Showing 51001 words to 54000 words out of 59902 words
bata taba qaunarkaba
Sun aikata laifuka da dama dan ganin sun cimma burinsu,
sune suka kashe......
S
aukar Wani gigitaccen mari yasa zancenta katsewa
Ta dago a rikice idanuwanta suka sauka kan mum asee,
Juyowa tayi ta kalli saheeb taga idanuwansa sun qara canzawa sbd halinda yake ciki data kasa tantance kona yarda da itane kina akasin hakan.
Cikin
sanyi da nuna zallar baqin ciki mum asee ta kalleta tace,
Tuntuni nasan badan allah kike zaune damu ba sbd alamomi da dama sun nuna kwadayinki da budewar idanuwanki kan dukiya,
Kin gama yaudarar kamal yayita dawainiya dake da shegen danki duk baki t
sayaba idanuwanki nakan dukiyar saida kikayiwa saheeb qazafi abbansu yasa ya aure sannan yanxu kice mune muke bin dukiyarsa...
Wani banxan kallo anano ta watsa mata cikin takaici da baqin ciki tace,
Qaunarsa kike amma shine kikeson mallake dukiyarsa
da kadarorinsa,
Takardun hannunta ta daga tareda miqa masa cikin son ya yarda da ita tace,
ka duba kagani takardune na mallake dukiyarka shiyasa sukeson sa hannunka..
Kamar wani wawa ya miqa hannu ya karbi takardun yana karantawa yaga takardune na k
omawa makarantar kamal qasar germany sukeson yasa hannu.
Kuka mum tasaki ahankali tace,
Saheeb kaine dan dana fifita fiyeda dan dana haifa,
na qaunaceka fiyeda komai,
Takardun komawa makarantane na kamal shine kanaji matarda bayan dukiyarka ba abin
da take hari take ikirarin nason mallake dukiyarkane...
Zaro idanuwa anano tayi hankinta na qara tashi ta fuxgo takardun daga hannunsa ta duba jikinta na rawa taga tabbas na makarantane suka kawo ba wainda ta tsammataba,,
Wainda zayyan yakawo mata ta
duba taga na mallakar dukiyane zuwaga abduk dinta
Badai zayyan haintarta yayi yabata su sbd sakata cikin.
Mum ta nufa jikinta na rawa cikin baqin ciki tace,
Mum kinsan nasan me canxa wainnan takardun suke nufi sbd saheeb yasan bazan taba kwashe du
kiyarsa nabawa abdul ba,
Saheeb wlh mum itace ta kashesu abba...
Wata gigitacciyar tsawa kamal ya daka mata tana juyowa afusace tasakar masa wasu lafuyayyun marika guda biyu ajere
Sbd idsnuwanta sungama rufewa da bacin rai da baqin ciki.
Juyowa t
ayi gurinsa ta riqosa tana jijjigawa tace,
Saheeb please ka yarda dani wlh bansan da wainnan takardunba daaka saka sunan abdul.
Rintse idanuwansa yayi sbd sunan abdul dinma datake kira qara qona ransa yake sbd shi gabaki daya takasa fahimtar inda zan
censu ya dosa abu daya ya fahimta shine takardun dayaga ta canxa sune na mayarda dukuyarsa ga danta,,
To sauran maganganun kuwa sun masifar daure kansa..
Mum asee kuwa kuka tasaki sbd ganin saheeb din na Na wasi wasi bakuma hakan takesoba so rake yadau
mataki mai zafi nan.
Riqosa tasake matsowa tayi yayi baya tareda watsa mata wani mummunan kallo ya nufi bedroom dinsa kansa na mugun sarawa,
Zubewa tayi qasa hawaye na balle mata sbd bata tsammaci hakaba.
Cikin tashin hankali da takaici suma suk
a kalleta sbd basu tsammmaci duk abin zai birkice musu hakaba dan basu tsammaci zata iya fadar abubuwanda tafadaba.
Cikin tashin hankali suka fice sbd sunsan sarai saheeb zai dasawa maganar ayar tambaya.
Suna fita tasaki kukan datake dannewa
Saidat
ai mai isarta ta miqe ta nufi daki tadauki wayarta jiki na rawa danna kiran zayyan sbd bazata iya kwana batareda takirasaba taji dalilin qulla mata wannan cutar.
Vote
Comment
Share
*2019:* Knock! knock!! knock!!!
*2018:* Yes who is' that?
*2019:* It's me 2019
*2018:* What can i do for you?
*2019:* I have come to remind u something
*2018:* What is that?
