Showing 48001 words to 51000 words out of 73766 words

Chapter 17 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

53

ki kirata ta miki sendi

ng da kanta, karda kisakemin maganan wata Muneera domin nacireta a list din kawayena.

Maganar nabeela yaba salma mamaki cikin mamaki tace nabeela meyafaru kuma?

Anya daka bakin'ki maganar nan tafita, meya hadaki da Muneera ba dazu tana gidan kiba?

Tsaki nabeela tayi sanan tace meye amfanin zama da kawar dazata daukeki tamkar maqiya kike a gareta?

Meye amfanin zama da kawar da bata yarda dake ba?

Meye amfanin zama da kawar dazata miki laifi basau daya ba basau biyu ba basau uku ba kuma aduk loka

cin data baki hakuri zaki fahimce ta amma da itace bazata taba fahimtar kiba?

Salma ce ta katse nabeela daciwa Kawata gaskiya dakajin kalaman'ki ba karamin bata miki rai Muneera tayi ba, amma hakuri zakiyi muda muke rugan Allah yasa zumuncin'mu har a

ljanna firdausi, ne basaima kinsanar dani abinda ya hada kuba kawai inaso kiye hakuri itama zan kirata.

Murmushi nabeela tayi sanan tace wallahi karki kirata rayuwace daman ance muji tsoran kawayan university haduwan campus rabuwan gate sai menine?

Salma ce tace a'a nabeela kidaina fadan haka Muneera bata cancanci ai irin wanan rabuwan daita ba domin kawace ta gari, wace take kokarin dawu damu hanya aduk lokacin da muke saban Allah, ta taka rawar gani a rayuwarmu bamu taba magana daita munjishi a

wani guri ba tana da sirri.

Nabeela ce ta katse salma daciwa ummusalma nifa bance ki rabu da Muneera ba dazakina kawumin wasu magana, idan baki mantaba aidaman tare na sameku todan haka niban isa na rabaku ba, nidai ra'ayina na fada miki kuma bazan ca

nza ba

Daka karshe inaso kisani ashe an daura wa Muneera aure ton lokacin da tace mana anyi engagement dinta ashe karya take mana aure aka daura mata... Kinji abinda ya batamin rai har nake furta munanan kalamai akan Muneera, kiye tunani salma idan ba

ta daukemu mugaye ba metake nufi damu?

Maganar nabeela kamar saukar aradu tazuma salma.

Keep following me i need more and more comments read and share

😘😘😘

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

*ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

*

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

πŸ…Ώ

57-58

Maganar nabeela kamar saukan aradu tazuma salma, dasauri tafurta saboda Allah nabeela?

Ahhh daAllah kicemin wasa kikeyi?

Nan nabeela taima salma bayanin duk yanda sukai da Muneer

a, saida salma tagamaji sanan tace lallai dole kihau dokin zuciya aigwara ke kinsan nafiki zafin kai.

Kudina yahuta kinga ba maganar siyan wani anko daman am not sure kozai yarda nazu bikin

Dariya nabeela tai sanan tace atoh gwara dai da kika fah

imce abinda nakeso na fada miki ta mugun raina mana hankali ko kafata tabar gani a bikin amma zan tura mata da text na sanya alkhairi

Daka dayan bangaran salma tace nima haka zanyi kowa.

Itakam Muneera rai a bace takuma gida tasu taje tai raban card

daman nabeela zata roga ta rakata amma ga yanda suka kare da nabeela shiyasa bata wuce koina ba takuma gida.

A tsakar gida ta iske inna talatu

Cikin mamaki inna talatu ta amsa sallamarta sanan tace Muneera harkin dawu daka raban katin?

Zama tai kusa

da inna hade da cire gyalanta tana fadin gidan nabeela naje kawai banfara rabon ba ne wallahi dukna gajine bazan iyaba, ajema inna talatu katin tai sanan ta shige daki

Harta shiga daki kallonta inna take sanan tace lallai ai hakuri zakiyi dole kibi k

awaye da kati har idan kinaso suzu bikin, Muneera najin abinda takeciwa amma batace komai ba.

Kwanciya tayi hade da lumshe idonta sanan tace menine laifina anan?

Nabeela kiye hakuri dan Allah.

