Showing 33001 words to 36000 words out of 42684 words

Chapter 12 - YAR FILLO COMPLETE

29 Aug 2026

61

mahaifarta ta tabu sosai ga jini daya taru

ackin amma suna bakin kokarinsu akanta don acikin sati ta fara samun lfy ckn yai mata sauki ammafa ankashe kudi hatta Abdallah saida yaturo kudi ta account din dady wanda dadyn bai saniba da baxai barshiba tunda shima yanada kudade wadatattu abankuna har 5

haka shima yayan Ni,imar yana iya bakin kokarinsa ganin yayi abinda yar,uwarsa zata warke shima da anbukaci kudi zai bayar sbd yana son Ni,ima yanaji da ita uwa daya uba daya suke amma iyayansu sun rasu dama agunsa ta taso shiya Aurarta ga Abdallah shiya

dage tsayin daka akai Auren.

*******

Bayan sadakar bakwai din Zannura suka dawo kasa Nigeria cike da sa.ar samun saukinta tana motsa jikinta fiye da da sannan anyi mata aiki akashin guiwa amma baxata taka da wuriba saiya warke fuskarta tasamu don ka

manni sun dawo kunnenta anmata dinki yahade tsaf saidai mahaifarta ta sami matsala ba ita ba haihuwa sannan ansai mata keken guragu akai dole zata ringa tafiya amma da sandunanta da zata ringa dan yawo inta warke

Ba karamin tausayinta Dike taji ba dom

in da aka dawo da ita ma ita ta tare ida mubina adakin da aka warewa Ni,imar suna bata kulawa duk motsin a zatayi akan idon Dije nan da nan zata hau tambayarta "lafiya ? Me kk bukata? Me za.ai mk.

Ni,imar tanajin dadin hakan har kwalla take fuddawa inta

kalli dijen ta tuno abubuwan data ringa mata abaya.

Sau dayawa tana son ta nemi yafiyar amma takan kasa ganin mubina na gun saidai kawai intaga irin kulawar da dijen ke mata saitahau mata murmushi kawai

Momy najin dadin yanda diken keyi tamkar ba ki

shiyarta ba shiyasa ma taji takara kaunar dijen itama

Abdallah yakan shigar mata ya dubata yai mata addu.ar fatan samun lfy daya shigo dijen ke futa fuskarta babu fara.a yana lura da hakan saiyaji ba dadi aransa don azatonsa ko tsanar datayi masa ne yas

a bata son taganshi

To amma anata ran ba haka bane guri kawai take bashi shida matarsa ko zasuyi magana tunda tasan yana son Ni,imar sosai itace ta gaban goshinsa.

Sati biyu knn da faruwar wadannan Al,amuran dady yanemi da Dijen tafara zuwa sch din d

a aka nemar mata.

Amma sai dijen tace masa "Dady daka bari sai anyi arba,in tukunna domin kada aga wautata anyi mutuwa agidanmu amma ina futa makaranta.

Dady da momy suka dara sukace "wannan ba wani abu bane khadija mutuwa anriga anmutu babu me mk

wata magana akan hakan Zannura ta tafi knn addu.a kawai zakiyi mata inkin tunota.

Abdallah da Abdulhakim sukace hakan da tayi daidai ne kawai abarta din sai anyi arba..in

Duka wannan ra.ayun sune kuma dadyn yabi

Sunga hankalin dijen

To yau da

gobe ta Allah ce saigashi anyi sadakar arba,in har Dije tafara zuwa sch ansakata daga pri.2 gwanin sha.awa inka ganta ackn unifoam tamkar balarabiyar misra driver ke kaita yaje ya daukota

