Showing 9001 words to 12000 words out of 34383 words

Chapter 4 - YAR GWAL COMPLETE

ta ba yanda take Masa salo salo na kwanciyar Auren ma daban yake ganin abun ba kamar su da suke wargajewa basa ko motsi ba bare ihun Dadin da takeyi har ya Gama

Babu wacce ke tallafeshi bare Kara Masa kaimi Dan ihun Nan dayake motso maza ita fa Zuby Yana kanta tana turo Masa gaba tana yabonsa na iyawar da yake tana ce Masa"wayyo Alhaji tura min duka,bafa ka tabo min karshen,Yi da sauri Karka tsaya!!wayyo Dadi,kana

da dadi kaima,sa min har gwalaken Nan masu laushi!!!dannaminsu duka, Ashhhhhh!!!!!uuuhhhh!!!! Matsamin nonon,rikeminsu zasu Fado tallafeni nawan.

To wadannan surutan Yana matuqar karawa maza tasiri a shinfida Tabbas zubaida ta Gama sace Alhajinta dasu,do

min su suke matuqar tsokanoshi,inyaji wasu fade faden nata yakanji tsikar jikinsa na tashi sannan yakan Kara kaimi wajen sex din da ita.

Shiyasa yake ce Mata Me kayan dadina.!

Bata laifi agunsa tsabar gyaran gurin da takeyi da Ni'umar da Allah ya Bata ya

sa yake Kara bibiyarta tamkar Rakumi da akala.

Haka takeyi duk ran girkinta ta daina girki Kuma Dole ne insunyi girki su su Bata

Karshe Kuma sai ya dauko Mata me girki ita kadai yace ita zatace zata ringa biyanta da kudinta Dan karsui maganar

inyaso zai ringa Bata aboye ta Bata.

Taji Dadin hakan Kuma sai tasami yarinya lazy kafin ta Gama Mata Aiki 'yan Gida sun jigata da Yunwa sai akai 4pm ba a sauke na Rana ba.

Dole kowacce ta tanadi garin kwaki da indomie a tare da ita saboda yara.

Ana kan

hakan ta Tara kudi agun Alhajin da take samu ta Fara fita ta ziyarci gidansu

Ta shaqawa Innarta kudi tace Mata ma "Inna Kin kusa daina fita bara walh akwai abinda nake jira nasamu atare da Alhaji Dole ne ki daina fita kada kijamin Gori gun kishiyoyi.

In

nar tayi murmushi tace"ki Bari dai na Aurar da uwani,nafison kanwarki ma tasami mijin Aure sai in nutsu agida Kinga cikina kadai yaragemin ko banciba Zan hkr.

Zubaida tace"Ina tausayinki Inna Zan kula dake,saboda ko nasami Rahamar Allah don ta hanyarku iy

aye D'a zai samu Aljannarsa.

Innar tace"hakane a wannan fannin Ina Yana Miki kina da jinkai,Allah yai Miki Albarka.

Tace"Amin,ga wannan.

Kudi ta danqa Mata makudai tace"su ringa batarwa.

*****

*****

Watanta biyar agidan Alhaji alokacin tayi Bari

hankalinsa yatashi sosai Tasha wahala kamar batai Rai ba.

A asibiti ta kwanta dukka gidan sun Nuna Mata kauna,aka tare a Asibitin Ana ta ita.

Alokacin su mansur da Mahmud sun koma makaranta Wanda zasui watanni uku su dawo duka.

Data fito a

asibitin taga Lele agun miji ruwa ma abaki ya ringa Bata agaban uban kowa baya Jin kunya.

Matan Gida dai sunga abin mamaki.

Aunty Amarya ta Kara tabbatar da zarginta,don ita lokacin datayi barin twins kafin ta Haifa Masa yara biyun Nan agida tayi jinyart

a Kuma ba koyaushe take ganinsa ba karshema gajiya tayi da yunwar gidansu ta dawo gidansa Bai Nuna mata kulawa ba Kam.

Kafin ta warware taga gata Kam Wanda fita ma kasuwa har makara yakeyi,karshe a cikin watan yai Mata Albishir ma kan cewar motarta fa na

gab da zuwa Dan ya cika kudin.

Taita murna har itama ta bashi Albishir na kulawa da kwanciyar Aure me dadi.

Ganin yanda yake Nuna Mata kauna yasa take iya shegenta ga matan gidan Amma Bata taka Hajiya Babba don Bata Shiga sabgarta Kuma suna girmama juna

tana Bata girmanta.

