Showing 72001 words to 73766 words out of 73766 words

Chapter 25 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

41

guy dinso nan zai buka

ci kwanciya dasu kafin yai musu abinda suke bukata tare da dadin baki

Wasu kuma suda kanso suke kai kanso gurin namiji saboda suna da karfin sha'awa sai kiga yarinyan har yarinya amma ita take daukan nauyi namiji dan wayanan yaran masu kudin sunfi d

ating yaran talakawa sudinga Sato kudin iyayanso suna kashewa namiji

Bari kiji illar rashin kai budurci dakin miji akaina yafaru a daren farko mijina ya sakeni daya fahimce niba budurwa bace dan haka karda kiye wasa da budurcin'ki karasa maganan tai

daciwa ina fatan zaki dauki wani darasi a cikin labari na dana baki.

Hannu tasa ta share hawayen da suka zubo mata sanan tace salma kin aikata kuskure babba a rayuwarki amma kuma kin bani tausayi a yanzu. Insha'Allahu daka yau zanyi watsi da munmunan

dabi'ata nima ba haka nake ba kawayeni dakuma ZAMAN HOSTEL ke kokarin canzamin tarbiyya nagode salma nagode da kika taimaka wa rayuwata ta hanyar fadamin sirrin rayuwarki gashi kin taimakeni kodan haka zan tayaki da addu'a Allah ya azurtaki da haihuwa kard

a kicire rai tonda baciwa akai bazaki haihu ba.

Tashi salma tayi hade daciwa nagode sakina.. Feena ce tace waiyo salma amma na tausaya miki duk a tinanina ke kika haifa Asma'u

Ton daka wanan ranan rayuwar sakina ta canza

_Bayan shekara goma

sha biyar_

A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yayinda ranaku da shekaru suke shudewa abubuwa da yawa na faruwa

Abubuwa da yawa sunfaru a cikin harda ratsuwan mahaifin salma bayan shekaru daya da ratsuwan mahaifinta Allah ya dauki na mahaifiyar

ta salma tayi kuka yayinda take tausaya wa kanta sanan ta bisu da addu'a.

Ta dade da kammala karatunta inda a yanzu aiki takeyi a gidan tv na jihar kaduna, haryanzu Allah be bata haihuwa ba tama cire rai da haihuwa a rayuwarta inda ta rungume yar miji

nta wato Asma'u tana matukar kaunan yarinyan haka itama yarinyan tana kaunan salma dukda tasan ba ita ta haifeta ba amma tanason salma.

Bata daukan zigi irin na mahaifiyarta, sauda dama mahaifiyarta na kokarin cusa mata tsanan salma a zuciya amma Asma

'u Sam bata dauka nikam Raheema nace aidole yarinyan ta kaunace salma danko salma tayi wahala daita ton batakai shekara biyu ba take hidima daita.

Gidan najib yacika da yara inda khadija keta haihuwa a yanzu yara hudu ne a gabanta maza uku mace daya.

Nabeela kowa yaranta hudu bayan ta haife umaima haihuwarta biyu inda duk maza ta haifa, umaima da sadiq kanso daya yanda kikasan yan biyu dan shekara biyu sadiq yabama ummi.

Daka asibiti nabeela tadawu a gajiye saboda ton safe take can jikin miji

n nata babu sauki yana kwance rai hannun Allah ciwan sugar yake fama daita wace tai mishi munmunan Kamu.

Da yake takai kananan yaranta gidanso hakan yasa taji gidan shiru dukda tabar umaima a gidan...

Har zata wuce dakinta sai tace bari ta leqa d

akin umaima tonda ta dosu gurin dakin takejin wani sauti amma taqi yarda da abinda takeji hakan yasa tasake matsawa kusa da kofar game dasa kunne a jikin kofar

Hawayeni kezuba a idon nabeela a fili tafurta Allah yasa abinda nake tunani bashi bane kara

sa maganan tai da murda hannun kofar tashiga ciki

Mezata gani

Umaima ce kwance tsirara suna aikata zina dadan makofcinso wato nazir daka gefe kuma suna kallon BF a system inda suka cika kara

Kuka nabeela tasa sanan ta juya tafita tana fadin inna

lillahi wa'ina illaihi raji'un, a razane ummi taja bargo ta rufe jikinta shima nazir kayanshi yadauka yasa yana fadin ya haka kuma kefa kikacemin acan zata kwana shiyasa muka saki jiki

Cikin kuka ummi tace nima bansan zata dawu ba, yanzu da wani ido z

an kalle mummy

Nabeela nazaune a parlor ta hada kai da gwiwa tana kuka zuciyarta cike da ladama dakuma *DANA SANI* (kunime littafin ku karanta sunan'shi DANA SANI BY RAHEEMA)

Tabbas sai yanzu data yarda da akeciwa ita zina bashi ce kuma musibace

kazantace wace take tare da jaraba daban daban yau gashi tarihi ya maimaita kanshi hausawa naciwa abinda ka shuka shi zaka girba ita kam abinda ta yarda dashi shine mafiyin abinda ka shuka shi zaka girba.