Da taimakon mubina take samu kwakwalwarta ke budewa duk abinda

akai mata tana kwashewa duk wani home work mubina na nuna mata yadda zatayi kuma intayin tana cinyewa da sannu yazamo itake daukar na daya,zuwa na biyu ammafa tayi girma da ajin saida takai anmaidata pri.5 danganin kokarinta cikin shekara uku tagama prima

ry cike da sa.a kowa agidan ya jinjina mata dady yabata kyautar sabuwar waya android alokacin data shiga secondry ne jss one akasaka ranar Auran mubina da Abdulhakim wanda kuma ckn ikon Allah suka hada kansu suke tsaftaciyar soyayyarsu tana bashi girma ha

ka shima yanaji da ita sosai

Alokacin da dije tagamo suna soyayya tasha kuka adaki ita kadai takuma dangana taringa addu.ar Allah yacire mata sonsa tunda iskace ke wahalar dame kayan kara Amma kuma kullum kara tsanar Abdallah takeyi bata son ganinsa ko

kusa ko alama balle taji sonsa aranta

Shikansa Abdallahn gidan yadawo kacokan tunda can din gyara akeyi asashin dijen kuma bazai iya zama abangaren Ni,imar shikadai ba

Abinda yanxu yakeji aransa yana damunsa abin Son ganin dije da son jin muryarta y

arasa dalili domin yanajin wani nishadi inya ganta koda bazatayi masa mgn ba har tsirar sata aiki yakeyi ko mubina da me aikinsu na gun

Inyace mata takawo masa ruwa ko abinci saita bushi iska take yi danma kada tajawa kanta maganane yasa takeyi amma ta

tsani Abdallah yakasa ganewa

Haka shima yakan yi mata kallo naso da kauna amma takasa gane hakan yarasa mafita yarasa yanda zaiyi ya bayyana mata son da yake mata Gashi son nata zai masa illa ina mafita ………??

*To fans din Abdallah saiku nemar

masa mafita*

πŸ˜…

tunda yafada tarkon dijen kauye

πŸ€”πŸ˜ƒ

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•

*True life story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

PG 100-105

Abu kamar wasa saiga Abdallah ya susuce akan son dije wanda takai takawo inbai gantaba yaringa tambayar mubina knn kokuma yadami momy da zancenta insuna falo momy takance masa "hhhmmm kai Abdallah bama kayin ta matarka Ni,ima dake fama da

lalura saita dije wacce ita ba kaine agabanta ba.

Narkewa momyn yakeyi yace "to momy inba nine agaban taba wanene?tanada kama tane?

Momy ckn zolaya take ce dashi "akwai mana.

Da tsoro karara akan fuskarsa yakece da momyn "haba momy dan Allah kidai

na fadin haka ina aka taba hakan mace da Auranta tasa wani agabanta inba mara tarbiyya ba.

Momy tana dariya tace dashi "to dai khadija me tarbiyyace tunda har tayi biyayya ta Aureka a baka sonta ta iya xama dakai har kuka kai ga hakan baka taba bata hak

kin taba saima halin ko inkula da kk yi da ita alokacin kuma matarka Ni,imace kawai agabanta dan haka yanzu itama ta sami wanda yafika saika kyaleta ta huta ko

Tsare momy yake da ido yace da ita "wanene wanda yafi ninnan ne momy?

"Karatunta mana! Ata

kaice momy tabashi amsa

Yahade rai yace "ai walh momy kinsa ma naji kishin karatun nata dolene ma akansileshi tunda naga ta iya rubuta ta hada harufan abubuwa masu sauki gara abarshi hakan kada gaba taxo tafi karfina.

Momy tace dashi "wannann ne baka

isaba tunda tun farko ka amince kayarda ta fara to kamakaro khadija saitayi jami,a agidan nan

Yadafe kai "wayyo momy ki ceceni akan wannan batu walh baxan yarda taje ga jami,a ba ina ganin alokacin idonta yagama budewa zata iya gagarata..."saidai kai

ta gagareka tunda baka sonta amma mu baxata gagaremuba tunda ita din mai tarbiyyace.

Ya gyara zama yana fadin "walh momy ina sonta !ina son khadija har raina...

Dije ta sawo kai kenan falon taji kalaminsa na karshe yana gayawa momy wai yana sonta

Taja tunga da sauri harda dafe kirji !"ni kuma yau Abdallah keso? Ta tambayi kanta

"Lallai zanyi maganinka saina gasa maka aya ahannu wato yagama wulakantani shine yanzu xai zagayo yace yana sona sbd yaudara don yaga matarsa Ni,ima awani hali baxata mor

a masaba shine zaiyi munafurci yafake dani yakeso toko abinda yake nema baxai samuba.

