Showing 27001 words to 30000 words out of 73766 words
da mota yasa ta daga muso hannu hade
daciwa salma mungode Allah yashi albarka kigaida umman ki, Muneera aike muna tare tonda a bauchi kike gari daya muke.
Har pack suka raka salma kallon salma Muneera tayi kana tace kinsan idan bamu samu YANKARI ba bazaki shiga wata mota ba saidai kibari
gobe kya tafi, murmushi salma tai hade daciwa zamu sameta aiyanzu suna bata lokaci kafin motar ta tashi da idan bakizu da sasafe ba saidai kizu kiga ba babu.
Aiko motar takusan cika hunging din nabeela salma tai hade da bata peck cheek, haka taima Muneer
a itama, hannu ta daga musu kana tace amarya ainan da three weeks zan dawu bikin yarage two weeks zanzo
Byee luv u
Murmushi Muneera tayi sanan tace luv u more, nabeela ce tace muaaaaaaah
💋
Be safe
Nan suka wuce a gidan baba Bello driver ya aje Muneera
idan baku mantaba gidan da ake rigeta kenan, hunging nabeela Muneera tayi hade daciwa kawata i will miss you
Wallahi nima haka Muneera, hannun nabeela ta rige hade daciwa Dan girman Allah kikama kanki karda kisake budewa namiji kafa, yanzu gyara yakamata
kiye duk dadai Alhaji shehu yasan komai but yakamata yajiki kamar wace bata taba aikata komai ba.
Murmushi nabeela tai hade dasake hunging din Muneera kana tace insha'Allah kawata zan dauki shawararki akoda yaushe Ina godema Allah daya bane kawaye ma
su sona nagode Allah yabarmu tare.
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
```Dedicated
to zulaihat, my heart in human form much luv to u```
🅿
39-40
Mota yasata sanan yaja motar. zuciyar farouk a bace ya
Kwashe gyalenta da dankwalinta hade daciwa bulshit.
Horn yaya sa'ad yakeyi da karfi hannu salma tasa zata fita a motar
tsawar daya daka mata ya dakatar daita, gidan uba waye zakije?
Muryarta na rawa saboda tsoran daya kamata tafurta zan bude gate ne na aike ki? kaga shegiya mara mutunci naga kinfita, fitowa yai ya bude gate bayan yashiga da motar yafita ya rufe, tabbas gi
danso salma babban gidane dan flat din dake gidan yafi hudu ga flowers da aka shuka wanda yasake fito da kyan gidan, waya taji yaya sa'ad na amsawa
Eh muhadu a babban parlor, tine taji cikinta na juyawa dan basai an fada mata ba tabbas da sauran yayanta m
aza yake waya, sunkuyar da kanta kasa tai hade da dafeshi da hannunta tana fadin waiyo ne ummusalma tawa tazu karshe bude kofar motan da yaya sa'ad yai yasa tai saurin dago kanta ta dubeshi
Hannu yasa ya finciko gashin kanta wanda kitson attachment ne
na Ghana weaving yasauka har duwawu gashi blue nd black ne, ba shiri tafito a motar tana fadin yaya dan'Allah kayi hakuri Jan gashin kanta yake yana tafiya kamar yanda akejan akuya idan an daureta a haka suka karasa babban parlor hankadata ciki yai a tsak
iyar parlor ta tomu ta fadi sunkuyar da kanta kasa tai domin parlor a cike yake da brothers dinta ga mama da baba a gefe(mai karatu karku manta salma itace auta a gidanso kuma ita kadaice ya mace)
Yaya zakari ne yatashi game dasa kafa ya tokareta yana
ciwa baqar munafuka dagu da kanki wato iskanci kika zaba kor? sauran yan'uwanshi ne suma suka fara zaginta, yaya sa'ad ne yace tashi tsaye kowa yaganki kuka take sossai game da migewa tsaye, nunata yaya sa'ad yake yana ciwa baba
kadube salma kamar bayar m
usulma ba duba kayan da tasa ya matseta tsam kamar zai yaqe ga dinki na yan'iska ga kitson attachments mai colour, yaya zakari ne yace wallahi ko karuwai dasuke tsayawa a bakin titi suna suturta jikinso. mama ce ta fashe da kuka hade da migewa tsaye tana
fadin wallahi salma har idan kikasa duniya ta zagemu taga kamar bamu tarbiyantar dakeba Allah ya..... Baba ne yace A'a Binta karkiye mata baki aisai lalaciwarta tafi haka.
