Showing 6001 words to 9000 words out of 34383 words

Chapter 3 - YAR GWAL COMPLETE

Bata haifaba zatai gaba akullum

in aka Sami matsala shikuma Alh ba me saki bane.

Aunty Amarya tace"yo ai Ni bana shakkarsa kamar yanda kuke shayinsa,Kuma yanzu Ni kudaina cemin Amarya ma tunda ga amaryar sa can.

Hajiya Babba tace"ita ai sabuwar Amaryace,ke Kuma Tsohuwar Amarya.

Sukai

dariya gaba dayansu.

Dayake kansu ahade yake tare suke cin bakin cikinsa.

Amarya Zubaida Bata fito ba sai yamma don har daki aka Kai Mata abincin Rana Wanda ya bada mukullin dakinsa yace adauko Mata lemo a firjinsa ahada Mata dashi Kuma

atabbatar ansaka Mata nama aciki don Bata Saba cin lami ba.

Aunty Amarya tace"kujimu da wannan katon mutum fa so yake ya fifita yarinyar Nan akanmu,Alhalin munsan dawan garin Yar Almajira ce sai an barato take samun na lasawa fa.

Hajiya Babba tace"ke kar

fa yaji kina cewa *Yar gwal* dinsa Yar makauniya,ki shiga taitayinki fa Amarya walh mutumin Nan yanda yake giggiwa akan wannan yarinya zai iya yi Miki Rauni Tam.

Maman yara tace"nafison mu bishi kan yanda yake so,ita Kuma mu zuba Mata Ido muga da wacce ta

zo,sbd Dole acewa mijin iya baba dai mu din mune.

Suna kan wannan hirar ta fito falon

Ta gaidasu ta zauna Akan doguwar kujera tana kallon tv da take manne ajikin bangon falon.diyar Maman yara ta rarrafo gunta

Zuby da son yara ta jata ajiki ta dauketa

tana Mata Wasa.

Ta dubi Hajiya Babba tace"ya sunan babyn Nan.?

Hajiya Babba tana murmushi tace"sunan yayar miji gareta Aisha akece Mata humaira.

Ta gyada Kai kawai idonta Akan TV Ana haska wani film atashar Tauraruwa tv hausa series ne MATAR ABBAS.

Fil

m din yai Mata kyau,sai magriba ta bar falon shima Jin duriyar motarsa da taji yasa ta tashi tayi dakinta.

Da Leda fal da nama da youghort yashigo mata.su kuwa dama gurasa ce da tsire yau suka Samu wani zubin dai Akan kawo Naman kazar a gutsutstsura Sanka

Sanka Banda samarin gidan.

Agaba ya sata sai da taci ta qoshi tayi gyatsa kana ya janye ledar ya maida kan mudubi Yana Mata kirarin daya Saba Mata Wanda ke Masa Mata Kai" _Yar gwal Dina kin fisu kin d'arasu a Dadi,Tauraruwa kike Sha kallo ke ta dabance a

cikin mata_

Murmushi kawai take zubawa

Ya janyota jikinsa Yana fadin"me kayan dadina bana son nabar dakinki,inama matana zasu karamin kwana biyar ko hudu Akan satin da Zan Miki,gaskiya bakya ginsata.

Ta Kara shigewa jikinsa tana zuba Masa

Shagwaba.

A wannan dare Alhajinta yaji dadinsa ya manta sunanshi adakin Yar gwal ga sambatu da ihun Dadi Wanda Saida ta ringa toshe Masa Baki.

****

****

****

Aranar data fita a girki yake Gaya Mata cewar yaransa goma Sha biyu fa,ya Aurar da biyu Mata sa

i maza biyu da suke karatun ta gaba da sakandire mansur da Mahmud Babban Mahmud Yana India mansur Yana sudan.sun kusa dawowa.

Ta gyada Kai tana fadin"kana da kyan jiki,Babu me cewar ma katara irin yara hakan,Amma dai Kuma Mata biyun can ne sukai wadannan

'ya'ya dayawa Haka?

Ya gyada Mata Kai kawai.

Ita kanta da tayi sati agidan yakoma gun Matansa yai kwana hudu kafin ya dawo Mata taji kewarsa sosai.

To da Amarya Zuby fa ta Shiga kicin manufa ta karbi girki Ta Sha wahala Dan ma acikinsu maman Tara takan

taimaka Mata tana nunnuna Mata wani abun

Da aka tashi rabon Abinci kowacce akula ta zuba Mata Kuma Bata zubawa Hajiya Babba ba saboda taji Alhaji yace ba matarsa bace.

