Showing 30001 words to 33000 words out of 73766 words
tazu kor?
Ajiyar zuciya nabeela tasauke hade daciwa ai abun da kamar wuya kin
manta halin da salma take ciki, bari dai nakirata naji.....
Jitai ance wayar a kashe, maida kallonta tai gurin Muneera sanan tace number a kashe
Oh na manta ta wayan mama zaki kirata an hanata riqe waya yanzu, zare ido waje nabeela tai hade fadin lallai
salma tana cikin tashin hankali, Allah ka rufa mana asiri ton kafin asirinmu ya tuno
Ameen
Number mama suka kira aiko ringing biyu yai aka dauka
Ina wune mama
Shegiya ba ita bace salma ce
Allah sarki salma ashe an kwace miki waya
Wallahi kowa na
beela sun kwacemin waya bana fita koina, ina cikin bala'in... nafada miki aurar dane zasuyi kuma bansan wanine mijin ba gashi sunce nadaina zuwa school deferring zanyi karasa maganan taida kuka tana ciwa nabeela komai ya lalace rayuwar tamin zafi kowa ya t
sanine a gidan'mu ba wanda yake sakarmin fuska
Kallon juna Muneera da nabeela sukai tausayin salma ne yacika zuciyarso, amsar phone din Muneera tayi hade daciwa salma kidaina kuka any disappointment is a blessing insha'Allah, kibama baba hakuri kiyeta
basu hakuri ne bandamu da maganar aure ba but maganan karatun ya damene, duk wahalan da kikai is not easy to be a masscom student saida kika kusa gamawa shekara daya ta rage mana fa haba. Ki dage ki basu hakuri harsu sauka
Muneera hakuri dana basu sh
ine sukace zanyi deferring da basu yarda da deferring dinba, idan bakisan wane abuba har alqur'ani suka bane na rantse dashi akan bantaba mu'amala dawane namiji ba
Nabeela ce tafurta lallai tashin hankali ya kikai salma?
I hope baki rantse ba domin g
wara kiji kunyar duniya da kiji na lahira
Hauka nake dazan rantse ban rantseba amma da sukaji farkon kalamai na sunzata rantsewa zanyi danciwa nayi
Ne ummusalma na rantse da girman....
Sai baba ya dakatar dane
Muneera ce tace dabe dakatar dakeba me
zakice
Hmmm Muneera kenan dabe dakatar daniba ciwa zanyi ne ummusalma na rantse da girman Allah natuba kuma nayi ladama karda su matsamin dasai na rantse da alqur'ani.
Nabeela ce tace God save you, Allah ya tsare nagama, yanzu bazakizu aure na ba?
A hankali salma tace nabeela waye ubana dazanzo bauchi kema dai kinsan halin da nake ciki aiban isa nakawu musu maganar auren kiba, ko waya ba'a barina riqewa sai mama tasa chargi nake lalabawa nadauka idan nai waya dake da Muneera sai naji sanyi a zuciy
ata.
Allah sarki salma bakomai ki dage da addu'a kawai, sanan kuma karki damu zan aiko miki da waya ta pack, da new simcard
Tashi tayi tazauna tana fadin da gaske kike nabeela?
Wallahi kowa har gida za'a kawumiki iPhone 7 ne kiye managing, dole kisa
mu waya a hannun'ki saboda mudinga communicating but saiki lura kuma kidinga kulle room dinki always, harda power bank zan aiko miki dashi.
Muneera ce tace salma me kuma kikeso bayan phone?
Muneera bana bugatar komai a hakama nagode, Allah yabarmu ta
re da Ameen suka amsa
Nabeela kinga dai abinda yasamene dan'Allah idan kinyi aure kizauna lafiya dan girman Allah nabeela
Murmushi nabeela tayi kana tace insha'Allahu salma nagode sossai
Aiko haka akayi har gida aka kawuma salma waya, wata cousi
n sister din nabeela dake aure a kaduna ta kawu mata har gida da yake taimata kwatancan gidanso salma, koda taje gidan tayi sa'a tana shiga ta tarar da salma a tsakar gida miga mata ledan tayi batare dakowa ya ganiba sanan ta juya ta tafi bata karasa gurin
mama ba koda ta shigo gidan ciwa tayi mama take nima.