Amma Kam Aunty Amarya muraran ta Fara Nuna Mata kishi suka fara takun sawa,sai Maman yara ta biye Mata suka hade Mata Kai shiyasa ita Kuma take nuna musu ita fa matar So ce,Karo da ita ba dadi.

A watan da su mansur da Mahmud suka dawo

awatan motarta ta iso.

Tayi murna sosai duk da Alhaji Yana da mammako Amma ganin tana bashi Dadi yasa yai Mata bajinta mota me kyau da tsada tayi zaton ko Vibe ce sai taga Anaconda silver colour

Hajiya Babba ta tayata murna Amma su ko uffan basuce ba,A

unty Amarya tace"eh lallai asiri yayi tasiri,Nima Zan tashi tsaye.

Su mansur yasama musu gurbi a cikin kasuwa na kula da kasuwancinsa Bai Bari sun zauna ba Amma Kam Mahmud miskili Kuma gentle yanuna bayason kasuwancin Aikin gwamnati yakeso.

Shiyasa Bai f

iya fita ba,Kuma sai Alhajin yace Masa ga Nauyi Nan ma acikin gidan ya Dora Masa na Kai Zubaida gun koyan tukin mota.

To dama ba wani haduwa suke ba sau daya suka taba ganin juna ya gaidata ta Amsa sheqeqe shiyasa ya fita a sabgarta shi dama Dan izza da q

in mace me girman kai.

A motarta suka Fara fita Yana kaita can filin da ake zuwa koyon motar sukanyi awa guda acan Yana koya Mata.

Ba laifi tana ganewa cikin sati guda ta Fara koyon abubuwa da Dama daga cikin tukin,insun Gama sukanyi Gida Yana tuqata tan

a gidan baya.

Abinda shikuma ke ci Masa tuwo akwarya ta maidashi direbanta.

Ko magana basa Yi,insun taho

Ita idan ta kalli kwayar idonsa ne gabanta ke faduwa tanajin haushin Gayen D'an nata

😅

Wai Dan Shan qamshi ga izza da wulakanci ita Kuma bazata

dauka ba ai amatsayin uwarsa take,shikuma Yana ganin ya girme Mata ba ajinsa bace yafita shekaru yafita karatu da wayewa ita yakamata ta bishi.

Ahakan Kuma kullum suna hanyar fita koyon mota.

Aranar karshe sun fita kafin su dawo aka fara ruwan sama kamar

da bakin kwarya don dama a damuna ake watan Ruwa August

Karshe amota suka kusan wuni shi da ita shiru Amma kowanne zuciyarsa na bugawa

Idan ya waigo sai su hada Ido.

Yau wani Abu taringaji Akan Mahmud don sufarshi ta burgeta ya saka kananun Kaya.

Ita

n ma karamin gyale ta yafa ta saka Riga fitet gashi kayan ya Kamata.

Ta kasa rike maganar datake Ranta ta Riga ta taho saiji tayi ta furta Masa"Mahmud 'yammatanka nawa....

Cikin mamaki yace Mata"meyesa Kika tambaya? Kuma meye hadinki.....

Ta katseshi"Ai

nasan a Kira da kyau kamarka bazaka rasa ba.ko?

Ya gyada Kai yaji Yana son yai Mata qeta sai yace"eh hakane,akwai Yammata nagari akwai watsatstsu....ta zaro Ido tace"kai?! Kamar Yaya?

Ya gyada Kai yace"eh kamar yanda kikaji nace,har da masu shaye shaye.

Ta Kama Baki tana dariya tace"lallai ka dace,to Amma shaye shayen na me.?

Yace"Ah shaye shayen Mata dame dame sukesha.?

Tace"akwai masu Shan shisha,akwai masu Shan sukudaye,akwai masu Shan tiramol da wiwi sai giya da sai....ya Qura Mata Ido

yace"to fa ai kinsansu,toke wanne Kika taba Sha.?

Tace"Shisha kawai nakesha.

Ya Kama Baki"Kinga Nima ita nakesha.

Tayi dariya tace"waw naji dadi,inama kawai muwuce yanxu can inda ake hadawa me kyau to Musha ko.

Ya kada kafada yace"ba matsala muje,tunda

har kinsan gun,Amma saikin baro baya kin dawo gidan gaba sai muje.

Da sauri ta fito abaya ta shiga gaban Yana Kare Mata kallo

Aransa yanajin ta burgeshi Tabbas fa babyn dashi ta dace ba da Dad dinsa ba Amma dai zaiyi taka tsantsan Kar asami matsala.....

