Showing 12001 words to 15000 words out of 42684 words
guda da dije tayi agidan kusan kullum mubina saitazo tayata hira kuma tun zuwa
nta bata saka idonta akan ango Abdallah ba hakan bai dame taba bama taso taganshi hatta Ni,ima babu abinda ya hadasu kowacce na part d'inta
Shakuwa sukai sosai da mubina da dije domin kullum intazo hirarsu suke tamkar yan,uwan juna ita mubina tayita bat
a labarirrikan birni na ban al,ajab ita kuma dije labarukan kauye na ban dariya take bata bayama labarinsu na fulani aiko mubina nashan dariya
Sau dayawa dije na tambayar mubina shin Ina Abdulhakim anya kuwa sakon gaisuwarta na isar masa?
Takan gaya
mata cewar tana gaya masa mana yana dai busy ne sai uxuri don yafara xuwa kamfani shida Abdallahn
A bangaren Ni,ima akullum neman samun shiga takeyi agun Abdallah dataji yashigo part dinta zatayi saurin fitowa dg dakinta tayi masa sannu da zuwa wani zub
in ma harda binsa da ruwa da lemo ckn dakinsa amma bata taba ganin fuskaba ahakan dai bata gajiya tasawa ranta cewar baxata taba gajiyawa ba harsai hakanta yacimma ruwa domin ita kama yanxu Abdallah ne agabanta ba dije ba don ta dije me saukine tunda tanad
a labarin abin duk dayane ma ashe itada da itan babu wacce yakeso Zannurace ta gaya mata hakan dayake zannun itace abokiyar hirar Abdallan
Itako mubina ta hannun daman Abdulhakim kullum tazo gun Dije saitayi mata tambayar cewa "Shin wai wacece budurwar
Yaya Abdul hakim ne?yaushe shima zaiyi auren?
Mubina takan tabe baki tace mata "wuuuu!tabdijan ai yaya Abdulhakim baida budurwa bansan kuma ranar aurenba tunda bai tsayar ba baikuma kawo mana
wacce zai Aureba kinga dai nice abokiyar hirarsa da da akwai
zansani nidai nasan cewar Yaya Zannurat tana sonsa sosai Amma shi baya sonta yaki kulata suyi soyayyar
Ran dije yakara baci dajin hakan saitaji ta kara tsanar Zannuran aranta Amma kuma Abu dayane yatsaye mata arai shin tayaya Abdulhakim da Zannura zas
uyi soyayya ta yayama cikinsu daya zatace tana sonsa?toko dai zannurar batada sanine a addinance yahamta ka Auri yayanka ciki daya? Lallai ta yarda zannu batada hankali bawan Allah yasan abin bame yiyuwa bane shiyasa yaki knn.
Tabbas tashiga duhu alamar
in saidai ta kasa tambayar mubina komi wannan tambayar Abdulhakim zatayiwa kawai domin tasami gamsassiyar amsa.
Taringa kirga kwanakinta agidan ta shiga fushi da quncin rai narashin ganin Abdulhakim domin shifa yai mata alqawarin cewa zai ringa shigowa
yadubata
Saida tayi sati biyu sai gashi kwatsam da yamma aranar dama mubina bata zoba
Ranar lahadi ranar takama babu aiki don haka aranar yasami sararin zuwa gidan kuma Abdallah baya nan amma yasanar masa zaizo ta waya.
Taji farin cikin ganinsa
amma farko fushi tayi ta cika tayi fam taki kulashi saida yace mata "to tunda ba.ayi maraba dani ba bari nakoma inda nafito …… ta dauka da gaske yake ganin yajuya din ai dasauri ta taso ta riko hannunsa kamar zatayi kuka tana fadin "na huce zoka zauna abo
kin birni.
Yai saurin kwace hannunsa jin wani yanayi daya hudashi yaziyarci kwakwalwarsa
Yanemi guri yazauna taje kusa dashi daf ta zauna ya dan matsa nesa yace mata "meyasa kkai fushi da dan.uwanki haka?
Tayi dariya tace "to ainaga kamance dani n
e yau kwana sha hudufa.tafada tana hada yatsunta alamar kirge
Yace mata "ina sane dake khadija nabar kune kusha amarci kafin....
