Showing 9001 words to 12000 words out of 42684 words
akan na dady dayayo musu
Ga parking space daxaici motoci uku xuwa hudu agidan sai dakin me gadi akusa da get
Motoci biyu dady yabada aka tafi dauko amarya dije a kauyen rogo wacce suke ashirye suna
jiran motocin domin suna da masaniyar aranar za.a xo daukar amarya
Iyayanta kannan uwa da yan,uwan uba da yan unguwa sunyi kara wajen son xuwa birni don suga kwakwaf
"yan rakiyar amarya sunsha kallo sunsha mamakin kyan gidan dady da kyan tsari ta
mkar Aljannar duniya dayake can suka fara kai amaryar domin saida aka kawo Ni,ima gidan kana aka hadasu akai musu fada da nasiha don su zauna lfy
Dady yayi musu Nasiha me tsima jiki tamkar yadda uba kanwa "yayansa dai
Dije tasha mamakin jin cewar w
ai ashe da kishiya zata zauna
Lallai data san da hakan baxata taba yarda tazo zaman aure birniba sbd tasan matsaltsalun zama da kishiya da yanda ake fadin kishiyoyin burni suke illata kishiyoyinsu ita kuwa batada gata saina Allah wazata kaiwa
kokenta k
enan in wata baraka ta sameta? Wata xuciyar tata tace mahaifinsa mana ai mutumin kirkine kuma yana sonki.
Kowaccensu kanta akasa anlullube kai da mayafi sai zabga kanshi suke amma turaran Ni,ima shine yafi daukar hankalin mutane domin bazaka bambance
kanshinba ita kuwa Dije dakaji zaka tabbatar karamine
Abdulhakim yana daga can dakinsu yaji tashin motoci yai xumbur ya mike daga kan gadon dayake kai yabude labulen windon nasu yahango gwanon motoci sunyi biyar ta amare zata futa dg gidan
Sa
ikawai yaji hawaye ya xubo akuncinsa yasa hannu yagoge yana tambayar kansa dalilin kukan sa da damuwar da yayi akan wannan Aure na dije da Abdallah
Me yasa ya damu da yawane yana tausayin dije kuma yanajin wani abu akanta murmushinta yana masa gixo ya
na hangota akayan sakinta taci ado
Yakwanta ruf da ciki akan gado ya rumgume filo akirjinsa yahau fadin "khadija ki yafemin halin dana sakaki nine silar zamowarki matar wanda kikafi tsana aduniya,nine nazama musabbabin kasancewar ki ckn damuwa Amma na
yi alkawarin baxaki wulakanta ba khadija.
Tunda aka daura Auren khadija da Abdallah yaji abin yana damunsa abin ya tsaya masa gashi yana yawan tunaninta
Shiko ango Abdallah adaidai lokacin da aka shigar masa da amarensa cikin gidan nashi toshi a
daidai lokacin yana can gidan Abokinsa Anwar su hudu sunata shan shisha da sigari
tabbas
Yaji garau aranar domin sigari kwali guda yasha saida ya tabbatar damuwarsa ta ragu kana yabar falon yakoma ckn d'aki kan doguwar kujera yafara bacci da tunanin ba
bynsa lowerst yakwanta
Yaita mafarkin suna tare da babyn nasa suna gudanarda daddadar soyayyarsu
Wayarsa tayita kara baijiba bacci yayi dadi
Abdulhakim ne keta kiransa alokacin tara da rabi na dare
So yake yazo yai masa rakiya xuwa gida
nsa
Saida Anwar yashiga dakin yafarga domin su sunacan falone
Ya d'aka masa duka yace "abokina tashi ga kira daga gida.
Yafarka agigice yakarba yaduba dayaga kiran Abdulhakim ne sai yaja tsaki yaso k'in d'agawa amma kuma saiya fasa yadaga ya
na masa tsawa"ya akaine mallam meye na kirana awannan lokacin ??
Abdulhakim ya murmusa yace "kayi hkr ranka ya dade kana ina?