Mubisu fans don ganewa idonmu abinda ke Shirin faruwa tab!!!!

*YAR GWAL*

( ~me kayan Dadi~)

_the sugar daddy story_

Na _Nabilancy love_

💘

*Auntyn S and S*

______________________________

🌈🇰

AINUWA

🇼

RITER'S✍

🏼

*

🇦

SSOCIATION

🤝🏻

*

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

______________________________

Page 06

Zubaida da Mahmud na Isa gurin Shan shisha sukai

fakin suka fito atare.

Ita ta biya kudin sannan suka bar gurin bayan sun siya din,sai suka wuce wani Dan restaurant agefen hanya don tace Masa Yunwa takeji.

Suna kan kujera agurin cin abinci yaga har jikinta rawa yakeyi wajen ci da alamun a yunwace take

.

Ta dago Ido tana loma taga ita kawai yake ta kallo sai taji wani nauyinsa Amma sai ta dake taci gaba da ci Amma a Hankali ta daina hannu baka hannu kwaryar.

Gyara xama yayi Yana fadin"lallai kina Jin Yunwa Lady ya da hadama.

😄

Yana dariya ya fada.

Ta h

arareshi tace"kana nufin Ni hadamammiyace?

Yai Saurin fadin"Ash Aah ba nufina knn ba,kawai dai Naga yanda kike Kai Loma ne da sauri ba kakkautawa hakan ya Nuna yunwace sosai acikinki.

Ta murmusa tace"kamar kuwa ka sani abinci tun na safe a cikina fa.

Ya

ce"to ai da laifinki bakyason yin girki agidan yanda kike azabtar da cikin mutan Gida kema Haka kikewa kanki shiyasa ma bana Shiga shirginku Mata,domin ba uwata kadai kikewa Haka ba,yanzu yau fa Girkin kine Amma kinsaka yarinya tana wa mutane jagwalgwalo.

Tayi dariya tace"kagane wato Wanda Bai fahimceniba zaisha wahalar Zama Dani ne,girkine bana son Yi walh tukunyar taimin girma Ada Amaryace ke tayani to Amma yanzu da take mugun kishi Dani ta sakarmin ragamar kaga ai bazan iyaba.

Yai kasake sai da tagama

kana yace"to naji batunki nakuma gamsu,Dan koni bazanso Kisha wahala ba,Dan Haka zamu magana da Daddy yakamata ma acire Miki Nauyin yin girki,to Amma saidai ki hakura da zuwa shimfidar Daddy Dan Bazasu Amince ki shiga turaka Kuma Kiki karban girkinba.

Ta

Kama Baki tana fadin"to ai Ni dama ba wani bashi jikina nakeyiba,don bazan iya da wahala na.

Yaja ajiyar zcy kana ya Kama hannayenta duka biyun Yana Mata wani kafirin kallo dama ga idanunsa shanyayyun Nan masu kama da yanajin bacci

Ta tsorata da yanayin

sa gashi harta Fara Jin mutuwar jiki ta Kuma kasa Yi Masa magana.

A Hankali ya furta"naji Dadin kalamanki na karshe,Dan Allah kici gaba da Kare kanki karki Kara bawa Daddy kanki sbd inajin wani Abu akan ki plz kiyimin Alkawari kinji Zuby lady.

Taji matuqa

r Dadin wannan suna daya rada Mata Tabbas da alamun zaifi tsohonsa iya soyayya Bari ta gwada dai tagani.

Saita kanne Ido ta wani marairaice tace" Sha kuruminka Mahmud bazan sake Bari ya Mori jikina ba,Amma Kuma meyesa kace hakan ne.?

Yasha mur yace"nikai

na bansan daliliba Amma naji Ina kishinki Haka kawai gashi nakanji damuwa idan natuna ke mallakin Dad ce.

Ta gano nufinsa sai ta murmusa tace"to Amma da zaka gayamin Dana samo maka bakin zaren ko in sama maka mafita.

Ya gyara Zama yace"Mafita nasanta ba

komai bane walh sai tsantsar sonki da zuciyata keyi...

Ta dafe Kirji cikin kissa tace

"to Amma ya akai har kabari hakan tafaru Alhalin kadan tarayyar ba me yiwuwa bace,bazai yiwu muyi soyayya ba tunda Ina matar mahaifinka,why?

