Showing 15001 words to 18000 words out of 42684 words
amma har yau nakasa samun wannan damar
walh tsoro nake kada yajefani ahalaka
Zannura tahau girgixa kanta ta tausayawa Ni,ima hakkun don akwai mata dama masu sha,awa me yawa azahiri wanda basa iya dannewa
Tasan yayanta tasan halinsa Inya kafe a abu babu me tankwasashi to amma kuma ya xa.
a yi mace har mace kamar Ni,ima ya kasa kyasata anya kuwa yayan nata baya bin mata ?
Ni,ima ta dafa Zannura tace "ki samo min mafita kawata walh inajin mugun sha,awar Abdallah aduk lokacin da sha,awarsa ta motsamin walh saidai insaka BF in kalla sann
an nake jin dadin kaina natabbata kuma inba mafita nasamu to tabbas akwai matsala
Zannura tace "kinsan Yarinyar dayakeso ce ke daukar hankalinsa akan kowacce mace ya nace akanta Kowa afamilyn mu baya son ta bama akasar nan takeba Amma kinsan me zamuyi
akai kuwa?
Ni,ima ta gyara zama tareda girgixa kanta da sauri
"Walh zuwa zamuyi gun wani malamin ayi musu farraqu kawai inyaso sai asaka sonki aransa ta qarfi da yaji
Ni,ima tayi murmushi tace "To yanzu yaushe zamuje ?
Zannura tace "ki shirya g
obe sai muje, kigayawa yaya kice zakije gidanmu gaidasu Momy inyaso inkinzo saimu fito taren muje.
"To nagode hakan za.ayi zanzo muje.
*******
"kai Amaryar mu kinganki kuwa walh kinyi kyau meye sirrin ?
Dije tayi dariya ta harari Mubina tac
e "meye sirrin kuwa, bawani sirri to me kika gani ?
Mubina tace "naga kin kara wani kyau ne gashi kinyi kiba ga haske da fatarki ta karayi.
Dije tahau shafa fatarta tana cewa "kai mubina bandafa sharri dama can fatata fara ce.
"To amma dai kema k
insan kin canxa ko?
"Ina wani canji kullum ina faman tunani ai bawani canji saina rama danaga nayi.
Mubina ta kama baki tace "kai Amaryar mu tunani kuma?to tunanin me kkyi haka ?
Dije ta gyara zama tace "mubina ina tuna wani da zuciyata takesone w
alh ba son yayanki nakeba akwai wanda nake so Amma baisan ina sonshiba.
Mubina ta kyalkyale da dariya tace "shirmen banxa kenan kicema Son maSo wani kikeyi ?
Dije ta hade rai tace "Au,dariya ma zakiyimin muguwa bama zaki tausaya min ba inma shawara
ce kibani ko addu,ar da zan ringayi inji sauki.
Mubina tace "aini shawarar da xan baki bata wuce ince kiso yayana ba.... "Allah ya kiyaye ke nifa walh inda wanda natsana kaf duniyar nan bai wuce shiba dan Allah mubar zancen nan mushiga wani.
Mubina
ta hade rai itama tace "Amma dai Aunty khadija bakyamin kara walh amma agabana kiringa cewa kin tsani yayana kadafa ki mance uwa daya uba daya muke dashi yakamata ki sassauta kiringa rage tsanar don watarana nasan zaki soshi tunda tsana nakomawa Kauna
"Ta yaya? Cewar Dije
Mubina ta gyara zama tace "kinga abinda nakeso dake anan shine ki xama jajirtacciya wajen ganin mijinki yasoki domin ki zama ta gaban goshi tunda bake kadai bace a filin yakin, kadafa ki manta cewar Aunty Ni,ima tana sonsa ga wata c
an agefe dayake so kinga ke kadaice jinin bai haduba kinga acan gaba zaki iya zama bora.
Dije tace "wacece agefe take son nashi?
"Hhhmmm wata arniya ce bata sallah acan kasar waje take tare sukai karatu zamansa akasar shine sukai soyayya kuma yadage
ita zai Aura amma su dady sun hanashi.
Dije ta ce "tab! shi yanzu nan arniya zai aura? lallai bai burgeba walh don ko ya Aureta insun haihu sai ansami arna ackn "yayan nasu.
