Showing 39001 words to 42000 words out of 65624 words
tareda mb,"
Eh kafada kunzame kunje ba da saninaba gudun karna bata muku shiri kb yafadi yana tabe baki,"
Aa ba haka bane ganin nayi kana fusace da marin da tamaka gashi kai ba hakuri garekaba, ita kuma tanada fada da masifa ba barinka zatayi ba, kag
a garin gyaran gira se arasa ido, shiyasa mukaje tareda mb,"
hmm to meye kaketa kawo wadan nan zantukan kb yafadi azafafe because ransa yasuma baci ya tunu da marin da yasha gurin Nisha,"
bakomai ji nake kamar na kamu da sonta cikin heart dina, "
What s
o,? Kb yafadi tareda zaro ido,"
Eh ina expecting haka, ko kamai kana muradintane naga kawani zaro ido kamar katsorata, kamal ya fadi yana kallon kb, "
mtsww allah yakiyaye, kaiko mai zakayi da wannan crazy girl din kb
ya tambaya, kamal hararo kb yayi yan
a fadin,"
waye kake kira da crazy kodan kasha marin crazy girl ne,shiyasa ,? Kb jiyayi yafara kubula rainshi yasuma baci dama yasan za arina tunda yasha mari gaban kamal yasan ya dinga goranta masa kenan,"
mikewa kb yayi yana fadin," thanks agabana kake
fadin kakamu da son wata bayan baikon yar uwata dake kanka yayi kyau, kb yafadi yana huci,"
Nifa bawai nace ina sonta bane alama nakeji nace, nasan yarinyarn ma ba lallai ta amince daniba shiyasama ko nuna alama banyiba, kamal yafadi yana mikewa shima,"
dan kada kai kb yayi yana fadin," hmm naji yanzude ba jin wannan wakokin nazuyiba, please key din gdn nan nake bukata inkatashi tafiya gd, wani harara kamal ya watsawa kb tareda fadin,"
mezakayi da key din,?
baby nice zata ziyarceni zamu dan tattauna kb
yafadi atakaice,"
ba anan ba, dan nan gdn bana kawo mata bane ana tattunawa dasu ko kataba ganin nakawo mace gd nan,?kamal ya tambayi kb, "
toni ina zan sani tunda ba kullum muke tareba yau da gobe zaka iya kawowa kaima wazaisan anyi kb yafadi,"
hmm all
ah ya kiyaye ni da bata yar wani masuyima allah ya shiryasu, wannan hanyar da kadaurani kai addu'a nake allah yabani daman sauka daga kanta, kamal yafadi tareda shigewa cikin bedroom yabar kb tsaye tana binshi da kallo har yashige bedroom,
Lallai fa ni k
amal yake shirin wula kantawa haka, har wani hanunka mai sanda yakemin ina bata yar wasu, bakomai hanyar da kake neman tsari dashi, shidin zaka tsinci kanka wata rana, kuma akan wacce kake magana yanzu,
da ninaso na gyara mata zama da kaina domin tagane
irin mazan da zatasa hanu tamaresu ba irina bane, but amma yanzu na hakura kaida kanka zakamin ramuwa, wani dariyan mugunta kb yasake tareda kada kai yafice yana kuma bushewa da dariya,
yau one week kenan, salma tafara jin saukin sosai Nisha kusan kullum
setazo ta duba jikin kawarta because salma kawace tagari shiyasa Nisha ke ji da ita,
yamma lis umma zaune bisa taburma hanunta rike da carbi tanaja, zuciyar ta kuwa fal tunanin mijinta da sun ganinshi ko ba dan yabasu wani abuba dan kawai tasashi idonta
, kullum addu'arta allah ya karkatu hankalisa da tunanin sa kansu, kafin mai duka yayi aikinsa, dan bata tunanin yanda takeji ciyon nan bazatayi wani tsawon rai ba,
Yo banda abun umma mai rai ai baya yanke tsammanin kuma cuta ba mutuwa bace,
haka itama
Nisha tana can bedroom tana sakawa da kuncewa, tunanin rashin ganin abba dakuma rashin sanin wani hali yake ciki, kullum intaje gun mami nemansa se tace baya nan, inta tambayi ina yaje ko ina yakezuwa ba asamun shi , se tace," itama ba tasaniba, to ina y
ashiga ko saceshi,
akayi ?