Maman yara tace"da kin zubo Mata ko a kula karama ce.

Ta yatsina Baki tace"ita Bata

girki ne saidai ku Bata Alhalin tana da miji? Nikam bazan iya wannan wahala ba saidai ku kubata anaku.

Maman yara ta kebe Baki kawai ta dauki kularta ta fice a kicin din.

Itama Aunty amarya datazo daukar tata Kular mamaki tayi da taga babu na

Hajiya Babba.

Amma Bata iya cewa komai ba tasan dai baza suci su hanata ba.

Ahakan tayi kwana biyunta na girki ta saki batare da tana baiwa Hajiya Babba abinci a gidan ba.

Kuma Babu wacce acknsu ta sameta da wani Batu Mara Dadi suna tsoro.

Anyi

hakan Kashi biyu Wanda alokacin 'yan makaranta sun dawo Gida Hutu mansur da Mahmud Gida ya dau murnar ganinsu.

An tattaru a falo ranar dayake weekEnd ne Alhajin yananan

Itama falon ta fito tana kallon yawan yaran Alhaji akwai budurwa ma acikin yaransa

Abu dayane ma ya daure Mata Kai yanda samarin suke Nuna ai Hajiya Babba da Alhaji yace Mata ba matarsa bace su suna Nuna mahafiyarsuce don dakinta suka suka shiga kafin su tafi sashinsu,suna Nuna Mata respect suna mutumtata kamar yanda kowa ke Mata,abin y

a fara sakata a duhu alamu ya Nuna Mata yaran nashi ne Amma ita kuma uwar yaran fa? Kada dai matarsa sace ya boye Mata har hakan yasata Bata Bata abinci ba alokacin girkinta lallai yakamata ta Nemo wannan Sirrin da Alhaji ya boye matashi.

Abu na farko da

tayi shine tayi kokarin kebewa da Maman yara taga kamar tafi Aunty Amarya Hankali da Nutsuwa da shekaru ma

Tambayar data fara Mata shine"Wai Dan Allah mama wacece Hajiya Babba a gidannan?

Maman yara tace"Ah kamar yaya? Bai Gaya Miki wacece itan bane?

Z

ubaida ta muskuta tace"Eh to nidai yace min matar Dan'uwan sace,Kuma Naga Yaransa suna manne da ita Kuma Naga kamar ma itace ta haifi kartan samarin Nan.

Maman yara ta murmusa tace"Na gidan Aure ma nata ne,wadannan ma nata ne,Amma bazan iya ce Miki komai

akai ba har in ba shine ya fada Mikin ba sbd gudun tijararsa... da sauri ta katseta"tijara kamar yaya?kina nufin sai yayi mk rashin mutunci akan kin Fadi wani Abu akansa bayan idonsa ko ya Nuna mk bacin Rai?

Maman yara tace"tab!inma Bai kawo min Dukaba,Ku

ma gaban uban kowa zaiyi hakan,Saidai Ni kafin ayimin hakan Ana dadewa sbd kiyayewar da nakeyi.

Ta gyada Kai kawai ta shiga wani zuzzurfan tunanin to Wai waye Alhajin Nan nata?wa ta Aura hakane,taga kamar fa Yana da wasu dabiun a boye da Bazasu kalluba,la

llai yakamata ta tsaurara bincike akansa,Allah dai yasa ba madokin Mata ta Aura ba.

Anyi hakan da Kwana biyu ta karbi girki a hannun Aunty Amarya ta Gama Girkin ta zuba akular kowa Banda ta Hajiya Babba Amma ta zubawa samarin yaran da suka dawo daga karat

u su mansur da Mahmud an Kai sashinsu.

Aunty Amarya tace"yakamata kiringa zubawa Hajiya Babba fa.

Meleye Baki zuby tayi tace"yo Ni ta taba zubamin ne?

Aunty Amarya tace"ai Bata da girki agidan shiyasa da ace tana girki da zata zuba Miki Dan macece me

kirkin gaske.

Zubaida tace"to ta Ina zatayi girki Alhalin Bata cikin matan megidan.

Aunty Amarya 'yar Arufta Yar son tsegumi sai ta matso kusa da ita tace"inji wa?

πŸ€”

ta Kama hab'a tana fadin"tab! Ai walh kima daina Mata wannan kallon boye Miki yayi,don wa

lh itace matarsa ta farko Auren so da kauna ma Auren Lalle Yana saurayi tana budurwa sukai Aure kawai dai wata babbar matsala ce ta hadasu Shine zamansu yaqi Dadi Kuma aka hanata tafiya gidansu take zaune zaman yara.

