Showing 54001 words to 57000 words out of 59902 words

Chapter 19 - iznah Complete

ne amma duk da haka ta gode sbd dama duk kayan baccin dataxo dasu daga gida masu nauyi ne sbd

ba tsarinta bane saka sexy kayan bacci cikin mutane ba.

Mayarwa tayi cikin akwatin ta saka cikin wardrobe.

Zama tayi kusadashi ya bude abincin dayazo musu dashi nan sukaci suna gamawa ta 'dauko magani ta miqa masa ya kar6a yasha yana kallon rigar jik

inta data fiddo santala santalan fararen cinyoyinta waje sbd iyakacinta cinya.

Tattara gurin tayi suka zauna yana waya da zayyan dake sanar dashi yanxu jirginsu zai tashi.

Ahankali bacci ya 'daukesa kansa na kan qafafunta.,

Ahaka itama bacci ya 'd

auketa sai maraice suka farka

Sallar la'asar sukayi ya fita zuwa wani guri.

Wani qaton shopping mall yaje yayi siyayya daganan yasa Ahmed dashima yazo 'daurin aure bai komaba yayi musu arranging tafiya Cyprus.

Baidawoba sai bayan sallar magrib loka

cin tana wayada nabeela dasuka isa tun 'dazu tana gidanta kuma bayan 'yar aiki ba'abar kowaba duk suna gida gurin mummy.

Kashe wayar tayi tareda tasowa ta kar6i kayan hannunsa tana masa sannu da dawowa.

Aje kayan tayi tareda juyowa ta kallesa ganin y

a tsaya inda yake yana kallonta kamar zai cinyeta..

Da ido ta tambayesa ya akayi

Murmushi yayi tareda qarasowa ya zauna yana cemata ta basa milkshake din daya shigo dashi.

Budewa tayi ta miqa masa tareda bude pizza daya shigo daita suka ci.

Yank

a 'daya taci ta miqe sbd sukuni data rasa na tsoro da fargaba ga qarin mayen kallon dataga yana binta dashi.

Toilet tashige tayo alwala sbd kiran sallar ishai da'aka fara,

Shima alwalar yayi ya fice zuwa sallah.

Kafin tayi sallah ta tattara gurin ta

qara gyare room din tareda qara sanyin ac.

Tana idar da sallah yana shigowa yasata sukai nafila tareda kaiwa Allah kukansu dakuma gode masa.

Suna gamawa ya miqe a sofa yana waya da wani abokin Abba daya kirasa kan wasu maqudan miliyoyin kuda'de da abb

an ke binsa yanaso yabayar.

Ganin hankalinsa ya 'dauku sosai gurin wayar ta ta6e ta fada wanka tana fitowa yana gama wayar shima yashige toilet 'din.

Jiki asanyaye take shafa mai tana gamawa ta fesa body pray na haramain madina ta fesawa gashinta hai

r spray mai qamshi na aloe ta tattarasa ta 'daure da qaramin banda.

Bude wardrobe tayi tana tunanin saka kayanda nabeela ta sanyo Mata amma bazata iya sawaba sbd kunya

Tafara lalubar Nata amma bata gansu

Dafe goshi tayi tana cewa,

Not again nabee

la.

Jitayi an rungumota ta baya tai saurin rintse ido gabanta na tsananta faduwa ga sanyin ruwan jikinsa na wanka daya ratsata.

Juyo da ita yayi yana shaqar qamshinta yace,

Nabeela nacan tareda mijinta yanxu why are you calling her name uhmmm?

Kasa magana tayi sai qoqarin zamewa datake sbd hankalinta daya qara tashi ganin qaqqarfan mur'da'dan jikinsa na majiya qarfin abayyane Dan towel ne kawai iya qugunsa.

Ya 'dago fuskarta ya kalla ganin yanda duk ta daburce kamar yau zata fara kwana dashi 'd

aki 'daya.

