Showing 27001 words to 30000 words out of 42684 words

Chapter 10 - YAR FILLO COMPLETE

29 Aug 2026

68

taji baxata iya jurar hirar tasuba tuni ta tashi tsam sai daki

Duk mintina saita leko taga koya gama yakoma daki amma sai taga steell dai yananan

Kusan sau biyar tana lekowa ana biyar dinne ma taga abinda yabakanta mata

rai kwance kan doguwar kujerar bacci yakwasheshi harda minshari da alama bacci yai nisama ga waya can gefe ta fadi

Ta dora hannu aka "nashiga uku aiki yatsaya knn, yanxu ya kenan zanyi tunda baikwana akai ba?gashi inyai fin awa biyu baikwantar dakansa

akan filon ba asiri yakarye

Zuciyarta ta tuno mata wanda zata saka a abinci yaci da kuma na tsarki da manni (matsi) da zatayi saita dan saki ran nata dama damuwarta wannan na rubutun yafi tasiri akace mata

Batayi baccin kirkiba aranar tana ta kwance

wa da sak'awa na yanda zata shirya masa girki da maganin.....

*Wuuuhhh!tirka tirka*

πŸ˜‚πŸ˜±πŸ˜±πŸ˜±πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ

_muje zuwa dai_

*_Auntyn Sayyada da Shahida ce_*

πŸ‘ŒπŸΌ

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•

πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•



πŸ•



*True life Story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

PG

70-75

Lowerst ta birkito da Abdallah jikinta ta matseshi qam qam kamar wanda za.a k

wace matashi

Suna manne da juna numfashinsu ma na manne da juna tahau shafa sumarsa tana fadin "real ina maka maganar Auranmu kaimin banxa koka fasa Aurenane? Ko akwai matsala ne naga katafi tunani?

Plz idan akwai matsala kagayamin muyi saurin shaw

o kan matsalar domin baxan iya rabuwa dakai ba bakuma xan iya barin ka auri wataba inba ni ba plzz ko Auren dole xa.ai maka.

Aifa jin wannan tambayar datayi masa sai yaji dadi aransa don tabashi idear dama yarasa me zaice mata ne shiyasa yayi shirun yab

udi baki ckn damuwa da kwantar da murya yace

"Babyna kinsan dai ina mk mugun so da baida misali ko?

Ta daga kanta

Yaci gaba "to baxan boye mk ba dady na yatsaida min matar da zan Aura "yar kaninsa ce yarinyar kamar mayya ta nace min walh yanzu ha

ka nema nake na yakiceta inaso nayi mata dabara ne ko zata hakura dani sbd dady baxai taba yarda innine naki Amincewa ba Amma in ita tace ta fasa shikenan zaiyarda dan haka kibani lokuta masu yawa kafin nashawo kan al,amarin.

Ta manna fatar jikinta aj

ikinsa don babu kaya ajikinsu takara wani langwabewa ajikinsa tace "Kada kaji komai ai nasan kana sona kuma natabbatar zaka iya komi akaina dan haka nabaka wuka da nama kayi komai anitse amma da zaka amincemin ma danayi maganin yarinyar.

Ya zabura kam

ar gaske yana fadin "me zakiyi mata ?

Tace "bawai wani babban abu bane kawai kabani hotonta innemeta in watsa mata ACID shikenan kaga sai kace baka sonta ahakan kafasa kaga itanma baxata ja ba kuma zata zauna zaman jinya ne kaga ai wannan hanyar tafi sa

uki ko?

Ya ajiye ajiyar zcy yace "haba my baby kada fa ki manta sister dina ce ita ya xan yarda inga abinda xai bata mata rayuwa inji dadi.kingafa inhar kk bata mata fuska da Acid to koba ni ba babu mai Auranta ahakan kinga kuwa tamkar Mune sila munza

linceta muna sane kuma Allah baxai barmuba kinga gara kifasa kawai mubi shawarata yafi akan Allah yajarabcemu inmunyi Aure ko?

Yakarasa maganar yana shafa gadon bayanta

Ta yarda da batunsa don haka saita ce "to shikenan ammafa kasan me zakayi ckn

wata daya inba hakaba zanyi duk abinda ya dace akai kasanni da bala.in kishinka.

