Showing 18001 words to 21000 words out of 59902 words
da tsaron gidan ya ninku cikin r
anta tace,
Duk abanza Dan kuwa bala'in na ciki anrufe gidan dashi Amma gaf nake da hanka'dosu kodan na nemawa kaina yanci daga wulaqancin Kamal.
Suna shiga harabar gidan Yana fitowa zai shiga mota tareda abba..
Ha'duwa idanuwansu sukayi tayi saurin
'dauke Kai tana gaida Abba dayake tambayar gwaggo jiki abdulshakur duk da wani saninsa sosai yayiba.
Tunda tadawo asibiti saidatayi kwana biyar bataje aiki bangaren mum asee ba Sai yau da mum din ta Aiko kiranta zata aiketa
ta shirya cikin doguwar rig
ar atampa ta fito ta nufi part din
Ba kowa apalon saita nufi bedroom'din mum asee Kai tsaye Dan Jin aiken...
Zaune take bakin gado Kamal na zaune a sofa fuskarnan a ha'de.
Akwai wasu mahimman takardu dasuke 'daukeda bayanin wani shahararen number
one wanted criminals gang da akai shekaru ana fafutukar son cafkewa Amma ba'a samu dama ba Sai yanxu kuma takardun da information na komai akan case din Yana hannun saheeb cikin laptop dinsa ya adana komai......
Tsaki yaja cikin takaici yace,
Toni m
eye nawa da wannan shirmen.....
Cikin baqin ciki da tsawa ta katsesa da cewa,
Allah ya tsinewa rashin haquri da daqiqanci tareda toshewar qwaqwalwa irin taka Kamal Dan wlh ni gani nake ba cikina kafitoba......
Please karfi fara mum coz yanzu zuciy
ata akusa take bazan iya juran wa'innan zantukan nakiba....
A hasale yakurah data fito toilet din mum tace,
Kaidai kaji haushi Kamal Yaya Kamal kullum saika.....
Shut up mumu'''''ya katseta Yana cikin zafin rai Dan tarigada tagama rainasa.
Ciki
n qunar Rai mum asee tace,
To jakai idan Kun gama saina cigaba da bayani tunda narigada na haifi sokaye kowa na haihuwar abin arziki Banda ni.
Kamal sonake kaje ka Sato Mana laptop dinsa da takardun yanda zamu Samar Masa da muguwar matsala gurin aiki
nsa Dan kuwa ba tantama rufesa zasu.....
No mum""""yafada yana matsowa kusada ita sbd wani mugun tunani daya shigesa..
Bazamu dauke takardunba information din komai na operation din zamu watsa a internet kafin gobe ya baza duniya Kuma kafin goben soj
oji ba adadi zasu rasa rayuwarsu ta dalilin farmakin ba zata da gang din zasu kawo musu idan suka samu information din
Fadamin me kike tunanin zai samu saheeb da shikadai information din komai yake hannunsa after all da account dinsa zamu tura....
The po
or bastard will end up in hell....
Da wani irin mamaki mum asee ke kallonsa kafin tace,
Nasan jinina dake yawo ajikinka bazai zamo aikin banzaba
Said yanzu nasan na haifi abin qwarai...
Murmushin farin ciki tasaki tana qara jinjina alamarin Dan kuw
a ba tantama saheeb bazai gani da kyauba agurin aikinsa barema yanda hukuncin sojoji yake da mummunan tsanani.
Baya takoma tareda sharce gumin daya gama jiqata ga bugawa da zuciyarta takeyi da sauri,,,,
Bazan iya da mutanen Nan ba sbd abubuwansu sun
fara wuce qwaqwalwata.
Juyawa tayi da sauri hartana tuntu6e tabar sashen.
Tana zuwa daki takasa zama takasa tsayi itadai gwaggo Banda harara ba abinda take binta dashi sbd ganin kamar hankali haryanzu baigama shigartaba.
Qarfe biyar motocinsa suka
shigo gidan ya nufi part dinsa,
A Palo kurtun soldier dake biyedashi daukeda jakar takardunsa da laptop ya ajiye tareda juyawa ya fice ya turo qofar.
bedroom dinsa ya nufa Kai tsaye ya tube tareda fadawa toilet yayo wanka Yafito daureda towel ya shirya
cikin black trousers da ash shirt data fito da qaqqarfan muscles dinsa na majiya qarfin soldiers ya fito Palo ya dauko robar power horse a fridge yasha ya dauki jakar yakai bedroom dinsa yafito yanufi masallaci sbd Kiran magrib da aka fara.
