Showing 66001 words to 69000 words out of 73766 words
take akan dadduma yaganta
tana bacci hijab ne sanye a jikinta daman tambayarta zaiyi ko tana da paracetamol gani dayai tana bacci yasa ya bude drower da yaga tana aje magani
Yaci sa'a yasamu abinda yake nima nan yakuma kitchen ya hadama khadija tea mai kauri ya soya mata kwai
sanan yanufi daki dasu
Najib nafita salma tabude ido danko ton shigowarshi tafarka sai leqe take
Tana kallonshi yashiga daki da try tsaki tayi kana tace ne ina nasamu wanan kulawan a daren farkona... Hmm bazan manta ba a daren farkona mijina ya
sakeni hmm ne salma naga rayuwa
Kadan tasha tea din sanan yabata magani tasha kana ta kwanta bacci, shima kwanciya yayi kusa daita hade da rungumeta a jikinshi kaunarta na sake shiga zuciyarshi.
Shiru da salma taji basu fito ba har sha biyun ra
na hakan yasa tadau kwalliya orange les tasa wanda yake da manyan ado mai zagaye da duwaso inda akai musu ado da brown color kwalliya tayi sossai inda tai dauri mai kyau.
Kitchen tanufa ta daura girki.
Sai wajan karfe daya khadija tafito zuwa wan
an lokacin najib yatafi masallaci gaishe da salma tayi nan salma ta amsa fuska a sake tana fadin amarya sai yanzu aka tashi?
Ya gajiyan daren jiya dan nasan mijina jarumi ne ina fatan kinyi gashi da kyau?
Kunya ce ta kama khadija batace ma salma koma
i ba sai sunkuyar dakai kasa da tayi. Gaba salma tayi tana fadin abinci ya kammala ga shican a dining.
Tohm khadija tace sanan tabi salma da ido a zuci tafurta wanan matan akwai gayu.
salma tasanar da najib yanda sukai da nabeela akan tanaso taku
ma makaranta, nan yanuna be amince ba tabari zuwa shekara mai zuwa sai tayi jamb ya nima mata KASU tafara daka farko
Babu yanda salma ta iya haka ta hakura ta amince da abinda yace dukda daka farko zata fara taji dadin hakan yafi ace tana zaune gida b
a karatu.
Tonda nabeela takuma gidanta wani irin kulawa na daban mijinta yake bata kamar sanda take amarya... Zaune take shiru tana tunanin rayuwa tana tina ZAMAN HOSTEL da sukayi wani abun idan ta tina sai tayi dariya wani abun kuma taji bacin rai
Waya ta dauka sanan tayi dialing number Muneera a fili tafurta Allah yasa ta dauka gaskiya abinda mukai wa Muneera bamu kyautaba dukda laifinta ne amma mun dauki abun da zafi.
Tayi deleting number salma da nabeela daka wayarta number ce taga tana k
iranta a kira na biyu ta dauka kana tai shiru ko taji wake magana
Itama nabeela shiru tayi saican kuma tace
Hello Muneera
Bazata taba mantawa da muryan nabeela ba tsaf ta gane ko wacece amma sai tace naaam wake magana.
Nabeela ce ke magana yar
wulakanci baki da number ta ma(Kokari take ta maida abun wasa)
Nan Muneera tai kicin'kicin da fuska tamkar nabeela na gabanta sanan tace bani dashi me kuma yafaru kika kirani?
Lafiya?
Muneera laifine danna kiraki karki manta kefa Kawata Ce...
Dakatar daita Muneera tai kana tace taina muke kawaye? aina manta da rayuwarku yanzu rabuwan da mukai shine alkhairi a tare dani
Muneera tsaya kiji idan rai ya baci kisan abinda zakina fada
Mezaki fadamin you actually think am a fool? You think am th
at daft? i don't talk anyhow nasan abinda nake fada and I mean it har cikin zuciyata dan haka karda kisake kirana bana bukatar salma da nabeela a cikin rayuwata idan kika sake kirana duk rashin mutuncin danai miki kiye kuka da kanki karasa maganan tai daja
n tsaki sanan ta kashe wayar.
