Showing 42001 words to 45000 words out of 73766 words

Chapter 15 - ZAMAN HOSTEL COMPLETE

RAHEEMA   

30 Aug 2026

46

gidanso Muneera ta sauka ranan Monday suka shiga school tare, nabeela nazuwa ta iske sal

ma zaune a gurin zamanta cikin farin ciki tai hugging dinta tana fadin da gaske ummusalma nake gani.

Duk haushin nabeela da salma takeji amma sai taji dadin ganinta itama rungumeta tayi cikin farin ciki, corse mate dinso sai kallonso sukeyi masuyin gu

lma sunayi.

Zama sukai kana nabeela ta bata fuska hade daciwa salma shine koki sanar dani zakizu?

Bakomai salma duniya batace malama ta manta da dalibanta ba.

Muneera ce tai dariya sanan tace a'a kidai gyara kalaman'ki kamata yai kice duniya bat

ace daliba ta manta da malamarta ba, ai salma ce teacher kece student dinta, kinga inda alkawari be kamata ki watsar daita ba.

Hmm atoh aine nabeela tafi karfina yanzu... abinda kenan salma tace, kutashi ku rakani naje nayi abinda yakawuni dan ayau ya

kamata nagama komai zuwa gobe zan kuma.

Nabeela ce tace yau bazaman class kenan bari musanar wa classref kafin mufita kinga yasa mana attendance.

Allah ya taimaki salma tasamu tagama duk abinda zatayi, koda tagama nabeela ce tace suje hostel guri

n kareema yakamata suje yawu.

A waya suka kira kareema nan ta sanar dasu ai yanzu ba hostel take ba takuma up-campus dukda haka saida suka shiga hostel yawu.

Yanda mutanan da bawani mutunce suke ba suka tar6eso ya basu mamaki, sai Allah yasanya a

lkhairi sukema salma suna tayata murnan auren da tayi, itama nabeela wayanda basu haduba sai Allah sanya alkhairi suke mata.

Sai wajan karfe hudu sukabar cikin school gidan nabeela sukaje.

Salma ta yaba sossai da gidan nabeela danko komai yamata

kyau, dafa kafadan nabeela tayi tace Kawata kefa kinyi dace kinsamu duniya kiga gidanki, nikam a 2bedroom na kare duk shegen son kudina.

Murmushi nabeela tai sanan tace Kawata kenan, dukiya bashine zaman aure ba, kwanciyar hankali shiya kamata mufara

dubawa idan ba kwanciyan hankali dukiyar bata da amfani.

Hmmm hakane abinda kenan salma tace. Shafa cikin nabeela tai kana tace shegiya cikin yafara fitowa fa, wata nawane?

Itama shafa cikin tai sanan tace 4month kenan amma naga yafara nunawa.

M

uneera ce tace Allah ya raba lafiya

Washegari da wuri salma takama hanya.

Zaune take a katifa tana karatu, riga da skirt ne na atamfa a jikinta, wayar tani tashiga ringing.

Dauka tayi hade daciwa herty

Muryan mansur naji yace Qalbe

Hmm baw

ani qalbe, herty baka damu daniba ko kadan ka gagara dawuwa kacemin nanda five month zaka dawu gashi har five month din yawuce kusan two month ka kara akai, ya kakeso nayi?

Kabarni da nauyi a kaina katafi.

Murmushi yayi sanan yace qalbe ki kwantar da

hankalinki nadawu nigeria ton jiya, kin shirya ganina zuwa anjima?

Wani irin farin ciki taji a zuciyarta wanda takasa furta komai, saida yai gyaran murya sanan tace

Uhmmmm herty wasa kakemin koda gaske kake?

Nidai kifadamin kin shirya ganina zuwa a

njima wallahi I really miss you qalbe

Koda suka gama waya kasa cigaba da karatun tayi saboda murna daya mamaye zuciyarta, tashi tayi tashiga fito da kaya tana tsaban wanda zatasa zuwa anjima.

Waje tafita cikin murna tashiga dakin inna talatu zama

tai game daciwa inna sannu

Kallonta tai sanan tace yauwa Muneera, wasa take ta zuben hannunta sanan tace inna kinsan kowa mansur yadawu?

