Showing 54001 words to 57000 words out of 73766 words

Chapter 19 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

40

balls din take tana lail

aya shi a hannunta

Assssssh

Oh my God qalbe asssah oh yeaaa

Smiling tayi sanan ta dawu dakanta gurin banana'shi pillow tasa mishi ta baya ya jingina dashi

Bude kafarta tai sanan tace herty barinyi sucking dinka sai kanayin fingeering dina, hak

a kowa akayi tana sucking dinshi yana fingeering dinta shan banana shi take tamkar tana shan lollipop shan banana'shi takeyi hade da haduwa da balls dinshi tana basu wani message na daban. A haka suka gamsar da juna batare da sunyi sex ba.

Salma ce za

une a parlor tana danna waya jitayi ana knocking, tashi tai tabude batare data tambaya ko wacece ba.

Uwar mijinta tagani cikin fara'a salma ta tarbeta tana fadin mama kece a gidan namu sannu da zuwa.

Ba yabo ba fallasa mama ta amsa gaisuwan salma

, shiru ne ya ratsa tsakaninso dan ba hira suke ba, aje cup mama tayi kana ta dube salma tace

Ummusalma ina fatan kina da ciki dan yakamata ace kinsamu ciki yanzu inaso naga jinina ta gurin najib, a watan da akai aure a watan zakiga surikaina dauke da

ciki karasa maganan tai daciwa ina fatan kin fahimta.

Cikin mamaki salma take kallon mama a zuciyarta tafurta kwata'kwata wata nawa da aure har anfara maganan wani ciki ahhhh lallai.

Ashe a fili salma tai magana, saiji tayi mama na masifa auw

rashin kunya zakimin?

Dani kike musayar yawu mara kunya kawai aidaman da ganin kwayar idonki zakiyi fitsara, itadai salma sunkuyar dakai kasa tayi batare data furta komai ba ko a zuciyarta batai kokarin sake wata magana ba.

Haka mama ta zage salma ta

s sanan ta tafi....

Koda mama ta tafi tsaki tayi hade daciwa kanki akeji tsohuwar banza kawai duk yawan yaran da Allah yabaki amma kice sai dan najib kikeso kigani toki kwantar da hankalinki ummusalma ba juya bace sanin kankine kwan'mu da kwar'kwantan zur

i'armu suna haihuwa mahaifiyata saida da haife yara tara daya ya rasu da goma za'ace.

Haka dai salma taita masifa ita kadai tana zage zage

Nabeela ce tafito hannunta rige da jaka tagama shiri school zataje, mijinta na jiranta a mota dan yanzu shi

yake kaita, shiga motar tai tazauna bata kaiga rufe kofar ba taji mararta zuwa bayanta yawani daure gawani ciwu daya saukan mata lokaci daya

Waiyo Allah na

Kuka tasa tana fadin waiyo Allah bayana nashiga uku waiyo... waiyo... waiyo.... waiyo

A

binda kenan take nanatawa, fita Alhaji yayi cikin sauri ya rufe kofar motar sanan yadawu mazaunin driver yana fadin haihuwar ce tazu? Kiye shiru mana shiru akeyi.

Ai kamar yace nabeela tai kuka kuka takeyi tana fadin wash Allah waiyo waiyo waiyo

Driv

ing yake yana masifa ke daAllah kiye shiru baki da dauriya ko kadan saiki rudar dani ai.

Suna zuwa asibiti ba dadewa ta haifu danta namiji batai wani dogon nakuda ba.

Tana haihuwar Alhaji yasanar da maimuna aikowa sai gashi tazu kafin tazu angama

komai nurses din sun taimaka wa nabeela.

Bata kwana ba aka sallameta gidanso ta wuce daka asibiti ba yanda Alhaji shehu beye daita ba akan takuma dakinta idan yasu sai a kawu wata tazauna daita amma nabeela tace a'a gwara ta kuma gida, a can k'asar z

uciyarta kowa ciwa tayi gwara naje gida na huta dan tsab zai iya ciwa zaiyi sex dani ton banyi arba'in ba.

Anyi taron suna na gani na fada danko an kashe dukiya, a gidanso nabeela akai taron suna inda yaro yaci sunan uban mijin nabeela wato Abubakar.