Kallon wayan nabeela take batayi mamakin jin haka ba dan tasan Muneera ta wuce nan tsaf zata iya aikata abinda yafi haka, a fili tafurta ba mutunci bane daita daman sauda dama tasha fada mana duk mutuncin da take da mutum
lokaci daya zata iya fita harkanshi idan taga zai kawu mata matsala a rayuwa kokuma taga zai kawu mata raini da wulakanci dan bata daukan wayanan abun a rayuwarta.
Tsaki tasake ja sanan tace kanki akeji
Ita kowa Muneera gyara zamanta tayi sanan
ta kalla mai aikinta zarah tace zuki dannamin kafa zarah, yan iska kawai anfada musu kawaye sun dameni ne?
Badole sai nayi rayuwa da kawaye ba
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
_Wattpad
👉🏻
Fatimamuneera001_
🅿
75-76
_Bayan wata biyar_
Abinci kala'kala tare da drinks suketa faman jerawa a dining, maida kallonta gurin za
rah tayi kana tace mun gama aikin dazamuyi hau sama kidaukomin wallet dina kizu da wanan jakar dana hada miki kayan ciki.
Babu bata lokaci saiga zarah ta dawu amsan wallet din Muneera tayi sanan ta zaro dubu daya a ciki ta bama zarah tana fadin ga kud
in napep dana kashewa aizaki iya zuwa ke daya ko
Eh aunty zan iya zuwa
To shikenan sati daya zakiyi daman kizauna lafiya banso kisa umma magana kinji kor? dana gama cin amarci da mijina zanzu na dauke ki.
Dariya zarah tayi sanan tadau jaka tafit
a.
Itama Muneera daki tanufa tai wanka sanan ta zauna ta dau kwalliya inda tasa riga da zani na swiss les yai mata kyau sossai a sama ta daura zani katon cikinta yai girma dan a yanzu wata bakwai yake.
Saukowa K'asa tayi ta bide gidan da tulare
n wuta masu kamshi sanan tazauna tana kallon tv
Knocking taji anayi dasauri ta mige tanufi kofa danta matso taga mijinta koda ta bude kofar bataga kowa ba nanta saka kafa a waje tashiga dube dube bataga kowa ba gurin mai gadi tanufa tana fadin iro kai
ka kwan'kwasamin kofa yanzu?
Eh nine daman zan tambaya ne ko zarah ta dawu dan naga ton dazu tafita
Bata bashi amsa ba tawuce takoma ciki dan yabata haushi duk a tinaninta mansur ne, tana shiga parlor taji an fisgota hade da toshe mata baki.
K'ara tasaki saboda tsorata da tayi
Cikin jin dadi da murna ta duke kirjinshi tana fadin herty kabi a hankali
Qalbe
Rungume juna sukai suna dariya, saketa yai sanan ya durkusa kasa kana ya kwance zaninta baki yasa yai kissing cikinta yana fadin unb
orn yai girma masha'Allah kinga yanda kikai kyau qalbe
Cikin shagwaba tace herty ciwa zakai unborn tayi girma macece bana miji ba, hannunshi taji a cikin pant dinta yana shafa clit dinta
Lumshe ido tayi kana tace herty kadaina... dauramin zanina
ka kwantar da hankalinka akwai abinda na tanada maka anjima da daddare.
Kallonta yake sanan yace qalbe da gaske kikeyi fadamin me kika ta nadamin?
Wani irin kallo tai mishi wanda cike yake da kauna sanan tace kaidai dauramin zanina saimun hadu anjima
dan nima nayi missing wanan abu
🍌
Karasa maganan tai da kamu banana shi
Dariya yai sanan ya daura mata zani yana fadin wanan tularen wutan akwai kamshi... Jikin bango ya kalla wasu frame masu kyau yagani.
Cikin jin dadi yace qalbe wanan frame d
in sunyi kyau kina da kudi fa, bakince tularen wuta nasaki tashin zuciya ba meyasa kikasa?
Murmushi tayi yayinda take rungume a jikinshi suna tafiya. hanyar daki suka nufa sanan tace uhmmm ina kudin suke herty
A'a yanzu nadaina wanan laulayin banajin
tashin zuciya kuma.