Cikin sakin fuska inna talatu tace jiya yadawu nayi waya da maman'shi ai, tohm tashi Muneera tai tana fadin to s

hikenan

Dariya inna talatu tai kana tace Allah sarki sai murna take tazu tasanar dani mijin nata yadawu.

Bayan sallar isha'i Muneera na daka daki taji muryan mansur suna gaisawa da inna talatu dakuma baba, sun dauki lokaci suna hira sanan daka ka

rshe inna talatu tace mishi ai Muneera tana ciki da taga alaman bashi da niyyan tambayarta dan ya nuna kunya yakeji.

Baba ne yace kufito da tarbama tsakar gida, saiku zauna inna talatu ce tace haba mallam wani irin tsakar gida karka manta matarshi ce

fa, kwana nawa ya rage su tare, nune tai mishi da dakin Muneera tana fadin kaga tashi kaje kasameta.

Migewa tsaye yai cikin jin kunya kana yace a'a baita nazu ganiba nazu gaisheku ne, tasameni a mota saita shigo da tsaraba yana karasa magana yafita ba

tare daya tsayajin abinda zasuce ba

Muneera dake tsaye jikin kofa jitai inna talatu da baba sun bata haushi tsaki tayi kana tace Allah ya kyauta da yanzu a gidan iyayyena nake da haka bata faruba... Bansan meke damun suba.

Inna talatu ce take kir

anta, gyalanta ta yafa sanan tafita, tana fita ta dubeta kana tace kije mijinki najiranki a waje.

Keep following me i need more and more comments read and share

😘😘😘

💖💖💖💖💖💖

*ZAMAN HOSTEL

💞

*

💖💖💖💖💖

STORY

AND

WRITTEN

BY

RAHEEMA

🔥

DEVOTED TO

👇🏻

(YUSUF)

