Showing 24001 words to 27000 words out of 65624 words
Allah yabasu da man karisowa gd
n, jin karan hon kamar zai daga gdn yasa mai gadi yaye geat din gdn, nanfa yataka motar ya isa inda sauran motocin suke yayi parking,
nan Nisha tafada kokarin bude murfin kofar tafito, kicewa barka ta kawo min food, abunda kawai yace kenan, yafita daga m
otar cike da kasala kamar ka karba masa tafir yanda yake tafiyan kamar mara laka, itama fitowa tayi tanufi bangaran su,
bedroom dinsu tanufa tanemi gu ta kwanta, tana maida ajiyar zuciya, wani kewa taji yana ziyartar ta, duba da basu fadeela ba aheel abo
kin surutun nata, se Hajiya kawai,
hakan yabata daman mikewa tanufi hanyar kitchen tasanar da baba Barka sakon kamal, nan tajuya ta koma dakinsu,
tube kayan jikinta tayi tareda daukan towel tanufi toilet, wanka tayi tafito tana goge jikinta dawani kara
min towel din, komai bata nemaba tanemi yar duguwar riga red color wanda su fadeela suka zaba mata lokacin da sukaje shopping,
rigar tayi matukar yimata kyau sosai, hula tasa akanta tanufi hanyar waje, bangaran Hajiya tanufa, tana zuwa ta tura kofar hade
da sallma abakinta, duguwar kujera ta hangi hajiya ta kishinfida da alman bacci tadumayi, jin motsin shigowar Nisha yasa tamike daga kwanciyar da take tana sakar mata murmushi,
Nisha karisowa tayi tareda samun guri ta zauna tana fadin," Hajiya sannu da h
utawa, yauwa sannu Nisha, kindawo dazu nashiga ae natayaki fira Barka tace kunfita da kamal,
Eh gdnsu salma naje kallon lefen ta, ayya masha Allah kice salma kaya ya iso, kai Allah de ya sanya alkhari Hajiya tafadi, ameen Nisha tace, tanan suka shiga hira
nsu har wajan la'asar, daga bisani Nisha tamike tanufi sashinsu domin gudanar da sallah,
Hajiya ma tanufi bedroom dinta, Nisha tana shiga bedroom din toilet tanufa tayi alwala tafito tayi sallah , bayan idar wanta kamar kullum tashiga yiwa umma da abba
nta addu'a da fatan alkhari,
tana kammala tamike tareda samun guri daga bakin gadon tazauna yunwa takeji sosae because tunsafe rabonta da tasawa cikinta wani abu kuma bata san cin abinci ita kade, tasaba ci tareda su fadeela, dan haka tazauna zaman jiran
su,
jin hon din mota tashigo haraban gdn yasa Nisha mikewa, tanufi window domin lekawa taga waye, ganin cewa su fareeda suka dawo tasaki wani murmushi jin dadi, Allah kadai yasan miss dinsu datayi agdn yau,
nan takoma tazauna tana jiran shigowar su, b
a adadeba sekasu sunshigo kamar yanda aka jefosu daya nabin daya,
washewa Nisha baki suka shiga yi yayinda suke karisa shigowa, reeda ce tasuma magana tana cewa," sannu da gd sis da alamar yau gdn nan bai miki nice ba, fareeda ne takarbi maganar dacewa,
"
inafa zai mata dadi bama nan tafara cike da zulaya, don't worry kinkusa dena missing kema yayinda tamike saman bed tana sauke gajiya,
I'm feeling hungry wlh reeda ta fada tana shafa cikinta, nima yunwan nakeji fadeela tafada tareda mikewa tana kallon
Nisha daketa faman zuba musu murmushi,
Ke kinci abincinne ko bakijin yunwane , aa dama kunake jira banajin dadinci nikadai, alright bari naje na kawo mana abincin, fadeela tafada yayinda tanufi hanyar waje,
tana zuwa kitchen tasamu baba Barka ta tsaka
da aiki, ganin fadeela ne yasa ta tsagaita da aikin datake, tashiga washe fadeela baki tana fadin," yan matan daddy andawo, " wlh baba Barka kuma gashi yau mun dawo da yunwa,
shine nace bari nazo na daukar mana abincin, lah ae ai dakin koma abunki yanzun