Mubina tayi dariya tace "to ai shi musulintar da ita yakeso yayi sai suyi Au
ran in iyaye sun yarda.
Dije ta tabe baki tace "Allah yasa iyayan su yarda
Mubina ta dakar mata kafada "Amma dai kekam anyi sokuwa harma addu,a kk tayashi wato bama zakiyi kishi ba knn.
"Tab !kime?kishi akan wancen mara mutuncin tabdijan Allah ya
yaye min ma in zanyin agaba. Ai ni dadima naji to meye acki ?idone nawafa kowa ya debo da zafi ai bakinsa
Mubina tahau tafa hannu tace "gud "yar fillo ashe kema kin iya karin magana
Dije tace "Au! kinzaci fanko ce ni to ai muna kwashewa inmunji haus
awa nayi muna kuma fahimta.
Mubina tace "ni yanzu dai abu biyu ne yakawoni gidan nan, nafarko inaso kiringa koyamin filatanci domin Saurayina danake Saran zan Aura Bafulatani ne.
Dije tace "Angama bakida matsala tanan.meye abu na biyun.?
Mubina
ta janyo wata lefa baka ta fito da kaya tace "kinga wadannan kayane nakawo mk kiringa sawa domin ki dauki hankalin yaya dasu don naga masha Allah kinada diri Aunty khadija komi yaji.
Dije tayi dariya tana d'add'aga kayan tana fadin "tabdijan ni zansaka
wadannan fandarinka tsiraran? Aiko walh badaniba ko za.a bani miliyan baxan sanyasu ajikina aga tsiraicina abanxa ba.
Mubina me zatayi inba dariya harda kama ciki
"Yanzu dan kinsa kananan kaya mijinki yagani shine abanxa? To ai yabiya sadaki kinga ba
zai zamo abanxaba saima lada zaki samu.
Dije ta maida kayan leda tana fadin "kenifa baxan sakaba kome zakice walh maxa kikoma dasu indai ladane mahadu a Sallah da Azumi.
Mubina taringa dariya tace "to ai shikenan Amma inaso dan Allah gobe kizo gi
danmu kitayani yin Snacks da drins Saurayina zaizo
Dije takama baki tace " meye hakan kuma? Kayan Kwalliyane haka ?bantabaji ba
Mubina tace "a,a ba kayan kwalliya bane Snacks kayan motsa bakine da akeyi na Soye soye da wanda ake gasawa irinsu miet p
ie da cake,dasu cincin da donut da samosa da spr....koda yake nasan ma baki san wasu ba kokin taba cin Samosa?
Dije takama baki tace "ni dije a ina zan sameshi walh bantaba ci ba.
Mubina tace "to aiko gobe inkinzo zakici zakuma kiga yanda akeyinsa
"Dije " tace to saiki gayawa Abdulhakim yaxo yakaini gidan naku ko.
Mubina tace "kigayawa mijinki yakaiki dai inxai fito goben amma fitarki ba hurumin Abdulhakim bane dan haka indare yayi saiki gayawa yaya Abdallan inyadawo.
Dije tace "kenifa ban
a shiga safgarsa dan banaso aimin wulakanci
"To aiko dai baxaki fita babu ixinin saba kuma dole shine me bada umarnin futar ba.
Dije tace "to zangwada nagani saidai matsalarsa baya shigowa da wuri nikuma da wuri nake bacci gashi inaso nafito goben
Mubina tace "saiki kasa kitsare knn kihana idonki bacci kizauna falo zaman jira.
Hakan kuwa akai domin Dije bata koma dakin taba afalo ta zauna tun bayan tafiyar mubina tana kallo a TV har bacci yai awon gaba da ita
Abdallah bai dawo ba sai daya
n dare kuma abinda ya dade baiyi bane yau yayi domin ya shawu yayi mankas dashi Allah ne ma yakawo shi gida lfy daga Cluv yake me gadi ne ma yafito dashi daga motar yashigarshi bangaren Dije ammafa aranar abangaren Ni,aima yakamata yakwana tunada kwana 2,2
yake musu
Har falo me gadi yakaishi ya kwantarshi akan doguwar kujera dije tana 2 siter tana ta baccinta
Saida me gadi yafuta da mintina kusan biyar ta farka saijin munsharin mutum taji akusa da iya
Atsorace ta farka
Aiko ta tsorata da ganin
sa ahakan sai tsamin giya yakeyi
Ta ringa tashinsa tana cewa "Mallam tashi ni zanyi magana dakai
Abdallah ya bude idanu cikin maye ya nunata yace "ke dan ubanki ni sa'an kine?