Alhaji shehu ya kashe kudi sossai a taron sunan haka iyayan nabeela suma sunyi naso bajinta saboda farin ciki.

Salma ce takira nabeela ta tayata murna, daka dayan bangaran naji salma tace

Kawata na manta ban fada mikiba wai uwar mijina har gida tazu

taci mutuncina

Dariya nabeela tai kana tace me kikai mata?

Akan haihuwa kiji fa

Nabeela ce tace tabdi harta fara zancan haihuwa lallai Allah nagode maka da bani da wata uwar miji, saurin me takeyi haka ta kwantar da hankalinta zaki haihu

Salma ce ta a

msa daciwa Atoh abinda kenan nace daka zuri'an masu haihuwa nafito

Dariya nabeela tai kana tace aikam kinga nikadai Allah yabama iyayyena kuma saida mummy ta dade kafin tasamu cikina to mutane sunyi tinanin nima haka zanyi ashe badaka nan abun yake ba kin

san family dinmu basu cika haihuwa ba.

Hakane nabeela kedai Allah yabaki.

Muneera taji labarin haihuwan nabeela ta tayata murna da taji tasauka lafiya amma bata kirata ba dan a yanzu bata gabanta.

A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah sai ga

shi har salma ta shekara daya a dakin mijinta, maida kanta tayi tamkar baiwa a gurin najib biyayya take mishi tana binshi sauda kafa tamkar bawa da sarki. ko wace irin zuciya gareshi kodan biyayyanta dole yaso ta.

Makaranta kowa izuwa yanzu tabar zan

can komawa saboda kwata-kwata bayason zancan makaranta koda kowa suna zaune lafiya da ta dauko maganan karatu zasu samu matsala hakan yasa ta yayafa ma zuciyarta ruwan sanyi akan maganan makaranta danko ton farko daka gidanso aka jamata matsalar dakacan t

a fara.

Abinda ke damunta be wuce taga tasamu ciki ba saboda yanda uwar mijinta ta matsa mata akan maganan ciki.

Zaune take a daki ta duka tagume sakamakon cin mutuncin da mama tai mata yauma har gida tazu ta zageta tas, tana zaune najib ya shigo

tausayi salma ta bashi dan yasan halin mahaifiyarshi.

Sunanta yakira

Salma

Daga ido tayi ta kalleshi batare da tace komai ba, kiye hakuri yanzu abinda nakeso dake shine kintashi muje asibiti akwai wani abokina babban doctor ne watakila akwai taimak

on dazai iya mana wanda zaisa kidauki ciki dawuri.

Taji dadi maganar dayazu daita hakan yasa tabishi sukaje asibiti

Nan doctor yasa ai musu gwaje'gwaje idan anga bawata matsala akwai maganin dazai basu wanda zai taimaka musu.

Kusan awa daya

suka dauka kafin ko wane bincike ya bayyana. Doctor dinne ya kalle najib sanan yace abokina lafiya kalau kake baka da wata matsala.. matsalar daka gurin matar kace.

Murmushi salma tai a fili tafurta matsala daka gurina kuma wace iri matsala kenan liki

ta?

Doctor dinne yace tohm a yanda bincike ya nuna mana da wuya mahaifar matarka ta dauki ciki sakamakon maganin datai amfani dashi na hana daukan ciki, da bakuyi amfani da maganin hana daukan ciki na lokacin mai tsawu ba akwai tsarin daya kamata kubi

saboda wayanan maganin suna da illa.

Wani irin faduwan gaba yasauka a zuciyar salma, najib kowa saboda tsananin mamaki kasa furta komai yayi sai kallon salma da yakeyi.

Hannu yabama doctor game daciwa nagode sossai, kafin ya juyu salma tafice da

ka office din, hawaye kezuba a idonta harta isa bakin titi kekenapep ta tsayar ya kaita gida dan bazata shiga motar najib ba.

Ko a napep din kuka take tana nanata maga'nan doctor, ne salma nashiga ukuu karya kakeyi doctor wallahi zan haihu saina haih

u.

