Showing 24001 words to 27000 words out of 73766 words
mummy matar bata taba ganina ba balle nace tayi haka ne danta watsar da maganan auren. Murmushi mummy tayi sanan tace nabeela ke yarinya ce haryanzu, Babanki dai yaqi yarda
da lamarin yace zaikira yayanshi lawan yasanar dashi asakeyin bincike akan lamarin ayau za'ai bincike basai gobe ba, kuka nabeela tafara dafa shoulder dinta mummy tayi kana tace kiye hakuri nabeela amma sanin kankine mahaifinki magana daya yakeyi ba canj
i ki kwantar da hankalinki za'a sakeyin bincike har idan aka kamashi da abinda kikazu dashi wallahi koda.
mahaifinki yace saikin aurenshi nikuma bazan yarda ba domin ke kadai na mallaka duk duniya bamu da wata ya ko da bayan ke.
Kwanciya tai a l
ap din mummy, kina da exam gobe ne?
Aa mummy sai next tomorrow
Ok Allah ya taimaka
Har dare salma da Muneera basu sakeyin magana a tsakaninso ba, gani da Muneera tai dare yayi nabeela bata dawuba yasa takira nabeela
Hello nabeela ya kike zaki dawu
ne yau?
Muneera ba lafiya ba bazan dawu yauba sai gobe kinji abunda daddy yace.......... Kwashe duk abinda yafaru tayi tasanar da Muneera tabbas
Muneera ta tausaya wa nabeela, tohm nabeela Allah yashige miki gaba akan lamarin nan, salma ce tashigo dakin a
guje tana fadin Muneera Muneera
Nabeela zamuyi waya anjima kashe wayar tayi meyafaru salma kikemin irin wanan kiran?
Kinsan Husna friend din kareema?
Eh amma sun dade dayin fada ai meyafaru?
Ina zaune a Gossip center ina amsa waya sai husna dawata
kawarta suka zauna a gefena dayan yarinyan kamar ba hostel takeba to kinsan akwai duhu ba lallai su gane nice ba.
Hotan nabeela husna ta nuna wa friend dinta tanaciwa jiya sister na tamin sending picz din nabeela wai ko nasanta yakuma tarbiyyanta yak
e bansan meyafaru ba amma nikam na yabi nabeela nace mata tana da hali mai kyau dan ba abinda yataba shiga tsakanina daita, sai friend dinta tace to meyasa sister dinki take tambaya akanta?
Wallahi nima bansaniba amma xanje gidanta gobe
Wace unguwa take?
..........
Kin fahimce abinda nake fadamiki Muneera?
Daga kai Muneera tayi sanan tace tabbas na fahimta sunan unguwan da nabeela zata zauna husna tace yayarta take, karde ace sister husna itace kishiyar nabeela, gyara zama salma tai hade daciwa hmm
m nima abinda nake tunani kenan but yazama dole a daranan muyi investigation akan lamarin
Hakane salma to tayaya zamu fara bincike?
Murmushi salma tai sanan tace sato wayar husna zamuyi, zaro ido waje Muneera tayi hade daciwa lallai salma aiwanan ba kara
min aiki bane
Keee dalla karki bane kunya saikace ba masscom student ba.
Daddyn nabeela yasa brother dinshi yayi bincike sossai akan Alhaji shehu harta akan yaranshi anyi bincike dukda yaran kanana ne basu samu wata munmunar shaidaba kuma an tabbatar
musu daciwa duk yaran'shine, da misalin karfe tara na dare nabeela na kwance akan makeken bed dinta mummy tashigo dakin kamar daman mummy take jira
Dasauri ta tashi tana fadin mummy ya ake ciki?
Dariya mummy tai sanan tace ki kwantar da hankalinki
yar mummy yanzu Babanki yakirane yace babu abinda za'a fasa zuwa gobe zasu kawu kayan aure an tsananta bincike sossai ba'a sameshi dawata muguwar dabi'a ba wanan makircin kishiyarkice kawai shiru nabeela tayi nadan wane lokaci sanan tace to shikenan mummy,
dafa kafadan nabeela tai hade daciwa yauwa yar mummy ki kwantar da hankalinki kinji.