Yai shiru Yana dafe da gos

hi kana ya kalleta Ido cikin Ido yace"nikaina bansan lokacin da hakan ta faru ba sai wayar gari nayi da wannan lalura ackn Raina tun Aranar fa Dana Fara ganinki na kasa sukuni,yau ma Dana furta Mikin dannasan ba lallai nasake samun damar Zama dake irin ta

yau ba,tunda Naga daga yau zuwan mu gun koyon tukin ya tsaya kincika sati biyun da Daddy ya yanka Mana,nikam rokona gareki Dan Allah karki gayawa kowa inhar kinsan ban cancanci in Zama friend din ki ba to mu ajiye maganar anan.

Taja ajiyar zcy kana tace"a

i lamarin ya wuce na friend saidai kace besty....yai Saurin katseta da fadin"Ah Zaki iya bani matsayin besty kenan?kina nufin Zan iya Zama bestynki?lallai nagode kuwa tunda besty ai yafi miji.

Tayi dariya tana fadin"kwarai kuwa Kuma Zan rike wannan

Sirrin Kai kawai nakeji,kada na saki jikina dakai ka gujemin.

Ya rike hannayenta biyu Yana fadin"na wannan maganar my lady Zan rike Amana saidai kisama Mana gurin haduwa.

Tayi far da idanunta kana tace"Ina ganin ai Nan ma yayi ko.?

Ya gyada Kai yace"ba

matsala muyi canjin namba dai tukun.

Nan ya karbi wayarta yasaka nambarsa yai Kira nambar tata ta shigo tasa wayar yai saving da my Besty.

Itama da hakan tayi save ko fargaba Babu aranta na kada Alhaji yagani.

Tasa aranta ko da zai gani xatace Masa mace

ce kawai ko tace nambar kawarta halimatu ce don ta kashe bakin tsanyar.

Suka tashi suka Mike suka bar gun Amma anan shi yabiya kudin Abincin da sukaci Dan na shi ice cream da cake yaci itace taci abinci.

Aranar da shaukin juna kowanne ya wuni suna tuna

nin juna.

Tabbas shi Kam da gasken gaske ya mato akanta Amma Yana fargaba da tunanin wannan Abu

Ita kuwa ko D'ar Babu alamun tsoro aranta,saidai Kuma ta zage damtse wajen kyautatawa mahaifiyarsa

Takan shiga gunta Tai Mata shara da gyaran daki sannan ga

gaisuwar safe kullum ne saitaje gaidata,ita Hajiya Babba Bata kawo komai ba aganinta ko don taga sauran matan na yine shiyasa, tunda maman yara da Aunty Amarya na bin ta sau da qafa sannan sukan Dan tayata aiki to saitaga itaba tabi ayari wajen kyautata Ma

ta,ai sai Hajiya babbar taji tana kaunarta.

A karshe ma balli zubaida ta tayarwa Alhajin tayi Masa dole Akan sai Ya shirya da matarsa Hajiya Babba ta Nuna Masa indai Bai komawa hajiyar kamar Da ba to itakam Babu ita babushi ta daina bashi kanta...

Ba shi

ri Alhajin ya zauna zaman sulhu da Hajiya Babba sannan ya Fara kwana da ita ya Amince Mata ta karbi girki Wanda wata Takwas kenan da faruwar rashin jituwar atsaninsu daya dauke Mata

Dayake Zuby na da fada agunsa Yana ji da ita Yana Kuma

shakkunta tuni ya canza yake sakarwa hajiyar fuska itama Tasha Mamaki to Amma dayake tana Addua akanshi har tsayuwar dare takeyi tana gayawa Allah sai gashi Adduarta ta karbu taga ai Allah ya Amsa Mata.

To ai dama ance komai da sanadi ta sanadin

zubaida Ne Adduar tata ta karbu tunda Allah ya hukunta itace silar shirinsu.

Amma fa akan rashin Girkin Zuby da batayi agidan duk ranar girkinta hakan yasa maman yara da Aunty Amarya suka Sami Alhaji da koken Suma fa zasu ajiye girki tunda Yar Mai ta ajiy

e Bai dauki mataki ba taci lalas.

Ai amaimakon suci riba sai ta bare dasu.

Yaringa fada harda kumfar Baki yace musu duk wacce taga abin baiyi Mata ba to ta tafi gidansu inkuma saki sukeso to shikam a shirye yake,ya dauko biro da takarda jikinsa na rawa Y

ana fadin"wato Ashe kun sawa Yar marainiyar yarinya Ido,to kafin tazo gidan uban wa yake Girkin Inba kudin ba?to Zan canza Mata Gida akwannan ma kuwa.

