Showing 18001 words to 21000 words out of 42684 words
tareda sauke kwayar idonta akansa
yaji Kamar yakama hannuta saikuma yafasa yace "Khadija lfy?meyafaru naganki haka fuskarki ta nuna alamun ba lfy khadija me akai mk?
Dije akwai raguwar zuciya take tafashe da ku
ka
Yace "kinga yi shiru rufe bakin kada wani yajiki taho muje can bayan gida wajen boys quarters kigayamin
Yashige gaba tana binsa abaya har gun wasu kujerun roba
Suka zazzauna
Bata daina hawayenba
Yakara tambayarta ko lfy?
Nan tahau g
aya masa abinda takama Abdallah yayi jiya nashawo giyar da yayi yaxo mata abige
Jikin Abdulhakim asanyaye yaji mamaki to yasan dai khadijan bata karya to amma ai baitaba kama dan uwan nasa da kwalbar giyaba koda empty ce anya kuwa ba shiryawa khadijan t
ayiba don bata sonsa.
Yace mata "khadija Abdallah ba mashayin giya bane don bantaba kamashi da kayan maye bama kodai wani laifin yayi mk zaki fakaice da k'ak'aba masa shan giya
tayi rau rau da ido tace "walh da gaske nk kaje ma katambayi me gadi shin
e shaidata.
Ya gyada kansa "to !to naji goge hawayen banso ki sake zubda hawayenki akan wannan zanje nayi bincike akai amma yanzu inaso wannan yakasance secret kada wani yaji yaxamto kinxama me boye sirrin mijinki kinji.
Ta zob'ara baki tace "tabdija
n ai walh kadaina kiranshi da mijina ma
.
Yayi dariya yace "to waye mijin naki inba shiba.?
Tayi shiru kanta akasa
Yace "khadija bakinki akwai magana ko?
Ta gyada masa kai
Yace "to ki boyeta zanzo gida gobe muyi maganar amma yanzu ki tashi ki
je kigaida su dady gacan kishiyarki ma taxo gaidasu
Ta mike tana fadin "To nidai muje kashigen gaba
Ya mike shima yana fadin "ho !!khadija "yar daruna
Tayi masa wani kallo daya kasa fassarashi
Masu karatu ko zaku iya fassara masa ,…………????
😂
😂😂
_Muje Zuwa_
*Auntyn Sayyada da Shahida ce*
🐄
*"YAR FILLO*
🐄
_Dijen Kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Aun
tyn S&S)
PG
55 - 60
Dije taringa bin Abdallah abaya har cikin gidan saida yasadata da falo inda momy take da muqarrabanta sannan yahaye sama Abinsa sbd idan har Zannura tana guri baya zama agun sbd yanda take shishshige masa baya so sam jinin
su bai haduba
Shigowar Dije dakin Bakaramin bakantawa Ni,ima da Zannura rai yaiba hira suke suna fara.a amma lokaci guda suka tsaya cak!da hirar sannan suka hade rai
Ita kuwa mutuniyarta Mubina aguje tayi gunta tana mata oyoyo tajata ta xaunarta a s
it tazauna kusa da ita momy ma ta nuna murna da ganinta tasa mubina takawo mara abin sha
Zannura tahau harare harare da tsaki tana fadin "Momy naga sai wani farin ciki kk dan kinga gayyar kauye saikace kinga abin Arxiki.
Duka sosai momy takai mata ra
nta abace tace "kishiga taitayinki nizaki gayawa haka? Matar yayan naki kk cewa gayyar Kauye? Toki sani khadija me muhimmanci ce aguna kuma abar arxiki ce tunda makaunaciya tace tun kafin tasanni azahiri take min aiken fura kuma inajin dadi kuma har akullu
m innatuna nakanji dadi araina don hk ki iya bakinki walh tallahi baxan yarda ki wulakanta taba inko kk sake mata hakan zan hadaki da dadynki ato.
Zannura tacika tayi dam ganin yanda momy ta hakikance ta rufe idanu tana mata fada akan yar kauye dije
Ta mike afusace takalli Ni,ima tace "tashi mutafi unguwar da zamu nikam baxan iya xaman falon nan ba.
