Showing 15001 words to 18000 words out of 34383 words
ya kawo ranar tafiya Alh
aji Garin da ba,a dawowa in Aureki.
Ta zaro Ido Hadi da gimtse Baki tace"Kai!!! Ai ko Alhaji ya rasu ba zancen Auren da zai gifta Mana akwai matsala ai
Yace"ba wata matsala besty na saidai in ki gujeni.
Tace"Ah ah ba zancen gudu kawai Ina shayin Dangi
n ka ne.
Yace"Banajinsu sbd momcyna Tana kaunarki Kuma Baki haihu da Gwaska ba Kinga Hanya me sauki.
Tace"kasan kuwa duk ya damu Wai shi so yake,yaji nace Masa Inada ciki kawai,burinsa kenan,har cemin yayi Dan Allah idan nasan inayin planning in taimaka
Masa indaina.
Mahmud ya murmusa yace"Ai walh bazaki cire in plan dinnan ba Dan tanadin kainace ke!
Ta kanne Masa Ido daya tace"ko?!
Yace"yes me kyau.
Tayi fari kawai.
Ya gyara tsayuwa yace"momcy na ta dage akan sai nayi Aure nikuma walh duk sbd ke
bazan iya Aurar wata ba.
Tace" nikuma nake ganin yakamata ace kayi Auren ko don fita a zargi.
Yace"to nabaki wuka da nama ki zaba min matar.
Tace"ga kanwata uwani.
Ya hade Rai yace"A ah ba ta Gida ba,don bazan yarda in cutar da ta gidaba,sbd duk wacce
Zan Aura ai gangar jikin zata samu zcyr tana gunki baby.
Tayi dry tace"ok! to zan duba maka cikin kawayena,duk Ni ba macece me tu'ammali da Tarin kawaye ba.sai kawayen Online Yan film da mawaqa da Yan tictok da nayi.
Yai dariya yace"End Of dis month ma z
an shirya Miki gagarumin taron Birthday sbd ban manta Date din ki ba.
Tayi dariya tare da tafawa tace"good darling Amma ka burgeni ko Ni na manta fa.
Yace"ai bazan manta on 29 na kowacce karshen shekara ba.
Tace"tabbas December on 29 is my day.
Yace"aw
anne hotel kikeso ayi?
Tace"Wanda duk ka zaba yayi sai kawai a yanko get pass in raba.
Yace"to Idan nagama settling na komai zakiji.
Nan sukai sallama yakawo kudi Wai ta bawa Inna ta karba tana masa godiya suka rabu,Mahmud Yana sonta sosai Yana Kuma
kula da lamarinta takanji inama shi take Aure ba kidahumi Alhaji ba.
*****
*****
*****
Suna zaune da Alhaji da dare ta kwanta akan cinyarsa hannayenta na cikin wandonsa tana lailaya abaibadan shikuma Yana lumshe ido Yana Nishi yawu na neman zubo Masa Dan
Dadi
Zuby duniyace ta iya Wasa kala kala
Tace Masa "my Sugar love Dina saura sati daya inyi birthday party fa Kuma taro zanyi a hotel meye gudummawarka.?
Yaja numfashi me karfi yace"me kikeso na Baki my baby.?
Tace"dubu dari da hamsin ma ta Isa
Yace"
angama Masoyiya.
Wayarsa akai ta Kira yaqi kulawa data Gaji sai ta dauki wayar ta duba taga ansaka.*HABIBA*
Tace"Alhaji Kuma wacece habiba ko sabuwar budurwa kayi me nacin Kira Haka.?
Ya karbi wayar ya katse Kiran dake shigowa yace"habiba matata ta ukuc
e dake gidansu kinsan data taboki fa kuka rigimar Nan zuwa nayi na yagata na sallameta,mahaifinta yazo ban hkr nace sai Nan da wata biyu idan nadawo daga tafiya,nagaji da halinta dama Bata iya bani irin kulawar Nan ba,itace take ta kirana yau kwana biyu kn
n har canza layi takeyi takasa yin wata biyun yau kwananta arbain.
Dariya zubaida tayi tace"Ashe Aunty Amaryace ah lallai yakamata ka hakura tunda har mahaifi ya taka yazo maka,ai sai aga darajarsa sbd iyaye ai iyayene ka dauka tamkar nakane man,kirata ka
dawo da ita kaga bazataso tayi idda ba Kam...
Kafin ma ta rufe Baki saiga wani Kiran yasake shigowa na Aunty Amaryar.