Ana salla
r magrib ta fito daga part dinsu mum asee jikinta duk a sanyaye sbd har lokacin batasan abinyiba Dan maganar gskia batasan yazatayiba ta Hana wannan Shirin faruwa.
Harabar gidan ba kowa duk sun shiga masallaci soldiers biyu ne kawai zaune agurin gate Su
ma Dan dai christians ne...
Part din saheeb din takalla Sai kuwa taga kamar wani yashige qofar palon tareda rufowa..
Binsa tayi cikin rashin sanin abinyi ta murda kofar saitaji yasaka key taciki gabanta ya yanke ya Fadi da sauri ta zagaya ta qofar pa
lonsu tafada bu'de qofar kicin dinsa taji arufe taduba bataga key ajikiba ta nufi 'daki da sauri gurin gwaggo saita tarar tana sallah,,,
Dafe goshinta tayi cikin damuwa kafin tahau nemansa cikin sauri...
Jitake kamar zata zauce haka ta birkita dakin
kafin idanuwanta suka sauka akan qaramar fridge din dakin da sauri ta wartosa ta fito.
Daqyar ta bu'de qofar tashiga kicin din cikin sanda tashigo palon tana sako qafa palon taji anbude qofar palon anshigo
Zayyan ne agaba Kuma akanta idanuwansa suka f
ara sauka tayi saurin komawa baya da sauri gabanta na fa'duwa da tsanani.
Sake kallon qofar zayyan yayi Yana son tabbarda ita yagani din Amma baisake ganintaba.
Saheeb kuwa samun guri yayi ya zauna Yana fara korowa zayyan bayanin gobe tun qarfe 6 zas
u bar gari.
Sai bayan dasukai sallar Isha kafin zayyan ya wuce gida shikuma yashiga gurinsu mum yaci abinci ka'dan yadawo yayi Shirin kwanciya ya kwanta.
Anano kuwa jitayi hankalinta Yana tashi gabanta na tsananta fa'duwa tayi sallah daqyar tareda
yiwa saheeb addua Dan kuwa tayi alqawarin itace kawai abinda zata iya yimasa daga yanzu ta Kama kanta da abinda ba ruwanta.
Qarfe biyar shida saura duk yagama shirinsa tsaf cikin wandon uniform dinsa da takalmansa baisaka rigarba farar shirt yasa
ka Yana cikin 'daura agogo Kiran zayyan yashigo wayarsa kafin ya 'daga akai knocking qofarsa ya 'daga wayar tareda nufar qofar Yana bu'dewa yaga soldiers sun zagaye harabar gidan da bindigoginsu
Cikin tsananin mamaki yake kallonsu ya bu'de Baki yace.....
.....
Vote
Comment
Share
[9/20, 5:13 PM]
_wattpad@mamuhgee_
*22*
Wat""""yace cikeda mamaki...
Babban cikin wa'inda aka Aiko Wanda shima tuni hassadar saheeb da baqin cikin cigaban daya fisa
samu har zamowarsa babban kanal major yasa yakejin tsananin tsanarsa ya matso cikin wani shu'umin murmushi dabawanda zai gane yace,
Sorry sir but we have the strict order to arrest you.....
Wani kallo ya watsa Masa da big white oily eyes nasa Nan tak
e ya diririce yace,
Sorry sir.
Baikoba cikiba ya fito yabiyosu kusan soldiers talatin Nan take yasan koma menene to babba ne.
Abba da Kamal taredasu mum asee ne suka fito hankulansu amatuqar tashe musamman ma mum asee da tuni ta qanqamesa tareda f
ashewa da kuka tana cewa,
Nashiga uku ni aseeya mezan gani?
Saheeb fadamin menene?
Meyake faruwa?
Please son talk to me....
Abba ma bayanin yakejiran yayi musu Amma Sam ko magana yakasayi saima idanuwansa dasuka ka'da jajir zuciyarsa na wani irin
ra'dadi...
Kamal kuwa yakura ya kashewa Ido daya suka saki murmushi.
Tunda tayi sallar asuba tana zaune Kan sallayar Bata tashiba hakanan takejin tsananin fa'duwar gaba da damuwa..
Hayaniya tafara juyowa sama sama ta miqe tsaye tareda wuce gwaggo
dake kwance tana Jan minsharin bacci bayan tayi sallar asuba.
Cak ta tsaya zuciyarta na bugawa da sauri nantake taji kamar jiri zai zubar da ita tayi saurin yin zaman Yan bori a qasa Dan kuwa abinda idanuwanta suka gani yanxu ya tabbatarda aikinsu mum a
see yaci...