Abdallah yasha mur " meye damuwarka da inda nake?,
Abdulhakim yace "kayi hkr abokina so nake muhadu yanzun
Tsaki Abd
allah yaja yace "to me zakaimin inmum hadun kai bana son duk wata takura ayanzu kabarni da abinda ke damuna
Abdulhakim yace "naji kayi hkr kazo muhadu yanxu ojanty plx
Abdallah yace "waime xakaimin ne? kabari sai gobe mana dan kwana xanyi a ind
a nake.
" Amma dai kasan kai angone ko!? Kasan dai yanzu haka amarenka suna gidanka kuma inhar bakaje garesuba to ubangiji saiya tuhumeka dan haka aduk inda kk kataho in rakaka muje gidan.
Abdallah yaji wani abu yatsaye aransa wato ma yaune za,akai
su gidan shine ba,a gaya masaba tabbas yanda ake masan nan akansu xai rama yanda aka wulakantashi shima saiya rama wulakancin nan da akai masa
Ahankali yabaiwa Abdulhakim amsa "to kajirani ganin.
Yana dire wayar yakalli Anwar daya daga kwalbar gi
ya yana kurba yace "abokina kajifa wai ankai min amare inje arakani gidan
Anwar yahau tafawa yana jinjina masa "kaga angon mata biyu walh kagodewa Allah inama nine akaimin wannan gatan hakan.
"Kaga dakata ba zolaya nace kayimin ba " cewar Abdall
ah yafada yana kokarin tashi tsaye
Anwar yace "to muje ayi rakiyar tare dani mana.
Abdallah ya harareshi yace "ahakan kana tsamin giyar zaka rakani? Lallai kanaso asirina yatonu gun Abdulhakim knn domin inhar yagano kasha giya to dole xaiyi zarg
in nima inashane dan haka kaxauna zan tafi kawai duk yanda ake ciki zakaji gobe
To shikenan " nan suka sallama yafuta yashige .motarsa sai gida
Abdulhakim shine dan rakiya shida wani cousing dinsu dayaxo gidan me suna Nura
Suna tafe suna xol
ayarsa amma ko kulasu baiyiba har suka isa gidan horn yayi me gadin yataso da sauri ya wangale get suka shiga sukai parking suka futo
Abdulhakim yakalli ango yace "to ina muka nufa kenan first?
Harara ya maka masa "wannan kuma kai kajiyo.
Abdulha
kim yace "Sashin Khadija zamu fara shiga domin itace nabaiwa shugabantar uwar gida.
Yana gama fadin hakan yayi bangaren khadijan suka mara masa baya.
Tana can kurya tsakiyar gado kanta da lullubi tana jin sallamarsu ma takara jan mayafin kan taka
ra rufe fuskar
Dasallama suka shiga suka zami kan 3 siter suka zaxxauna
Gaban dije yafadi kirjinta ya buga jin kamshin turaren Abdulhakim data dade batajiba take taji abinda yatsaye a kirjinta yanarke yana malala ackn tsokarta yanabin jininta.
shiko Abdallah wani tsanarta ce takaru aranta yakura mata idanu dukda baya iya hango idonta ji yake kamar ya shaketa
Abdulhakim dayake jin wani abu shima aransa yai kokarin bude baki domin ya magantu
"Khadija bude fuskarki ga mijinki munkawo mik
ishi.
Tanaji amma tayi mindikiskis taki budewa domin hawayene yaxubo akuncinta jin muryar data kwan biyu batajiba yana kuma ambata mata sunan wani da mijinta
Nura yace cikin raha "ko sai munsai bakine amarya?
Abdulhakim yace "a,a wata qila a
ngon nata takeso yabude mata dakansa.
Jin Abinda yace yasa tayi saurin budewa saidai kash! idanuwanta ackn na Abdallah ta saukesu ………
_Muje zuwa fans_
😂😅👍🏼
*Auntyn Sayyada da Shahida*
💘🐄
*YAR FILLO*
🐄
_Dijen kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True life story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG 30-35
Wani bakin cikine yaxiyarci ckn zuciyar Dije naganin Sunyi ido ckn ido
itada Abdallah Bacin rai yai mata dirar mikiya taji wata tsanarsa ta karu aranta
Shima din makamancin abinda taji aranta hakan yaji amaimaikon yaji ta burgeshi sai yaji tabashi haushi kamar yace mata "inma danni kk wani boye boyen fuska gara ki bud'e
domin fuskarki naki jinin gani balle kiyimin yanga da yauk'i da ita !" Hakan yadace yafurta mata kodon ya bata takaici to amma baya faraba tunda akwai "yan baka agun yasan ran Abdulhakim zai b'aci sai kawai yahade ransa yakauda fuska daga kallon dasukewa
juna natsana.
