Showing 21001 words to 24000 words out of 34383 words
yin Nadamar shigar da kanta ciki,tana tsoron tonuwar asiri aga da Hannunta Tabbas tasan kashint
a zai bushe ne,sannan hakki zai iya binta,Astagfirilla kawai take Ambata in ta tuno gashi tana tsoron sharrin Mahmud sbd ya Fara juye Mata,rashin imaninsa kawai take gani shiyasa take shayinsa ayanzun,don ya kafa Mata sharuda kan cewar inhar ta bada hadin
Kai akai komai qlau sanan taringa bashi kanta akai akai to shikam ko asirinsu ya tonu bazai ce da itaba,sannan abin da yake Bata mamaki jikinsa ko gezau na ganin Wai mahaifinsa ne ko Kuma ganin yanda yake Shirin likawa Dan,uwansa mansur abin Tabbas Mahmud
ba karamin shege bane,Mara Imani.
A yanda ya tarar da ita batai Auneba saijin mutum tayi ya rufu akanta Yana manna Mata kiss Yana fadin"Rabin Rai na tashi kiji wani Batu.
Tayi kokarin tureshi Amma ta kasa sbd Nauyinsa,sai Fadi take"dagani Dan Allah kasa
n fa halin da nake ciki,ba lafiya gareni ba Mahmud haba Dan Allah Wai meyesa baka da imani ne,marata da cikina ciwo suke.
Ya dagata a sanyaye Yana kallon fuskarta da Tai kuyet ta Kara haske da kyau yace Mata"to sannu my bestie Amma dai nadawo da Sha,awark
i Dole ki sanmin fa.
Ta tsuke fuska tana Masa wani matsiyacin kallo tace"Bazan iya ba walh,Sam baka da tausayi,wato tunda na Bari ka Fara Dan'danata shikenan na shiga uku to Sam bazan juri wannan jaraba taka ba,ko me gurin baya takuramin Haka.
Ya hade Ra
i Yana fadin"ai kinmin sabo da dadinki,walh Baki Isa ki janyemin ba,Kuma me gurin ai shi dama nashine,nikuwa na Dan lokaci ne kafin muyi Aure nake dandanawa,Kuma ai ance tuwon kwadayi dama yafi Dadi.
Ya janyota jikinsa ya Fara shafata Yana fadin"kibani na
Yan mintina ba dadewa zanyiba,Zan wuce station ne sbd mansur na can,Kuma yau dinnan nakeso duk wani shirinmu ya gamu Kinga kece matallafiyar tawa ki bani farin ciki ko nasamu hope.
Tayi Masa quri tana mamakinsa komai yake shikam cikin sakewa yakeyi ba fa
rgaba abinsa.
Tace Masa"nikam da zaka cireni a wannan sabgar da zanfi kowa murna.
Yace"Bazai yiwu anfara dake a tsaya dakeba walh,Dole a ckn kudin ma da zamu karba saikin samu naki,karki damu ai sharadinmu dake inhar Zaki ringa bani kayan dadinki
bakiida damuwa ta fannina Babu zancen tonuwar asirinki,duk rintsi sunanki bazai fitoba,Kuma Zaki kwashe kema.
Ya ringa murza Mata kan nipple Wanda anan Kuma ya samo kanta Dan jikinta ya kashe Mata sbd ya iya murzawar yanayi Yana lumshe ido kan nonon nata
na a hannunsa
Jikinta ya Gama kashe Mata Wanda ta Fara digaga na ruwan Ni,imar dake jikinta.
Yana saka hannunsa agabanta tuni yaji ruwa agun danshi ya baibaye koina sai ya rikice ya Fara Sha Mata gurin.
Ai take ta susuce tahau sambatu saboda yanda yake
Wasa da harshenta agabanta yanayi Yana Danna harshen aciki Yana in and Out take ta Fara tittilar da ruwan realeaze tana ihun Dadi.
Ya Gama rikitata sosai Wanda ta sakar Masa jiki yayi sau uku abinsa
Tabbas yasamu Nishadi ajikinta sosai
Wanda shedan ya
Gama musu kidan taushi na shakiyanci ya zurmasu Kuma sun zurmu sai fatan Allah ya shirya.