Saida taji yanayin muryarsa sannan ta tabbatar da yasha giya domin tasa
n yanda "yan giya ke magana insun shata
Aiko ta girgixa matuqa takuma tsorata domin taji ana cewa in sunsha giya suna dukan matansu
Ya yunkura dakyar ya mike aiko dai taku d'aya yayi yafado kanta rikicaa!!
Ta tureshi yabugu da kujera take amai
yabiyo baya yaringa kelaya amai agun,
"Nashiga uku ashe ni da dan giya nake zaune bansaniba "
Bakin cikinta ma daya bata mata falon da amai wari da tsami yagauraye koina afalon yanzu meya kamata tayi ina mafita .
………??
*Auntyn Sayyada da S
hahida ce*
👌🏼
🐄
*YAR FILLO*
🐄
_Dijen Kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕
🏕
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
PG 100-105
Dan Allah ayi min uxirin posting din yau baxaku sa
muba sai gobe ko jibi ina fama da mura da ciwon kaine ………
*sorry fans*
_tommorow insha Allah zamu jone_
🐄
*YAR FILLO*
🐄
_Dijen kauye_
🏕🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕🏕🏕
🏕🏕🏕🏕
🏕🏕
🏕
*Alhamdulillah Masoya "Yar fillo kunnuna min Soyayya gashi Allah yabani lfy nasami sauki ina godiya na nunamin kulawa masu sako da bugo waya najin Dijen kauye shiru nagode sosai Allah yabar kauna Amin*
*Nabilancy Luv*
💘
(Auntyn S&S)
-PG
50-55
Dije dan bakin ciki harda hawaye tarasa ya zatayi dashi yau
Itadai ba iya daukarsa zatayiba balle takaishi dakinsa kuma bata tabah shiga gun Ni,imaba balle ta shiga tagaya mata don tazo ta taimaka tunda ko banxa ai mijin sune tare
Tahau tunanin ko dai me gadin zata je tagaya masa halin da ake ciki
Ganin Abdallahn ya mike tsaye taga taga zai fadi yasa tayi saurin rikeshi da karfin tsiya ya jingina da jikinta
Batasan tanada wannan karfin ba sai yau domin jansa tayi jikinta ta s
akalo hannuwansa kafadunta suka hau tafiya ahankali zuwa dakinsa
Takwantarshi akan gadonsa
Ta bude siff dinsa ta dauko wata jallabiyar ruwan toka ta cire ta jikin nasa datasha amai ta canxa masa da mai kyau
Sosai taringa juriya takauda kanta ge
fe don ganin tarin gashin kirjinsa lallai shi din dan baiwane
Jikinsa ya burgeta tana son namiji me fadin kirji da gargasa saidai kash! inama jikin Abdalla ne haka domin har kullum tana saka ran wataran zata auri Abdulhakim din
Saida tasaka masa riga
r sannan takai me aman toilet tareda jiko tawul taxo ta goggoge masa fuskarsa da hannuwa da kafafunsa ganin amai ajiki taringa toshe hancinta tsami yacikata
Taduba mirro dinsa ta dauko Air freshner zata fesa dakin saikuma wata zuciyar ta hanata "kul ka
da ki fara salon inya farka ya yaba miki ko kuma ya zageki ya gwasale ki, sanin kankinefa ba.a yiwa wannan banxan gwaninta
Ta maida Air Freshner din amazauninsa tareda fucewa dg dakin jiki asanyaye
Saida tagyara falon tas ta feshe shi da turaren k'a
msasa daki kana ta tafi takwanta ranta cunkushe da bakin ciki na gano halayyar Abdallah tashan giya tabbas agobe zata gayawa Abdulhakim komi,tasan bazai goyi bayan taxaunawa dan giya ba kuma tabbas zata gayawa iyaye don araba Auren domin baxata zauna da da
ngiya ba
Da bakin cikin Abdallah cunkus aranta takwanta
Shiko gogan baifarkaba sai safiya tangararan
Giyar ta sakeshi yamike yana mika tareda mamakin ganin inda yake da kuma ganin jallabiya Ash, ajikinsa shidai yasan fara qal yasaka daxai fita
kuma mamaki yake shin waye yadawo dashi gida dg cluv?