Aiko salma taji dadin waya domin yana debe mata kyewa yanzu, wune take a daki sai taji yunwa take fita taci abinci ba wanda yadamu da rashin fitowarta domin mama ba shiga harkanta take ba sai maga
na tazama dole takeyi daita, har charting take yanzu amma WhatsApp kawai ta bude da sabowar number, istagram dasu Facebook bata hawa gudin kar a ganta a gida.
Tana bude WhatsApp taima farouk magana
Hi luv, it's salma tura mishi picz dinta tayi
Yana
bude message din wane irin sanyi yaji a zuciyarshi a fili yafurta salma, voice note yai mata
Luv i really missed you kullum sai nayi trying number dinki bansan halin da kike ciki ba, gashi bane da wace zan tambaya wallahi nashiga cikin damuwa
Kiransh
i tai video call cikin sauri yadauka, murmushi dauke a fuskarshi yafurta luv kin rame i hope komai yayi daidai yanzu?
Itama murmushi tayi sanan tace taina komai yai daidai infact everything is upside down wallahi, nan tamishi bayanin komai ton daka lo
kacin dasuka rabu har izuwa yau....
Shiru yayi nadan wane lokaci sanan yace kiye hakuri salma duk nine silan jefaki cikin wanan halin, yanzu dame yakamata na taimaka miki?
Murmushi tayi mai ciwu sanan tace taimako daya nakeso kamin
Kallonta yake da
alama ya maida hankali sossai a kanta, ganin haka yasa tacigaba da magana
Farouk so nake ka taimakene kamanta dane a rayuwarka, har idan bane na nime kaba karda ka nime ne, ko a hanya muka hadu karka nuna kataba sanina, hakan daza kamin shine babban t
aimako a rayuwata.
Ko kadan beji dadin maganarta ba amma babu yanda zaiyi dole yayi abinda tace, a hankali yace salma kina nufin mun rabu kenan?
Yakamata na miki kyauta mai yawa, yakamata mu sake haduwa koda sau dayane
Murmushi tayi kana tace farouk
kenan kasa a zuciyarka bazamu sake haduwa ba, kasa a zuciyarka video call dinan da mukeyi yanzu shine zaizama video call na karshe daza muyi, inaso nabi umarnin mahaifa'na, banaso na kasance cikin saka muso baqin ciki a zuciyarso sun taka rawar gani a ray
uwata bekamata na saka muso da sharri ba, farouk bana bukatar wata kyauta daka hannunka ina da complementary card dinki aduk lokacin da nake bukatar taimako irin na kudi zan nime ka Dan nasan zaka taimakamin. Bata tsaya jin ta bakin shiba ta kashe wayar.
Hawayene kezuba a idonta a fili tafurta farouk ina sonka amma nasan bazaka taba aure naba nima kuma bazan aure kaba, zaman mu tare bashi da amfani, yau gashi duk abinda natara ta hannunka sun kare, an kwacemin waya, ATM CARD dina an kwace, hmmm duniya
kenan....
Blocking dinshi tayi sanan ta kashe data dinta.
Abu kamar wasa anfara event din bikin nabeela, nabeela yar gata ya daya wace mahaifanta suka mallaka, tabbas sunyi mata gata daka mummy har daddy kowa ya yazuba dukiyarshi a bikin, yan'uwa nak
usa dana nisa duk sunzu.
Gidanso nabeela Muneera ta dawu da kwana saboda zirga zirga gwara ace suna tare, ton bikin ya rage one week mummy take tambayar nabeela ina salma haryau batazuba, nan nabeela taima mummy karya tace ai salma bata da lafiya tana
kwance a asibiti da kyar idan zata samu daman zuwa.
Haka friends dinso na school suketa tambayar salma dukda bakowa sukai inviting ba saboda gulman mutane, dan mutane kadan ne basusan Wanda nabeela zata aura ba, wai mijin sister hanan zata aura, duk
wace ta tambayeso salma sai suce bata da lafiya ne.
A bangaran maimuna kowa hankalinta a tashe yake dan taga auren nabeela da mijinta ba abinda aka fasa tayi kuka ta gode Allah, shawaran da yan'uwanta suka bata shikesa hankalinta yadan kwanta tadan ra
ge damuwa
Duk wasu picz da short videos din biki sai Muneera tayima salma sending, salma na daka gida amma duk wane shawara daita akeyi sai sun nime shawaranta.
