Showing 42001 words to 45000 words out of 65624 words

Chapter 15 - IG AJEEMAL BOOK1 COMPLETE

tareda tare baba mai gadi da maganar yana kuma kallon sa,

Shima AJMAL din kallon mai gadin yake yanason

jin karin bayani, "

Tabbas macece yarinya karama tana sanye cikin hijabi lokacin da tashiga na dan zaga bayine dataga bakowa wajan shine tasidado tashigo, se fitanta nagani.. bai kaiga karisa maganar ba, sukaga IG yamike daga zamar dayayi yakalli doctor

fu'ad yana fadin,"

Check them,

doctor fu'ad kamar jira yake dama, nan da nan yashiga checking dinsu, ya kuma tabbatar wa da IG suna da rai, "

dan matsowa yayi kusa da doctor fu'ad tareda karewa su kamal kallon da kwalbar dake watse saman capet wanda

akayi amfani dashi wajan lahantasu, hankali yafurta,"

A daukeso daga nan asasu cikin mota, cikin hanzari inspector Ahmad tareda doctor fu'ad suka suma tattara su kb baba mai gadi ya taimaka musu suka kutsasu cikin motar kamar yadda IG ya bukata,

Shima

AJMAL din bin bayansu yasuma kokarin yi sekuma ya tsaya yana kallon saman capet inda aka daukesu kamal, hankali ya sunkoya, yasa hanu yadauki wani hadden zuben azurfa, mai kyalkyali da ban shaawa, kallon zuben yashigayi sosae daga bisani yadan sake wata m

urmushi wacce nima bansan tameye bace, sannan yamike tsaye tareda sanya zuben cikin aljuhu yanufi hanyar fita,

Jikin motar ya taddasu doctor fu'ad suna jiransa tareda maigadi daga gefe, seda ya kariso indasuke yakalli baba mai gadi yana fadin,"

agyara

parlourn nan yayi excels arufe shi abunda yafadi kawai yasakai cikin motar yayi mata key, mai gadi dajin haka yanufi geat yabude musu suka fice

*****Nisha***************

Aban garan Nisha kuwa tunda tabar gurinsu kamal tawatsa da gudu tafice daga gdn, bata

zame ko inaba sae gd gab goshin magarib, tundaga nesa ta sallami mai adaidaita tundaga kofar gdn ta tsaya tashiga goge hawayen dake face dinta, gaba daya fiskar yayi jawur dashi, seda tagama kimtsa face din ta, daga bisani takutsa kai cikin gdn, koda shig

anta ciki bakowa umma bata ciki da alama tana bedroom dibta, cikin sanda tasuma tafi domin shiga dakinta, "

Seyanzu,? Nisha taji muryan umma wacce fitowar ta kenan daga daki , hanzarce Nisha tajiyu tana kallon umma cikin sanyin murya tace," eh seyanzu mun

ata fira da salma ban ankaraba ashe magarib tayi, Nisha tafadi tana tsili tsili da ido, "

To seki samu kiyi sallah kizo ga abinci najiranki, to kawai Nisha tace tanu daki dasauri, umma de bin bayan Nisha tayi da kallo ganin yanda gaba daya fiskar ta tasau

ya bayacce tasaniba, kamar akwai wani abunda ke damunta, shiru umma tayi kamar mai nazarin wani abu daga bisani tajuya tanufi kitchen,

Nisha tana shiga daki toilet tanufa tazauna tayi kuka mai isarta tashare hawaye tayi alwala tafito, nan tashin fida sall

ayan tayi sallah tana idarwa tabarke da wani sabon kuka gaba daya abun ya faru yakuma dawo mata,

itakam tashiga uku ina zatakai hakin daukan rai har mutum2 wannan wace kallar kaddarace ta fada mata, lokaci daya akasi ya giftawa rayuwarta, sukuma meye dali

lin su nashiga rayuwarta harsuke kokarin rushe mata gobenta, ?tana tsaka da sheshshekar kukan taji muryan umma,"

Subhanallah meyafaru meyasame ki kike kuka, ,? umma ta tambaya lokacinda ta karisu tasun kuya kusa da Nisha tana tambayar ba asin kukanta, ci

ke da wayancewa Nisha tafada jikin umma tareda sakin wani kukan tana fadin,"

