Showing 33001 words to 36000 words out of 59902 words

Chapter 12 - iznah Complete

matuqar sanyi da da'din qamshi,

Ta 6angaren takalma kuwa kusan  gabaki 'daya hills ta 'daukar Mata wasuma tasan kawai ansiyane Amma ko sawa bazata iyaba bare tafiya,

Laces, atampopi da dogayen riguna gabaki 'daya masu tsada ta ji

dar Mata

Ita kuwa harda 'danta tayi siyayyar designers Kaya kafin suka gama suka fito.

Ahmed ya biya komai Yana jinjina yawan ku'din dasuka kashe duk da ko kwatan wa'inda mum asee ke kashewa basuyiba.

Daganan gurin dinki suka nufa nabeela ta bayar k

afin suka koma gida Nan gurinta nabeela ta qarasa yinin suna ta6a fira har maraice kafin zayyan yazo yadauketa yamaidata gida.

Tundaga lokacin nabeela tafara qoqarin ganarda ananon komai dayake a shirye take Nan take tafara canzawa musamman hutu daya

fara ratsata da lafiyayyun mayukan dasuka qara gyara farar lafiyayyar fatarta.

Gabaki 'daya suturarta kusan Babu qarama ga uwa uba mota da zayyan yasa aka duqufa koya Mata batareda sanin mum asee ba.

Sosai mum asee keson ganinta amma rashin zamanta a

'yan kwanakin yasa Bata ganinta..

Cikin qanqanin lokacin suka Saba da nabeela sosai gashi ansamu cigaba sosai Dan kuwa tuni gayu da hutu tareda class yafara hudata ga wani haske da qyalli da fatarta taqara...

Yau tunda safe mum asee ta Aiko asabe ki

ranta

Tana gama breakfast tabarwa nuratu Mai aikinta abdul ta tafi Kiran mum din.

Cikin sakewa ta gaida Abba dazai fito kafin tashiga suna ha'da Ido da mum tasaki dariyar mugunta cikin ranta.

Mugun kallo mum Asee ta jefa Mata zata magana ananon tari

gata da cewa,

Mum Ina wuni?

Sake 6aci ranta yayi xuciya tazo Mata iya wuya Amma dayake ba'a nuna Mata munafurci saita saki murmushi sbd tafara zargi tareda ganowa ananon son Raina Mata da wayo take cikin sakewa tace,

Me kikeyi akwanakin Nan ne dab

akya Zama?

Murmushi tasaki tace,

Mum koyan gayu nake zuwa kafin saheeb yadawo sbd nidai duk iya tunanin yanda zanyi na samo abinda akeso nayi Amma Naga ba mafitar data wuce nakoyi yanda Zan samesa a tafin hannuna ta hanyar 'daukar hankalinsa..

Shi

ru mum asee tayi cikin tunanin to Kuma ai idan da gske take hakanma zaiyi...

Cigaba tayi da fadin,

Amma Kuma mum Ina 'dan Jin tsoro musamman ma idan na tuno kowane lokaci zai iya dawowa..

Katseta mum aseen tayi da cewa,

Bawai zai iya dawowa ban

e

Yanama Nan dawowa gobe shiyasama nakiraki Danna tunatar dake abinda yakaiki gurinsa ko kamawa tayima ki Zuba Masa guba ki Zuba Masa 'din idan har zamu samu yanda mukeso.

Sam bataji mamakin zancenba tace,

Karki damu mum Nima Dole zanyi qoqarina Da

n bazan yarda nabar wannan dukiyar Dana fara lasawaba tawuceni.

Murmushin Jin da'di da mugunta mum asee tayi tanabin bayan ananon da kallo..

Tana komawa a Palo ta zube tareda dafe zuciyarta dake bugawa da qarfi Jin cewar saheeb gobe zai dawo..

Qar

ar wayartace ta katseta tana dubawa taga nabeela ce cikin sanyin murya ta daga.