Ya rumgumeta yana fadin " nasani my baby kada ki damu ni nakine ke kadai.

Ta lumshe idonta tanajin wata qaunarsa nasake shiga ranta

Da gari ya karasa wayewa da

safen suka tashi dakyar dan angogu ansha love

Da yayo makararriyar sallarsa saiya sameta tana cakewa aitake shima yazauna suka fara korawa dama ita din gwanace to abinda dama a cluv suka hadu duk da sunyi karatu tare

Kodin,fakalin,Roti,giya.da

sigari duk akwaisu atattare da lowerst dasu take yawo sbd tsaro

Yasha yai tatil har tafara bugarsa sannan yamike yace mata zaije gida

Taso tayi masa rakiya amma yace tabari ba yanzuba

Daya tafi sai tukin ya gagareshi jiri yake ji idonsa ya

fara daukewar gani ko nisa da hotel din baiyiba yayiwa abokinsa Anwar waya yai masa kwatancen hotel din don yaxo yadaukeshi yakaishi gida.

Dole Anwar din yazo yasameshi don yasan Abokin nasa sarai harkar d'ayace

Saida yakaishi har gida sannan yatafi

kaitsaye part din Ni,ima yawuce

Yana zuwa yashige dakinsa yakwanta sharaf akan gado

Ita kuma tana jiyo shigowar motarsa gidan saita futo daga dakin ta da sauri xuwa falo tana Addu,ar Allah yasa part dinta zaishigo domin plan dinta na uku take

facing tunda wadancan basu yiwuba sunkarye dole ta matsa da nacin shige masa ko yaji sha,awarta yanemi kusanci da ita

Da taga baya falon ai kai tsaye tashiga dakinsa da sallama

Bacci yafara daukarsa ma baisan tashigo

Saida ta dan taba kafa

rsa

Ya farga furgigit yana sambatu "ke!ke!!baby lowerst me kyau kyaleni mana kibarni haka kwalba fa biyu nasha bana so asami matsala fa... ta durqushe agun tana kuka da taga da gaske idonta ke gaya mata abinda take tunani wato giya yasha knn

Tacik

a da mamaki don bata taba tunanin yaya Abdallah zai iyashan sigari ba ma

Taringa kuka adurqushe agun bayama intaji yakira sunan wata k'edara yana faman tanbele agado

Da ta gaji da kukan saita tashi tsam ta koma daki amma taci Alwashin saita gaya

wa Aunty maryam halinda dan,uwanta yasaka kansa duk da tana sonsa Amma ayau son yaragu takuma yi nadamar xamanto matarsa ayau.

***** *****

Ita kuwa Dije hankalinta kwance take ko tuna anyi wani Abdallah batayi asalima inta tuno da cewar Abdall

ah mashayin giyane mijinta saitaji zcyrta na daci har hawaye takeyi tayita zancen zuci "yanzufa da tuni Abdulhakim ne mijina!? Yanzufa da tuni ina da cikin Abdulhakim ajikina da tuni ina tare da mijina. Saikuma tahau kuka amma na takaici tana cixar yatsa

Zuwan mubina kadai ke debe mata kewa domin kwananta kusan biyar bataga Abdulhakim ba ko leqe bai mataba tunranda taje gidansu rabonta dashi alhalin yayi mata alqawarin zai ringa zuwa akai akai

Zuwa lokacin Dije ta dan iya wayar tata

Mubina na

kokari akan dije kullum kokarinta taga takoya mata abubuwan daya kamata tasani na rayuwa

Kunna kayan kallo dije ta iya kunna gas, da koyan wayarta datake gun mubina yanzu haka takware. dan Allah yabata kwakwalwa

Mubina ta dada kawo mata kanana ka

ya wai takara

Dije tace "ke ni wadancan ma bangama sasuba wai ke ina kk samunsu haka.?

Mubina tayi dry tace "ina ruwanki da inda nake samu ne?

"Haba kawata gaya min mana.

"Mubina tace "saurayina ke bude dila yake dibomin kafin yafara saida

su

Dije ta gyada kai tace "to mun gode ya kyauta ai.