Wayarta ta dauka hade da kiran salma, kusan 7missed call

bata dauka ba

Salma na kallon call din taki dauka a fili tafurta mekuma zakicemin

Saida taga ta dameta da kira sanan ta dauka

Hello

Muneera ce tace salma ina kika shiga inata kira baki dauka ba

Oh sorry abinda kenan salma tace

Yanda Muneera

taji tana amsa mata dakyar yasa tace baki gane me magana bane?

Nagane mana ba Muneera bace

To shine kike magana kamar bazakiyi ba, lafiya dai ko?

Uhmm karki damu lafiyalau

Tonda Muneera taji yanda salma ke amsa mata waya zuciyarta tace mata duk yanda a

kai nabeela tasanar daita. Hakane yasa Muneera tace salma nabeela ta fadamiki an dauramin aure?

Nace ta fada miki dan'Allah kiye hakuri kuma ki fahimce ne itama nabeela tayi fushi amma kuye hakuri.

Dariya salma tai sanan tace bakomai Muneera sai

yanzu kikaso muji dan haka kidaina bamu hakuri wallahi babu komai idan nace baki bata mana rai ba nayi karya daman haka rayuwa take akwai mutane da muke basu matsayi a zuciyarmu bayan basu dace da wanan matsayinba, Allah yabaku zaman lafiya Qawata bata jir

ajin abinda Muneera zatace ba ta kashe wayar.

Itama Muneera batai kokarin sake kiran taba, aje wayar tai hade da ta6e bakinta domin lamarin naso yafara bata mata rai sai binso take tana kokari su fahimce ta suna cutar daita da bakin magana, tine zuciy

arta ta hartsala taji ranta yabaci a hankali tafurta karda Allah yasa ku hakura... Muneera wata irin mutum ce wace abu kadan ke bata mata rai bata dawuyan fushi amma tana da saurin saukowa.

Sake daukar phone dinta tayi hade da kiran wata childhood fr

iend dinta wato amira tare suka tasu unguwarso daya ton daka primary zuwa ss3 tare sukayi university ce ta rabaso domin kowa da choice dinshi amira BUK kano tasa Muneera kowa ATBU.

Koda Muneera takuma gidan inna talatu amira na kawu mata ziyara aduk l

okacin data samu huto.

Bugo daya wayar tayi amira tai picking hade daciwa Besty

Murmushi Muneera tayi sanan tace Besty ya kike?

Lafiyalau yar mutunci dan bazance baki da mutunci ba, ashe zakiyi aure umma tazu har gida tasanar wa mama ashe har aure a

ka daura shine koki fadamin gaskiya nayi fushi besty

Kasa da murya Muneera tai kana tace Besty kiye hakuri wallahi daman zan fadamiki nan taita bata hakuri harta hakura

Toya maganan anko anya kowa zamuyi dan abun ya matso?

Uhmm duk yanda kikace haka

za'ai Besty ai wuga da nama duk yana hannun'ki abinda kenan Muneera tace

To shikenan Besty gobe zanzo saimu shirya yanda za'ai kin raba i.v ne?

A'a ba wace nakai mawa nidai kawai zansa a status dina ina inviting duk friends nawa dan gaskiya bazan iya w

ani yawan raban kati ba, duk nabi nayi baqi gashi za'a faramin gyaran amarya jibi

Haka kowa akayi the next day dawuri amira tazu gurin Muneera nan suka shirya yanda komai zai kasance tare suka fitar da anko daka nan suka fara bin gidajan kawayanso, it

a dai Muneera data gaji barin komai tayi a hannun amira sanan takuma gida.

Kullum sai nabeela taje school amma tanata saka ido ko zataga Muneera amma bata ganinta, ton daka ranan data bar gidanta basu sake waya ba. Gashi duk corse mate dinso sungama s

anin maganan auren domin ta WhatsApp ta tura muso kati abinda ke damun nabeela shine datazu school sai aita tambayarta akan maganan auren wani lokaci ta amsa su wani lokaci taja bakinta tai shiru.

Bikin Muneera sai sake matsowa yakeyi danko har ankawu

lefe akwati biyar aka kawu wanda cike yake da kaya, akwatinan sunyi kyau purple and white ne.