Ta karaso falon tazauna kusa da momy tana fadin "wash !"

Momy ta dafa ta tana fadin "diyar momy gajiya kkyine kike kiran wash?

Dije tayi murmushi tace "walh na

gaji dayawa na aikatu yau.

"Me kikayi dakika gaji hakan?

Dije tahau matsa yatsunta tana kallon Abdallah tawutsiyar ido wanda sai kallonta yakeyi

tace "walh kayan Ni,ima na wanke nakuma zazzagaya da ita a can filin bayan gida.

Momy tace "kem

a ina hanaki dorawa kanki kinki ki daina ga me aikinan gakuma injin wanki can meye naki nagajiyar da kanki haba khadija yakamata ki sassautawa kankifa.

Dije ta dara tace "to momy ai injin yau yatsaya bansan meyasa ba kuma nikam dakin barni naringa mata

duk wani abu daxan wahala babu komi lada nake nemafa kuma ai yiwa kaine kishiyace aguna kuma yar,uwa

"Allah sarki khadija sannu khadija Allah yayi mk albarka. Cewar momy

Shiko zukud'i yayi yana kallonta yanda take maganarta anitse da shagwaba saita

burgeshi dama haka take da hali me kyau amma bai taba ganiba,lallai yayi dacen mata ya godewa Allah tareda godiya ga dan Uwa Abdulhakim da dady da suka hada Auransa da khadijan.

Momy ta tashi tabar falon

Dije naganin momy ta tashi itanma ta mike da

sauri sbd batason wannan kallon dayake tsareta dashi

Kafin ta ankara saiji tayi yajanyota jikinsa yana shinshinata kamar wani maye

Tabude baki zatayi ihu yarufe mata da hannu yana fadin "ke mijin naki zaki tarawa mutane.

Tayi kicin kicin tace "n

i ka sakeni mallam kokuma walh inkwallawa momy kira tazo taga abinda kake yi.

Ya kyalkyale da dariya yace "to saime matata ce fa .walh kina kiranta saina baki kunya don agabanta zan cire mk kaya nayi duk abinda nakeso nayi dake.

Ta zumburo baki domin

ta yarda anufinta din zai iya batason wayo yai mata ba kokusa bai isaba inashi ina hakan

Tace "toni kasakeni nakoma daki kada wani yaganni ajikinka ace min yar iska... yatoshe mata baki yana fadin "kada ki sake kirankanki yar iska

domin da aurena akank

i komai inmukai lada zamu samu dan haka ina bukatarki ayau.

Tagalla masa harara tace "Allah yakiyaye ka bukaceni to ni ina ruwana dakai.bafa sonka nakeyi ba kuma kaima ba sona kakeba koka manta kataba cewa katsaneni? Tai masa tambayar tsare ido

Ya da

barbarce yana fadin "a,a a, ina sonki khadija ki mance da zantukan baya sharrin shaidan ne _plz i need you my wife_

da karfin tsiya ta janye jikinta daga nasa ta tofa masa yawu tana masa gatsine ta xura dakinsu aguje

Amaimakon yaji haushin hakan saim

a murmushi daya hau yi yana gogo yawun afatar fuskarsa yana lashewa yana fadin "i love you my khadija

Kamar wani wawa hak yaxama yaita bin momy duk lokacin dayazo da zancen shikam adawo masa da matar sa khadija gida yagaji haka da zamanta agidan nasu

Momy tace masa kabari sai Ni,ima tawarke sai sukoma tare.

Baiji dadin wannan hukuncinba shikam yana son khadija over yasan kuma jarabtanr dg indallah shiyasa akeao inxakayi ki kayishi kadan sbd samun irin hakan yanzu gashi yaraineta da kiyayyarsa gashi

nan ta taso akan hakn itama tana kinsa yanzu wa gari yawaya dana sani da nadama yayi tafi cikin kwando

Saida ya kebe ma da Abdulhakim yana gaya masa halin daya shiga akan khadija shima Abdul din fada yaita masa yana cewa "komai kaga khadija tayi akanka

batada laifi ai tun akauyensu nasha fada maka ka sassauta yi mata wannan tsanar kaki ga irintanan gashi yanzu kaike sonta ita kuma bata son ma meye son ba dan haka yarage naka kaje kasamo mafita.