Kama Baki zubaida tayi tace"kina nufin

Matarsa ce Ada a yanzu Babu Aure tsakaninsu knn?

Aunty amarya tace"inafa! Yanzun ma da Aurensu girki kawai ya dauke Mata rikicine tsakaninsu bansan wasu daga ciki ba Amma nasan dai a kafin Auren kine aka faro wannan bidirin nasu badai zakiji mutuwar sarki

abakina ba sabod....wata tsawa aka doka aka shigo Ana Kiran sunan zubaida kicin din.

Duk suka juya a firgice suna kallonsa Mansur ne ya shigo Ransa amatuqar bace ya Nuna zubaida da hannu Yana fadin"ke karamar Alhaki 'yar Talakawa uban wa yace mk inkinyi

girki Banda mahaifiyar mu?nace uban wa ya Hana kiringa Bata?Haka kikaga sauran matan sunayi Mata?kokece ta daban Yar Mai,da Zaki ringa azabtar Mana da Uwa,kenan saidai taci a rabon yara ko Ana matan gidan,ke Maryam Baki Gaya Mata wacece ita agidan ba in sh

i daya kawota Bai sanar ta ba.?

Aunty Amarya jiki na tsuma ta hau girgiza Kai Dan tana tsoron mansur sbd yafi ubansa tijara gashi murdadde Mara mutunci.

Ya kalli Zubaida da cikinta ke durar ruwa yaci gaba da fadin"uwar mu na abar araina bace,Muna sonta M

una mutumta ta kamar yanda kowa ke Mata kema Dole kiyi Mata hakurinta ke cutar da ita kamar yanda shi me gidan yake cutar da ita,Amma mu Nan zamu kwata Mata 'yancinta maza mikomin Abincinsa ko naki in Kai Mata,Kuma walh daga yau indai kikai girki Dole ne k

i zuba Mata nata yafi nakowa inba Haka ba kafin mukoma jikinki xai iya Gaya Miki.

Da sauri ta dauko nata abincin ta Mika Masa

Ya karba yai waje yana wani taku me karfi kamar zai fasa simintin dake dab'e a kasan kicin din.

Ta Kama Baki zatai magana Aunt

y Amarya tace"wannan yafi Dan Iska iya iskanci kibishi a sannu alokacin Dana shigo gidannan naxo da giggiwata Ni gani matarso wacce Alhaji ya shaqa Mata karya kafin a Auro shi wannan ne ya gyaramin Zama,sbd bansan komai ba alokacin Dan Nima kafin nasan mat

ar sace na azabtarta da Yunwa Maman yara bazata iya fadin komai ba,Ni dai abinda zance mk shine Kibi kowa agidan a zauna lafiya har mijin naki Dan nice kadai muke dokuwa dashi bana bar Masa yaci abinci akaina su hakuri ne dasu.

Tana Gama fadin hakan ta da

u kularta ta fice.

Jikin tak'aura yai la,asar fa don data koma daki tagumi ta zuba har da hawayenta kenan da alamun zata zuba da 'ya'yan miji kafin afara da mijin,sai taji tafara Nadamar shigowa gidansa kalamin Aunty Amarya ya Fado Mata na Jin Ashe daya

Aurota ya yiyyi Mata karya,to Kenan Itanma akwai karyayyakin dayai Mata kada dai har da motar da yace zai kawo Mata vibe,dayake ta ce Mata tana hanya,tab lallai da kuwa ya cika D'an Aliya,ta tabbata itanma saidai su ringa kwasar Yan kallo,kawai taji ta tsa

ne shi ma ga Yunwa ta fara cinta kawai ta dauko abincin ta cinye bazata ajiye Masa ba Tunda mukullin store ahannunsa yake shi yake Aunowa ya bawa me girki kafin ya fita yanzun shinkafar tuwo ce akicin da zatai na dare Babu wani abinci da zataci dama na Ran

a ake aika Masa kasuwa ko ya Aiko take tayi Masa test tace kada ma ya turo abincin ta bawa Baki.

Ok kawai yace Mata dayake Amaryace Bata laifi shiyasa Bai damuba

Itan ma ta shiryeshi yau,Dan zasui balai da ita Sanka Sanka ta tanadi batutuwa

abakinta ta Kuma Yi Alkawarin daina bashi kanta har sai yacika Mata Alkawarin motar da zai sai matan....

To fa fans muje zuwa

Mujira mujira mujira sai gobe. Ba Yanzu ba....sai goben da Bata da gobe ba.. Yanzu ba....