*2019:* I have come to remind you that your time is almost up
*2018:* and so? At least I still have a lot of peopl
e that will follow me
*2019:* I know, that is why I have come to tell you that this person reading this message should not be among them because he is going to be greater in the year 2019.
*2018:* Well, There is nothing I can do than to obey your
order because you are higher than me. So this person is free from this year's untimely death and make sure you protect him during your time and remind 2020 too to pass it on to 2021 and so on.
*2019:* Thanks a lot my friend
*2018:* You are welco
me
*2019*: Bye!
*2018:* Ok, bye!
*Just forward to those people you don't want to lose this year and for ever......*
*I beg send back to me if I'm one of them.....*
*_EZNAH_*
πΉ
_wattpad@mamuhgee_
*44*
*_One love my
people_*
πππ
*_Sbd qaunarku da kulawarku tana fa tasiri sosai akaina,,,,nima I love u guys morethan yanda anano keson baby saheeb_*
ππ
_*Ina kike UMMI AISHA wannan nakine sbd qaunarki na nan cikin raina bata gusheba...ina yinki*_
π
*_A
unty Sis keda zuwairat ummumaryam ina miqa godiyata_*
π
Kallon videon yake duk da bai 'dauku sosaiba sbd rawa da motsin da hannunta keyi lokacin 'daukar amma tiryan tiryan yake sauraron abinda mum din ke fada,,,
Qasa qarasa sauraron recording yay
i lokacinda takai ayar kashe kashen datai.....
Rawa jikinsa yake sosai yana jijjiga sbd ciwon qirji da zuciya daya taso masa nan take...
Bai taba tunanin shiba jarumi bane sai yanxu sbd yanda jikinsa ke rawar sanyi...
Cikin nutsuwa samuel yasake daw
owa dakin yana ganin halinda yake ciki ya qaraso da sauri cikin tashin hankali sbd numfashinsa dake qoqarin daukewa kamar mai asthma..
Waya yaciro jiki na rawa yakira wayar oga zayyan,
Yana dauka cikin tashin hankali da raka'di yafara ihu yana cewa,
Oga please come quickly oga saheeb is having an heart attack and....
Wat,,,,yace da qarfi tareda kashe wayar yana kallon naseer abokinsu dake driving dinsu zuwa gurin dinner hankali tashe yace,
Muje five star please speed up saheeb is having an at
tack....
Nabeela dake gefensa tai saurin kallonsa amma ganin tashin hankalinda yake ciki yasa tai shiru cikin fargabar halinda anano zata shiga idan taji haka.
Anano da wasu abokanan nabeelar biyu suna cikin motar bayan tasu nabeelar sukaga sun Kama
wata hanyar
Cikin qaramin tsaki mai tuqa motar yaciro wayarsa yakura naseer yaba dagawa yace
Which road are thinking of taking kuma??
Wat,heart attack kuma at his age?
Meyayi zafi haka dashine?
Saheeb is unbelievable wlh.......
Mummunan yankew
a gabanta yayi tadago cikin rawar murya tace,
Wane saheeb ne heart attack yakama?
Abdulshakur saheeb...
Bata bari ya qarasaba cikin rawar mrya jikinta na rawa tace,
Kiramin zayyan yanxu please....
Miqa Mata wayar yayi ganin kamar zata kwace
zayyan kuma bai dauki wayarba sbd bayajin zai iya daukar wayar kowa yanzu daga ita harshi adduarsu Allah yasa ba wani abun su mum suka samu damar yimasaba.
Cikin sauri tace,
Please kabisu da sauri baya daukar wayar.
Juyowa tayi gurin Sarah qawar nab
eela murya na rawa tace,
Kiramin nabeela da sauri please.
Ringin daya ta dauka cikin tashin hankali tace,
Nabeela please ba zayyan inason naji meyasamu saheeb din,
Da gske heart attack ya...
Cikin sigar lallashi tace,
Anano please ki kwanta
rda hankalinki ba abinda zai samu mijinki insha allah.
Jin cewar mijintane yasashi qarawa motar gudu nan take suka isa kusan taredasu zayyan din.
Yana tsayawa ta bude motar da sauri ta fita tabi bayan zayyan daya shige tareda naseer tun cikin lift ha
wayenta suka kasa tarewa suka Fara sauko Mata
Arayuwarta bata taba tunanin zata so Abu yanda takeson saheeb ba,
Bata taba tunanin sonda take masa yakai hakaba Dan bazata iya kwatanta Rayuwa babusaba.
Suna fitowa lift suka nufi room dinsa zayyan kasa
tafiyama yayi da gudu ya qarasa room din.