Ta sunkui da kanta kas tana murza yatsunta
Abdulhakim yace "to amarya muxamu tafi Allah yasanya Alkairi. Yadubi ango yace masa "abokina kaxama me rike min amanar kanwa ka kumaji tsoron Allah ackn zamantakewarku sannan kayi adalci
atsakanin matanka kasani cewa baxan bari inga kana kuntatawa khadija inyi shiru ba sbd yarinyace kuma bataa kowa agarin nan saimu kakuma fi kowa sanin yanda muke da ita na amintaka dole zan ringa kawo kafata gidannan sbd inga zamanku ya daidaita inkuma nag
a abinda baiminba daga gareka to walh da dady xanringa hadaka ato.
Wata harara Abdallah ya makawa Abdulhakim din
Nura yahau dariya yana fadin "ai gaskiya yafada gara ma ka kiyaye domin hakkin Aure wuyane dashi saika dage zaka tsallake
Suka mi
ke tsaye "katashi muje muraka ka dakin daya amaryar taka muyi muku nasihar zaman aure inyaso saika dawo nan dakin uwar gida ka kwana. Abdulhakim yafada da raha da zolaya
Abdallah yace "kadafa ku takuramin don baxaku ringa juyani kamar waina atanda ba
ato.
Nura yadafashi yace "kwantar da hankalinka dan,uwana abinda duk Abdul yafada daidai ne tunda har muka kawoka nan to dolene can ma mukaika don mu fita hakkinta itama.
A dole badan yaso ba yamike yabi bayansu
Dije tabi bayan Abdulhakim da
kallo
Taji inama tabishi taji inama shine angon nata taji kuma kamar tace masa "yaushe zaka dawo.? Bakinta yai mata nauyi
Ranta yai fari jin cewar Abdul din yace zairinga kawo kafarsa gidan lallai zata ringa kasancewa ckn farin ciki tayi addu,a ar
anta Allah yasa Abdulhakim din yakamu da sonta shima.kamar yadda xuciyarta ta kamu da sonsa
Kujimu da shirme Fa na dije
😅
Amarya Ni ,ima najin angwaye sunshigo mata ta gyara zama akan three siter datake ta yaye rufin kan datayi idonta akan ko
fa
Har suka shigo bata dauke ganinta akan angon nataba
Abdallah yasha mur yahade rai ganin irin kallon kurullan da Ni,ima ke masa kamar wata mayya wannan ai babu aji saiyaji wani karin tsanar nata aransa
Shikansa Abdulhakim bata burgeshiba domi
n duk amarya da aji akasanta kamar dai yadda khadija tayi tanuna kunya da aji takuma nuna ita din amaryace ba kamar Ni,ima da taxo falo tazauna ba kuma ta tari ango da mayen kallonta kamar ta cinyeshi
Suka zazzauna Tareda zolayar amaryar "Amarya ansha
kamshi ga ango munkawo miki.
Cewar Nura yafada yana dry
Shiko Abdulhakim cewa yayi "to agurguje nasiha xamuyi muku akan zaman Aure domin dai Aure dan hkr ne ballantana ke ni,ima da zaki zauna da kishiya kuma ma kishiyar me karancin shekaru don nata
bbatar xaki baiwa khadija fin shekara uku ko hudu don haka inaso kirike girmanki kada ku ringa fitina duk da ba haduwa zaku ringayiba inba da daliliba tunda kowa na nasa bangaren
Abdulhakim yanisa yaci gaba da cewa "inaso insanar mk cewa Khadija itace
uwar gida bawai kuma dan nuna bambanci muka zabeta a uwargidan ba saidan cewar Auranta aka fara magana sannan nata Auren aka fara daurowa kiyi hkr da hakan kinga ke akwai danganataka ma atsakani natabbata baxa.a samu matsala kema dg bangaren kiba.
