Showing 24001 words to 27000 words out of 42684 words
t
a fada me janyo hankali wani mini skert tasaka fan darinka tsirara ga riga bigil iya cinya mara hannu tanata zuba kamshi
Tanajin shigowarsa taje sannu da zuwa harda oyoyonta ta daneshi
Yaso yatureta to amsa bai isaba dan kamshinne yabugoshi yasashi
ashauki tuni yakarbi tarba agefensa yarikota
Tasha mamaki don yau tadauri aniyar juriyar wulakancinsa data fahimci da bacin rai yashigo saitayi kokarin kawar masa da bacin ran
Dama gashi shi sha.awarsa amakoshi take zaune bata nisa
Tajashi dakint
a takwantashi akan gado ta d'ane ruwan cikinsa tafara sha masa nipple shiko sai lumshe ido yake mekama da fari
π
Dama da shirinta ta manna sirrin bokanta agabanta tayi duk abubuwan dazatayi
Iya jagwalgwalo anyi yau wasa yayi wasa ko a iya wasa sau
biyu yana releaze itama yajiyarta dadi sosai don takusa suma
Da Allah yataimaka yasameta acikakkiyar budurwa kuma rawul biyu akayi
Da safe shi yayi mata wanka taringa shagwabe masa dataga yana nan nan da ita abu yafara ci
Karshe ma cewa yayi tash
irya su futa shan ice cream
Itako lowerst kwana tayi batayi bacciba don takaicin Abdallah yajirgata gashi amatse take dashi
Kasa hakura tayi dashi dataga shiru kuma wayarsa akashe saita koma gidan abokinsa anwar nemansa
Anwar yaga abinda yakeso
aisaiya nuna mata kwadayinsa afili akanta itakuma tace zata amince amma harsai inya kaita inda Abdallah yake tukunna
Yazare idonsa yace "ke!baxan iya kaiki gidan matan saba saidaiko inyi miki kwatance .
Ta kidime harda kwallarta "mata fa kace Anwar
ko dai gidan iyayansa zakace?
Baisan batasaniba yace "au baigaya mk yayi aure bane?to yanada mata biyu ko 2 month basuba.... "wait!tsaya haka Anwar plz kaini gidan matan intabbatar mana .
Anwar makiri yana dariya yace "zankaiki ma har kofar gidan sa
i indawo kar aganni dake agaya masa amma sai inkinyi Alkawarin zaki jone dani muringa _making love_?
Da sauri ta daga kai tana fadin "yes!nayi mk alqawari zamuyi komai plz tashi muje ka kaini
Anwar har kofar gidan Abdallah ya kaita amma bai yarda yay
i horn ba sbd kada mai gadi yaleko yaganshi
Sun taki sa.a kuwa Abdallah sunfita da Ni,imah amota
Me gadi yana ganinta yahau tambayarta gunwa taxo ?
Tace "khadija amarya.
Yanuna mata shashen dijen
Duk da yayi mamakin bakuwar ta dije don wanna
n kedarar tafiyi masa da kalar bakuwa ga Ni,ima yaita kallonta dg nesa harta shige
Dije tana falo da katuwar muciyarta agefen kujera ta dakon jiran Abdallah tayi ramuwa don taci alwashin ko za.ayi sati inya shigo saita rama dan maxga ta sosai zatayi ma
sa
Jin ana motsa kofa yasa ta mike dasauri ta dauki muciyarta mekama da hannun kujera tayi bakin kofar
Dama ta rufe kofarne sbd kada yashifo yafita bata saniba
Ta zare sakatar ahankali da sanda ta bude kofar idonta rufe ta daga madoki ta runtuma
akan lowerst aitake ta fadi sumammiya
ππΌππΌπ±π±
_Cai !cai!caii_ _Muje zuwa dai_
π
π
π
*YAR FILLO*
π
_Dijen kauye_
πππππππ
πππππ
πππ
ππ
π
*True Life Story
*
*Nabilancy Luv*
π
(Auntyn S&S)
PG 65-70
Da Safe da wuri ta tashi ta tsalo wanka tashirya kwalliya ckn wasu kaya masu matuqar kyau english wears ne sun kamata tsam riga da skirt ne skirt din iya guiwa rigar iya cibiya kanta dayasha
karin gashi anxuboshi har baya
Fuskarta simple make up tayi mata only powder and wetlips ne kawai amma tayi kyau ba laifi Ni,imar ma ba baya ba duk dai bata kyau dije kyau da diriba dan dai dijen ce ba wayewa da gayu
Ita Ni,ima chaculet ce Amma tan
a shafa mai na gyaran fata wanda take washewa ahankali gata doguwa siririya batada jiki balle hips
Tab!
