Showing 69001 words to 72000 words out of 73766 words
tace Allah ya yafe mana gaba daya nagode itama daura maker dinta tayi a faran rigan nabeela kana ta rubuta
_Gonna miss you my disowned friend yours Muneera_
Sallama
tayi da mutanan gurin sanan tawuce dan mansur nata kiranta a waya
Har Muneera tawuce nabeela na sake maimaita signing din datai mata, wato tayi disowning dinta hmmm
Anyi taron suna na gani na fada inda yan'uwa da abokan arziki sukazu nakusa dana
nisa harta yan Muneera novel group ba'a barsu a baya ba sunzu taron suna. yarinya taci sunan mahaifiyan Muneera ana kiranta da Noor, harta nabeela saida tazu taron sunan kokari take taga ta daidaita tsakaninso
Muneera bata yarda takuma gida wankan jeg
o ba, cikin yan'uwa aka samu dattijowa wace zata zauna daita harsai tayi arba'in.
Hankalin Muneera ya kwanta bata dawata matsala yanzu danko ta kammala karatunta taci sa'a kuma tayi nasaran fita da grade mai kyau
Duk yanda Muneera tasu ta guji am
ince da nabeela haka ya gagara dan har gidanta nabeela tazu ta bata hakuri haka dai suka satsanta kanso harta salma sun shirya da Muneera saidai kuma bata saki jiki dasu kamar a baya ba.
_Bayan shekara daya da rabi_
Nabeela ta haihu lafiya inda t
a haifi diya mace a yanzu yarinya hartayi wayau zumunci sukeyi sossai da Muneera.
Salma kowa tasamu admission harta fara zuwa makaranta karatun baya mata wahala saboda duk wani abu da ake musu tariga data wuce gurin kuma ta iya dan masscom tasake appl
ying a wanan karon ma.
Yaya sa'ad na matukar tausaya wa salma hakan yasa yake mata duk wani hidima daya dace kuma yake mata alheri.. Har mota yasiya mata yace tadinga zuwa school dashi sanan yabata million daya yace taja jari danta dogara da kanta bas
ai abinda miji yabata ba
Tana karatunta tana business dinta, bata saka damuwan kiyayyan da dangin mijinta suke mata a zuciya ba hakama bata saka damuwan najib a zuciyarta ba saidai tai kuka ta share hawayanta ta fadama Allah, a yanzu ko ba'a fada mata
ba tasan yafison khadija akanta kawai dai yana zaune daita ne dan ya rufa mata asiri.
Khadija kishiyan salma ta haifa yarda mace mai suna asma'u wani cikin ne daita yanzu
Izuwa wanan lokacin salma tacire rai da haihuwa tabar komai a hannun Allah
inda ta dauki son duniya ta daurama yar mijinta wato Asma'u har zuciyarta tana kaunan yarinyan kuma tanajin yarinyan kamar ita ta haifeta dukda talura khadija bason bata yar take ba amma haka take kai zuciyarta nisa take zuwa ta amso yarinyan.
Ko fit
a salma tayi da taga yar riga mai kyau ko kayan wasa ko takalmi saita tsaya tasiyan wa Asma'u
Itama yarinyan ta saba da salma... najib yalura salma nason yarshi hakan yai mishi dadi kuma hakan nakara bata matsayi na musamman a zuciyar najib
Salma
ce sanye cikin riga da zani na atamfa wanda ya karba jikinta dan takara kiba wacce tai mata kyau.
Key din mota ta dauka sanan tanufi part din khadija taci sa'a kofar parlor a bude yake nanta shiga knocking kofar dakin khadija
Koda khadija tabude
kofar a wulakance ta kalla salma sanan tace ashe kece da sasafe haka?
Salma ce tace hala bacci kikeyi kiye hakuri na tashe ki, dama Yata naxu dauka zamuje birthday party yaron brother dinane yake birthday
Ta6e baki khadija tai sanan tace bata ta
shi bacci ba birthday dinne za'a tafi ton yanzu?
Eh yanzu yakamata natafi akwai aikin daza muyi bata karasa magana ba saiga Asma'u tafito daka cikin daki a guje ta rungume salma tana fadin mama oyoyoyo.