Ni,ima ta mike tace da momy " momy bari muje dubiyar friend dinmu mudawo.
Momy tace mata "to kada dai ku dade kudawo da wuri.
"To momy .
Sun
a fita momy takalli Dije dake takure tace mata "khadija kisaki jikinki kinji kada kiga hakan tafaru dake ki tsangwami kanki wannan ba wani abu bane indai ina nan babu wanda zai takaki inkyaleshi kidauki nan tamkar agidanku kk haka ma ki daukeni kamar nina
haifeki in akwai wani abun kixo kisameni da shawara zanbaki inma wani abun kkso zan mk haka kuma in wani abun Abdallah yai mk kada ki boye aranki kije ki cutu abanxa kigayamin kinji?
Dije ta daga kanta tana dan murmusawa saitaji dadi aranta taji qaun
ar momyn takaru aranta taji inama batayiwa Abdulhakim alqawarin boye shan giyar data kama Abdallahn keyi ba da tabbas yanzun zata fadawa Momy saidai bazata iya karya Alqawarin Abdulhakim ba sbd son da take masa
Dije taji dadin zuwanta gidan momy ayau
domin taringa nan nan da ita domin da ranama saida ta tambayeta abinda takeso agirka mata sannan akayi alale tace tana so kuma shi momyn ta umarci me aikinsu tayi yaji kwai aciki
Haka da dadyn yafito falon ba karamin nuna farin cikin ganin ta yayi ba
Dije bata tabbatar da irin qaunar da dadyn ke matabama saida taji yayi waya da Abdallan yace yataho masa da waya karama mekyau sabuwa keypard da layin mtn.
Da Abdallahn yadawo kuwa yana baiwa dady wayar dadyn yamiko mata kyautarta yace mata "khadija
tu ga tukuicin furar da nakesha akauye yanda kika faranta min inaso naxama me faranta mk sannan inaso in tambayeki kan cewar kinada ra,ayin karatu anema miki kifara daga farko ko kuwa bakyaso abari?
Khadija data kankame waya tana faman farin ciki taha
u naxari anya kuwa zatayi karatu kuwa?
Tanadason taga yau itanma tanajin turanci saidai tasan zatasha wahala sosai kafin ta iya wasu abubuwan takalli wayar hannunta tasan ita kadai darasine akan rashin ilimi domin inbakada ilimi ma hatta waya gagararka
take ka iyata koda calculata ce
Tanaso kuma ace itama tazama wayayyiya kodan yan iskan mata yan rainin hankali irinsu Zannura
Dady ne yakatseta da cewa "khadija inkinga bakya ra,ayin karatu bazan takura mk kiyi adoleba dama ra,ayinki nake sonji tunda
kokin aminta sai in mijinki ya amince sannan zansa ya nema miki.
Dije ta dago kanta asukawane takalli Abdallah dayake ta danne danne awayarsa kamar bayajin abinda dadyn ke cewa ma
Takalli dady tace masa "na amince dady inaso
Dady ya gyada kansa y
ace "yayi kyau to Kai Abdallah kaji khadija nason karatu ta amince innema mata kaima ka aminta?
Kansa akasa yana amfani da waya yace da dady "wannan ba matsala bane na amince tayi karatunta.
Dady yace "to ai shikenan saika nema mata akusa da gidan
ka kuma mekyau nakeso ta fara daga primary yakamata tafara
Abdallah yakarkace kai yakalli dije yace "yanzu dady wannan godeden ce zatayi primary ackn yara ? Lallai amma zata zama maman yara kenan
Momy ta tareshi da fadin "to inbanda abinka Abdallah
nawa khadijan take da baxata shiga ckn yara ba itada natabbatar ko sha bakwai batayiba sannan kuma ai tanada fuskar yara girman jikin me kawai kaidai kawai kayi mata fatan Alherin.