Zaune suka tarardashi ya takure har lokacin numfashinsa bai koma daidaiba jiknsama bai daina rawaba
Gabaki daya fuskarsa tayi jajir jiniyoyin goshinsa duk sun fito.
Kallo daya zayyan yayi masa yasan wani bab
ban alamari yasameshi...
Cikin tsananin fargaba ta sawo Kai 'dakin tareda kiran sunansa ahankali cikin tsananin fargaba.
Daqyar ya dago jajayen idanuwansa suna hada ido da ita hawaye suka sauko fuskarsa akaro na farko arayuwarsa tun girmansa.
Gani
n hawayensa ya matuqar sanyayata tareda karya duk wata garkuwar jikinta.
Ganin irin kallon dayake matasa yasa ta qarasa gabansa ta durqusa baiyi wata wataba ya fada jikinta tareda qanqameta hawaye na qarasa 6alle masa.
Samuel na ganin haka jiki na ra
wa ya fice hakama zayyan
Naseer Dama a qofa ya tsaya.
Kuka yake sosai Wanda hakan yayi mugun tayarda hankalinta itama tafara kukan sbd bata taba ganinsa cikin wannan tashin hankalinba ko lokacin rasuwar Abba.
'Dagosa takesonyi amma ba qaramar damqa
yayi Mata ba sbd yana tsananibuqatar wani atare dashi musammanma ita yafi buqata yanxu fiyeda kowa.
Zazza6i mai zafine ya rufesa taso tashi takira zayyan ya sake qanqameta takai hannu zata dauki wayarsa takira taga wayarta cikin sauri takallesa
Tabba
s dole yashiga wannan halin idan har yaga videon wayartane..
Da wayarsa takira zayyan suka kirawo Dr nan yadubasa yayi masa allurai sbd gadan gadan zazzabin yayi masa mugun shiga lokaci daya.
Dr na fita lokacin baccin wahala ya daukesa ta kalli zayya
n cikin sanyin murya tace,
Kakoma tunda mutane nacan suna jira insha Allah Zan kula dashi.
Girgiza Mata Kai yayi yana cire hularsa
Ta dage daqyar tasamu ya yarda suka tafi duk da Sam hankalinsa yariga yatashi ganin abokinsa haka sbd yanxu nasuda ko
wa sai junansu da matansu.
Dawowa tayi ta zauna bakin gadon tareda riqo hannunsu zuciyarta na qara narkewa da sonsa da tausayinsa.
Anan gurin bacci ya dauketa tana riqeda hannunsa gam.
Qarfe 'daya da Rabi ta farka sbd jin motsinsa
Tana bu'de ida
nuwanta suka sauka cikin nasa daya farka kusan mintuna biyar dasuka wuce ya qurawa fuskarta I do abubuwan dasukaita faruwa na dawo masa.,,
Tabbas yaga jarabawar Rayuwa sbd abubuwan dabai taba tunani ko tsammaniba sune suke faruwa dashi batareda saninsaba.
,
Mum asee tayi babban kuskuren amma bazai bari wannan abin ya ta6a rayuwarsaba,
Itace ta kashesa amma ya yarda da lokacinda Allah ya dibar musune a duniya ya qare Dan haka bazaiyi yunqurin daukar fansaba sbd zataci darajar kasancewarta qanwar mahaifiy
arsa kuma matar mahaifinsa,
Duk abinda ta aikata zata girbi abinta sbd Allah baya barin haqqin wani akan wani,,abu daya yasani shine bai yafe masu haqqin ran iyayensa da matarsaba harma da dansa ko 'yarsa.
Qaqalo murmushi yayi tareda shafo fuskarta da
har lokacin kwalliyarta nanan ras saidai head dinta daya zame.
Dafa hannunsa daya 'Dora kan fuskarta tayi tareda lumshe idanu ahankali tace,
Kabani tsoro matuqa sbd nasan bazan iya kwatanta rayuwata bakaiba.
Lumshe idanuwansa yayi sbd ba qaramin s
higarsa zancen yayiba.
Hannuwansa ya miqa Mata da niyar tazo ba musu ta hawo gadon.
Rigarta ya tayata zamewa daga kwancen sbd har lokacin murus yakejin kansa.