A yaune aka daura auren nabeela wanda manyan masu kudi da dubban'nan jama'a suka hala
kta,
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
Dedicated to
👇
MY BLOOD(SUMMY)
Always heart u my dear
🥰
🅿
37-38
Wayar Muneera tashiga ringing kallon nabeela tai hade daciwa salma ce ke kirana fa, tana daga wayar
Muneera ganinan zuwa gidan ko bazan kuma gidanso nabeela ba kinsan munyi sallama da mum
Kamar yaya?
Keda
i kibari idan nazu zakiji komai
Ok
Ta6e baki tai sanan ta maida kallonta gurin nabeela
Metace miki?
Wai gatanan dawuwa zatazu gidanmu
Bata tafi ba kenan?
Tadaice gatanan zuwa zumu shiga ciki kisa driver ya tafi kehau napep idan zaki kuma.
Cikin
gidan suka shiga, daka tsakar gida sukaji muryan salma tana gaida gwaggo, dakin Muneera tashigo nabeela ce ta tayata shigo da trolley dinta, dukanso kallonta suke, murmushi tayi hade daciwa basai kun tambayeniba nasan zuciyarku cike take da tambaya.
Allah ya taimaka motar bata tashiba farouk yakirane a waya na sanar dashi Ina mota zantafi gida shine yacemin shima gobe zaije Kaduna na amsa kudin motana nazu hotel din da muke haduwa anjima by 6pm zan kwana acan zuwa gobe saimu tafi tare.
Hmmm lalla
i yan'mata kina wuta abinda kenan nabeela tace
Hmm salma meye haka dan'Allah?
Muneera menayi kuma?
Bata fuska Muneera tayi hade da gyara kwanciyarta sanan tace salma meyasa bazakiyewa kanki fada ba wallahi nagaji dayi muku magana Alhamdulillah nabeela t
afara dawuwa hanya, haba salma mutuwa akeyi fa idan mune yanzu bamune anjima ba karki manta
Allah swt naciwa
وَّأَنِ اسْتَغْفِرُوا رَبَّكُمْ ثُمَّ تُوبُوٓا إِلَيْهِ يُمَتِّعْكُمْ مَّتٰعًا حَسَنًا إِلٰىٓ أَجَلٍ مُّسَمًّى وَّيُؤْتِ كُلَّ ذِى فَضْلٍ فَضْلَ
هُۥ ۖ وَإِنْ تَوَلَّوْا فَإِنِّىٓ أَخَافُ عَلَيْكُمْ عَذَابَ يَوْمٍ كَبِيرٍ
Allah swt naciwa
أَءِذَا مِتْنَا وَكُنَّا تُرَابًا ۖ ذٰلِكَ رَجْعٌۢ بَعِيدٌ
Bayan mutuwarmu yayin da muka zama kasa tabbas zai tada mu.
Sanan kuma Allah Swt naciwa
يَوْم
َ تَشْهَدُ عَلَيْهِمْ
أَلْسِنَتُهُمْ وَأَيْدِيهِمْ وَأَرْجُلُهُمْ بِمَا كَانُوا يَعْمَلُونَ
Akwai ranan da harshen'mu da hannuwan'mu da tafikan'mu zasuyi shaida akan abinda muka aikata, salma dan girman Allah ina ruqanki kidaina daukar kafarki zuwa guri
n aikata sabon Allah wallahi ko tinanin aina Allah zai dauke rayuwarmu? ya ishemu muna cikin wane hali? tinanin kwanciyar kabari aka barmu dashi ya ishemu muyi imani kuma mu rage aikata alfasha domin akwai babban aiki a gaban'mu.
Shikenan Muneera nago
de Allah yashiryar dane. nabeela ce ta amsa daciwa gaba dayan'mu bake kadaiba
Da Ameen Muneera ta amsa.
Da misalin karfe 6 na yamma nabeela da salma suka tafi, saida suka hau kekenapep Muneera takuma cikin gida
Tana shiga cikin room din ya tash
i dasauri ya amsa trolley dinta a gefe ya aje hade da hunging dinta ta baya shinshina wuyanta yake tongue dinshi yasa ya lasa kunnenta hade dayin magana cikin rada shine kika tafi batare
dana saniba hannu tasa ta shafe face dinshi sanan tace sweery please
don't turn me on, saketa yai hade da daga hannu sama yace menayi?