Hawaye ne suka tsinke Mata lokacinda taqura Masa Ido ko baifadaba ta hango tsananin damuwa da tashin hankali tareda bacin ran dayake ciki....
Sake 6allewa hawayenta sukayi Yana 'dagowa zai wuce idanuwansu suka hadu ta qura Masa Ido cikin
hawaye shima bai dauke nasa kanba Saida wayarsa dake aljihu tayi qara ya juya ya nufi motocinsu dake waje Dan kuwa ko nasa anhana yashiga Sai Wadda akazo arresting nasa dasu.
Kasa motsi tayi agurin har aka wuce dashi ta juya cikin wani irin nauyin zuciy
a takoma 'daki ta zube bakin gado tareda sakin kuka Mai cin zuciya ahankali.....
Abinda takeji azuciyarta yafi qarfin tausayi,
Jitakeyi zuciyarta na Mata zafin dabazata iya jure ganin saheeb ahaka,
Sabon kuka tasaki Dan kuwa zuciyarta batayi Mata adal
cin kamuwa da wannan muguwar soyayyarba dabatada qarshe me kyau,,
Meyasa zuciyarta koyaushe Bata iya za6en masoyaba,,,,
Duk yanda taso daina kukan ta Nemo mafita kasawa tayi
Hawayenta sun kasa tsayawa ta miqe cikin Dan sauri sbd zayyan daya fa'do Mat
a arai tasan shika'dai zata iya fadawa gaskia...to Amma yakamata na yarda dashi shima kuwa tunda Naga duk nakusada saheeb din ne ke farautar dukiyarsa da rayuwarsa.....
Kallonta gwaggo lokacinda ta tashi taga fuskarta tayi mummunan kumbura tai jajir....
.
Jitayi jikinta yayi sanyi Dan ita alamarin Anano yafara Bata tsoro ta miqe tsaye tashiga toilet ta wanko fuskarta da bakinta tadawo ta zauna kusada ananon tareda kallonta cikin tsananin kulawa tace,
Anano indai da gaske kike bakyason Nan din banga
amfanin zamanmuba saimu koma gidan tunda can kikeso Amma wannan alamarin yafara bani tsoro gabaki 'daya kin hargitse bakya cikin nutsuwa da walwala duk kwanakinan.......
Sabbin hawaye ne suka gangaro Mata Bata damu data gogeba tace,
Gwaggo zuciyata na
zafi,,jinake kamar zuciyata zatabar qirjina ra'dadin datake ciki...
Kallon tausayawa gwaggo tayi Mata sbd 'daukar ciwon zuciya take da gaske tashafo kanta tace,
Allah ya yaye Miki yakawo Miki sauqi Anano.
Amin tace daqyar tana sunkuyar da kanta sb
d zuwan wasu sabbin hawayen Sai kawai ta miqe tabar dakin Dan kukan nata ba tsayawa zaiyiba gwara taje tayisa ko ra'dadin zuciyarta ya ragu.
Tana fitowa nufi hanyar gefen part'din saheeb inda gym dinsa yake cikin wani mugun yanayi taji fixgota tareda 'd
aga hannu zai sharara Mata Mari
Ta rintse ido batareda ta motsaba Dan kuwa tasan zai zargi hakan kodan ganin daya Mata jiyan a palon saheeb din.
Sauke hannunsa yayi tareda yarfewa cikin tsananin fushi da 6acin Rai idanuwansa har wani ruwa suke tarowa
sbd 6acin Rai ya kalleta da jajayen idanuwansa yace,
Koki fadamin ubanda kikewa aiki Kona daureki nakaiki headquarter inda zakifi Jin da'din magana..
Cikin tsinkewar zuciya ta kallesa hawaye nabin fuskarta ta bu'de baki cikin sanyin murya tace,
Ba
ni nayiba.....'dauketa da lafiyayyan Mari yayi sbd yakasa tankwarar zuciyarsa Kuma tabbas Babu abin zargi akan wannan abin Sai ita Dan kuwa saheeb nacan tuni aka rufesa a 'dakin qanqara duk bayan 30min Sai anmasa shock sbd kawai yayi admitting laifinsa shi
munafikin sojane Yana tareda 6arayi....
'dagowa tayi ta kallesa da idanuwanta dasuka ka'da sukai jajir ga gefen bakinta daya fashe sbd Marin tace,
Ka dakeni,kasa a 'daureni,kayimin azaba Zan cigaba da maimaita maka bani nayiba sbd banyiba...
Kuka t
asaki tana cigaba da cewa,
Kana tunanin Dana iya computer dazan bar hakan tafarune?