#vote

#comment

#share

*_EZNAH_*

🌹

_wattpad@mamuhgee_

*29*

Jiki asanyaye ta 'daga wayar

Sukai magana sama sama Nan nabeela ta sanarda ita tanana

n zuwa suje saloon.

Ok kawai tace tareda kashe wayar ta aje tana sake tallafe kumatunta cikin fargaba.

Tana gurin zaune tana tunanin abinda zai faru a zamanta da saheeb

Nuratu nata kaida kawon aiki har nabeela ta iso ko Zama batayiba suka fice.

A motar nabeela sukaje tunda suka fito harsuka gama abinda suke suka kamo hanyar gida batada kuzari musamman da zayyan yakira yaqara sanarda ita dawowar saheeb din.

Kallonta nabeela tayi lokacinda tagama waya da zayyan tace,

Anano wannan fargabar da

tsoron saheeb dakike bazai ta6a Bari kiji da'din Zama da mijinki ba,

Karki ta6a Bari saheeb yasan kina tsoronsa sbd zakici matuqar wuyan hakan..

Cikin sanyin murya tace,

Nabeela zuciyata na matuqar fargaba da tsoronsa bansan ya....

Dolene Zaki

cire tsoronsa sbd kisamu damar samun matsayin cikakkiyar Mata agurinsa.

Kallon nabeela tayi cikin marairaice fuska tace,

Bana tunanin samun hakan yanxu saidai qila zuwa Nan gaba.

Murmushi nabeelar tasaki tana cewa,

Ki qoqarta tun wuri kisamu haka

n.

Yamma sosai suka dawo tun a gate ta ajeta ta juya gida sbd ganin magriba takusa.

A nutse cikin 'dan sauri ta nufi hanyar part dinsu tana adduar Allah yasa abdulshakur baiyiwa gwaggo rigima ba sbd yanxu Sam yakoyi rigima bayason tafita tabarsa ko ka'

dan.

Direct bedroom dinta ta nufa tafara aje handbag 'dinta da saka wayarta charge ta nufi gurin gwaggo takarbo abdulshakur tadawo tareda nuratu.

Suna shigowa palon ta miqawa Nuratu shi ta nufi bedroom dinta sbd gabatarda sallar magriba da'ake Kira.

Tana gamawa ta fito palon riqeda chocolates din Data siyowa abdul ta zauna tareda kallon yanda nuratu ke basa abinci yanaci Yana wasa..

Murmushi tasaki cikin farin ciki tareda cewa,

My boy zo Nan naci gaba da baka abincin.

Juyowa yayi tareda ba

ro Nuratu da gudu ya nufota sbd baisan tafito ba.

A cinyarta ta 'dorasa tareda karbar plate din tana kallon cikinsa tace,

Nuratu ai yariga ya qoshi bakya ganin yanda  cikinsa yayi qato,

Ungo mayarda abinci and ki kiyaye gaba banason ana basa abinci

da yawa Wanda yafi qarfin cikinsa.

Miqewa tayi takoma bedroom dashi tayi Masa wanka ta fiddo pampas tasaka Masa ta kwantar dashi tasamu yayi bacci tafito palon taci abinci tazauna ta'danyi kallon mintuna ka'dan ta miqe ta rufe qofa ta shige bedroom tayi

Shirin kwanciya ta kwanta.

Washe gari tana tashi tahau gyare gyare itada nuratu

Sun goge komai na part din sun gyare ko'ina bedroom dinsa ne kawai Bata gyaraba shima sbd is locked.

Yaronsa Samuel ne yazo yayi knocking yakar6i mukullin motar daza'a

dauko saheeb din daga airport.

Abinci ta 'dora simple sbd Bata tunanin zaici Amma dai ta daure tayi suna gamawa tai bedroom Dan yin wanka tabar nuratu na wanke kayan dasukai aiki dasu tareda gyara kicin din.

Tana fitowa wanka taji dirin motocinsu su

n shigo gidan Nan gabanta yasake yankewa ya Fadi ta qaraso gaban mirror jikin asanyaye ta zauna.