Da yaqi dagawa sai tayi Saurin karba ta daga tasaka a handsfree tace"ke kin damemu da Kira alokacin da muke bawa juna kulawa me
kike da bukata?
Saiga Aunty Amarya da kwantar da Kai"kuyi hakuri bansan Kuna tare ba,Ina yake.
Iskancin zubaida tana sane tace"wa kenan?!
Da Ada ne da Habiba tace"mijina,ko mijinmu.,Amma ayau da take kaskantar da kanta sai tace" shi Mana babansu.
Zubai
da tace"ai kawai kice mijina,to gashi kusa dani,.
Sai ji Aunty Amarya tayi Zubaida na cewa"Alhajina kayi Mata magana taji ko taji Dadi.
Daga can taji Alhajin nacewa To Wai me takeso nace Mata ne,nifa ta dameni.
Zubaida tace"oh my love kayi hakuri ka mai
data dakinta taci darajata ta matar so Mana haba hubbi nice fa me baka Dadin da kakeso.
Yace"yes!Haka fa my love Zan iya Miki komai zakisa ayi mk komai sbd kimarki Dan Haka na maida habiba dakinta amatsayina na mijinta na maida Aurenmu da ita zata iya daw
owa dakinta.
Zubaida ta kalli wayar taga Alamun Habibar najinsu sai tace"to kinji habiba kinci Albarkacin 'yar gwal yace ki dawo dakinki Amma tunda ciwon 'ya mace na 'ya mace ne zanzo na daukoki a motata tunda ai Babu kima ace kindawo a Dan sahu sai ayi m
k dariya da ace Baki sai da motar ki ba da tayi mk Rana ayau,Amma karki damu zanzo ko gobene sai in taho dake.
Cikin mutuwar jiki da danniyar zcy Aunty Amarya tace"to Ina godiya,ki Mikan godiya gurinsa.
Kit zubaida ta kashe tare da shekewa da dariya tace
"maganin biri Karen maguzawa.
To aikuwa washe gari ita dakanta taje ta dauko Aunty Amaryar a motar ta Amma Bata Shiga cikin gidan nasuba.
Da mahaifinta ya leko fitowa daga motar zubaida tayi ta karasa gareshi ckn girmamawa ta gaidashi kana ta zaro dubu b
iyar ta bashi,ya karba da rawar jiki Yana faman shi Mata Albarka.
Sai Aunty Amarya taji ta burgeta yakamata tayiwa kanta fada tabi Zubaida su zauna lfy ta Gama fuskantar Zuby ta fita akoina nesa ba kusa ba.
To maji ma gani dai
Muje
zuwa
š
š¤
Wai dama Ana hakan,kishiya taje dauko kishiya? Kai Zuby akwai tsiya da wasali fa.
*YAR GWAL*
( ~me kayan Dadi~)
_the sugar daddy story_
Na _Nabilancy love_
š
*Auntyn S and S*
______________________________
šš°
AINUWA
š¼
RITER'Sā
š¼
*
š¦
SSOCIATION
š¤š»
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page 09
Aunty Amarya ce ta Fara Miko gaisu
wa ga Zubaida wacce ke Shan wakar larabawa Acikin motar Abinta.
Zubaida ta Amsa kana ta Dan rage volume din radion ta Dan kalleta kana tace"bakiyi mamakin zuwa na daukeki da kaina ba,?
Gyada Kai tayi kana tace"nayi mamaki sosai Kuma naji haushin
kaina Wanda abaya Naga rashin kyautawar abinda nai mk sbd da ace kina da bakin Hali zubaida da Sam bazaki zo inda nakeba,walh Banda na kaqu na koma gidan sbd yarana da bazan bikiba har sai yazo da kansa..
Murmushi zubaida tayi kana tace"Alh Sam bashida niy
yar yazo bikonki,nayi nayi dashi tun abaya yazo yaqi walh Yana gari Amma yace da mahaifinki zaiyi tafiya,to ba inda yaje,yanzu dai hakan sai yazame Miki izina domin Banda Allah yasa na dage akansa da fada da bacin raina da kindawo gidanku kenan,kinsan duk
inda akace kana da Gwal ko zinare baza kaso kaga an Masa kwarzane na ciwo ba,Dan
Allah ki kiyaye kigane cewa akwa banbancin Aya da dutse Nan gaba ki kiyaye abinda Zaki jangwalo Alhaji dashi,Banda ma yanajin maganata da niyyarsa yakawo miki takardarki ta ci
koson saki Amma na Hana.
Ran Aunty Amarya bakikkirin Amma ta danne ta ringa Mata godiya da ban hkr.