BAYAN KWANA BIYU

Abin mamaki kwatsam saiga Aunty maryam tazo musu gida karon farko domin ziyara

Ni,ima tafi kowa jin dadin ganin matar yayanta kuma yayar mijinta wanda dama take son taj

e gareta donkai karar mijinta na shan giya data gano yanayi

Aunty maryam mace me kirki koda tashiga bangaren Ni,iman bata dade ba tace bari tashiga dakin Amarya khadija tadawo

Sosai dije taji dadin ganinta taringa ina kasaka ina ka ajiye da ita da

yaranta twins

Aunty maryam taji dadi takuma yaba,dazata tafi Dije k'ank'ame twins tayi tace itakam abar mata su tana sonsu su

Zauna

Suma twins din sunji sunason dije don biye musu taringayi suna wasa abinsu,saitake jininsu yahadu

Aunty ma

ryam tayi ta musu dariya tana lallaba twins don kamar sayi kuka zasu rabu da dije

Dije tace "yanzu Aunty tafiya zakuyi?

Aunty maryam tace mata "kiyi hkr khadija nasan kina sona nida Ahalina amma yanzu baxan barsuba sai dai nan gaba in anyi hutun m

akaranta domin kinga matsalar naga mahaifinsu ne bazai bariba, amma nayi mk alqawari zankawo mk su in anyi hutu.

Haka suka rabu badan sunsoba ransu ba dadi tana daga musu hannu suma suna daga mata

Takoma tana dariya na yanda twins din "yammatan s

uke mata taji inama tahaifi "yan biyu itama don tayi sha,awarsu sosai.

Ni,ima bata boyewa Aunty maryam komaiba data dawo sashenta

Aunty maryam tasha mamaki wanda har taringa ganin abun kamar da wasa Ni,ima take don dai taga Ni,imar na kukane kuma

tasan Ni,ima na masa son da baxatayi masa sharriba

Aunty Ni,ima tayita fada da kumfar baki tamkar Abdallan yana gurin "Ai walh nasan zai Aikata indai shan giyane tunda yana tu,ammali da abokai "yan iska "ya"yan manya marasa da'a rashin jin maganar iy

aye shima din banda dady yadage akansa ai datuni yajanyo mana Abin fade agari yakuma auro mana aljihun baya to walh zanyi maganinsa zangayawa dady komai .

Ni,ima tace "Aunty duk da ina sonsa Amma yafara futa araina sbd walh ba kullum yake kwana agidab

a don kinga yau kwana biyu knn bai shigoba bamu ganshiba dama rannan ma daya kwana awaje shine yadawo mana abuge.

AUNTY tayita kiran wayar

Abdallah amma taji arufe

Harta tafi ranta abace takejinsa sbd halin da taji dan,uwanta keciki agidan Au

rensa

Sati biyu da Maganar makarantar da dady yayiwa Abdallah maganar za,a saka dije a makaranta tacika amma shiru kakeji yama mance har saida dadyn yasake masa mgn sannan yadage yadaure yanemo mata wata private a kasan gidansa metsadar gaske

Kod

a yagayawa dije cewar tashirya wani satin zata fara zuwa sch din murna tarin gayi harda tsalle agabansa

Haushi yasa yace da ita "duk murnar da zakiyi dai akafa zaki ringa tafiya don baxan daukeki ackn mota taba ato saiki shirya.

Tagatsina masa baki

da tsiwa tace "shiri ai basai kace ba tuni nashiryi wannan don baxai baiwa *Dijen kauye* wahala ba hakan tunda nayi sabo da tafiya me nisa daga riga zuwa kiwon shanu cikin jeji, dakuma zuwa rafi me nisa akafa daukar ruwa, dan haka ashirye nake dako wacce

wahala daxan tunkara kota waye ko akan meye domin wuya bata kisa

Ya gyada kansa dayin tsaki kawai yai waje yabarta anan tana murna abinta

Har waya tayiwa mubina ta gaya mata don murnar zata fara shiga aji.

