Showing 18001 words to 21000 words out of 65624 words

Chapter 7 - IG AJEEMAL BOOK1 COMPLETE

inaga yana masallaci da daddynsa , nasan yana dawowa ke zai fara nema kinsan mutumin naki ae, dariya Hajiya tayi tana fadin," eh wannan haka yake nafi kowa s

anin kayana, dariya sukayi duka tareda cigaba da hirarsu, nan ammi take basu labarin irin kayanda sukayi order na bikin kamal da nabeela, su fadeela murna biki zai tashi agdnsu za ayi bikinda ba ayiba baya, dan ko bikin AJEEMAL baiyi wani gagaramin bikiba,

dan haka zasu rama abunda basuyi abayaba suyishi yanzu, ana kiran isha kowa yawatse yanufi yin sallah, Hajj mama takuma bedroom sallah, haka ammi ma tanufi bangaran ta dan yin nata ibadar,

su fadeela da Nisha suka rufa mata baya hanunta dauke da aheel

gudun kar abarshi shikadai suka nufi nasu dakin, kwantar dashi tayi saman bed tanufiyin alwala tayi sallah, su fareeda suna idarwa suka nufi parlour yau rawar kai se abunda yakaro ammi tadawo, zama sukayi a parlourn suna jiran sakko won ammin, Daddy ne yas

higo bayansa dauke da AJEEMAL tareda kamal, shigowar su gwanin shaawa, cikin happy suka isa gareshe suna masa welcome, yayi daidai da sakkowan ammi fiskarta daukeda murmushi, tana bin yayanta damijinta da kallo gwanin burgewa tana mutukar alfahari da wanna

n family nata gaku wani garin da allah yabasu Nisha, karisowa tayi gunsu ahankali dauke da murmushi nan nata, tana fadin,

" gwara da kuka shigo yanzu dan yunwa nakeji gaba daya bana gane kaina, dama kekam gwanar jin yunwace Daddy yafada cike da tsokana ta

reda karisawa dining suma suka rufa masa baya suna dariya, waje suka samu suka zauna banda AJEEMAL da kamal dasuke tsaye ammi ne ta kallesu tana fadin,

" kufa dakuke tsaye kuzauna muci abincin mana, kamal ne yafara magana yanacewa, ni banjin cin abinci fo

r now because ni wankama nakeson nayi, gaba daya agajiye nake, kallon reeda yayi yana fadin,

" please in kin kammala ki kawomin nawa bedroom dina, to tace masa daga bisani yajuya yafita, kaikumafa Daddy yafada yana kallon AJEEMAL dake tsaye yakama kugu k

azu muci abincin mana, a no akoshe nake, yafada can kasa, wul wul ga ido yayi yana su yatambayi aheel amma yasan bazai wuce suna tareda waccan yarinyar ba tunda bai ganshi a parlourn ba , guntun tsaki yaja ahankali tareda sakai yafice daga parlourn, bayan

shi sukabi dakallo kawa tareda cigaba da cin abincin su, ammine tadan bugi reeda abayanta,ashhh ammi meyafaru mekuma nayi, saboda mun dawo har kun mata da kanwar taku koh,? to maza kutsaida cin abincin nan kuje kukirata tazo taci abinci, cikin hanzari fade

ela ta tashi reeda tabi bayanta,

zaune suka sameta cinyarta dauke da kan aheel tana shafa kansa, reedane ta karisu tareda dauke kan aheel daga cinyarta takwantar dashi gefe tareda jan hanunta Nisha batareda tace mata komaiba suka fito parlour, seda taka

ita har dining ta zaunar da ita tana fadin," to ammi ga shalelen babyn taki, ganin Daddy da Nisha tayine yasa tazame wa ta gaisheshi, cikin fara'a ya amsawar tata , yana fadin," ina kika shiga kowa ya halarci wajan cin abinci amma banda ke, kefa ba bakowa

bace, as from now dazaran time din cin abincin yayi to naganki awajan, kuma duk abunda kikaga wani yayi agdn matukar mai kyaune kema kiyishi, duk abunda kikeso ko kike bukata gani ga madam kitambaya batareda shakka ko tsoroba, muma iyayenkine kinjiko, ciki