nan zan kawo muku, a no karki damu, bari nadauka dakaina, tana fadin haka takai hanu ta dauki food flas din abincin tareda plate din abinci, tafita tareda komawa bedroom dinsu, tana shiga ta baje musu kayan abincin saman capet,
nan ta tadauki plate tash
iga saka musu abincin nan suka sakko daga bed din suka suma cin abincin, sunci suna dan hiransu , seda suka kammala Nisha da reeda suka shiga tattara kayan da sukayi amfani dasu suka maida kitchen,
bikin kml yanata kara matsuwa yau saura 2 weeks, yau gd y
ayi baban bakowa Hajiya rabi,
kamar kullum dasuka saba banyan gama breakfast dinsu sukan dawo parlour suzauna su dan taba hira, ammi yau bata fita office ba kasan cewa weekend ne ba aiki, Hajiya sesu fadeela, Nisha yau bata jin dadi maranta naciyo saka
makon bakunta na wata,
ammi ta bata magani tasha sannan tasheda mata da ta kwanta tayi baccin ta tahuta, hira suke sosae cikin nisha di, jin sallmar da ake yasa suka zubawa kofar parlourn ido dan ganin mai shigowa,
gaggo rabice kanwar dadinsu ketafe h
anunta dake da jakarta, cikin shirinta mekyau fiskarta ta dauke da murmushi yayinda take karisuwa ciki, bayanta dauke da mai gadi yana tafe da akwatin kayanta,
su fadeela ne suka tashi dasuri sukayi kanta suna fadin," oyo oyo gaggo sannu da zuwa, cikin f
arin ciki ta rungume yayan nata tana fadin," my daughter's kune kuka kara girma haka masha allah ashe nakusa na auradda yayan nawa mekukeci haka gaba daya kun dawo wasu broilers daku, tafada cikeda zulaya tana dariya,
cikin sunnar da kai alamar kunya suk
a shiga yimata dariya tareda kokarin karbar jakar hanunta, karisuwa tayi kusa da Hajj mama tazauna tana sakar musu murmushi,
Mutan kd irin wannan zuwan bazata haka, ammi tafadi tana kama haba, dariya goggo rabi tayi tana fadin," wlh kuwa dama cewa nayi
zuwan bazata zan muku, Daddy ne kadai yasan da zuwana shima kuma na kwabeshi nace kar ya sanar daku,
carab Hajj mama takarbi zancen da cewa," a lallai kin sham macemu, ina mutumin nawa shima kwana biyu shiru kamar baya nan ku leko mutane bayayi,
dar
iya goggo rabi tayi tana fadin," muhaiseem wai , shifa Hajiya tafadi, yana uganda, yakusa dawowa ae shima zai zo bikin kml goggo, hmm Allah yasa nasan halin mutumin da kalula,
dariya sukayi daga bisani ammi tace," Allah yasa hutun da yawa akazo amana, d
an kema kin dade rabunki danan,
kede bari ae yanzu se kungaji da ganin, dan har bayan auran kamal ina nan kusuda uwata dan tayi kewanta so much, tafada tareda kwanciya shouldern Hajj mama,
dariya sukayi Hajj mama nafadin," kede rabi bansan yaushe zaki
girmaba har yanzu wani abu kike kamar yarinya , yo ba dole ba yar uwatan Hajiya guda ammi ta fada na dariya, ato nima shi nagani goggo rabi tafadi tana wani sake nukewa,
lah namance bamu gaisaba natsaya surutu tafadi tana dariya, nan tashiga gaishesu su
ka amsa cikin fara'a da muna suna tambayar ta ya hanya tace alhmdllh,
nan suka cigaba da hiransu cikin raha da nishadi, kiran sallan azaharne ya dakatar dasu daga hiran, daga bisani goggo rabi takalli su fareeda tace,yayan nan muje kutayani daukan kayana
mukai dakin Hajiya, yo kaji matar nan ga dakuna da yawa agdn nan bazaki bari nasa baba Barka ta gyara miki inda kikeso kishigaba fadar ammi tana kallon, rabi ,
aa nikam yau ina kusa da Hajiya ta dakinta zan sauka because nayi kewarta, tafa tana kallo H
ajj mama tana dariya,