Daukarta salma tai kana tace yauwa yar alba
rka gwara da kika tashi
Khadija ce tace yoai ba haka zaku tafi ba sai an mata wanka kuma taci abinci tukunna, daukar Asma'u tayi a jikinta sanan ta kalle khadija tace wanan ba damuwa bane zanje daita part dina nai shiryata nariga dana siya kayan dazan
sa mata karasa maganan tai dayin gaba tana fadin saimun dawu.
Tsaki khadija taja wanda saida salma taji sanan ta shige daki ita kowa salma ko a jikinta a fili tafurta yanda kike tagama ke kika haifeta haka nima nake tagama daciwa yar miji nane.
Najib na kwance yanajin duk yanda salma sukai da khadija, tashi yai yazauna kana yace khadija meyasa kikeso kidinga hana salma daukan Asma'u?
Kidaina haka Sam hakan ba dadi kamata yai kiji dadi kiduba kiga yanda takeson yarinyan, wasu fa idan basa son
ki tohar abinda kika haifa zasu tsana
Hanyar bathroom tanufa tana fadin kishiya ba abun yarda bace banason tana daukarmun yata gudon karta cutar daita, wayasan zuciyarta watakila badan Allah take daukan yarinyar ba
Sai bayan sallan isha'i salma t
adawu gida.
Sun riga da sunci abinci acan dan haka koda suka dawu wanka tayi sanan taima Asma'u, kayan bacci tasama yarinyan dan yanzu kayan yarinyan sunfara yawa a dakin salma ita take siyan mata kaya ta aje a dakinta.
Shimfide yarinya tayi suka
kwanta sanan tai musu addu'a. Da yake najib ba dakinta yakeba
Cikin bacci taji ana dukan kofar parlor dinta a hanzarce tasauko daka gado sanan tanufi parlor tana fadin waye?
Ki budemin kofa kibani yata. Bude mata kofa salma tayi sanan ta kalla a
gogo karfe goma ne na dare.
Hannu biyu tasa a waist tana girgijje girgijje sanan ta kalla salma tace ina Asma'u jeki fitomin da yata ai wanan rainin hankali ne kifita daita ton safe sanan ki gagara kawumin ita ton dazu naji shigowarki inata zuba ido n
aga kin kawumin ita amma shiru
Maza jeki daukomin yata duk abinda kike shiryawa Allah yafiki
Tine salma taji ranta ya baci tasu ta rabu daita amma sai taga yakamata ta nuna mata itama ba ka'nwar lasa bace danma tayi sanyi yanzu.
Tsawa ta dak
a mata hade da daga hannu tana fadin kee malama da katamin kuma ki gagauta fita anan kona miki dukan tsiya idan kina tagama Asma'u yar kice to nima haka nake tagama daciwa yar miji nane kuma yar miji tamkar ya take a gurin mata ina fatan kin fahimta?
Hayaniyan da najib yafaraji hakan yasa yanufu gurinso
Tafdi jam wallahi karya kikeyi Asma'u ba yarki bace babu ta inda tazama yarki idan kinji haushi Kema kiye ciki ki haihuwa juya kawai wace bata haihuwa maza kifitomin da yata kuma daka yau kin'bar s
ake daukarta tonda bakisan kawai'ciba, duk abinda khadija take fada a kunnen najib hakan ba karamin zafi yai mishi a rai ba
Hawaye ne yafita a idon salma wanda itama batasan lokacin daya fito ba, cikin bacin rai ta daga hannu zata dauke khadija da mar
i saiji tayi an rige hannunta
Najib ne ya rige hannunta kana ya saukeshi kasa sanan ya dube khadija yace ashe baki da mutunci daman haka kike?
Kinyi kadan ki kawumin tashin hankali a cikin gidana dukjan kunnen danai miki akan karkizu saida kikazo kik
a sameta naji duk furucin da kike furtawa
Maida kallonshi yai gurin salma wace ta duka tagume tana daka tsaye sanan yace kiye hakuri salma kamar yanda kika fada Asma'u yar kice tonda yar mijin kice wanan haka yake kuma a yanzu basai anjima ba inaso ki
sani na baki kyautan Asma'u halak malak daka gobe komai nata zai dawu hannun'ki ta dawu wajanki da zama.