💋

*FANS KU MAZU KUSA KUJI WATA MAGANA

👂🏾

*

```Kunsan kowa littafin nan yana kawu wuta

🔥

```

```Fiye da tinanin masu karatu gaskiya duk wace bata karanta'ba an barta a baya tayi missing maza ki bincika k

i nemi naki karki manta da sunan'shi ```

*YAR ZINA CE*

_(Kaddarar iyyena)_

🅿

51-52

Kuka takeyi sossai kamar ranta zai fita danko kunya kowa tagama jinta. taina zata fara fuskantar matsalar?

Shin tasanar dashi gaskiya ne?

Tsawa ya daka

mata game daciwa ina sauraranki?

Na baki 2minutes kisanar dani gaskiya idan ba haka ba ya rage naki, kusan 5munutes salma bata furta koda kalma daya ba saima kukanta daya tsananta.

Rai a bace yafurta kije na sakeki saki daya, zuwa gobe kibarmin gida

.... A razane ta dagu da fuska tana kallonshi cikin muryan kuka tafurta nashiga ukuuu yaya najib karkamin haka dan girman Allah, mezance a gida idan nasanar dasu a daran farko ka sakeni?

Kallonta yake cikin tsana kana yace saiki fada musu baki zumin da bu

durcin kiba shiyasa na sakeki migewa tsaye yai da niyyar barin dakin.

Rigarshi ta rige cikin kuka take fadin yaya najib ka saurari abinda zan sanar dakai koda bazaka yarda daniba nayi alkawarin fada maka gaskiya dan girman Allah kazauna ka saurare ne

dan girman Allah badan niba kaduba girman Allah... karasa maganan tai ta fashiwa dawani irin kuka wanda saida na tausaya mata.

Hada shi da Allah da take yasa yadawu yazauna kallonta yai sanan yace ina sauraran'ki idan kika sanar dani gaskiya watakila

gaskiyar ki ta taimakeki sanan inaso kisani duk abinda kika fadamin sainayi bincike akai.

Gaban tani taji ya fadi rasssss da taji yace sai yayi bincike akai, dauriwa tayi sanan ta daga mishi kai hade daciwa eh wallahi nayarda kayi bincike akan duk wat

a kalma dazata fito daka bakina na yarda na amince.

Yaya najib kamar yanda nasanar dakai a farko wato fyade akaimin tabbas kowa hakane wanan shine gaskiyan lamarin sanan ina da infection wanda a koda yaushe niman maganin dazai kashemin cutar nake haka

ni yasa nake amfani da magani kala kala har takai ga ina matsa magani a gabana wani ace a tura can ciki saiya narke, kuka tafarayi kana tace ka tausayamin ka maida aurena dakai ban boye maka komai ba, bance maka ne budurwa bace nasanar dakai gaskiyar lamar

i.

Dafa kanshi yai saboda wani irin ciwu da yake mishi haryanzu zuciyarshi bata kwanta da maganarta ba, kuka takeyi kamar ranta zai fita sanan tacigaba daciwa yaya najib dan'Allah kayarda dani karkayi watse da maganata ka taimaka ka maida auren mu, ba

nsan mezan sanar da iyayena ba wallahi.

Bece mata komai ba yatashi zai bar dakin dasauri tasha gaban'shi tana fadin na rantse maka da Allah har idan baka maida auren ba wallahi kashe kaina zanyi akan nakuma gidanmu tana karasa maganan ta sulale a kasa

tana kuka hade da fadin Allah yaisa tsakanina da wayanda sukaimin fyade duk sune silan wanan tashin hankalin.

Tausayi yaji tabashi a hankali yafurta salma nadawu dake amma badan nayarda da kalaman kiba, idan kin cuceni Allah na kallonki kuma na ruge

Allah akan yasakamin yana karasa maganan yafita a dakin.

Kan gado ta kwanta hade da sakin kuka mai karfi tana fadin Alhamdulillah tonda kadawu dani, sai yanzu nayarda da akeciwa ranan wanka ba'a boye cibi, tabbas duk abinda ka shuka komai daran dadewa

saika gir6e abinka, ko a mafarki ban taba tunanin haka zai faru daniba, ban taba sa rashin kawu budurcina dakin mijina a cikin wata matsalar rayuwata ba, hmmm gaskiya Muneera ne da tace salma kin tanaji abinda zaki fadama mijinki a first night dinki?

Kuka tasa sanan ta dauki waya ta turama Muneera da nabeela text duk abinda faru tasanar dasu dogon rubuto tayi inda tasanar dasu komai.

Daka Muneera har nabeela saida safe sukaga text din, koda nabeela tafara karantawa jikinta duk yai sanyi batasan

lokacin data zauna gefen gado ba, tana fadin innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, ya saketa a daran farko. Mun shiga ukuu me salma zata sanar wa iyayanta.

Cigaba tai da karanta message din saida tagama karantawa tass sanan tafurta Alhamdulillah tonda y

a maida ki, sauke ajiyar zuciya tayi kana tace akwai kura a gaba mafarin tashin hankalin kenan ummusalma ba fata nake mikiba amma dawuya kisamu kwanciyar hankali matsalar da nake fama daita kenan.