π€π
ai hips yana ga dijen kauye dan dai bata iya kadashi bane
Dije kyakykyawa ce ajin karshe fara natural gashi man datake shafawa yanzun yanata
karbarta fatarta nakara shining sbd dady yabaiwa Abdallah makudan kudade yace yanaso kowacce yaje da kansa yai mata siyayyar lefe atakaice akwatina uku uku makare da kaya masu tsada wasuma adinke yasiyesu a store less da shaddoji yan ubansun
Ita dije
tunda kayan sukaxo gareta ma bata taba saka ko gudaba sai randa zataje gaida surukanta
Kicin Ni,ima tashiga ta soyowa Abdallah kwai da dankalin turawa sai shayi data hado masa me kauri
Da sallama tashiga dakinsa kamar irin matar So dinnan
π
ππ€
Yana kokarin zira takalminsa yafuta yaga tashigo da kaya ahannunta
Yaja tsaki ahankali don ta karya masa bajet
Ckn kissa ta ajiye kayan a table tace masa "Ranka ya dade yaya ina kwana?
Ya amsa yana kawar da kai daga dubanta yace "lfy lou!!
Tace "ga kayan karinka nan.
Tahau kokarin zuba masa shayi ackn cup.
Yadakatarta "a,a barshi xan xuba da kaina ma nagode jeki.
Amaimakon taji haushima saima jin dadin godiyar da yayi tayi
Domin tasan hakanta zai cimma ruwa nan gaba sbd hakan tak
eso naganin yaci duk abinda takawo ahalin yanzun batasa komi na magani ackiba sai nan gaba in anjima tayi na dare saita zuba sbd yanzun zaifi yarda da ita
Ta futa ckn sanyin jiki tana kada kugu
Yabita da kallo yana ayyanawa aransa inama babynsa lo
werst ce haka aida tuni yarab'ata da jikinsa
Take yaji wata muguwar sha,awa ta taso masa na "ya mace
Agurguje ya karya ya ture kayan yafice xuwa sashen Dije ko takan Ni,ima dake daki baibiba
Yatarar dijen bata falon saiyahau jan tsaki don ji yai i
nama tana falon kawai yaga dirinta ko zaiji dadi aransa ma
Yashiga dakinsa yayi abinda zaiyi yafito yakai dubansa dakin dijen yaga kofar arufe alamarma kamar bata tashiba
Saiyaji yanaso adole yaganta kona sakanni ne
Ahankali kamar wani barawo sad
af sadaf yaje ga kofar yatura ahankali
Yazura kansa ckn dakin gangan jikinsa na waje
Yahangota kwance atsakiyar gado ta bararraje koiya kwanciya batayiba
Wani mini skirt ne ajikinta da "yar rigar bacci b'igil me hannun bra.
Yana daga tsayen
nan idonsa ya hango masa pant dinta daga ciki fari kal!
Ba sai yahau sidar yawuba
ππ
kamar wani maye yana muk'ut! Da yawu
ππ
Harga Allah tsantsar sha.awarta yakeji baisan ya akai hakanba to meyesa sai akanta? Why???
yakasa baiwa kansa amsa z
abura yayi yafuce adakin ganin tayi wani juyi kamar zata farka
Saida yakawo tsakiyar falon yatsaya yana ajiyar zcy tabbas yanajin wani abu wanda yasan sha,awa ce kuma ayau ba sai wani lokacinba saiya futar da sha,awar nan akan wata macen
Daya tu
no babynsa na tafe sai yahau murmushi yana shafa keya tabbas yasan yau yake ango yaune zaiyi daren farko tunda andade ba.a haduba yasan lowerst zata bashi farin ciki
Daya tuno tsamar dasuke da dije saiya hade rai yaji take kuma ransa yai masa baki daya
tuno ita din wacece agunsa amatsayinsa na dan boko dan birni dan masu kudi amma arasa dawa za.a hadashi sai yar kauye "yar kauyen ma wacce yatsana aduniya.
