Showing 63001 words to 66000 words out of 73766 words

Chapter 22 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

37

hakan yasa sadiq tashi daka bacci a razane shima kuka yasa saboda razanan da yayi.

Dukanta yake da belt tana zagaye daki a guje tine ya fincikota hade da damgar wuyanta yana fadin ne ubanki zanci har idan kikace zaki kawumin iskanci karasa maganan y

ai da hankadata gado yana fadin maza kicire kayan jikin ki kimin abinda nasaki.

A kwance take amma jiri ne ke dibanta ciwan kai da takeji ba'a magana yanzu danko tamkar kanta zai rabe biyu.

Hawuwa gadon yai yana fadin dan kinga ina binki a hankal

i tona daina daga miki kafa yar iska kawai, mari ya zabga mata wanda saida tasaki kaaaara

Zanga wanda yafi taurin kai tsakanin nida ke har idan bazakimun abinda nace ba to nikuma bazan gaji da dukan kiba, kuka sossai sadiq yakeyi kamar zai shide amma

kota kanshi Alhaji shehu bebi ba.

Tashi yai yacigaba da zabga mata belt kota ina yake dukanta kuka take da karfi tana fadin kayi hakuri zanyi yanda kace wallahi zanyi karka kasheni

Ba shiri nabeela ta tubi kayan jikinta... Jikinta na kyarma hawaye

da majina dukya wanke fuskarta ta kwanta kana ta bude kafa cikin kuka tace zu kayi abinda zakayi kayi kagama inaso na lalashi yarona.

Cikin nuna isa yace nafada miki ke nakeso kihau kaina kor?

Kuka tasa sanan tace wallahi bazan iyaba ba karfi a

jikina bazan iyaba, bazaki iyaba?

Kina da taurin kai yau zanga wanda yafi wani kafiya tsakanin nida ke karasa maganan yai da zafga mata belt a jiki kara ta saki saboda ya

shigeta gashi ba kaya a jikinta harta mai gadi saida ya tausaya wa nabeela dukda akw

ai tazara a tsakanin inda yake zama da dakin nabeela amma yana jiyu kukanta da yake yaje bama flowers ruwa.

Gani da nabeela tayi idan bata kwaci ganta ba kasheta zaiyi hakan yasa ta dauki babban kwalban humra wanda ke aje gaban madubinta a goshi ta kw

ada mishi aiko sai jini yafara zuba dafe gurin yai cikin azaba yana fadin kasheni zakiyi?

Jikinta ba kwari dan jiri take gani ta nufi gurin sadiq daukarshi tayi sanan ta dawu tasa kaya a jikinta game da goya sadiq hijab tasa sanan tanufi gurin kofa

Alhaji shehu na dafe da goshin shi jini na fita harta bude kofa tasa kafa daya a waje taji motsin shi ta bayanta juyuwan daza tayi kwalba ce ya buga mata a goshi yana fadin saidai muyi mutuwan kasko masiyaciya dukda azaban da takeji ga jiri dake dibanta

a guje tafita daka dakin jini nazuba a goshinta.

Mai gadi, mai gadi, mai gadi budemin gate abinda kenan nabeela keciwa yanda mai gadi yaganta ba karamin tausaya mata yayi ba, danko jini duk ya bata mata hijab a hanzarce taja mota tafita a gidan sadiq

kowa har izuwa wanan lokacin be daina kuka ba

Allah ne kawai yakai nabeela gida lafiya dan bata gani hanya da kyau driving kawai takeyi koda me gadi ya bude mata gate danna kan motar ta tayi cikin gidanso batai packing motar a inda yakamata ba tafito

cikin sauri sadiq rige a hannunta.

Bata kaiga shiga jikin gida ba jiri ya debeta ta fadi a gurin. Cikin tashin hankali mai gadi yasa hannu yadau sadiq wanda tare suka fadin da nabeela, kallonta yakeyi yana fadin accident tayi hala kafin ta karasu gid

a barin shiga gida nasanar da iyayanta.