Ni,
ima data shaqa ta murmusa ckn takaici tace "bakomi Allah yabamu xaman lfy.
"Amin. Cewar Abdallah suka mike tsaye su duka.
Saida yarakasu har gun motarsu suka tafi kana yadawo sashen dije kai tsaye dakinsa dake jikin nata yashige
Babban gadone a
dakin da yar drowarsa ajikin bango
Bandaki yashige bandaki yawatsa ruwa yaxira jallabiyar bacci yahaye gado tareda daukan wayarsa yakira babynsa lowerst suka fara hirarsu ta masoya har na tsahon awa guda
ya dade bacci bai ziyarci idonsa ba da s
uka gama wayr yanata tunanin yanda zai zauna da mata har biyu da kwata kwata baijin zai iya sonsu aransa
Tabbas kowaccensu saita kwashi takaicinsa domin saiyayi musu gashin kuma saisun gwammace rabu dashi da zama dashi …………
_muje zuwa_
🐄
*YAR F
ILLO*
🐄
_Dijen kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*Nabilancy Luv*
💘
{Auntyn S&S}
PG -35-40
Washe garin Abdallah
da wuri yafuce yabar gidan yatafi gidan Abokinsa Anwar sbd shi Anwar din baitaba Aureba yawancin abokansu nan suke taruwa suna badalarsu
Dije ta tashi tayi sallah takoma kan lintsimemiyar katifarta ta koma bacci
Taringa mafarkai masu dadi wai ga
ta nan a gona itada Abdulhakim suna tadi na masoya
Yana gaya mata irin son da yake mata
Yanda taringa masa murmushi haka ta tashi da murmushin akan fuskarta saidai kuma da cikinta ya kulle najin yunwa tuni ta gimtse fuska tana hamma tareda shafa d'a
kalallen cikinta
Ta sauko daga kan gadon tana dibi dibin neman kicin ko zata sami madafi tayi girki
Tashiga kicin din saidai tsayawa tayi turus tana kallon gas din dake girke akan ma.ajiyarsa
Ta waiga koina taga ga kayan abinci nan hardasu ind
omie akwali ga mai nan fari da ja gasu magi nan da duk abinda xa.a bukata saidai baxata iya kunna gas dinba
Falo ta dawo tana tunanin mafita
Takalli dakin dake jikin nata ta raya aranta ko nan ne dakinsa
Ta tafi ahankali ta murda kofar taji ta b
ude
Ta kusa kai tashigo don tayi tsammanin ko yana ciki ta tasoshi ya kunna mata duk da tasan zata fuskanci wulakanci da toxarci amma ciki ba.a masa wasa xata shanye komi indai zata sami abin kari
Taga wayam bayanan amma da alamar ankwana acknsa ga
zanin gado nan ya yamutse ga toilet a bude anshigeshi
Ta juya da tsaki takoma falon
Taxauna akan doguwar kujera ta takure guri guda
Kusan mintina goma daxamanta tajiyo sallama abakin kofa
Ta amsa ahankali
Yammata tagani su biyu sun
shigo da kuloli ahannunsu
Babbar sai yatsina takeyi takalli dije shekeke tace "Hhhmmm Amaryar kauye sannu ko.
Dije ta amsa fuska ba fara.a don ta fahimci dame taxo
Karamar datake fara.a takalli dijen tace "Matar yaya Ina kwana.
Dije tace "l
fy qalau.
"Sunana Mubina wannan kuma yaya tace Zunnura uwarmu daya ubanmu daya da yaya Abdallah momy ce ta aikomu mukawo muku abin kari.
Cewar mubina knn
Zannurat tace "kinga ni xan wuce gun Amaryar mu Ni,ima ke ki ajiye mata na hannunki ni bar
i nakai mata nata daidai cimar sbd ita yar birnice nasan tasaba da dan kalin turawa da kwai ita ajiye mata kunun gyadar da kosan nasan tafi sabo da kosai...mubina tace "amma dai yaya Zannura baikyautu ba hakan gaskiya wannan ai cin fuskane.
