Showing 39001 words to 42000 words out of 42684 words
abaya.to amma tunda baxaki tallafeni ba shikenan na hkr zanjira har zuwa lokacin dia zuciyarki zata huce tasoni dan kanta.
yana gama fadin hakan yatashi Yafuta abinsa ko waigenta baiyiba
Tabi bayansa da kallo
Yakamata ta tausaya masa hakan amma inta tuna wasu abubuwan takanji gara ta rama don yayi mata azaba abaya
Ba laifi ta wani bangaren yana burgeta domin yanada
fasalin da za.a soshi dogone jayent kyakykyawa fari me saje da dogon hanci gashi da faffadan kirji ya iya kallo amma baxata iya furta tana sonshiba koda zuciyarta ta kamu
Ta tashi tashige kicin ta duba bau komai ciki sai indomie duk da taginsheta don c
imarta ce dama amma haka ta dafa ta fito ta zauna tafara ci
Wayarta dake kan table tadau ruri ta dauko ta duba saitag ashe mubina ce
Tasan maganar tafiyarta kauye zatayi mata
Ta daga da sallamarta tana fadin "Amaryar yaya....kafin ta karasa taji
muryar mubinar arikice da tashin hankali tana fadin "innalillahi wainnailaihir rajiun matar yaya munshiga uku mun rasa yaya.
Tsaye dije ta mike akidime tana fadin "wane yayan muka rasa mubina wanne yayan.?
Mubina tahu kuka tana fadin "yaya Abdallh ne
yai hatsari yanzun akaiwa yaya Abdulhakim waya yatafi asibitin da aka kirashi wayyo yaya Abdallah Allah yasa ba mutuwa yayiba
Wani ihu da dije tasaka saida nafurgita na ajiye wayata ba shiri..β¦β¦
π
*YAR FILLO*
π
_Dijen Kauye_
πππππππ
πππππ
πππ
ππ
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
π
(Auntyn S&S)
PG 120-125
Ihun Dije ne yakarade gidan taringa kuka tana fadin "Nashiga uku Abdallah kada ka mutu nadau hakinka k
ayafemin abinda kayimin.
Me aikin Ni,ima ce tafito compound na gidan tajiyota aguje ta garxaya sashen nata don ganin meya sami uwar dakin nata
Tana shiga taga dijen na ihu hannu aka tana sambatu
Takama tasata ajikinta tana fadin "Aunty khadija mey
a faru ??
dije cikin kuka tace "munshiga uku habiba Abdallah ne wai yayi hadari yanzu akaimin waya yana asibiti
Habiba ckn kidima itama tace "subhanallah munbani wanne asibitinne mutafi?
Dije ta yarfar da hannu tace "walh banma tambayi ko awane asib
iti bane.... Wayar dijece tahau burari da sauri ta rarumi wayar taga Abdulhakim ne dasauri ta hau tambayarsa "yaya Abdul ina yaya Abdallahn ?Allah yasa dai bai mutuba? Dan Allah kagayamin gaskiya ya mutu ko bai mutuba?
Abdulhakim yace mata "cool down kh
adija mijinki bai mutuba
"To yanxu zanje gunsa awane asibiti yake?
Abdulhakim yace "kada ki taho kixauna tunda muna nan komai zaizo da sauki akansa ne yaji ciwon sai kirjinsa kawai yanxuma baya hayyacin sa...."Ni walh zantaho baxan tsayaba hankalina
baxai kwantaba har saina ganshi
"To !to shikenan kizauna ganinan xanxo in daukeki bani yan mintina Amma kada ki gayawa Ni,ima kada itama nata hankalin yatashi.
Tace "to,to..baxan fada mataba saikazo.
Tana kashe wayar ta tattaro nutsuwarta gur
i guda takalli habiba tace mata "yaya Abdul zaizo yanzu yadaukeni naje naganshi yace ciwon bamai yawa bane kada ki gayawa Ni,ima kinji.
Habiba tagyada kanta tana fadin "to Allah yasauwake ya kiyaye gaba.
