Showing 30001 words to 33000 words out of 42684 words

Chapter 11 - YAR FILLO COMPLETE

29 Aug 2026

63

dije ta gaya mata irin marin dayai mata akan abinda baikai yakawo ba

Mubina ta jinjina kai tace "Ayya amma yaya baikyautaba sbd bakida laifi zargi yayi k

o kece kika fadawa su dady yasha giya kuma baisaniba Aunty maryam ta fada musu cewar Ni,ima ce ta fada mata bakeba.

Dije tace "Niba wannan ba walh tsorona kada ta mutu mubina dan nasan inta mutu nima kasheni za.ayi kuma Ni,ima tace rayuwar furxin xanyi

indai ta mutun.

Mubina tayi dariya tace "ke meyasa kk abu kamar na sokayene ? Shikenan dankin kwala masa madoki agoshi saita mutu.? Toki kwantar da hankalinki ma insha Allah baxata mutuba ita da take kira miki rayuwar furzin saidai tagani akanta makira

Wai ma wace macece haka tazo muku gidan ke baki san taba ni,imar ma bata santaba.?

Dije ta tabe baki tace "oho!nidai naji yakirata da BABY baki gantaba gode gode da ita wai baby abin haushi zatayi biyun shekarunmu fa gata da alamar ba musulma bace

ba.

Mubina tayi tsai da ranta tadanyi naxari kana tace "toko dai kedarar budurwar tasace tazo masa ?

Dije ta daga kafada tace "waya san musu.

Mubina tace "toko ma dai itance bana son kitada hankalinki suje can su karata rabonta ta samu .

Nan su

ka shiga wata hirar amma mubinan bata gaya mata zancen Abdulhakim da akace za.ai mata aure dashi.

********

Ni,ima ce suka kule adaki itada Zannura Suna hira suna shewa da tafawa Ni,ima tace " Walh bakiga yanda ta rudeba dana tsorata ta dayake jahilar k

auyece ta yadda akan dukn datayi matan zata mutu akamata akaita prison.

Zannura ta sheke da dariya tace "kice kinrikitata da kalamai? Lallai nasan yanzu hakan tana can da tunani da zullumi

Ni,ima tace "ni bansan ma ya akai shegiya karuwa ta nemi gid

an ba tazo kinganta kuwa?ai da alamar yana sonta sosai duk fa yakidime dayaga halin da take cikin.

Zannura tace "ai gara da akai mata hakan ma maganin yan iska masu bin mazajen wasu gida aigashinan yar kauye ta nuna mata halin nasu,wata qila kishine y

asa ta rafketa.

Suka sheke da dariya harda tafawa

Ni,ima tace "kenifa so nakema mukoma gun mallamin nan asatin nan don ingaya masa abu yafara ci bakiga ba walh yi daya yakidime akaina yau har yawo muka fita.

Zannura tace "Nima inmunje zaimin aiki

akan yaya Abdulhakim domin baxan iya bari ya Auri kanwata ina ji ina ganiba

Ni,ima tace "kamar yaya me kike nufi?mubinan yake so?

Zannura tace "walh su dady ne keson su hadasu wai dan sunga tasu taxo daya kuma wai baida budurwa shine zasu hadasu da

n karin zumunci nikuma akasani agaba wai infito da miji nanda shekara daya kokuma yatsaidamin nima ackn dangi nikuma walh naci Alwashin inban Auri yaya Abdulhakim ba babu wacce zanbari ta aureshi koda kanwar tawa ce sainayi abinda zai illata mace

Ni,im

a ta kwalo ido "ke yanzu inyace mubinan yake so saikiyi mata wani abun na mugunta?

Zannura tace "kina wasa dani kawata kinsan kuwa irin son da nake mishi,to walh baruwana da cikinmu guda da mubina akan yaya Abdul zan iya halakata inhar zanmallakeshi.

Ni,ima ta gyada kanta tace "koda yake banga laifin kiba kawata don nasan zafin so,sai yanzu hankalina ya kwanta tunda nasami rangwame akan So.

