Showing 6001 words to 9000 words out of 65624 words

Chapter 3 - IG AJEEMAL BOOK1 COMPLETE

tana kokarin faduwa, hankali ya ware sexy eyes dinshi yasuma bin yarinyar dake rike da ita da kallo, itama waro idonta tayi dasuka kankance sun kumbura saboda kuka, cik

in rawar jiki tasuma janye jikinta daga nashi tana kokarin yin baya,

shikuwa jin tana kokarin zamewa yasashi sake rikota da kyau, jitake numfashinta na sama sama zuciyar ta se wani irin bugu take, shi kanshi yana jiyu yanda heart beat dinta ke bugawa da

sauri sauri, gani yayi ta bude baki da nufin magana, se kuma yaga tarufe ido ta sake masa nauyin jikinta, alamar da tabashi tabbacin suma tayi, nurse din data biyo bayanta ne takariso da sauri ta suma kokarin tallafo ta, su Hajiya dake ciki suka jiyu ihu y

asa suka fito da hanzari dan suga abunda ke faruwa, reedace ta taimakawa nurse din suka ciccibi nisha akayi wani room da ita, suma su hajiyan suka rufa musu baya domin jin ba asin ihunda take,

tsayawa yayi yana ganin ikon Allah danshi atunanin shi yariny

ar tabin hankali gareta jin yanda take ihu, kamar mai tabin hankali, duk tabi tacikawa mutane hospital da ihu, wani guntun tsaki yaja yana binsu Hajiya da kallo dasuka rufa musu baya sunata rawar jiki, tabe baki yayi tareda shigewa cikin room din da dansa

yake kwance, akwance yaron yake saman cinyar mom dinsa ganin papanshi yasa kokarin mikewa zaune Yana washe baki, karisawa yayi kusa da son din nasa yayi tareda sakin murmushi wacce takarawa face din nasa kyau, yana fa

ɗ

in,"

My little boss ya jikin naka,?

I hope everything is going well ,? gyada kai yaron yayi cike da farin cikin ganin papanshi,

"Alright do you need something? papan nashi yakuma tambayarshii yana kallon dan nasa,

"no papah "

"Okay " abunda yace kenan yamaida kansa ga wayarsa yashiga m

atsawa, tunda yashigo yazauna suka suma magana da son

ɗ

in nashi baidago kai ya kalletaba kamar baisan da zaman mutu awayan ba, kamar tayi maganaba sekuma tamike tana fadin,

" tunda ka iso bari nasamu natafi gd nayi wanka nawuce office , kazauna dashi kafi

n wadancan su dawo daga gulmar da suka tafi" wani banzan kallo ya wurgeta dashi yana fadin,"you well not going anywhere

seat down and care him nan kuma yamaida kallonsa ga yaron yana fa

ɗ

in,

" zan tafi but letter I'm come back gyada masa kai yaron yayi yan

a fa

ɗ

in

"To papah" ko kallon ta batayiba yajuya yafita abunsa, itama wani guntun tsaki taja tareda neman seat tazauna, *******Nisha*************

bangaran Nisha suma take tana farfaduwa tana surutai tana kiran sunan umma, su Hajiya kuwa kallonta suke cike

da tausayawa, Nisha gaba daya bata cikin hankalinta, cikin asibitin akayiwa umma sitira aka mikata gdnta nagaskiya, Hajiya ce tasa aka shirya komai, kwanan Nisha biyu bata san inda kanta yakeba, se surutai taketa faman yi kamar wacce tayi karamin hauka, t

unda doctor yashigo yamata allura bata sake tashiba se washe, se gurin yamma tasuma kokarin bude ido, ahankali take bude idon harta budeshi tar bin kowannesu da kallo Nisha keyi tana dan zazzare ido tana kuma maibin dakin da kallo, jitake kamar abun a mafa

rki, wai dagaske umma tafiya tayi tabarni, ? ido suka zuba mata cikin tausayawa jin sun batunda take, salmace takarisu tarike hannayenta tana fa

ɗ

in

"kiyi hakuri Nisha duk mairai mamacine muma wata rana bama raye addu'a take bukata agareki ba kuka ba, plea

se kiyi hakuri" Nisha binta tayi daga kallo sekuma tafashe da kuka tareda fadawa saman cinyar salma tana fa