Ta toshe masa baki da sauri "Allah yakiyaye min inyi amarci da wancen me mugun halin kasan Allah yau kwana sha hudu tunda
naxo gidannan da kuka kawoshi bansake sashi a idoba.
Yakama baki yace "haba khadija aikece da laifi mijinkine fa yakamata ko baixoba ke kije ai shifa zaman Aure sai anyi hkr za.a sami dacewa ack.
Taja tsaki tace "amma dai kasan bana sonshi ko?
Ya
daga kansa yace "nasani amma inaso ki koyi sonsa dg yau.
Ta makale kafada "a.a walh baxan iyaba kasan so kuwa?
Ya girgixa kansa "bansaniba sai khadija tafadamin.
Tayi murmushi tana cewa "shifa so inkayi shinfida ka kwantar da wanda kake So agun t
o babu yadda za,ayi katasheshi ckn sauki ka kwantar da wani ya maye gurbin...
Yatafa hannayensa yana dry "ah,lallai khadija kinsan So tabdijan ashe ke bata wasa bace? Daga yau kinxama malamata a fagen sanin So.
Tace "to nayarda nazama kaima kayimin
karin bayani akan so.
Ya girgixa kansa yace "bansan komiba khadija saidai kuma kaina ya kulle inaso kiyimin karin haske akan yanda kk nuna cewar kinyi shimfida kin kwantar da wani dan Allah inaso inji wanene wannan??
Takalleshi da wani irin kallo me
kashe guiwa da diga digi ta langwabe kai tabude baki da nufin cewa shine sai sukaji sallama akofa Abdallah ne ………
_Muje xuwa fans_
🐄
*YAR FILLO*
🐄
_Dijen k'auye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG 40-45
Abdulhakim ya Amsa sallamar Abdallahn tareda saurin mikewa yatareshi yana mika masa hannu suka gaisa
Abdallah yahau fara.a
yana fadin "Anxo tsegumin ne? To inma kunyi gulmata ba yafewa nayi ba ato.
Da raha yafadi dan haka sai Abdulhakim yace masa "inhar kayi abin gulmar ai dole ayi magana akai dan haka gara ma ka gyara kafin kaji kira gun dady.
Abdallah yaja tsaki yawuc
e yana cewa "wanda duk bai kai karata gun dady bai cika dan halak ba ga fili gamai doki kuma zama dai indai danni akeyi to za.a ci takaici akoshi domin ni mutum inbaya gabana ko kallo bai isheniba kawai dai in anji angaji da zaman gadin da akene to ayi ma
gana inbada shedar tafiya
Yana gama fadin haka yashige bedroom dinsa
Wani takaicine ya tsaya a makoshin Dije wato kenan ita yake jira ta nemi saki inta gaji da zama lallai wannan bai san taba zatayi maganinsa itama.
Abdulhakim daya kame atsaye ha
nnunsa arike da juna yahau gyada kansa yana fadin "lallai Abdallah wuyansa ya isa yanka agabana yake fadin haka wato inje ingayawa dady ma baya shakka? Tabbas ina tunanin akwai abokan da suke hure masa kunne aiko walh baxan taba barin yaringa wulakanta kib
a khadija kada kisa wannan abin daya fada arai kinji wallahi ko yana so ko baya so sai yayi xaman Aure dake cikin kwanciyar hankali da lumana.
Ta wacce hanyar "!? Ta fada aranta amma afili saitace dashi "Aini walh Abokin birni bari kaji abinda baka sani
ba sbd kai nake zaune agidan nan da kuma dady domin inhar akace yau nanemi saki nakoma kauye to abin zaizame muku magana ace kun kasa rikeni ko ayi muku fassara dayawa duk lokacin da kukaje nunaku za.a ringayi amma da ace bakwa xuwa garinmu to walh da baxa
n yarda naxauna bama balle har akai ga hakan.
Yahau gyada kansa yana fadin "that is true khadija.!
takama baki tana cewa "ikon Allah me hakan kuma kenufi? Kasan niba jin wannan yaren nakeba bafa abokin birni dan Allah fassara min
Yayi dariya yace
mata "wannan gaskiya ne shine abinda nafada khadija domin duk maganarki gaskiya ce kuma naji dadi da kk kasance me hangen nesa shiyasa kk burgeni dan haka inaso daga yau kiyimin alqawarin zaki zauna da dan,uwana da zuciya daya zaman Aure babu gaxawa.