wannan tambayar kullum Nisha kewa kanta but kuma ba amsa, allah shiyasa sirrin ciki da na boye, tana cikin wadan nan tunanin karan shigowar message wayanta yasa tamike tazauna tadauki wayar tashiga dubawa,"
kusan kullum se a
nturo mata text awayarta da wani bakuwar number wacce itama batasan ta wayeba, kuma Tex ne zafafan kalaman soyayya , wanda ya turo yake bai yayyana mata tsantsan so da kuma kauna dayake mata, yakuma kasa fitowa ya baiyana mata gudun kartaki amsar soyayyars
a,
Nisha tun bata kulawa da text din tana sharewa because atunanin ta bazai wuce mutane masu hada numbern yan mata suna shirmeba, but yanzu tagane har sashenta ba daidai bane,
Saboda wanda ke turo text din yanuna yasanta , hakan yasa tasuma bawa sakon m
ahimmanci, wajan karantawa, sede yau sakon yasha ban ban da sauran,"
Nagaji da boye kaina agareki, yau zan baiyana kaina kisan ko ni waye da kuma so da kaunar da nake miki, zuciyata zata buga saboda tsantsan so da take yimaki,
zanzo yau bayan sallahn m
agarib domin gd susan dani, kishirya tar ban babban bako kuma mai kaunar ki maisun farin cikinki akoda yaushe, kihuta lapia
Nisha mikewa tayi ta tsam tsakiyar gado tana sake bin sakon da allah, da sauri tashiga tasuma kiran numbern but amma yaki shiga, na
n tacigaba dakira ko zai shiga amma sam abu daya takeji,..
Khaleeseart Raeys
✍
️
🌴🌴
AJEEMAL
🌴🌴
Story and writing by Oum AmReesh
♥
️
Daga ALKALAMIN khaleeseart Raeys
✍
️
Free book,
Ya Allah yanda nafara rubutun littafin nan lapia kasa na gamashi lapia,
Page 25, tana tsaka dakira still tasakejin wani sabon sako yashigo wayar, "
I'm sorry banida butar takura miki ko saki cikin wani damuwa, akwai option ra ayin ganina zan iya hakura najiraki har se lokacinda kika bukaci ganina ahuta lapia,
Dan zamike
wa Nisha tayi bisa gadon tazauna tashiga maida ajiyar zuciya, tareda sharce zufar dake tsats tsafowa goshinta, ita tarasa waye wannan dake bibiyar rayuwata da wani batun soyayya,
Allah yagani ita kwata kwata ba wani babin soyayya cikin rayuwarta, ko akas
in haka, ita karatu tasa gaba tareda rayuwa da mahaifanta yafi mata komai dadi, shiyasama ko gender aure babu alamarinta balle wata soyayya ayanzu,
Kwana biyu da faruwan hakan, nisha na kitchen ta daura musu abincin dare because yamma tayi, tana tsaka da
aikace aikacen taji wayarta tashiga ruri,
cikin hanzari ta dauki wayar domin taga mai kira, wannan numbern da ake turo mata sako dashi again yau shiya kirata, tsayawa tayi tana kallon call din har kiran ya yanke,
ajiye wayar tayi tacigaba da aikin da
ke gabanta, still aka kuma kiranta, jin yanda aka damu da kiran yasa ta dauki wayar tareda karawa akunne ba tareda tayi maganaba,
wani sallallami taji anfara jeruwa daga bisani aka suma magana," asslamu alaikum cikin wata rudadden murya da batasan ta way
eba batasan kuma tawayeba da alama mai maganar ahanzarce yake,
Amsa sallamar Nisha tayi batare da tace wani abuba, " baiwar allah kece nisha aka tambaya, cikin natsuwa gami da gyara tsayuwa Nisha tace,"
eh nice,
kina sane dacewa wani bawan allah yana d
ab da rasa rayuwarshi ta dalilinki? yanzu haka yana kwance baisan inda yakeba yanata ambatu sunanki, da alama kafin zuwarki rai zai iya halinsa, "
subhanallah please malam kai din wayene,? kuma ni wanda kake magana akai bansanshiba, Nisha tafadi adan tsur
ace,
