Showing 9001 words to 12000 words out of 73766 words

Chapter 4 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

31

girmeshi, ta madubi take kallon Muneera tana fadin wallahi dagaske Muneera ce to metakeyi anan?

Sugar daddy dinne naji y

ace kareema kifita kiye mata magana tonda kinsanta amma kinsane nayi parking anan aibashi da amfani, dafa shoulder dinshi tayi sanan tace kayi hakuri sugar banso tasan naganta shiyasa banfitaba bata karasa magana ba motar mansur ta tsaya

Fitowa yayi gam

e da karasuwa inda Muneera take itama migewa tsaye tayi sana tace mishi mutafi kor murmushi yai mata sanan yace eh amma kafinan spaghetti da kika dafa ya rage kor?

Daga mishi kai tayi sanan tace Eh yarage, please daukomin natafi dashi bata fuska tayi kama

r zatai kuka sanan tace baby wallahi nagaji banso nasake komawa ciki

Hannu yasa yadauketa cak a mota ya direta sanan yace barin shiga nadauko abinci, duk abinda yafaru a idon kareema amma bataji abinda sukeciwa ba, kallonso take ko gifta ido batayi a zu

ciyarta tana fadin wato gidan saurayinta take zuwa a state lowcost sai anjima a hostel ta nuna tafi kowa hankali msstw kowa dan iskan kanshine daman

Tana zaune a mota har mansur yafito suka wuce, saida taga sun wuce sanan itama suka bar gurin can gaba d

a gidanso Muneera kareema da sugar daddy dinta suka sauka

Hira sukeyi harsuka karasa hostel, kallonshi take zuciyarta cike da kaunar'shi shima kallonta yakeyi a hankali ta furta Baby kacemin Monday zaka tafi, murmushi yayi hade da rige hannunta sanan ya

ce karki damu Qalbee zuwa gobe za'ai miki bayanin komai ki kwantar da hankalinki

Tohm Allah yakaimu gobe,kayan wankinta ta dauka a bayan.motarshi da yake

β‚£

lash ßack(Fitan da yayi dazu tazauna jiranshi kayan data bada wanki yaje anmso mata)

Koda tash

iga room dinso ganitai duksuna sallah da yake ankira sallan magrib, itama fita tayi ta dauro alwala sallah tayi sanan ta janyo trolley tafara shirya kayanta

Salma ce tace Muneera ya kike daure fuska tinda kika dawu?

kamar bazatai magana ba saidai tace

babu komai, nabeelah ce take kefah haka ana zaune lafiya dake saiki fara kunbure kunburen fuska dariya Muneera tayi

Heeeeheeeeheeee Muneera kenan kawai dai kina hade fuska kike dan karmu tambayeki ina kikaje to wallahi saikin fadamin inda kikaje how man

y hours daka fita tadi nan'nan sai yanzu zaki dawu. Nabeelah ce ta amsa maganar daciwa aikam maganarki haka take salma.

Salma ce tasake ciwa Muneera nace ina kukaje ne?

rasa mezatace mata tayi saican dabara ys fado mata taisaurin ciwa uhnnmm naje gidan

e, a gida ya ajene sai dazu yadaukone dakanan muka biya na amsa kayana

Owk abinda kenan salma tace

Kareema ce tashigo dakin hade dayin sallama amsa sallamar sukayi murmushi dauke a fuskarta ta migama salma leda tana fadin ga ice cream nasiyu muku amsa

salma tai hade da bama kowa nashi komawa tayi tazauna tana fadin hajiya kareema mungode so

ssai wai ina kikaje haka.

Kezan tambaya ina kikaje keda baki kwana hostel dinmu ba Muneera da nabeelah sunce a barbeloan kika kwana nikuma nasan baki da kawa dak

ike shiri daita a barbeloan bayan Ashanty kuma kunyi fada ai, murmushi salma tayi sanan tace ba anan na kwana ba a gurin safna na kwana

Karasa maganan tai daciwa amma ke aina kika kwana jiya?, Muneera ce tace gidan saurayinta ta kwana dan najita tana wa

ya before yesterday dana tambayeta ina zataje saita cemin gidan friend dinta or sister dinta tace ohuuuuuu

Tsaki kareema tayi sanan tace idan gidan saurayina na kwana sai menine?