Nan suka shiga sak'awa da dinkewa da yanda zasu bullowa lamarin suka kuma tsaida ranar da zasuje gun bokan na

su

A wani private hospital aka kwantar da lowerst inda aka ringa bata kulawar gaggawa

Sai ckn dare ta farka sbd Allurar bacci akai mata don kanta ne yaringa wani mugun ciwo da akai treating goshin nata

Koda ta farka taganta kwance akan gadon Ab

dallah yana zaune akan wata kujera daken kusada gadon yahada kansa da jikin gadon yana bacci sama sama

Ta kokarta ta tashi zaune tana kuka

Afurgice yatashi yaga ashe itace ke kukan dan yazaci ko amafarkine ma

Yakama hannuwanta yana rarrashinta ta

yi saurin fusgewa ranta abace tana fadin "dena tabani mayaudari kaci amanata ashe dama kayi aure har biyu baka gayamin ba walh bazan yafe mk ba dan ka cuceni kuma baxan....yatoshe mata baki yana fadin "kibari kiwarke saimuyi maganar kinga kada ciwon kan na

ki yadawo.

Tahau masa bore harda fuxge fusge tana fadin "katashi kafuta bana son ganinka walh kafice ko ni infuta yanzun.

Da sauri yaxira takalmansa yafuce daga dakin don baxaiso tafuta adarennanba sha daya da rabin dare.

Kuka kawai take tana na

damar zuwanta Nigeria tana kuma danasanin yin soyayya da bahaushe tanada kishi sosai shiyasa takejin aranta saitaje tadauki fansa na abinda yai mata intaji sauki yanda yasa taji ciwon nan itama saitasa masa ciwo aranta domin sai ta koma har gidan nasa ta i

llata matan nashi qonasu zatayi takona kanta kawai

Can ta tuno da abokinsa ta ayyana cewar saita fara jonewa dashi domin ya dandani zafin da akeji in anci amanar mutum sbd ita ba cin amanarta kadai yayi ba harda zambatarta da ha,intarta kuma saita rama

ramuwa kuwa ta gayya

Amota Abdallah yakwana afarfajiyar asibitin yaxuge glass yakunna AC n motar yakwantar da kujera amma kafin ya rintsa yafi awa biyu domin yasaka

kanshi a ukubar soyayya baisan yaya zaiyiba ga Son da yakewa lowesrt tsakani da Allah

gashi yanzun yanajin Ni,ima ma aransa sannan ga yanda yakejin muguwar Sha,awar Dije yana yawan tuna surorin jikinta To waishin ina mafita...……?

*Tofa ina kuke fans saiku samo masa mafitar*

πŸ˜…

_Auntyn Sayyada Da Shahidace_

πŸ‘ŒπŸΌπŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

*True Life Story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S/S)

PG 85-90

Sha biyu saura na dare Abdallah na ckn motarsa a farfajiyar Asibitin bacci yafara daukarsa saijin ana kwankwasa glashin motarsa

Afirgice ya farka domin wani

mafarki ne naban mamaki yake na dije wai gashi nan atsugunne agabanta yana magiya akan tabashi wani abu amma taki tana ja masa rai.

Murmushi yakakaro dayaga ashe abokin sane Anwar

Yabude glass din tareda futowa ya mika masa hannu suka gaisa Abdalla

h yace dashi

"Abokina daga ina haka adaren nan?

Anwar yasosa keya yana fadin "daga cluv mana kawai dai nasan kana asibitinne tunda kagayamin daxu nasan bazaka tafi kabar ta ita daya ba.ya jikin nata.

Abdallah yace "da sauki tama farka daxu amma y

anzun bansan kota koma ba, walh Anwar kaina yadaure akan wannan lamarin bansan ya akai Lowerst harta gano gidana ba gashi taje tajawa kanta tsautsayi.

Anwar yace "hhhmmm kana wasa da lamarin mata knn abokina wataqila ta taba binka amotane taga inda kake

kwana kullum kuma kaga tana sonka ba abinda baxata iya yiba.