Blue Jumpsuit ne a cikin Muneera Wanda bekai gwiwa ba haka itama salma jumpsuit dinne sanye a jikinta salma ce ta dube Muneera sanan tace duk abinda nafada miki shi
zaki fadamata idan wanan hanyar bataiba zamu shigo
dawata dabara bata fuska Muneera tayi kana tace salma dan dole zanma husna magana kema kinsan ba magana nake da yarinyar ba.
Tura Muneera gaba salma tai hade da fadin kedai tafi duba gossip center ko sun
anan basu tashiba, wallahi kidaina miskilanci kowa kice baki magana dashi.
A gossip center ta hango husna kusan su biyar a zuciyarta tafurta shegu kawai mayun zaman gossip center. Koda Muneera takarasa gurin bawace ta kalla a cikinso balle sannu ta ha
data dasu a gaban husna ta tsaya hade daciwa husna Barka da dare, ya kike?
Abun yabama husna mamaki dan ba magana suke da Muneera ba da tana mata magana aduk inda taganta saitai mata magana wane lokacin dakyar take amsawa wane lokacin kuma taqi amsawa ida
n husna batai mata magana ba kozaso hadu sau dari ita bazatai mata magana ba ganin haka yasa husna tadaina wa muneera magana.
Fuska cike da mamaki husna ta amsa da lafiyalau, friends din husna kowa kallon banza suka watsa wa Muneera kowace a cikinso
tafara danna wayarta... Uhmm husna daman gurinki nazu nace dan'Allah idan kina film kituramin, murmushi tayi hade daciwa eh Ina da film amma phone din na daki nasa chargi yanzu kikeso?
Eh yanzu nakeso nagaji da zama shiru inaso nai kallo, wata daka cikin
friends din husna tace Muneera naga kamar kina da exam next tomorrow kor?
Harara Muneera ta watsa mata hade dayin tsaki maida kallonta gurin husna tai sanan tace yaza'ai husna zaki turamin ko yaya?
Key husna tabawa Muneera hade daciwa take room d
in a rufe yake idan kin bude zakiga phone dina a chargi saiki dauka kiye sending, amsar key din tayi hade daciwa I hope ba password a phone din?
And then wane irin waya ce?
Wane room kike ma?
Kamar husna bataji dadin questions din Muneera ba amma d
ayake bata da zafi saita bata amsa
Room 9 nake
Samsung Galaxy S8 ce
Chowchow shine password din.
Juya idonta tayi hade daciwa alright thanks dear, but zantafi da phone din room dina kinsan it will take time bansan zama a room din mutane idan babu k
owa tana karasa maganan tawuce, Muneera nawuciwa friends din husna suka bude chapter dinta.
Muneera ce tashigo room dinso hannunta rige da wayar husna hannu salma tabata game daciwa that's my Beb aidaman nasan saita baki, murmushi Muneera tayi sanan t
abama salma wayar, bincike suka fara a cikin wayar
WhatsApp dinta suka shiga, shiga chart sukai suna dubawa ko zasuga Wanda aka turo picz din nabeela sun bude mata unread messages dayawa sanan sukaga wane chart Wanda aka turo picz din nabeela, an rubuta si
s maimuna
A tare suka kalla juna smiling sukayi batare da sunce komaiba karanta chart din sukai, Muneera yanzu meyakamata muyi?
Shiru Muneera tayi sanan tace kunna Data zamuyi muyi chart da maimuna a matsayin husna
Zare ido salma tai tana fadin
Muneera muyi chart daita kikace fa?
Idan fa muna cikin charting husna ta shigo, murmushi Muneera tayi sanan tace kedai kiye yanda nace miki tashi kisa mana key a kofar.
Salma ce takira nabeela tana dauka kuka tasa sanan tasanar wa salma yanda sukayi
da mummy. Kedai ki kwantar da hankalinki nabeela yanzu kinsan menakeso dake?
