Showing 15001 words to 18000 words out of 73766 words

Chapter 6 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

36

kuka kinga dole zuciyata tabane cikine dake

Kwanciya Muneera tayi a kujeran hade daciwa salma kenan bazaki taba fahimta taba abar maganan dan'Allah(Muneera wata irin mut

um ce da bata da yarda a rayuwanta yana dawuya ta yarda da mutum, zata zaune dake ku shaqo sossai amma saikiga bata yarda dakeba)

Washegari ton kafin so nabeelah sutashi a bacci Muneera ta tashi tai wanka dawuri abaya ne a jikinta sai veil dinshi data y

afa a kanta babu kwalliya a fuskar ko powder batasaba, hannu tasa ta tashe nabeelah

a hankali nabeelah tabude idonta tana fadin menine wai?

Kitashi fita zanyi idan nafita ki kulle kofar, saukowa nabeelah tai daka gado tana fadin ina zakije ko bakwai da

rabi bataiba

Asibiti zanje

kinci abinci kowa?

eh nasha tea

ok

har waje ta raka Muneera

Muneera bata tsaya akoina ba sai awane private hospital, gurin wata nurse tanufa(sadiya, friend din yayarta ce)

Bayan sungaisa ta kalla sadiya tace anty sa

diya wane taimako nakeso kimin amma dan'Allah karki fadawa maryam nazu(maryam senior sister Muneera ce)

to Muneera ina sauraranki

so nake ayi checking dina aduba koina dauke da ciki

😳😳😳

Zaro ido waje sadiya tayi sanan tace ciki kuma?

Muneera mez

ai hadaki da ciki kina budurwa yan mata?

Hawayene yazuba a idon Muneera sanan tace anty sadiya karda kiye munmunan tinani akaina wata uku zuwa hudu dasuka wuce andauramin aure da dan'uwana amma saidai auren sirri ne babu wanda yasane bayan mu kalilan, n

an Muneera ta kwashe duk abinda yake faruwa tsakaninta da mansur ta fadama sadiya.

Shiru sadiya tayi tana sauraran Muneera tausayinta ya kamata dan yanda taga tana kuka tana fadin ita ta shiga uku mezataciwa iyayanta

πŸ™†πŸ»

‍♀

Dafa kafadan Muneera tayi t

ace kema kinyi ganganci aiba'a yarda da namiji haka dukda mijinkine, kuma bekamata ya shigeki kai tsayeba batare dawane kariyan hana daukan cikiba, meye amfanin haka yanzu?

Kinga kafin shekara dayan dazai dawu kin aje mishi yaro ko yarinya sai ayi event

s din biki kin haihu, yaran yanzu bakwajin magana ko kadan, dakin yarda kintare a dakinki aiduk haka bata faruwaba, kuka Muneera tasake fashiwa dashi da taji sadiya naciwa kafin yadawu ta aje mishi yaro ko yarinya, yanzu dai ba kuka zakiyiba tashi zakiyi n

akaiki ayimiki test din dasuka dace.

kusan awa daya da rabi Muneera na zaune ta duka tagumi tana jiran sadiya, aiko saigata tashigo hannunta rige da leda da alama magunguna ne a ciki, janyo kujeran kusa da Muneera tayi tazauna itama Muneera sake matsowa

kusa daita tayi harsai da sadiya tayi dariya saboda yanda ta matso kamar zata shige jikinta.

Anty sadiya ya ake ciki?

murmushi sadiya tayi sanan tace ki kwantar da hankalinki, da farkodai bakida da lafiya akwai maleria a tattare dake ga wayanan allura

n dakuma magani, yanzu za'ai miki allura biyu sauran kuma zaki dinga zuwa kina amsa har a gama

To anty sadiya naji niba wanan ba ya maganar cikin?

Muneera hakuri zakiyifa danko kina dauke da ciki, hannu ta daura akai tana fadin waiyo Allah nah nashiga

ukuuuuuu

ne Muneera, karama dane inazan iya haihuwa(Muneera na bala'in tsoran haihuwa hhhhh)

Mezance wa iyayena wane irin kallo duniya zataimin?

Wazai fuskanceni?

da gidanmu nake zaune na tabbata haka bazata faruba, sharrin *ZAMAN HOSTEL* kenan

a s

anadin zaman hostel haka yafaru dane

Ita kowa sadiya duk surutanan da Muneera keyi dariya ta bata, danko dariya takeyi sossai, dakyar ta tsayar da dariyan sanan tace haba muneera menine haka?

karki tara mana jama'a mana, aiba kanki aka fara irin hakaba

kuma dai naga cikin ba shege bane da ubanshi.