Wani malalacin murmushi yasaki tareda janta zuwa gaban mirror yace,

Look,,,

Mirron ta kalla tai saurin qasa da idonta

Ya sunkuyo daidai kunnenta yace,

Mijinki ya canxa miki ne?

Rufe ido tayi tareda 'dauke numfashi sbd saukar hann

unsa kan wuyanta zuwa qirjinta,

Hannu 'daya yakai cikin nutsuwa ya zare band 'din data Kama gashinta dashi gashin ya zubo

Ya shaqi qamshin gashin tareda lumshe ido murya qasa qasa yace,

I love this hair wifeyy..

Mutuwa jikinta yayi murus jin mur

yar dayayi amfani da ita gurin magana gashi hannunsa 'daya na cikin gashinta 'daya na kan towel 'din jikinta.

Birkitota yayi yana kallon idanuwanta dake rufe da idanuwansa dasuka fara canxa launi.,

Zame towel 'dinta yayi cikin nutsuwa

Kallo 'daya y

ayiwa kakkyawar surarta idanuwansa suka qarasa birkicewa

Cikin kunnenta yakai bakinsa a wahalce yace,

Can i.....

Fa'dawa jikinsa tayi tareda qanqamesa cikin tsananin sonsa,buqatarsa,kunyarsa dakuma son faranta masa.

Ha'duwar jikinsu ba kaya yasa

numfashinsa kusan barin jikinsa ya cirata gabaki 'daya ya 'dora gado yana ha'de bakinsu guri 'daya...

Asubar farko ta farfa'do daga qaramar sumar datayi sbd baqar wuya da azabar datasha ahannun qaqqarfan soldiern daya tunkareta da qarfinsa sbd sanin it

a 'din ta ta6a haihuwa saigashi alamarin yazo masa a bazata shiyasa taci wuya matuqa.

Tunda yasamu kansa ya zauna tsaronta sbd zuciyarsa data kasa sukuni da sabuwar soyayyarta da tausayinta dakuma farin cikin babu Wanda ya ta6a sanin masa Mata

Hakan y

aqara tabbatar masa da ita 'din tasace shikadai.

Abu na biyu daya hanasa sukuni shine Abdul,

Waye shi?

'Dan waye?

Meyasa take tsananin sonsa kamar itace ta haifesa.

Tana tashi ya matso jikinta tareda qara shigarda ita jikinsa ya lumshe ido yanajin

yanda soyayyarta keson hana numfashinsa fita.

Shafo fuskarta data kumbura sbd kuka yayi cikin tausayi yace,

I'm sorry wifeyy..

Sabbin hawaye suka gangaro Mata na farin cikin 'darenta na farko da namiji mafi soyuwa a rayuwarta Wanda tasamu shine W

anda yasamu damar kar6ar budurcinta Wanda Allah yayi danshi aka yosa tunda shine ya kar6esa

Kuma duk da baqar wuyar datasha taji sirrikan zuciyarsa akan irin matsayi da soyayyar dayake Mata.

Share Mata hawayen yayi cikin qaramar murya yace,

Not now

please baby.

Toilet yakaita da kanta tayi wanka ta fito ahankali ta sanya doguwar riga da qaramin hijab sukai sallar asuba,

Suna gamawa takoma ta kwanta sbd ciwon Kai da zazza6in datake ji na shigarta.

Kasa kwanciya yayi sbd zuciyarsa 6angare 'day

a data kasa nutsuwa akan son jin waye abdul agurinta.

Yana zaune cikin wasi wasi yana kallon kyakkyawar fuskarta dayakejin yafiso fiyeda duk abinda yatara duniya har qarfe Tara ta buga kafin ta motsa ahankali ta bude ido ta saukesu fes akan fuskarsa.

Murmushi yasakar Mata yana shafo fuskar yace,

Good morning love..

Murmushi tasaki tana tashi zaune ya matso kusada ita yana janye Mata gashin daya zubo fuskarta yana kallon qirjinta dasukai jajir sbd murxa ta cikin fingilaliyar rigarta.