πŸ˜„πŸ‘―πŸ½

‍♂

️

πŸ‘―πŸ½

‍♂

️

πŸ‘―πŸ½

‍♂

️

*YAR GWAL*

( ~

me kayan Dadi~)

_the sugar daddy story_

Na _Nabilancy love_

πŸ’˜

*Auntyn S and S*

______________________________

πŸŒˆπŸ‡°

AINUWA

πŸ‡Ό

RITER'S✍

🏼

*

πŸ‡¦

SSOCIATION

🀝🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of reader

s}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________

Page 05

Zuby Amarya na Nan na jiran Ango,don ta amayar Masa da Tarin takaicin da ta Tara da Kuma tado Masa da maganar Alkawarin motar da yai Mata,duk da ita dai

tun zuwanta gidan bataga Tarin motocin matansa a farfajiyar gidan ba sai wata tsohuwar mota data gani Wai ta Kai yara makarantace,sai tashi galleliya dayake Hawa Ana cillin da ita.

Abu daya dayafi qona Mata Rai yanda ya boye Mata Hajiya Babba matar sace A

she,Kuma ma uwar 'ya'yansa Tabbas Bai kyauta Mata ba,jikinta yai sanyi Akan Auren Nan nashi Don Bai ginashi aka doron gaskiya ba.

Ranta quna takejinsa tayi Nadama ayau na Auren Alhaji.

Shisha ta janyo ta hada ta hau Sha,tana busa hayaqin sama tana

kada kafafu.

Lokacin yin Abincin dare ma dayai batai ba tace yau kowa ya kwana da Yunwa ko asha gari da sugar tunda tagano gidan K'amamane karya tafi yawa ackn gidan Amma ta bangaren me gidan,bazata Kuma dauki Rainin hankalin Mansur ba Dan yanda yashiga s

abgarta agaba zai iya cewa zai mareta ita kuma bazata dauka ba.

Kowa na Gidan Yaji shiru ba,a ajiye Girkin dare ba ba su ga ma meyin Girkin ta fito ba wato zubauda.

Babu Kuma Wanda ya iya tunkararta ita Aunty Amarya tasan abinda ya faru dazu ne ya tunzu

ra Amarya zata fito da nata salon iya shegen kenan,zakuwa tayi kallo Dan tasan Alhaji bazai dauki iskancin qin yin girkin ba.

Mama Amarya indomie ta girkawa yaranta kanana.

Ita kuwa Hajiya Babba ba yara ke gabanta ba 'yan samarin sun iya fita nema sai bu

durwar 'ya agabanta Wanda tasaka su Mahmud sukaje restaurent sukayo Mata take away Suma sukai qoto acan Dan tace suci abincinsu awaje Dan da alamar me Girkin ba lafiya shiyasa batai ba.

Da Alhaji yadawo kuwa Qin shiga dakinsa tayi tayi bacci abinta Dan Ba

i shigo da wuriba

Dayajita Shiru sai yakai kafarsa, tunda Amaryace Amma kowacce s girkinta shi yake jira suzo Masa.

Ya zauna abakin gadonta,Yana taba kafarta Yana fadin"amarsuna bacci akeyine.

Ta farka tana harararsa.

Dayake akwai haske tarwai adakin.

Yace"tashi zaune Mana.

Ta tashi tana fadin"yau kayi min lefuka masu yawa,ka dawo Gida amakare ba kamar yanda kasaba dawowa ba,kalli agogo Tara ta gota goma saura Alhalin koyaushe agida Takwas take maka,to bazan dau wannan ba aduk ranar girkina.

Yai

Saurin yin kasa da kafafunsa Yana me neman tuba "ayafeni motace ta bani matsala ahanya.

Ta kada Kai tana yatsina tace"hhhuuumm wannan Kai ta shafa tunda hakki na bibiyarka....da sauri yace Mata"hakkin wa Kuma? Yi min bayanin da Zan gane.

Ta gyara Zama ta

ce"na farko hakkin uwar gidanka Mana,meyasa ka boyemin ita kanunan cewar amatsayin matar Dan'uwanka take?

Ya shafa kansa Yana fadin"wannan lamarin Ni da ita yashafa sannan tunda kingano gaskiya arufe maganar ashiga wata.

Ta hade Rai tace"naji Amma ai ko

don yara Bai Kamata kayi Mata hakan ba,indai kana son zaman acikin gidannan walh saika shirya da matarka,saikun dawo daidai da ita.

Ganin yanda ta hade Rai yaga da gasken take tuni yahau Mata rantse rantsen zaiyi abinda tace din"walh nayi mk rantsuwa da

Allahn daya halicceni Zan daidaita da ita komai zai wuce Amma Zan Gaya Mata Albarkacinki ta ci.