Shirye shirye akeyi Muneera bata sakebin takan kawayanta ba wato salma da nabeela, yanda sukai mata hakan be mata dadi ba tasan bata kyauta musu ba amma huk

uncin dasuka yanke a kanta be dace ba, hakan ya nuna basu damu daita ba, ganin hakan yasa Muneera tasa ma zuciyarta ta rabu da salma da nabeela har idan ba suzu bikin taba kokuma basu kirata sunyi mata Allah yasanya alkhairi ba, domin hakan ya nuna suna ma

ta baqin ciki da auran.

Anfara events amarya tayi kyau sossai wanda fadan hakanma bata lokaci ne, abinda ke bata mamaki shine yanda yan school dinso sukazu mata wasu batai inviting dinso ba duk yawancinso bama magana take dasu ba. Amma hakan ya mata d

adi saita anshesu hannu bibiyu

Shirin tafiya dinner akeyi inda dakanan za'a wuce da amarya gidanta, kareema dake zaune a gefen gado ne tace Muneera wai lafiya kowa naga tonda aka fara hidimar bikinan banga salma da nabeela ba?

Murmushi Muneera tayi s

anan tace kareema lafiyalau basuga daman zuwa bane kawai

Hafsa kawar kareema ce ta ta6e baki hade daciwa gaskiya basu kyautaba a yanda kika tsaya muso a bikinso ace suqi zuwa aurenki haba!

Kareema ce taima Hafsa wani irin kallo alaman tai shiru da ba

kinta.

Bayan Abba yagama mata nasiha aka nufi dakin umma daita, zaune take a kasa hannunta umma ta rige sanan tace Muneera karkiyi kuka kinji?

Kinga yanda kikai kyau karki bata kwalliyan da hawaye Allah yayi miki albarka, dan'Allah kizauna lafiya kiz

ama mai hakuri dakai zuciya nisa, wanan halin naki na saurin fushi kiye kokarin ajeshi a gida karki kuskura kitafi dashi dakin miji, Allah yayi miki albarka yata zanyi kewarki karasa maganan tai da miga mata wasu littafi guda biyu tana fadin kiduba littafi

nan Insha'Allah zaki samu duk wani abinda ya shige miki duhu akan zamantake'war aure.

Kukan zucin da takeyine yafito fili domin takasa daurewa rungume umma tayi sanan tasaki kuka mai karfi, lalashinta umma tashigayi

Motar amarya da ango tasha dec

oration da flowers, bude mata kofar akayi tashiga daka ciki. Mansur na zaune hannunta ya rige cikin nashi hade da matsawa kana yace qalbe kinyi kyau karasa maganan yai da bata peck a kumatu.

Itama kallonshi take dan ba karamin kyau yayi ba, murmushi t

ayi batare da tace komai ba.

Anyi sha'ani na gani na fada a gurin dinner danko ango da amarya sun burge kowa duk wanda yaganso sai yace sun dace da juna

Bayan taru ya watse gidanta aka nufa daita.

Salma ce zaune a parlor viewing status din k

areema take. videos ne dakuma picz na dinner dariya tayi sanan tace wow ba laifi gaskiya Muneera tayi kyau perfect match ita da mijin sun dace.

Najib na zaune a gefenta tv yake kallo yanzu yafara sakar mata fuska, ji da yayi tace Muneera ya maida kall

onshi gurinta sanan yace wata Muneera ke aure?

Badai wace tazu auren muba?

Miga mishi wayarta tayi sanan tace itace duba kaga hutonan bikin, cikin mamaki ya amsa wayar yana kallon picz din a fili yafurta Allah yabasu zaman lafiya yarinyan nada nutsuw

a gaskiya. Amma meyasa baki fadamin maganan auren ba

Murmushi salma tayi sanan tace Muneera munafuka ce munafurtan'mu tayi ashe an daura mata aure ton last year bata sanar damu ba sai tacemana engagement dinta akayi. Sai yanzu take sanar damu shine ni

da nabeela mukace bazamuje auren ba.