**** *******
Da rana Ni,ima ta hada dinner sbd miji anyi girki kala uku kowanne ansaka
magani harda hada juice shima dayasha hadin malam
Kuskus da joloup rice da kuma dambun shinkafa ta yiyyiwa ango
Wanda kuma alokacin angon na ni,imar yan can filin jirgi ya dauko babynsa wacce ta diro alokacin daga kasar waje a jirgin Turkish Air
Abdallah yaringa ina ka saka ina ka ajjiye da lowest wacce taringa masa narkakkiyar shagwaba
Tun amota data kwanto jikinsa tagama sumar dashi don jikinsa mutuwa yayi dakyar yake tukin dandai gwani ne wajen driving
Kai tsaye horizon hotel ya wuce da
su yakama mata daki me tsada 2 bedroom da kayan kawata daki aciki
Ta ringa jera kayan akwatinta ackn drower data gani ajikin bango tun anan yakara karaya da kidima lallai ya yarda zama lowerst tazo yi abin nata gaskene.
Itako Ni,ima tagumi tazafga
tasaka kayan abinci agaba tana jiran miji yazo yaci domin inhar yau Abdallah baici abincin nan ba ai asara biyu knn tayi don tayi looz din aikin rubutu dana maganin abinci knn saura na matsawa agaba inhar batayi nasara ba yanzu ina takama ????
Dije
Tana falo kwance kan doguwar kujera tanata game awayarta tayi nisa game din maciy
ji yayi dadi tanata locky afagen daga miciji na kara tsaho tana samin makin.
Saijin sallamar mubina tayi tashigo
Wani farin cikine ya lullubeta don dama ita take ji
ra.
Ta yada wayar akan kujera ta tafi aguje ta tarota tana murna "ga kawa oyoyo.
Mubina da dariya tace mata "ga kanwa dai ba kawaba ni dan Allah matar yaya kibarni akanwar ma nagode kada kikaini wani matsayi.
Dije ta hade rai "kinfi matsayin kaw
a ma sai aminiya ingaya mk hhhmmm tun dazu inata jiranki saima yanzu kikazo knn
Mubina tace "ayi hkr naje gidan Aunty maryam ne shiyasa na dade.
Dije tayi dry "auuu!to nima yaushe zaki kaini gidan Aunty maryam din dan naga tanada kirki ba kamar Zan
nura ba.?
Mubina tace "sha kurumin kima tace ingaya mk zataxo wani satin.
Da murna Dije tace "Allah yakaimu aiko ina jira.
"Kina jira ko kuna jira,kin mance matar yayan ni,ima ce ita kinga ita din bakuwar Ni,ima ce . " mubina tafada da zolaya.
"Toni ina ruwana bata shafen ba ko meye ita agun Ni,ima ainasan tanada kirki inhar tashigo gdn nan dole zatazo nan.
"Hakane " cewar Mubina
Dije tace "kinga ni zauna kifara koyamin wayar nan
Ta mika mata wayar
Mubina ta karba tafara koya
mata
Dayake dijen akwai kwanya take tafara kwashewa saigashi kafin mubina ta tafi harta iya wasu abubuwan ackn waya hardasu setin agogo da saving namba da dailing da delete
π
Mubina tace "tonima aramawa kura ajiyarta fulatanci nakeso yau afara
koyamin don jiya my hubby na yabani Assingment na wasu kalmomi wai yanaso inje inyi binkicensu kafin yadawo wani satin yanaso yajisu sun zauna abakina .
Dije tace "to fa wane kalmomi ne knn?
Mubina ta gyara zama tace "nafarko kwanaki nakesonji Li
tinin,Talata,laraba,Alhamis,juma,asabar,lahadi saikuma yau,gobe,jibi..