ɗ

in,

"salma wai dagaske umma rasuwa tayi salma jiyafa kwana mukayi da umma muna fira, yanzu awayi gari babu ita, salma kikaini gurin umma doctor yas

ake dubata bata mutuba nasan umma bazata tafi tabarni ba" tafa

ɗ

a cikin sigan kuka maiban tausayi, kokarin turo kofar da akayine yasa Nisha tamike dasauri tanufi kofar tana fadin,

" doctor um.ma . , sekuma tabi ta tsaya cak kafarta yadau bari kamar mazari

, tana neman faduwa, ganin haka yasa hajiya tamike da kanta ta janyo Nisha jikinta takwantar, bin yarinyar yayi da kallo da bakaramin kuluwa yasumayi da yarinyar ba, duk yanda akayi brain dinta da matsala, dan karamin tsaki yaja tareda maida kallonsa ga da

nsa aheel dake kwance cinyar fareeda ganin yayan nasu yasa tazame aheel daga cinyarta takoma gefe indasu Hajiya suke,

matsawa yayi yamaida aheel nasa cinyar yana mai shafo gashin kansa yayinda yake baccinsa, shawaran Hajiya da tabukaci hada aheel da Nish

a room daya because Nisha ba kowa kusa da ita dan haka ahadasu tare kodan susamu daman kula dasu duka,

"Hajiya anbamu sallama so zamu iya tafiya, yafa

ɗ

i batareda yakalli indasu keba,"

" eh haka nasani sunake yarinyar nan tadan koma dede inyaso mutafi d

a ita, kasanfa batada kowa kusa da ita mahaifiyar ta tarasu kar kewa yamata yawa, " sake baki yayi yana kallon karfin hali irin na kakar tasu, daman yasan za arina hakan duba da yanda suke wani shishshige mata,

' basusun yarinyar daga ina takeba basusan k

omai akantaba kuma ace za adauketa akawota cikin family' girgiza kai yayi ba tareda yasa yace komai ba yacigaba da abunda ke gabanshi gamida tabe baki ba tare da daya sake cewa komai ba, maida kallonsa yayi ga

ɗ

an nasa Aheel da haryanzu baccinsa yake, mi

kewa yayi yasuma kokarin fita daidai lokacin da salma tashigo da Doctor dumin duba nisha cike da tabe baki yawuce yayi gaba abunsa,

Dubata yayi sosae yasanar dasu zata iya farkawa koda yaushe, dan haka za aiya sallamansu bawata matsala, bayan farkawart

a kamar yanda doctor yafada suka shiga tattara kayansu dan komawa gd, AJMAL kam tuni yayi gaba da dansa dan haka suma suka shiga shirye shiryen bin bayansu, Nisha kam ba abunda take se kuka, duk inda akayi da ita nan takebi domin kuwa batada inda zata rab

e, Hajiyace tarokota tashigarda ita mota, salma nata faman bata baki da tabar kukan haka tayi hakuri tabar komai agurin Allah, tamika lamurnta gareshi, sai da ta tabbatarda tarage kukan sannan sukayi sallama tareda alkawarta mata gobe zatazo inda take, s

unyi musayar number da fareeda zata kirata,

Wani kuka Nisha tashiga yi ahaka suka rabu da salma, gaba daya jikin salma yayi sanyi duk taji babu dadi allah sarki umma mutuwa meraba tsakanin da da uwa, tafiya suke yayinda Hajiya tareke Nisha tsam ajikint

a yarinyar tashiga ranta ga tausayi na rashin uwa, tabbas karasa duk wata madafa arayuwa, tanajin yarinyar kwarai ajikinta ba ita kadaibama hattasu reeda domin kuwa Nisha yarinyace maishiga zuciya, motarsuce ta kunna kai cikin wani gd na alfarma, nagani Na

fada, hon dinda akayine yasa mai gadi yaye geat din gdn, shiga sukayi tareda yin parking ainda ake adana motocin, fito da ita Hajiya tayi ta dangana da ita izuwa cikin gdn, tunda suka shigo nisha taketa karewa gdn kallo masha Allah gdn ya hadu sosae gawasu