Abdallah yaciji yatsa yace "ni yanzu ma bansan ya zanyi inshawo kan wannan lamarinba domin tayi fushi dani suma kuma can nasan sunshiga zargi akaina tunda sun ganta gasu munafukai tsaf zasu

iya gayawa dady komai fatanta dai yanzu inshawo kan lowerst banajin tasu

Anwar ya murmusa yace "kada kaji komai zantayaka da komai tabangaren lowerst din kawai yanzu katafi gida gun iyalanka sbd kada kosun gayawa dadyn kuma yau in anji ka kwana awaje z

asu gaskata komi akanka agidanku dan haka ka tafi kawai ni zan kwana agunta inyaso sai inshawo maka kanta.

Abdallah ya gamsu da zancensa don dadin hakan ma yaji yabashi hannu suka sake musabiha ta sallama da jin dadi

Abdallah yashige motar yace "nata

fi ka kula min da ita xandawo da safe.

Anwar yace "kada kaji komai abokina zan kular maka da ita sosai wanda saika gode mini kasa aranka komai zanyi ai yiwa kaine.

Abdallah bai fahimci nufin anwar ba dan maganar yajuyata bai bai wanda koni danake

rubuta muku nafahimta dan saida na dara

πŸ˜…

Da Anwar yashiga dakin akwance ya hangi lowerst alan gadon goshinta yasha bandage

Tana ganinsa tahau kuka tana fadin "Anwar abokinka yaci amanata ya yaudareni walh baxan yardaba kaga abinda matarsa tayi min

plz katayani daukar fansa kaji.

Anwar makiri sai yahau lallabata yana fadin "kwantar da hankalinki fine baby zan share mk hawayenki ckn sauki domin nima saina tayaki daukar fansar don ina sonki har ckn raina wanda duk yataba ki kuma kamar niyataba nida

i fatana kawai ki yarda ki amince dani muji dadin rayuwarmu kawai.

Jikin lowesrt a sanyaye tace "Na,amince dakai amma kada ka cuceni plz karikeni amana dakyau domin muba mara da kunya kaji.

Yahau gyada kansa da sauri yana rikeda hannunta yana mat

a tafiyar tsutsa tana lumshe idanu har yahau yi mata k'asss!k'asss!! Da yatsu bata bude idon ba saida yakwanta abayanta kana tayi saurin budewa tana cewa "nan fa asibitine kabari gobe innemi sallama muje gidanka mana

Yace "kada ki damu darene babu me s

higowa abokina ma yatafi gidansa likitoci sunyi bacci saida safe zasu shigo dan haka kibarni inji duminki kawai sassafe sai insauka agadon

Yahau mata tausa yana manna jikinsa ajikinta ai tuni yakashe mata jiki tahau lumshe idanu jin wani magana d'isu a

kwanyarta

Koda yakoma gidan cikin daren yai farking kai tsaye sashen ni,ima yashige kuma yagama mata kwana biyunta tun jiya amma sbd yana ra,ayin yaji dadinta ayau shiyasa baibi takan dijeba

Aiko dai taji dadin ganinsa don batayi bacci ba dama cha

ting take tayi da kawaye da class mate maza tanajin dirin motarsa kuwa ta dawo falo ta baje kafar ta akan 3 siter dama kayan baccin jikinta sunansu dasu gara babu

Yana shigowa ta tashi tashige jikinsa da sassarfa

Yatareta yanajin wani shaukinta ya

rumgumeta tsam agefensa yana shinshina gashin kanta dayaji gyara

Ta janyoshi takaishi har dakinsa donyi masa abubuwan daya dace...

_To ba sai mun bisuba mundai san abinda zai iya faruwa bakyau bin kwakkwafi_

😜

*********

Washe gari Suka fito

ckn kwalliyarsu gwanin sha,awa Abdallah yasha shadda milk gezna tasha aiki yanada daurin aure na wani abokinsa tareda Abdulhakim zasuje ita kuma Ni,imar tace tana son yakaita gidan momyn domin zasuje kunshi da kitso gobe sunada bikin kawarsu itada zannura

(gun bokan za.aje dai

πŸ€”

)

Yana shirin tada mota knn yaji ana kwada masa kira

Dike ce ta taho da saurinta ta iso gurinsu ta tsaya akansa tace "mallam zanje gidan Aunty maryam ne ya za.ayi.?

Yakalleta sama da kasa fuskarsa ba fara.a yace "inkin

san gidan saiki taka sayyadarki kije fakarta.