Dady yace "koma dai meye banaso asami matsala nabar maka komai ahannunk
a indai private ce zasu karbeta ko aji nawa ne tunda kudi za.a kashe don haka banaso asami matsala katabbatar kuma kai zaka ringa kaita makaranta kanaji
Ran Abdallah abace ya amsa da to kawai badan yasoba
Abu dayane yafaranta masa rai dayaji har zuwa
wani lokaci iyayan nasa basui masa magana akan ko dijen takawo kararsa ba sai hankalinsa ya dan kwanta don ya zaci ko yanda tace masa zata fada din ko ta fada.
Duk yanda ta wakana afalo akan zancen saka dije makaranta Abdulhakim yaji tas dayazo saukowa
amatatttakalar benen ransa bai masa dadi ba sbd bayaso ace khadija tana futa kullum sbd yasan inhar akace yau khadija ta waye ta bude idonta to za.a sami matsala yatabbatar baxata zauna da dan,uwan saba.
Daki yakoma yazauna akan gado yadafe kai yahau t
unanin mafita
Abdalla yashigo dakin nasu yana fadin " dan,uwa wai dama kana cikin gidan Amma banji motsinka ba?
Abdulhakim yadago kansa yakalli Abdallah yakakaro murmushi yace dashi "ina cikin gidan banfita ba banajin ddi ne.
Abdallah yabashi han
nu suka gaisa yace masa "sannu friend ko akwai damuwa ne?
"Babu wata damuwa kawai dai baccine da bai ishe niba jiya nakai dare sosai ina ciccike files dinnan da za.a fita dasu gobe
Abdallah yace masa " ok sannu dan,uwa Allah yasauwake.
Amin
Harya juya zai futa Abdulhakim yakirashi yawaigo yace "akwai wani abunne?
Abdulhakim yace "kwarai xoka zauna muyi magana me muhimmanci ma kuwa.
Yaxauna kusadashi
Abdulhakim yagyara zama yace dashi "uhhmm akan maganar Khadija ne dama.
Gaban A
bdallah saida yafadi domin yasha ko zancen dasukai na shan giyar dayai ne da ita ko dama Abdul din tagayawa aiko yana shakkar Abdulhakim yaji sbd baya masa ta dadi zai iya juya masa baya su bata
Abdulhakim yace "wato naji maganganunku dasu dady daxu a
kan batun saka khadija makaranta da za.ayi nikam banso hakan ba banso kuma naji ka aminta ba sbd khadija bata san kowa ba akano saimu inajiye maka halin matan birni da maxuga kaga lafiyar Allah take kada tazo ta shiga sch tahadu da muggan kawaye su canxa m
ata ra.ayi akanka taxo tafi karfinka dan haka ina me kiranka da babbar murya akan kadakatar tun wuri sbd....
Abdallah yadaga masa hannu "dakata Abdulhakim wato inna fahimta so kake kace min nan gaba zata iya fin karfina lenan?
Gyada kai kawai Abful y
ayi
'"Ta dade batafi karfi naba walh ni da hakan zata kasance zanfi kowa son hakan sbd kai shaidane natsani yarinyar bana sonta adole nake zaune da ita to meye nawa dan tashiga sch aini fatanama Allah yakawo ranar rabuwa ckn sauki ko Allah yasa nasamu n
a Auri burin raina lowerst
Wani mugun tsaki Abdulhakim yaja masa yace "akullum kana bani mamaki domin kana kawo abinda bazai taba yiyuwa bane kuma baxaka gane anmaka gataba sai nan gaba.
"Aini walh ba gata akaiminba dan ancuceni antauyeni kuma nasan
dasa hannunka tunda da ace kahana dady da hakan batayiwu ba sbd yanajin maganarka yana kuma bin abinda ka kawo to amma dayake kashuka min mugunta aikaima boyemin kayi inba hakaba tunda anjona min Ni,ima tokai meya hana ka karbi yar kauyen? Kawai dai bansa
n nufinka nayin hakanba sbd dakai ta dace kuma kagujeta nikuma baxata taba samun farin ciki aguna ba sai bakin ciki.
Abdulhakim yace "nikuma inhar ina raye baxan taba barin khadija ta kasance a ckn bakin cikiba... "to ko insaketa ka Aureta danta samu
farin cikin? Yatambayeshi ahasale.