A'a
Kituromin number Alhaji shehu
Mezakiye dashi?
dayake wayar a loundspeaker take, kedai kituro da number Muneera tafada haka, ba musu nabeela taima salma sending number
Sallama sukaima maimuna
Bata online, kiranta sukai a waya saida tadauka suka kashe wayar, text Muneera tai mata kamar haka
Aunty please kihau WhatsApp muyi magana akan maganan yarinyan da kika turamin picz dinta wato nabeela
Maimuna na shirin kiran h
usna saiga message dinta yashigo tana karantawa tai saurin ta kunna Data hade da hawa WhatsApp danta matso taji abinda husna zatace mata
Haka itama Muneera bata fita a chart din ba, message tagani yashigo
Husna naga text dinki Ina sauraranki
Hannu M
uneera tabama salma suka tafa hade da kwashewa da dariya, salma ce tace aidaman nasan dole zata hau online wato taji sunan nabeela
Keep following me i need more and more comments read and share
😘😘😘
💖💖💖💖💖💖
*ZAMAN HOSTEL
💞
*
💖💖💖💖💖
STORY
AND
WRITTEN BY
RAHEEMA
🔥
DEVOTED TO
👇🏻
(YUSUF)
💋
🅿
35-36
Husna naga text dinki Ina sauraranki
Hannu Muneera tabama salma suka tafa hade da kwashewa da dariya, salma ce tace aidaman nasan dole zata hau
online wato taji sunan nabeela
Message suka tura wa maimuna kamar haka...
Anty dazu naga Abban Khalil da yarinyar nan wato nabeela wai menine a tsakaninso?
Dan'Allah karki boyemin komai Aunty
Voice note maimuna tai musu tana ciwa husna ai itac
e matar dazai aura kinsan zai kara aure kor to itace, wallahi ba yarinyan arziki bace har hotunan batsa take turomishi wa'iyazubillahi, kallon juna salma da Muneera sukai karban wayar daka hannun Muneera salma tayi sanan tarubuta
Aunty hotunan batsa kuma
amma ya akai kika gani kokuma ince waya fadamiki?
Voice tasakeyi husna ba fadamin akaiba nida idona nagani nan maimuna ta kwashe duk abinda yafaru tafada, salma ce tai dariya hade daciwa shegiyar mata wato shine ta nuna kamar batasan nabeela ba to zamuyi
maganinki Dan naga alama kin iya shirya makirci
A hankali Muneera tafurta a gaskiya salma matarnan taban tausayi babu macen dazataso ai mata haka. Hararan Muneera tayi sanan tace to uztaziyya knocking sukaji anayi a hankali salma tace jekisa kunne a k
ofa kije ko waye, muryar husna taji tana sallamu alaikum.
Cikin sauri Muneera ta dawu a hankali take magana tonda munsamu abinda mukeso kiye sauri ki deleting chart din kashe mata data
Ok but kafinan zanyi saving number Dina inaso nai forwarding char
t dinmu zuwa WhatsApp dina
Cikin sauri sukai komai suka gama kallon salma Muneera tayi kana tace gashi bantura film ko daya ba kuma kinsan zender zai nuna mata idan natura, shiru salma tai sanan tace hakane sa film ki kalla a wayarta sai kice a phone
dinta kike kallo Ashe nafita da wayarki. Ok
Barin bude kofar nafita, salma na tafiya da kusan 10minuntes saiga husna ta shigo dakin. Muneera na kwance tana kallo earpiece na kunnenta, tana ganin husna ta tashi ta zauna murmushi dauke a fuskarta cire earpi
ece din tayi hade daciwa sorry ban dawu miki da wayar ba, ashe salma tafita da wayata to sai nace barin kalla a naki.
Karban phone din tayi A'a karki damu bakomai kozuwa gobe sai kizu kitura films din, tashi Muneera tayi kana tace barin rakaki har dak
i ta raka husna sanan tadawu room dinso
Salma ce tashigo dakin tana waya da nabeela kedai kihau online nace, zama kusa da Muneera tayi forwarding chart dinso taima nabeela sanan taimata bayanin komai, koda nabeela tagama sauraran voice note din farin
cikine ya kamata a fili tafurta Allah nagode maka daka hadane da kawayan arziki wayanda damuwata suma tasuce Alhamdulillah, dakin mummy tashiga a guje tana mummy mummy, bayani komai taiwa wa mummy batare data sa mata voice note dinba gudin kar taji maganan
nude picz, albarka mummy taita shima Muneera da salma
Koda husna tahau WhatsApp ganitai duk an bude mata chart abun yabata mamaki but bata fahimce komai ba haka yasa tacigaba da hidimar gabanta.