Yarufe glass din

Ita kuma ni,ima tace mata "malama dalla bamu guri zamu tafi anguwa kada ki bata mana tym.

Dije ta kufula ta nuna ta da yatsa "ke ciciru cici cikon banci mara zuciya gun d'a namiji ruf

amin baki ba da ke nakeba da mijina nake.

Ni,ima tayi shewa tace "sannu me miji bora yar kauye uwar marasa hankali wacce garin katobara zatayi kisan kai sbd bakin kishi walh dai anji kunya.

Dije ta ciji yatsa zata maida mata martani knn taga Ni,imar

ta kullo glass din kofar sunja motar sunyi gaba

Tana kallo me gadi yawangale get suka fuce abinsu suka barta da cizar yatsa.

Shiko Abdallah kalamin dijene yatsaya masa najin tace da Ni,ima wai tayi mata shiru bada ita takeba da Minjinta take to ashe

dama tadaukeshi mijin itama ashe kenan tasakashi awani bangare na maxauni me matsayi lallai to shima zai sakata awannan matsayin.

Tana komawa part dinta takira mubina tace maza taxo yanzun tarakata gidan Aunty maryam domin yau tana son taga yan biyu.

Mubina tace "kin tambayi yaya yabarki?

"Yabari mana dan Allah kitaho yanzun suma sunfita unguwa shida Ni,iman.

Mubina tace "ganinan matar yaya.

Kafin mubina taxo harta shirya ckn wata atamfa kwaddebuwa me kumfa da zane mekyau.

Da mubina taxo

ta tsara mata kwalliya me kyau ta yan binni wanda yafuto da tsantsar kyanta na khadijan ba dijen kauye ba don fondetion ta kwanta luwai a fata.

Mintinsu goma sha biyar da futa daga gidan knn suntafi adan sahu

Anwar ya ajiye Lowesrt a kofar gidan ya

na jaddada mata sharadin tafuto da wuri inta dade zai tafi kada aganshi da ita.

Aiko dai Ashe bankwana sukai bada rabon tafuto su tafi taren ba

Alokacin data shiga gidan ta tura get tashiga tayi magana taji shiru me gadi yazagaya bandaki

Tayi

saurin shigewa sbd tasan inhar yaganta zai iya gano kudirinta domin jarkar feturce ahannunta da lighter

Kai tsaye part din Dije ta nufa babu tsoro alamarinta ayau don daukar fansa taxo yi taci alwashin saita qona dije ayau sannan takoma bangaren Ni,ima

itama ta konashi inyananan tahada dashi sai itama ta qona kanta

Ta tura kofar ahankali ckn sa.a taji abude take taxura kai tashiga

Saida taje tsakiyar dakin tahau fadin "matar Abdallah kina ina?

Da taji shiru na mintina aisaita nufi kofar data h

ango abude kicinne

Tana shiga ta hau tittila fetir akoina sannan tadawo ta yaryarfa afalon tadauko lighter da sauri ta kunna aiko dai kaikayi koma kan masheqiya tun wuta takamo hannunta daya jike da fetir basaiga wuta ta cinye kayan jikinta ba taringa i

hu tana birgima a kafet wanda shima wutar yake ci

Duk iya ihunta me gadi baijiyo taba har wuta tacinyeta tafara cin silin da rufin dakin

Mai gadi bai auneba yana zaune akan benci yafito dg toilet yana daga kansa yahango hayaqi yatirnike saman dakun

an Dije ai aguje ya mike yayi gurin yana fadin "innalillahi wa,inna ilaihir rajiuna ………

*Auntyn Sayyada da Shahida ce*

πŸ‘ŒπŸΌπŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•



πŸ•

*True life Story*



*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)



*ANA WATA GA WATA...*



PG 95-100

Abu goma da Ashirin yatararwa Abdallah domin bayan

lafawar gobarar data taso a part din Dijen kuma wata daban ce tafaru waya akayowa Dady aka gaya masa faruwar hatsarin dasu Ni,iman sukayi domin lambarce Last call a wayar Zannuran.