Hannun sadiya ta rige tana fadin anty sadiya kitaimakene na zubar da cikinan wallahi tsoran haihuwa nake banda hakama abun kunya zaizama

πŸ™‰πŸ™‰

wai Muneera gaskiya bazan iya taimaka mikiba gurin kisan dan

sunnah ba shegeba keee koda shegene be halatta a zubarba

Hawayene ya zubo a idonta jakarta tadauka tana fadin anty sadiya nagode kwarai dagaske amma dan'Allah maganar nan tazama sirri tsakanina dake, tana karasa maganan tafice

Hhhhhhhhhhhhhh

Hhhhhhhh

hhhhhh

Dariya sadiya takeyi sossai tana fadin yar banza wato miji dadi kor

Street gida Muneera tawuce(Ba gidan iyayanta gidan baba bello mariginta)

A machine tasauka bayan tabiyashi kudinshi tashiga cikin gidan, baba bello ta tarar a tsakar gida yana

alwala

Ahhhh muneera kece?

Eh baba ina wune

Lafiyalau ya karatu?

lafiyaqalau dakinta tashiga, waje tafito tai alwala sanan takuma tai sallah, bayan ta iddar da sallah ta dade akan dadduma kuka takeyi sossai tana tunanin meyakamata tayi?

Wane hanya

zatabi ta zubar da cikin

Muneera, Muneera.

daka waje taji inna talatu na kiranta sai yanzu tatina bata shiga ta gaishetaba

Naaaaam

tashi tayi tafita waje, inna ina wune

lafiya qalau meyafaru kika dawu?

Babu komai kawai dai nazu gidane nayi kwana2

banjin dadin jikina

Allah sarki yakamata a kaiki asibi hala maleria ne, dasauri tafito da ido waje sanan tace ai na.je. asibiti dakanan nake yanzuma

Sunbaki magani?

saida inna tai maganan magani sanan Muneera tatina da bata dauka magungunan da sadiy

a tabata ba, juyawa tayi takuma daki tana fadin sunbane magani

To Allah ya sauki idan kingama shan na asibiti saina dafa miki na hausa.

Wunin ranan Muneera a daki tawune alwala kefitar daita waje kawai, dukta tattara hankalinta da tuninta a yanda zat

a zubar da cikin amma kwata'kwata batasan yanda zataiba.

Wayarta tadauka danta hau facebook salma tagani tana kiranta, dauka tayi

Alo Muneera kina inane?

ina gida salma

ya jiki?

Alhamdulillah naji sauki

me sukace yake damunki?

Maleria ce

Shikuma

period din dabakiyiba pha?

Infection ne

wane gida kike gidanko na asali kona federal lowcost?

federal lowcost

amma.......

salma bata karasaba Muneera ta katseta daciwa dan'Allah yaisa haka tambayoyinki sunyi yawa haba salma

Uhmmmm shikenan Muneera sa

i anjima

Suna gama waya da salma tahau facebook, wane group tashiga wanda yake da suna SIRRIN'MU MATA

Post kala'kala tafaracin karo daso, nan taci karo dawane post wanda wata takeciwa

*Please sisters kutaimakamin da maganin zubar da ciki na gargajiy

a banda na asibiti, banda maganan banza idan kinsan baki da amsata kiwuce karki zagene*

Nan Muneera tashiga taita karanta comments dinso anan taga hanyoyi kala'kala wanda mace zata iya zubar da ciki, masu zagin wace tai posting din suna zaginta, masu ma

ta wa'azi sunayi, itadai Muneera takarda da biro ta dauko ta rubuce wanda taga zata iyayi, kashe Data dinta tayi sanan tasa hijab game da daukar wallet dinta dantaje kasuwan dake kusa dasu tasiyo kayan bukata

Tana fita inna talatu ta tsayar daita daciwa

ina zakije Muneera?

turus ta tsaya cikin inda inda tace kasuwa zanje, wane irin kasuwa karfe biyar na yamma yanzu, mezaki siyo keda bakida lafiya

Dafa kanta tayi a hankali tafurta oh Allah na copsa

🀦🏼

‍♀

Ke nake saurare Muneera, uhmmm inna ba kasuwa

nake nufiba, ina nufi zanje na amsa allura. Kallonta inna take daka sama har kasa sanan tace ina ledan alluran?

yanaganki kamar a rikice?