Murmushi najib yai kana yace kota'nan zaki gane tafiku hankali banga laifinta ba, amma yakamata ko Allah yasanya alkhairi kuye mata karasa maganan yai da shiga dakin'shi

Yana shiga daki salma takira nabeela

D

aukar wayar nabeela tai tana fadin yanzu daman zan kiraki, natura wa Muneera text na fatan alkhairi akan aurenta kema ya kamata kitura mata

Ok to shikenan zan mata yanzu, kinga picz din bikin kowa

Nabeela ce tace Eh nagane tayi kyau gaskiya mijin nata ya

min harna kyasa fa

Dariya salma tai sanan tai kasa da murya tace wallahi nima mijin yaimin daman kinsan yana da kyau naga yakara kyau ne, dole ta boyeshi ne wallahi son shi nakeyi

Hhhhhhhhhhhhh shegiya salma snatching zakimin nifa nafara ciwa ina son

shi.

Zaune take a gefen gado fuskarta a rufe bakowa a dakin sai ita kadai danko kawayanta da abokan ango duksun tafi.

A hankali ta bude fuskarta hade da karema dakin kallo murmushi tayi kana tace naga an canza komai na gidan hala daddy ne ya ca

nza mana, Allah yasaka da alkhairi. Motsin da taji yasa tai saurin rufe fuskarta hade da sauke fuskarta kasa.

Sallama yai sanan yazauna a gefen gado hannunta ya rige sanan ya sunkuyar da kanshi yana lega fuskarta yaci sa'a sun hada ido murmushi suka s

akar ma juna.

A hankali yasa hannu ya daga veil din daya rufe mata fuska hawaye yagani na gangarowa a fuskarta.

Janyota jikinshi yai yana fadin qalbe meyasa kike kuka?

Keda zaki farin ciki da Allah ya nuna mana wanan rana, dan'Allah kidaina kuka

tashi muje muyi salla

Bayan sun iddar da sallah ba yanda mansur beye da Muneera ba akan tasa wani abu a cikinta amma ta nuna mishi a'a ita ta koshi, gani haka yasa yai feeding dinta da kanshi harsai da yaga ta koshi sanan yabarta.

Kayan jikinshi

yacire hade da daura towel a waist dinshi, tana zaune gefen gado ta sunkuyar da kanta kasa, kusa daita ya matso hade da migar daita tsaye rungumeta yai a jikinshi yana shagan kamshin tularenta mai dadi wanda yake rikitar dashi.

Necklace din dake wuya

rta yacire sanan yacire earring din, daidai saitin kunnenta yafurta yakamata muje muyi wanka saimu kwanta bacci dan na gaji sossai.

Dasauri ta zauna a bakin gado sanan tafara cire abun hannunta da zube batare data kalleshi ba tace nan dakinane kaje da

kinka kayi wanka kafin kadawu nima nayi nawa.

Sake dagota tsaye yai hade goshin'so guri daya yai kana yace tare zamuyi wankan.

Noqe kafada tai tace a'a gaskiya nibazan iyaba

Bata karasa magana ba yai kasa da zif din rigarta hade da kwance mata z

ani a hankali yafurta qalbe amma kincanza kaya bayan mundawu dinner ko naga badashi naganki dazu ba.

Hararanshi tai hade daciwa wanka nayi bawai canza kaya kadai naiba, daga giranshi yai sanan yace kinyi kokari ashe kin dauki maganar hajiya kaka dan i

naji tana fada miki wanka sau ashiri a rana.

Daka ita harshi dariya sukayi, pant and Bra ne a jikinta yanzu, tsugonawa tai da niyyan daukar zaninta saiji tayi yadauketa cak a hannunshi yana ciwa babu abinda zaki dauka kibarni na kalla kayana yaushe ra

bon dana ganso.

Motsi takeyi tanaso ya sauketa yaqi sauketa hakan yasa ta mintsile'shi a hannu

Oucccch abinda kenan yace hade da dakatawa da tafiya.

Suna hada ido ta kashe mishi ido daya hade dayin magana cikin shagwaba

Herty wallahi kunyarka nakej

i yaza'ai muyi wanka tare dan'Allah kayi hakuri

Hade fuska yai kana yace shine kika mintsiline karki damu anjima zan rama. Karasa maganan yai da tura kofar bathroom din addu'a yai sanan ya shiga daka ciki

A cikin bathtube ya ajeta yana ajeta suka jiy

u ringing din phone dinshi, special ringing tone ne wanda hakan ke nunawa mummy ce ke kiranshi.