Abdallah yadurkusa gaban Abdulhakim yana masa magiya ak

an yataimaka masa yatayashi shawo kan khadija ta yarda dashi ta karbeshi amatsayin miji mai sonta bamai kintaba

Tausayi yabaiwa Abdul matuqa nan yadagoshi yace "bakomai na yarda kana sonta zantaimaka maka brother fatana dai kada akwata anan gaba nasan k

hadija tanada saukin kai kuma innafadi mata abu zatabi

Abdallah yaita masa godiya yaji dadin hakan

Godiya ma yaiwa Allah dayasa baitaba batawa da Abdulhakim dinba akan sharrin shaian din daya taba masa xuga arai akan ganinsa dayai da khadijan afalon

sa

Abu fa yai tsamari in dije taji yazo yana falo bata fitowa saidai ta wuni adaka itada Ni,ima wacce yanzun jininsu yahadu suita hira abinsu

Alokacin antsaida ranar Auran Abdulhakim da Mubina saura wata daya

Dady ne yatarasu dukansu afalo har

Ni,ima da jiki yafara sauki alokacin tana takawa da sandar karfe

Dady yace "Kai Abdallah nanda wata guda zaka debi matanka ka koma gidanka dasu tunda ankammala gyaran gidan dama so nake in anyi bikin Abdulhakim saiku koma kafin nan Ni,ima tagama wartsa

kewa kai kuma Abdulhakim akwai gidana dake sharada nabakashi kyauta kaje kaduba in kana bukatar canza masa fasali to yarage naka.

Yadubi matan yace dasu "kowaccenku nasa ayomin odar kayan daki daga dubai za.a saka mata adaki Naki Ni,ima nakwashe za.ai m

k canji saikayan kicin shima kafin kukoma za.a kawosu dan haka saiku fara shiri.

Dukansu sukaita yi masa godiya

Karatun Dije ya mika yi takeyi haikan bata wasa ko kawayen kirki batadasu ita ke daukan na biyu ko uku tanada kokari sosai

Abdulhakim

yaso su zauna Don yayi mata zancen Abdallah Amma batabari ko kusa su hadu

Harya fara zargin koyayi mata laifine bai saniba?………………

*Auntyn Sayyada Da Shahida ce*

πŸ‘ŒπŸΌ

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•





πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•

*True Life Story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

*Wannan page din Nakine kyauta Sukutum nabaki shi babbar masoyiyar Dijen kauye wanda take matuqar kokarin yin sharhinta akai dabada g

udummawa tare da tayani posting ina godiya Nafi Nijar* Alherin Allah yakai miki har Nijar

πŸ‘πŸΌπŸ’˜

❀

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸ»

PG 105-110

Kwanakin da dady yadebar musu na shagalin biki da komawarsu gida yanata tafiya har saura kwana takwas amma dijen bata yi wani shi

ri ba domin har ranta bata son takoma gidan Abdallah tafi son zaman gidan dady tanajin dadin yanda momy ta maidata "yar lelenta tamkar "yar cikinta abinda zataiwa mubina shitake mata don har magungunan matan datasaka aka kawowa mubina da tsimi itama dijen

ta bata abu daya zuwa biyu ke sakata fargaba yanda inta tuno zata rabu da kawarta masoyiyarta mubina wacce zaman Aure zaikaita har garin bauchi zatayi mata nisa batason ta tuna sbd sun shaqu matuqa baxata taba mantawa da mubina ba domin itama ta taka rawa

r gani wajen ganin rayuwarta tayi kyau da haske tabar jahilci da duhu tashiga haske don har malamin islamiyyarsu mubina ke xuwa gida yana biya maa karatun qur,ani da hadisai tana godewa Allah daya nufeta da zama abirni tunda gashi *TA TASHI DAGA DIJEN KAUY