n sanyi murya nisha tace,"to inshallah, to baza kici abincin fadin ammi yayinda ta dire mata plate din abinci gabanta, nan sukaci gaba da cin abinci suna hira cikin raha da nishadi, Nisha taci abinci sosae kuma ta sake dasu sosae ,

seda suka kammala suk

a dawo parlourn suka cigaba da hirarsu, yayinda Barka tazu ta kwashe abubuwan da akayi amfani dasu tayi kitchen, nikam kaje gurin Hajiya kuwa,? Ammi ke tambayan Daddy," eh na leka mun gaisa dawowana daga masallaci muka biya, okay to ae shikenan, wayan fad

eela ne yayi kara taduba screen din wayan taga kamal ne ke Kira, cikin sauri tamike tana fadin," oh my God, na manta daya kammala yace nakawo mishi abinci, cikin hanzari ta tashi tanufi kitchen domin hada masa abinci," hira yayi dadi kin manta da batunsa

zaku hadu ae ammi tafadi tana dariya , Nisha kam tunda fadeela ta furta sunan kamal gabanta yafadi, kwata kwata tamanta dame irin sunansama, ya ilahi wannan wani irin rayuwace, mutumin da yabata makudan kudi dan ta cece rayuwar mahaifiyar ta, shine tayi sa

urin matawa dashi haka, se yanzu yafado mata ko daran da umma zata rasu taga miss call dinsa, still tasake ganin kiransa bayan zuwanta gdn nan , kin karbi kudinsa kin kuma manta dashi balle kisan duniyar dayake, nashiga uku tafadi afili wanda ita kanta bat

asan maganar yafitoba,

cikin hanzari tasa hanu tarufe bakinta tanabin yan parlourn da kallo, jin yarda ta tashi azaburene yasa duk suka nufota suna tambayar lapiya, yanda taga sundamu suna tambayar ta yasa tace," bakomai jinayi gabana yafadi, ammine taja

wota jikinta tana

fadin," ba nashiga uku zakiceba, idan kinji irin haka nan gaba cewa zakiyi ina'lilla hi wa inna ilahi raju'un, bana shiga ukuna kinjiko, gyada mata kai tayi, to maza kije ki kwanta kuma kiyi addu'a kafin kwantan kinjiko, cikin sanyin jiki

Nisha tace,"to, tareda juyawa tayi daki , gaba daya suka bita da kallon tausayawa, daga ammi har Daddy ba wanda Nisha bata kwanta masa araiba, duk da dama Nisha yarinyace mai shiga zuci, ga hankali da nitsuwa, tana shiga daki tafada saman bed kusa da ah

eel, hanu tasa ta lalubo yar karamar phone dinta, tabinciko numbern kamal tayi dealing koda takira tajita switch off takira yakai sau uku but abu daya ake mai maita mata, ritsa ido tayi cikin zuciyarta tana fadin,

" please kamal ka gafarceni kai ba irin

mutumin da za ayi saurin mancewa dashi bane kayi hakuri da wauta irintawa, hawaye tashigayi shar shar gashi bata san yaushe zata sake sashi a ido ba, dama yata fada mata shi bai cika zama kasanar ba, because shi foodbollas ne, gsky baki kyauta wa kankiba

, hakade tacigaba da tunane har bacci barawo yasaceta, su ammi sunyi hira sosae, daddy kam tuni yayi gaba yaje yayi kwanciyar shi dan bazai iya dugun hiraba, sukuwa sundau time suna hiran daga bisani wajan karfe 10 itama taimusu seda safe tabi bayan mijin

ta, suma kuma taimusu umarni dasuje sukwanta, dan haka suka nufi bedroom dinsu, shiguwan sune yatada nisha daga baccinda take, dasuri Nisha tamike tana kallon aheel da yafarka shima yana dan wul wul ga ido, katashine Nisha tafadi, gyada mata kai yayi yana

fadin,

" kikaini gun pahpahna, please kikaishi wajan babanshi Nisha tafa tana kallon fadeela, what tab kikaishi de kokuma kisashi ahanya ko kibarshi anan papanshi zaizo ya daukeshi tafada tareda neman guri takwanta, mai yasa baza kikaishiba to Nisha tafa

da tana bin fadeela da kallo , bama zuwa part dinsa abunda tace kawai taja blanket yarufu, reeda kam tuni tayi kwanciyar ta, tanajin maganar dasuke amma bata kulaba tayi mukus kamar mai bacci, sake baki Nisha tayi tana kallon fadeela, wani irin magana ne w

annan mutum da dan uwansa but ace baya zuwa inda yake Nisha tahau maganar zuci, muryan aheel taji yana fadin,