Wani kallo ya watso Mata sbd dai maganarta tasake tabbar Masa da koba ita tayiba tasan ya akayi hakan ta faru.
Baisan meyasa zuciyarsa keson tayarda da itaba duk da
kuwa ita din ba abin yardabace.
Cikin qunar Rai da fushi yace,
Ok then idan bake kikayiba then prove yourself..
Rintse idanuwanta tayi hawayenta nacigaba da zubowa tace,
Wallahi bani bace....
Cikin wata gigitacciyar tsawa yace,
Then who i
s it bitch.... talk coz am loosing my patience hia..
Girgixa Masa Kai tayi ahankali tana sake zubo da hawaye..
Cikin zafin Rai da takaici yakallleta ganin taurin kanta yace,
Ok then zanmiki yanda zakifi ganewa....
Palon saheeb ya nufa tareda zu
wa har bedroom ya dauko laptop dinsa tareda wayarsa daya yafito ya fizgi hijabinta yafara janta tana tana kuka yakaita motarsa ya jefa but yarufe yajata Bai tsaya ko'ina ba Sai barrack.
Budeta yayi yakuma jawota Nan take akayi ciki da ita zuwa lokacin t
uni hawayenta suka qafe jikinta ba inda baya rawa hankalinta yayi mummunan tashi...
Office din general major ya nufa cikin girmamawa ya Sara Masa.
Cikin kulawa general major Muhammad tukur Garba ya zare medical glass dinsa yakalli zayyan yace,
Zay
yan hope kasamo evidence din dakace coz we're running out of time within 24 hours idan Babu wani prove nabashine yayiba he will be sentence to dead...
Sir I have the prove sbd yarinyar gidansuce ta 'dauki laptop din taje tana wani Abu da ita so she mist
akenly send it...
Wat...? do you expect me to go the headquarter nabasu wannan bayanin...
Where is the girl?
She's here with me sir..
Let's go and see her...yafada tareda miqewa..
Zaune take a wani dakin horo an 'daureta Kan kujera tareda ku
nna wani mugun kwai daya masifar kashe Mata idanuwa jitake kamar idanuwanta zasu zazzage Banda ko hawaye basa iya fitowa sbd dasun nufato fitowa saisu bushe sbd azabar Kwan da haskensa.
Qare Mata kallo general major muh'd yayi cikin mamaki yace,
Zayy
an are you sure of wat you're saying..?
Yes sir yace,.
Kashe qwan akayi ta rintse idanuwa da qarfi Dan kuwa ta daina ganin komai tasaki wani razanannen ihu tana Dan kuwa ta tabbatarda tadaina gani Koda zata gani kuwa ba Yan kwanakin nanba.
Cikin w
ata irin muryar ban tsoro general major ya daka Mata tsawa tareda sake maimata Mata abinda zayyan yafada..
Tsit tayi cikin wani sabon tashin hankalin Dan kuwa Sai yanxu tagane dalilin kawota Nan kenan ita zasu maqalawa laifin..
Ganin yanayinta yasa z
ayyan matsowa da niyar walwaleta qasa qasa gurin kunnenta yace,
Is better kice keki daukar Masa laptop by mistake Kika tura internet coz kina qaryatawa saheeb zai iya rasa rayuwarsa nidake Kuma zamu iya qare shekarunmu a prison sbd already munriga munsh
iga cikin zancen so better be careful.
#vote
#comment
#share
*_EZNAH_*
🌹
_wattpad@mamuhgee_
*23*
Komawa yayi kusada general ya tsaya yana kallonta gabansa na fa'duwa coz idan har itace tayi bazata ta6a yarda tace itaceba
Idan Kuma ta amince that explain alot but Bari yagani...
Yawu ta ha'diye wasu hawaye masu zafi suka gangaro Mata Dan kuwa tana tsaka Amma batajin zata iya Bari wani Abu yasamu saheeb Dan haka ta bude idanuwanta dabata ganin komai murya na rawa tace,
I don't know how i....
Shiru tayi takasa qarasawa sbd rawar da muryarta keyi..
Uhumm..... general yace Yana jiran sauran maganar.
Bansan ya akayi naturaba sbd bansan Kan laptop dinba....
Idan bakisan Kan laptop ba meyasa Kika dauka mezakiyi dashi
...
Kusan atare itada zayyan suka ha'diye wani mugun yawu zufa na qoqarin karye musu cikin tsananin tashin hankali dan shidai zayyan yasan dazarar hakan baiyi aikiba sun Kade suma Dan kuwa Sai sunyi prison...
Qura Mata ido yayi Yana adduar Allah yasa
tanada qwaqwalwa....