πŸ˜‚

Mubina ta tayata da murna harda mata

alqawarin zata ringa mata Assignment in har aka basu domin ganin tazama namba one a aji

ranar Asabar tana zaune afalo tanashan fate fate data dafa na tsaki don kudi tabaiwa me gadi yasiyo mata komi akasuwa

Koda tayi saida tazuba masa takai ms yash

a yaita zuba santi kuwa dama tana bashi abinci shiyasa yake Sonta fiye da Ni,ima da bata bashi, bayama samun kallon arxiki agunta balle abinci

Kwatsam tana zaunen daga ita sai "yar shimi me kokon bra da siket ajikinta yakamata amma har guiwa yake saij

in sallamar Abdulhakim tayi akofar falon

Aguje tamike tayi gunsa tana masa oyoyo

Kusan suma yayi atsaye baizaci zaisameta ahakaba da bai shigoba

Taja tunga agabansa tana masa sannu dazuwa

Yace "yawwa "fuskarsa ba fara.a

Ta lura da haka

n.amma bata gane dan meye yaketa hakan ba

Da suka zauna sai tahau tambayarsa ko lfy taganshi yau ba fara.a?

Yace mata bakomai kawai

Tace " Amma dai yau zamuyi karatun Ingilishin da masimatik din dazaka fara koyamun ko?

Yace "a.a "kansa akasa

don bayaso yakalleta ahaka ba tsari kirjinta kusan rabi awaje

Tace "to amma dai yau zamuyi karatun fulfulden danake koya maka ko?

Nan ma yace mata "a.a

Ckn damuwa tace masa "waito sbd me?

Baikalleta ba yace "saikin lullube jikinki tukunna.

Da gabuntarta tayi dariya tace "laaa!kai abokin birni walh da tsiya kake to meye ajikin nawa da kake gudun kalla to bari kaga ta warware kallabinta ta rufe iya kirjin nata

Ya mike tsaye yana cewa "bari natafi zandawo gobe. Yau ransa ba dadi dama

yazone don yayi mata fada akan makarantar dazata fara da "yan nasihohi akan illar yin kawaye barkatai da kuma dagewa da karatu tokuma saiyaji ransa ba dadi yafasa mata maganar da yazo da itan

Da sauri ta mike tace masa "Dan Allah kazauna na dauko wayata

nadaki kasamin nambarka ack.

Jin tahadashi da Allah yasa yazauna kawai

Da taje dauko wayar tana saurin ta dawo gunsa aibata dawo da dankwalin data rufe kan nata da kirjin taba dan sauri

Alokacin kuma Abdallah yasawo kai yashigo falon sallamar s

a tatsaya masa amak'oshi ganin Dije awata shiga me kamada tsiraicinka awaje itada dan,uwansa afalo saiyaji wani abu me daci yatsaya masa arai yafi madaci daci ma

Yai mata kallon sama da kasa yawuceta zaishiga dakinsa Abdulhakim yataso dasauri yabashi ha

nnu don su gaisa Amma sai yaki kulashi yakarkata gefensa yawuce daga masa hannu kawai yayi fuskarsa ba fara.a yashige dakin.

Abdulhakim yayi zaton ko awaje akab'atowa dan,uwan nasa dan yakanyi masa hakan acan baya agida amma na yan mintina daya huce z

ainemeshi harma yagaya masa abinda yafaru dashi

Yakarbi wayar dijen yasa mata nambar tasa yai save ya mika mata yai mata sallama yafice

Shiko Abdallah kasa zaune yayi adakin yama mance meya kawoshi gidan yakasa tsugun yanata zarya adakin ransa na

masa suya dije na masa gizo da yanayin shigar jikinta

Wani haushi yaji wai matar Aurensa nabaiyana jikinta ga wani bashiba wanin ma dan,uwansa kai dasake. Zai dau mataki yana ganin zai dakatar da Abdul shigo masa gida...take wata zuciyar ta kwabeshi "

kai Abdallah kana haukane?Abdulhakim din naka zakaiwa waigi da gidanka akan mace?to maxa sake tunani dai to wai ma akan meyene? ko kishin dije kake yine?koka fara sonta ne...?

Abdallah yaja wani mugun tsaki afili yace "Allah yasawwake in So "yar kauye.

ya dunqule hannu yadaki bango sannan yadawo gefen gado yazauna tareda rafka tagumi hannu bibbiyu yashiga zuzzurfan tunani...……

_ABDALLAH what Nufin kane inji Fans_ ???