Kamar bakida gaskiya ton dazu nalura da haka yanayin walwalanki ya garanta.

Kokari Muneera tayi ta daidaita nuts

uwarta sanan tace inna wane irin rashin gaskiya kuma? kawai dai banjin dadin jikinane shiyasa kikaga walwalata ta garanta, alluran kuma tana asibiti acan nabar muso karasa maganan tai daciwa nina tafi saina dawu

zaune suke suna hira nabeelah da salma ha

rda kareema itama tazu gidanso nabeelah itada kawarta hafsa, waya kareema tagamayi aje wayar tai a gefe sanan ta kalla hafsa tace kawata wanan huton aina zakiyi?

Juya idonta hafsa tayi sanan tace Dubai nake tinane amma ban tabbatar ba dan Boo din nawa y

anamin yawu da hankali, salma ce ta kalla nabeelah kashe ma juna ido sukayi sanan sukacigaba da sauraran hiran kareema da kawarta.

Allah sarki kawata kibishi a hankali dai, nima ina tunanin dubai din zanje, dan sugar daddy na yace zamuyi tafiya tare

sa

lma ce tace Ahhhhhhhh lallai duk iskancinka akwai wanda yafika, nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa idan baka mutuba kasha kallo giri'giri suke nuna iskancinso a fili weldon kareema da hafsa adaibi duniya a hankali

Awwwwwwn yaushe kika fara

wa'azi nabeelah? kareema ta fada haka

hafsa ce tace tana tare da wancan shegiyan yarinyan mai iyayin masifa aidole tafara wa'azi, fuska a daure salma tace wace yarinya kenan?

Muneera mana nifa kwata-kwata banson yarinyan girman kanta yayi yawa tana bala'

in jida kanta ga miskilanci

Hannu salma ta daga wa hafsa tana fadin keeee dalla yaisa haka mana, yazaki zauna kina zaginta, kina zaton zamu baki hadin kaine kizageta bari kiji Muneera kawa tagarice ko kadan bata da girman kai kawai dai baki fahimce ta b

ane

Nabeelah ce tace amma wallahi bakida hankali hafsa Is not good to hate someone oo. is a bad attitude

Murmushi hafsa tai sanan tace Ok that means I have bad attitude?

salma ce tace yes ofcorse u need a change of attitude, bakida hali mai kyau haf

sa kina magana da mutane duk yanda ranki yaso baki tauna magana kafin kifada

Nabeelah ce ta amsa maganan daciwa wallahi kowa she's so rude in talking, shiyasa bana shiga sabgarta kwata-kwata dan idan mutum ya fadamin cuta zan fadamishi mutuwa, tashi haf

sa tayi game da daukar jakarta tana fadin kareema tashi mutafi itakam kareema bama jinso takeba dan tonda suka fara tasa earpiace a kunne hade da sake sauti,

Tashi kareema tayi tadau jakarta sanan ta yafa gyale tanaciwa nabeelah saikun dawu hostel gobe

tohm nabeelah sai munzu, suna fita salma taja tsaki mutanan banza da wufi, wallahi inda Muneera na gurinan Allah kadai yasan masifan daza'a kwasa yau.

Ana kiran sallan magriba Muneera tashigo gida, alwala tayi sanan tashiga daki bayan ta iddar da salla

h maganinta ta dauko tasha danta farajin sanyi zazzabi naso yarufeta(Data fita tabiya gidan sadiya ta amsa magungunan)

Sai karfe tara na dare Muneera ta farka daka bacci tonda tasha maganin bacci ya dauketa, tashi tayi ta gabatar da sallan isha'i bayan

ta iddar key tasama dakinta sanan tasamu cup da ruwa danta hada maganinta na zubar da ciki

Gishiri ta debo cikin tafin hannunta tazuba a cikin ruwan wanda befi rabin karamin cup ba, lemon tsami taita matse ruwanshi a cikin cup din, dakaken barkone wanda

ba'ai mishi hadiba tazuba a ciki sai wane abu wanda dungulle yake kamar cube sugar naga tajefa ciki, a gefen katifa ta aje cup din tana jira 15minutes yayi saita sha kamar yanda aka fada mata.