Umma ina matukar kewar abbana inason sashi cikin idona, inason sani wani hali yakeciki, Nisha tafadi nan da nan taji kukan ya hadu mata biyu, kukan kisan kai da kukan rashin abb

a, ba Nisha ba hatta ita kanta umma jitayi gabobinta sunyi sanyi zuciyar ta tayi wani irin rauni hawaye nasonyi zarya saman face dinta, kamar ta tayata suyi kukan tare but

bazata jure ganin diyarta cikin wannan halinba, dan haka tamatse nata kwalan ta dago

nisha tana fadin,"

Ya isa haka karki damu abbanki yana cikin kushin lapia kina misha fatan alkhari da addu'a a duk inda yake allah ya karkatu hankalisa gd, yanzu kitashi muje kici abinci umma tafadi tana mikar da Nisha tsaye suka fice daga dakin,

kwan

a2 da faruwan hakan amma sam Nisha takasa mancewa da abunda yafaru, koda yaushe jira take bincike yayi bincike taji sallaman yan sanda sunzo tafiya da ita, tana zaune tayi jugum adaki tana tunane tunane tajiyu sallama daga bakin door ana kokarin shigowa,

salma ce tafe taja ta tsaya daga bakin kofa tana kallon Nisha dake kallonta da rinannun idanuwanta, cikin hanzari salma takarisa gadon nisha ganin yanda face din ta yakoma da alamar damuwa,

salma nazama ta dafo shoulder Nisha tana kokarin magana setaga

Nisha tafada cinyarta tasake wani kuka mara sauti kasa kasa,"

salma nashiga ukuna na aikata abunda ya dameni, nayi abunda bazan yafewa kainaba

dagota salma tayi tana kallon tasuma tambayar ta,"

Lafiyanki mekike? fada haka keko wani laifine kika aikata

kiketa wadannan zantukan, ? dago ido Nisha tayi tana fadin,"

Kisa nayi mutum harbiyu nan Nisha tazaiyanawa salma tun farkon wakanan lamarin har karshe , yanzu tunani na sun mutu ko suna raye allah masani Nisha tafadi cikin kuka mai tsuma rai,"

suna raiye

basu mutuba kamar yanda kike expecting "

how kinsan abunda yafaru ne,? Nisha tafadi hanzarce tana zazzare ido,"

Eh but naga wautanki cikin lamarin kuma banyi tsammanin akwai wani sabon lamari da zaishigo rayuwarki kibuyeminba, ko danki bukaci idea dag

a gareni amatsayina na kawarki kuma aminiya wacce zamu kashe mubinne tare ba wanda yaji balle yasani why,?

salma tafadi tana kallon Nisha datayi mata zuru da ido cike da mamakin magan ganuta takasa cewa wani abu, kinyi shiru inata surutu bakice komai ba

salma tasake fadi still idonta bakan Nisha ,"

Please bani labarin taya kikasan wannan abun yafaru, Nisha tafadi asukwane, ,"

dan gyara zama salma tayi tana fadin," inba ki manceba mb friend din kamalne , kuma wannan abun da yafaru kanshi nazo muyi magana

, shine makasudin zuwana gdnan,

Nisha share hawayen face din ta tayi hade da gyara zama tana sauraron salma da abunda zatace,"

Mb baya gari baisan mai akecikiba, yakirani yakuma sanar dani abunda yafaru, yasheda min tun bayan faruwan lamarin kamal yakir

ashi cikin tashin hankali da damuwa yakura masa jawabin abunda ya wakana ,

Ba damuwarsa illan dakika masaba, damuwar shi baisan mai ya aikata agarekiba fatan shi Allah yasa ba abunda yashiga tsakaninku ,

duk wannan abubuwan da suka faru babu laifin kam

al, wannan duk shirin kb ne, yayi duk yanda zaiyi dan yacutar dake ta dalilin magan ganu mara dadi da kuma marinshi da kikayi

🌴🌴

IG AJEEMAL

🌴🌴

Story and writing by oum amreesh

( Khaleeseart Raeeys)