shikenan to autar Hajiya se kudau kayan ku isa mata dashi, ammi tafadi yayinda take kallon su reeda, nan suka dauki akwatin kasan cewa akwatin biyun suka raba kowa yadauki dada suka fita, yayinda rabi da Hajiya suka rufa musu baya,
banda ammi da ta nufi kitchen dan duba halin da baba Barka take ciki,
tana zuwa tasamu baba Barka takammala komai, nan ta tayata suka jera komai inda ya dace, daga bisani ammi tanufi bedroom dinta sallah, tana shiga tayi alwala tayi sallah tanufo kasa,
direct bedroom dinsu Nisha tanufa domin dubata taga awani hali takeciki, tana zuwa tasameta kwance tana bacci da almun baccin nata yayi nisa sosae, dafa koshinta tayi wanda yayi sanyi qlau da alamar zazzabin da takeji ya sauka, ganin tana zufa yasa ta da
uki remote din AC ta kuna mata takuma rage fawanshi kadan, ahankali sanyi mai dadi dasa kwanciyar hankali ya lullube dakin nan taja mata kofar tafito,
akokarinta nafita su fadeela suka kunno kai zasu nufi bedroom dinsu, kukuma fa ammi ta tambaya, sallah
zamuyi sukaba amsa atakaice, to kadde kutashi yarinyar nan , to shikenan karki damu baza mu tashe miki babynkiba suka cikin zolaya suna dariya suka she dakin nasu,
ammi ban garan Hajiya tanufa tasanar dasu abinci ya kammala sufito suyi lunch, rabi tashi
ga wanka bari inta kammala se mutafi gaba daya Hajj mama tafadi , okay ammi tace tareda da neman guri tazauna sukashiga hiransu,
bada wani bata lokaciba goggo rabi tafito cikin wani shiri maikyau shin riga da siket na atamfa tamata kyau kamar su yakara f
ito da dan uwanta wato daddy , rabi duguwar ce fara mai diri maikyau ga manyan idanu kasan cewa ba inda taba mamanta wato Hajiya,
duk da ta manyanta ga wanda bai santaba in aka fadi she karunta bai ce tayi wannan shekaruba, murmushi yasakar musu yayinda
take karisuwa tazauna,
dama ke muke jiran fitowar ki, the food is ready, ammi tafadi yayinda take kokarin mikewa daga zaman datayi, suma mikewa sukayi tareda rufawa ammi baya suka wuce babban parlourn, domin cin abincin,
suna zuwa suka tarar da su faree
da suna zaune a dining table din suna jiransu, lallai fa har kun rigamu zuwa da alama yunwace takoroku, goggo rabi tafadi tana dariya, suma dariyan su fadeela suka kayi batareda sunce komai ba,
dukansu zama sukayi suka suma cin abincin sunci suna dan hir
ansu har suka kammala, nan rabi take tambayar Daddy a tunanin ta yau weekend ba aiki, ammi ta sheda mata yafita dan yasanar da ita yana da tattaunawa da wasu abokan hurdansu, but kafin dare zai iya da wowa,
yinin ranar bakaramin dadi yamusuba because gog
go rabi tasamu kawo musu ziyara , kasan cewa rabi tana da barkwanci bata da matsala kokadan shiyasa suke kaunar zama da ita,
aban garan Nisha kuwa tayi bacci sosae yanda yakamata itace batasamu farkawaba se kusan goshin magarib, bude ido tayi amma takasa
mutsawa ta tashi gaba daya jikinta amace yake, rinza ido tayi kamar wacce takoma bacci amma azahiri idonta biyu,
hanunta nakan maranta dayake dan murda mata da because dama dan baccin da tayine yasa tadan rage jin zogin, ta dauke dugun lokaci ahaka tana
kwance idonta narufe, harsu fadeela suka shigo sukayi sallah suka sake fita duk akunneta tana jinsu ,
ganin kwanciyar kamar shike kara mata radidin datakeji yasa tamike har wani jiri jiri takeji, gaba daya tagama laushi, ahankali tasuma cire kayan jikin
ta, tareda samun towel ta daura tanufi toilet, wanka tayi sosae, daga bisani tafito tanemi kaya tasa,