Futar habiba da "yan mintina saiga wayar Abdul
hakim yace mata tafuto yazo yana bakin get
Hijab tazumbula har kasa tafuto da sauri
Ayanda taganshi ackn motar hankalinsa ba.a tashe ba yakamata ace tayi masa tambaya? To amma ina hankalinta ita atashen yake
Suna tafe ma tana share kwalla wacce ba
ta san ma tana xubowa ba
Tunani takeyi yanzu inya mutu to da hakkinnta zai tafi tunda ta bakanta masa rai yanemi yafiyarta taki yafe mishi ita ayanzu hakan ma tashiryi karbarsa amatsayin mijinta na sunna tausayinsa shiyafara ziyartarsa aduk inda kwa tau
sai yake to akan iya samun SO ya zauna agurin
Abdulhakim yana kallonta yafahimci kuma halin data shiga baice da ita uffan ba domin duk wannan plan ne daya shirya mata shida matarsa don su gane cewar Dijen na Sonsa kamar yadda yake sonta ko yaya.?
Saida taga yayi hanyar gidansa ne ma ta dago da kanta ta kalleshi zatayi magana sai taga yakalli gefe abinsa yabasar
Yana tsayawa akofar gidansa yaja burki yadubeta yace "Ayanzu haka mijinki yana Kwance a sitting room ana bashi taimakon gaggawa don
bai dade a asibitin ba muka daukoshi muka dawo dashi gidana amma kosu dady basu saniba don kada hankalinsu yatashi
Ta gyada kanta tana share hawaye
Ta fito amotar tabi bayansa zuwa ckn gidan
Zaune jigun ta tarar da Mubina ta zabga tagumi fuskar
ta dauke da damuwa ga mutum akwance anrufeshi ruf kamar gawa adoguwar kujera
Ai aguje ta karasa kansa tana jijjigashi tana fadin "Wayyo mijina dan Allah katashi kada ka mutu ina sonka kayafemin nima na yafe maka dan Allah ka tashi walh na karbi tayin so
yayarka na hakura katashi muyi rayuwar Aure ckn Amana da kulawa Ni dije na Amince dakai mijina dan Allah katashi walh daga rana irin tayau na daina nuna maka tsana ina sonka mijina! ina kaunarka yaya Abdallah β¦β¦!!
Wani juyi yayi yai wurgi da bargon da
aka rufa masa yakamota yamannata da jikinsa yana dariya
Ai Dije sandarewa tayi tanabkallonsa
Ya mike ya dagata sama yana juyi da ita tareda fadin "Natashi Khadijata baxan mutuba nima ina sonki kamar yadda yanzun kika furta kina sona i luv you khadi
ja.!!!
Dodon kunnanta ya ringa amsa kalmar I love you din daya furta akarshen kalaminsa
Mamaki ne ma yahanata motsawa tana jikinsa yana faman kwarara mata kalmomi na soyayya yana dariya
Itako mubina da mijinta Abdulhakim dariya sukaita kyakyakyata
wa suna tafi suna cewa " _HAPPY ANIVERSARY MARRIAGE AND APRIL POOL_
Abdallah ya direta yana tafi shima yana ce musu "tank you!tank you sister and brother kunyimin komai kungama min komai kuntaimakamin alokacin danake neman taimako baxan manta da wanna
n ranar ba domin tafi komai tarihi ackn rayuwata.
Yadubi dije da kanta ke kasa tana murmushi duk kunya ta baibayeta yace "to ya kika ga wannan game din?
Nayi winning ko?
Taki daga kanta ma takalleshi balle yasami amsa
Ya taho ahankali gareta za
i rumgumeta tahau ja da baya tana fadin "Gaskiya kun shammaceni Kada katabani ni da wasa nakeyi fa.
Yajanyota jikinsa yana fadin "eh munsani ai tunda gashinan hawaye yabata mk fuska tabbas da wasa kikeyi kamr yadda muma mukai miki wasa ko?
Tahau
murmushi tana murza zoben hannunta
Yadaga mata haba yana fadin "inhar ba har zuci kk sona ba toki furta cewar kintsaneni ni Abdallah yanzun nan.
Tayi masa shiru taki magana yasan kunya taji dan ta kasa kallonsa
Yace mata "bude ido kiga bakowa afal
on dagani sai ke wanda suka shirya shirin sungudu daki abinsu.