Duk rayuwan da tayi a baya bata taba tunanin a

ikata zina a cikin gidan ubanta ba amma yau gashi yarda ta haifa yarinya karama wace zakice idan akasa mata yatsa a baki bazata ciza ba yar shekara goma sha shida a duniya hartasan namiji tasan ta kwanta da namiji.

Nabeela nazaune anan tana kuka nazir

yafice daka gidan... Umaima kowa kaya tasa a jikinta sanan tafito parlor yanda taga nabeela na kuka sai taji tausayin mahaifiyar tata ya kamata

Nan tasa gwiwarta a kasa itama tafara kuka tana fadin mummy danAllah kiye hakuri ki yafemin wallahi bazan

sake ba sharrin shaidan ne.

Cikin kuka nabeela ta nunata da yatsa tana fadin umaima a shekarunki har kinsan namiji har kinsan ki kwanta da namiji a cikin gidan ubanki baki da tausayi baki da imani mahaifin ki na kwance a asibiti rai hannun Allah amma

hakan besa kiji tausayin muba

Tashi nabeela tai ta rufeta da duka tana fadin dan ubanki saikin fadamin abinda muka rageki dashi dahar kikebin maza

Cikin kuka umaima tace mummy kiye hakuri wallahi ba bin maza nake ba da nazir kadai nake aikatawa

Saboda takaici da bacin rai zama nabeela tayi a kujera tasa kuka tana fadin umaima ton yaushe kike mu'amala da nazir me yake baki da bama baki me kika nima kika rasa

Kanta a kasa tace mummy ton last year muke aikata haka nayi miki alkawarin nadain

a wallahi na daina, babu abinda yake bani hasalima ban taba amsan kudin hannunshi ba kawai dai.... Sai kuma tayi shiru

Nabeela nazaune tana kuka wayar ta tashiga ringing maimuna kishiyarta ce ke kiranta nanta dauki wayar

Innalillahi wa'ina illaih

i raji'un naji tafurta sanan tasaki kuka tana fadin yanzu ya rasu?

Mun shiga uku shehu ya rasu ne nabeela ina zansa kaina da wanne zanji, hakuri maimuna tasuma bama nabeela sanan tace karda tadamu basai tazu asibiti ba yanzu zasu tawu gida da gawa.

A

wanan ranan nabeela taga tashin hankali ga jimamin mutuwa ga abinda umaima ta aikata haka taja bakinta tai shiru batare data sanar dakowa abinda yar tata ta aikata ba.

A bangaran Muneera kowa a yanzu tazama babba mace tayi kudi nata na kanta haka shi

ma mansur arzikin shi ya bungasa dan a yanzu sunbar garin bauchi sunkuma Abuja inda Muneera take aiki a gidan tv na kasa shima mansur din aikin'shi nan yakuma dukda be cikakken wata biyu a Nigeria aikin nashi na tafiye tafiye ne

Zaune Muneera suke laf

iya da mijinta inda Allah ya azurtasu da haihuwa yaranta biyar maza uku mace daya ton daka kan Noor bata sake haihuwan diya mace ba

Fita zasuyi ita yaranta tare da mansur sunyi kwalliya gwanin ban sha'awa amma basuga Noor ba.

Daka waje suka jiyu

hayaniya hakan yasa suka fita mezasu gani Noor ce tacire takalma a gefe tana dambe da wani yaro wanda bazai wuce sa'an taba

Dasauri mansur da Muneera suka karasa gurin amma kafin sukai kusa dasu tariga data fasa mishi baki sai jini

Muneera ce ta

cafkota tana fadin Noor me kikeso kizama fada har a titi da namiji

Turo baki tayi tana fadin mummy hararata yakeyi kullum idan muka hadu a hanya shine nace barinyi maganinshi yau wallahi mummy banason raini ko kadan bazan iya dauka ba.

Shiru Mun

eera tayi a zuciyar ta tafurta na haifu wace ta kwasu halayyata sak.