Zubaida tace"Ah aini komai ya wuce,Dan da Bai wuce ba ma Tabbas bazaki ga ko keyata ba,ke dai ki kiyaye.
Aunty Amarya tace"insha Allahu.
Har kofar Gida
zubaida ta kaita tana kallo ta fita ta dauki akwatin kayanta tashiga Gida sannan ita Tai gaba Abinta.
*****
*****
Anata hada Hadar yin taron Birthday Wanda Alhaji shine ya dauki fiye da Rabin gab'aran gabatar da taron,hatta gurin ma shi ya Bata kudi a Kam
a na dubu dari biyu Wanda ta saka kudinta ajaka domin tuni Mahmud yaje ya biya.
Mahmud duk kudinsa na Albashi ko Wanda Alhaji ke Basu akanta yake kashesu.
Anko ta fitar da na Kawaye daban Wanda Babu tsoffi a gurin daga kawaye sai Yn uwa na jiki masu jini
ajika Sa'anninta kenan.
Mutum goma Sha biyar ta gaiyata a Dangi da Ankon su na Yadin doguwar Riga me saukin kudi data rarraba musu.
Sukuwa kawayenta Ankon materials sukayi me tsadar gaske.
Halimatu kawarta na gaba gaba ackn harkar taron.
Uwar taro tac
i Ado kamar Amarya koina tayi sai kamshi.
Kayanta yanata walai walai na sheki kamar Amarya,tazama Tauraruwa ackn mutane Kai Inka ganta bakace Yar Makauniyace ba.
Mahmud yaje gurin kalar kayanta ya nemi shaddar tashi dayasa tashiga da
kayanta,shikuwa dan'uwansa mansur Yana kasuwa bashida lokaci sannan a shirme ya dauki wannan bidirin,Mahaifinsa bashida time baizo gurin taron ba,bashida lokacin zuwa waya yayowa mahmud akan lallai yanason ya halarci taron Kuma kome ake bukata awajen yayi
kawai amadadinsa.
Dadi sosai Mahmud yaji tunda yasamu hanyar bararrajewa yayi abinda yaga Dama bashida shakku ko wa za,a gayawa,liki Kam yayi kamar ba gobe agun.
Kawayen nata sukai ta yabawa dashi wasu dayawa sukaita tunanin ko shine mijin nata dai,ganin
Yana binta agindi agindi Kuma sunyi anko kusan kala daya.
Halimatu kawarta ta rada Mata akunne cewar"Kai ke kam kin Taki sa'a Dangin miji na kaunarki,wannan kanin nasa yayi fa,inama ace ban tsaida mijin Sure ba ai da shi Zan d'anewa da Dole kiyimin Hanya
fa.
Sukai dariya suka tafa alokaci Daya,suka kalleshi Yana ta Danna wayarsa hankalinsa ba akansu yakeba,Zubaida tace"Hhuumm ke kina zaton ko kanin sa ne Ashe?to wannan D'an mijine walh,wahalta min yakeyi kawai Yana Yi na sosai Alhajin ma ya Aminta dashi
akaina.
Kama Baki halimatu Tai tace"Tab!Amma ya burgeni shi baya Taya uwarsa kishi kenan?
š¤
Zubaida tace"Uwar tasa ma Bata tsananta kishinta akaina ba bare shi,gado yayi na halin kwarai.
Suka sake darawa suka tafa alokacin ya dago Kai yakallesu,ita Kuma
ta kashe Masa Ido guda.
Ya murmusa shima ya kashe matan.
Sosai aka Sha didima agurin makada sun baje hajarsu sun samu kudi sosai..
'yammata sunsha kyau sun Kuma ci me kyau sannan anyi musu Rabo na kayayyaki abin ba'a cewa komai.
Da akazo yanka cake ta
re suka yanka itada Mahmud Wanda akayi shelar wakilin Alhaji shi zai yanka ya Bata abaki.
Hakan kuwa akai Daya yanko bayan angama counting ya saka Mata abaki aka hau tafi itama ta yanko ta saka Masa.
Da akazo siyan cake kuwa ya ba kowa mamaki na yanda ak
a fara bashi damar siya Kuma yasiya da daraja ta wayar iPhone Wanda ya dauko yai surprising dinta itama sabuwal a kwalinta ya bada akaita sowa Ana jinjina Masa.