Kema din aidazu naganki a state lowcost keda wane har daukarki yayi yasak

i a mota a wane gida kuka fito.

Dafa shoulder din nabeelah tayi tana fadin nabeelah ina Muneera tace muku zataje dazu?

shiru nabeelah tayi kamar bazatai magana ba saidai tace hira tafita saurayin tane yazu, good wane time tadawu

Gabda magrib

Murmus

hi kareema tayi sanan tace hira a cikin skul shine za'a akai kusan magrib

ita dai salma kallonso take zuciyarta na saga mata abubuwa iri'iri.

Muneera kasa magana tayi bayan kallon kareema da takeyi

kareema ce tace salma da Muneera ta dawu ina tace muk

u taje yatsine fuska salma tai sanan tace gidanso tace zataje

Hahhhhhhhhhh to wallahi babu wane gidanso da taje tabi saurayinta gidanshine dake state lowcost, zaro ido nabeelah tayi sanan tace tabdi jam, salma ce tace Muneera ya kikayi shiru hakane?

Kareema ce tace a masifan Muneera harna'isa nai mata sharri tabi saurayinta gidanshi. sanan tamin shiru aikuma kunsan haka bazaifaruba, abinda yasa kukaga na nuna mata naganta saboda nagaji da halinta saita dinga nunawa kamar tafi kowa tsoran Allah tana fa

damana fear Allah fear Allah ashe itama duk jirgi daya ya kwasomu

Hawaye yafara zarya a idon Muneera a zuciyarta ta furta ba iskanci nayiba da aure na ai, tashi tayi ta fada bed hade da fashiwa da kuka mai karfi

Kallon kallo sukeyi dukanso suka nufi

gurinta.

I need more and more comments keep following me, read and share

😘😘😘

[3/1, 3:55 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

*Sisters din da suke bina

private akan maganan sex styles dan'Allah kuye hakuri bana da lokacin koyar dawane abu ta private please and please kuye hakuri kucigaba dabin novel dina kuna daukan abinda yadace a ciki amma bana da lokacin koyar dawane abu ta private ko shima novel din

nawa am just trying my best naga kullum nayi typing bawai ina da wadatacan lokaci bane. Thanks all

❀

*

*Dβ‚¬ΔΓŒCAT€D TO

πŸ‘‰πŸΎ

Classic Feedoh*

Wanan page din nakine ke kadai kiye yanda kikaso dashi☺ hrt u dear

😘🌹

πŸ…Ώ

15-16

Kallon kallo sukeyi dukans

o suka nufi gurinta, hannu nabeelah tasa ta dagota tana fadin Muneera menine na kuka?

kareema ce tace Muneera kiye hakuri idan maganata ta bata miki rai dan'Allah kiye hakuri amma inaso kema kiji irin zafin da nakeji a lokacin da kike cutar dane da maga

ngano a gaban kawayan'mu smilling tayi sanan tace Alhamdulillah kuma kinji yanda naji tonda gashi har kuka kikeyi

Daka salma har nabeelah basuji dadin abinda kareema tayiba, nabeelah ce tace haba mana kareema maganan taisa haka. Nabeelah na rufe baki Mu

neera ta dago fuskarta wanda hawaye ya wankeshi sanan tace nabeelah barta ta fada abinda ke zuciyar kibarta ta fada abinda ke zuciyarta karya kasheta.

Kehar kin'isa kice abinda ya shafeki zai kashene?

kawai dai inaso na nunamiki babu wanda kikafi tsora

n Allah, dukan'mu a makaranta muke babu wanda yake daukan nauyi wane a cikinmu haduwan campus ce, kowa nada ikonyi abinda yaso ko nayi karatu ko karnayi badamuwar kowa bane tonda babu mai daukar nauyina,

Buga kirjinta tayi da hannunta tana fadin niya k

amata nai muku wa'azi ku nutsu kuye karatu domin parents dinku baso rageku da komaiba idan kuka iskance sai Allah ya tambayeku wallahi da nice iyayena suke bane kulawan da Kuke ciki babu abinda zaisa nafara gurbataciyar rayuwa a campus, amma nikam ina da i

kon'yin abinda naso domin nina kawu kaina campus, nina nake daukan nauyin kaina babu mai taimakamin kunga ina da lasisin yin abinda naga dama tonda babu mai daukar dawainiyata.

amma kinsamin ido Muneera kamar jirana kike koda wane lokaci so kike kifada ai

bu akaina

Nabeelah ce ta dafe kanta hade daciwa wallahi zaku sane kuka nayi hating tashin hankali a rayuwata muna zaune lafiya gwanin ban sha'awa yanzu misunderstanding zai shigo dan'Allah kareema yaisa haka.