Dasauri yafita daka bathroom din yana fadin ina zuwa aiko yana fita itama Muneera taisauri tasama bathroom key.

Hada ruwan wanka tayi tanajinshi suna

waya da mummy lokacin daya fara knocking kofar itakam tama fara wanka, tana jinshi yana ciwa qalbe bazaki budemin ba?

Murmushi tayi a azuciyarta tace lallai aikam bazan budeba, ne kunyarka nakeji wallahi yaza'ai muyi wanka tare kodama zamuyi bayau ba

gaskiya.

Gani dayai bazata budeba hakan yasa yaja kafafuwan'shi yai dakin'shi, tanaji yafita tafito dasauri, drower ta bude hade da daukan towel ta daura a jikinta, cikin sauri tanufi jakarta peak milk ta dauko sanan ta dauko wani karamin roban magani

wanda akayi sealling dinshi da wani karamin cokalin rubber, dasauri ta bude rubber garin maganine a ciki, karamin wuga ta dauka wanda mansur yai amfani dashi dazaici abinci huda gwangwanin madaran tayi ta juye cikin garin maganin.

Cikin sauri ta shan

ye sanan tashiga bathroom tasa rubber a dustbin, tana fitowa waya tadauka takira sister dinta

Hello anty maryam nasha maganin

Daka dayan bangaran anty Maryam tace yauwa Muneera ai wanan maganin shida yabar jikin'ki sai kin haihu, kamar yanda na fada mik

i amfani biyu yakeyi

Akwai mallaka a ciki sanan yana saukar da ni'ima batare dawani bata lokaci ba maganin nada kyau sossai.

Godiya Muneera taimata sanan ta kashe wayar, a gaban madubi tazauna wasu mayuka masu kamshi ta shafa ma jikinta hade da dauko

wani tulare wanda shima Anty Maryam tace ta tabbata tayi amfani dashi amma guraran da ake shafashi ya banbanta da sauran tularen.

Kadan ta tsiyaya a tafin hannunta saitasa hannu ta dangwala kadan ta shafa a bayan kunnenta wani tasake dangwala ta shaf

a a kasan nonon'ta haka tasake dangwalan wani ta shafa a cibiyarta sauran kuma daya rage daka matsen duwawunta zuwa cinyoyinta ta shafa.

Mai zaitu ta dauko a gabanta ta shafa zuwa kofar hq dinta sanan ta rufe ta aje, rigar bacci tasa doguwa har kasa ma

i guntu hannu rigar nada kauri peach color ce

Gado tahau ta kwanta hade dajan bargo ta rufe jikinta

Tana kwanciya ba dadewa saiga mansur yashigo shima kayan bacci ne sanye a jikinshi kwanciya yai yana fadin qalbe badai kinyi bacci ba?

A hankali

tafurta herty nayi bacci fa matsawa yai kusa daita hade da rungumeta a jikinshi kamshin tularenta mai dadi yasaukar mishi dawata kasala wace tasa ya saki ajiyar zuciya

Shinshinan wuyarta yashigayi yana fadin qalbe wanan wani irin tulare ne kamshi mai

dadi

Batace mishi komai ba juyu daita yai suna facing juna kana yace qalbe zufa kikeyi zafi kikeji?

AC ya kunna yana fadin rigan da kikasa tai miki nauyi dole kiye zufa, hannu yasa ya tattaru rigan hade daciwa kingafa gata doguwa har kasa kamarma ts

awan tai miki yawa over size ce

Dariya tai wanda saida yafito fili kana tace Eh naji over size ce gwara nasa rigar mutunci ne ita nakeso karasa maganan tai da murguda baki.

Hannu yasa ya kashe wutan dakin sai blue light na lamp din dake gefe kawa

i, a hankali yake mata magana a kunne.

Qalbe do u miss me?

Wallahi I rilly miss u

Batace mishi komai ba matsa nononta yai yana fadin qalbe do u miss me?

A hankali tafurta "NO"

Janyota yasa keyi hade dayin kissing dinta kissing dinta yakeyi sos

sai tine ya tattaro rigarta ya cire saukowa yai yana kissing wuyanta hade dasa harshe yana lashewa dasauri dasauri numfashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login