Zannura ta h
arari mubina tace "to uwar shishshigi gaya min gaskiya.
Taja tsaki ta juya "nikinga tafiyata ma gun Aunty Amaryarmu.
Da gayya tafadi hakan dan dije taji haushi
Aiko dai dijen ta shaqa saidai bata nuna ba
Mubina ta zauna tana fara,a tace "mata
r yaya zoki dauka ki karya kinji.
Murmushi dije tayi tace "to nagode ki mikan gaisuwata da godiya gun momyn.
Ta mike taje ta dauko flet da cuf a kicin taxo ta diba tafara zirawa
Mubina tana kallonta tana murmusawa itakam taji qaunar dije ta burge
ta
Dije takalleta tace "ke baxakici bane ?
Mubina tace "nakoshi matar yaya naci nawa daxu.
Dije ta gyada kai tace "Amma kinsan sunana kuwa?
Mubina ta gyada kai tace "nasani mana.
Dije da dariyarta tace "to ainaji kinata cewa matar yaya,
inhar kinsan sunana to fadi inji.
Mubina tayi dariya tace "Khadija sunanki
Dije ta girgixa kai tace "a.a babu me cemin wani khadija a kauye Kawai kice min Dijen kauye yafi don kada sunan nawa ya bace
🤔😂
Mubina ta tintsire da dariya tace "d
ije ai ba sunane me dadi ba kuma kema kince ta kauye kinga kuwa ai khadija shi sai yaxama na birni tunda abirnin kk ko?
Dije ta dire kofin ta dawo kusa da mubina tace "to kuma in dijen ya bace fa.
Mubina tace "ai gara ya bace tunda ko Nana khadij
a matar manzon Allah S.A.W ba dije akece mataba kuma kema ai yafi miki aji ace mk khadija ko?
Dije ckn sokonci ta kama hab'a tace "ni dijen gala ina naga wani aji,angaya mk nayi makarantane da zaki kiramin aji, tab!
Mubina ta sheke da dariya tace
"ke ajin da nake nufi bafa na ajin da ake shiga ayi karatu ba aji na haduwa da kamun kai
Dije tayi dry tace "au na fahimta
Mubina tace "Aunty khadija kinada kyau fa dan Walh kinfi Aunty Ni,ima kyau.
Dije tace "wacece Ni,ima kuma.?
Mu
bina tace "Kishiyarki mana matar yayan namu Ai gunta Zannura ta tafi yanzu.
Dije tace "kada kiji haushina mubina yayarki batayi minba sbd naga kamar yar wulakancice naga wani gani gani takemin amma dai ba momy ce ta haifetaba ko?
Mubina tayi dry ta
ce "momy ce ta haifeta mana kawai dai ita halinta ne haka injinin ku bai haduba to bata nunawa mutum kauna karara dan haka saikinyi hkr da ita sbd kada ma kiga ta nuna tafison Aunty Ni,ima kiji haushi dama kawar tace kuma jininsu ya hadu da Yaya Abdallah z
asu iya nuna miki kishinsu afili dan haka kada ki damu da wannan kinga ni ina sonki momy da dady suna sonki gakuma Yaya Abdulhakim ko? Tafadi tana karyar dakai tana kallon Dije datayi sakato tanajinta
Dije tace mata "nasani mubina nakuma ji dadi, Yanzu
ina yaya Abdulhakim din yake ?
Mubina tace "sunfita da dady kafin mufito sbd zasuje can wani kamfanin dadyn daya bude musu.
Dije ta gyada kanta tace "to inkinje ki gaidamin shi
Mubina tace "zaiji insha Allahu.
Dije takwashe kayan takai ki
cin ta dawo ta zauna kusa da mubina tana fadin "Amma dai ba yanzu zaki tafiba ko.
Mubina tace "a.a ba yanzu ba muna hirarmu me dadi ina zantafi momy ma tace intsaya muyi girkin rana da dare nidake in nunnuna mk abinda baki ganeba na electric.(Kayan wuta
na gas)
Dije taji dadin hakan sosai
Nan ta sake da mubina sukaita hira abinsu
Dama sa,annine baifi shekara daya ko biyu Mubinan tabaiwa dije ba
********
Sati