Tabbas ya gamsu da dadinta itanma ta gamshu dashi,wanda sosai takanji banbancin yanayi atsakaninsa da mahaifinsa shi ai yaro ne shakaf danyen jini, Daya iya komai, A
mma kam mahaifinsa tana hkr ne da wasu abubuwan na rashin iyawarsa Dan ba yanda ta iya,Bai iya wasaba na gamsarwa Haka sex dinma dayaga ya Gama Jin dadi yakawo baya jiran yaga ita ta gamsu ko takawo zai zare penis dinsa ya mayar wando Yana Nishi Haka Bai i
ya yasha komai na jikintaba,kai wajen tsotsar kan breast din ta ma zafi takeji,ba Dadi ba bare idan Yana Mata pingering tamkar Yana zuba Mata abin zafi fa dama hakuri take Dan kudinsa take zaune dashi hakan yasa take da Burin fita Dama a gidansa ta samu ya
ro danyen jini sai Kuma gashi abin na juyewa kamar a mafarki,tasan dai da Kamar wuya ta mallaki Mahmud amatsayin miji saidai kawai aji Dadin duniyar Amma Kam a yanzu hakonta na kan Aliyu Haidar dinta tsohuwar Zuma burinta kawai idan Babu Alhaji ta komawa A
liyu ko da Asiri ta samo kanshi.
To fa jama.a maji ma gani dai.
*****
*****
To ta faru ta Kare dai Burin Mahmud yaga yasaka mansur a tsaka me wuya akan wannan sabga Kuma Abin ya Fara.
Don sosai yaja wasu manyan Yan sanda gefe ya Shaka musu kudi Akan Yan
a so su matsawa mansur da tambayoyi masu rikita kwakwalwa akan inda yake samun uban kudade ya sake mota akan gab da faruwar batan mahaifin nashi,sai Kuma suka juye abun da sharri.
Kamar Almara dai lamarin ya juye akan mansur suka kulleshi akan suna zargin
sa akan da sa hannunsa ackn sace Alhajin suka kawo wasu shedu marasa tushe.
Hajiyarsa Hankalinta yatashi matuqa Gaya taita kuka,tacewa Mahmud"kaga halin Yn sandan ko,Dan Allah Karka Bari su cuci Dan,uwanka Mahmud dukan zai zame mana biyu walh bazai
taba Aikatawa ba nasanshi nasan halinsa Kai ma kasani kataimaka Mahmud.
Mahmud cikin dafe kai yace Mata"momy mubi abin ahankali kada ki tada hankalinki fa,mubari suyi Aikinsu mutum ba,a iya Masa kinsan komai na iya faruwa,sannan nafi kaunar fitowar mahaif
ina akan ace abar Wanda ya Aikata leifi aboye.
Yana Gama fadin hakan yaja hannunta suka bar station din Yana Kara lallabata akan tacire abin aranta karta damu yasa Ana Addua akan fitowar Alhaji Kuma yanaji ajikinsa zai fito tunda Ana kan hada kudin da suk
a Ambata Abasu din,sannan maganar mansur ta Bari suyi abinda yadace akai inyaso daga baya sai yasa hannu aciki yanzu abin baya bukatar ashiga ko ayi gaggawar daukar mataki.
Tana kuka tana fadin"to!to!! Na Bari,ya Allah ka shiga Lamarin......
Muje zuwa f
ans
Zamu dawo da wuri in Kun kula sabgar
š
*YAR GWAL*
( ~me kayan Dadi~)
_the sugar daddy story_
Na _Nabilancy love_
š
*Auntyn S and S*
______________________________
šš°
AINUWA
š¼
RITER'Sā
š¼
*
š¦
SSOCIATION
š¤š»
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page 12
Duk wata kutunguila da makirci angama hadowa Mansur Wanda suka
sakashi ackn Tandun Mai yakasa fita,Dan sosai Yan sanda suka Masa katangar karfe wanda yakasa tsallakewa, tuhuma suke Masa na shine yayi Kidnapped na mahaifinsa.
Ya girgiza ya Shiga rudani da tashin Hankali Wanda har kuka ya fashe dashi agaban mahaifiyars
a da ake Masa wannan tuhuma.
Taji matuqar tausayinsa Wanda su Kuma Yan sandan tsawa suka hau doka Masa Akan ko yatsaya yai musu bayani ko Kuma su Kara bugunsa su Kuma kaishi dakin gana azaba.
Ana kan hakan dayaqi cewa komai sai kuka,wani Dan sanda kakka
ura Baki dogo me siffar marasa Imani.
Ya iso gareshi fuska ba Fara,a ya fuskanci Mansur Yana fadin"Kai yaro kalleni Nan!sunana Sajent Musa ba Imani,inaso cikin sakanni kayi min bayani akan inda kuka Kai Alhaji Hamza.