Salma ce tace Please dn't cry nabeelah. M

isunderstanding leads to more understanding most times as both of them would have known their mistakes, and then magana kareema yanuna Muneera ce bata da gaskiya dafa kafadan Muneera tayi tana fadin Muneera kibama kareema hakuri a wuce gurin shikenan

Da

go fuskarta tayi sanan tace banga dalilin bata hakuri ba domin babu abinda nai mata, nabeelah ce tazauna kusa da Muneera hade daciwa please it's settlement time accept your wrong and apologize if need be, so we can all move on without grudges kafin nabeela

h ta karasa magana kareema tadau blanket dinta gurin kofar tanufa tana fadin salma da nabeelah nikam basai tabane hakuri ba ta kwantar da hankalinta saida safenku banan hostel din zan kwana ba a bathel zan kwana, tana karasa maganan tafita.

Salma ce ta

mige tsaye game da riqe waist dinta sanan tace Muneera kinga irinta kor?

yanzu idan zakiyi hankali kidaina shiga rayuwar mutane sai kiye gashi yanzu tace taganki a state lowcost.

Murmushi Muneera tayi sanan tace tabbas ba sharri tamin'ba naje state low

cost tare da mansur amma saidai kuma danaje state lowcost ba zunubi na dauko ma kaina ba, har abada baxan taba zubar da mutuncina kafin aure ba, domin budurcina nada matukar daraja babu abinda za'a biyane wanda zai maye gurbinshi.

Zagaye daki salma taf

arayi hade da tafa hannu tana smilling tsayawa tai a gaban Muneera sanan tace nasan haka, nasan babu abinda zai biya budurci ya mace amma kafinan inaso kifadamin meyasa duk wata budurwa mai mutumci take tattalin budurcinta?

Murmushi dauke a fuskar Mun

eera sanan tace salma budurcin ya mace budurwa yafi zinare martaba da muhimmanci haka kuma babba kadarace wanda yana tare da riba, matsayi hade da soyayya dakuma yarda, ton a first nite dinku zakiga canji a gurin mijinki domin abubuwa da yawa zai mamaye z

uciyarshi tare da zargi kala'kala daka wanan lokacin zaki rasa yarda, matsayi, dakuma rashin aminciwa dake, keee koda sau daya kika tabayin sex zaiyi tinanin kin aikata fiye da haka, daka wanan lokacin mutuncin parents dinki zai ragu a idonshi domin zaiga

kamar sunyi sakaci gurin baki tarbiyya dakanan zaki rasa farin ciki a zaman auren'ki sai tashin hankali

A tsakanin'ku wasuma a daranso na farko aurenso yake mutuwa. Wasu kuma mijin zaiyi hakuri yazauna dasu amma saikiga babu kwanciyar hankali a zaman au

re saboda akwai zargi da rashin yarda a ciki, sai idan Allah yayi akwai zaman lafiya a tsakaninso shine zakiga sunzauna lafiya shiyasa kowace ya mace budurwa mai mutunci bata wasa kor sakaci da budurcinta domin shine darajanta.

Tabbas gaskiya kika fada

muneera inji nabeelah, dariya salma tayi sanan tace lallai Muneera dasauran'ki wallahi bari kiga wane abu

wayarta tadauko hade dashiga gallery akan hotan wata ta tsaya wace hannunta riqe da yarinya da bazata wuce shekara daya ba

Muneera da nabeelah ku

nga Babe dinan sunanta Husna tare mukai secondry kawatace sossai bayan mungama makaranta dukda haka muna kawancan sossai, Allah natuba mazan da sukayi sex daita sunfi hamsin gashi yanzu tayi aurenta tana zaune lafiya batare dawane tashin hankaliba

Naga

nta please amsan phone din nabeelah tayi hade dasake kallon husna, tabdi kuma tana zaune lafiya yanzu?