Free book

🤗

Godiya mai tarin yawa gamasoya abun al

fahari ina alfa hari daku koda yaushe

🤝

Page28

Kamal yayi iyaka kokarinsa wajan ganin ya tare duk wata hanya da hakan zai kasance

ganin haka yasa kb yayi amfani da kamal wajan cutar dake ta hanyar zuba masa abu cikin abunsha batare da saninsaba duk abu

nda kikaga yafaru time din kamal baisan da kasan cewarsaba,

dan nunfasawa salma tayi kafin tacigaba da fadin," allah sarki yanzu suna can suna amsar magani kamal duk ya gama daburcewa cikin wannan lamari da ya afku, kwata kwata baida masaniyar abunda dan

uwansa ke shiryawa,

gaskiya kb takadarine hmm Allah ya kyauta yacigaba da karemu daga sharrin masu sharri,"

amin Nisha tafurta asanyaye, salma duban Nisha takumayi wacce tayi kalar tausayi se kuma tamai da idonta ga phone dinta dake gefen cinyarta tadau

ka tareda kai hand tadauki dan ma daidaicin phone din nisha,

wani number salma tashiga jerawa Nisha cikin phone dinta sannan tamikawa Nisha wayar tana fadin,"

gashi wannan numbern dakike gani nasanya miki cikin phone numbern kamal ne shiya bukaci da ab

aki because yace inda akwai wani issue daga gareki you can call him dan haka ki barshi cikin wayarki tana gama fadin haka tamike tana fadin,"

To nikam bari nawuce sena jiki tafadi tareda shigewa gaba itama Nisha mikewa tayi tarufa mata baya suka fice, kis

hingide umma take saman kujera wacce tun shigowar salma gurin ta sameta, ganin fitowarsu yasa umma ta mike tana fadin," har anfito

"Eh umma salma tafadi tana washe baki yayinda Nisha ke biye da ita,

" To kigaida gd kice ina gaida ummyn taki,

"Zataji i

nshallah daga haka sukayi sallama nisha itama daga bakin parlourn sukayi sallama tajiyu ta dawo kusa da umma tareda yin matashi da cinyarta tana sauke ajiyar zuciya ahankali jitake zuciyarta fes,.

dan shafo suman kan Nisha umma tayi tana fadin,"

Ina zu

ben da abbanki yasemikine kwana 2 ban ganshi ayazunkiba kin gaji dashine ko yardashi kikayi awani guri dan nasanki da shiririta wani lokacin,

rass nisha taji kirjinta yabuga nan ta sulale tamike daga kwanciyar tashiga kallon yatsun hand dinta sam ko bat

ayi da zuben baya hanuntaba se yanzu da umma ta ankaradda ita "

to ina zuben yashiga kuma ina nayaddashi? Nisha tashiga tambayar kanta cikin zuci, ganin umma ta tsareta da ido yasa Nisha kirkiro murmushi tashiga sosa keya tana fadin,"

Nima bansan wani l

ungun yashigaba tunda natashi abacci ban kalleahiba maybe ya yashiga wani gurin kinsan dama bai kama yatsun hand dina sosaiba, amma dai zan dubashi bata jira taji mai umma zatace ba tawuce fuuu tayi daki tabar umma awajan,

tundaga wannan lokacin nisha ke

neman zuben ta dan zubene mai matukar mahimmanci agareta zuben da abba ya bata lokacin da yasa kafa yabar gdn bai sake waiwayan suba,

batan zuben ba karamin taba zuciyarta yayiba duk lokacin da take tare da zuben jitake tamkar da abba take tare, gashi y

au tawayi gari babu shi atare da ita bata kumasan inda taya dashiba,

aban garan kamal kuwa kullum tsumayin kiran Nisha yake dan atuna ninshi kiranta agareshi tamkar tayafeshini komai ya wuce,

ita kuwa Nisha tun time din da salma tasanya number kamal ci

kin phone dinta batayi tunanin kiraba bata kuma ji alamar zata kiraba har se lokacin da umma ta kwanta rashin lapia sannan tasamu daman kiranshi nanma ba yanda ta iya batada kuma wani zabi because tasan yana da arzikin da zai iya taimaka musu , awannan yan

ayi Nisha ta dangana ga kamal wanda lokacin sukayi ido biyu da nabilah wacce ta daura mata karan tsana duk da batasan dalilin zuwan Nisha wajan kamal,

Atakaicede wannan shine labarin abubuwan da suka faru abaya***********

Parlourn ne yadau shiru tamkar

bakowa, kama daga su fadeela muhaiseen da sukejin abun da yafaru abaya da kuma abunda kb ya aikata, kowa da abunda yake sakawa cikin zuci,