Mansur ya dafe kai cikin rudewar ciki
Yana kuka yace"wallahi Ranka ya Dade bansan komai a batan mahaifina ba,Ina kuma kaunar Mahaifina munshaqu dashi,akaf yaransa nine Wanda jininmu yafi haduwa,Ni yasaka akan harkar kasuwancinsa,sau da Dama ma Ni yake dorawa akan wasu Al,amuran na
harkar samu
nsa to Ana me zanyi sanadin samuwar bakin cikinsa,Akan me Zan zamo butulu Mara Imani?walh bansan komai Akan saceshin da akai ba....
Ya kasa karasawa sbd yanda kuka yaci karfinsa.
Hajiyarsa kuka kawai take tana matuqar tausansa,Kuma tayi Amannar bashi ban
e din.
Sajent Musa Ba imani
Ya hau gyada Kai Yana fadin"duk wannan Abu da ka zaiyano na Abinda kakewa Alhaji na sabgar kasuwancinsa bashi zaisa kaki Aikata Babban laifi akansa ba,ansha yin hakan yin butulci awannan zamanin ya Zama ruwan dare,sannan mu Ba
bu ruwan mu da cewar Kai Amintaccen sa ne,mu zamu rike ka ne har zuwa lokacin da zamuga Alhaji,lokacin da bincike zai tsaya,in an gano Wanda yai kenan inba Kai din bane,?Amma Kai xarginmu na kanka Kuma bazamu taba yarda dakai ba sbd munyi binciken irin ku
daden da kake samu ba na Allah da Annabi bane Haka Kuma Ana sace Alhaji ka kirkiri yin tafiya ga Kuma mota me tsada da ka sake.
Yana Gama fadin hakan ya juya ya fita Yana bada umarnin a mayar da mansur ckn Cell.
Mahaifiyarsa taci kuka sbd ita duk abubuwa
n da suka zaiyana na zarginsa ba reason bane samu ai na Allah ne bawai Dan Yana Samu ace hakan na nufin sai da mahaifinsa yayi ba,ita Kam Bata zargin D'anta.
******
******
A can bangaren Alhaji kuwa Yana hannun mutanen Mahmud wanda suke Aikin
tare,Kuma suna kan kokari wajen bawa Alhaji tsaro Wanda yai kwana biyu baya cikin haiyacinsa Dan hodar da suka busa masa ta gusar da hankali matuqar karfice.
Ko da yake a dakin tsaro me duhun gaske sai da suka daure Masa kafafu sannan wayoyinsa dama a han
nunsu suke a kashe.
Sai in zasu Kira iyalansu akan zancen kudi suke Bude wayoyin.
An Gama ciniki angama yanke kudin da za.a kawo na belin Alhaji ahannunsu.
Kuma An ajiye ranar da Za,a kawo kudin.
A tunanin wadannan mutanen komai da suke qullawa Babu sa
nin Jami,an tsaro Dan sun ja kunnen iyalan Alhajin akan karsu Bari wani yaji ko suce zasu Kai gun Yan sanda inhar sukai hakan Bazasu sako Alhajin ba.
To Akan hakan suke,Kuma sun yarda akan Bazasu fada din ba.
Amma fa hajiyar mansur Saida ta samu Sajent M
usa Ana gobe za,a Kai kudin ta gaya Masa duk yanda ake ciki
Sosai yaji firgici akan lamarin ya Kuma tsorata akan yawan kudin da za,a Kai musu.miliyan Dari Wanda afarko ma miliyan dari biyu suka bukata sai da aka ja maganar akaita neman ragi kana suka rag
e Darin.
Sajent Musa hakuri kawai ya bawa Hajiya Yana fadin"ki kwantar da hankalinki Hajiya tunda har maganar tazo hannuna zakiy dariya anan gaba,Dan ban taba saka hannuna akan Wani Aiki ba,a samu Nasara akai ba,ke dai kawai shawarar da Zan Baki itace,kuj
e kusaka ayi ta Addua kema ki dage dayi,Amma fa yaron Nan naki bazamu sakar Miki shi ba kamar yanda Kika bukata har sai Alhaji ya Baiyana.
Tahau gyada Kai tana Masa gdy kana tayi fatan samun Nasara,ta kawo kudi ta bashi yace Bazai karbaba.