Kwantawa

jikinsa tayi cikin kunyar kallon dayake mata.

Da kansa ya cire Mata Riga ya 'dauketa suka shiga wanka.,

Daqyar ya iya controlling kansa gurin wankan sbd yasan taji jiki matuqa saidai yayi wasanninsa sukai wanka suka fito.

Cikin qananan kaya dukkanin

su suka shirya yayi musu order breakfast daqyar ya lalla6ata Tasha tea da naman rago dayasa aka gaso yanxun.

Suna gamawa ta bude wardrobe ta jawo handbag 'dinta taciro wani tana juyowa yana bayanta ya riqo hannunta suka zauna bakin gado ya 'dago fuskart

a ya kalli cikin idanuwanta a tausashe yakira sunanta,,

Kallonsa tayi jin he sounds so serious..

Riqe hannuwanta yayi gam cikin nasa yace,

You're my wife,,

My life,,

My happiness,

My Savior,

My present, my future, the mother of my kids insha A

llah,

The woman I want to spend all my life with,here and life after.,

Kinsan komai gameda ni harma abinda ni kaina bansaniba,

Kallon cikin idonta yayi yana sake damqe hannunta yace,

No more secrets tsakaninmu Dan haka nakeson sanin gaskiyar 'danki,

And when I said gaskia ina nufin everything about him.,

Sanyi jikinta yayi gabanta ya tsananta bugu ta kallesa murya a kasalance tace,

Abdulshakur 'Dana ne da mahaifiyarsa tabani kyautarsa lokacinda yafado duniya batareda ko kalar fuskarsa tasaniba,

Ina tsananin qaunarsa fiyeda farin cikina Dan Zan iya fuskantar kowane Irin qunci da qalubale akansa,

Abdul shine qaddarata,

Abdul shine sanadin samun farin cikina,

Na kasance ina jinsa tamkar 'Dan Dana Haifa da cikina,

Da farko ina mamakin irin qaun

a da son danake masa sai daga bayan nan nagane son mahaifinsane da Allah ya halitta cikin jinin jikina tun kafin nasansa kona gansa......

Zame hannuwansa yayi cikin Nata ahankali idanuwansa na xanxa launi zuciyarsa na bugawa da qarfi sbd zafi da ciwon d

ata Fara yimasa sbd baita6a tunanin akwai Wanda takesoba bayanshi....

Fuskarta data sunkuyar ya kalla murya a karye yace,

Kinason mahaifinsa haka..?

Ina sonsa fiyeda kaina,

Ina qaunarsa fiyeda numfashina,

Ina burin da fatan kasancewa dashi har qar

shen rayuwata....

Miqewa yayi tsaye yana rintse idanuwansa sbd zantukanta ba qaramar illa sukewa zuciyarsa bazai iya cigaba da jiba ya juya jiki amace zai wuce ta riqo hannunsa ya tsaya cak numfashinsa nason sarqewa.

Zagayowa tayi gabansa tareda bude

masa tafin hannunta zoben data 'dauko a handbag 'dinta ya bayyana...

Qurawa zoben ido yayi..,

Tace,

Aranar Dana kammala karatuna na secondary aranar na hadu da qaddarar rabuwa da abokanan tafiyata na fado daji,

Acikin Daren acikin dajin na hadu da m

ahaifiyarsa tana Neman ceto daga hannun 'yan ta'addar da'akasa su kasheta sakamakon ru'di na dukiya da duniya,

Allah ya ha'da qaddarata da tata shiyasa ta haihu a hannuna bayan harbi na bullet biyu dasukai Mata da duka sosai tsohon cikinta Wanda qarshe ac

ikin rami ta haihu bayan azaba da tarin baqin ciki da damuwa ta rasu tabarni da jaririn 'danta data bani wannan zoben ta fa'damin sunan mahaifinsa abdulshakur......