Daqyar ta 'dauki Mai tafara shafawa ahankali tana cigaba dajin fa'duwar gaba.

Asanyaye tamiqe taje gaban wardrobe ta dauko Riga da skirt na wata dark pur

ple super tasaka tareda fesa turare ta nufi qofa tana dafe gabanta dake bugawa kamar zai fa'do ta rintse idanuwa tareda kiran sunayen Allah ta bu'de qofar bedroom 'din tafito palon daidai shigowarsa Samuel na biyedashi 'dauke da 'yar qaramar akwatinsa.

Cak ta tsaya tareda qaqalo wani mugun wahallalen murmushi sbd ganin Samuel muryarta na wata irin rawa tace,

Sannu da dawo....

Bata qarasa ba ya karbi jakar hannun Samuel da duk yake a tsarge yayi hanyar bedroom dinsa kyakkyawar fuskarsa data qaro kya

wu da hutu a ha'de danko gefenta Bai tsaya kalloba.

bayansa tabi da kallo zuciyarta na wani irin nauyi ganin irin hutun dayai tsananin bayyana ataredashi ga wata lafiyayyar qasumba daya Bari ta qara Masa wani sirrin kyau.

Da sauri Samuel shima ya juy

a yabar palon Yana mamakin Ashe basu ka'dai oga saheeb kewa hakaba.

Numfashi tasauke ahankali tana qara jinjina al'amarin Dan kuwa tasan wannan auren ba qaramin galabaita zuciya da gangar jikinta zaiyiba sbd saheeb bazai ta6a kallonta da daraja ko mutum

ciba Dan haka gara tayi gaggawar yin abinda yakamata ta tona asirinsu mum asee takama gabanta tun kafin tarasa control na zuciyarta.

Xubewa tayi a kujera tareda dafe kanta tana Kiran sunan Allah.

Da qarfi takeson cire tsoronsa shiyasa tayi zamanta a

palon taqi tafiya tafara kallo duk da hankalinta Sam baya Kan kallon gabanta Sai fa'duwa yakeyi Amma ta dake.

Zaman kusan awa uku tayi Amma Bai fitoba cire ran zai fito tayi ta miqe ahankali tareda nufar gaban kayan kallon Dan cire wayarta daga charge

daidai taji an bu'de qofar bedroom'dinsa fa'duwa gabanta yayi ta 'dago da sauri sbd Bata Isa gurin ba gashi gurin hanyar bedroom dinsa ne..

Tsayawa yayi shima cikin tsananin daurewar fuska sbd ganin qofar bedroom'dinsa ta nufo,,,

E she this shameless?

?

Ganin irin kallon dayake Mata na qyama da yasa ta girgixa Kai tareda bu'de baki zatai magana cikin tsananin tsawa yace,

Shut up..

'dauke Kai yayi cikin takaici Yana cewa,

Daina kallona da those shameless eyes  and get out of my way.

Matsaw

a tayi ya wuce ta rintse idanuwanta kafin ta qarasa ta Ciro wayarta harta nufi hanyar bedroom dinta saita dakata ta nufi gurinda yake zaune Yana kunna wayoyinsa.

Nesa ka'dan ta tsaya tana kallonsa yanda yake komai cikin nutsuwa da burgewa zuciyarta na b

ugawa da sauri tai saurin rintse ido tareda sauke numfashi ta bude Baki zatai magana ya 'dago ya watso mata manyan white oily eyes 'dinsa tareda kafeta dasu akaro na farko tunda yadawo.

Rikicewa tayi takasa magana

Shikuwa gyara Zama yayi tareda qara s

akar Mata idanuwansa danso yake yaga qarshen rashin kunyarta.

Sorry Sai Kuna manage da yanda zai riqa zuwar muku ka'dan har nasamu na kammala hidimar gabana.