" akaishi papanshi yana shirin kuka, ahankali ta zamu daga bed din tareda jan hanunsa suka fito, har part dinsu ta rakashi ta tura masa kofar t

ana fadin,"to kashiga seda safe tafada tareda juyawa, gd yayi shiru, se hasken wuta gaba daya Nisha atsorace take, kamar ace mata shiiii tagudu, jiyuwar da zatayi taji aheel nafadin," Aunty tsoro nakeji dakin da duhu bazan iya shigaba, cikin hanzari tamats

o tana fadin," duhu kuma, tabbas dakin da duhu da alamar ankashe light din parlourn, gashi bantahu da phone balle na haska maka, ko mukoma can mukwana da safe sena dawo dakai tafada cikin lallashisa, kuka yafara kokarin mata yana fadin," shigurin papansa

zeje, jan hanunsa tayi suka kutsa cikin parlourn, cikin sanda, bata san inda makun nan sukeba balle takuna,

jin muryan aheel dake kwadawa papansa kira ciki muryan kuka, bcuz matso rajin duhune bawaso duhu kwata kwata, sede wajan bacci nanma dan yanajiki

papansa, AJEEMAL na kwance saman bed yarufu duk da ba bacci yakeba, jin sautin muryan aheel yasashi mikewa tareda lalubar wayansa, sakko wa yayi daga bed jikinsa dagashi se best da dan gajeren wando fari mai laushi, kunna light phone din wayarsa yanufo par

lour, yana isa parlourn direct yanufi kuna wutar, nan da nan haske mai kyau da inganci yabai yana, yayinda idon Nisha dana aheel suka sauka kasansa, idon Nisha ne suka fito waje ganin yanayida AJEEMAL yafito, duk ilahirin jikinta yadau bari, amma ta gaga

ra dauke ido akansa, tana karewa kyakykyawan surorinsa kallo, aheel ne yaje da gudu yafada jikinsa,

jin aheel yazame hand dinsa daga nata yasa tayi saurin watsawa dagu tabar dakin cikin yanayi natsoro da kidima, daga aheel har babansa binta sukayi da kall

o, shi kansa AJEEMAL yaji kunyar ganinsa datayi ahaka but baiyi tsammanin ganinsu a wannan time dinba, muryan aheel yaji yana fadin,

" papa I'm feeling hungry, okay zauna anan kajira AJEEMAL yafada tareda tufan kitchen yadauko cup tareda hada masa tea t

areda sandwich and fried chicken a plate yamika masa, nanko aheel yakarba yasuma ci yana shan tea din, seda ya kammala AJEEMAL ya dauki plate da cup din ya daura table daga bisani ya daukesa suka nufi dakinsu, ba ajimaba bacci ya daukesu dagashi har dan na

san, itama Nisha tana isa bedroom dinsu tasamu kowa yayi bacci hakan yasa itama ta kwanta kirjinta se wani bugu yake, da zaran tarufe ido AJEEMAL take tunawa cikin yanayinda taganshi, ahaka tadinga juyi har bacci ya dauke ta, washe gari, washe gari da asub

a ammi da kanta tazo ta tashesu dukda bawani sabon abu bane kafin tafiyarsu ita take zuwa ta tashesu, idan itama ta makara Daddy ke tashinta, nan suka tashi sukayi alwala sukayi sallah, suka koma suka kwanta, tun tashin ammi daga tayi sallah bata komaba ta

shiga kitchen ta kamawa Barka wasu aikin sukayi tare ,

kasan cewan Daddy nada fita office nanda nan suka kammala komai, a takaice de seda ammi ta sallami Daddy itama tayi nata breakfast din takoma takwanta dan tahuta gajiya sosae, 10am, sannan suka nis

ha suka tashi sukayi wanka tareda wanke bakinsu daga bisani sukashirya suka fito, a dining suka tarar da nasu breakfast din, fareeda ta kwalawa baba Barka Kira, nan da nan ta isu tana tambayar ba asin kiran, ammi bata fito break bane, sunyi nakaiwa Hajiya

nata, ammi kuma tare sukayi da mai gdn har tashiga bacci, okay ya kamal reeda tasake tmby, shima nakai masa har yafita gun aiki, alright you can go, fareeda tafada tareda zama bisa kujeran, suma suka zauna suka shiga yin break, seda suka kammala suka tashi

gani cewa ammi na bacci yasa suka nufi inda sukafi kauri majalisarsu ban garan Hajiya,,,