shuke shuke masu daukan ido da jan hankali

😌

kaida kaga gdn kasan ba irin tsarin gdnmu na nigeria bane, gaba daya kirjinta sewani irin bugu yake, murmushi Hajiyan ke bin Nisha dashi yayinda take karewa gdn kallo, parlour suka nufa yayinda su fareeda ke

biye dasu, wani lallausan capet data taka yasata lumshe ido hadeda bin parlourn da kallo, ya Salam aljanar duniya parlourn ya hadu iya hadu kuma ya tsaro, gaskiya an narkawa gdn kudi sosai ba karya , zaunar da ita tayi a lallausar kujeran sannan ta kallis

u fadeela tace,

" kukaita bedroom ta watsa ruwa ta huta, basu jira takarisa maganar ba kamar jira suke fareeda taja hanunta sukayi ciki, toilet ta nuna mata hade da mika mata towel nan ta karba tareda shigewa tamaida kofar tarufe, kallon toilet din tafara

yi tana bin ko ina da kallo, toilet ma kaide aka barka dashi abun kallone, to ni yanxu ta ina nasan zan fara, wasu ma dannai kurawa wajan ido tayi sekuma tasa hanu ta danna daya daga cikin madannin , shaa kaji ruwa me bala'in sanyi yazubu mata, bakaramin k

idima da tsoro tayiba, hakan yasa tafito dagudu tana salati, juyowa sukayi gaba dayansu suna kallonta, jikinta se rawa yake ruwa se diga yake daga fiskarta, reeda ne tamatso tana tambayanta lapia kuwa,? shiru Nisha taimata , jin karan ruwa nazuba hakan y

abawa reeda daman lekawa toilet din tagani, shower ta kuna ga power ruwa se zuba yake, sekuma tamaida kallonta ga nisha taketa wutsi wutsi da eyes cike da kunya, murmushi reeda tayi tareda jan hanun Nisha , nuna mata tayi duk yanda abubuwan toilet dinsuke

da yanda zatayi amfani dasu,

" nagode" abunda Nisha tace kenan, fitowa tayi domin bawa Nisha waje tayi wankan, wanka tayi sosae taji dadin jikinta tana jin wani nutsuwa na ziyartar ta wanka rahamane, fitowa tayi daga toilet din ga mamakinta bata gakowa a

dakinba alaman sunfita daga dakin kenan, wani duguwar riga tagani asaman bed din da alamar ita aka ajiyewa dan tasan batazo da wani kaya in gantacceba, dan haka ko inda mai yake bata nemaba tashiga sa kayan, ya zauna damas ajikinta sede dan matseta da yayi

kadan kasan cewan tadan fisu jiki kadan , kallon kanta tayi amadubi kayan ya amshi jikinta yayi mata kyau sosai abunka da kyakykyawar mace, waje tasamu daga bakin gadon tana karewa dakin kallo, shiru tadanyi na wani lokaci se kuma tunanin umma ya fado mat

a , kuka tafashe shi tareda nitsa kanta afilo tana kuka tana fadin," ina ma ace marki take duk abubuwan dasuke faruwa ayanzu mafarkine ba gaskiya ba,

***** Wacece Nisha da kuma labarinta*******

Aishatu Hashim yarima

Yace ga Alh Hashim yan asalin kasar

sudan mahaifinta da mahaifiyar ta tushensu kenan, kasuwanci ya kawoshi nigeria yankin adamawa, cikin garin adamawa aka haifi Nisha, ita kadai Allah ya mallaka musu matsayin ya, dan haka suka dauki son duniya suka daura mata, sunsata makaranta mai inganci

boko da arabic, suna kulawa da ita sosae ba abunda ta nema tarasa, duk abunda takeso shi akeyi, har Allah yasa kasuwancinsa yakara bun kasa yazama babban dan kasuwa, yazama babban mutum Allah yarufa masa asiri ya daukakashi, kasan cewan shikaru gaba suke

girma na kara bayyana, Alh Hashim ya damu da rashin haihuwar matarshi Hajiya Zainab mahaifiyar nisha da batayiba, tun haihuwar Nisha bata sake ku bariba, tabbas ba abunda yafi bukata ayanzu da yawuce haihuwa, kuma da namiji atunanishi yasamu magaji wajan

kasuwanci, saboda kullum shekaru ja suke girma na karuwa,

Alh Hashim mutumne maison tara zuri'a sunyi addu'a sunyi magani gd da asibiti amma shiru ku alaman batan wata babu, shikuwa kullum maganar da bata wuce na haihuwa, abun harya fara bawa Hajiya Za