Hannun mama ya rige hade daciwa zumu fita mubaso guri kallon yaya sa'ad yai ha
de daciwa sa'ad kayi duk abinda yadace ka tabbata tayi ladama abinda ta aikata kafin gobe na yake hukunci akanta
Tohm baba
Hawaye nazuba a idon mama tafurta ka tabbatar ka karyata idan yaso saimu kaita a dorata daka baya.
Ihuuuuu salma tasa tana fad
in mama Dan girman Allah karki barne dasu kitaimakamin wallahi kashe ne zasuyi, a fusace yaya zakari yafita waje sai gashi yadawu da ITACE dukanta yafarayi kota ina ihuuu takeyi sossai tana kuka hade da bashi hakuri kafa yaya sa'ad yasa ya tokareta, goshin
tane ya bogu ta kujera aiko sai jine yafara fita, sauran brothers dinta tine suka fita a parlor
Hannu tasa ta taba goshinta gani datai jini nafita ba karamin sake tada mata hankali yaiba
Waiyo Allah na yaya sa'ad zaku kashe ne Dan girman Allah kuye
hakuri wallahi natuba
Yaya zakari ne ya daga icen hannunshi yana ciwa wayanan sune kafafuwan da suke zuwa hotel kor tozan karairaya'so buga mata yai a kafa, wane irin razananin ihuuuu tayi saboda azaban zafin da taji ya ratsata har cikin brain dinta
Muryarta a shaqe domin yadaina fita da karfi tafurta kuye hakuri wallahi zan mutu, yaya sa'ad ne yace ai kasheki zamuyi gwara mu kasheki gobe da asuba mu sanar a masallaci kinyi accident Allah yadauki rayuwarki
Shaqe wuyanta yaya zakari yai yana
fadin gwara ki mutu akan kidauko mana abun kunya kuka take amma baya fita saboda tsananin azaban da take ciki a zuciyarta ta furta dan'Allah karku kasheni kubarne natuba ga Allah, tokarinta a kirji yaya sa'ad yai wane irin dogon ajiyar zuciya tayi tadaina
motsi
Yaya zakari ne yace karde ace ta mutu rai a bace yaya sa'ad yace aigwara ta mutu dauketa ka ajeta a dakinta idan ka ajeta ka kulleta ta baya yanda ba wanda zai yayafa mata ruwa idanma suma tai, idanko mutuwa tayi Allah yajiqanta.
Kamar yand
a ya sa'ad yafada mishi hka yayi bayan ya direta a gado amma saiya kasa tafiya yabarta batare daya yayafa mata ruwaba nikam Raheema nace Allah sarki tsakanin dan'uwa da dan'uwa sai Allah, toilet din dake dakinta yashiga ruwa ya debo a cup yayafa mata saida
yaga ta bude ido sanan yatashi yafita
Bude ido tayi tana kallon sama batare data motsa jikinta ba domin koina a jikinta radadi yake mata kuka ta farayi wanda muryar baya fita tashi tai tazauna kafarta da hannunta taji suna wane irin radadi kamar ta
karye haka dai tana kuka tasamu tacire kayan jikinta, short gown dinta dake gefen pillow tadauka tasa, dafe kirjinta tayi saboda wane irin azababen zafin da yake mata.
Koda farouk yakuma daki kwanciya yai hade da lumshe ido a fili yafurta yau Allah ne
kadai zai kwace salma a hannun azzalumin yayanta ton a titi yafara dukanta inaga sunce gida, phone dinta dake jaka yake ringing
Gosh bag dinta da phone dinta duk anan tabarshi, daukar wayar yayi Muneera yaga anrubuta to yasan yanda take da Muneera dan t
ana bashi labarinta picking call din yayi
Hello
Shiru Muneera tayi saboda muryan namiji taji
Muneera ya kikai shiru?