Kwanciya tayi ya 'Dora kansa saman qirjinta ta data kansa ahaka bacci ya sake daukarta shi
kuwa lumshe idanuwansa yayi ra'da'din maraici da rashin iyayensa tareda matarsa na ruruwa cikin ransa,
Tabbas yana cikin qunci da damuwa amma zai danne bazai bari hakan yashiga cikin haqqin ananoba sbd itace gabansa itace bayansa,
Itace rayuwarsa,itace f
arin cikinsa..,
Sonta daban yake cikin ransa bazai ta6a ha'da soyayyarta dayakejiba data kowa arayuwarsa,
Baisan zafi da 'dacin rabuwa da farin cikiba sai a kwanakin nan dayayi babuta ataredashi.,
Ba tantama ita haske ce arayuwarsa.
Har akayi salla
r asuba idanuwansa biyu ya zame ahankali cikin rashin qarfin jiki ya nufi toilet.
Alwala yayi yafito yayi sallah yana 'daga hannu zaiyi addua yaji wani irin kuka ya kubce masa ya sunkuyar dakai kukan nafita ahankali.
Sheshekar kukansace ta tayar da i
ta ta sauko gadon ahankali tareda tareda zaunawa gabansa tana kallonsa cikin tsananin tausayinsa idanuwanta na cikowa da hawaye.
Shiru yayi badan yaji sassaucin komai a zuciyarsaba saidan ganin yanda itama ananon ke kuka ya dago yakalleta tareda jawota
jikinsa ahankali ya share Mata fuska yana nuna Mata toilet da ido.
Miqewa tayi tashiga tayo alwala tasanya jalla biaMarda daya tai rolling gyalanta tayi sallah.
Tana idarwa takoma gado ta zauna kuasada shi ya zame ya kwanta tareda 'Dora kansa kan cin
yarta ya lalibo hannunta ya damqe cikin nasa murya akarya yace
Forgive me my wife....
Rufe bakinsa tayi da hannunta 'daya tana girgixa masa kai.
Cikin sanyin murya yace,
Please karki rabu Dani ki juyamin baya sbd Zan iya daukar rabuwa da kowa a
mma bazan iya jura ba I can't imagine living a life without you,,.
'Daga masa Kai tayi tana shafa kansa
Dukkaninsu sukayi shiru zuciyar kowanne ba dadi.
Bacci ne yasake daukarsa ta qurawa fuskarsa ido tana kallo harsaidataga lokaci yaja ta same aha
nkali tafada toilet tayi wanka ta fito ta shirya cikin rigarta ta jiya tana gamawa yana farkawa yabita da kallo ya tsayar da idanuwansa kan fuskarta dayafiso fiyeda komai duniya yanxu.
Qaramin murmushi tasakar masa tareda qarasowa gabansa ta tsaya cikin
murmushi tace,
Gud morning..
Lumshe idanuwa yayi yabudesu akanta cikin wani irin shauqi yace,
Come here""yafada yana miqa Mata hannunsa idanuwansa kan fuskarta.
Matsawa tayi ya tashi tareda 'dorata kan cinyarsa yana kallon yatsunta dasukaci ad
on lalle.
Murza yatsunta yayi yana kallonta murya qasa qasa yace,
I like this.
Murnushi tayi batareda tace komaiba.
Wayarsace tai ringing yashare itace ta lalubo masa tana dubawa taga zayyan ne ta miqa masa ya kar6a cikin sanyin murya sukai mag
ana nan yasanardashi gashinan zuwa dubasa tareda sauran friends dinsu,,
Kallonta yayi kafin yacewa zayyan din kada suzo shizaizo daurin auren yanxu.
Sakinta yayi yatashi ahankali ya Kira restaurant yayi masu order breakfast kafin yashige toilet.
Y
ana fitowa wanka Ana kawo breakfast din shiya bude ya karba ya aje.
Da kanta ta takura masa taringa basa haryaci kadan yasha magani ya shirya cikin wata dakakkiyar Australian gezna shadda black data fito da haskensa da kyawunsa matuqa.
Yana 'daura ag
ogo ta qura masa ido ganin yanda yayi Rama lokaci 'daya,
Tabbas badan hausawa nacewa matar mutum kabarinsa tasan saheeb yafi qarfinta amma Allah yayi itace matarsa shine farin cikinta.
Juyowa yayi yakalleta tareda miqa Mata hannu takama yayi kissing di
n hannun yace,
Am going..
Are you sure you're ok?"""tafada tana kallon fuskarsa gefe 'daya kishin fitarsa haka takeji.
'Daga Mata Kai yayi ya fice batareda yadau wayarsa KO 'dayaba sbd soyake da'an daura auren yadawo sbd badasu za'a koma Kai amary
aba sai hankalinsu ya kwanta.
Vote
Comment
Share
And follow.