Haka suka rabu
tana me Jin dadi na furucin sa tana fatan Allah yacika burinsu yasa komai yazo cikin sauki,Fatanta Aga Alhaji su sakoshi ko yaronta ya fita,Dan tayi amannar mansur bazai Aikata ba.tayiwa yaranta tarbiyar dukka su biyun Nan manyan tasan Babu Wanda acikinsu
zai Aikata makamancin hakan daga mansur har Mahmud din.
Ai kuwa Hajiya ta tadawa kowa hankalin cewar yau ba bacci sai kwanan zaune na Addua.
Mutan gidan kuwa kishiyoyinta Babu Wanda ya rintsa suka Kwan akan abin sallah suna gayawa Allah.
Duk fada na
Alhaji da yanda yake musu na zamantakewa yanzun kewarsa suke,Adduarsu Allah ya bayyana musu shi yadawo cikin iyalansa ko Dan yaransa kanana da suke ta nemansa suna son ganin Babansu gwanin tausai.
Aunty Amarya jiki yai laushi,Haka Maman yara itama Babu kwa
nciyar Hankali atare da ita.
Aikuwa dai Addua tayi Tasiri domin Cikin dabaru na Aikin Yan sanda da Kuma kwarewa ta Aiki da sejent Musa ya ke da ita,tuni Yayi Yanda yayi mutanen da sukaje daukar kudi suka Shiga Hannunsa don dashi akaje Kai kudin cikin fa
rin Kaya.
Yaransa na baibaye dashi aboye ckn kayan Aiki dauke da bindigunsu.
Kunnensa dauke da Bluetooth na connecting da yai ma wayarsu.
Yana kan ready na sanar dasu kamar yanda ya tsara don shine me rike da jakar kudin.
Dagashi sai Wanda sukaiwa kwat
ancen gurin cikin surqukin dajin dake nesa da gari.
Kanin Alhaji shine ja gaba azuwa Wanda dashi suke maganar.
Sunyi mamakin ganinsa tare da wani to Amma dayake sunga farin kayane ajikin Sajent Musa Basu kawo ma'aikaci bane.
Motarsu na can aboye Suma Wa
nda Alhajin ke ciki a daure sun Kuma gusar Masa da Hankali tunda suka taho yake dogon bacci.
Masu tsaronsa a motar su biyu ne jikinsu ba bindiga sai su da sukazo daukar kudin ne guda ke da bindiga Dayan Babu.
Sajent Musa ya shammacesu Dan shine ya Mika m
usu kudin Kuma Wanda ke da bindiga ya mikawa kudin Yana readyn damqarsa bakinsa na watsa musu tambayar inda Alhaji yake.
Saida suka furta inda suka bar Alhajin kana Yai azamar damqar me bindiga ahannun ckn dabara da kwarewar Aiki.
Yana kamashi sai ya fus
he bindigar ya kaiwa Mara bindigar harbi akafa take ya Fadi agun Yana rike da kafar yana matagugu.
Shikuwa me bindigar ahannun yaji hannun maza ya kasa kwatar kansa.
Tuni Sajent yayiwa jamiansa signing ta waya suka fito a maboyarsu suka Baiyana
agun.
Masu tsaron Alhaji sunji Harbin bindiga Hankalinsu bai Basu cewar su aka farmata ba sunyi tsammanin mutanen su ne sukai Harbin shiyasa Basu motsaba sunanan zaman jira dayansu yayi kokarin kiran wayar babbansu Amma taqi Shiga.
Su na nan har Yan
sandan suka taddasu suka baibayesu suna Attacking nasu.
Hannaye suka daga sama, ai suna ganin manyansu ahannu suka San kashinsu ya bushe.
Take suka Shiga hannu Suma.
Guda daga cikin Yan sandan ne yashiga motar da sukazo da itan yatuka zasu bar dajin da
ita.
Duk ankwa suka saka musu suka lodasu a motar Yan sandan da sukazo da ita.
Alhaji na kwance agidan baya na motar Yana baccin lalura.
Hankalin Sajent Musa ya kwanta ganin Alhajin Kuma ya godewa Allah sosai da yabasu sa,a sukai komai cikin sauki da Na
sara.
Asibiti suka wuce da Alhaji kana wanda ke Jan motar da mugayen ke ciki suka wuce dasu station.
Sunci duka sosai ahannun Yan sandan sbd sunqi magantuwa akan Wanda suka sakasu Aikin.
An azabtar dasu Amma kwana guda da yini sunki fada.