Dawowan su ammi yakarawa gdn armashi sosai dan ba karamin sakewa nisha tayiba, ganin yanda ammi takara janta ajiki, duk wani tunanin ko rashin sakewa ya kaurawa Nish

a, tasake da gdn sosae hakan ba karamin dadi yayiwa su ammiba, dan haka suka zage dantse wajan kulawa da ita yanda yakamata, duk wani abunda suka san zai kawar mata da damuwa ko tunani shisukeyi, ba abunda Nisha zata nema agdn tarasa, damuwarta daya shine

yanda gidan keda tsauri wajan fita, ba ma'abota son fita bane, koda yaushe zaman gd se mkrnt, atuna ninta taya zatasan halinda mahifinta yakeciki, bugu da kari idonta naso tayi tuzali dana kamal, shiyasa take allah allah time din zana jam yayi itama tayi

kamar yanda ammi ta sheda mata tasamu allah yabata sa'a taci tafara zuwa makaranta nan kota samu wata dama, ,yau weekend kowa na gd,

tunda sukayi break suka dawo parlour suka yada zango, hira suka shigayi suna kyakyatawa, cikin raha da kwanciyar hankal

i, suna tsaka da hiran AJEEMAL yashigo bakinsa dauke da sallama, hanusa dauke da na aheel, bayansu kuwa rahilace ketafe cikin isa ita kadanta se yamutsa fiska take, AJEEMAL samun guri yayi kusa da Hajj mama kasan carpet yazauna tareda daura aheel acinyarsa

, ita kuwa rahilace waje tasamu daga nesa tazauna tana karewa yan parlourn kallo, AJEEMAL ne yafar isar da gaisuwanshi gasu ammi suka amsa cikin fara'a, su fareeda ma suka gaishe da yayan nasu, batareda sun kalli inda Aunty heelan tasu takeba, bacce ko sun

gaisheta tama ba lalle ta amsasuba, murya can kasa ya amsa gaisuwan kannen nasa tareda maida kallonsa ga heela tareda sakar mata wani harara, tsuke baki tayi tareda dan zamewa tana gaishesu, fiska ba yabo ba fallasa

suka amsa mata gaisuwar, ammi ne takall

i AJEEMAL MUDIBBO kaikam kayi wuyar gani daga kai har matar taka, allah yagani ammice ke kiransa da wannan sunan amma bayaso bade yanda ya iyane itadinma tana kirane dan tsokana dan tasan baya son sunan, Daddy ne yakarbi maganar dacewa,

" banda abunki kin

sa hukuma se ahankali basuga ta zamaba, to itama matar tasa jami' ar lapiya ce, bata dawani time yau night gobe morning, se ana musu uzuri, gsky kam se ahankali Hajj mama tafa tana kallon Daddy, itadae ammi batace komaiba, tasan wannan ba hujja bace yade f

adane kawai, nan taja bakinta tayi shiru, shima AJEEMAL kansa sunkuye yana wasa da yan yatsun aheel, itama heela hankali ta nakan wayarta, dakinne yadau shiru nawani lokaci, fareeda da fadeela se hararo Auntyn nasu suke, wacce batama san sunayiba, gaba day

a tagama fita musu arai, basuki yayansu yasaketaba ko yakaru aure dan kwata kwata batada hali mai kyau, ga isa da gadara shi kuma batada kunya kokadan

✍

️

Ina Auntyna take bangantana,? Aheel yafada tareda zamewa daga cinyar papansa yanufi su fadeela yana t

ambayar su,

daga AJEEMAL har rahila su ammi bin aheel sukayi da kallo

Daddyne yakamo hanunsa yana fadin,"bagasu nan kana kallonsuba yafa yana murmushi yana nuna masa su farida , cin hanzari reeda tace,"

Daddy bafa mu yake nufiba, mutumiyar sa, nisha y

ake tambaya, Daddy ai inkaga aheel yashigo parlourn nan bai tambayi Nisha ba to ae ba lapia,