Zama tai a gefen gado tana fadin kafine sani after dressing din dake jikinta tacire folding dinshi tai feated gown ne a ajikinta Wanda ya matseta tsam domin rubber ce. kwanciyar rufda
ciki tai a bed, shima kwanciya yai kusa daita janyota yayi jikinshi game daciwa baby kinyi missing dina?
Daga mishi kai tayi tace yea i miss u but na tambayeka wane abu please
Eh inajinki menine?
Can you marry me?
Murmushi yai hade daciwa yea why n
ot? itama murmushi tayi sanan tace thanks dear am blushing. but nikuma bazan iya auren kaba, dukda nasan fada kawai kayi bekai har zuciyarka ba, rungumeta yai hade da tattaro rigarta a kunne ya rada mata baby i missed everything about you, I hope honey pot
dinan yaqara dadi?
Hannu yasa acikin rigarta fito da boobs dinta yayi baki yasa yafara..... (I forgot my Muneera ta hanine fans
🙊
) mufita mu basu guri kawai
A kwance naga salma a bed towel ne a jikinta da alama yau ba karamin aiki farouk yaiba,
baby na
Hararanshi tayi hade daciwa kabane wahala yau jikina duk ciwu yake, dagota yayi kayan baccinta dake gefenshi yasa mata kwantar daita yai kamar baby yana ciwa kiye bacci kinji kindaiyi sallan isha' kor?
Daga mishi kai tayi alaman eh
Ok kissing di
nta yayi hade daciwa good night
I love you
haka kowa yacigaba da rayuwa a gidanso Muneera a gidan baba bello, nabeela a gidanso haka itama salma. Shagowa mai karfi yasake shiga tsakanin Muneera da mansur soyayya sukeyi akoda yaushe cikin waya suke
ko video call harta gwaggo ta fahimce haka.
Kwance take a katifanta wane red Bra ne ajikinta yai kyau sossai domin mai net ne gawasu flowers white da akai design dashi, video call sukeyi da mansur kanta ba dankwali kitson dake kanta ne yazuba a bayant
a kitson attachment ne pelders akai mata. ba kwalliya a fuskarta kwalli ne kawai a idonta.
Video call sukeyi amma idonshi nakan kirjinta kashe mishi ido tayi hade daciwa whatsup me kake kallo?
Murmushi yai sanan yace naga kamar sun kara girmane Baby
girl kullum kyau kike, murmushi tayi hade da kallon boobs dinta sanan tace taina suka kara girma bayan wanda yake basu message bayanan, smiling yai hmmm kedai kor
amma bana hanaki kitson attachment ba? bata fuska tayi sanan tace kayi hakuri zan daina sawa,
yaushe zaka dawu?
Saura 5months
Tohm Allah yadawumin dakai lafiya(Ameen)
Salma ce kwance akan gadonta waya take da farouk
ok u mean kadawu Kd a wane hotel zamu hadu kenan?
Kizu Royal Blue dake unguwan rime
Alright ganinan zuwa kabane 30minu
tes baby i swear to God am broke
Kedai kizu karki damu.
Kayan jikinta ta canza riga da skirt tasa na les Wanda ya matseta sossai, veil tasa hade da saka phone dinta a jaka sanan tafita, dakin mama tashiga a zaune taganta tana karatun alqur'ani, ganin
datai tana karatu yasa tai sauri tafita kekenapep ta tsayar hade da fada mishi inda zai kaita, waya sukeyi da farouk harta karasa dakin dayake, rungumeta yai a jikinshi phone dinshine yafara ringing
Hello....Ok you are outside
Am coming i will be there
right now.