inab haushi da ita take bawa kanta haihuwa da tabasu, gdnsu se yacika da yara amma abun na allahne ba yadda zasuyi, nanfa yafara neman shawaran abokan arziki to abunka da shawaran namiji bai wuce aureba, tabbas baiyi niyan kara aureba kuma bayida ra ayin

karawa to amma ba yanda zaiyi tunda yana da bukatan yara, koda aka bashi shawaran kara auran ya kasa tin karar matar sa da maganar, to abunka da mace mai tunani tuni tagane inda yadosa, dan haka tasamishi da maganar dacewa,

" idanaure yakeson yi ya sanar

da ita ba hanashi zatayiba, allah yabashi ikon auran mata 4 ita bata isa ta hanshi abunda allah ya halasta masa, yadena wani buye buye, amma abunda takeso ya fahimta shine karin auransa bashine zaisa yasamu abunda yake bukata ikon Allah ne, inda ya daya ru

buta zamu rayu tofa wanda ya isa yacanza hakan"

Tudae Alh Hashim yayi auransa kamar yanda tabashi dama, ya auri Hajiya Fatima zan kadedeyar bazawa gogagiya mai idanu atsakarka, bazama yakawotaba zaman jiri taxoyi kamar yadda tasaba ga sauran gdn da tafit

o, da zaran tasamu abunda takeso zata cikawa rigarta iska, to dan haka ba kansa farauba balle takare kansa, yanzu shekaransu wajan biyu knn, amma babu alamar ciki, itadae inbanda cin kudi ba abunda tasa gaba domin Alh Hashim bakaramin sake mata bakin alj

uhu yayiba domin shi mutumne da hanunsa asake yake, amma ganin Hajiya Fatima babu alamar ciki atareda ita nanfa yafara mitarsa yanda yasaba akan haihuwa, tana jinsa zai karaci surutun sa bazata tamka masaba, dan ita tasan zamanda take dan ita tariga da tas

an bazata sake haihuwa ba, ma haifartama ba aiki takeba, ita atunanin ta arziki tazuci ba haihuwa ba, dan haka yafara sheda mata shi aure zai kara tunda ita bata haihuwa,

Tunda taga haka tasawa ranta ba wacce zatazo ta tayata cin dukiyar nan , matarsa t

afarkoma bayanda ta iya tazu ta sametane, amma itama tasan yanda zatayi da ita , da kafar Alh Hashim akace yaje gdn matarsa Zainab bazai iyaba, kawarta takira ta sanar da ita abunda yake wakana, tace mata karta damu zatazo akwai inda zasuje inda bukatansu

zata biya, tana zuwa ta dauketa ba inda ta zame da ita se wajan boka wanda itama Hajiya Fatima bokan ba wani bako bane agurinta,

"me kukeso amuku dan nasan abunda ke tafe daku kafin zuwanku naji bayanin komai kasheta kukeson ayi,?

"Aa boka kawai sunake

su wulakanta ma ana banaso Alh Hashim yakara tuna yanda wata mata kowata ya aduniyar nan, nikawai nakeso yagani nazama abar tunawarsa, duk duniya yaji baya son wata mace inbaniba, kuma wannan zance na aure yafita abakinsa ya manta maganar,"

"Angama buka

tarki tabiya, duk wasu kasuwanci dayake da wasu kadaruri duk zasu koma hanunki, seyanda kikayi dashi, mai kikace yayi darawar jiki zai mikishi, "

"godiya nake boka,"

" to ammafa kafin aiki yacika zaki kawo gurguwar sauro da jan taure,"

" kai boka ina za

mu samu wayan nan kuma"