Kuka khadija tasa tana fadin wallahi bazan yarda ba ina dalili da raina ban mutu ba aimun kyauta da yarinya barinje nakira mama nasanar daita haka
n bazai taba yuwuwa ba. Wata tara ai bawasa bane
Najib ne ga dakatar daita daciwa sanar da mama daza kiye daidai yake da mutuwan aurenki saiki zaba daya a ciki karasa maganan yai da fita daka parlor
Wani irin farin cikine ya lulube salma, kallon
khadija tai hade da mata gwalo sanan ta shige daki
Tanaji khadija tafita tafito tasa key a kofarta sanan takuma dakinta. Farin ciki fal zuciyarta da zuciya daya take kaunan Asma'u tanaji kamar ita ta haifi yarinyar kodan yarinyan tayi kama da najib n
e ohuuu
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
_Wattpad
👉🏻
Fatimamuneera001_
🅿
77
-78
Duk yanda khadija tasu taga ta amsa Asma'u a hannun salma haka ya gagara ta bama najib hakuri ta lalashe shi amma ina aikin gama yagama danko magana daya yakeyi
Tafe suke su biyu Asma'u na dauke a hannunta. Salma kedai baki gajiya da daukan
wanan katowan yarinyar
Murmushi salma tai sanan tace feena kenan ai banaso ta wahala ne naga hostel din naku da nisa
Feena ce tace karki damu aimun karaso, text book din entrepreneur zan baki ko?
Haka suka karasa hostel dinso feena suna hir
a
Koda suka shiga dakin mace daya suka tarar wace naji feena takirata da hassana
Zama salma tai a gadon feena sanan ta zaunar da Asma'u kana ta dauko cheese balls a jaka tabata
Feena ce ta dube hassana kana tace ina sakina?
Tabe baki hassan
a tayi sanan tace gantalaliya zakice dariya feena tai sanan tace watsa'tsiya dai ina tausaya mata wallahi bakiga tayi iPhone 11promax ba sai kadifiri takemana tana iyayi a zuciyata nace dadin abun saida aka budema yan iska kafa sanan akasamu
Hassana c
e tace kema dai kya fada daukar kanta take tamkar yar wata shararan mai kudi a 9ja. Yar banza yar talakawa wace ko ruwa aka baki a gidanso bazai shawu ba amma tazu nan tana mana kadifiri
Tonda suka fara magana salma ta maida hankalinta kanso tana saur
aran'so.
Wata budurwace baqa kyakyawa bata da jiki ta shigo dakin tana fadin munafukai Allah ya tona asirin ku daman baton yau ba nasan idan bana'nan kuna zama ku zageni to kanku kukai mawa.
Iskanci iyawa ne idan wani yayi yaci riba wani kowa fad
uwa zaiyi, ba tare muke yawu ba amma kun'min Qazafin zina na barku da Allah tsinanu kawai
Nan hassana da feena suka shiga zaginta cacan baki suka fara suna zagin junanso.
Ganin haka yasa salma tashi tafara basu hakuri, taci sa'a hassana da feena
sunyi shiru amma sakina kowa taqi yarda tayi shiru sai zaginso takeyi
Hannunta salma ta rige kana tace sakina kike da suna ko? zumu karasa bakin gado muzauna nasanar dake wata magana kiye hakuri kidaina zaginso kinji
Akan gado suka zauna sanan s
alma ta dubi sakina tace tonda su feena suka fara maganarki hankalina ya karkata kanso domin naji sun tabo wani bangare daka cikin rayuwata.
Cikin rashin fahimta sakina take kallon salma sanan tace ban fahimce kiba
Gyara zamanta salma tayi sanan
tace zan baki wani tarihi kadan daka cikin rayuwata ko Allah zaisa ki dawu hanya basai lokacin dazakiye ladama mara amfani ba... Ladama irin tawa wace bata da amfani mai cike da bakin ciki da zubda hawaye
Hawayeni yazuba a idon salma sanan tace a yand
a naji su hassana na maganarki na fahimce rayuwa kikasa a gaba dakuma son rige duk wani abu mai tsada kamar waya kayan sawa jaka takalmi da sauranso.