ni friend dinsa ne but tsayawa wani bayani bata lokacine zaifi kyau kizo kiga halinda bawan allahn nan ke cikin domin banda Nisha ba abunda yake furtawa kuma ko yanzu aka samu akasi yamutu da sunanki abakinshi munriga munsan kece sila,
dan haka yan
zu zan turo miki da address kizo ki tai maki rayuwar bawan allah, ko kuma inyamutu munemi gdn ku mukawo miki gawarsa, ana gama fadin haka akashe wayar,
tashin ankali, Nisha aza hanu tayi aka kamar mai shirin kurma ihu kiris yarage kuka ya subuce mata tayi
saurin tushe baki gudun kar umma tajiyu ta,
har kullum tunani take waye yake kokarin shiga rayuwarta bada yar dartaba,? kuma bakuma ita ta gaiyyato shiba, ,? da ahar yake kokarin rasa rayuwarshi ta dalilinta,
cikin hanzari Nisha tafito daga kitchen di
n zufa ya gama wanke mata fiska, fitowar umma daga daki ta hadu da nisha tsakiyar parlour tana tsaye tayi zuru, "
Ke Nisha yadai umma ta tambaya, cikin hanzari da kirkiro murmushi nisha tace,"
bakomai tareda barin parlourn tanufi bedroom, umma de bayan
Nisha tayi da kallon gami da karisawa kitchen din dan ganin maike tafiya, umma na zuwa ta tararda komai Nisha ta kammala se dan wasu aiyuka da bata samu daman karisawaba,
hakan yasa umma tashiga jarisa aikace aikacen, nisha kuwa tana shiga daki ta tazaun
a tana tunanin iri iri, shigowar sako wayarta yasa cikin sanyin jiki tadau wayar tashiga dubawa, address aka turo mata hakan yasa tashega wasi wasi, because allah ya gani bazata iya daukar kafa taje gurin Wani saurayiba, wannan ma ai se duniya ta tsine mat
a,
Kuma umma bazata yafe mataba, saurayi yazo guntama bazata lamunci hakaba balle kuma ita tadau kafa taje,
ta wani fannin kuma tsoro take kar akawo mata gawar sauri kamar yanda mutumin dazu ya sheda mata , dan haka gwara ita taje ayi mai yiyuwa tayiwa
tufkar hanci,
tashi tayi tashiga kimtsa jikinta, tareda sauya kaya ta nemi hijab tasaka tareda nufo parlour cikin sauri yayi daidai da fitowar umma daga kitchen,"
Ina kuma kike saurin fita kije,? umma ta tambaya tana kallon Nisha dake ta fidda ido, "
Gdnsu salma zani because na kwana 2 banje naduba jikintaba,"
to adawo lapia ki gaishesu abunda umma kawai tace nisha tasa kai tafice,
tunda tafito take ta tafiya tareda tunanin wannan saurayi da ya tacewa rayuwarta haryake tunanin salwantar da rayuwar
sa akanta, inko harda gskne shiko wani irin sone haka,?
Nisha tafiya tayi sosai seda tabar arean anguwar tahau titi, sannan ta tsaya ta tsaida mai daidaita tanuna masa address inda zai kaita daga bisani tashiga suka dau hanyar tafiya,
bada wani bata loka
ciba haya ta kawosu, daidai jikin gdn mai adaidaita ya dire Nisha, daga nan ta sallameshi tasakai dan ma daidaicin gdn, tura kofar tayi tashiga kirjinta se dukan uku uku yake,
Koda isuwarta cikin compound din gdn bakowa gurin shiru yake, to nan din gdns
une ko ina,? but bata ga mutane cikinsaba, ga kofar parlourn abude yake nisha ke tambayar kanta,
jitayi tsoro yagama mamayeta kamar tajuya takoma because taji gaba daya bata yarda da gdnba, jin shiru datayi ba alamar kowa, maybe ma yan yankan kaine ko ki
dnapping, soke kokarin wasa da hankalinta da sunan soyayyarta na kokarin ilata Wani,
har tajuya zata fice daga gdn wayarta tayi kara, kamar bazata dagaba sekuma ta dauka tareda karawa akunne,"
Na hangoki ta window but naga kamar kokari kike kikoma please
ki kariso bawan allahn nan ya ganki ko zai kuma cikin hankalinsa kafin musamu mukaishi hospital,