A wanan ranan Muneera da mansur sunyi kwanan farin ciki tamkar angon da amarya, danko ta bashi mamaki sossai a yanda cikinta yai girma beye tunanin zai samu wanan kulawan daka gareta ba.
Haka sukacigaba da zama wanda yake cik
e da kaunan juna dakuma kulawa inda kowa ke kokarin yaga ya faranta ma dan uwanshi.
Itama nabeela cikinta yai girma a yanzu watanshi shida babu laifi yanzu tasamu kwanciyan hankali a zaman aurenta mijinta baya dukanta amma befasa zaginta ba, idan abu
ya hadasu nan take zai mata zagin kare dangi wani tayi shiru wani kuma ta gudi daki tasa key sanan itama tafara dura mishi zagin, haka dai zaman auren nasu yake.Yaronta sadiq yai wayau dan girman jiki ne dashi idan kika ganshi zakice ya shekara biyu da ra
bi amma watan'shi goma sha bakwai har yanzu bata yayeshi ba tana bashi nono
A bangaran salma kowa tabar komai a hannun Allah ta dangana lamarinta ga Allah a yanzu zaman hakuri kawai takeyi tana kai zuciyarta nisa dukda khadija takuma nata part din amm
a bata da kwanciyan hankali dan basai an fada mata ba tabbas najib yafison khadija akanta ton balle yanzu da take da ciki ai kulawan da yake bata ya ninka nada.
Sauda dama sai yana dakin salma saita kirashi a waya tace yazu bata da lafiya kokuma tanas
o taci abu kaza, ba yanda salma zatai tanaji tana gani haka zai tafi wani lokacin yadawu wani lokacin acan zai kwana idan gari ya waye saiya bata hakuri tare daciwa ai khadija ce bataji dadi ba shiyasa be dawuba.
Yau najib a dakin salma yake kwance su
ke suna soyayya yayinda yake wasa daduk wani bangare na jikinta yagama rudata ta matso taji sandar girman'shi cikin jikinta.
Wayar najib ne tafara ringing harta tsinke be dauka ba, a karo na biyu ne yaduba yaga mai kiran
Dasauri yasa hannu yadau
wayan
Ok ganinan zuwa, ganinan.
Dasauri yasauka a gado tare da zura jallabiya cikin bacin rai salma ta tashi tazauna tana fadin ina kuma zakaje bayan kasan ina tsananin bukatarka a wanan lokacin
Kiye hakuri salma khadija ce takirani tace nazu ya
nzu akwai matsala to bansan ko wace irin matsala bace kinsan baita kadai bace
Dafa goshinta tayi sanan tace kaiiiii
🤦🏻
♀
Ne wallahi nagaji ina dalili ai ciki ba kanta farau ba, babu inda zakaje kaduwu ina bukatar ka nima
Gaba najib yai kana yac
e aidole kice ciki ba kanta farau ba ina zakisan halin da take ciki tonda ba haihuwar kika tabayiba karasa maganan yai da ficiwa daka dakin
Kuka salma tasa tana fadin Allah natuba Allah natuba ya Allah ka azurtani da haihuwa yau gashi har yaya najib y
afaramin gori na tabbata idan khadija ta haihu tagama mallakeshi shikenan kashina ya bushe. Ko a yanzu ya aka kare yan uwanshi sun hademin kai babu mai sona inaga ta haihu.
Koda najib yaje part din khadija kuka tasa mishi tana fadin yaya najib tsoro n
akeji bazan iya kwana ne kadai ba dana kwanta bacci firgita nakeyi na kalla wani horo film dazu shine nake firgita karasa maganan tai da kuka
Lalashinta najib yashigayi yana fadin karda kisake kallon abinda zai baki tsoro kinji ko. Daga mishi kai tayi
sanan tace ka kwanta mana
Salma kowa tashi tayi tai wanka sanan tafara salla dan tasan najib ba dawuwa zaiyi ba dan bayau yafara mata haka ba.