_Kuye hakuri da wanan ba yawa da ace banyi typing ba gwara ayi koba yawa nayi busy ne kwana biyu but next page zan muku mai yawa karku damu

🀝🏻

_

Keep following me i need more and more comments read and sh

are

😘😘😘

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

*

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

_Wattpad

πŸ‘‰πŸ»

Fatimamuneera001_

πŸ…Ώ

73-74

Cikin sauri ya fada parlor ko sallama babu sadiq sai kuka y

ake... Mummy ta mige game da amsan sadiq a hannunshi tare daciwa nabeela tazu kenan

Hajiya gatacan a haraban gida ta fadi kamar tayi hatsari kafin ta karaso... Har rige'rigen fita ake tsakanin mummy da daddy ton kafin suga nabeela hankalinso yatashi,

kuka mummy tasa tana fadin Alhaji kalla fuskarta duk jini innalillahi wa'ina ilaihi raji'un.

Daddy ne yadauketa yasata a mota sanan ya kalla mummy yace dauko mayafinki ki kibar sadiq a hannun Amal.

Koda sukaje asibiti nabeela ta farka amma saboda

allurai da sukai mata saita kuma bacci, daka mummy har daddy suna zaune kusa daita basu matsa koina ba dan gani suke kamar zasu dawu ace muso ta mutu

Gani da da daddy yai mummy tashiga damuwa sossai sai yaji tausayinta dukya kamashi dafa shoulder mum

my yai yana fadin ki kwanta da hankalinki dan siririn hawayeni yafito daka idon mummy kana tace Alhaji ka dube jikinta fa karasa maganan tai da daga hannun nabeela tana fadin kalla shatan bulala kalla wuyanta, kalla gefen fuskarta dukta ba fara bace amma s

aida jikinta yai rodu rodu alamun duka.

Mummy bata karasa rufe bakiga nabeela ta bude ido dasauri ta matsa kusa daita tana mata sannu

Mummy ina sadiq?

Abinda kenan nabeela tace

Daddy ne yace yana gida hannun Amal

Mummy ce ta rige hannun na

beela tare daciwa Autan mummy accident kikayi a hanyar ki ta zuwa gida?

Hawayeni suka zuba a idon nabeela batasan lokacin da bakinta yafurta miji nane yamin haka harda duka.

Atare daddy da mummy suka furta shehu dinne yai miki haka?

Tine daddy y

afara masifa ke daya kwal na mallaka a duniya shine yake kokarin kasheki to wallahi bazan yarda ba sainayi Shari'a dashi ko yanzu ba kyaleshi zanyiba

Tine mummy tashiga tsine ma shehu saida suka zageshi sanan mummy tace me kikai mishi?

Har yake kokar

in kasheki?

Cikin kuka da tausaya makai nabeela tace mummy ciwa yai saina zubar da ciki bayason haihuwa yaro daya ya isheni rayuwan dunuiya nikuma na dage akan bazan zubarba inason abuna, shikenan ya dauki tsana ya dauramin sai duka da zagi tsakanina

dashi karasa maganan tai da fashiwa da kuka tana fadin mummy wallahi na gaji dakyar nasha da saidai kuji na mutu ba karamin duka yaimin ba dazan nuna muku gadan bayana saikun tausayamin yayi kaca kaca da shaidan bulala.

Lalashinta suka shigayi mummy c

e tace amma kema baki da hankali nabeela dukda irin bakar wahalan da kikesha shine kika gwadige kika zauna kikai shiru da bakinki.

Nabeela nafita daka gidan shima Alhaji shehu yasa kaya yafito goshin'shi nazubar da jini, kallon mugu mara imani mai gad

i yake mishi gani da mai gadi yai goshin shi nafitar da jini sai yaji dadi a zuciyarshi yafurta aigwara da itama tai maka haka kullum kaita dukan yar mutane.

Mahaifin nabeela koto yasu yakai karan Alhaji shehu amma Allah ya taimakeshi dan be bari an k

wana ba, a daran ranan ya biyuta gidanso.

Daka mummy har daddy sun wankeshi tas da baqaqen magana inda sai yaji dukya raina kanshi dan beye zatan nabeela tasanar dasu ba saboda sauda dama takanzu gida idan haka ta hadasu amma bata sanar da iyayanta.