Driving najib yake zuciyarshi cike da tinani barkatai, a fili yafurta da wuya mahaifarta ta dauki ciki sakamakon magungunan hana daukan ciki datai amfani dasu, rintse idonshi yai ya bude sanan yafurta zargina ya tabbata mazinaciya na aura, hakan ya

na nufi salma ta aikata zina fiye a kirga... da tinani barkatai a zuciyarshi ya karasa gida.

A fusace yafito a motarshi ko rufe kofar motar beyeba yai cikin gida cikin sauri.

A daki ya sameta tana hada kaya a trolley dinta hawaye nazuba daka idon

ta.

Yanda ya bude kofar da karfi ya firgita salma wuyanta ya shago game da watsa mata mari sanan yashiga dukanta muryanshi na rawa yake fadin ki fadamin ke wacece?

Saikin sanar dani wace irin rayuwa kikayi a baya, meyasa kikaimin karya?

Ashe daman k

e mazinaciya ce karuwa wace tagama tantal badi a titi, Allah yaisa tsakanina dake salma Allah yaisa.



Keep following me i need more and more comments read and share

😘😘😘

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

*

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY



AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

DEDICATED TO

πŸ‘‡πŸ»

*Real Anty Zeey

πŸ’žπŸ’‹

*

_Gaisuwa ta musamman gareki hajiyan gurgura

πŸ€­πŸ˜€

Allah yaqaro zaqin gurgura agun oga

🀭

_

πŸ…Ώ

63-64

Saida ya duketa iyasan ranshi sanan y

a rabu daita zama yai a gefen gado sanan ya dafe kanshi hawaye nabin fuskarshi

Najib wani irin mutum ne wanda yake kyaman zina sanan ya tsani duk wani mai aikatawa.

Kwance take a kasa sai kuka take kamar karamar yarinya, hannu yasa ya dagota game

daciwa tashi kizauna, tashi tayi tazauna cikin kuka tace me kake jira ka kasheni kahuta yaya najib ka kasheni kawai dan Allah.

Tsawa ya daka mata hade da nunata da yatsa yana fadin zakimin shiru kusai na karyaki anan, kafin kitafi gidan ubanki saikin

sanar dani wacece ke?

Da jajayan ido ta dubeshi tace abinda bazaka taba sani ba kenan koda kowa zaka kasheni ka bani takardata na shiga duniya kawai

Koda baki nime saki ba yazama dole na sakeki salma, amma wallahi kinyi babban asara domin daka g

idan mutunci kika fito sai kikayi watsi da tarbiyan da aka baki kika kasance shaidaniya kije na sakeki saki daya.

Tashi tayi batare da tace komai ba bathroom tashiga ta wanke fuskarta sanan tadau dogon hijab tasa hade da daukar akwatinta. Yana zaune y

ana kallonta har takai kofa sai ta juyu ta kalleshi hawaye nazuba a idonta tace

Tabbas nayi ladaman rayuwar dana aikata a baya, daka randa aka daura aure na, na sakejin tsanan rayuwan dana aikata a baya daka lokacin da aka kawuni gidan'ka nadau alkawa

rin zan zauna dakai lafiya zanyi zaman aure zan bika sauda kafa ton daka wanan lokacin nake niman yafiyan Allah akan rayuwan da nayi a baya hakika nayi ladama kuma na tuba ga Allah danko ba abinda yakai rayuwar aure dadi hmmm abinda nayarda dashi shine mut

um baya taba kauce wa kaddarar'shi kowa nada nashi kaddarar a rayuwa ZAMAN HOSTEL ne sanadiyan lalaciwata duk halin dana tsinci kaina ayau sanadin zaman hostel ne tabbas nayi ladaman abinda na aikata.

Amma ayau zan kuma rayuwata nada, idan nabar gidan

ka duniya zan shiga bazan taba iya komawa gidanmu ba, me kakeso na sanar wa iyayyena?

Ce musu zanyi likita yace mahaifata tasamu matsala sakamakon magungunan hana daukan ciki danai amfani dasu... Saboda haka ka yanke igiyar auren sake tsakanin'mu, murmush

i mai ciwu tayi sanan tace har abada bazasu tabajin wanan zancan daka bakina ba dan bansan halin dazaso shiga ba ton balle mama.

Karasa maganan tai dasa kafarta daya a waje sanan tace alfarma daya nakeso kamin karda kasanar da iyayena harsai nan da kw

ana biyu na tabbata zuwa wanan lokacin nayi nisa da garin kaduna tana karasa maganan ta fice.