Gwarai kowa babu wane tashin hankali harta haihu, picz din wata tasake nuna musu tana fadin haka itama wanan aikunsanta sossai dan ATBU tafara

Muneer

a ce tace aiwanan smaheer ce tana karanta law, a hostel take zama nikan yama sunan hostel din da take?

Nabeela ce tace a bethel, hannu Muneera tabata suka tafa hade daciwa hakane Bethel take

Salma ai smaheer tayi bura uba a school dinan babu wanda besa

ntaba, murmushi salma tayi sanan tace wanan haka yake nabeelah to friend din sanfna ce hostel dinso daya kuma department dinso daya(Sanfna friend din salma ce)

gyara zama Muneera tayi tana fadin ai smasheer tayi bura uba kafin a koreta a school dinan, m

urmushi salma tayi sanan tace to smasheer tayi aure 9months dasuka wuce kuma tana zaune lafiya, kuje gidanta kuga yanda mijinta ke nuna mata soyayya, wallahi tonda smasheer da Husna sukai zaman aure babu wace bazaitaiba kuma tazauna lafiya

Bari kuji na

fada muku a zamanin' da mike yanzu

No one figures out about first nite nowadays kawai muna fukai ke raba aure yanxu da yan baqin ciki, believe me virgin or disvirgin now it doesn't matters what matters now is kasamu mesonka that's all

Kunga husna she

's a sex addict i cant tell sonawa akai sex daita but yanzu tai aurenta harda yarinyanta haka itama smasheer, maganarki haka take salma kuma yan'iska sunfi zaman lafiya a aure yanzu, nayarda da abinda kikace no one figures out about first nite nowadays mag

anin mata na aiki.

Yauwa yar gari shiyasa nakesonki nabeelah kin fahimce abinda nake nufi kor and then i dont think akwai namiji virgin yanzu suma mazan dukyan iskane amma ba'a damuwa da naso koda yaushe sai mace za'aita zagi, so idan zakuyi life dinku

kuye kudaina fargaban wai idan kukai disvirgin a waje a first nite dinku miji zai gane Wanan duk karyace kawai ana tsoratar damune, ne salma ban yarda da haka ba

Muneera kallon salma take a zuciyarta ta furta salma kenan perhaps sainan gaba zaki yarda d

a hakan a lokacin da kika shiga naki gidan auren, kudin da nabeelah take bata yasata dawuwa daka tunanin da takeyi

Wananfa?

Salma ce tabamu ne 20k kema haka amsa tayi hade daciwa godiya nake ummusalma the only virgin in our room

πŸ˜‰

🀣🀣🀣

Muneera ke

nan kizagene dakyau amma to be frank wih you wallahi gaskiya na fada muku, nabeelah ce tace nayarda da abinda kikace 100percent yanzu zuciyata ta nutse guri daya nadaina wane fargaba. Dariya Muneera tayi sanan tace hhhhhhhhhhhhhhhhh salma zakici ubanki ida

n kika lalata yar mutane karkisa tai disrvigin a waje komai wuya a romance ta tsaya

Ashe nabeelah tafine sanin duniya tonda ita har romance take tabawa, kuma duk maiyin romance wallahi yana gabda farayin sex lemme ask u something antaba fingeering naki?

Dariya nabeelah tayi sanan tace Eh amma sau daya wato randa lukman ya daukomu daka aroma, dariya muneera tayi sanan tace nabeelah wallahi kina gabda yin sex believe me next time u cant control it sai yayi inde zakuyi romance and kobe kai hannunahi nan

ba keda kanki zakisa shi yayi, in a meanwhile u cant stand it again u will be open for sex cox sha'awanki

zata matso zakiji kina sha'awan releasing and which it cant help wit fingering so easy sai da sex, u should be very careful nabeelah

Hhhhhhhhh Mun

eera kenan babu wane maganan i should be very careful, maganan da nabeela ta fada dashi zanyi amfani , hannu salma tabama nabeelah tana fadin yauwa yar gari

Monday morning

zaune suke a capteria bayan sunfito lectures phone din Muneera ne yashiga ringi

ng ganin tai umma ce ke kiranta dauka tayi bayan sungama gaisawa umma tace wa Muneera idan ta tashi lectures tazu gida tana bukatar ganinta, bayan tagama wayarne ta mige tsaye tana fadin salma, nabeelah zanje gida bazan tsaya citizenship ba please kuyimin

attendance, salma ce tace Muneera zan biki please itama nabeelah ciwa tayi zata bita, babu yanda Muneera taiya haka ta tafi dasu.

