kinsan mutumin naki tun yarintarsa haka yake yanzukam ma se abunda ya karo Hajiya tafadi tana yar dariya,

aini nadauka yanxu miskilancin yaragu because yanzu ga mata ga da ashe abun sake girmama yayi, kodayake itama m

atar tasa miskilarce but itakam ma ya hadu mata da bakin hali da rashin kunyar tsiya Kai Allah de yakyauta goggo rabi tafadi tana tabe baki, ameen Hajiya tafadi,

Nisha kam shiru tayi batace komai ba tana sauraron su ,

sunyi hira sosae awannan ranar Nis

ha tasake da goggo rabi kai kace dama can suntaba sanin juna, kasan cewa goggo rabi macece mai wasa da kuma barkwanci dason mutane dakuma sakewa dasu, musamman Nisha data kwanta mata arai,

yau Wednesday anshiga satin bikin kml su fadeela suka shirn fita

wanke kai, Nisha tanajin su, sunayiwa kamal tsiya suna fadin yau tareda ango zasu fita,

sun shirya tsaf daga bisani suka fito waje tareda nufar sashin kamal,

Nisha batabi bayansuba tsaya tayi daga bakin kofar parlourn tana jirasu suje su dawo daga nemo

maganar dasuka tafi,

part din su aheel Nisha tabi da kallo tanajin kewar aheel aranta , tayi kewar aheel sosai, sauda dama setayi tunanin tashiga bangaran su ko asace domin taganshi setaji tana tsoro bazata iyaba,

duk da tayi alkawarin bazata sake ko

kallon inda sashensu yakeba because papansa yaso yamai data shasha yana mata kallon mai halin bera,

tunda take ba wani mahalukin da yataba kwatanta yimata irin wannan kallon , har tambayar ta wani aiki tayi aka bata kudin, to meyake nufi watoma ni yar i

skace komai yakeso Fadi ,?

ganin ranta yasuma baci yasa takauda wannan tunanin aranta, nan tafara kokarin nufa sashen Hajiya domin su dan taba hira irin na wancan ranar,

dan bakaramin jin dadin hira da goggo rabi takeba, karab idonta ya hango mata rahe

ela dake tafe tana tin karota, ganin haka yasa Nisha hanzarin kokarin shiga sashin Hajiya,

.

hey you, where are going , jin haka yasa Nisha tayi kokarin jinkirta tafiyar datake,

ina kuma zakije naga kina kokarin guduwa, raheela tafadi tareda da hararo N

isha

magana nakeson nayi dake kuma ba komai tsawo bace, kallon up and down heela tashiga yiwa Nisha tareda sannan ta tabe baki tana fadin,"

nadade ina bukatar ganinki but time bai bani daman hakanba amma yau nakashe duk wani uzuri dake gabana domin na g

argadeki nakuma miki kashedi naja kunnenki,

this is the first and last da zan gargadeki akan aheel daga yau inaso kifita aharkansa ko inuwa daya banason kusake hadawa, domin nagane take takenki dakuma inda kika dosa,

tunda kinsamu shiga zuciyar aheel

shiga zuciyar mijina baizai baki wahala ba because kinga yanason danshi sosai, to kisani IG ba irin mazan da ake saye zuciyarsu da sauki bane,

let me tell you something inma turoki akayi domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login