Abdulhakim yace "wannan kai ta shafa gaka ga khadija ga dady nan kakuma san irin hukuncin daya yanke maka nasakin daya daga cikinsu dan haka _no concern me_
Abdallah yabuga masa tsaki yafuce
Koda yasauka kasa f
alon bai tadda kowa ba su dady sun tashi haka suma su mubina da dije sunkule adakin mubinar
Kai tsaye gidan abokinsa Anwar yawuce domin kwakwalwarsa tadau caji dayawa ruwa yawatsa sannan yazo falo yabaje adoguwar kujera yanashan sigari hankali kwance ya
na waya da babynsa lowerst
Sai faman zuba masa shagwaba takeyi harda kukanta wai itakam _she miss him over_ gaskiya zata diro nigeria akarshen wata koya shiryi tararta bai shiryi xuwantaba dole zatazo dai
Babu yanda zaiyi da ita adole ya amsa mata
badan yasoba
**********
Sukuwa su Zannura da Ni,ima can wani kauye suka je me suna kaburma dake yankin dawanau kwatance sukabi
Sunsha wahala kafin sugano gidan malamin me suna mallam matawalle wanda ake masa layi sai mutum yayi kusan awa guda kaf
in aganshi dan cikowa
Sunyi budu budu dasu nakurar jar kasa wanda danma a achaba suka karaso gidan
Suma layin suka hau don mutane sunkai 20
😱
suka tarar
Dakyar dai da hkr da juriya suka samu suka shiga dakin da mallam yake
Mallam mat
awalle yaji bayanin da Ni,ima takoro na yanda take zaune da mijinta amma baya sonta
Mallam yace "me kk so ayi masa?
"So nake mallam asaka masa azababben sona a zcyrsa wanda zaizamo ma duk abinda nace shi zaibi kuma inaso yarabu da kowacce mace yats
aya akaina kawai
Yahau gyada kai sannan yayi rubutu ajikin kasa yabukaci jin sunanta dana mijinta fada masa
Yayi surkullensa yagama sannan yahada mata magunguna nawanka dazatayi da kuma na turarawa da wani rubutu da zata ringa yayyafa masa afilon day
ake kwantar da kansa akai inxaiyi bacci sau uku
Dubu 20 tabashi tana godiya suka tafi ckn farin ciki
Koda suka fito dg kauyen saida suka siyi ruwa suka wanke kafafunsu dankar aganosu agida
*****
"Yanzu matar yaya dan Allah harkin gaji d
aga dan wannan aikin da kikayi.?
Mubina ta tambayi dije tana me jan babbar silbar fulawar da suka buga gabanta
Dije tahau dariya tana fadin "ke walh bakida tausayi mubina yanzu duk irin wannan Dukan da naiwa fulawar baisa kinyabamin ba saima mi
ta xakiyimin Allah zangudu gun momy
Dije takarasa fada tana dariya
Mubina tace "haba matar yaya ke yanzu saiki tafi kibarni da uban aikin nan me yawa kinga fa ko cincin din bamu fara ba cake kawai mukaifa bamuyi su samosa ba balle azo kan meet pie
"Kai yau naga ta kaina dai danazo taya aiki gashi za.a wahalar dani akan za.a burge sirika
Mubina tahau dry tace "to amma dai naga kema zaki amfana tunda ko banza zaki gwanance awannan bangaren ko.?
"Eh kumafa hakane. Dije tafada. Tana janyo
silbar gabanta kinga bani wannan aikin kama wani kawai.