E TADAWO DIJEN BIRNI*

tasan da cewa ma Abdulhakim shine silar faruwar komai daya hada auranta da Abdallah taji aranta hakan dayayi mata yakyauta tunda gashi tasamu ci gaba arayuwarta ta dalilin hakan da Abdul din yai mata da tuni yanzun tanacan kauye ck

n jahilci da duhun kai tunda batayi arabi ba balle boko sai a birnin

Dije tana zaune akan sallayarta ranar juma,a bayan ansauko daga masallaci tana tilawar karatu Ni,ima tana can kwance akan katifa tana bacci saijin shigowar Abdulhakim taji yafado dak

in nasu da sallama

Ta dubeshi duba na tsanaki yayi kyau fiye da kullum yasha farar shadda tazarce kansa dauke da hula tagaidashi ya amsa ckn xolaya tace dashi

'"Su ango ansha kamshi kamar andaura aurenma saikamshi da kyallin angwanci kakeyi.

Ya

yi murmushi yace "hhhmmm khadija knn kema ai amaryar ce kyallin kkyi kamar yadda nakeyi ai.

Takama baki tace "Ni!

πŸ€”

waceni me ido ba dan ciki ba wani kyalli danakeyi

Yazauna akan stool din gado yadubi Ni,ima yace "wannan bacci takeyine?

Dije tace

"eh,tasamu yin bacci yanzun nan

"To ya jikin nata amma da sauki ko?

" da sauki sosai tana tfy ita kadai ma saidai tana dingisa kafar kuma bata dadewa tana tafiyar sbd gajiya take da wuri saita huta takeci gaba.

Ya gyada kansa yana fadin "to da

haka da haka dai saukin zaizo gaba daya Allah dai yakiyaye gaba yabata lfyr baki daya.

Tace "Amin.

Yace mata "ya banga madam dina ba tana ina?

Tagane mubina yake nufi saitayi dariya tace "tayi tafiya au bata gaya makaba knn?

Yasan zolayarsa t

ake saiya basar yace "ok,ok ta fada amma ai tare mukaje muka dawo dan haka yanzu dai ina tashiga inje in lalubo kayana.?

Ta kyalkyale da dariya wato bai shigaba knn dataso ta shigar dashi

Ta karkata kai tace "dazu suka fita da kawayenta rabon invitat

ion.

Ya gyada kai yana fadin "to ke kuma wane shiri kikeyi don komawa gidan mijinki tunda dai kinji abinda dady yace kuma har an gama muku gyara yau saura 8 days.

Ta hade rai harda raurau da ido ta narke masa zatayi kuka

"Nidai walh bana so inkoma

gidan mugun nan walh tunda yakai hannu yadakeni nakara tsanarsa dan Allah katayani baiwa dady hkr yataimaka mini yaraba Auran nan nagaji da xama dashi.,...tafara kuka

Yaga abun nata da gaskene yahau bata hkr yana rarrashi "kinga yi shiru abin baikai h

akaba share hawayenki ingaya mk yanda za.a yi kurabu ckn sauki.

Ckn sauri tahau goge hawayen danta yarda abinda xai rabasu zai fada.

"Kinaji ko banaso kowa yasan irin tsanar da kikayi masa kinga daga dady har momy baxasuji dadiba tunda suna sonki kum

a dan sune me zaisa baxakibi abin asannu ba tunda kinga yanzun shi yadaina tsanarki yana sonki kinga inkin koma saikiyi tayi masa wayo kina dabara yakamu dayawa asonki ta yanda komai kikace yayi zaiyi mk babu musu.

Da sauri tana fara.a tace "da gaske ?k

oda nace yasakenine zai saka inna ce masa??

Yagyada kai da murmushinsa yace "kwarraiii ma kuwa

Nan tahau murna tana fadin "aiko dai yaya Abdulhakim kakawo dabara walh haka za.ayi.

Yaji dadi har ckn ransa daya kawo dabara sbd yanajinta tamkar ka

nwarsa dasuke uwa daya uba daya tun ada shiyasa ma baya son su rabu don bayaso

takoma kauye ayanzu khadija tayi kyau tayi haduwar da dole inta shiga cikin yan kauyensu abanbanceta don tayi freash tacika ta goge tazama khadijan birni.

Da wannan dabarar

suka rabu

Yana futa Ni,ima datayi shiru tanajinsu ta tashi zaune ahankali takalli dije tace mata "khadija sannu da kokari.

Ashe dama tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login