Dije ta gyara zama itama tace "kinga Litinin anacewa *Altine* Talata *Salaasa* Laraba *Alarba* Alhamis *Alamiisa* juma,a *jumb'aare*
Asabar *Asawe*
Lahadi *Alat*
Yau - *Hannde*
Gobe *janngo*
Jibi *Fab'b'i janngo*
"Shikenan "? Dije ta tambayi mubina tana dariya
Mubina tace "walh ba shikenan ba Amma mubarshi hakan sbd inyai yawa zan mance wasu yanzunma saikin maimaito
Nan dije taringa maimaito mata ita kuma tana biyawa
kamar karatu aiko dai saida taga ta iya sannan ta hkr
π
A bangaren Abdallah baidawo gidan ba baima sake tuno da matan gidan ba saida safe suna kwance ckn bargo shida babynsa kalaminta nema yatuno masa da yanada mata
"Real nayi kewarka dayawa yakamat
a muyi Aure da wuri kaji.
Tajishi shiru bai magantuba yadauke wuta
π
jar uba dady yatuna da rikicin dazai fuskanta nan gaba wanda zai iya fin nabaya. amma fa yana son lowerst zaikuma shiryi yin komi akanta don ayanzu hk dayake ckn shaukinta ta jiyarsa
dadin daya dade baijiba ji yake aransa zai iya fuskantar tashin hankali akanta β¦β¦β¦
_Huuuu_
π€ππΌ
_to fa muje zuwa_
π
*"YAR FILLO*
π
_Dijen kauye_
ππππππππ
ππππππ
ππππ
πππ
ππ
π
*True Life Story*
*Nabilancy Luv*
π
(Auntyn S&S)
PG 60-65
Tunda Aka fara tafiya Dije batayi koda tariba tana baya abinta sai kalle kallen gari takeyi tanajin wani nishadi
nashigarta
Allah yayota da son ganin dogayen gine gine na bene bayama irin hawa biyu zuwa saman nan abin saiyaita bata sha.awa don tana gani a kalanda acan kauyensu to akullum dama fatanta taga taxo binni taga abubuwan da take gani a kalanda ko a hoto
n wani abun dai
Shiyasa ayanzun hakan da take zaune abaya tsuru babu komi aranta na damuwa saina farin ciki
Danma takan tuno Abdulhakim saitaji wani iri aranta sbd taso taganshi kafin tafito amma Allah bai nufa zasuyi sallam ba.
Ni,ima takara way
a akunne tanata waya da wata cousin dinta harna tsahon wasu mintinan
Abdallah dan wulakanci sai tsaki yake yi don wayar ta isheshi ba qaunar jin surutu yake yiba ransa baya masa adi sbd yana ckn wani yanayi inya tuno cewar Gobe lowerst zatazo gabansa n
a yawan faduwa aduk sakanni sbd yanajin za.a iya samun matsala daga bangarenta don tace itakam intazo sai Andaura musu Aure zata koma yasan kuwa dole zata gane yanada mataye yasanta da bakin kishi na tsiya shikam duk baisan yanda xaiyiba tunda iya kokari y
ayi don tsaidata Amma abin ya faskara taki aminta.
Yarasa mafita duk da dai Anwar yabashi shawarar yakawota gidansa tunda shi shikadaine agidan amma bai aminta da hakanba sai in taxo yanemi shawararta intafi son hotel shikenan saiyakaita
Ransan
e yasake baci jin Ni,ima tana shewa tana tafa hannu jin dadin wayar datakeyi
Yabuga mata tsawa yana fadin "ke! Wai wace irin wawiyace ke? Kokin mance a inda kikene kike mana shouting haka,walh koki datse wayar nan haka ko kuma in saukeki ahanya kya taho
akafa.
Da sauri ta kashe wayar ckn kissa ta kalleshi da rage murya tana cewa "haba sweety meyai zafi hakan,da za.a ajiyeni ahanya tuba nakeyi na kashe indai wayace baxa.a sake dagawa bama ballantana ta bata maka rai.