Ta dago kai ahankali takalli koina taga basanan sun tafi
Amma lallai mubina da Abdulhakim sunyu wasa da hankalinta to wai meyasa bata fahimta ba tun ahanyarsu naganin yanayin Abdul din
? Lallai bata taba shiga tashin hankali irin na yauba
Yakatseta dacewa "Khadija kigodewa Allah da Allah yabaki ni walh ina sonki zan rikeki da amana baxan taba wulakantaki ba bakuma zan hada sonki dana kowacce maceba kirike aranki Abdallah nakine har ab
ada walh sonkine kadai yataba wahalar dani sbd Allah nake sonki tunda gashi Nakusa shan ACID yau akanki.
Ta zaro ido afurgice tace "me kace?Acid kuma?
Ya gyada kai yace "eh, mana naxo musu da damuwa nasiyo acid nace musu nikam yau zanbar duniya sbd
bakya sona narasa yadda zanyi nasamo soyayyarki har nabar musu wasiyyya akanki to dayake suna sona shine suka hanani suka kawo wannan shawarar dan aga ko dagaske kike tsanar tawa to ashe gara da ban shaba gashi Allah yanufeki da sona ko khadija.
Ta daga
kai kawai dan har yanxun wani bawai take jinta wai itace agaban Abdallah cikin So da kauna
Yashafa fuskarta yace "khady bakice komai ba Zinariya.
Ta murmusa tace "gaskiya gara da bakasha gubar ba kaga aikamar ka kashe kanka da gaskene kuma babu k
yau fa.
Yace "eh mana.shiyasa ma da suka bani wannan shawarar nadauka kuma gashi nagwada naci riba.
Pls kada kiji haushinsu taimakona sukayi
Tace "ba komai mutafi gida kawai.
Yace mata "to muyi musu sallama ko? Yafada yana kallon fuskarta yana
murmushi
Tace "kyalesu kawai muje.
Yace "haba zinariyata amma dai ba fushi kikayi dasuba? Suna sonmu tarefa shiyasa sukai hakan.
Ta girgiza kai tana fadin "a.a bafushi nayi dasuba dadima naji araina da suka hanaka shan Acid kaga nima sun taimaken
i da tuni zanshiga yin takaba ayau.
Yaji dadin lafazinta har wani hot kiss ya manna mata agoshinta ita kuma talumshe idonta kawai tana murmusawa.
Lallai Abdallah yacika jarumi me kaifin basira gashi ckn sauki yasamo dijen kauye dijen birni dijen Abda
llah inji fans
π
*Muje zuwa page na karshe fans Auntyn Sayyada da Shahida ce*
ππΌ
π
*YAR FILLO*
π
_Dijen Kauye_
ππππππππ
ππππππ
ππππ
ππ
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
π
(Auntyn S&S)
β¬
*THE*
π
*SAI WATARANA MASOYA ZAN BARKU SAI WATA RANA INA MUKU BANKWANA NI DIJE*
ππ
*KARSHE...*
*Mu gauraye mujone muhade mu dulmiya Ackn Novel dinmu na 4 star's Nabeela's Only me
suna* *_MATA JIGON AL,UMMAH_* *wanda yazo muku ckn wani sabon Salon na daban zakuji dadinsa zakuyi fahari dashi zaku chaskale da Nishadi zaku gwangwaje dajin dadi Da farinciki*
ππΌπ
PG 125-130
Wata sabuwar Rayuwa dije ta tsinci kanta
aciki wanda taringa jinta bawai domin abin ma dafari kunya yaringa bata ganin wai itace ayau take jin kaunar mutumin da ada tafi tsanarsa fiye da kowa aduniya sai gashi kuma ayau tanajin kaunarsa sosai Aranta tabbas lamarin ubangiji ba abin mamaki bane tu
nda shima Abdallah yana nuna mata qauna
Yana bata kulawa sosai gashi baya kunya agaban uban kowa zai nuna mata kauna muraran harda ta rashin kunya don bayajin kunya ya sumbaceta koya rumgumeta agaban ko waye itakejin kunyar ma
Ni,ima data fahimta sa
i abin yabata mamaki don sun shammaceta
Saidai kuma ta tayasu murna da Allah yahada kansu har takance da Dijen "khadija ki godewa Allah rayuwarki tayi kyau gashi kina tare da wanda yake sonki tsakani da Allah kema kuma kina sonshi da xuciya daya dan All
ah kada ki rabu da Abdallah walh kun dace sai nakejin inama inmutu inbar duniyar sbd rayuwata tayi gibi kuma duk nice najawa kaina ayanzu zaune nake fanko empty bantsira da komaiba arayuwata sai takaicin rayuwa gani dai amatsayin matar Abdallah amma bandi
amfani agareshi tunda gurguwace ni Allah ma nake godewa da yasa ina rayen zanga wannan rana ta yanda Abdallah ke nuna maki kauna domin dama can dake ya dace khadija ganewa ne bamui ba nagodewa Allah ma da Abdallah bai wulakantani ba da dukan saiyai min yaw
a.