Hakuri yashiga basu nan daddy ya nuna mishi ai hakuri ta kare... kawai yabama nabeela takardan saki dan bazata kuma gidanshiba karda a waye gari aga ya kasheta, mummy ce takira nabeela

Da takarda ta biro tasauko kasa, daddy ne yace nabeela kin ami

nce zaki kuma gidanshi

Gurin shehu tanufa hade da migashi takarda da biro tana fadin maza ka rubutamin saki anan nida kai har abada gaba daya zaman gidanka yafita raina nalura baka da imani tsaf zaka iya kasheni dan taka bukatar.

Wani gume yaji yana

karyu mishi dukda sanyin AC tabbas yana son nabeela bazai iya rabuwa daita ba

Kasa yai da murya yana fadin dan'Allah kiye hakuri wallahi nagane kuskure na Allah inason matata bazan iya sakin taba.

Magiya yashiga musu yana bada hakuri duk yanda su

kai dashi akan yabata takardanta amma haka ya gagara.

Ita kowa nabeela har zuciyarta zaman gidanshi yafita ranta gwara ta nime saki kafin ya kasheta ta hakura da auren, tonda yakuma gida yakasa samun sukuni sai text yake mata naban hakuri akan bazai s

ake daukan taba ko zaginta yadaina sanan ya amince ta haihu zai bata kulawan daya dace

Gani da yayi bata mishi reply hakan yasa ya dafe kanshi yana fadin aina shiga uku idan nabeela ta kufcemin yarinya mai dadi cakwai cakwai tamkar zuma.

Nabeela

na kwance wayarta ta shiga ringing salma ce ke kiranta

Hello salma

Naam mara mutunci kwana biyu shiru kinyi likimo

Hmm kedai bari kawai matsala ce ta kunnomin kai bani da kwanciyar hankali amma yanzu Alhamdulillah

Hmm Kawata nima shawara nazu nima

wajanki aure mijina zaikara a flat dina matar zata zauna gadona dake dakinshi za'a fitar asa nata kiji wata magana tare zamu dinga sharing kitchen da parlor kuma duk kaya'nane a ciki babu tsinke nata.

Ashar nabeela tasaki tare da fadin lallai kekuma

kika yarda?

Lallai ai wallahi karki yarda ki tada masifa kice ya dakata da auren harsai yagama gyaran inda zata zauna, ne abun mamaki yake bani ko shekara biyu bakiyi ba amma zai miki kishiya anya kowa kina kula da kanki salma?

Yar dariya mai sauti s

alma tayi kana tace nabeela kenan ai matsalan ba dakanan take ba, kinsan kowa likita yace da wuya mahaifata ta dauki ciki sakamakon magungunan hana daukan ciki danai amfani dasu a baya... Nan salma tashiga bama nabeela labarin duk abinda yafaru

Ai wat

a nutsuwa ce tasaukan wa nabeela kasa furta komai tayi harsai da salma tace kinajina kowa

Hmmm salma ina jinki wato farouk ya rasu lallai duniya ba matabata bace ummusalma kinga yanda rayuwa ta juya mana baya kor?

Kinga masifan da muke fuskanta kor?

Babu abinda muka nima muka rasa daka gurin iyayan'mu amma hangen nisa da rashin godiyan Allah yasa muka bata rayuwarmu, muka dauki duniya da fadi sai yanzu nayarda da akeciwa duniya makaranta ce salma wallahi na tausaya miki kuma na tausaya ma kaina tsaka

nin nida ke bansan wanda yafi ganin masifa ba

Amma Alhamdulillah mugode ma Allah dan namu yazu da sauki room mate dinmu kareema Hiv ne daita ta kwanta asibiti Hafsa ce ke zaune daita na shiga bayi dauro alwala saboda naga la'asar tayi sai Hafsa ta shi

go batasan ina bayi ba naji tana ciwa ki kwantar da hankalinki kareema ba a kanki aka fara cutar Hiv ba, yanzu HIV bawata ciwu bane wanda zaki daga hankali ga cututtuka nan masu saurin kashe mutum lokaci daya har idan kinsan yanda zaki kula da kanki ba wan

da zaice kina da cutar karda ki manta nina ina dashi fa

Sallati salma tasa tana fadin HIV tafdi jam ita kowa kareema rayuwarta tazu karshe Allah mungode maka