Ta Rasa bakin magana domin da daga ita sai shine da sumbatarsa zatai ko ta
Rumgumeshi
To Amma sbd ganin idon mutane yasa kawai murmusawa takeyi tana godewa Allah ackn Ranta Don Bai taba ce Mata zai sai Mata iPhone ba,ko Mahaifinsa yakasa sai Mata sai Alkawari sbd iPhone 13 ce Tabbas Hankalinta ya dawo jikinta ya faranta Mata sosa
i sbd tana da Burin siya dama in Alhajin Bai siya Mata ba don in tace alokaci Daya zata siya to jarinta ne zai girgiza.
'yammata da Dama ya tafi da Hankalinsu agun dayake akwai costomers dinta da Dama da sukazo gurin Suma Kuma wasunsu sunzo da 'yan film s
ai ta samu Karin kawaye.
Sunyi canjin namba da Khadija me Numfashi datazo a matsayin Yr Rakiya,khadijan ce ta Fara karbar nambar zubaidan sbd burgeta da tayi,sai Kuma Amal Umar da tazo da Meenal Ahmad sai Wasunsu da suke film Amma sunansu Bai fita ba Kuma
kowa yazo gun saida abin ya burgesu.
'yammata da Dama sun siyi cake da kudi me tsoka ackn 'yan film din Nan ma ta Sami kudi yayi dubu dari biyar mutum uku sun sisssiyi cake da tsoka,sai Halimatu data Nuna ta siya Akan dubu dari biyu ta bada Advance na Da
ri tace zata tura Dari a account.akai ta tafa Mata Ana Mata kallon wata shegiyar hajiyarce,Nan kuwa Darin Nan ma Unset ce Bata kayanta zatayi sun shirya hakan sannan Babu zancen wani ciko.
Akai ta Dora wannan party birthday akan media Abu yai ta yawo Ana
yabawa.
Kishiyoyinta sun gani an zageta abayan idonta Wanda agabanta Bazasu iya ba.
Maman yara tasamu Hajiya Babba da maganar mahmud.
"Yanzu Hajiya bazaki iya tsawatarwa Yayansu ba Akan ya janye jikinsa agun waccen gantalalliyar yarinyar Yana Mata wahal
a ga barin kudi duk Kuma da sanin Alhaji fa.
Hajiya Babba tayi murmushi tace"kema bakinki me yace?kince da sanin mahaifinsa ya kenan?Zan Masa Dole akan yadaina bin umarnin babansa ko Yaya?to yanda ban saka Ido ko hannuna akai ba kema yakamata ki cire
naki,Tabbas banji tsanar yarinyar Nan ba araina tunda batayimin komai ba,ta mutuntani alokacin tana cikin gidannan Nima Kuma bazan Yi hanyar da za,a quntata Mata ba.
Maman yara tace"kindai manta lokacin datake yin girki ta hanaki ne.
Hajiya Babba tayi mu
rmushi tace"wannan ai duk ya faru a rashin sani ne,daga lokacin data San Ni matar Alhaji ce ai ta gyara ko kin manta?
Nan maman yara tayi shiru.
Aunty Amarya kuwa ta rage yin irin wannan shigegen tun duniyar data koya Mata Hankali ita yanzu tsoron Shiga
sha'anin da Zubaidan ke ciki take.
*****
*****
A jikin Alhaji take ta Gama faranta Masa sun dawo daga duniyar Jin dadi tana jikinsa tana murza Masa kan nipple shikuma Yana faman lumshe ido Yana Dan Nishi sama sama
Tace masa"My D..."
Yace"Na'am my Gwal.
Tace"sugar na kasan yanzu meye yaragemin Arayu
wata ?
Yace"saikin fada my Dadina.
Tace"Walh my sugar so nake Naga naje Umara ko ace na biyawa Inna taje da kudina.
Yayi murmushi yace"to Allah ya hore Miki Yasa kina da Rabo.
Maimakon tace Amin sai ta cukule fuska tace"kana nufin bazaka biyamin ba ken
an.?
Yace"to Nima a ckn iyalan nawa ba kowacce taje ba kinsan sai sunje zakije dai ko? Hajiya Babba ce kawai taje hajji taje Umara,Amma shafa'atu maman yaran Umara kawai taje Amma waccen Yar matsiyatan ko Airport bantaba tura taba Kuma banida niyyar sbd b
akin halinta,inkuwa nace Zan biya Miki Dole ne inhada da ita,Dan Haka Dan Allah murufe wannan maganar agaba can ayita.
Ta hade Rai taqi sake cewa komai.
Yasan fushi tayi Kuma bayason fushinta indai ta hade Rai hankalinsa tashi yake shiyasa take abinda ta
keso.