Ya shige toilet yasallo wanka yayo Alwala sannan yafito yayi makararriyar Sallarsa
kicin din Dije Yanufa domin ya dora ruwan zafi shayi yake son yasha
Ransa yai matuqar baci naganin babu gas
cikin cilinder din
Yaza.ai ckn sati biyu ace Gas yakare to uban me take dafawa akullum haka?
Idonsa rufe yanufi dakinta da ayaune karo na farko daya fara shigarsa
Yana shiga yabuga kofar tareda kwalla mata kira "ke "yar kauye kina ina?fito kig
ayamin gidan uban wa kk kai gas din kicin?
Afurgice Dije ta tashi tana mitstsika idanu don bacci takeyi yatayar ta
Ya tsaye mata aka ya nunata da yatsa "wato kinganshi bitalmanu shine kika saka aka zuk'e aka siyar mk kika aikawa tsoffin kauye kudin k
o?
Dije bata gane nufin saba saitahau zare idanu
Yaci gaba da masifa "bari kiji ingaya mk nan ba gidan da akeyin almubaxaranci bane don da kudi muke siya ba.a ruga muke debowa ba
Harya juya zaifita yakuma dawowa yatsaya akanta yace "zanje yanzu n
ayi refelling sbd bukatar kaina ba takiba don hk kikula kada inkara ganin gas yagaxa wata inko ba hakaba zansiyo mk ice domin dashi dama kk saba,
Waima ya akai kika iya kunna gas ne ma? Yatambayeta da wulakanci yana harararta
Ta bude baki da tsiwa i
tama tace "tambaya kakeyi? Intambaya kakeyi kaje aji malam yabaka amsa aikin kawai.
Tana gama fadin haka ta sauko daga gadon ta wullar da bargon data rufe jikinta saigata daga ita sai gajeran wando da yar shimi data kamata bigil
Ita tama mance meye
ajikinta to bata saba ba dama jiya da dare tafara saka irin shaidanun kayan nan Mubina ce ta dage saita fara koyar sawa
Saida ma taje bandakin data ganta a mirro tahau jinkunya tana cewa "wayyo nashiga uku yanxu ahaka yaganni? Aradu na mance a yanayin
danake amma banso wancen banzan gardin yaganewa Abdulhakim jikin danake masa tanadi ba
😭😭
Shi ko gogan ai baku saniba idan ba jikin Dijene ya furgitashi tab! Fatarta dake sheki kadai ta shagaltar dashi ga nashanunta daya fito waje sukai tozali
😱
lall
ai haka abin yake ashe ?
Koda tazo shiga toilet ma bin bayanta yai da kallo yaga maxaunai na motsawa gwanin sha.awa ckn 3 kwata me mannewa afatar jiki
Ya dade adaki yanata zarya yana dukan hannaye abango kyakykyawan jikin Dije yana masa gixo a idonsa
Shaff yamanta ma zaije yai refelling gas
Saiyaji yanaso yakara ganinta akaro nabiyu
Kai tsaye yashiga dakin dayake yasami tacewa
Yatararta gaban mirro da daurin kirji tana shafa
Yatsaya daga kofa ya harde hannaye ransa abace yace "ke waye
yashigo ya ciren riga ya canzan wannan?.ya nuna ta jikinsa
Takalleshi awulakance tace masa "kafara zuwa katambayi me gadi kaji cewar ajiya da dare awane yanayi kadawo tukunna saikaxo inkarasa maka amsarka.
Yace "ainasan da me gadin amma naxo na tamba
yeki ko?