Kallon da'akemin na nahaifi shege yasa 'yancina da karatuna tareda mutumcin iyayena ya kat

se aka raboni da gida inda na tararda masifar datafi wadda na baro..

Sarawa kansa yayi yai masa wani irin nauyi jiri yaso 'dibarsa yayi saurin zubewa qasa Dan shi yama kasa fahimtarta daidai..

Kar6ar zoben yayi jikinsa na makyarkyata bazai ta6a manta z

obenba sbd shine da kansa yasiyowa nafeesat shi a qasar mexico dayaje..

'Durqusawa tayi tareda dafashi idanuwanta nacigaba da zubo hawaye tace,

Bullet shine sunan shugaban 'yan ta'addar da mum asee tasaka suka kashe mahaifiyar abdul,

Sune tasaka suy

i kidnapping Abba wancan lokacin,

Mum itace tasa kamal ya Saki information 'Din aikin office 'dinku wancan lokacin.,

Kaine mahaifin abdul da rayuwata take ha'de da taka tun kafin na ganka..

Kaine nakeyiwa son daya shafi abdul bansaniba tun Kafin nasanka

..

Sassauta kukanta tayi tace,

Ka yafeni nasan cewa abdul 'dankane ban fadamabane sbd karesa daga farautar rayuwarsa daza'ayi idan aka gano asalinsa saidai zanso ayi gwajin jini tsakaninku dan.......

Fadawa jikinta yayi tareda qanqameta hawaye da

siririn kuka na 6alle masa..

#Vote

#Comments

#Share

#And follow.

*_EZNAH_*

🌹

_wattpad@mamuhgee_

*46*

*_LAST PAGE_*

Rungumesa tayi hawayenta na tsananta itama sbd har tsakiyar ranta takejin kukansa sbd tasan tabbas ba q

aramin alamarine zaisa jarumin soja kamarsa kukaba,

Saida sukai iya iyawarsu Sukai shiru suna sauke ajiyar zuciya kafin ya tashi tareda kallonta duk wani matsayi datake dashi agurinsa saiyaga tama wuce nan,

Kamo fuskarta yayi ya ha'de bakinsu ahankali

cikin nutsuwa yafara kissing 'dinta harsaida tayi laushi ahankali murya a dashe  yace,

Kece rayuwata,

Kamar yanda nafeesat tabaki Abdul nabakishi nima har abada Abdul 'dankine...

Kwantawa tayi jikinsa cikin farin ciki tace,

Nagode dad Abdul..

Wa

ni wanka suka sakeyi kafin suka koma baccin gajiya sai ajiyar zuciya suke saukewa,

Basu tashiba sai qarfe biyu

Sallah sukayi sukaci abinci zuciyoyinsu fes cikeda farin ciki da tsananin shauqin juna..

Da daddare duk yanda yaso dannewa kasawa yayi sb

d wata fitinanniyar rigar bacci datasa da wani irin qamshi dake tashi cikin sanyi ajikinta,

Kwanansu hu'du suka wuce Wanda tuni suka saki jiki suna kwasar amarcinsu hankali kwance musamman yanda ta lafe tasakar masa jiki yana yanda yakeso,

Baisan cewa

shi lafiyayyen mabuqacine ba sai yanxu sbd koyaushe suna naqale da juna gashi dasu zayyan kawai suke waya dayake suma su zayyan 'din suna Vegas sai kawai suka yanke shawarar ha'duwa dasu acan sukoma Nigeria tare.

Ranar dazasu wuce Vegas da ciwon kai ta

tashi ya ru'de cikin kulawa ya jawota jikinsa ta lafe

Ya shafo wuyanta yana kallon idonta yace,

Missty are you sure zaki iya tafiya nan kodai mubari zuwa jibi saimuga Dr yau..

Langa6ewa tayi tana sake shigewa jikinsa tace,

No zan iya kawai dai in

ajin sanyi ne sosai.

Sake shigar da ita qirjinsa yayi ya rufe da hannunwansa yana cewa,

I love you baby..