Ta
yi jim kana tace "nima saikayimin Alqawarin wani abu kana zan maka.
Yace "fadi naki nayi alqawarin zan mk kowane irin abune kinji Dijah.
Ta lumshe idonta jin dadin sunanta daya fada
Ta bude idonta ahankali ta watsasu akanshi aiko dai take yaji wat
a kasala na neman rufeshi agun
Tace "inaso kaimin Alqawarin kullum zakazo gidana muyi hira.
Yayi jim kana yai murmushi yace "wannan bame wahala bane nayi mk alqawari saidai kinsan jiki da jini zan iya taashi daga aiki inji gajiya kinga dole inxauna a
gida inhuta ko?
Ta gyada kanta
Yaci gaba "to inkinmin Alqawarin dafatan zaki cika?
Ta daga kanta tana murmushi
Yace" to inaso akullum ki kasance kina me gaida mijinki kiringa masa kuma sannu da zuwa tunda gashi naga bakiyi masaba.
Ta make k
afada tace "tabdijan nikam bazan shigar masa daki ba dan innakai kaina duk abinda yaimin ninajawo kana ganifa yanxun ma maganganu yagayamin masu zafi saidai in inringa tsayawa inya futo zai futa ingaidashi afalon
Abdulhakim ya murmusa kadan yace "kina d
a kafiya khadija amma hakan ma is fine
Ta kama baki tana dariya "niko dan Allah inason inkoyi wannan yaren naku me dadin ji.
Ya tintsire da dariya yace "turancine fa ba yaren muba nida kk ganina bahaushene usul kuma turanci baida wuyar koyo inmutu
m yasa kansa dagewa kawai zakiyi wajen koya din.
"To yaushe zamu fara da gaske nakefa Allah
Yace mata "daga gobe khadija, innazo gobe sai mufara tun daga A,B,C,D
Tahau murna tana dan buga tsallenta yabita da kallo yana girgixa kai tabbas akwai ya
rinta atattare da khadijan
Yace mata dakata daina murnar hakan nikuma inaso inkoyi fillanci yaushe zamu fara knn.
??
Tayi farat tace "aini ko yanxu inkanaso saimu fara.
Ya girgixa kai yace "mubari goben innaxo saimukoya tare kiyimin nayi miki.
Tace to "
Ya mike yana shirin tafiya
Tayi narai narai tace "kai abokin birni har tafiya?
Yace "ah!to inban tafiba kwana zanyi? Mijinkifa yadawo khadija yakamata kibashi kulawa ko domin samun lada.
Hawayene suka xubo mata domin taki jinin taji
ance Abdallah mijinta gashi kuma yau kaunar datakewa Abdulhakim din tadawo sabuwa tadawo danya shakaf
Yaji kamar yasa hannu ya goge mata hawayen amma ba dama
Sai yahau girgixa mata kai yana mata alama da hannu cewar ta daina kukan harda yi mata dabar
a "kiyi saurin tsaida hawayenki khadija kiringa boye damuwarki domin inhar kika bari Abdallah yaga kina kuka dadi zaiji yaxaci shiyasaki a bakin ciki kuma kinga dadi zaiji dan haka ki kiyaye kinji.
Ta gyada kanta
Haka sukai sallama jikinta asanyaye
takoma bedroom ko kallon dakin Abdallah batayiba don zuciyarta tashiga jaxaba ta soyayya
Shikansa Abdulhakim din da tunaninta ya kwanta ga wani tausayinta daya mamaye masa zuciya to waishin ta yaya zai taimaki khadija ne? Zaikuwa iya jurar ganinta adamu
wa??
********
Washe gari kuwa Abdulhakim yacika mata alqawari yaxo mata da yammaci kusan biyar da rabi
Ranar mubina ta tafi da wuri ana la,asar ta tafi wai zasuje unguwa
Amma da intaxo mata sai magriba take tafiya tana koyarda Dije girki kal ka
la da abubuwan da bata saniba
Tatsalo wankanta cikin wata doguwar riga da aka kawo mata cikin kayan da akace angone yahado musu akwatina daddaya
Tayi kyau ainun
Dan Abdulhakim dayaxo sauran kiris ya yaba kwalliyar saikuma yatina bai daceba hakan s
aiyaja bakinsa ya tsuke
Ruwa me sanyi dije takawo masa a jug
Yasha kadan yadire yana fdin "ina Mijinki ko bai dawoba?