Farouk ne
Gyaran murya tayi sanan tace kuna tare kenan?
Da'Allah salma nake nima
Bayanin duk abinda yafaru farouk yai mata s
aboda salma tasanar dashi tsakaninta da Muneera da nabeela basa boyewa junanso komai
Tonda farouk yafara magana innalillahi wa'ina ilaihi raji'un Muneera ke furtawa murya a sanyaye tace farouk kajanyo wa salma masifa Allah kadai yasan halin da take
ciki yanzu domin family dinso babban gidane, gashi ita kadaice mace kuma auta, numfashi farouk ya sauke tausayin salma cike fal a zauciyarshi.
Dan girman Allah farouk na ruqeka karabu da salma da girman Allah tonda ita batajin magana sau nawa na shaw
arceta akan ta rabu dakai amma taqi aigashi asirinta ya tono na tabbatar tana cikin masifa yanzu, bata tsaya jin abinda zaice ba ta kashe wayar.
Aje wayarta tai a gefe tana ciwa Allah sarki salma barin kira nabeela nasanar daita
Hello nabeela!!!
Kaw
ata ya kike ya gajiyan jiya?
Lafiya lau keee ba lafiya bafa kinji kinji abinda yafaru da salma..... Nan Muneera taimata bayanin komai
Hmmm Allah ya kyauta itama salma bataji, gaba daya bata daukar wa'azi da shawara a rayuwarta idan kikai mata wa'azi baza
ta dauka ba saidai taji tabarshi a gurin, gaskiya banji dadin hakaba amma watakila hakan shine hanyar shiryuwanta kowane shiriya yana tare da sila kamar yanda kowane shaidanci yana tare da sila, Allah yasa haka shine alkhairi a gareta.
Ameen nabeela
Turomin number mama tanan zamu iya kiranta tonda kince wayarta na hannun farouk din, tohm shikenan nabeela.
Yanda salma taga rana haka taga dare jikinta duk yayi tsami dankwalinta ta dauri goshinta dashi wanda kezubar da jini, tonda ta kwanta a bed ko
motsawa bataiba domin idan zata motsa jitake kamar ana yankan naman jikinta hawayene kawai kefita a idonta
Koda asuba tayi tanajin kiran salla amma ta gagara tashi domin dakyar ta tashi ta zauna
Da misalin karfe shida na safe taji anbude ta ta baya,
tsoro ne yasake cika zuciyarta dan ta zata yaya zakari ne, dasauri anty saudat ta karaso gurin salma tana fadin auta(matar yaya zakari kenan) a gidan take da zama, rungume salma tai a jikinta tana ciwa auta kiye hakuri inajin ihuuuu ki jiya. amma bana da
hurimin zuwa na amsheki ko yanzu a sace na dauko key din danna bude ki
Kallon salma take
Tausayi tabata a fili tafurta yau ummusalma kece a cikin wanan halin salma yar gata diya mace tilo daya a gidanso, wacce kowa ke tarairaya bayason bacin ranta, m
eyasa kikabi namiji hotel?
Haba salma meyasa kikeson dauko abun kunya.
Kuka salma tasa mai karfi tana ciwa Anty saudat kiyarda dane ba halaiyata bane, dan an ganmu a hotel hakan bayana nufin munyi lalata ba, Barbiecue mukaje anty.
Shiru saudat
tayi nawane lokaci sanan tace kema kinsan ko tsayuwa da namiji ba'a barinki saikin kai 300level zaki fara tsayawa da namiji nidai tashi muje na taimaka miki ki gyara jikinki.
Tanasa kafarta a kasa tafara kuka wai bazata iya takawa ba zafi yake mata, h
aka dai anty saudat ta taimaka mata tai wanka first aid box tadauko taimata dressing goshinta daya fashe fuskarta ya kunbura kamar wace tai accident
Ba laifi ta danji dadin jikinta, hawaye nazuba a idonta tace anty saudat nagode. Salma ki godema Allah
kuma kicanza hali zoki zauna na kwance miki kai saboda naji yayanki yace aski zai miki da kitson a kanki zai aske.