Da kansa yayi mata wanka suka shirya cikin qananun kaya

Ita blue pencil jeans da maroon half long sleeve sai black kimono da black Vail,

Sh

ima blue jins ne ajikinsa da black shirt da black armani jacket da black shade suka fito.

Har airport hannunsa na maqale da ita sai suna isa jirginsu ya tashi.

Zayyan da nabeela ne da Kansu sukazo 'daukarsu

Suna ganinsu kowanne yakalli 'Dan uwansa

sbd mamakin canxawar da kowa yayi,

Su su nabeela suna mamakin ganin canzawarsu suma su saheeb 'din mamakin sauyawarsu suke musamman ma yanda nabeela tayi qiba shikuwa zayyan yayi haske,

Saheeb kuwa haskensa ma tuni ya zarta na ananon yatara wata irin l

afiyayyar kyakkyawar qasumba data fitarda hutun daya samu sosai.

Anano kam haske kawai tayi sai wata irin cikadatai a kirqi da hips..

Zamewa tayi daga jikinsa ta rungume nabeela cikin farin tana gaida zayyan.

Amsawa yayi yana miqawa amininsa hannu c

ikin tsananin farin cikin ganin kwanciyar hankali da farin ciki shimfide a fuskarsa.

Kama hannun matarsa yayi ba ruwansa shikuwa zayyan Dama tuni matarsa takoma jikinsa suka 'dunguma mota.

Wani lafiyayyan suitee suka kama rooms 'dinsu maqale Dana jun

a.

Saida sukai wanka suka huta kafin dukkaninsu suka fita gurin cin abinci.

Abinci sosai nabeela taci Wanda yabawa kowa mamaki banda mijinta dayasan da wannan canjin tun watan farko bayan aurensu..

Anano saheeb ya kalla cikin marairaicewa ya nuna

mata plate da kwalin shawarmar da nabeela ta cinye sbd ita kuma Sam batason cin abinci yanxu sai dai fresh laban ko coke idan ya matsa matane takecin slice 'daya na shawarma..

Langa6ewa tayi cikin shagwa6ewa tace,

Please baby karka farama I cant eat

all that,,

Hannunta ya riqo cikin tsananin sonta yace,

Yes but atleast you can try koda quarter of it 'din ne please missty..

Dariya zayyan yayi yana cewa,

Yes mrs saheeb please try atleast,,,kar abokina yafara mana hawaye anan dan naga alamar

he's not the old soldier we all knw...

Nabeela dake laluba aljihun dogon parazo trouser 'dinta zayyan ta kalla tace,

Love, i cant find my chewing gum kuma zuciyana tashi take.

Hannu yasa cikin aljihun three quarter dinsa ya zaro chewing gum kusan

biyar ya miqa mata ta zari 'daya tana cewa,

Thanks love.

Shidai saheeb daqyar yasamu taci pasta kadan da vegetables.

Daganan gurin cin popcorn suka wuce sbd nabeela keso,,

Basu koma ba sai magrib suna isa tayi wanka tayi sallah ta sulale jikinsa

ta kwanta sbd bacci takeji.

Gyara mata kwanciya yayi yana cigaba da aiki a wayarsa..

Ganin baccin ya 'dauketa ya qurawa fuskarta ido har zuwa qirjinta daya ciko sosai yakai hannu ya shafa aransa yana cewa,

I love you wifeey.

Washe gari beach suka

nufa cikin shigar qananun kaya Dama tuni su su saheeb suka maida Kansu turawa sbd tun a Cyprus sun saba shigarsu suke Lamar turawan su fita damashi saheeb rayuwar acikin jininsa take.

Lokacinda saheeb ya ke6e da zayyan yafada masa komai har matsayin Ab

dul agurinsa

Mamaki da farin ciki matuqa yayi ya 'Dora da qara sanar dashi irin wahalhalun da ananon ta fuskanta kansa musamman lokacinda yakusa rasa aikinsa Dama rayuwarsa.,

Cikin sanyi yace,

Yanxu wane irin hukunci ko mataki zaka 'dauka akansu mum?