Ita kuwa Sai yanxune taqara sanin dalilin kashe Mata idanuwa dankarma taga mutanen dake gurin ko kuwa taga zayyan yayi Mata wata alamar....
Ha'diye yawu tayi cikin rawar murya tace,
Na dauka ne sbd nayi game.....
Rintse id
anuwa zayyan yayi cikin tashin hankali da fargaba yace,
We're dead...sbd yasan za'a Duba laptop din kuma bawani game aciki.
Dama kinayin game da laptop din ne?
Eh""""tace Kai tsaye....Amma jiyan kodana Duba ya gogesu duka sbd dama ya hanani dauka.
.
Meye sunanki....?
Hassana salisu 'danja.
Miss hassana salis We've known Kanal major abdulshakur saheeb for almost fifteen years and for all these years bamu ta6a ganin wasarsaba ko fara'arsa infact bama gane farin cikinsa,,baqin cikinsa,damuwars
a kowane irin yanayinsa ma so ke from the barground of wat you're saying kin shaqu dashi ta yanda kike iya daukar laptop dinsa datake daukeda sirrika da dama da abubuwa masu mahimmanci wat is your relation with him?
Sister"""ta fa'da Kai tsaye...
Kan
al has no sister...cikin muguwar tsawa da qarfi yace,
Who are you to him..? Sbd so suke su rikitata ta fa'di wani abunda zasu iya gano wani Abu Amma the girl seems to be very smart and clever.
Wata gigitacciyar tsawar yakuma sakar Mata Yana cewa,
Speak,,who are you in kanal abdulshakurs ho.....
I'm his fiance, his wife to be'''
Ta fa'da da qarfi cikin kuka sbd gaba 'daya sun birkita Mata qwaqwalwa batasan Mai zataceba Dan gaf take da fa'dar gskia gashi ba mutum daya ke Mata tambayarba sbd su qa
ra rikitata.
Tsit sukayi Sai sautin kukanta dake tashi cikin room din ahankali..
Zayyan mutuwar tsaye yayi Jin abinda tafada saidai fatarsa Allah yasa hakan yayi aiki sbd already akwai camera datake daukarta direct zuwa can headquarter inda manyansu
gaba daya suna gani Nan aka hau fafata zance ana qara tsananta bincikawa.
Sai yamma ris suka kafin aka budeta wasu soldiers Mata suka riqota danko tsayuwa Bata iyayi gashi Bata gani suka fito da ita har cikin motar zayyan yatada motar ahankali ya nufi g
ida da ita.
Jabiru Maigadi na ganinsu yaje yakirawo gwaggo datu safe take matsar hawayen neman ananon hakama Kamal ga farin cikin samun nasara ga takaicin rashin ganin ananon haka yafita nemanta.
Gwaggo kamar zata kife ta fito tana ganin fuskar anano
n duk akumbure ga gefen bakin jini daya bushe ga Kuma idanuwa basa gani.
Hannu ta Dora akai tareda fashewa da kuka tana cewa,
Yau ni hindatu nayi mugun gani mezan gani Anano tashin bomb akayi kina kusa?
Cikin kulawa zayyan yace,
Gwaggo akula da
ita idon zai bu'de kafin safe ki neme qyalle ki jiqa da ruwan sanyi ki Dora Mata agurin ni Lagos Zan wuce yanxu mutaho da saheeb.
Duk da tana cikin mummunan Hali saidatai saurin dagowa murya can cikin maqoshi tace,
karka fa'da Masa komai Dan Allah.
Dole zai sani...
Girgixa Kai tayi hawaye na gangaro Mata asanyaye tace,
Koda zai sani karkace nice sbd banyi danya San ninayiba.
Janta gwaggo tayi tanata matsar hawaye tana cewa,
Shikenan ni yanxu kin makance yazanyi mezan cewa baffa.
Kallo
yabita dashi cikin tsananin mamaki Dan kuwa Sai yanxu yatabbatarda qwaqwalwa basai Mai waye da ilimi kawaiba kowa da baiwarsa Allah ke halittarsa koma meyene zaiji zai sani idan yadawo.
Acan headquarter kuwa cikin awanni ashirin saheeb ya 'dandani baqa
r azaba Dan kuwa kusan awanni goma yayi cikin 'dakin qanqara gashi he's allergic to sanyi ko ka'dan jikinsa Bai son sanyi Amma dayake zuciya tagama cinyesa haka aka sakashi Nan take fatarsa tafara wani iri kamar zatai sa6a awanni goma aka fiddosa aka mayar
shocking room nanma dai Kam yaci mummunan azaba