Itama Muneera da taga message din saida ta razana amma

data karasa karantawa sai zuciyarta tai mata sanyi da taji ya maidata, salma takeso takira taga nabeela nakiranta.

A tare suka furta kinji abinda yafaru kowa?

Hmm kedai bari dazu dasafe naga text dinta nasan tasanar dake abinda kenan nabeela tace.

Muneera ce tace tashin hankali kinga abinda nake fada muku ko nabeela... Wallahi kowa Muneera tsaya nakira salma karki kashe sai muyi magana gaba daya.

Kamar tana jiran call din ta dauki wayar muryarta bata fita sossai sakamakon kukan data sha... Nabe

ela ce tace salma ya haka kuma?

Anya kowa kinyi amfani da maganin daidai?

Cikin bacin rai tace da Allah dakatamin malama banson jin wata magana wanan maganin duk karyani ba abinda yakeyi wallahi sai yanzu nake dana sanin rasa budurcina

Nabeela ce tace s

alma kenan Allah dai ya shige mana gaba amma bazan manta dake a rayuwata ba danko kina daya daka cikin sanadiyan lalaciwan tarbiyyata kikamin huduban shaidan kika huremin kunne kika nunamin budurcin budurwa bakomai bane, daka karshe kinga yanda rayuwa tami

n, wanda muke tanbadewa a titi na aura babu wani kwanciyan hankali a zaman auren bayan zaman hakuri karasa maganan tai daciwa nagode sossai da irin guduwan da kika taka a rayuwata tabbas kina cikin mutanan dabe kamata na manta dasu ba har iya karshen rayuw

ata.

Kuka salma tasa kana tace nabeela me kike nufi?

So kike kice nina batamiki tarbiyya wallahi karya kikeyi danko a ganina ba wanda yaisa yabata wani saidai har idan dama ke lalataciya ce kokuma kina da ra'ayin iskanci kawai dai bakisamu wace zata

duraki a hanya bane, idan kince Nina bata miki tarbiyya to meyasa ita Muneera bata lalace ba?

Aitare muke kuma tare muke duk wata magana amma da yake ra'ayinta da namu yasha banbam babu abinda ya sauya mata tarbiyya saboda haka ki gyara kalaman bakin'

ki kowa yaji da abinda ya dameshi.... Kiji da matsalar gidanki nima naji da nawa

Shiru Muneera tayi batare da tace muso komai ba domin dukanso tausayi suka bata... Nabeela ce ta sauke numfashi kana tace harda nai aure wallahi ban karyata maganar'kiba

da kikeciwa no one figures out about first night nowadays virgin or disvirgin it doesn't matter kawai mutum yasamu mai sonshi shikenan, sai gashi kinsamu mai sonki amma naga sabanin haka.

Muneera ce ta katse nabeela daciwa da'Allah kubar maganan haka

kuskure dai kun riga dakun aikata kaddara tariga fata sai kowace ta rungume matsalarta bawai kuzauna kuna maganan da bashi da amfaniba, ke kuma nabeela kamata yai mu bata shawara a nemo mata mafita bawai a zauna kananan maganan da bakai ba gindi ba wanda s

aidai ya bata lamari.

Hmmm uhm to Allah yakawu mana mafita mu duka kiye hakuri da abinda nafada salma, amma ina mai tabbatar miki saikinyin hakuri kuma kinbishi a hankali domin akwai sauran kura a gabanki, Muneera ce tace kidage da addu'a Kawata kuma

kizama mai godiyan Allah kicire duk wani dogon buri dake zuciyarki.

Muneera nagode sossai, nabeela kema nagode Allah ya shige mana gaba, aje waya tai hade da duka tagume maganganun nabeela ke mata yawu akai, tsaki tayi sanan tace Insha'Allah daka yau

zan koyi rige sirrina batare da nayi sharring dakowa ba tonda abun yafara zama cin mutunci, kowa yaji da abinda ya dameshi.

Itama nabeela koda suka gama waya tsaki tai kana tace kowa tashi ta fishe'shi

Muneera kowa juye take a gado zuciyarta cik

e da tausayin salma dakuma nabeela tashi tayi tazauna sanan tace lokacin dasuke tsula iskancin'so basa tinanin gaba sai yanzu data kwa6e musu bazan gajiya gurin tayaku da addu'a ba.

Keep following me i need more and more comments read and share

😘😘

😘

💖💖💖💖💖💖

*ZAMAN HOSTEL

💞

*

💖💖💖💖💖

STORY

AND

WRITTEN BY

RAHEEMA

🔥

DEVOTED TO

👇🏻

(YUSUF)

💋

🅿

49-50

Bikin ya rage saura kwana biyar aka kawu lefe, a kwati shida ne wanda suke cike da kaya taf masu

tsada

Muneera ta yaba da kayan lefin amma ita kowa salma kuka taitayi a daki, gani da Muneera tai kukan yai yawa yasa ta matsa mata akan saita sanar daita meke damunta

Cikin kuka tace haba Muneera kifa duba kiga wai akwati shida, a cikin akwati shida

set din gold biyu akasa guda dayani mai tsada sossai a ciki. haba Muneera ai wallahi ko yanzu da nake gidanmu inasa gold masu tsada kamar na lefe na karasa maganan tai da kuka