Saida tagama kwance ma salma kai sanan ta kwashe attachment din a leda hanya kofa tanufa hade daciwa nizan tafi Dan naga karfe tara ka
rsuzu su dameni anan.
Daga mata kai kawai salma tai tana fita ta kulleta ta baya..... Kuka takeyi sossai zuciyarta cike da danasani gashi batasan wane irin mataki za'a dauka a kanta ba.
Muneera ce takira mama a waya
Sallamu alaikum
Bayan mama t
a amsa sallaman sai Muneera ta sanar daita kowacece sanan kuma salma take nima, cikin fara'a mama suka gaisa da Muneera saboda bayau suka fara wayaba
Salma batanan abinda kenan mama tace mata.
Da misalin karfe goma yaya zakari ya bude salma a daki b
eye mamakin ganinta haka ba dan bayan komawan saudat yakamata zata aje key nanta sanar dashi gurin salma taje yai mata fada sossai
Harara ya watsa mata hade daciwa maza kifito yanzu inason ganinki a babban parlor, cikin karfin hali tasanya kafarta a k
asa zata mige tsaye ihuuu tasake hade da zama tana fadin yaya zakari wallahi bazan iya taka kafata ba, Anty saudat dake bakin kofa tace duk yanda akai kunyi mata targade, barin fito daita fita yai daka dakin yanaciwa kidaura mata alwala idan kuntashi fitow
a
Yau farouk zaikuma bauchi haka yasa yadauki jakar salma da veil da dankwalinta dan yakai gidanso, wane yaro yagani yafito daka cikin gidan, kiran yaron yayi
Dan samari ya sunanka
Abulkhairi
Salma nanan?
Eh tana nan
To gashi ka ajemata wanan a
dakinta karka bama kowa kaji, dubu daya yabama yaron kyauta Abulkhairi bazai wuce 11years ba
Koda yaje daki bega salma ba dakin mama yaje begantaba haka yasa yatafi babban parlor salma na zaune kanta sunkuye a kasa Abulkhairi yashigo hannunshi rige da
jakarta sai wata farar leda wanda veil da dankwalinta ne a ciki
A gabanta ya aje yanaciwa Anty salma gashi wane a waje yace nabaki, one thousand din dake hannunshi yadaga yanaciwa yabani kudi yace nasiya aeroplane
Baba ne yaima yaron tsawa a guje ya
fita daka parlor, ita kowa salma kasa dago kanta tayi, yaya sa'ad ne yadauka jakar hade da budewa yanaciwa kunga yakawu mata jakarta. iPhone'x max din salma yafito dashi yana ciwa.
Salma waya siyan miki wayar nan? ninasan wayar da kike riqewa domin da
hannuna nasiyan miki iphone 7+
Yaya zakari ne yace kwanakin baya da suka wuce tamin magana akan nacanza mata waya zuwa iphone x nace tabari ending of this year wato shine bazata iya jiraba
Mama ce tace ya subhanallahi salma me kika nima kika rasa?
Menine ba'a miki?
Duk abinda kikace kinaso har idan befi karfinmu ba zamuyi miki abinda kenan zaki saka mana dashi salma?
Wane irin gatane ba'a nuna miki ba?
Hawayene kezuba a idon salma, baba ne yace ai komai yazu karshe yanzu saboda nabarki kiye
karatu shine kika lalata tarbiyar da muka baki? Allah yagani ban zalunce kiba ban hanaki aureba a lokacin da kika gama jss3 saida na tambayeki karatu ko aure kikace karatu, haka kazalika dakika gama ss3 saida na tambayeki karatu ko aure kikace karatu na ta
bbatar miki daciwa idan kika tafi university sai kikai year3 zan barki kifara kula samari, aiko kanki kika cuta danke da makaranta har abada a razane ta dago da fuskarta tana fadin baba dan'Allah kayi hakuri komawar dazanyi shine zanshiga 3lvl komai yazu k
arshe baba
Yaya sa'ad ne yace duk abinda salma tace tanaso zamuyi gogari muyi mata domin idan bamuyi ba ba Wanda zai mata saboda ba barinta kula samari mukeba gudin kar tarbiyyanta ta lalace, ashe duk a banza
Keda makaranta kunyi sallama a gaban'mu
kin aikata haka inaga kinje garin da babu mai tsawatar miki gwara mu aurar dake.