I need more and more comments keep following me, read a

nd share

😘😘😘

[3/13, 7:05 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

*DΒ£DICATΒ£D TO

πŸ‘‡πŸ»

*

β˜…

Mman 2wins

😘😍

β˜…

khardeejearh

πŸ‘„

β˜…

Maman Sudais

β˜…

Mrs kamal

πŸ’‘

β˜…

πŸ’‹

Anty Ze

ey

❀

πŸ…Ώ

25–26

Gishiri ta debo cikin tafin hannunta tazuba a cikin ruwan wanda befi rabin karamin cup ba, lemon tsami taita matse ruwanshi a cikin cup din, dakaken barkone wanda ba'ai mishi hadiba tazuba a ciki sai wane abu wanda dungulle yake

kamar cube sugar naga tajefa ciki, a gefen katifa ta aje cup din tana jira 15minutes yayi saita sha kamar yanda aka fada mata.

15minutes nayi tadauka kurba daya tayi ta yatsine fuska hade da hadiyewa da kyar, aje cup din tayi tana zazare ido, zuciyartan

e tace mata Muneera hakuri zakiyi kidaure kisha haka zaki rufe ido kisha

Kamar yanda zuciyarta ta fada mata haka tayi daukar cup din tayi sanan ta rufe idonta tafara sha, tayi kokari taga ta shanye duka amma takasa rabin cup din tasha da kyar, waiyo All

ah nah wanan abu ba dadi

Komawa tayi tai kwanciyarta tana sauraran lamarin ubangiji pillow ta dauko ta rungume, after 30minutes bacci yadauke ta batare da taji komaiba

gyara kwanciyarta tayi wane irin daurewa da mararta tayi yasa tabude ido yunkuraw

a tai tashi zaune, hannu tasa ta'taba kasan mararta ouuuuch ko tabawa tayi zafi yake mata ga ciwu da takeji pillow tadauka ta toshe fuskarta tana fadin abun yazu kenan hala cikine zaifita, waiyo Allah nar

Allah kadubamin karnayi ihuuu da inna talatu zata

ji

Wayarta dake gefentane yafara ringing mansur taga yana kiranta, cizan lips dinta tayi saboda ciwan maran dake damunta kara dadowa yake, daukar wayar tayi hello

Qalbee

muryarta na rawa dan kuka takeyi tace na'amm

Meyafaru yajiki?

Yakuma unborn

baby

kuka tasa tana fadin mansur meyasa kamin ciki katafi kabarne cikin wahala to wallahi zubar da cikin zanyi yanzu hakama nasha maganin zubar da ciki.

Tonda tafara magana tana kuka dariya mansur yakeyi dan dariya take bashi. dakajin maganan ciki dukt

a daga hankalinta ta damu a fili ya furta, Allah nagode maka daka bane Muneera a matsayin mata.

Dariyan da yake mata kara bata mata rai yake tine taji zuciyarta nasake harsala, ok dariyama kakemin?

Bakomai tana karasa fadan haka ta kashe wayarta

Jin

ta take kamar a jiqe hannu takai vj dinta, jine tagani, zare ido tayi tana fadin jine

toai yakamata yafito dayawa dan naga idan mace tayi miscarriage jine harbin kafarta yakeyi

πŸ˜‚πŸ€£πŸ€£πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜‚

Nikam Raheema lamarin Muneera dariya yake bane

🀣

janyo wayar

ta tayi sadiya takira, aiko babu wane bata lokaci sadiya ta dauki wayar

hello mai ciki

Kuka tasa tana fadin anty sadiya kidaina dan'Allah, taimakonki nake nima

to Muneera inajinki

Nasha maganin zubar da ciki to shine....

whatttttttttttttttttt?

Mune

era wane irin magani kikasha karki halaka kanki, ne sadiya na shiga uku bansan abin zaikai hakaba, aida na fadamiki gaskiyan abinda ke damunki.

Wasssssh Allah marana abinda kenan Muneera tafada, mararta ce take mata wane irin ciwu, itadai bata fahimce a

binda sadiya take nufiba

Muneera nace wane irin magani kikasha?

Na gargajiyane bana asibiti ba, nasha kusan minti talatin banji komaiba harnayi bacci to yanzu marana kemin ciwu kuma danasa hannu a vj dina naga jine, but bamai yawa ba kamar yanda en mis

carriage akayi yake fitowa

Oh Allah

Muneera kina jina

Eh anty sadiya

Babu wane ciki da kike dashi, maleria ce tamiki mugon kamu, shikuma period din dabaki ganiba babu komai date dinki yacanza ne haka yana faruwa, ko infection or ciki kokuma changing

date, abinda yasa nace kina da ciki saboda abinda kikai baki kyautaba taya zakibama namiji kanki baki tare a gidansaba, baki tinanin idan yasamu abinda yakeso daka baya ya juya miki baya?