Kallon salma Muneera take haushi taji ta bata, tsaki tayi hade daciwa mai

hali baya canzawa Allah ya kyauta miki salma banga wani abun kushewa a kayan lefen kiba, kaya masu tsada yasa miki ba masu arha ba karamar atamfa a ciki itace ta dubu goma.

Itama salma tsaki tai hade daciwa aidaman nasan haka zakice

Migewa tsaye Mun

eera tai tana ciwa kidai zama mai godiyan Allah domin idan baki godema rahaman'shi ba zaki godema azabarshi.

Mtsssschew matsalata dake kenan ba'a maganar arziki dake, fita Muneera tai a daki tana fadin eh ba'ayi

Yauta kasance Saturday yau aka d

aura auren ummusalma, basuyi wani event ba bayan KAMU da akayi sai kuma walima da akai bayan an daura aure.... Babbar malama aka kira tai wa'azi me shiga jiki.

Bayan magriba akazu daukan amarya, da yake a garin zata zauna shiyasa basuso dawuri ba, may

afi tasa ta rufe fuskarta yayinda baba da mama suke mata nasiha, sunkuyar da kanta kasa tai tana shashekar kuka saida yan'uwan da abokan arziki suka gama mata nasiha sanan aka nufi mota daita

A cikin mota kanwar baba tasata hannunta na rige dana Munee

ra bude fuska tai tace shigo mana Muneera

Gani Muneera tai ba hawaye a idon salma, cikin mamaki tace daman ba kuka kikeba?

Tabdi wani kuka hhhhhhh

Kukan karyani, to kukan mezanyi abinda gari daya zamu zauna kuma bani dawata fargaba tsoran me zanji

Yatsa Muneera ta dura a lips dinta hade daciwa shiiiiiiiiii rufe fuskarki ga yayar mama nan zuwa, shegen surutu yamiki yawa sai wani yajiyu ki. Ba motar nan zan zauna ba mutane biyu zasu zauna dake kuma tsofafine karki damu saimun hadu a gidan'ki

A pa

rlor aka zaunar da salma yan'uwan mijinta su hudu suna zaune, suna shigowa suka tar6eso zama tai a kujera fuskarta a rufe.... Baba ladi ce ta bude gurin da addu'a(wato senior sister mama)

Saida tagama addu'a sanan suka bama yan'uwan mijin amanar salma kar

ma yanda aka saba, nan sukaita mata nasiha, daka karshe dai tsofafi duk suka watse

Ba kawar da salma ta gaiyata daka Muneera sai yan'uwanta, bude fuska tayi tana karema parlor kallo, ta6e baki tai hade daciwa tabdijam a hankali batare dakowa yajiba sa

i Muneera da take kusa daita.

A kaduna idan ankai amarya kwana akeyi hakane yasa kawayan amarya suka baje a gado bayan sunyi ciye ciye, fita parlor salma tayi tana fita takira Muneera a waya, itama fitowa tayi.

Hannu tasa a waist tana fadin Munee

ra kiga fa two bedroom sai kitchen da parlor daya.

Shiru Muneera tai saida salma tagama magana tace hakane two bedrooms with toilet and kitchen ne wallahi gidan yaimin kyau kowani daki akwai toilet a jiki, sanan gakuma toilet a parlor gashi parlor din

ki babba haka shima kitchen din babba, kuma anzuba miki kaya rolling eyes dinta Muneera takeyi hade da kallon parlor tana fadin wallahi komai yayi banga wani abunda beyeba

Zama salma tayi a kujera hade dajan tsaki tana fadin wallahi ke gaba dayanki b

aki da dadin zance na tabbata da nabeela ce zata fahimce ne... Murmushi Muneera tayi kana tace ummusalma kenan....nabeela da kika sani a baya baita bace yanzu rayuwar aure mai koya wa mutum hankali wallahi nabeela tayi sanyi yanzu karasa maganan tai daciwa

keda yakamata kiyeta addu'a akan Allah yasa karya fahimce keba virgin bace amma kina wasu tunanin banza dana wufi

Dafa kafadan Muneera tayi hade daciwa ne wanan be dameniba tonda nasha KINFI BUDURWA ina ganin tallan maganin matar kuma kayanta Nada ts

ada kinsan kowa duk abun mai tsada zaiyi kyau, karki manta ba'ashi kadai na tsaya ba na hada dawasu, nidai kawai addu'a da nake shine Allah yasa banana shi babba ce saboda idan karamace bazata matse hq dina ba, kinga idan ko babba ce zata matse ni gam, dom

in ba karamar banana bace tai disvirgin dina kinsan ance wanda yafara budeki haka zurfin gurin yake.

Ita kam Muneera kallon salma take domin yauta farajin wanan maganar, Hmmmmm to Allah ya kyauta amma nifa yau nafarajin wanan zancan

Murmushi salma ta

i kana tace zauna anan dama ke mekika sani.

Washegarin ranan sai wajen karfe hudu su Muneera sukabar gidan salma, najib be matsa musu ba akan sutafi gida ba, gidanso salma Muneera takuma domin saita kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login