Bayan sun gaisa da umma a dakinta ta barso hade da kawu musu abinci sanan tai dakin umma

Bayan sunyi hira da umma saita

shigo mata dawata magana, Muneera bawane abu yasa nakira kiba sai akan maganan tarewanki nanda sati biyu mansur zai tafi kasan waje kuma shekara daya zaiyi acan amma zaizu sau biyu a shekara, to kinga bazakiyeta zama ba kamata yai kitare a dakin'ki kafin y

atafi

Hmmm umma naji abinda kikace amma ba haka aka tsara lamarinba karki manta aurena auren sirri ne kuma bedace natare yanzuba babu wane events ba komai haba, sanan kuma mansur yacemin next week zaibar 9ja amma naji kincemin nanda sati biyu, A gaskiy

a umma niban amince da maganar tarewata ba domin inaso a aurena ayi event kala'kala nayarda na amince zan jirashi harnan da shekara daya kinga zuwa lokacin ina 3hundrent level.

Huuuuuuuh

😱

kundaiji abinda Muneera tace fans

πŸ˜ƒ

I need more and more co

mments keep following me, read and share

😘😘😘

[3/5, 9:09 PM] Muneera:

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

ZAMAN HOSTEL

πŸ’ž

πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

πŸ”₯

DEVOTED TO

πŸ‘‡πŸ»

(YUSUF)

πŸ’‹

*

πŸ’

ALIYU HYDAIR

πŸ’

*

My Muneera ina tayaki murnan kammala litta

fin'ki mai suna a sama, tabbas ya illamanta game da nishadantarwa mun dau darasi kala'kala a ciki, masu hali irin na salma da sisters dinta kundaiga yanda ta kare kunga yanda Allah ya daukaka fatima.. Allah yasaka da alkhairi tare da biyamiki bukaton'ki

πŸ”₯

k

ina fire my Muneera.

*DANGIN MIJI*

NA

*MUNEERA*

Masha'Allah naji dadin matuka danaga kinfara typing book dinan, idan natina danne Kike rubuta littafin sainaji wane sanyi a zuciyata☺

fans karku bari a baku labarin littafin ya hadu sossai gashi

idan kina karantawa zakina tsintar kanki cikin nishadi da farinciki yakunsa abubuwan dariya wanda zai faranta rai dukwane makarancin littafin☺☺

Karku manta da sunan *DANGIN MIJI* sunan marubuciyan *MUNEERA.* akwai darasi kala'kala a ciki ku nimeshi karku

bari a baku labari

πŸ€—

Always heart you sweet heart

πŸ’‹

*Dedicated to

πŸ‘‰πŸΎ

Ummu Nabil marubuciyan(FARGAR JAJI)*

πŸ…Ώ

17-18

Kai A gaskiya umma niban amince da maganar tarewata ba domin inaso a aurena ayi event kala'kala nayarda na amince zan jirashi

harnan da shekara daya kinga zuwa lokacin ina 3hundrent level.

Dafa kafadan Muneera umma tayi sanan tace shikenan Muneera babu mai tilastaki daman saida aminciwanki zaki tare tonda kika fada haka shikenan tashi kije kinbar kawayanki sukadai, wane dadi

taji a ranta game da abinda umma ta fada mata.

Babu yanda iyayan Muneera suka iya haka sukabar maganan tarewanta domin iyayan mansur sunce kar a matsa mata da gaskiyarta mansur babu yanda ya iya haka yahakura badan yasuba.

kwance take sai bacci takey

i kareema ce ta kalla agogo ganitai 9am hannu tasa tafara tashinta tana fadin Muneera wai bazaki tashiba nabeela da salma harsun tafi kuma kinsan yau kuna da test din mallam magaji, juyawa tai hade da gyara kwanciyarta sanan tace bazanjeba idan kinfita ki

rufemin kofa, hmmm Muneera dadai kintashi tsaki tayi sanan ta mige zaune tana fadin kareema meyasa kike damun bacci na?

Nace bazan shiga school yauba meye matsalarki dane?

Daukar jakarta tayi sanan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login