Yaja mata tsaki kawai baice
uffan ba
Itako Dije abin dariya yabata taita darawa kasa kasa najin anwa mace tsawa da wulakanci maimakon taji haushi saima hakan yasata tarayrayar miji lallai wani abun sai abinni ai walh in itace saita gwaba masa magana akan me,
Sai alokacin ma t
a tuna ashe fa itama tayi waya
Ta daukota a yar pos dinta ta kunnata dama ta kasheta tunda bawanda zai kirata to wama yasan tanada wayar alhalin awanni tayi agunta sai mubina ce ma tadauki nambar itama tasa mata tata tai mata save dinta
Taringa
juya wayar ahannunta lallai wayar tayi mata kyau ta burgeta saitaji inama ta iyata inama tayi karatu
Take ranta yayi fari tas data tuno wataran zata zama me ilimi tunda zata fara karatun nan gaba
**********
Da isarsu gida Yai farking a gun day
a saba ajiye motar tasa Ni,ima tayi saurin futowa don tanada qudirin taje ta aikata abinda boka yasa tayi ayau
Itako Dije Ko motsi batayi ba hankalinta nakan wayar hannunta tanata dannawa dataga wani gem me muciji daya tafi da hankalinta don baida wahal
a tana gwada iyawart taga ta iya takware ckn sakanni aifa tuni tahau kaftawa
Abdallah yabuga mata wata tsawa da saida ta furgita don wayar saida takusa subucewa ahannunta ma
" _what Are you doing here_! Ko motar gidan tsohon kice ne da kk like kk ki
futa?
Ranta yabaci da wannan mugun kalamin nasa
Da tsiwa takalleshi ido ckn ido tana murguda baki tace " koma ta gidan waye kaita shafa bani ba kuma inkai hakuri aixan futa ack ba shekara zanyiba ato.
Ta futa amotar tana mita har zatayi sasshent
a saita fasa ta dawo motar taga yakifa kansa akan sitiyari taxuru da kanta tana fadin " mallam ka iya bakinka kada kasake wataran kazagar min iyaye don walh ba yadda zanyiba sbd nafi ganin mutumcinsu akan kowa.... azuciye yadago kansa tareda kawo hannun sa
ntar fuskarta zai mari bakin nata tuni ta kauce tayi baya tana masa gatsine da gwalo
Tuni tayi bangarenta aguje
Shikuwa kai yahau girgixawa don takaici inya tuna waishine yau yake da nata biyu kuma duk ciki babu wacce yake So saima tarin bakin ciki
dasuke sakashi inya kallesu
Part Din Ni,ima yanufa kai tsaye sbd akufule yake da abinda dije tayi masa inya shiga sashenta komai na iya faruwa zai iya dukanta inya ganta duk da yasan yau din dama kwanan Ni,ima ne amma shikam basu isa susaka masa tsar
iba sai inda yaga damar kwana tunda koina dai dakinsa nacan kuma nan kadai yake shiga inyaje musun ma
Planing din Ni,ima na farko bai yiwuba domin rubutu malam yabata donta yayyafa akan filon mijin nata inya rage awanni yakwanta agadon to amma ita tan
a shiga tayi saurin yayyafawa sbd kada yashigo dakin yakwanta
Don inya shigo ba futa xaiyiba kuma babu dalilin daxaisa tashigar masa daki harta nufi gado
Allah yataimaketa saida tagama yayyafawa ta fuce sadaf sadaf abinta kana yashiga dakin nasa
Yanashiga toilet yanufa yawatso ruwa yaxiro jallabiya yafuto falo yakunna kallo abinsa
Koda yaga Ni,ima taxo falon itama da gwalangwason ta aisaiya bata rai yakoma dakin nasa
Yana shiga wani ikon Allah kamar wanda akai masa jawabin komi harya zaun
a bakin gadon yana shirin kwanciya saiyaji kamar antsikareshi yai zumbur yakoma falon yatararta taxabga uban tagu
Tana ganinshi taji tsoro aranta ta mike da sauri tana fadin "yaka fito dg dakin ko wani abinne?
Yai mata banxa yakwanta kan doguwar kuje
ra yalalubo nambar masoyiyarsa yakiraTa awaya suka hirar tasu ta masoya
Ni,ima ranta inyai dubu ya baci ba haka taso ba duk da tasan dole zaikoma dakin nasa to amma taso yanda mallam yace inya kwanta akan fillon abin inya ratsashi haka sonta zai rat
sa har kwakwalwarsa
Da