Nabeela ce tace atoh nima abinda kenan nace mugodema Allah and then kiye hakuri salma ka

rda ki daga hankalinki akan maganar auren kiye hakuri kizauna lafiya da mijinki tonda yanzu Allah ya karkato hankalinshi kanki baya miki wulakanci koda Amaryan tashigo dan'Allah kizauna lafiya

Ki godema Allah salma ko ada mijinki baya dukanki nikam na

zama tanti tamkar jaka nake a gurinshi, jikina duk shaidan bulala ne nan nabeela tashiga bama salma labarin halin da take ciki dakuma abinda Alhaji shehu yai mata inda yanzu zaman gidanshi yafita zuciyarta gaba daya.

Salma ce tace lallai kinyi kokari

nikam bazan iyaba wallahi duk kaunan da nake maka dason zaman aure bazan juri duka ba ina dalili.

Amma ke banza ce dahar kika zauna yana dukanki What kind of bankruptcy of mentality is this? Is he the only man in the earth? Why must you reduce youserl

f to zero level because you what to be with him nabeela? It's

incredible i can't believe it idan akacemin kin zauna namiji ya maidaki tamkar jaka kullum cikin dukan'ki yake zance karyani

Amma shehu bashi da mutunci bashi da imani wallahi karki yarda k

i kuma sai kiga Allah yabaki wanda yafishi nabeela ce tace sossai kowa kuma kinga na tabbata bazan samu matsala ba wai kar miji yace niba virgin bace yariga da yasan bazawara ya aura kinga asirina rufe ruf

Salma sauda dama idan nayi tunanin komawa gid

a saina danna zuciya ta nazauna dan komai wuya dakin mijina yafi zaman gida amma a wanan karon na hakura

Shegiya karma ki hakura ki kuma mana ya kasheki karasa maganan tai daciwa ya labarin Muneera nasan kuna haduwa a school.

Mtsssschew tana nan

aiyanzu yanda kikasan bamusan juna ba kowa harkan gabanshi yakeyi abinda munkusa rabuwa karshen shekara zamu gama fa but nizan dawu English tabani c.o

Salma ce tace Allah ya taimaka nabeela bansan inda zansa kaina ba inaso nacigaba da karatu amma ba d

ama

Nabeela ce tace mezai hana kinime transfer

Eh kumafa hakane ina ganin idan a kaduna ne zai barni nacigaba but kina ganin zasu bani transfer kinsan semeter biyu nai deferring yakamata ace nadawu yanzu

Nabeela ce tace a first semester muke yanzu h

ar idan kina da hanya zasu baki transfer but bazaiyu kisa kd ba saboda KASU state university ne saidai ABU zaria zanyiwa daddy magana yana da hanya zai taimaka miki kisamu transfer din ko 2level suka baki sun taimaka miki but kifara sanar da mijinki tukunn

a

A haka salma da nabeela sukai sallama

Daddy ne ya sake kiran mijin nabeela akan yabata takardanta idan ba haka ba zaikai karanshi koto nan yashiga bama daddy hakuri yana fadin wallahi yanason matarshi yayi alkawari bazai sake dukan taba har ida

n yasake dukanta ya yarda a raba auren yanda Alhaji shehu ya tubur'bure yana bawa daddy hakuri hakan yasa daddy daga mishi kafa tare da mishi kasheji idan ya kuskura yasake dukan nabeela koto zata rabasu bazaiyu ya maida mishi yarinya jaka ba.

Kiran n

abeela daddy yayi sanan yashiga lalashinta tare da nuna mata mijinta yai ladama tayi hakuri takuma dakinta idan yasake dukanta ta dawu gida zasu dauki tsa'tsauran mataki nan sukaita bata baki akan takuma

Dafarko ta bijire ta nuna sam'sam bazata kuma b

a dakyar suka shawu kanta harta amince.

Ranan da nabeela zata kuma da kanshi yazu daukarta sai harara take watsa mishi harda kukanta kafin tafito sutafi danciwa tai tafasa komawa dan hango bakar azaban da tasha a gidan take nan mummy ta lalasheta kana

ta rakata har mota

Ko a mota sai hakuri yake bata saida yabiya daita wani store yai mata siyayya mai yawa sanan suka wuce gida.... Horn yakeyi koda mai gadi ya bude gate din nabeela yagani a gaban mota.