πŸ˜…πŸ˜œπŸ™„πŸ˜‚πŸ˜„

πŸ„

*YAR FILLO*

πŸ„

_Dijen kauye_

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•



πŸ•

*True life Story*

*Sadaukarwa Ga Kawata Aminiyata Amina Adam (Maman Yasmin R/Kebe*

*Nabilancy luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

PG

80-85

Ihun da Lowerst

ta rafka ya bala,in furgita Dije dan hannu ta rafka aka tana fadin "nashiga uku na lalace baiwar Allah waceceke?waya kawoki nan me kikazo yi?

Ai lowesrt bata hayyacinta balle tabata wadannan amsoshin domin jinine kawai ke zuba daga goshinta faduwa ma ta

yi kasa wanwar takama gurin tana kwaroroton ihu

Adaidai lokacin da lowesrt ta fadi alokacin Abdallah yadawo shida Ni,ima me gadi yabude musu kofa suka shigo yayi gurin ajiya da motar. kafin ya tsaida motar agun saijin wani ihu yayi ya gauraye gidan wand

a bashi bama hatta ni,ima ma ta tsorata sosai

Da sauri yai farking suka futo suka nufi sashin Dije dan ta can suke jiyo ihun

Turus suka ja tunga agun ganin wani abin almara dije na tsaye arikice hannu aka ita kuma lowerst na kwance agun tana birgima

dafe da goshi jini na zuba.

Abdallah yaje da sauri kan lowerst ya birkitota ya jata jikinsa yaga yanda jini ke malalowa afuskarta akidime yadago da kansa yace da dije "ke mekikai mata hakan?

Dije ckn rudu tace "walh ba ita nazo kwadawa ba tsautsayine

ni banma san taba

Yace da lowerst "babyna meya kawoki gidannan ya akai haka ta faru?

lowesrt dai ba baki sai ihu da kukan wahala takeyi

Ni,ima da bata gane nufin saba tahau tambayarsa "dama kasan tane yaya? Wacece ita?

Bai tsaya bata amsaba

yahau kokarin taimakon lowest ta hanyar kinkimarta yai gun motarsa da ita shima har jinin yatabashi

Daga nesa me gadi yahango Abdallah awannan hali na kidima yana gudu da mace ahannusa

Aituni yataso yataimaka masa da bude motar yana fadin "wa,iya

xubillah meya faru da ita Allah yakiyaye.

Abdallah yasakata a motar yai ribos yatunkari get aguje zaifita

Me gadi ya bude masa yana masa Allah yakiyaye

Ita kuwa Ni,ima atunani yabarta don ta fahimci kowace lowesrt kwakwalwarta ta bata cewar arniya

r budurwar sace tazo gidan nemansa kenan.to yaushe tazo gidan?

Amaimaikon tabar gurin saitahau tambayar dije dake tsaye dafe da kirji

"Ke bakauyiya kinada hankali kuwa xakiyi mana kisan kai agida?ko kin zaci nan kauyen kune da zakayi abu abarka sasak

ai?to walh garama ki koma kinutsu kiyita addu,a kada Allah yasa ta mutu domin kuwa inhar ta mutu kema mutuwarce sakamakonki dan baza.a kyalekiba rayuwar furzin xakiyi.

Tana gama fadin hakan ta buga mata tsaki tai gaba

Dije ba karamin tsorata tayi da

kalamin Ni,ima ba don harda kukanta tana danasani aranta

Yini tayi xur tana kuka yau zatayi kisan kai taringa addu.a kuwa Allah yasa kada matar da batasan ko wacece ba ta mutun.

Sai dabara ta fado mata takira mubina tana kuka tace mata dan Allah tazo

yanzu ba lfy.



Ckn awa guda saiga mubinan tazo gidan akidime.

dije tazayyane mata komai tana kuka

Mubina tace"toke agarin yaya kikai mata hakan ?

Dije tace

"Walh tsautsayine mubina danasani nake sbd bansan zatazo gidan ba matar ni A

bdallah nayi niyyar duka ba itaba

Abdallah?to yaya Abdallahn me yayi mk da xaki dakeshin?

Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login