Ciwan bayan da takeji yasa ta gagara bacci tashi tayi tazauna, fitsari kuma taji tanaji, bayi tanufa s
anan ta dawu tazauna
Motsin da mansur yakeji yasa ya bude ido shima tashi yai yazauna yana fadin qalbe ya kika tashi kika zauna?
Cizan lips dinta tayi sanan tace baya nane kemin ciwu but naji yai sauki yanzu
Matsowa yai kusa daita game da rungum
eta ta baya sanan yace sannu qalbe kodai haihuwar ce?
Herty bana tunanin haihuwa ce sai next week EDD na zaicika
Allah ya saukeki lafiya qalbe ki kwanta kinji, kwanciya Muneera tayi yayinda mansur ya rungumeta a jikinshi
A hankali ta sulale daka
jikinshi saboda ciwan da takeji yagaro.. Waiyo Allah bayana zai balle kuka tasa
Tashi mansur yai yadauko doguwar riga mara nauyi yasa mata sanan yacire wanda ke jikinta saboda wanan batakai guiwa ba
Ai kafin wani lokaci Muneera tacika dakin da k
uka da kururuwa duk tabi ta roda mansur abinka da mara dauriya, be tsaya bata wani lokaci ba yadauketa zuwa asibiti
Ko a mota kuka takeyi
tana surutai koda sukaje asibiti ciwa akai haihuwan batazuba tukunna
Ton karfe daya na dare suke asibiti ha
r Asuba Muneera bata haihu ba, dakyar mansur yatafi masallaci dan bayason yayi nisa da Muneera tausayi take bashi sai kuka takeyi tana surutai
Addu'a yai mata sossai akan Allah ya sauketa lafiya sanan yakuma gurinta.
A yanzu karfe takwas ne na sa
fe ton Muneera na kururowa tana ihuu yanzu bakinta yafara mutuwa haihuwan tazu gadan gadan hannunta na jikin na mansur ta rige gam taqi barinshi yafita yayinda take kuka shima kukan yakeyi
Duk yanda nurses din sukai dashi yafita waje amma yaqi fita a
idonshi kan jariri yafara fitowa inda ake fama da Muneera tayi nishi kuka mansur yake wiwi kamar shine mai haihuwan saboda tausaya mata da yakeyi
Allah ya sauketa lafiya inda ta haifu yarta mace cikin jini ya amsa yarinyan ya rungume a kirjinshi ko ci
bi ba'a yanke mata ba. Nurse ce ta amsa yar a hannunshi tana fadin bari a gyarata
Bayan angama gyara mai jego da yarta sai mansur yakai dubanshi ga Muneera wace akema dinki sai kuka take nurse din naciwa kiye hakuri bayan kingama mai wahalan haihuwa f
a kikayi ai dinki karamin abune.
Tausayi yaji tabashi wai allura akesawa a private part dinta gaskiya mata na kokari. Suna wahala a zuciyarshi yashiga shimata albarka kaunanta da soyayya ta na sake ratsa zuciyarshi
Saida komai ya kammala sanan ma
nsur yakira gida yasanar dasu Muneera tasauka lafiya nan yashiga kiran yan'uwa yana sanar dasu
Komawa yai yazauna kusa daita kana ya daura babyn a kafarta hannu tasa ta rige yarinyan zuciyarta cike da kaunan jaririyan, a daidai saitin kunnenta mansur
yafurta qalbe nagode sossai tabbas kin bani farin ciki kin gamamin komai tonda kika haifi mai kama dani kin wahala kafin ki haihu bani da abinda zan biyaki dashi bayan addu'a nagode sossai qalbe
Murmushi Muneera tayi kana tace herty kamarku ya baci d
a babyn nan kamar kayi kaki, rungume yarinyan yai a kirjinshi yana fadin nima naga haka qalbe.
Washe garin ranan da Muneera ta haihu ta kasance Tuesday kuma wanan ranan itace ranan SIGN OUT dinso a school.
Black jeans with white t-shirt tasa inda
tasa takalminta mai kyau light makeup tayi, after dressing ta dauko ta daura akai sanan ta yafa white veil juyawa tai ta kalle mansur wanda ke zaune a gefen gado hannunshi rige da baby zama tayi a kusa dashi tana murmushi kana tace herty nayi kyau kowa?