Kuka mai karfi tasa tana fadin yaya sa'ad kayarda dane babu abinda yashiga tsakanina dashi barbiecue mukaje hotel din,
Mari yaya zakari ya bata yana ciwa kinsan abin
da ake kira da condem?
To kinyi condem kuka take sossai Wanda duk wanda yaji saiya tausaya mata amma sukam kamar babu tausayinta a zuciyarso, baba ne yakira sunanta
Ummusalma
Naaaam baba
Kin tabbatar ba abinda yashiga tsakaninki dashi?
Cikin kuka
tace eh baba kayarda dane
Kin tabbatar baki zubar da mutunciki a titi ba?
Wa'iya zubillahi Allah ya tsarine da akaita haka karasa maganan tai tana kuka
Numfashi baba yasauke yana fadin abinda yasa nai miki tambayoyin nan saboda nasan mijin dazan ha
daki dashi babu yanda za'ai kinzubar da mutuncinki a waje na dauki saurayi na bashi bazawara tabbas na cuce shi, banyarda da maganarki ba domin kin bata rawar ki da tsalle
Alqur'ani mai tsarki zan baki ki rantse dashi idan kuma kikai karya keda ubangi
ji domin kinsan alqur'ani ba abun wasa bane, kallon baba take kirjinta na dukan uku'uku gabanta na munmunar faduwa a zuciyarta ta furta oh ne ummusalma na shiga uku yaza'ai na rantse da alqur'ani akan karya
Baba ne yace jeki dauro alwala, muryarta na rawa
tafurta ina da al..wa..la
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
```Wanan page din
nakine ke kadai aunty
😘😘
```
```Inajin dadin addu'ar da kikemin godiya nake, Allah yasaka da alkhairi
👏🏻
♥
🔐
```
```amma kwana biyu my Muneera ta hanine yin magana dake
😪
```
🅿
41-42
Baba ne yace jeki dauro alwala muryarta na rawa tafurta Ina
da al..wa..la, miga mata alaqur'ani yai hannunta na rawa tasa ta amsa wasu hawayene suka zubo a idonta a zuciyarta ta furta
Oh ne ummusalma nashiga ukuuu kunyar duniya kenan inaga na lahira ya'Allah kasake tsare mana imanin'mu ka hanamu da aikin dana
sane, gwara na sanar dasu gaskiya. amma bazan rantse da qur'ani akan karya ba, idan nai haka na tabbata karshena zai wulakanta bazanga daidai a rayuwata ba, ya Allah na ruqeka ka rufamin asiri, ya rabbi ga baiwar ka ummusalma tana niman rufin asirinka ya
Allah nasan ne mai laifice mai aikata abinda ka haramta, Ya mahalicina nayi ladama kuma natuba ina niman yafiyan'ka tare da rufin asirinka ya zuljalili wal ikram.
maganan da baba yai mata shiya dawu daita daka zancan zuci da
Salma ke muke saurare
, kallon alqur'anin dake hannunta tayi hade da daga fuskarta ta kalla baba sanan tace ne ummusalma na rantse da girman.......
Bata karasa ba baba yadaga mata hannu hade daciwa yaisa haka basai kin karasa ba, ido ta bude tana kallonshi, murmushi baba y
ai kana yace eh basai kin rantse ba salma, na tabbata idan baki da gaskiya bazaki gwada rantsewa ba nayarda da kalaman ki
Sauke numfashi tayi hade da lumshe ido a zuci tafurta Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah nagode maka, nan baba yai mata wa'azi m
asu shiga jiki anyi mata fada sossai kuma sun tabbatar mata daciwa aurar daita zasuyi karatu tabarshi kenan saidai idan mijin dazata aura ya amince tacigaba a dakinshi.
Dakanan gurin mai gyara aka wuce daita dan a gyara mata kafa saboda targade biyu n
e a jikinta.
```After three weeks ```
Muneera da nabeela suna tare dan bikin nabeela saura 2weeks basa samun zama sai shirye shirye sukeyi
Nabeela yau salma yakamata