Hakuri mansur yabama yaron sanan sukaima Noor fada akan ta dinga hakuri tana kai zuciya nisa ta daina masifa ko a cikin gida kan'nanta duk tsoranta sukeji saboda masifarta, cikin gid

a suka koma danso tafi inda zasuje

Mansur ne ya lakuci gefen fuskan Muneera kana yace keta gado a wanan tsiwan da rashin daukar wargi dan nidai akwai ne da hakuri.

Dariya sukayi gaba dayanso yayinda suka rige hannu

*ALHAMDULILLAH

🙏🏻

*

[1/

18, 2:30 PM] Journalist

👩🏽



💻

: Ina tayaki murnan kammala littafinki zaman hostel tabbas ya fadakar sossai kuzaki iya fadamin wani kalubale kika fuskanta akan littafinan?

[1/18, 2:32 PM] Raheema

🔥

: GODIYA NAKE SISTER, A GASKIYA BABU WANI KALUBALE DANA CI

KARO DASHI ALHAMDULILLAH

[1/18, 2:35 PM] Journalist

👩🏽



💻

: Raheema nayi mamaki da kikace babu wani kalubale da kikaci karo dashi ne kaina nasan zaman hostel ya karbo yayinda wasu keciwa akwai batsa a ciki wasu kuma suce sai kinga dama kike typing dan kin

ga anason littafin harda masu ciwa baki da hakuri da sauraranso ne a ganina aiwanan babban kalubale ce

[1/18, 2:48 PM] Raheema

🔥

: Hhhhhhh Lol.

SISTER A GASKIYA NE A WAJENA WANAN BA KALUBALE BACE DOMIN SAIKIN CIKA KUMA KIN TAKA WANI MATSAYI AKE MAGANA AKA

NKI. CECE KUCE DA SURUTAN MUTANE

BAN DAUKESHI A KOMAI BA A GANINA DUK LITTAFIN DABE SAMU CECE KUCE NA MUTANE BA TO WALLAHI BEYE FARIN JINI KUMA NACE BESAMU KARBUWA'BA MAGANAR TYPIN KUMA ZAN IYA AMSAR WANAN A MATSAYIN KALUBALE. ABINDA NAKESO FANS SU SANI SH

INE NE RAHEEMA BANA TAKURA KAINA AKAN KOMAI DOMIN MUTANE BA'A IYA MUSU DUK ABINDA ZAKIYI SAIKIN SAMU MATSU TSINE MIKI KUMA INASO ADINGA MANA UZURI WALLAHI TYPIN DA WAHALA GA AIKIN GIDA GA KARATU KUNGA DOLE SAI MUTUM YASAMU NUTSUWA DOMIN TYPIN SAI AN NUTSU

MAGANA AKAN BANI DA HAKURI KUMA WANAN BANSAN MEZANCE BA AMMA INASO KUSANI DUK WANDA YASAN RAHEEMA YASAN BATA SHIGA SHIRGIN DABA NATA BA DAN HAKA IDAN AKA SHIGA NAWA SHIRGIN BANA IYA HAKURA DAKA KARSHE INA WA KOWA FATAN ALHERI TARE DA BADA HAKURI GA WAYANDA

NABATA MA RAI KODA A RASHIN SANI NE DAN'ALLAH KUYE HAKURI. GODIYA MAI DUMBIN YAWA GA MASOYANA WAYANDA SUKA CIGABA DABIN LITTAFIN ZAMAN HOSTEL DUKDA NADAU LOKACI KAFIN NACIGABA DA RUBUTASHI AMMA HAKA SUKACIGABA DA BIN BOOK DIN HAR YAZU KSRSHE NAGODE SOSSAI

DA SOSSAI MASU BUKATAR COMPLETE DINSHI AKWAI DOCUMENT SANAN KUMA ZAKU IYA ZUWA WATTPAD

[1/18, 2:59 PM] Journalist

👩🏽



💻

: Wanan haka yake godiya nake sossai da kika bani lokacin ki

🤝🏻

*YAU ALLAH YAYI NA KAMMALA WANAN LITTAFIN MAI SUNA ZAMAN HOSTEL

WANDA CIKE YAKE DA FADAKARWA, NISHADANTARWA, TAUSAYI,BAN DARIYA, ZUBDA HAWAYE DAKUMA TSATSAN LADAMA MAI CIKE DA DANA SANI. ALLAH YA YAFEMIN KUSKUREN DANA AIKATA YAYIN RUBUTO DA WANDA NASANI DA WANDA BAN SANI BA, INA FATAN ZAKU DAU DARASIN DAKE CIKI KUYE WA

TSI DA AKASIN HAKA*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login