Mamakine yacika zuciyan mai gadi a fili ya

furta wanan aure kamar auren zo6e duk irin muguntar da yake mata saida ta dawu lallai

Kuka take sai lalashinta yake yana bata hakuri tana sake fashiwa da kuka, rungumeta yai a jikinshi yana fadin Muneera kiye hakuri kidaina kuka kinji ai zamunayin way

a dakuma video call karki damu

Cikin shagwaba tace five month fa herty haba, haba herty bazan jure ba. Qalbe kiye hakuri kinji kinsan yanayin aikina babu yanda zanyi nima bason tafiyan nake ba

Bata fuska tasakeyi sanan tace Egypt fa suka turaka z

akaje ka hadu da kya'wawan mata ne gaskiya ban yarda ba, tallafu fuskarta yayi yana fadin ki kwantar da hankalinki qalbe babu wata mace data isa ta dauki hankalina ina da kamarki a gida ai babu mace data isa ta dauki hankalina.

Taji abinda ya fada amm

a saita nuna mishi kamar batajiba haka Muneera take a nata tsarin ba koda yaushe zaki nuna damuwarki akan namiji ba, shafa cikinta tai tana fadin kasan dai unborn baby zaiyi missing dinka ko?

Daga rigarta yai kana yayi kissing cikinta yana fadin kafin

nadawu nasan unborn yai girma zanso ganin'ki da ciki qalbe nasan ba karamin kyau zai miki ba

Murmushi sukayi gaba dayanso sanan yashiga kissing dinta.....

Yau aka daura auren najib da amaryan'shi mai suna khadija, an kawu amarya inda kawayanta b

asu kwana ba. Bayan tafiyarso a parlor najib ya tarasu yayinda yai musu nasiha akan suzauna lafiya

Khadija inaso kidauki salma tamkar yaruwa take a gareki bawai dan bana sonta bane na aureki kokuma ta gazamin tawani gurin inason matata sossai danAllah

kuzauna lafiya

Salma ga khadija ki rigeta da zuciya daya, cikin yanga dajan aji salma tace amarya sannu da zuwa karki damu nidai bani da matsala idan kinga ansamu matsala daka wajan kine. Allah ta hada kanmu yakuma bama mijinmu ikonyin adalci a tsaka

nin'mu

Ita kowa khadija sai kallon salma take ta cikin mayafi tasha makeup ga lalle tamkar itace Amaryan ga yanga da takeyi yayinda take magana hmmm lallai wanan matar yar harkace dole nima na tashi tsaye

Najib yaji dadin addu'a da salma tayi nan

ya rufe taron da addu'a inda salma takuma dakinta shida amarya suka nufi dakinshi

Ita kowa salma kayan jikinta tacire hade da shiga wanka koda tafito shirin bacci tayi amma zuciyarta a dagule take kokari take tana danne kishinta kawai.

Harta kwa

nta saita jiyu kukan amarya dasauri ta tashi tabude kofarta a hankali yanda bazasuji karaba daidai kofar dakin najib takasa kunnenta da yake dakinshi na kallon nata.

Kukan amarya takeji tana fadin waiyo Allah akwai zafi yaya dan'Allah kabarni nashiga

uku waiyo Allah na, muryan najib taji yanata sambatu da alama zumar tamishi dadi wasu hawayene suka zubo a idon salma a fili tafurta yasameta a budurwa kenan?

Daki salma takuma hade da kwanciya amma ta gagara bacci saboda haryanzu tana jiyu sautin kuk

an khadija

Alwala ta daura sanan tafara salla ko zuciyarta zata mata sanyi, yanda taga rana haka taga dare, tana iddar da sallan Asuba bacci mai nauyi ya dauketa.

Najib kowa salla ya kwana yanayi yanama Allah godiya yasamu khadija a budurwa ton a

daran jiya yaji sonta da kaunarta ya ninka wanda yake mata ada, shida kanshi yasata a ruwan zafi yai mata wanka sanan ya dawu yacanza bedsheet ya shimfida wani

Zazzabi ne ya rufeta dakin salma yanufa yaci sa'a a bude kofar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login