Babu abinda aka fasa an kawu kayan auren nabeela an
biya sadaki, kudin sadaki naira dubu dari, kudin gaisuwa naira dubu hamsin, kayansa rana suma ankawu harta lefe ankawu akwati dozen biyu a cike suke taf dakyar ake rufewa, rabi da kwatan kayan duk bana 9ja bane kadan ne nanan, komai mai tsada ne a ciki an
zuba mata gold manya manya masu tsadar gaske. wata biyu akasa bikin ba'a wane ja lokaci ba nabeela da friends dinta suna daki gidan yadan cika da yan'uwa
Muneera ce tace to nabeela Allah yasanya alkhairi muma Allah yasa muga namu haka da ameen suka am
sa, kallon salma Muneera tayi sanan tace kema yakamata kifito da miji musha biki hhhhhhhhhhhhh dariya salma tai hade daciwa ba yanzuba sai natafi I.T zanyi aure dukanso murmushi sukai hade daciwa Allah yakaimu.
The next day husna na hango zaune a kuje
ra a gidan maimuna bayan sungama gaisawa maimuna tace husna kinji fa halin da nake ciki, narasa inda xansa kaina jiya yakai komai na aure da karuwar tashi. Cikin rashin fahimta husna tace aunty ban fahimce kiba wallahi, karuwa Abban Khalil zai aura?
Cikin
bacin rai maimuna tace ya kikemin tambayoyi kamar bakisan komai ba bayan kina sane dakomai.
Saukowa kasa husna tayi tana fadin aunty wallahi ba abinda nasane nidai nasan kinsanar dane Abban Khalil zaiyi aure amma bansan wazai aura ba.
Dalla daka
tamin wane irin rainin hankali kikazumin dashi kina nufi da aljanu nayi chart day before yesterday?
Chart kuma?
Aiton ranan da kika turomin picz din nabeela bamu sake chart ba bari kiga hannu tasa cikin jaka tafito da wayarta, shiga chart din tayi sanan
tabawa maimuna wayar.
Amsar wayar maimuna tai murmushi tai hade daciwa a iya zamana dake husna nidai nasan baki da aljanu balle nace dasu nai chart duk yanda akai akwai wane boyayyan al'amari dauko wayarta tayi game da shiga chart dinso hannu husna t
asa ta karba wayar.
Tana gama karanta chart din a fili tafurta during uwarcan aiko zamu kwashe tashin hankali nida Muneera, kallonta maimuna take cikin rashin fahimta tace wacece kuma Muneera meyafaru?
Aunty Muneera friend din nabeela ce su ukune a g
roup dinso nanta kwashe komai tasanar wa maimuna, tonda na amso wayata a hannunta naga duk an budemin chart amma ban kawu komai a raiba.
Hmm lallai kam ikon Allah wasu hawayene suka gangaro a idon maimuna sanan tace kinga sunyi hakane danso gasgata ma
ganar dana fada wa nabeela ko ya akai sukasan ke sister nace ohuuuu.
Aunty kiye hakuri ai wallahi bansan nabeela itace kishiyar kiba, wallahi saidai idan yanzu nabeela ta lalace ada ba haka take ba, suna zaune Alhaji shehu yashigo gaisheshi husna tai
amma ko kallonta beyeba, mari ya zabga wa maimuna zaro ido waje husna tayi game da bude baki
Nuna ta yai da yatsa yana ciwa meya kaiki yimin bincike a waya?
Wato Danna baki babban waya shiyasa har kike kokarin hana auren dazan kara to wallahi baki is
aba hannu yasa yadauki wayarta dake gefenshi simcard dinta yacire sanan yatafi da wayar yana ciwa anjima mai gadi zai kawu miki karamar wayar yana karasa maganan yafita.