Vote

Comment

Share

*_EZNAH_*

🌹

_wattpad@mamuhgee_

*30*

'dauke Kai

tayi gabanta na tsananta fa'duwa musamman yanda ya kafeta da idanuwansa dama tanason fa'da Masa maganar abinci ne gashi gabaki 'daya ta rasa nutsuwarta tunda ya kafeta da idanuwansa.

Ganin batada niyar magana ya 'dauke kansa ya mayar Kan wayarsa Yana c

ewa,

If you don't have anything to say just get lost.

Ajiyar zuciya tasake ahankali tareda sunkuyar dakai ahankali tace,

Abinci ne.......

Cikin wata irin tsawa yace,

I said get lost.

Da sauri ta juya har jikinta na rawa tabar gurin ta fa'

da bedroom'dinta ta rufo qofar tareda Zama bakin gado tareda dafe goshinta.

Tana barin gurin ya rufe idanuwansa ahankali Yana fa'din,

She has no manners,,,mitsw  completely shameless..

Fasa kallon yayi ya miqe Ya fice zuwa gurin mum asee yaci abin

cin acan.

Tanajin fitarsa ta miqe ta fito palon hakanan taji hankalinta yakasa kwanciya dayaci wani Abu a hannun mum asee

Takoma bedroom da sauri harta jawo hijab tafasa ta ajiye ta 'dauki wani qaramin gyale iya wuya ta yafo akanta tareda sake fesa tur

are ta  zuro  slippers ta fito tabi bayansa da 'dan saurinta.

A qofar shiga palon ta cimmasa sbd saidaya tsaya waya a harabar gidan..

Qamshin turarenta yafara iso da zuwanta ya tsaya cak hannuwansa zure cikin wandonsa ya rintse idanuwansa tareda tamk

e fuska ya juyo a fuska a matuqar 6ace idanuwansa suka sauka kan Kamal dake tafe bayanta Yana yiwa bayanta kallon qurulla har Yana tuntu6e jikinta ya kalla yaga fingilallen gyalan data yafo iya wuyanta gashi Riga da skirt ne na atampa ajikinta.

'dauke K

ai yayi zuciyarsa na quna sbd Shi mutum ne Maison komai nasa yazamo na musamman da ba kowa keda irinsaba ko Kuma ba kowane zai samu irinsaba ciki kuwa harda matarsa zaiso tazamo tafi kowace mace Amma he endedup with this market tomatoes gashi ko acikin gid

ansa batada wata daraja tunda akwai tsohon Dan iskan qaninsa...

Tana qarasowa ta fuske zata wucesa harta gota taji an damqo hannunta tareda juyo da ita mummunan fa'duwa gabanta yayi da sauri ta 'dago Dan kuwa ta tsinke matuqa saitaga fuskarsa a matuqar

hade Yana kallon bayanta

Cikin tsoro ta juya Dan ganin abinda yake kallo fuska a murtuqe..

Kamal'''''ta fa'da ahankali zuciyarta na sake tsinkewa gabanta naci gaba da fa'duwa Dan kuwa taga irin kallon kwa'dayin dayake Aiko Mata.

Tsayawa shima Kamal

'din yayi idanuwansa qyam aKan qirjinta dake sama da qasa sbd tsananin bugawar da gabanta keyi...

Wata muguwar matsewa taji yayiwa hannunta dake riqe ahannunsa tai saurin kallon fuskarsa idanuwanta na qoqarin danne hawayen azabar riqon  dayayi Mata tag

a tsantsar 6acin Rai da fusata a fuskarsa

Ya rufe idanuwansa Yana jiran Kamal ya wuce sbd idan yaci gaba da kallonsa zai iyasa ahukunta masashi Dan bazai 'daukar musu iskancin cigaba da wulaqanta igiyoyin aurensaba acikin gidansa Dole subari idan ya sauw

aqe Mata suje su qarata.

Gangarowa hawayenta sukayi sbd tsananin zafi da azabar riqon dayayiwa hannunta

Ganin Kamal din Sai sake matsowa yakeyi Yana qara qure kallonsa kan qirjinta alamunsa tsaf sun  nuna a buge yake Dan haka duk yayi gangancin ta6ata

....