Ta gyada Kai tana yatsina da yauqi tana fadin"to yayi,Amma ya maganar motar da zaka saimin a Ina batun ya kwana?

Yai shiru Yana fadin"to mota tana tafe insha

Allahu Amma saidai ban Gama cika kudin bane sabod....ta daga Masa hannu"kaga bana son wani kauce kauce ko noqe noqe,bana kaunar karya walh,daga lokacin Dana gano karyace ka shiryamin na barka kenan,gara ma ka ququta ka saimin ko ta hannuce ba sabuwa ba sab

oda idan baka siyamin mota ba walh darajarka zata zube aguna,Kuma wannan takan saika bar hawanta Dan walh ita Zan karba saidai karinga fita a kafa.

Ya gyada Kai Yana fadin"insha Allahu Zan sai Miki mota,aike me dadinace,walh akaf cikinsu kinfisu Dadi da

iya kwanciyar Aure,saifa akanki nasan nai Aure Zuby ke ta dabance ki godewa AllΓ h Dan Yabaki Ni'ima me Tarin yawa Wanda za.a iya Tara Mata hamsin ba,a Sami me kwatankwacin kalar Taki ba.

Wani gingirim taji kanta yayi Jin Yana fasa Mata Kai sai ta karajin

ta Sami hanyar da zata ringa kadashi yanda taso.

Tace Masa"nagode da yabo,Nima inajin dadinka my love,Kuma inason kabani jari Nan gaba saboda Zan ringa zuwa sarin magungunan Mata saboda gyaran Aure.

Ya gyada Kai Yana fadin"Ashe gurin nawa ma zai Kara Dad

i,eh lallai Zan bayar Amma abari bayan zuwan motar.

Tace"to Amma matanka Kar suga kasaimin su Kuma Naga kamar ba motar garesu ba.

Yace"Ah sunyi abaya kowacce tayi mota sun kasa rikonta ne,ita ta tsakiyar ai iyayenta ne kwadayayyu suka sata agaba sun

ciyo bashi shine ta siyar ta Basu kudin sannan tasai fili acikin kudin,ita Kuma babbar

yaronta ta bawa Mahmud in yazo gari Yana hawanta ahaka aka lalata mata.,ita Kuma karamar kudi ta nema amadadin motar ta Gina Gida karami tasaka 'Yan haya.

Kinga banida

fargaba idan nasai Miki.

Ta gyada Kai kana tace"to kafita kayo Mana take away Yunwa nakeji.

Ya zaro Ido Yana fadin"Ah me ya hanaki yin girki,ko gas yakare?

Ta girgiza Kai tace"Ba daya kawai na daina yin girki agidannan sai Naga dama,anmin yawa ban Saba

Dora babbar tukunyaba,yau ma da nayi ban samu ba kaga yaronka mansur yake ko wa,shi yazo ya karbi naka Dana ajiye maka ma yakaiwa uwarsa hakanne yasa Nagano Ashe matarkace,shiyasa nayi maka test nasanar maka ka nemi abinci baza,a Sami damar kawo maka ba,n

ikuma ba Zan dauki wahala ba walh,kawai muje muci mudawo.

Yace"to ba matsala karki damu za.a San ya da za,ai duk ranar girkinki sai Asama Miki me Aiki.

Taji wani sanyi aranta indai Kam zai ringa banbantata acikinsu Yana gatan tata to zatai Masa duk abind

a yakeso,tasan dai jarababbene hariji ita Kuma zata dauka.

Ficewa sukai don su Nemo abinci suci.

Sukaita yawo agari har Sha Dayan dare,don gun cin abinci biyar sukaje duk inda suka tsaya saita karewa guri kallo sai tace Bai Mata ba,dakyar suka Sami wani

guri a independence road Yakas shine fa sukaci anan don abincinsu ba laifi ga Dadi ga tsada har guzurin shawarma tayi da Ice cream.

Mutan Gida sunjiyo dirin motarsu da suka dawo Amma sukai lif ba wacce ta fito,Me kishin tsiya dai Aunty Amarya karamarsu ta

ji haushi sosai tayi zaton ko zatajiyo kukan Amarya Yana dukanta yanda yake tijararrannan to saikuma taga banbancinsu da ita,lallai alamu sun Nuna yarinyar Nan zubaida da karfinta tashigo gidan ba banza tasan ta kamashi ahannu da asiri kenan.

A ranar zuba

ida ta ciwu gun Alhajin sosai ta bashi hadin Kai yayi sau biyar kafin safe,Bata Nuna gajiyawar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login