Ta rausayar da kanta tace "Eh nasan da haka amma shima yataimaka maka kamar yadda nima nataimaka maka yadda yashigo dakai ckn gidanka ya rufa maka asiri haka nima nataimaka maka alokacin daka bata jikinka da amai nacanxa maka data jikinka amma
kasani idan me gadi yai maka rufin asirin kada wani yaji irin abinda kake aikatawa nashan giya toka tabbatar ni DIJEN KAUYE baxan taba rufa maka asiriba domin ayau ba sai gobe ba walh zanje nafadawa iyayanka komi....."kinada kai kuwa?had'ani dasu zakiyi kn
n to walh babu inda zakije
Tayi dariya tana tattare gashinta ckn ribons (dijefa akwai gashi bakikkirin har bayanta yasauko)
Tace masa "kana wasa da dijen kauye yau zakaga tsagwaron kauyanci domin baxan hanuba ko akafa saina fita walh agidan nan.
Yadauka ko wasa take yaja tsaki yafita
Itako tanata kiciniyar shirin fita don lokacin tara da rabi nasafe
Acan bangaren Ni,ima kuwa tananan tashaqa tayi fam kamar tafashe najin shiru Abdallah baishigar mataba alhalin jiyan .ma kwanan tane sai zcyr
ta tahau wassafa mata cewar sunacan suna soyayya da dije aiko dai kishi yataru fal ranta
Baishigo mataba sai goma daidai alokacin ta shirya tsaf tana jiransa yashigo tanemi izinin futa
Koda yashiga ckn ladabi tagaidashi
Ba laifi ya amsa mata d
a sakin fuska
Taso tayi masa complain saikuma tafasa tunda tasan halin nasa kada yabutsare mata suyi rigima yahanata fita itako ayau ko satar futa saitayi domin tajewa da boka bukatunta
Cikin ikon Allah, Allah yadorata akansa tana tambaya zata gaida
su momy yabarta yace tafito yakaita don can yanufa
Suka fito suka tafi
Kafin dije ta fito harya fice amotar shida Ni,imar
Itako dije dayake da kudi ahannunta bata kulaba dajin karar motarsa balle taga shida ni,imar nema
Tana futa ta tsaida dan
sahu tafadi inda xai kaita dayake mubina ta tisa mata kwatancen gidan nasu baya b'uya bame wahala bane dady sananne ne
Dama sbd hakan ko xai hanata zuwa wataran yasa ta nemi kwatancen gun mubinar
Kafin ashiga layin
Aka ajiyeta don zata gane gidan
Adaidai kwanar shiga gidan nasu shikuma Abdallah yakaryo motarsa yafito yaja burki da karfi ganin dijen tazo gidan nasu yasha mamaki matuqa yakuma kadu tsoronsa ko zata ida nufinta ayau din tagayawa su momy zancen giyar dayasha jiya domin kuwa dadyn ya
nanan yanzun ma sako zai karbowa dady awani waje
Da sauri yafito amotar yatari gabanta yana fadin " yanxu saida kk fito yarinyar nan ashe dama ba.a koya mk bin maganar miji ba?
Taja tsaki tace " waye mijin?tab ai walh har yanxu banda miji don wanda n
akeso shi nake fatan yazamo mijina amma kaikuwa ban more miji dan shaye shayeba tirr!! Ta tofar da yawu
Ransa yai masa quna na kalaminta amma sai ya maze don lallabata yakeso yayi yace
"To naji dan Allah ina neman Alfarmar ki rufamin asiri iya yau ka
wai ma kada ki gayawa dady da momy dan Allah baxan sake shan barasa ba nayi mk alqawari kinji.
Ta matsa gefe guda tana masa gatsine "wannan kuma kai tashafa bani ba ji kuma kamar sunji sungama.
Ya harxuka yace "to kifada mana sai me inkin fasa keba "
yar halak b ace kuma kisani walh inkika fada musu yau sai jikinki ya gaya miki.
Yashige motarsa yai gaba
Itama tanufi gidan ranta abace fuska ba fara.a
Tana shiga suka gaisa da me gadi
Dayake bai ganetaba saida tayi ms bayanin kanta sannan
suka Sake gaisawa mutumce again
Tun shigowarta gidan
Abdulhakim yahangota tashigo itakadai saiya cika da mamaki tunda yaji xuwan Abdallah shida Ni,ima take yasha jinin jikinsa tabbas ba lfy
Ckn sauri yasauko yaje yatareta a korido
Saiganin mut
um tayi diff! Agabanta taja ajiyar zcy