Maganar salma sunsa jikinshi yai sanyi saikuma yaji tausayinta ya kamashi amma hakan besa ya dakatar daita ba.

Babban trolley dinta ta dauka duk wani sa

rkar gold dinta dawani abu nata mai tsada tasa shi a ciki saida tacika trolley din da kaya, dayan karamin trolley kuma takalma da jaka sai tulareka da man shafawa tacika a ciki dukda haka bata gama kwasan abinda takeso ta kwasa ba amma haka tabar kayan dan

ba gurin dazata sasu sai wata karaman jaka data rataya a wuya wacce tasauka har cikinta, dakyar takejan akwatinan harta karasa bakin titi bus tahau hade daciwa zan sauka a KAWU.

Wani complementary card ta dauka a jakarta number jiki naga tana kwashew

a wanda dauke da sunan CAPTAIN FAROUK yake tana gama kwashewa tai dialing number

Kamar baza'a dauka ba sai taji an dauka

Hello

Shiru salma tayi saboda muryan mace taji

Matar ce tasakeciwa Hello

Dauriwa salma tayi sanan tace

Sallamu Alaikum bata

tsaya jira a amsa sallama ba tace please captain farouk nake nima

Matarce tace Allah sarki baiwar Allah hala kun jima bakuyi waya ba Allah yayi mishi rasuwa wata uku da suka wuce matarshi ce ke magana.

Mantawa salma tayi a motan haya dake danko d

a karfi tafurta whatttttttttttt?

Farouk ya rasu a'a it's unbelievable yaza kincemin farouk ya rasu a'a

Hawaye ne yazuba a idon matar domin babu ranan dazata fito ta fadi batare da tayi kuka ba idan tatina mijinta, jin shiru yasa salma ciwa aunty dan

Allah kicemin wasa kikeyi?

Matarce tace meyasa zanyi wasa da mutuwa baiwar Allah? Allah yayiwa mijina rasuwa sunje wani operation a zamfara anan aka harbeshi sai gawan shi aka kawumin yau kimanin wata uku da kwana shida kenan.

Kuka salma tasa tan

a fadin innalillahi wa'ina ilaihi raji'un farouk meyasa zaka tafi kabarni a lokacin da duniya taimin zafi ne salma Nashiga uku duniyar ba tabbas Allah yajikan'ka

Wata matace da take kusa daita tace yar'uwa kiye hakuri, sai anan salma ta tina wai a mot

ar haya take ashe bata kashe wayan ba. Aida sauri ta kashe wayar.

Juya wayan take a hannunta tana nanata kalaman salma kasa dauriwa tayi saida tasake kira, kamar salma bazata dauka ba saikuma ta dauka k'ara wayan tai a kunnenta batare da tace komai ba

.

Matar farouk ce tace baiwar Allah naji kinyi wasu magana danAllah kozan iya sanin halaqarki da mijina?

Shiru salma tayi na tsawan minti uku tare da nazarin abinda zatace sanan tace nidai sunana salma mijina ya rasu shekara biyu da suka wuce yab

arni da yara uku farouk ne kedaukar nauyin karatunso shi yake musu komai shiyasa mutuwarshi ta firgitani

Matar da take zaune kusa da salma jitayi tausayinta ya kamata a fili tafurta Allah baya barin wani dan wani yaji dadi.

Matar farouk kowa jita

i salma tabata tausayi cikin tausayawa tace Insha'Allahu bazaki rasa wanda zai taimaka muku ba amma a wani gari kike?

A garin bauchi nake dakatar daita salma tayi gudun karta sake mata wani tambaya ta hanyar ciwa sai anjima nagode sossai hakan yayi da

idai da karasowa inda salma zata sauka.

To a bangaran najib kowa shiryawa yayi ya nufi gidan yaya sa'ad dan yasanar dashi halin da ake ciki(wato yayan salma)

Yaci sa'a yaya sa'ad na gida bayan sungama gaisawa yaya sa'ad ya dubeshi yace yau najib

ne a gidan nawa dafatan dai kuna lafiya ya ummusalma uwar rigima.

Murmushi najib yai sanan yace ai maganan dake tafe dani akan salma ne yaya sa'ad.