Nabilah kanta kasa tagagara daga kai gaba daya kunyan Nisha da tausayinta sungama mamaye kwanyarta, ta kaicin abund

a dan uwanta kb yayi yagama bata mamaki duk da tasan ba bakon al amari bane agareshi komai akace yayi babu makawa zai aikata, suna tsaka da wannan alhinin sukajiyo sallama ana kokarin shigowa,

dagowa sukayi sukayi dukansu suka tsurawa kofar door din ido

dan ganin mai shigowa, goggo rabi ne tafe tana sanyi cikin lullube fiskarta cike da fara' a ta kariso tsakiyar parlourn

tanabin kowannensu da kallo daga bisani ta tsaida idonta kan nabilah dake ta matsar kwalla, "

oh haryanzu kukan bai kare bane goggo rab

i tafadi tareda matsawa kusa da ita ta dagota tamikar da ita tsaye tana fadin,"

Kukan nan ya isa haka, kukuwa duk taronku nan arasa mai lallashita, barinma kai kamal kana kusa da ita kanaji tanata asarar hawayenta, to kutasu muje Daddy ya dawo yana neman

ku a parlourn sa, tana gama fadin haka ta tusa nabilah agaba kamal da mb tareda muhaiseen suka rufa musu baya jiki amace kamar wayanda aka zarewa laka,

reeda fadeela Nisha anrasa mai kwakwaran mutsi acikinsu, Nisha hawayen idonta tanema tarasa sotake tayi

kuka ko abunda takeji cikin zuciyarta zai ragu but hawayen yaki zuwa balle kukan yabiyo baya, "

kutashi mutafi muje mukwanta , reeda tayi magana cikin karfin hali yayinda tamike taja hanun fadeela da Nisha suka fice ,

parlourn bakowa duk sun hauwa sam

a parlourn Daddy hakan yabasu daman shige bed room dinsu domin shirin bacci, seda kowannensu ya kimatsa yayi night dressed daga bisani sukanemi guri suka kwanta, amma sam bacci yaki zuwa se kwafa suke suna tsake in fadeela tayi se reeda takarba itama se ju

yi suke sun kasa bacci gaba daya haushin kb yagama cikasu jisuke inama ace zasu ganshi yanzu se sun hadu sunmasa dukan da se yagagara tashi, duk da sunsan sangarcewa irin tashi mom dinsa tagama san gartashi but basusan abun yakai hakaba yana kokarin lalata

yayan wadan su da kuma son daura yayansu kan turban da bai daceba,

Nisha shiru tayi ta lumshe ido kamar mai bacci duk tanajin yanda su reeda suke juyi sun kasa bacci saboda damuwar dan uwansu,

itama bacci yaki daukarta gaba daya tausayin kamal da kau

narsa suna taba zuciyarta , kwata kwata batasan da kaunar da kamal yake mataba se yau da labari yasa tasani , to amma yanzu haryanzu yanajin sonta cikin zuciyarsa kamar yadda yafadi abaya ko kuwa yashafeta cikin heart dinsa yanzu Nisha tashiga tambayar kan

ta

🌴🌴

IG AJEEMAL

🌴🌴

Story and writing by oum amreesh

❤

️

(Khaleeseart Raeeys)

Free book

🤗

to all my lovely fans

Page29_30

Duk da tasan abaya tasawa zuciyarta babu wani tunanin akan so ko soyayya cikin rayuwarta amma ko yanzu kamal ya ga

batar da kaunarsa agareta zata amince dashi batare da wani jayayyaba,

saide yanzu tasan hakan ba mai kasan cewa bane because yanzu yana da mata kuma tasan sonda nabilah keyiwa kamal akwana atashi zai manta da wani sonta da yatabayi gashi yanzu zuwa gobem

a wata kila basa kasar se yanda tayi dashi,

da wadannan tunane tunanen bacci barawo yayi awun gaba da ita suma su fadeela tuni bacci yacinye idanunsu,

Abangaransu kamal da nabilah sun tattara parlourn Daddy nasiha tayi nisa ammi hajja mama goggo rabi g

efe muhaiseen da mb kowa yana tofa albarkacin bakinsa, daga karshe daddy yakalli kamal yana fadin,"

gobe tafiyar taku ko an daga?