daga cikin phone din takejin ana ambato sunanta, daga gefe da wace irin raunan niyar murya, ana neman agajinta hakan ya tabbatar mata akwai matsala kuma akw
ai kamshin gsky alamarin
dan haka takarisa takutsa kai cikin parlourn bakinta dauke da sallama, ga mamakinta parlourn ma shiru yake ba kowa nan ta tsaya tana dan wul wul ga ido tana karisawa tsakiyar parlourn, jin an murda handle din kofa ana kokarin fito
wa daga bedroom din yasa ta kurawa kofar ido dan ganin mai fitowa,
turos tayi tana binshi da kallo tana dan gwalo ido, kamal ne yafito daga dakin yana sanye cikin t shirt da gajeran wando, yayi kyau dashi, tsayawa yayi yana kallonta shima da mamakin mai
ya kawo yarinyar gdn ,
Rintsa ido yakumayi atunanin shi ko gizo tafara masa, kara bude idon yayi dakyau because yanda yaji sunyi masa Wani nauyi , tabbas itacede ba wataba tayi tsaye kamar sakaguwa, ta gagara motsi daga inda take,
dawata kasa lalliyar
murya kamar wanda yasha wani abu kamal yakira sunan ta yana fadin," Nisha kece ,? mekuma ya kawoki nan,? yajero mata tambaya yana mai kokarin karisuwa ciki parlourn,
ita kuwa nisha jin tambayar da kamal ke mata yasa ya tabbatar mata wani ke kokarin rena
mata hankali ko kuma shida kansa yake kokarin zargata, dan haka kafin ya kariso tsakiyar parlourn Nisha tayi baya da sauri tana kokarin barin parlourn,
kirif taga anja kofar anrufe daga waje, Nisha kamar ta tsula fitsari awajan aikin tsoro da kidima, na
n tasuma bugun kofar da karfi tana fadin," waye agurin please kabudemin natafi gdnmu, dan Allah , tafada cikin sigan kuka, kamar daga sama taji murya daga waje ana fadin,"
Rashin kunyarki ya kwaceki yaude kinshigo hanu yau zanyi maganin rashin kunyarki,
ashema bakida wayo harna iya zargaki yau gaki amakomata, bake har Zaki iya daukan hanu kimari wanda bakisan waye shiba, zakiyi bayani
makwat kakeji Nisha ta hade wani yawu, tareda sakin handle din kofar da tarike tamaida kallonta ga kamal dake tsaye yana
rike da head dinsa yana rinrintsa ido tareda girgiza kai,
Nanfa ya tsulale kasa, jiyayi kansa yayi nauyi kafafuwan sa sun gagara daukansa, jiyayi kamar ba aduniyar yake bama, Nisha na ganin haka tayi kansa da sauri tareda tsuguna wa , kusa da kansa tana t
ambayar sa wanda baimasan tanayiba, "
Kai lapiya kuwa mai kakeyi haka,? please katashi ga budemin kofa natafi gdnmu wajan ummana, tafadi cikin sheshshekar kuka, ganin babu alamar zai tashi yasa tasuma kokarin mikewa tsaye, carab taji yarike hand dinta,
Kallonsa tayi dashima kallonta yake da idonsa dasuka canza launi zuwa jaaa, ganin haka yasa tasuma kwace hanunta, jin yarike hanunta gam still yana kwance saman capet bayida niyan tashi,
baki takai da niyar cizonsa but kafin tayi yunkuri ya jawota saman
jikinsa, ya rungume ta tsam, waro ido Nisha tayi because jitayi wani irin yarrr tsoro da firgici yasa tashiga kiciniyar kwace kanta da karfi tana bugun kirjinsa,
shima cikin zafin nama ya yunkura tareda yin kasa da Nisha shikuwa yakuma sama,"
Innalilla
hi wa'inailaihi raju'un hasbunallahu wani'imal wakil, abunda Nisha tafadi kenan tareda sakin wani ihu tana neman agaji,
Kb daga waje yajiyo ihunta nan da nan yasake wani ihun dadi hankali tareda rawar murna yana sakin wasu wakoki ," yaude yayi magani mar
a kunya buri yacika,