Murmushi salma tayi kana tace sakina karda kiye ZAMAN HOSTEL irin tawa mai cike da ladama mara amfani
. Kin ganni nan babu irin iskancin da banyiba lesbian ne kawai ban taba aikatawa ba kafin nazu school dinan nayi wata makaranta wato ATBU Bauchi a hostel nake zaune inda dakinmu ya kasance room of 4 mu uku department dinmu daya nida nabeela da Muneera kare
ema kuma ba department dinmu daya ba
Nida Muneera da nabeela munfi shiri tamkar yan'uwa muke tonda muka shiga muke tare bama boye wa junan'mu komai.....
Yanayin yanda kareema take tafiyan da rayuwarta shi yafara jan hankalinmu dukda ba abinda muk
a nima mukarasa daka gurin iyayan'mu mahaifin nabeela mai kudi ne sossai babu abinda tanima tarasa haka nima ba alfahari nake ba daka babban gida nafito inda na kasance yar gata daka gurin mahaifina dakuma manyan brothers dina maza.. sakamakon nice auta ku
ma nikadaice mace a cikin yara tara da mahaifiyata ta haifa.
Babu wayan da bamu rige ba duk wata waya mai tsada dazata fito to zaki ganta a hannu mu daka Samsung har iPhone. wanan iPhone din dake hannun'ki ce itace ban rige ba.
Karda ki manta ba
talauci bane yasa muka fara bin maza ko muka canza hali a'a rashin godiyan Allah ne kawai danko har idan muka sanar a gida munason abu to za'a siya mana saidai kawai a dauki lokaci kafin a'siya to mukuma wanan daukan lokacin ne bamaso.
Hmmm ZAMAN HOST
EL shiya bude mana ido yasa muka farabin maza nida nabeela ba'a bin maza kadai muka tsaya ba harda zuwa club wani lokacin muna taba shaye'shaye idan an gayyace mu party.
Da mukaga Muneera na mana nasiha tana mana fada sai muka fara boye mata wasu abu.
Abun takaici rayuwa kawai mukasa a gaba mudai musa gold mai tsada mu rige waya mai tsada keee harta jaka idan tafito a hannun mu za'a fara ganinta.
Tabbas munyi rayuwa munyi mu'amala da maza manya masu kudi ba kananan yara ba, mun rige kudi masu yawa
Amma yau ina suke?
Ina kareema yau?
Ina nabeela yau?
Ina ummusalma?
A cikin mu waye yaci riban rayuwa?
Muneera ce taci riban rayuwa kuma ta taka matsayin da haryanzu a cikinmu babu wace ta taka... a cikinmu itace ta kasance yar masu rufin as
iri kudin iyayanta bekai na namu iyayan ba amma gashi yanzu tafimu kwanciyan hankali a rayuwa
Nabeela tayi aure ta aure mai kudi kamar yanda takeso amma babu kwanciyan hankali gashi dai tasamu duniya ba karamin dukiya take samu dashi ba amma a banza t
onda ba kwanciyan hankali a auren.
Kareema kowa ta Kamu da ciwu mai karya garkowan jiki wato HIV/AIDS
Nikuma ummusalma mahaifata na lalata wanda a yanzu nacire rai da haihuwa a rayuwata...
Dafa kafadan sakina salma tayi kana tace sakina kiye
ma kanki fada ki kawar da idonki daka kyale'kyalen duniya kisamu kiye aure dan wallahi
idan baki daina aikata zina ba ina mai tabbatar miki saikinyi ladama a gaba karasa maganan tai da kuka
Gaba daya jikin sakina yai sanyi dajin labarin da salma ta ba
ta a hankali tafurta salma wallahi tonda nake bantaba aikata zina ba am a virgin lady
Murmushi salma tayi sanan tace amma kina romance ko?
Kuma kin taba bin namiji hotel ko gidanshi?