Bata qarasa tunaninta ba ya 'dago hannu zai kamota..

Jikin saheeb tashige da sauri tareda yimasa wata kyakkyawar runguma ta rintse idanuwanta gabanta na tsananta bugawa.

Idanuwansa dake rufe ya bu'de cikin tsananin mamaki..,

Hannun Kamal ya ka

lla daya 'daga zai kamota kafin ya 'dago ya watsa Masa wani mugun kallo ba shiri yabar gurin duk da abuge yake Yana zage zage.

Yana barin gurin saheeb ya fixgeta daga jikinsa tareda watsa Mata wani mugun kallo ya bu'de Baki daqyar yace,

Stay within y

our limits Dan zakiyi matuqar mamakin abinda Zan muku time din dakukayi gangancin wasa da sadakin Dana biya.

Kallonsa tayi da sauri da fararen idanuwanta hakanan zuciyarta tayi sanyi da abinda yafada,,, at least dai ya yarda da ita matarsace.

Wani mu

rmushin farin cikine ya kubcewa fuskarta.

Ya sake tamke fuska zaiyi magana yafasa ya wuce

Tabi bayansa da sauri tanajin wani iri azuciyarta.

Mum da yakurah ne apalon

Cikin farin ciki mum asee ta tarbesa tana cewa,

Yanxu nake cewa na aika maka

abincin Dana girka maka da kaina sbd nayi tunanin ka gaji bazaka iya fitowa ba.

Murmushi kawai ya sakar Mata tareda kissing hannunta datake miqo Masa sbd tun Yana yaro yasaba da hakan.

Zama yayi kusada ita Yana 'dagawa yakurah Kai data gaidasa batare

da ya kalli gefentaba.

Cikin Ido mum asee ta kalli Anano data shigo palon fuskarta qunshe da farin ciki

Taqaraso ta gaida mum din cikin ladabi Mai tsanani.

Murmushi mum asee tasaki tana jinjinawa ananon Dan tasan wannan qarin ladabin ganin saheeb ne.

Hmmmnn yarinya kina wasa da wutane Baki saniba sbd ahankali Zan maidaki abin kwatance bayan nagama anfani dake.

Amsa gaisuwar ananon tayi cikin sakewar fuska ta 'dora da cewa,

Anano sannu da qoqari kinji.

Ba komai mum""""tafada tana kallon gef

en saheeb dake kallon tv.

Kallon yakurah mum asee tayi tace,

Yakurah ki kawowa saheeb abincinsa a dining yaci.

Kallon mum Anano tayi da sauri suka ha'da Ido mum ta 'dauke Kai tana sakin murmushi.

Bayan yakurah tamaida kallonta da sauri hankalin

ta natashi.

Tana Kai abincin tazo tace,

Mum komai is ready.

Ok yakurah,, saheeb kaci abinci inaso zanyi magana dakai.

Ok""yace tareda miqewa ya nufi dining Kai tsaye..

Bayansa tabi da kallo gabanta na tsananta bugawa

ta maido da kallonta gu

n mum taga mum din taqi kallonta tv take kallo hankali kwance cikin nishadi.

Yawu ta ha'diye daqyar zuciyarta naci gaba da bugawa Dan kuwa tasan Dole akwai abinda yake cikin abincin.

Zumut ta miqe ta nufi dining din tana cewa,

Nima zanci abincin m

um yunwa nakeji.

Murmushi mum din tasaki tana cewa,

Saki jiki kici ai zai isheku harsai Kun rage ma.

Qarasawa tayi dining din daidai ya 'debo a spoon zai Kai bakinsa tayi saurin riqe hannunsa.