Suka fice suka barshi da takarda ahannu Amma fa sun qunsa ransu Yana suya suka fice suka zauna a falo ji

gum jigum Tabbas sun yarda akwai abinda Zuby tayi Akan Alhaji sunga abin nashi yai yawa tabbas tasamo kanshi da Asiri,gashi zuwansu gurin baiyi musu amfani ba sai ma ita ya Amfanawa tunda har hakan da sukai yaja zai canza Mata Gida zata zauna ita kadai.

Ita anata bangaren ma da ta Shiga dakinsa ranar ita ke da girki taji matuqar dadi dayai Mata Albishir cewar zai sai Mata Gida zata koma zaman ita kadai.

Ta rumgomashi tana godiya.

Yace Mata"Ai nine da godiya Yar gwal so nake ki ringa jiyarni dadinki ako

yaushe Kinga ko ba ranar Girkin kiba sai inzo inkwashi Rab'a ko.

Yana fadin hakan Yana daga Mata gira da fara'a akan fuskarsa.

Ita Kuma sai ta gimtse fuska don yanzun batason kwanciyar Aure dashi tun Fara maganarsu da Mahmud taji gara taja baya da Dad di

n nashi kamar yanda ya roka.

Ya janyota ajikinsa Yana fadin"ya Naga kin canza lokaci daya.?

Tace"Ni fa Alhaji so nake inyi planning ko tsinken Nan implan asakamin don karatu nake son nakoma banason na haihu kaga dai wancen barin da nayi Nasha wahala ko.

Ya gyada Kai yace"hakane baby ki shirya inkaiki asibiti ranar Monday sai asaka Miki,Nima ai zanso inringa gurzar dadina kafin zuwan yaran da zasu takura Mana.

Ta saki murmushi kawai.

Amma fa ayau din ma duk jarabarsa Bata yarda ta bashi ba sai

zazzafan Wasa da tayi Masa ya kawo sannan sukai bacci rumgume da juna.

******

******

Gidan filoti guda yasai Mata motarsa da tata zasu Sami Zama a gidan yaso yasa Mata me gadi Amma ta Nuna bataso.

Aranta Dadin da takeji tasan zasu Sami watayawa da Mahmu

d idan ta yarda da batun me gadi to tasan a darare zasu ringa komai da bestyn nata.

Rabuwar kalau sukayi da matan sa Hajiya Babba tayi Mata fatan Alkairi dataje Mata sallama sukuwa ko uffan basuce nataba da taje musu sallamar gara ma maman yara datace Ma

ta"to ayafeni Zan tafi

Sai ce Mata tayi "to anji.

Babu wacce ta rakata sai kawarta halimatu da uwani kanwar tace sukazo tayata aikin gyaran gidan.

Ita kuwa Aunty Amarya Saida tabita da Yaba bakar magana"oh 'yar makauniya tasami cigaba.

Taso ta mayar M

ata da magana Amma sai ta dake ta manna Mata hauka ta Nuna kamar batajiba.

Kuma hakan ma ya qona ran Aunty amaryar taso ace ta tsaya mayar Mata martani da taji bakaken maganganun data tanada,haushinta da zubaidar Bata fahimci da itan takeba.

Ita Kam Alha

ji ai yagama Mata komai.

Amma fa alaqarsu da bestyn ta samu cigaba sbd koyaushe insunso ganin juna ficewarta take su hadu agun shaqatawar Nan ko idan Alhaji yai tafiya yakan shigo gidan Kai tsaye abinsa ya wuni agidan.

Dayake yasamu Aiki a bangaren Huku

mar karbar korafi ta Anti corruption har matsayin yasamu aciki shiyasa ba koyaushe yake zuwaba ko Kuma yataso da wuri kwana ne kawai bayayi agidan.

Yanzu takai sun shaqu sosai zai taba jikinta in yaso Amma Basu taba Jin kwatanta yin sex ba Amma fa zai tab

a koina na jikinta abin dai ba Dadin ji.

Takai ma in Bata ganshiba Bata Jin dadi ko fita Unguwa zatai zubaida shi take gayawa sai ya Amince zata je,Alhaji ya Zama hoto agunta.

Da Alhaji ya dawo gari ta Nuna Masa tana son ta sai da motarta tasaka jari

tafara business sai yace Mata ta bar motarta kawai zai Bata abinda ya sauwaqa ta Fara dashi.

Taji Dadi sosai Kuma daya batan Bata rainaba dubu dari ya Bata tayi Masa godiya,Amma fa rashin bashi kanta da takeyi Yana Nan daram sai sunkai ruwa Rana yake samu

n

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login