Hannu biyu yasa ya kama face dinta hada bakinso gurin daya yai, kissing dinta yake sossai, saketa yai hade da maida numfashi sama sama, idonshi yayi red, cikin husky voice yafurta ummusalma wallahi keta dabance aduk lokacin da nake tare dak
e ina samu nutsuwa fiye da tinaninki Allah yai miki baiwar dake kanki bakisan daita ba, da badan bana da ra'ayin mata biyuba wallahi da babu abinda zaisa bazan aure kiba amma ina miki fata alkhairi da samun miji nagari tabbas ninayi disvirgin dinki kuma na
san nikadai kike kulawa, babu abinda zan saka miki dashi bayan nai miki alkhairi a lokacin auran'ki
Murmushi tayi sanan tace nagode farouk amma inaso kasane koda zaka aurene wallahi nibazan aure kaba shafa kirjinshi tayi tace tabbas kai cikaken namiji
ne Wanda ko wace mace zatai alfahari dashi amma koda kudi bazan iya auran mutumin da muka watse a titi ba yagama sanin mutuncina da martabata koda anyi aure zargi mai karfi zai shiga tsakanin'mu.
Phone dinshi yafara ringing, picking yai
Kayi hakuri gani
nan zuwa
Hannunta ya rige yana ciwa zumuje zan amsa Abu a hannun abokina daman yanaso yaganki dan inata bashi labarinki, tafiya suke hannunshi na kewaye a waist dinta harsuka sauka kasan hotel din
Babban mutum ne black beauty yana jingine jikin motar
shi kiran marcendez venz, bayan yabama farouk wane envelope kallon salma yai hade daciwa basai kafada ba itace ummusalma kor?
Rungume salma farouk yai a jikinshi yana ciwa kwarai kowa yaka ganta?
Wane na hango a cikin mota zaikai 45years daka nisa
da farouk yake kallon gurinso yakeyi rai a bace yafurta wancan yarinyar kamar ummusalma, tome zai kawu qanwata hotel? harna ganta rungume a jikin namiji packing motar yai yafito
Kafin ya karaso kusa dasu salma da farouk sunjuya zasu kuma cikin hotel din c
ikin gudu gudu yake tafiya binso yake a baya da karfi yafurta......Ummusalma.....
Gaban tane taji yai munmunar faduwa domin ko cikin magagin bacci taji muryan tasan mai ita, tine jikinta yadauki rawa kasa juyawa tai
Farouk ne yajuya, gani dayai sun d
akata da tafiya yasa yai saurin karasuwa gabanso
A fili yafurta ummusalma cikin bacin rai! hannu yasa ya dauketa da mari biyu Wanda saida yasa tai baya zata fadi dasauri farouk ya rigeta a jikinshi
Hannu farouk ya daga zai mari yaya sa'ad cikin murya
n kuka salma ta rige hannun farouk tana ciwa a'a farouk yaya nane fa, a fusace farouk yasauke hannunshi, fusgo salma yaya sa'ad yai dukanta yake koda ina yana ciwa shi dan iskan naki badashi zanyiba kece tawa dake zanyi, farouk ne yashiga tsakiyarso hade d
a boye salma a bayanshi yana ciwa haba yaya yaza'ai kadinga dukan mace haka, hannu yaya sa'ad yasa yatureshi gefe hade da fusgo salma tine gyalanta da dankwalinta suka fadi a kasa
Mota yasata sanan yaja motar. zuciyar farouk a bace ya
Kwashe gyalenta
da dankwalinta hade daciwa bulshit.
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
Oh My God Am
Fucking Missing You My Muneera
😢
I Wish You The Best Of Luck In Your Exams
Hrt Yhu...Muuaah
😘
🅿
45-46
Mai gadi ne zaune a kasa ita kuma tana zaune a kujera sanye take da dogon hijab har kasa kudi ta miga mishi tana fadin kadai rige abinda na
lissafa maka kor?
Cikin ladabi yace eh hajiya na rige to shikenan tashi katafi da Allah karka zauna, yana fitowa daka parlor hakan yayi dadai da dawuwar Alhaji shehu dakatar damai gadin yayi yana fadin
Inusa meya kaika ciki?
Cikin ladabi da biyayy
a inuwa yace hajiya ce ta kirane aikena kasuwa tayi
Bece wa inusa komai ba yashiga cikin gidan a fusace ton daka parlor yake kiran sunanta
Nabeela.... Nabeela.... Nabeela
Dasauri tafito daka daki tana fadin swthrt lafiya?
Kare mata kallo yai daka s
ama bar kasa bomshot ne a jikinta sai wata riga iya cibiya, matsawa kusa daita yai sanan ya