ahankali ta taddafa tanufo parlourn ganin shiru ba alamar kowa aciki yasa tanufi inda tan suka saba zuwa, akokarinta nabarin parlourn, taci garo da AJEEM
AL dake kokarin shigowa parlourn , kallon kallo sukashigayi, yana kallonta tana kallonsa da rinannun idanuwanta da suka canza launi,
dan jabaya yayi kadan yana sake dubanta kadan kamar wacce yau yataba ganinta, ita kuwa jiki se bari yake ganin irin kallo
n da papan aheel ke mata wacce itama batasan wani irin kallo bane wannan,
," follow me abunda yace kenan yafara kokarin juyawa, ganin batayi mutsiba yasa yajuya tareda cilla mata wani irin harara," ko bakiji abunda nace bane yafada cikin wata irin murya,
" naji Nisha tace bakinta nabari, juyawa yayi itama tarufa masa baya,
tafiya take ahankali yayinda takejin zuciyar ta kamar zata faso heat dinta, tsabar tsoro,
part disa yanufa yatura kofar yashiga, nan ya tsaya tsakiyar parlourn yana jiran shigowar ta
,
Nisha kuwa tsawa tayi a kofar parlourn takasa shigowa, tsoronta mai zai fada mata, "baza kishigo bane, nisha ta tsinkayi murya AJEEMAL yana tambayar ta, shigowa tayi ahankali tareda sake bude kofar dakyau because in abun yatashi naguduwa ne basetasha w
ahalar bude kofar ba, sede tafita da gudu, close the door and seat down here, yanuna mata saman capet, yana tsaye yana kallonta tamatsu ahankali ta tsuguna inda yanuna mata jikinta se bari yake kanta na sukuye kamar wacce ta aikata ba dai ba,
ganin tasamu
gu tazauna hakan yabashi daman karisuwa bedroom dinsa, still kan Nisha nakasa, har yaje yadawo yasamu kujera nisa da ita yazauna tareda daura kafarsa daya kan daya, yana karewa Nisha kallo wacce kanta ke kasa cikin kakkausar murya yace," ke? cikin hanzari
Nisha tadago takalleshi jiki nabari, hanu yamata almar ta kariso,
ahankali Nisha tashiga jan gwiwarta tana kokarin karisawa, seda ta iso dabda kujaran da yake zaune sannan tagyara zamanta saman capet hadeda sunkuyar da kai domin sauraron abuda zaice,
c
ikin natsuwa yake binta da kallo daga bisani yasa hanu ya dauke black back din dake gefensa yadaura bisa cinyarta yana fadin,"
take this and opened,
ahankali Nisha take bin jakar da kallo, hanu na bari tasa hanu taja zip din jakar tabude makudan kudadene
aciki da alamar kudin bata kasar mu, nigeria bane,
I hope kin gane jakar kudinki? AJEEMAL yafadi yana dubanta, gabantane yafidi tadago tana kallonsa tana son jin karin bayani dan kwata kwata ba abunda yazo mata arai,
girgiza masa kai tashiga yi alamar
aa tana kuma sake kallon jakar dake gabanta,
bana so na tambayi abu amin karya nakanyi hukunci, hukunci kuma mai tsawari , yana fadin haka yakuma yajin gina kansa da jikin kujera, "
doctor fu' ad shiya bani jakar nan kuma ya shedamin yarinyar da take
gdnmu ita takai kudi domin ayiwa mahaifiyar ta aiki, kafin aimata aikin, allah yamata rasuwa,
tambayar da zan miki anan shine, ina kika sami wadannan kudaden, doctor fu'ad ya fada min cewa lokacin aka bukaci kudin ayinin ranar kika kawo, kuma yasheda mu
n kubamasu karfi bane kuma bakuda hanyar samun kudin da akeda bukata,,
Badole bane na bukaci nasan inda kika samu wannan kudaden ba, but yanzu kin kusanci familyna har kinsamu nasaran shiga zuciyar su, bugu da kari kinsa soyayyarki acikin zuciyar dana da
na family,
dan haka bazan zuba ido wani abu yakawo mana shakko acikin family ba,
zan sake tambaya ki karo nabiyu, karkuma kimin karya hakan shi zai baki daman kwanciyar hankali gdn nan,"