Sauke numfashi Muneera tayi wane irin sanye mai cike da farinciki

ya lulube zuciyarta, amma anty sadiya kingama dane wallahi hankalina yatashi ba kadan'ba

Hhhhhhhhhhhhhhhh

Yanzu dai ki kwantar da hankalinki muneera, wanan jinin da kikagani to period dinkine

Godiya Muneera taima sadiya sanan ta kashe wayarta, sai ya

nzu tagane dariyan da mansur yake mata ashe so yake ya haukatata, shima yasan babu wane ciki, tashi tayi dantasa ruwa tayi wanka.

washegari da misalin karfe goma na safe Muneera tagama shirinta sanye take cikin black pencil skirt with peach top after dr

ess ta daura akai hade da yafa veil dinshi akai karamin jakarta ta rige Sanan tafita, bata tsaya akoina ba sai a asibiti.

Ton kafin Muneera takaraso kusa da sadiya, dariya sadiya takeyi itadai Muneera kujera taja tazauna hade fuska tayi game daciwa anty

sadiya gaskiya baki kyautamin'ba kin rudamin ciki.

Tsaida dariyarta tayi tana fadin Muneera kinbane dariya dake da kanki baki fahimce baki dauke da ciki ba koda yake zanmiki uzuri harda yarinta kedamunki.

Uhmmmm nidai abar maganan allura nazu amsa z

anwuce makaranta ne.

Murmushi sadiya tayi kana tace wato yanzu kinsauka har kinzo amsar allura za'ai treating maleria, dako da akaji maganar ciki ko maganin maleria ba'abi ta kansuba balle wata allura.

Daka hospital hostel takuma saboda bacci da taji t

anaji

cikin bacci taji wayarta na ringing a hankali tabude idonta

mtsssssw ashe a kunne nabar Data dina tonda gashi mansur nakirana video call, earpiace dinta tasa a kunne.

Kallonta yakeyi itama kallonshi take, murmushi dauke a fuskarshi yace Qalbee

Hade fuska tayi sanan tace babu wata Qalbee

Haba Qalbee meyafaru?

kafine sane

Toh nidai bansan nayi wane laifiba amma kaffafuna a kasa ina niman afuwa

kneel down, hold ur ears and close ur eyes

Babu motso aje wayarshi yai yanda zatana ganinshi, kama

r yanda tace mishi haka yayi

Daya bude ido Muneera zatace mishi rufe idonka mana, sunkai five minutes a haka sanan tace my sturborn baby tashi kazauna

Zama yai yana fadin thank you ma.

But kinsan wane abu saida kikace baby natina da ban tambaya unborn

baby dinmu ba

Hehehehehe ßaby ßoo kenan

πŸ˜†



Me kakeso kamaidane?

Babu wane ciki danake dashi nanta kwashe yanda sukai da sadiya ta fadamishi

mansur yayi dariya.

Kadainamin dariya banaso to Qalbee nadaina amma meyasa zaki yarda kina da ciki bayan babu

wa....

Bayan babu mene?

me kakeso kace?

Bayan kina tsoran haihuwa

Hmmm kadai kasane ba abinda kakeso kafada ba kenan

Nan sukaita hiranso

Da misalin karfe biyar salma da nabeelah hade da friend din salma hadiza suka dawu, zaune Muneera take tanacin

dan wake. Ahhhhhhhhh hajiya Muneera dan wanke kuma aka samu yau karasa maganan tai daciwa nabeelah dan bane fork.

Murmushi dauke a fuskan Muneera tace hadiza kwana biyu kindaina leqomu dauka duka nama koshi wallahi, aiko kin kyautamin nagode. Muneera ya

jiki?

Alhamdulillah naji sauki nabeelah

Salma ce tace Allah yakara sauki, tashi tsaye tayi tana fadin Muneera bane pad dina, tashi Muneera tayi trolley dinta ta bude sanan ta dauko virony pad.

Amsa kinga kee always kika bane nikuma virony nabaki, ma

ra mutunci kawai, wallahi kowa ai salma bata da mutunci akan pad hadiza ta fada haka.

Dariya salma tayi sanan tace aine a rayuwa abinda kemin wahalan siya na aje shine pad, shiyasa duk wanda na ranta mawa banaciwa a barshi, idanma ba'a baniba nadinga da

mun mutum kenan

Nabeelah ce tace aigashinan tabaki tahuta wanan zai isheki har next month

towel Muneera tadaura a jikinta tana fadin natafi wanka.

Hira su nabeelah sukeyi, suna zaune muneera tafito

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login