"Sai ku ka wo kudi boka dan kundalo zaisiyo se ayi aikin, "

kudi masu kauri Hajiya Fatima tabayar suka tafi,

Dan adam da saurin yadda tabbas abunda sukayi yayi tasiri dan tundaga wannan ranar Alh Hashim bai kara taka indasu Nisha

sukeba, baya zuwa balle ya aiko muda wani abu, mami dadi kamar matsata mutuba, duk abunda ya mallaka aduniya seda tasa ya mallaka mata shi, rashin zuwan Alh Hashim tun baya damun Hajiya Zainab harya fara damunta, dan haka seta fara tura Nisha gdn mami tad

ubu matashi, amma kullum Nisha taje se ace mata baya nan, shirun yayi yawa dan haka tasa Nisha agaba har gdn mami amma abunda

tacewa Nisha shita sake maimaitawa Hajiya Zainab, to wai ina yake zuwane ko lekomu bayayi umma ta tambaya, mami hararo Zainab tayi

tana fadin

," to ni ina zan sani, ki nemeshi kitan bayeshi mana , koku tsaya kujira yadawo, " mami tafada tareda juyawa tayi daki tabarsu awajen suna tsaye, daga cikin dakin suka jiyu muryanta tana fadin,

" in kungaji da tsayuwar se ku seta hanya kuma k

arku sake kutafi kubarmin kofa ashigo amin barna,"

komawa gda sukayi kowa jiki babu dadi, tundaga wannan ranar umma ta kwanta ciyo da kuma tunanin mijinta, haka umma ke kwance yau da lapia gobe babu, duk wani kayan abincinsu seda ya kare, wani lokacin sa

lma ke kawo musu abinci daga gdnsu, ga rashin lapia kullum gaba yake, ta dau tsawon lokaci tana ciyo Amma wannan karan ciyon baizuwa umma da wasaba balle susa ran samun sauki, Nisha ba yanda batayiba da umma batun zuwa asibiti tunda kullum ciyon gaba gaba

yake har yaci karfinta amma inaa umma taki itade damuwarta tasa mijinta aidonta, dan haka kallum maganar umma Nisha ta nemu mata abba,

"yauma kamar kullum sassafe Nisha tayi gdn mami dan ganin abbanta, azatunta zata sameshi tunda yau tayi sammako, amma

sam yauma batayi sa'a ba, dan kuwa bata sameshiba,

"to waini ina abba ke zuwane kullum baya nan Nisha ke tambayar mami, cikida fusata mami tace,

" to ko zaki matse baki nane inyaso sena fada miki inda yake zuwa,"

" Allah yabaki hkr ummace ba lapia inas

o nakaita asibiti, kuma ba komai ahanunmu yanxu, "

"to shine meye kina fadaminne koni zan bata lapia,? ko alhakin kaita asibiti awuyana yake,"

" Aa abba nake nema infada masa abunda yake faruwa, "

""to sekije kinemesa aduniya",

"zan zauna na jirasa ko

mai dare zai dawo ae" Nisha tafada tareda neman guri daga gefe ta zuguna,

" mara kunyar yarinya seki zauna kijirashi ae iskane yake wahalarda mai kayan kara, "Nisha binta tayi da kallo yayinda mamin ke shiga daki tana mai bushewa da dariya , tana shiga

dakin tazari phone dinta tanufi toilet can ciki tashiga tadanna layin kawarta takira, dagawa tayi tana fadin,

" yade Hajiya fty shekewa da dariya mami tayi tana fadin,

" gsky aikin boka na kyaufa",

"aidama nafada miki boka baya wasa, meyafaru najiki ci

kin farin cikine,"

" ke yanzu Nisha tazu tana neman mahaifinta wai ummanta ba lapia," cikin shekewa da dariyan mugunta tace

"yanxu haka tana cikin tsakanin rayuwa da mutuwa ," dariya kawar ta fashe dashi tana fadin,

"haka akeso ae suta mutuwa suna bam

u waje, to yanzu ba tsayawa zakiyiba, buriki bai gama cigaba, kinsanfa Alh Hashim ya mallaka miki gdnsu dasuke zaune, dan haka kiyi gaggawan karban gdnki, kafin su saida kayan ciki suyi kudin magani",

"kumafa hakane kawata kin kawo shawara mami tafada t

ana jimami, shiyasa nakeyinki bakya wasa,"

" ato tsaya kallon ruwa kwado yamiki kafa, to yanzu ina Nishan take, "cikin yamutsa fiska mami tace,

" gatacan wai tana jiran abbanta yadawo,"

" aiko bazata ganshiba kibarta kawai inta gaji zata tafi dan kanta,

dan bazata taba hada ido dashi ba, har abada, kuma kema karki sake da haka kinsan abunda boka yafada," cikin jan numfashi mami

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login