Haka sukaita hira har suka gama abubuwan da suka tsara zasuyiwa saurayin mubina faisal wanda zaitafarwa mamansa shi dayake tana son mubina tana mata aike sosai shiyasa itama yau zata burge
Koda Su Ni,ima suka dawo basubi takan su Dijeba sai suka qule suma adaki
Cikin leda mubina tabaiwa dije snaks din ta tafi dashi don magriba nayi Abdallah yaxo Daukarsu don komawa gida
Sbd Ya qular da dije saiyace da Ni,ima "ke shiga gaba dan k
infi kalar gaban mota
Aiko ta shige tana wani yauki da yatsina annuna mata so
Allah Sarki dije ko ajikinta don hankalinta kwance tashiga baya ko afuska bata nuna jin haushin hakanba …………
_muje zuwa_
🐄
*"YAR FILLO*
🐄
_Dijen Kauye_
🏕
🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG
55 - 60
Dije taringa bin Abdulhakim abaya har cikin gidan saida yasadata da
falo inda momy take da muqarrabanta sannan yahaye sama Abinsa sbd idan har Zannura tana guri baya zama agun sbd yanda take shishshige masa baya so sam jininsu bai haduba
Shigowar Dije dakin Bakaramin bakantawa Ni,ima da Zannura rai yaiba hira suke suna
fara.a amma lokaci guda suka tsaya cak!da hirar sannan suka hade rai
Ita kuwa mutuniyarta Mubina aguje tayi gunta tana mata oyoyo tajata ta xaunarta a sit tazauna kusa da ita momy ma ta nuna murna da ganinta tasa mubina takawo mata abin sha
Zannura
tahau harare harare da tsaki tana fadin "Momy naga sai wani farin ciki kk dan kinga gayyar kauye saikace kinga abin Arxiki.
Duka sosai momy takai mata ranta abace tace "kishiga taitayinki nizaki gayawa haka? Matar yayan naki kk cewa gayyar Kauye? Toki
sani khadija me muhimmanci ce aguna kuma abar arxiki ce tunda makaunaciya tace tun kafin tasanni azahiri take min aiken fura kuma inajin dadi kuma har akullum innatuna nakanji dadi araina don hk ki iya bakinki walh tallahi baxan yarda ki wulakanta taba i
nko kk sake mata hakan zan hadaki da dadynki ato.
Zannura tacika tayi dam ganin yanda momy ta hakikance ta rufe idanu tana mata fada akan "yar kauye dije
Ta mike afusace takalli Ni,ima tace "tashi mutafi unguwar da zamu nikam baxan iya xaman falon na
n ba.
Ni,ima ta mike tace da momy " momy bari muje dubiyar friend dinmu mudawo.
Momy tace mata "to kada dai ku dade kudawo da wuri.
"To momy .
Suna fita momy takalli Dije dake takure tace mata "khadija kisaki jikinki kinji kada kiga hakan tafa
ru dake ki tsangwami kanki wannan ba wani abu bane indai ina nan babu wanda zai takaki inkyaleshi kidauki nan tamkar agidanku kk haka ma ki daukeni kamar nina haifeki in akwai wani abun kixo kisameni da shawara zanbaki inma wani abun kkso zan mk haka
kuma
in wani abun Abdallah yai mk kada ki boye aranki kije ki cutu abanxa kigayamin kinji?
Dije ta daga kanta tana dan murmusawa saitaji dadi aranta taji qaunar momyn takaru aranta taji inama batayiwa Abdulhakim alqawarin boye shan giyar data kama Abdallah
n keyi ba da tabbas yanzun zata fadawa Momy saidai bazata iya karya Alqawarin Abdulhakim ba sbd son da take masa
Dije taji dadin zuwanta gidan momy ayau domin taringa nan nan da ita domin da ranama saida ta tambayeta abinda takeso agirka mata sannan a
kayi alale tace tana so kuma shi momyn ta umarci me aikinsu tayi yaji kwai aciki
Haka da dadyn yafito falon ba karamin nuna farin cikin ganin ta yayi ba
Dije bata tabbatar da irin qaunar da dadyn ke matabama saida taji yayi waya da Abdallan yace y
ataho masa da waya karama mekyau sabuwa keypard da layin mtn.
Da Abdallahn yadawo kuwa yana baiwa dady wayar dadyn yamiko mata kyautarta yace mata "khadijatu ga tukuicin furar da nakesha akauye yanda kika faranta min inaso naxama me faranta mk sannan in
aso in tambayeki kan cewar kinada ra,ayin karatu anema miki