Qalbe kinyi kyau sossai har inajin kishi a zuciyata be kamata kifita haka ba. Dan shagwa6e fuska tayi sanan tace eyya herty nafa rufe jikina
Nasan kin rufe jikin ki amma karki manta duk wanda zai miki sign out saikin sauke after dressing dinan k'asa q
albe mezai hana kisa farin hijab?
Sai ai miki signing din a jikin hijab din kawai
Kicin kicin tai da fuska sanan tace shikenan idan har haka kakeso zansa amma kafinan, ga wanan inaso kazama mutum nafarko dazai faramin signing.
Mansur bayason bac
in ran Muneera yalura bataji dadin abinda ya fadaba dukda yana matukar kishinta haka zai hakura yabarta tafita a haka kawai.
Kallon permanent marker dake rige a hannunta yake red colour ya dauka sanan ya daura maker daidai saitin zuciyarta yai signing
Karanta abinda ya rubuta take
_Qalbe, I didn’t know what love felt like until the day I met you. I love you with all my heart and I always will, I wish you the best of luck in your life... I love you_
Hunging dinshi tayi tare da hada bakinta
da nashi tashiga kissing dinshi, dan matsawa gefe yai kana yace kiye a hankali ga Noor nan karki danneta
Murmushi Muneera tayi danta manta da jaririyan ma migewa tsaye tai sanan tace herty nagode I luv you more
Farin hijab ta dauko a wardrobe dinta s
anan tacire gyalan data yafa akai tasa hijab din jaka ta dauka tana fadin herty tashi mutafi bakwai da rabi yawuce takwas zamu shiga exam nasan kafin naje an manna venue
Hijabin yai mata kyau amma mansur gani yake kamar ya matsa mata.. nan yace mata t
acire hijab din ta maida gyale.. Ita kuma tace bazata cire ba ai yafiso tasa hijab
Da taga ya dage akan ta maida gyalanta saita maida gyalan sanan suka tafi
Zarah mai aiki suka bari a gida Noor na rungume a jikin mansur saida zasu shiga mota ya m
igama Muneera
Koda suka karasa school an riga da an manna venue inda zasuyi exam din, mansur ne yafito a mota Noor na rungume a kirjinshi yana biye da Muneera a baya harsuka gano inda zatai exam din. Saida mansur yaga Muneera tashiga sanan yajuya yaku
ma mota
Bayan sunfito exam mutane sai murna suke mata inda suke tayata murnan haihuwan da tayi.
Nabeela ce tanufu gurin Muneera tana fadin, Kawata kin sauka lafiya Allah ya raya me aka samu
Kamar Muneera bazata amsa ba saikuma ta amsa da Ami
n
Mace ce
Nabeela ce tasake ciwa jiya kika haihu kenan
Eh jiya na haihu
To masha'Allah ina yarinyan take
Fuska a daure Muneera take amsa nabeela tana mota gurin babanta.
Hafsa kawar kareema ce ta karaso gurin Muneera tana fadin Muneera ashe kin
sauka lafiya Allah ya raya, barin miki signing
Daman tasauke after dressing din kasa nanta juya mata dan tayi mata singing, idon nabeela ne yasaukan akan signing din dake gaban rigan Muneera, batasan sanda tai murmushi ba sanan tafurta nikam ina nasam
u irin wanan.
Bayan Hafsa tagama ma Muneera signing ne tanufi gurin nabeela tana fadin a katon cikin nan zanyi miki signing kema kin kusa haihuwa fa
Kamar yanda Muneera tayi dressing haka nabeela tayi amma saidai ita baqin gyale ta yafa akai.
Kusa da Muneera nabeela ta matsa tana fadin idan ke bazakimun signing ba ne bari nai miki bata tsayajin abinda zatace ba ta daura maker a kafadarta kana ta rubuta
_She easily get angry but she's a kind hearted person please forgive me Muneera. I will mi
ss you frm nabeela_
Koda Muneera ta karanta abinda ta rubuta murmushi tai sanan