dan dagowa kamal yayi yana kallon daddy nasu fiska bayabo ba fallasa yace,"

No tomorrow inshallah, because akwai wani wasa

da zamuyi cikin satin,

haba mutumin basusan kai sabon ango bane yau aka daura maka aure ba daga kafane muhaiseen yafadi yana kallon kamal cike da zolaya, ,"

ba daga kafa malam su ina ruwansu yaje yabuga wasa kawai shine magana mb yafadi yana dariya,

d

ariyarsu muhaiseen suka shiga masa suna tsukanarshi shikuwa kamal kallonsu yake yana hararansu yana cizon lips, "

to allah de yaba da saa yakuma baku zaman lapia yasa albarka cikin auran ku, muyiwa annabi salati,

daga nan aka shiga rufe zama da addu'a

daga bisani kowa yamike yanufi turakarsa, goggo rabi da kanta tamaida nabilah dakinta inda tadauketa dazu,

Kamal kuwa suna waje yaraka abokinsa mb tareda muhaiseen dan shima ba agdnsu yasaukaba hotel yakama dan ba wani dadewa zaiyiba bikin kamalne yakawos

hi yanada aiyuka da yawa agabanshi, seda yarakosu kowannensu yashiga mota mai gadi ya bude musu geat suka fice sannan kamal yajuya yanufi part dinsa,

yana shiga a parlour ya tarar da nabilah bisa kujera ta takure seda ya iso tsakiyar parlourn yakallita y

ana fadin,"

kitashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah, dan dago kai tayi ta kalleshi time din har ya juya baya yanufi toilet din dake parlourn danufin alwala ganin haka yasa nabilah mikewa jiki bakwari tanufi cikin bedroom, direct tayi toilet tayiyo alw

ala ta dauko musu sallaya tayiyo parlour ,

atsaye tasameshi yana gyara hannun rigarshi da ya tattare wajan alwala,tana karisowa tashin fida masa sallayan daga bisani tayi baya ta shin fida nata, nan yashige gaba suka tada sallah,

bayan sun idar sun dan

dade awajan suna addu'a daga bisani suka mike nabilah ta ninke sallayan tamayar bedroom ta dawo ta zauna, "

ba zama zayiba kitashi kidauko wancan ledar kamal yafadi yana kallon nabilah yana mata nuni da ido inda ledar take , ahankali tamike tanufi dinin

g table inda ta hago ledar ta dauka daga bisani tadawo ta ajiye saman table din parlourn ta nemigu tazauna, "

kibude kici mna kamal yafadi yanadaga kishingide daga saman sofa yana latsa wayar hanunsa, "

Kai kumafa,? Nabilah ta tambaya tana kallonsa

"

Akoshe nake abunda kawai yace kenan yaci gaba da abunda ke gabansa, shiru nabilah tayi tana kallonsa daga bisani ta dauke kai daga kansa tasauke kan ledar tashiga budeta, ledodine guda biyu aka sasu cikin leda daya shiyasa tun daukowa datayi taji ledar da

nauyi,

chicken roasted fish se pack din irish guda biyu daya ledar kuma yoghurt kayan shaye shaye na drinks d

tareda kayan marmari bada wani bata lokaciba tasuma ci dan kuwa yunwane atare da ita,

tana tsaka daci tsulum taga ya mike yana kokarin nufa be

droom ,"

indan kin kammala kishigo ciki

to nabilah tafadi baki na fari, daga haka yajuya yashige ciki,

tana kammala wa kamar yanda ya umarceta ta tashi tanufi toilet ta wanko hand dinta tare da bakinta sannan tanufi bedroom din

akwance tasameshi ti

me din harya sauya kayan jikinsa zuwa farar jallabiya face dinsa na kallon sama ya lullube jikinsa da blanket idonsa alumshe kamar mai bacci, tsayawa tayi kikam kamar wacce aka dasa agun tana kallonsa, "

kinemi gu kiwanta mana kintsaya, kamal yafadi yana

kallon ta, ahankali tamatso jikin gadon tasuma kokarin hawa,"

Waited! kamal yafadi yana kallon kayan jikin nabilah wani tsadeden les mai nauyi ga kuma lullube bisa kanta, "

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login