Ba karamin tashin hankali familyn dadyn suka shigaba domin rankacaf dins

u tarewa akayi a asibitin Aminu kanon kowa kagani kuka yake acknsu jin rasuwar Zannura ga kuma Ni,ima awani hali don bata ckn hayyacinta

Abdallah yana zaune nesa dasu yana kuka yaji andafa kafadarsa yajuyo ahankali ganin dan,uwansa Abdulhakim be yaa yar

ushe da kuka yana fadin "dan,uwana mun rasa zannura shikenan ta mutu ta barmu wayyo "yar,uwata...Abdulhakim duk juriyar dayakeyi saida hawayen yazubo masa tabbas sunyi rashi saiyake jin inama yataba furta mata kalmar so don yasan ta tafi da son sa aranta

tunda yasan tana sonsa tana nuna masa kauda kai kawai yakeyi badan wai ko don wulakanciba a,a saidon wani kudiri nasa na can daban domin baya son Auran zumunci kwata kwata domin ba.a son ransa Abdallah ma yai Auren gidaba abinda yasa ma yahada shirinsa aka

i auren sa da dije knn yaso ace tunda akwai maganar dije abar ta Ni,imar to Abinda Allah yayi ba wani mahalukin daya isa ya tsalake

Gashi shima yana gudu yana basarwa saida aka hadashi da Mubina to saiyaji inama zannuran ce ma tunda ita ta nuna masa so

karara duk da bata furta masa ba amma yafahimta sosai yaso ace zai samu dama amma ina.!

Zuciyar Abdulhakim ta karye yanajin abin aransa dole saiyayi kukan shima zaiji kuncin yalafa masa

Suka gwara kawunansu kamar wasu yara suka hau kuka babu mai ra

rrashin wani ackn su

Dady ne yazo inda suke yaji tausansu ya zauna kusa dasu yana gyaran murya suka dago ganinsa ma yasa suka kara wani kukan aransu

Abdallah yahau sambatu "dady kaga zannura ta mutu tabarmu ko?yanzu yaya zamuyi?

Dady yatoshe masa

baki "kayi shiru Abdallah kayi mata Addu,a shiyafi ba kuka ba shixai tabbatar da kuma kana kaunarta bawai kuka ba hawayenka masiface agareta kuringa daurewa ranku mana kune fa yakamata ku hana amma bawai ku kebe kuna mata kuka ba

Nan dai yaita musu nasi

ha da ban baki har sukai shiru

Likita ya aiko kiransu dukansu

Bayan sunje sukaji wani bayani agunsa mai tada hankali domin jakunkuna yabasu wai atare dasu Ni,ima aka gani da alamar tasuce tunda aciki akasami wayar da aka kira daddyn

Sannan yasanar

musu cewar Dole sai anfuta da Ni,ima waje don lamarinta yafi karfinsu awajen ne zasuyi mata aiki haykan da zata iya tashi tayi tafiya amma zasusha caji na kudade.

Dady kansa saida yayi hawaye yaji tausayin Ni,imar bayama daya ganta kamanni sun canxa ha

tta hancinta yayi fosss! Bakinta ya kumbura lebunanta sun tashi

Abin tausayi walh

Koda suka bude jakunkunan nasu sunsha mamaki ganin abinda ke ciki

Momy tana kuka tana dubawa tana fadin "Allah yajikanki zannura bansan meya kaiku gun malami ba har

ya baku wadannan layuka da magungunan walh danasan haka zata faru daban barkuba.

Aunty maryam tace "momy kiyi mata addu,a kawai mubar wani bude bude aje ma azubdasu kafin wasu su fahimta Allah yajikanta.

Sauran dake gun sukace Amin.

Mubina da Dij

e suna baranta sunata kuka

Dady da mijin Aunty maryam suka nemi asallami Ni,ima aranar domin su zasu kaita egypt d kansu

Aranar aka kai zannura makwancinta Allahu akbar Allah ya yafe miki ZANNU. Yasa kin huta

Ana zaman makoki su dady suna can

wani babban Asibiti akasar wajen ana baiwa Ni,ima taimako donta sami lfy sbd ta bugu sosai acknta kota farfado ihu kawai take tana kuka tana dukan cikinta tamkar ta tabu

Koda sukai mata hoton cikinma sun gano

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login