*_EZNAH_*
πΉ
_wattpad@mamuhgee_
_*my xinnie this one is for you sweetheart*_
ππ
_*maganar gskia masu canza number pages suna jawa mutane rai banajin dadin abun m
atuqa Dan haka kudaina sbd kuna ru'dar min da masoya*_,
_*na roqeku please Ku daina Dan hakan na 6atamin rai matuqa*_
π π‘
*45*
Yana fita ta Zauna kan sofa ahankali tana bin qofar daya fita da kallo.,
Batasan wani irin so take yiwa saheeb ba s
bd zuciyarta tariga tayi raunin dabatada za6in son wani Abu bayan sonsa.
Breakfast 'din tajawo gabanta tafara cin chips ahankali tanajin saura Abu daya ya rage mata ta sanar dashi waye Abdul.
Tana gamawa room service tazo ta gyare koina ta fice.
W
ayarta ta dauka ta danna kiran nabeela nan suka sake sukai magana cikin tsokana nabeela tace,
Ciwon miji ya hana awaiwayomu sai jira muke amma shiru.
Murmushi tasaki tace,
Nabeela wannan bakin naki Allah yasa zayyan ya saita manashi yau.,
Dariy
a sosai nabeelar tayi kafin tace,
Allah yasa adaidaita manashi tare dan naga alamar saheeb angwancewa zaiyi tun 'dazufa ya aiko Samuel ya kar6i kayanki duka ni nasanma saikun dawo kozamu ha'du.
Yanxu dai ba wannanba nakirane naji andaura auren?
Eh
andaura zaki zone?
Wlh zanzo nazo kafin Ku wuce amma bari idan yadawo naji koxai bari..
Dole yabari ma tunda munem mukazo dake kiran swty zanyima nace allah karya barki tunda gurin baffa yaje da kansa ya kar6oki saheeb yabari idan mun maidaki yaje y
a 'daukoki.
Qaramar dariya tayi tareda kashe wayar Dan tasan nabeela zata iya fiyeda haka indai itace.
Miqewa tayi tareda bude wardrobe ta 'dauko charger saheeb ta maqala wayarta charging takoma ta kwanta kan sofa tana kallon TV bacci ya sake 'dauket
a.
Da qyar yasamu ya zame bayan anΒ 'daura auren an watse Samuel ya jasa suka nufi masaukinsu.
Ahanya suka tsaya wani qayataccen restaurant yasa Samuel yayo musu order kafin suka wuce.
Tun ahanya yakejin farin da kwanciyar hankali na ratsashi
Has
alima jin yake kamar shine aka 'daurawa aure sbd ko zayyan bai kaisa farin ciki da 'dokin son kasancewa da matarsaba koyace amaryarsa.
Saidaya tsaya qofar room din ya sauke numfashi ahankali kafin yayi knocking ahankali.
Cikin bacci taji ana knocking
ta tashi zaune tana kallon agogo kafin ta sauko ta nufi qofar tana yamutsa fuska sbd doguwar rigarta dake damunta sosai Dan Dama ita ba gwanar son kaya masu nauyi bace
Tana bude qofar yabita da wani irin kasalallan kallo ganin yanda tayi masa kyau matu
qa ta burgesa cikin yanayinta na mai bacci.
Shigowa yayi tareda rufe qofar ya aje kayan hannunsa tareda qaramin akwatinta dayasa Samuel karbowa gurin nabeela.
Akwatin ta kalla tareda maido kallonta kansa tana murmushi qasa qasa tace,
Wannan kamar
kayana ko?
Zama yayi tareda jawota ta fa'do jikinsa ya matseta ahankali yana kallon cikin idonta zuwa bakinta qasa qasa yace,
Kayanki ne dazaki kar6i punishment akansu.
'Dan bude ido tayi cikin sigar 'daukar hankali tace,
Punishment for what mi
stake?
Cikinta dake lafe ya shafa yana cewa,
Da izinin wa kikazo nan 'din uhmmm?
Murmushi tasaki tareda zamewa ta miqe tana cewa,
Laifin zayyan ne amma zankirasa yanxu nace yaxo sutafi dani ya maidani inda kace natafi tun farko....
Rungumota
yayi ta baya cikin kunnenta yace,
Mutuwace kawai ta isa tayi wannan yanxu sai kuma ubangiji daya ha'da.
Murmushi tayi sbd taji dadin abinda yafada har cikin ranta.
Wanka yayi yayi sallah yashirya cikin qananun kaya itama wankan tayi bay an tayi s
allah ta canza kaya zuwa qaramar rigar shan iska.
Murmushi tayi lokacinda ta bude akwatinta taga sabbin 'yan iskan kayan bacci aciki tasan sarai aikin nabeela