Dije tayi murmushi tace "haba Ni ,ima kidaina ma fadar hakan walh indai ina raye baxaki taba wulakantaba Allah zaibaki lfy kidawo kina takawa dakafarki kamar kowa aiki godewa Allah m tunda abin yazo miki da sauki fatana kawai kixamo me hkr da juriya
da kau da kai akomai domin yin hakan shine zai wanzar mana da zaman lafiya ackn gidan nan.
Ni,ima ckn jin dadin jin lafuzan dijen ta kama hannun dije tace "nagode sosai yar,uwa zanyi abinda kkce kodan insami zaman lafiya arayuwata.
*******
Kwance su
ke akan gado tana kan kirjinsa tana wasa da gashin dake kwance luff akirjin nasa
Shikuma yalumshe idonsa kawai yanajinta tana goga lebenta anasa
Dije tace "yayan Love kasan wani abu?
Abdallah yabude idonsa ahankali yace "a,a saikin fada Zinariyat
a.
Tace "ina son wannan gashin naka na kirji tun ranar dana fara ganinshi atare dakai naji wani abu araina tabbas aranar nafara jin feeling atare dani.
Yazaro ido "ashe?
Ta boye fuskarta akirjinsa wai ita kunya
Ya kamo habarta yana murmushi yac
e "wato ashe kin dade dafara sona ban saniba knn? Ashe boyewa kikai saida kika jira nafara bayyana mk kenan?
Ta girgiza kanta tace "a.a nifa ba haka nace makaba. Ckn salon shagwaba tafada wanda yazazakoshi yafara tsotsar bakinta
Dataga salon yacanz
a saitahau kukan karya dan ya kyaleta harda magiya "plz yaya kayi hakuri kabarni haka nagajifa mubarwa gobe mana.
Yatsaya cak da mulmular dayake mata yace " rawul na ukun yau zaki gujewa? Why? Kefa kika koyarni my khady plz kitaimaka kibarni mana
Tac
e "toni !toni ai har yanzu zafi fa nakeji.
Yayi kas!da murya yace "oh my zinariya baxan miki da karfi bafa, kinji.
Tayi lakwas alamun dai ta mika kai.
Nan nabarsu nafuce don su samu damar ci gaba da sabgar ma.aurata.
ππΌπ
Akofar gidan Abdu
lhakim yayi farking din motar tasa yadire dije yana ce mata "zandawo nadaukeki da yamma Zinariya ki kular min da baby.
Ta rausayar da kai tace "yaya kabari sai dare mana kazo kadaukenin.
Ya girgiza kai yace "yanzunma dan zamuje meetting ne shiyasa na
kawoki amma da babu inda zanje kinsan da direct gida zan mayarki bana so kidawo daga awo kitafi wani waje nafiso yanda aka luguiguita min babyn nan ace kinje gida kin kwanta kin sami hutu to amma yau kin dage wunin na mubina nane kinaga ita Abdul baya bari
nta yawo ko.
Tayi murmushi tace "ai ita kaga tayi nauyi da yawa kuma ita kadaice nikuwa kaga.
Shishsh!!yadora yatsansa akan bakinsa yana fadin "don't tell dis kema ke kadaice ai.
Tace "Ni,imar fa?
Ya mata wani kallo wanda ita kadai tasan ma.ana
rsa
Baikara cewa komai ba dai yaja motarsa yai gaba ita kuma tashige gidan
Tana shiga tahau tsokanar mubina "me tirtsin ciki gatanan tafe...
π
Mubina datake jabe akan doguwar kujera da tsohon ciki tayi murmushi tace "wato naxama abin tsokanarki
ko khadija.to ai naga kema dai cikinne dake kuma dole zakizo gurin dan nasan nan da wata hudu kinyi nauyi kamar ni.