Zama tai a kasa ta fashe da kuka, itama husna kukan takeyi amma kokari tai ta bo
ye nata tashiga lalashinta, jakarta husna ta dauka tana fadin aunty nizan tafi na rantse Allah kadai zai rabani da Muneera yau dinan domin itace silan wanan matsalar tayi chart dake a matsayin nice, ta turawa mijinki duba halin data jefaki a ciki. A sanin
danaiwa mijinki
mutum ne mai hakuri Sam bayason bacin ranki amma lokaci daya nabeela ta juya mishi kwakwalwa tana karasa maganan tafita.
Jeans trouser ne a cikin Muneera sai white vest zaune suke a gossip center salma na koya musu calculation din stat
istic shi suke dashi gobe, salma ce zaune a tsakiya husna ce tayo gurinso itama ta canza kaya Riga da wando ne a jikinta, fuskanta ba annuri, a gabanso ta tsaya hade da ciwa Muneera dago fuska da Muneera zatayi yatsun husna ne kwance a fuskarta tana sauke
hannu itama ta watsa mata hudu lafiyayu tas tas tas tas tas kawai akeji kamar kiftawan ido, kallon juna salma da nabeela sukai hafsa kawar kareema na zaune daka nisa dasu a fili tafurta ita kowa wanan meya kaita maren Muneera, yarinyan dako kallon banza ka
imata bata bari inaga kakai hannu jikinta.
Hannu Muneera tasa tacire belt din dake jikinta tana fadin ke kina zaton har kinyi girman dazakisa hannun ki marene wato kin girma kor, wallahi kinyimun kadan na hada gashi dake zaneki zanyi,tsoro ne yacika z
uciyarka husna tabbas maren da Muneera taimata ya shigeta.
Lallai yarinya ta girma to bari kiji ko yaryarki maimuna ta mana kadan balle ke, salma ce tace wato tazu daukan matakine to kinyi kadan kizu da sauran kawayenki, juyawa tai zata wuce hannu nab
eela tasa ta fusgota hade da watsa mata mari itama salma Marin ta watsa mata sanan ta rigeta, zabga mata belt Muneera tafara kota Ina kokarin kwace kanta take amma ina mugun rigo sukai mata, kafin wane lokaci mutane sun taru a gurin, amma babu wand yace wa
ne abu sai kallo kawai, security ne suka shigo da alama labarin fadan yakai musu fada ganin haka yasa Muneera ta rabu daita salma da nabeela suka saketa, hawayene kezuba a idon husna batare da tayi kuka mai karfiba danko tana da dauriyya, tine jikinta duk
yayi shaidan bulala abinki da farar mace ga yatsun Muneera kwance a fuskarta, security ne suka sasu a gaba zasu tafi Deen office, nabeela ce takuma room dinso danta dauko musu hijab itama husna friend dinta ce takawu mata hijab
Koda sukaje security of
fice bawane mataki aka dauka ba saboda shugaban security saurayin nabeela ne amma yaja musu kunne sossai yai musu fada haka husna tadawu hostel zuciyarta cike da danasani dama bata tunkari Muneera ba gashi tabar mata abun kunya.
Zaune suke a daki sai
hiran dukan da Muneera taima husna suke, kareema ce tashigo
Yan mata sannun'ku ashe abinda kenan yafaru Ina shigowa aka shafamin labari dariya salma tai hade da daga kwalban coke sha tayi sanan ta migawa kareema tana fadin yan'mata sha coke mai sanyi ko z
uciyarki zatai sanyi, Dan naga kin matso dajin labari
Karba kareema tayi bayan ta sha ta maida kallonta gurin Muneera wace take danna waya da alama chat take, fusge wayar tayi hade daciwa wanan yarinyar maiyar chatting ce. Murmushi Muneera tai, hhhhhh
hhhhhhh kareema
duniyar Allah kinji yanda mukai da kawarki husna kor, zaneta nayi ita karaman mara kunya ce?
A'a, A'a niba Kawata bace tintine nai disowning dinta kinsan yanayin life Dina ita kuma uztaziyya ce dan akwai wa'azi.
A kwana a tashi ba
wuya a gurin Allah su nabeela sungama exam gashi aurenta saura 5weeks
Kwanan salma da Muneera biyu a gidanso nabeela, yauta kasance zata kuma kaduna mummy ce ta rakaso har gate gani datai driver na gogarin fita