Ya shafa kumatunta yace'"haba babyna ai nayi Miki Addua Akan Allah yakirakin yabaki kudin zuwa,Kinga indai Allah yarubuta zakije ai saikinje ko da da kudin nawane.
Ta yatsina fuska ta Mike ta bar Masa gurin.
Haka Aranar Nan dai suka wuni babu wata
Hira me dadi atsakaninsu Wanda take tashi inyaxo gurin adaki Kuma in yatarar ta sai ta fice,abin yaqi Masa Dadi sbd lahadice baya fita kasuwa yafi wuni ya huta agida sautari ma yafi son dama lahadin ta riskeshi agidanta sbd yafi hutawa ta Dadi tunda gidan
ta ba hayaniyar yara.
Da dare ya ritsata ya mannata da jikinsa Yana fadin"wato fushi kike da sugar babynki ko,?
Ta turbine fuska tace"to ai Naga kana son ka hadani da kucakar matarka habiba wacce batasan kantaba har zakace Dan baka biya Mata ba
bazaka biyamin ba to Zan Saida motata da wayar Dana samu agun birthday sannan in kudin Basu Kai ba in hada da komai na shago na in siyar sai intafi Umara ko hajji kamar yadda ka bukata inje da kudina.
Ya hau girgiza Kai Yana fadin"haba babyna bazaki gane
nufina ba,Amma dai kiyi hakuri angasani Kuma nagasu har naji gara inbiya kudin da Ajihuna ma yanzu dai kiyi hkr wata shekarar Zan biya Mana mu duka muje ai shikenan ko,?inyaso sai inbaki kudin Rabi ki samu rabi ki biyawa Innar Taki.
Batasan lokacin data R
umgumeshi tana dariya ba karshe sai gashi anbashi kayan Dadi na godiya sau uku Yana hawanta Bata Nuna gajiya ba,ya Gama fahimtar sai ya faranta Mata tafi bashi kayan Dadin nata.
š¤©
A washe gari don farin ciki Yana fita kasuwa tahau Shirin zuwa gidansu don
takaiwa Inna wannan labari me dadi.
Tana tafe ahanya tana waya da Mahmud Wanda yayi tafiya zuwa Abuja wata semener sai motarta ta tsaya Taki gaba Taki baya Kuma atsakiyar titi.
dataga motar ta Dan huta na Yan mintina ta Kara tashinta dakyar ta iya ganga
rata gefen titi.
Take ta gayawa Mahmud
Shikuma akidime yakira kaninsa Mansur yace yataimaka yaje yataimaki zubaida tunda yaji tana arear da yake ba nisa da kasuwa da hanyar data biyo.
Yace Masa to kawai.
Sai ya kashe wayarsa duka Kuma yaqi zuwa sbd sh
i ba shiri suke da zubaida ba.
Tana gurin tana ta jiran zuwan mansur da Mahmud yace mata zaizo
Sai Jin tsayuwar mota tayi abayanta.
Ta waiga taga motar data tsaya tintek ne ba,a hango na ciki.
Azatonta ko mansur dinne Amma sai Tasha mamakin fitowar Wa
nda batai zato ba.
A zatonta ko idonta ke Mata gizo sai tahau mitstsika idon
Har yafito yazo kusa da ita Bata daina mamakin ganin sa ba,domin Bata tabajin yasamu cigaban Nan ba,gashi motar ta Masa kyau,yaushe hutu ya ratsashi Haka?yaushe yasamu
canjin rayuwa Haka?Tabbas tafi kowa murna na ganin ya Zama haka?!!!!
Ko zaku iya cinjar waye? Wa kuke tunanin zubaida tagani ne?
Muje zuwa page na gaba.
*YAR GWAL*
( ~me kayan Dadi~)
_the sugar daddy story_
Na _Nabilancy love_
š
*Auntyn S and S
*
______________________________
šš°
AINUWA
š¼
RITER'Sā
š¼
*
š¦
SSOCIATION
š¤š»
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page 10
Zubaida ta mamakantu kamar yanda muma mukai mamakin yanda Aliyu Haidar ya Zama,ya Kara kyau da cika motar ta Masa kyau Yar karama dark blue colour.
Ya karasa gareta Yana murmushi Yana fadin"madam ya akai
naganki atsaye anan ko wani kike jira ne?
Ta girgiza Kai tana fadin"walh motar ce tasamu matsala Taki tashi dakyar ma na kadata gefe titi,Ya naganka Haka?
Yayi murmushi Daya karawa fuskarsa kyau da Annuri yace"ya bazaki ganni Haka ba lamarin Allah,yanzu
dai Kar muja lokaci Bari na duba Miki,kinsan