Gskykam Nisha mutumiyar sace, inbai gantaba ba zaman lapia kaje dazunan tashiga daki , sedefa kar ka dameta da surutu dayawa inkashiga kajiko, Hajj mama tafada t

ana dariya.

gaba daya dariyan sukayi banda rahila data sake baki tana bin aheel da kallo,"

yau kajimin shermen banza wai Aunty, yanada wani Auntyne bayan wayanda yagani zaune agabansa yana kallonsu,

azahiri kuwa wani guntun tsaki taja wanda yafito fil

i wanda yasa yan parlourn suka karkatu hankalisu gareta, ganin yanda suka tsura mata ido suna kallonta yasa tamike tana yamutsa fiska tafita,

AJEEMAL naganin fitan ta yatashi shima yabita, ikon Allah ammi tafada tareda bin dan nata da kallo, murmushi

Daddy kawai yayi tareda tashi yamu sallama ya haura sama abunsa,

Mtsw dama na fada miki ammi rahila bata da kunya da kike ganinta, fareeda tafada tana tabe baki, sekuma tasake cewa kinma san meyafaru bayan tafiyar ki,..,fuf taji ammi ta buge mata baki,

banason maganar banza da kananun magana, dib reeda tarufe bakinta tana kallon ammin nasu, tana kokarin sake cewa wani abu, ganin ammi ta tashi tahaura sama tabi bayan daddy yasa tayin shiru, zuciyar ta namata wani irin suya,

Kema da kinyi shiru yanzu gas

hi kinja ta buge miki baki fadeela tafada tana kallon reeda,

To shiru yana da amfanine ae seta dauka ko tsoronta akeji reeda tafada tana tura baki, bawani tsoro inkikaga haka mutum yana abu ana masa shiru to akwai darajan da yakeci ne bawai tsoro ba, Hajj

mama tafadi yayinda idonta ke kan reeda da fadeela,

To ae naga daga zuwanta tanaso tashiga tsakanin mu da yayanmu kuma mu bashiga harkanta mukeyiba ita kuma tanaso tashiga namu, reeda tafadi,

to seku kauda kai kuyi kamar baku san tanayiba, kuma ina ba

ku shawara kudinga kauda ido akan duk wani abunda kuka gani kudena yawan magana akwai shine mafi alkhari,

Bakowa yakeso adinga kawo masa kana nun magan ganuba, kekam kinga zahiri ae Hajj mama tafada tana kallo reeda da ta tura baki kamar zai taba bango,

gimtse fiska fareeda tayi tana kallon kakar tasu , jin dariya kasa kasa yasa taimada kallonta ga fadeela dake dariya kasa kasa cikin hanzari reeda takalli Hajj mama tana fadin,"

wlh Hajiya kiyiwa fadeela magana dariya fa takemin, ato gulmarki taja miki

Hajiya tafadi,

nan fadeela tasake bushewa da dariya , pillow reeda ta dauka tabugawa fadeela, itama fadeela tadauka tajefa mata, Hajiya kam kallon su take tana dariya,

Aban garan Nisha kuwa tunda tayi breakfast bata zauna adakinba takoma tayi kwanciyar

ta

Daga daki takejin hayaniyarsu amma takasa fitowa, saboda kanta dake dan sara mata,

Shigowar aheel ne yasata dole ta tashi tazauna ta saurari shirmensu da yasaba, Aunty gobe Monday zan koma school zakirakani koh Muje kiga school dinmu, school dinmu y

anada kyau sosai, Ai nataba baki labarin koh ,

Eh kataba bani lbr yana da kyau nisha tafadi, yau zamuje tare koh , eh tace masa dan yau kwata kwata batajin yanayin surutu,

muryan aheel taji yana sake fadin," yau mummyna tana gd bata fitaba, baki taba ga

nin mummyna ba koh, nataba mana , cikin zaro ido yana fadin," a ina to, ? murmushi tasakar masa tace," lokacin da kake kwance asibiti,

lah ashe kintaba ganinta yafada yana washe baki, murmushi tamasa batareda tace komaiba, su fareeda dane suka shigo yay

inda suka gama hiransu kowa yakama nashi guri, yauwa aku sarkin surutu yana nan yana miki surutun nasa da yasaba koh, fadeela tafa yayinda suke karisuwa ,

kallonsu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login