dan tsa gaitawa yayi da rawan jin shiru yasa yamatsa kusa da kofar yayi kusan minti 10 daga bisani ya dan murda handle din kofar yashiga lekawa ahankali, " inna lillahi wa'inailaihi raju'un kb yafadi tareda kara bude kofar da sauri,
kamal ya hango kwance saman carpet kamar macecce keyarsa se fidda jini yake,
gefe kuwa kwalban da sukasha drinks dazu acikine afashe awatse agurin ," subhanallah kb yafadi atsorace tareda karisawa cikin parlourn kusa da kamal dake kwance ya tsuguna yana k
allon sa, fusace kb yamike yana fadin,"
Where are you yau zakici ubanki kashemin dan uwa kikayi,? yafadi yana kama kugu, yana dan wul wul ga ido yaga daga ina zata fito, yana tsaka da surutain sa, Nisha ta fito daga bayan labulen da tabuye dama taci alwas
hin bazata tafiba seta illatashi shima,
yana cikin surutun nasa yaji saukan kwalba akeyarsa shima, bai fadiba seda yajiyu sukayi ido 2 da Nisha yana rike da kansa dake kokarin zubda jini, yasuma kokarin magana nisha ta hankada kirjinsa da karfi yafadi s
umamme,
da sauri Nisha tayasar da rabin kwalbar dake hanunta takalli kamal dake kwance gefe takalli kb nan da nan tafashe da kuka tayi waje da kudu
Mai gadi dake zaune awaje saka makon dazu shiharta yatafi zagawa shiyasa baiga shigartaba se fita,
Mai
gadin ganin yarinya tafito da gudu hakan yasa yamike atsorace yanufi cikin gdn, yana karisawa parlourn ya kamal da kb kwance cikin jini kamar mataccu, ,"inna lillahi wa'inailaihi raju'un mai gadi yafadi ya rude tareda ciru yar karamar phone daga aljuhu ya
shiga kiran wata number ringing daya biyu aka dauka, mai gadi nayin sallma yashiga zaiyanu abunda idonsa yagani da abunda yafaru, cikin tsoro da faduwar gaba baba mai gadi baikaiga karisa maganar ba yaji ankatse wayar,
.
ganin haka yasa yamai da wayar alj
uhu yaja ya tsaya daga gefe yana kallon su kb dasuke kwance, bada wani bata lokaciba baba mai gadi yaji wani irin gawurceccen hon cikin hanzari ya karisa geat din tareda budewa,
Kyakykyawar mota black mai daukar hankali ta danno kai cikin gdn , tsakiyar
compound din gdn akayi parking mai gadi yazo da sauri yabude masa murfin kofar motar yafito,
Masha Allah kyakykyawar namiji dirarre dan matashi maijin kanshi, dan gaye son kowa kin wanda yarasa , yana sanye cikin black suit face dinsa sanye da bakin gla
ss gwanin burgewa da shaawa kamar kasaceshi kagudu,
IG AJEEMAL kenan tareda abokinsa inspector Ahmad gefe kuwa doctor fu'ad AJMAL na gaba suna binshi abaya shima baba mai gadi na biye dasu,
Seda suka shiga tsakiyar parlourn suka tsaya, IG kallo daya
yayiwa parlourn daga bisani yakalli kamal yakoma yakalli kb, daga nan yakoma nisa dasu ya nemi kujera yazauna yana kuma kallon gurin su kamal inda suke kwance,"
Baba come here IG yafadi yana kallon baba tareda masa hanu alamar yazu, jikin baba mai gadi h
ar kerma yake ya karisa kusa dashi tareda dukawa saboda yaji mai zai Fadi,
Khaleeseart Raeys
✍
️
08105565439
🌴🌴
IG AJEEMAL
🌴🌴
Story and writing by Oum AmReesh
♥
️
Daga ALKALAMIN khaleeseart Raeys
✍
️
Free book
🥰
Page 26_27
IG seda yakarewa baba mai
gadi da kallo daga bisani yashiga fadin,
What happened? meyafaru da wadannan,,? jikina kyarma mai gadi yasuma cewa,"
Yallaboi kamar yadda kace ina lura dashiga da fitan yaran nan agdn nan, yau ansamu akasi domin kuwa wata yarinya ce tasaci jiki tashigo
ta aikata wannan ta asar
Kaikana ina har akashigo akayi wannan danyar aikin,? anyama macece ta aikata wannan aikan haka?, inspector Ahmad yafadi