so tell me wakika daukarwa kudi,? nina miki alkawari zansa a
mayarwa maishi batareda kowa yajiba, yafa yana kallonta,
Nisha kam tunda yasoma mgn hawaye suka shiga wanke mata fiska, tarasa mai yake mata dadi, tabbas wannan kundin da kamal yabatane ,
to amma Allah yagani bazata iya sanar da AJEEMAL cewa kamal ne ya
bataba, bakiji mai nace bane AJEEMAL yafada atsawace,
cikin hanzari da rudu Nisha tace,"
wlh tallahi ba wanda na daukarwa kudi kuma ni tunda nake banta daukarwa wani kudinsaba bani akayi tafada tana shashshekar kuka,
Gyara zama AJEEMAL yayi tareda fad
in," okay who are given ,? kuma wani aiki kika masa yabaki, cikin hanzari Nisha tadago tana dubansa because takasa fahimtar inda zancensa ya dosa, wani kuka tarushe dashi jin zarginda yakeso yalika mata,
wani guntun tsaki yaja yana fadin," nifa ba kuka
nakiraki kiminba tambayar ki nake kuma amsa nake bukata, ganin bata da alamar amsa tambaya shi, yasashi tsagaitawa yana sauraron kukanda take rerawa,
ganin zasu batawa juna lokaci yasashi cema ta tashi tabashi guri daga ita har jakar kudin nata, jin hak
a yasa Nisha tamike dasauri daga ita har jakar fuuuu tayi waje da gudu tana kuka,
AJEEMAL bin bayanta yayi da wani harara hadeda guntun tsaki gaba daya yasakejin tsanar yarinyar acikin zuciyar sa, kalleta is too young amma tana kokarin bata rayuwar ta ak
an wani dalili,
jin aheel yafado cinyarsa yasashi dawowa daga tunanin da yatafi, dagoshi aheel AJEEMAL yayi yana kallonsa yana fadin," katshi, eh papa, aheel yafada yana duban mahaifin nasa,"
papa mai kayiwa aunty naga tafita tana kuka, AJEEMAL bin y
aro yayi da kallo wato da alamar yaga abunda yafaru kenan, bakomai AJEEMAL yafadi tareda mikewa yamaida aheel kujara ya zaunar dashi, jirani anan bari naje nayi sallah na dawo,
aban garan Nisha kuwa tunda tabar daki tafi waje, tasamu daga gefe talafe tan
a share hawayenta , seda tabbatar bakowa haraba gdn hakan yabata daman shiga parlourn ahankali, duba da cewa bakowa parlourn yasa tazura dagu tayi dakinsu, waje tasamu daga bakin gado tashiga rera kuka mai cin rai, tana tuna kalaman AJMAL dayayi akanta, ja
kar hanunta takalla tana fadin," dole namaidawa da kamal kundinsa , yanzu damuwarta daya, ina zata ajiye Wannan jakar kafin haduwan su da kamal, dan tabbas a deran yau takesun tamai da masa, kuma batada bukatar kowa yasan da kudin har ta maida masa, becaus
e bataso kowa yasan tasan kamal tunkan zuwanta gdn
jin muryoyinsu fadeela da alamun sunshigo parlourn yasa tayi saurin sunkoyawa kasan gado ta tura jakar kudin tareda mikewa tanufi saman bed takwanta ta lumshe ido tamkar mai bacci,
su fadeela suka shigo
bedroom din daya nabin daya suka karisu tareda haura saman suna fadin,"haba wakiup mn, tundazu se bacci kike ko abinci bakiciba,
bude ido nisha tayi ahankali da idonta ya kubura tsabar kukan da tasha, ganin haka yasa reeda tace,"what happened Nisha, nag
a idonki ya kubura kamar wacce kikayi kuka,
ko cikin nakine bai daina ciyoba haryanzu fadeela tafadi tana kallonta cike da tausayawa, mikewa Nisha tayi tazauna tareda kallonsu tana fadin," ciyon cikin nan ya matsamin dayawa, haryanzu bai dena ciyoba,
o
kay to yanzu kitashi kizo muje muci abincin daga bisani sekisha kikara shan magani ki kwanta reeda tafadi tana kallonta,
banjin yunwa bazan iyacin komaiba yanzu, bayadda basuba dan ta bisu suci abincin amma sam taki, ganin