'dagowa yayi ya watsa Mata wani kallo da oily eyes

dinsa

Nan take jikinta ya'dau rawa gabanta na tsananta fa'duwa ta saki wani wahallalen murmushin qarfin halin Dole muryarta na rawa tace,

Ummm""""saikuma takasa magana tasaka abincin abakinta ta ha'diye daqyar zuciyarta na tsinkewa.

Qura Mata idan

uwansa yayi ya tsareta dasu

Ta aje spoon din cikin rawar murya tace,

Ummm dama zanjine ko akwai yaji sosai aci.....

Sake waro Mata idanuwansa yayi ya kafeta dasu

Ahankali tace,

Sorry ban.....

Shut up"""ya fa'da cikin tsananin tsawa da 6acin Ra

i kafin ya miqe yabar palon gaba 'daya Rai 6ace.

Cikin murmushi mum asee ta taso tazo gabanta takalleta a wulaqance tace,

Poor Anano,

Kinyi tunanin nasaka Masa guba ne yaci ya mutu?

Wrong,,, you're wrong sbd bazan hakan yanxuba..

Abbane ya sau

ko cikin jallabiya sbd yajiyo tsawar saheeb din.

Anano ce kawai ta lura dashi sbd su mum sun basa baya tasaki murmushin mugunta ta bu'de baki da sauri cikin 'dan daga murya tace,

Mezaisa nayi tunanin kin saka Masa guba yanzu tunda nasan koba yanzu Do

le idan Kika gama ha'da Kan dukiyar gidan aikasa zakiyi inda kuka aika maminsa da matarsa.

Murmushi mum Asee tasaki tana cewa,

Hakane shiyasa nakeson kiyi ahankali tareda taka tsantsan Dani Dan kuwa Zaki iyabin sahu idan kikayi ganganci ko kuskuren d

ouble crossing Dina coz I won't hesitate or think twice before burying you alive keda bastard son dinki Dan kinsan Zan iya tunda kinji nakashe jininama bare ke so better be care....

Fa'duwar wayar hannun Abba da jikinsa ya dau rawa sbd jin mugun zance n

e yasasu juyowa cikin tsananin tashin hankali da tsoro...

Zaro idanuwa mum asee tayi cikin wani tsananin tashin hankalin dabata ta6a shigaba.

Anano kuwa murmushi tasaki tareda gyara tsayuwarta.

Cikin tsananin zufa da tashin hankali Abba ya juya za

i koma sama yaji saukar wani mummunan bugu akai Nan take jini ya 6alle ta hanci da kunnuwansa ya zube agurin Yana gangarowa.

Wani gigitaccen ihu Anano tasaki tareda Kiran sunansa da qarfi ta nufesa.

Mum asee kuwa Kamal dayayi aikin ta kalla tareda 'd

aga Masa Kai tana sauke ajiyar zuciya..

Yakurah kuwa cikin sauri ta qwace qaton qarfen hannun Kamal din takai bedroom dinta ta 6oye suka fara rusa ihu suna Kiran sunan abban.

Arikice yakurah ta miqe taje tafadawa saheeb dake waya aharabar gidan suka

shigo cikin tashin hankali musamman dayaga jini kwance a qasa mum na kuka tana fa'dar fadowa yayi daga stairs.

Wata muguwar sarawa kansa yayi ya durqusa cikin tsananin tashin hankali shida Kamal suka 'daukesa gabaki'dayansu suka dunguma asibiti

Mum,Kam

al da yakurah suna adduar Allah yasa yatafi kenan.

Sweethearts bakuda damuwa yanxu nadawo Insha Allah

I love you mah people

😍😍😍😍

#vote

#comment

#share

*_EZNAH_*

🌹

_wattpad@mamuhgee_

*31*

Mugun gudu yakeyi Wanda ya matuqar

'daga hankalinsu mummunan yanda sukaga fuskarsa Nan hankalinsu yaqara tashi musamman Kamal dake ganin Bai shirya mutuwaba yanxu.

Anano kuwa abdulshakur taje ta 'dauko takaiwa gwaggo shi tasako hijab ta fito tareda nuratu Samuel

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login