Numfashi ya sauke tareda gyara tsayuwarsa ya kur6i Drink 'din 'din hannunsa yace,

Mummy,nafeesat da abbah duka lokacinsu ne yayi,

Allah yabasu sa'ar kashesune sbd time dinsu ya riga yayi,

A qarshe allah bai barsu sun samu nasarar samun abinda suke

so,

Allah yabani kariya akansu batareda nasan abinda suka 'debi shekaru suna ginawaba,

Allah yabani matar danake so fuyeda komai hakama yabarni da 'dan da banta6a sanin da akwaisaba

Dan haka zan barwa allah wannan alamarin sbd shine yasan abinda ya tana

dar musu akan abinda suka aikata,

I'm living a very happy life now so suje zasuga ribar abinda suka aikata may now,later,here or life after.

Jinjina kai zayyan yayi cikeda jinjinawa abokinsa sbd allah ne wato yaga zuciyarsa yake kare bawansa.

Satins

u uku agarin suka fara shirin dawowa sbd anano data fara damunsa akan 'danta tanason takoma tagansa da baffanta.

Siyayyar kusan hauka tayiwa Abdul saida ya riqeta da kansa yana mrmushi yace,

We are starting to get jealous of little abdulshakur..

J

uyowa tayi tana kallon fuskarsa ta sargafo hannuwanta wuyansa tace,

We..?

Yayi qasa da murya yana kallon tsakiyar idanuwanta dake gigita nutsuwarsa ya zura hannuwansa cikin qaramar rigarta yana 'dauke gira 'daya yace,

Yes,,me and my upcoming littl

e soldier..

Kallonsa tayi da sauri ya 'daga mata gira 'daya tareda 'dora hancinsa kan nata yana kallon yanda ta zare idanuwanta yace,

Me kike tunani ko do you want doctor's prove uhmmm..

Lumshe idanu tayi ahankali sbd jin yanda yake shafar cikinta

zuwa qirjinta,

Bakinsa ya 'dora kan nata tareda zura mata halshensa ahankali sbd lurada yanxu tanason hakan fiyeda komai

Nan kuwa ta kar6a tana tsosa idanuwanta na qara lumshewa cikin jin dadi da farin cikin abinda tasamun.,

Anan tsakiyar room 'din

suka zube yana zare musu kayan jikinsu.

Washe gari qarfe shida na yamma jirginsu ya sauka Lagos saida suka kwana 'daya suka sake hawa jirgi suka nufi gida.

Motocin sojojine hudu sukazo daukarsu tunda suka kamo hanyar gida take kallon fuskarsa taga s

ai annashuwarsa yake ba abinda ya canxa masa

Ganin kallon yayi yawa ya waiwayo ya kalleta tareda kamo hannunta yace,

Babu wani Abu dazai canxa walwalata at you by my side so just chill babyy.

Murmushi tayi tareda sunkuyar dakai.

Jiki na rawa ciki

n tsananin farin ciki jabiru da Abu suka bude gate motocinsu suka shige aguje kamar koyaushe nan take sojoji suka zagaye gate taciki da waje.

Samuel ne yashiga da kayansu Palo yafito.

Kallon palon tayi fes dashi saidai qura dayayi ta rashin mutane.

Shiya shigar musu da kayan cikin bedroom ya zaunar da ita sbd yanda jiri keson dibarta

Ya gyare musu koina ya kunna ac tareda dawowa bedroom lokacin harta Dade dayin bacci.

Zare mata kayanta yayi ahankali yakaita toilet yayo Musu wanka suka fito.

Shiryata yayi tayi sallolin da'ake binta

Shikuma yana shiryawa ya fice zuwa masallaci.

Zaune take duk yanda take tunanin alamarin zaizo taya wuce tunaninta babban abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login