Fuskarta ba fara.a tace "banajin yadawo don baishigoba
Yace ""hhhmmm yayi kyau ai.
Tace "abokin birni intambayeka mana.
" Inajinki " yafada yana kallonta
Tace "wai dan Allah ya kuke da Abdallah anya momyce ta haifeshi kuwa?
Yayi dariya yace "itace ta haifeshi mana nine dai ba itace ta haifeniba don mahaifiyata ta rasu itada mahaifina hatsari sukai dady dan,uwa ne gun
mahaifi shike rike dani tun ina yaro
Ta gyada kai asanyaye tace "Allah yajikansu.
Yace "Amin. Yanxu dai mufara karatu ko?.
Tace "Eh mana ashirye nake ai
Yace "baki shiryaba tunda banganki da littafi da fensir ko biroba
Ta yarfar da hannu "
toni ina xangansuma aikai yakamata katahon dasu tunda ba fita zanyi innemoba ko
Yace "to aishikenan kinga yau karatuna za.ayi knn,ke naki ayi gobe innaxo da abin rubutu knn.
Ta gyara zama tace "To, dame za.a fara maka?
Yace "Da gaisuwa ko kirge na
keso mufara
Tace "to kaga dai *1-GO'O* *2-D'id'i* *3-Tati* *4- nayi* *5-Jowi* *6-joweego'o* *7-joweed'id'i* *8-jowee tati* *9-joweenayi* *10-Saffo*………yadaga mata hannu "Saurara haka *"yar fillo* atsaya iya nan gobe ma dora inyai yawa zan mance yanzunma
saikin maimaito
Taringa masa dariya datake fada yana fada din harda zolayarsa "walh dai kunji dadinku da har baku dage kun koyi fulatancin ba garin fa mahaifan kune.
Yace mata "a.a kada kiyimin gori ni uwata kawai aka haifa a kauyenku.
Tace "naji
yanxu dai muje wani abun inka shirya muci gaba
Ya gyara zama yana dariya yace"nashirya muje zuwa nakwashe wancen.
Tace " to koro tambaya mana ingaya maka da fulatancin.
"Yawwa idan zance kyakykyawa da fulatanci me zance ?
" *Bod'd'um* tafad
a atakaice
"To mummuna fa?
Tace " *Yiddud'um*
Yahau tafa mata yana cewa " najinjina mk fillo
Tace "bajinjinar da tafin ba dai karike shine.
Yace "zanrike inada babbar kwakwalwa yarinya.
Yaci gaba "to idan zance zantafi masallaci fa?
"
*Mi dillay juulirde* _Zantafi masallaci_
"Ina rubutu fa?
Tace " *Mi d'on winnda.* _Ina rubutu_
"mun godewa Allah fa?
tace masa " *yettoore Allah* shine mun godewa Allah ka fahimta?
Ya gyada kansa
Yace "to abarshi haka kinga magriba tas
awo kai zuwa gobe maci gaba
Ya mike zaitafi tahau fadin "Amma daka tsaya kaci abincin dare anan ko.
Yagirgixa kai yace "a.a nagode kawai gobe naci kinji Dijaa
Nan sukai sallama tabi bayanshi da kallo kawai tana girgixa kanta
*****
Abdallah yan
a kwance akan doguwar kujera a part din Ni,ima yana kallon Ajent Ragab.
Saiga Ni,imar takawo masa ruwa me sanyi
Tasha kananun kaya nasace xuciya don kusan ana ganin tsiraicinta da kwarkwasa ta dire masa agabansa tana masa sannu da hutawa ba laifi yas
aki fuskar tasa harda ce mata "yawwa.