Dije tace "Allah mubina bana fatan cikina yakai naki girma.kinganki kuwa? Tab walh kinyi muni cikin yafi komai girma ajikinki shi ake far
a hangowa kfn aganoki sannu kinji ta gidana.
Mubina tace "to kekuwa nashiga EDD nafa harna kara kwana biyu.
Dije ta kama baki tace "tab kice yau ko gobe dai.
Mubina tace "yanxu ko anjima dai ko.
Dije takama baki tana dry "wai yakaga mubina zat
a haihu,
mubina tace "ainafiki juriya yarinya kinmanta yanda kk rude ganin zaki rasa mijinki Aiwalh gara da mukai mk haka gashi munga tsagwaron soyayyar da kk boye aranki.
Dije tahau dariya tace "ai walh kun shammaceni dayawa.
Mubina tace "amma da
i mun iya hada plan ko?
Dije tace "gaskiya kun iya tunda har kuka hana mijina shan Acid ba.
Mubina tasheke da dariya tace "bawani Acid daxaisha malama shima duk unset ne yafadane kawai dan yaji tabakinki.
Dije tace "toni koma dai miye anriga anwuc
e gurin tuni.
Mubina tace "hakane kam ta yaya Abdallah ina Ni,ima?
Dije tace "Tana gida daga
Awo nakefa yabiyo dani yawuce meetting
Mubina tace "to yayi ta yaya Abdallah kije kicin ki debo abinci ko.
Dije tace "keni cikina acushe yake banajin
yunwa ruwa kawai zansha.
Dije ta mike ta nufi furji ta bude ta dauko faro me sanyi ta tittila a cup tadawo ta zauna kusada mubina tafarasha
Sun wuni tare suna hirarsu ta kawaye anata hira ana tuna da ana dariya aiko dai mubina saiji tayi kamar ana z
ungurarta mararta ta daure tam! Ciwo yataho gadan gadan nakuda tayi sallama
Dije rudewa tayi jikinta yahau bari don bata san ya zatayi da mubinar ba
Kiran Abdulhakim tayi awaya har sau biyu bai dagaba suna meetting da wasu turawa a kamfaninsu wayarsa
na silent
Momy ta kira ta shaida mata
Ai tuni momy uwa ta gari ta taho gidan mubinar da drevernsu yadaukesu sai asibitin da mubinar ke awo.
Cikin minti talatin Allah yabudi ido lafiya mubina ta zankado jaririnta katoto me kama da ubansa
Yaro
fari kal kyakykyawa ubansa futuk
Dije tayi ta kallon yaron ckn so yabata sha.awa sosai taringa shafa cikinta tana addu.a aranta Allah yasa itama ta haifo me kama da Abdallah dan hakan shine cinyewa gun mace awannan zamanin kahaifo babies me kama da uba
nsa
Me jego lfy take dan haka aka sallamosu suka koma gida
Saida momy ta gyarae yarta tayi mata wanka ta gyara babyn sannan ta koma gida amma ta turo mata yar tsohuwar da take mata aiki iya zulai
Sai magriba suka fito daga meetting din abin yabai
wa su Abdul da Abdallah mamaki ganin test din Dije awayarsu wai Mubina ta haifi namiji
Adokance suka tafi gidan suna murna na samun wannan karuwa
Abdulhakim yaringa kallon dan ckn so wai yanzu wannan kyautar Allahn nashine?yaringa sumbatar yaron yana
godiya ga Allah sannan yasa mubina agaba yana fada mata kalaman soyayya. "Nagode Mubee na kinbani farin ciki sunan mahaifina zansaka mahmud kizabi wanda za.a ringa ce masa nagodewa Allah dabaisa alokacin da dady yabanike na bujireba ashe akwai rabo atsaka
ninmu ina sonki My mubee Allah yakara mk lfy da nisan kwana agaba ki haifo mini "ya"ya tara insami goma ma aduniya.
Tarufe fuska tana murmushi tace "Amin Abban Abulkairi.
Itako dije jikinta yagama sanyi ganin yanda ake nakuda tabbas mata suna kokari
Amota suna tafe Abdallah yana tayi mata sambatu "My Zinariya kyanta ki haifomin namiji kema kinji walh babyn nan yasamin son da namiji araina plz Khady na
Ido