Daga kai sakina tayi batare da tace komai ba
Hannun saki
na salma ta rige kana tace bari kiji yar'uwa da haka nima nafara harna bude ido nazama yar gari nazama karuwan hostel mai zaman kanta wacce da taga abin duniya take bude wa namiji kafa
Namiji mai wayau ba daka zuwa yake cafkan nono mace ba koya tabasu
a'a
Dafarko idan namiji yazu gurinki hannun'ki zai rige idan baki taka mishi burki'ba gobe idan yazu zai shafi fuskarki idan yaga sakin fuska saikuma tazarce da kiss dakanan kuma sai zura hannu a riga
Daka wanan lokacin daya fara taba miki nono shik
enan yafara samun kanki domin kema zakiji dadin hakan har idan kin zauna zaki dinga tunanin abinda yafaru kina murmushi... dakanan kuma hannunshi zaikai pant dinki.
Kinga ansamu cigaba nan zaiyi kokari yaga yacima burinshi na ganin kun ke6e a inda zak
u sake yanda zakuji dadin harka, idan a mota kuke zance to daka wanan ranan idan yazu gunki zai miki dadin baki yawuce dake hotel ko gidanshi. Idan kuma a lungu kuke zance to zaiyi kokari ya gayyace ki gidanshi kokuma ya kama muku hotel
Daka sanda kuk
a kasance a hotel zaiyi kokari ya baje duk wata basira tashi yaga ya rikitaki wani bazaiyi sex dake ba idan ya fahimce ke virgin ce saidai yai fingeering dinki yasamu ya rage zafi kawai... yasaki kiye mishi (BJ) ko kuma wani abun yanda zai samu yai realesi
ng dai
Wani kuma daka sanda yai fingeering dinki zai fahimce keba virgin bace to zaiyi sex dake a wuce gurin kawai
Idan kowa ke virgin ce zasu biki a sannu kuma a hankali harsu samu abinda sukeso, daka lokacin daya samu abinda yakeso shikenan kin
zama matarshi shikenan kin bude ido zaki fara harka da maza daban daban wuyanta baki disvirgin kanki ba dazaran kinyi zaki kasa controlling kanki saidai wani ikon Allah
Shikam wanda yai disvirgin dinki yazama tamkar miji a gareki danko haka zai dinga
shigarki batare da condom ba saidai ya hadaki da pills irinso postinor da sauranso gudin karki dauka ciki.
Hawayeni yazuba a idon salma sanan tace nadauki tsawan lokaci ina amfani da magunguna irinso postinor wasuma bazan iya tina sunan so ba ashe na
lalata mahaifata a banza a wufi shekarata ashirin da uku a duniya amma na lalata rayuwata nadawu ina ladaman da bata da amfani
Abun mamaki saiga sakina tana kuka
Salma ce ta share mata hawaye kana tace kadan nasanar dake daka cikin labarina bakomai n
a fada miki ba idan nace zan sanar dake komai sai mukai gobe anan
Inaso kiye tattalin budurcin'ki dan budurcin'ki shine mutunciki shine kimarki a idon mijinki. babban tsaraba da zaki kaima mijinki a daranki na farko shine budurcin'ki idan kika kai mis
hi wanan kingama wanke duk wata zargi dazai shiga tsakaninku saidai idan daka baya zaki bijiro da wani hali wanda zaisa zargi ya shiga tsakaninku
Karda kiye wasa gurin ganin kinkai budurcin'ki dakin mijinki duk matar dazata ce miki akwai maganin da ya
ke dawu da budurci wanan karya ne karya take idan kika rasa shi kin rasa shi har abada baya dawuwa saidai kwaskwa'rima kawai wanda zai matse ki daka waje ciki kowa yana nan a kwagule...
Idan yarinya na iskanci sai kiji ance yar talakawa ce ba yaran ta
lakawa kadai ke iskanci ba harta yaran masu kudi sunayi na yaran masu kudi yafi takaici danko akan abu kadan zakiga sunfara bin maza
Wasu akan sunga abu sunaso suka sanar a gida sai sukaga za'a bata musu lokaci dakanan zasu nime