Ta zauna akujerar kusa dashi
Wayarsa tahau tsuwwa
Yana dubawa yaga babyn sace lowerst yadaga da fara,arsa cikin yanga da karairaya Ni,ima ta mike tadauko remote akan reciever tarage volume tadawo da tafiyar y
auki ta zauna kusa dashi
Hankalinsa baya kanta sai soyayya suke zubawa shida masoyiyarsa awaya abinsu hankalinsa tashe yahau lallaba lowerst yana mata dabara na hanata ziwa Nigeria domin tasaka ranar da zatazo shikuma bayaso tazo taga yayi
Aure ta tashi
hankalinta ko kuma tayi masa hauka sbd tanada matuqar kishi yanxu saita yanki mace akansa
Ni,ima najinsa ranta na mata Quna ashe dama zancen da ake ceqa yanada budurwa aturai gaskene wacce ba musulmaba lallai ta yarda yana sonta tunda gashi taga har wa
ni lallaba yake akan tace zatazo gunsa bayaso taxo ms yanzu
Ni,ima ta dura dayawa tacika tafashe jira kawai take yagama wayar ta tuhumeshi wacece suke waya kuma yau tana son taji matsayinta agunsa donta gaji da ajiye budurci ba.a lasa ms zuma......
_Tab muje zuwa_
🐄
*YAR FILLO*
🐄
_Dijen Kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life Story*
PG 45-50
Abdallah yana gama
wayar da yakeyi da babynsa lowerst ya mike tsaye zaibar falon
Da sauri Na,ima ta tare gabansa ta kama kugu tace "babu inda zakaje saika gaya min wacece wannan kuke waya har kake mata alqawarin zaka Aureta agabana kokuma arniyar karuwar taka ce?
Ran
Abdallah yai matuqar baci batai Auneba saijin saukar mari tayi akuncinta
Ta kama gun tana kuka "ni ka mara akan wata yar,iska.?
Bata kai ga rufe bakinba yasake kawo mata wani marin tayi sauri ta goce ya mari iska.
Ya nunata da hannu "ke kin isa ki
aibata mini masoyiya kinsan kuwa irin matsayin da take dashi aguna? Toki kiyaye dan zan iya mk komai akanta domin ita kadaice zuciyata ke so kuma muddin ina raye saina cikawa zuciyata burinta na Auren muradinta.
Tahau kuka tana fadin "aiko walh baka is
a ka kawo mana christan familyn nan namuba kuma inhar ka kara saka hannunka afuskata saina gayawa dady.
Yaharxuko mata "ki gayawa dadyn mana saime? Zai gutsirani ne ? Bari kiji ma ingaya mk daga yau in kika kara dosar inda nake saina matuqar bata mk d
omin saina mk abinda bazaki taba mancewa dashiba
Ya bangajeta ya wuce
Ta durqushe agun tana gunsheken kuka
Ta dade tana kukanta agun ta rasa mafita domin tana son Abdallah baxata iya nesa dashiba dan ko ganinsa tayi tanajin dadi
Sallamar Zannu
ra taji da sauri ta goge hawayen tana ajiyar zuciya
Taso ta boyewa zannun to amma ta makaro domin zannura taji sautin kukan nata tunkafin ta shigo kuma ga idonta nan yayi jajir
Zannura tajata jikinta tace mata " kawata nafuskanci kina ckn damuwa kad
a ki boyemin domin damuwar ki tawace kuma nime iya samo mk mafitane sannan boyewar dazakiyi baxai amfaneki dakomai ba sai karin bakinciki
Ni,ima tayi tsit ajikin Zannuran tana jinta amma takasa magana
Zannura taci gaba tace "fada min meya saki kuka
yaya ne ko?
Nan ma Ni,imar tayi shiru tana ajiyar zuciya
"Nasan shine domin naga futarsa azuciya yatada mota zai futa kamar ya tashi sama. Plz gayamin mana meya hadaku?
Ni,ima takama hannayen zannu tace "Zannura ke kawatace kuma ta wani bangaren
ke kanwar mijina ce nasan zaki iya riken sirrina kuma keme taimakona nace dan Allah ki kawon mafita domin ina cikin wani hali,ina son yaya Abdallah so mai matuqar wahalar da zcy gashi ina sha,awarsa amma har yau baya kulani sbd shi nake duk wannan shigar
dan intsokanoshi amma abanxa wata can arniya ta dauke masa hankali yanxuma akanta ya mareni yakuma ce kada inkara xuwa kusa dashi to nikuma baxan iyaba sbd Allah yayoni da sha,awa araina ina sha,awar inganni ajikinsa