Maida hankalinshi yai kan najib sanan yace to Allah yasa lafiya ina sauraranka.

Gyara zama na

jib yayi sanan yafara ma yaya bayani ton daka farkon auren'shi da salma duk abinda yafaru a first nite dinso saida ya kwashe ya fada mishi har izuwa wanan lokacin.

Tashin hankalin da yaya sa'ad yashiga takasa boyuwa a zuciyarshi har a fuskarshi saida

ta bayyana cikin tashin hankali ya furta innalillahi wa'ina ilaihi raji'un

Ummusalma ummusalma amma kin cuce kanki kinyi kadan kibata wa zuri'armu suna wallahi kinyi kadan, ya mace tilo daya a gidanmu ta zaman mana shaidaniyya kodan tana ganin ita kad

aice mace.

Najib ne yace yaya kafin salma ta tafi university ba haka takeba jami'a ce ta maidata haka sanan da bakinta tacemin sanadin zaman hostel rayuwarta ta lalace karasa maganan yai daciwa yaya dan'Allah asan abinyi kar a bari tashiga duniya dan

abun bazaiyi kyau ba.

Yaya sa'ad ne yace yanzu zanje gida najib za'asan abunyi.

A haka sukai sallama kowa zuciyarshi ba dadi

Cikin tasha tashiga dan d'ako masu tura wheelbarrow suna biye daita da kayanta, tinane take wani gari yakamata tanuf

a?

Inda batasan kowa ba takeso taje so take tayi nisa da danginta dan bataso tazama sanadin bugawan zuciyar uwar data haifeta ta tabbata idan yaya sa'ad yasamu labarin abinda tayi kasheta zaiyi har lahira dan bazata manta da kalaman daya fada mata ba a lo

kacin daza'a kaita dakin miji

Idan kinga dama karki zauna lafiya ummusalma idan kinso ki kashe auren ki koma bin maza hotel hotel, ki bude kunnenki kijini da kyau kinyi kadan ki kashe mana iyaye lokacinso beye ba. wallahi idan baki zauna lafiya ba kik

ayi sanadin daya kuroki gida saboda kicigaba da iskancin da kikasa wa zuciyarki to baki da masauki a gidan'nan idan kowa kinsamu masauki da hannuna zansa pillow na kasheki kibar ganin ke kadaice mace a gidan'nan kibar ganin an shagwabaki tare da nuna miki

gata hakan ba yana nufi zamu zuba miki ido ki lalace bane. ki zama yar iska wace zata bata mana suna ta goga wa gidanmu baqin fanti gwara na kasheki kowa ya huta karasa maganan yai daciwa Allah ya bada zaman lafiya

Murmushi hade dawasu hawaye masu zaf

i yasauka a fuskan salma hannu tasa ta goge sanan tace tsaf yaya sa'ad zai iya kasheni idan yaji abinda na aikata Allah kadai yasan halin da mama zata shiga. Hmmm gwara nashiga duniya kawai

Tinanin garin da zata nufa take so take taje inda basu dakowa

inda batasan kowa ba

Motar Lagos ta tambaya nan aka sanar daita akwai mota amma tafiyan dare sukeyi sai magriba zata tashi jin haka yasa salma ta yanke shawaran shiga motar sokoto dan bazata iya zama har magriba dan yakamata tasan takonta kafin a ne

mo inda take a gida.

Haka kowa akayi motar sokoto tashiga batare da tasan kowa a garin ba tonda take bata zuwa sokoto ba.

Kusan watan nabeela biyar da komawa dakin mijinta yaronta sai girma yake yana kara kyau.

Nabeela ce zaune a parlor Abub

akar wanda suke kira da sadiq na zaune a cinyarta tv take kallo, ummi ce tafito daka daki hade dazama kusa nabeela tana fadin aunty sannu da hutawa gobe zan kuma gida fa

Bata fuska nabeela tai kana tace haba ummi kibari sai admission din naku yafito s

aiki kuma gida

_*Kuye hakuri dajina shiru kwana biyu banda lafiya ne ko wanan'ma dauriwa nayi nai muku

😒

*_

Keep following me i need more and more comments read and share

😘😘😘

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

*

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY



AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login