Shi mansur tu
nda yaji labarin anga Alhaji Kuma Wanda suka daukeshi sunzo hannu har Yagansu da idonsa hankalinsa ya kwanta burinsa kawai su Fadi ko suwaye suka sakasu ko yasamu asakeshin tunda ance masa inhar sunanshi Bai fito ba to zasu sakeshi tare da ban hakuri ma.
Shikuma yasha Alwashin Wanda duk yayi sanadin shigarsa Nan gurinsu sai sunyi Sharia don yasan shune akai Masa.
Iyalan Alhajin kaf suna tare dashi a Asibitin Banda kananan yaran
Masu kuka nayi masu tagumi da jimami nayi har Yan uwansa sunzozzo
Mahmud ma Yana Asibitin Wanda Dakiya kawai yakeyi Dan Kar yaqi zuwa aganoshi shiyasa yazo Asibitin ammafa aboye yanata shirye shiryan yanda zaiyi ya bar garin a yau.
Tunda yaji dama anga
Alhaji ga Wanda suka saceshi ahannun cikinsa ya kurda yayi gudawa Aranar tafi a kirga
Dayazo kan Alhaji kuwa kuka yaringayi agaban matansa har Hajiya tana jansa ajiki tana rarrashinsa.
Amma kansa yake kokawa na irin asarar kudin da sukai tsarinsu ya tar
watse gashi yasan in asiri ya tonu zai Fi kowa Shiga uku,shiyasa gara yabar garin to Ina zai nufa? Bai da gurin zuwa Amma zai laluba dolen sa yai nisa da garin kafin tonuwar asiri.
Ita kuwa zubaida faduwa tayi a sume Wanda ranga ranga aka kawota Asibitin
da aka kwantar da Alhajin tana subda jini
Gwajin farko kuwa aka gano cikine ajikinta na satittika yake Shirin fita.
To fa fans Bari mutsaya anan kafin mudawo
Cakwakiyar na gaba da alama.
š¤š
*YAR GWAL*
( ~me kayan Dadi~)
_the sugar daddy story
_
Na _Nabilancy love_
š
*Auntyn S and S*
______________________________
šš°
AINUWA
š¼
RITER'Sā
š¼
*
š¦
SSOCIATION
š¤š»
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page 13
A lokacin da zubaida ta farfado daga suman da tayi da sambatu ta f
ara na neman Alhaji tana furta"Ina Alhaji?!da gaske an sakoshi! Nan Ina ne?
Hajiya babba ce akanta sai Uwani kanwarta datai saurin kama hannun zubaidar tana fadin"sannu Aunty!
.hajiya babba ta matso kanta tana fadin"sannu kinji Zubaida!Alhaji yana can ank
wantar dashi Ana bashi kulawa Amma Bai farfado ba har yanzun.
Zubaida ta dafe kirji tana fadin"mutanen sun fadi Wanda suka Saka aka kamashin?! Da fatan basui masa komai ba.?
Hajiya babba tace"Kinga kwantar da Hankalinki Babu abinda sukai masa,kema kina b
ukatar nutsuwa sbd bari kikai, awani hali aka kawoki Dan haka ki kwantar da Hankalinki kada hawan jini ya hauki,indai Alhaji ne zai samu lafiya sukuma Allah zai budi Bakinsu su fadi wanda yasasun.
Zubaida taja ajiyar zuciya tace"Alhamdulillah!
Hajiya bab
ba ta zaci godiya ga Allahn datayi na samuwar Alhaji ne,Amma kam ita zubaida godiya Allahnta na zubewar cikin ne domin tasan da ace cikin na Nan rikici zasui da Alhajin sbd kafin yai tafiya dai tana period ya san batada ciki tabbas dole ta godewa Allah rab
uwa da cikin Mahmud,da ansha abin kunya kam.
A yau tayi nadamar yin wasu abubuwan da dama tabbas Allah yasota da rahama da Bai jarrabeta da abinda bazata iya daukaba,don kam Da taga tagayyara ace ta haihu da D'an mijinta,yau sai taji tsanar Mahmud duk shi
yasasu awannan masifar gashi ya gudu ba,asan inda yakeba yanzun Ina mafita gareta?tsoronta da adduarta kar mutanen Nan su tona asiri.
Likitoci sun bata kulawa ta samu lafiya karfin jikinta ya dawo,domin sallamarta sukai adaren.
Sai suka koma dakin da
aka kwantar da Alhajin.
Shima ya farfado ya fara dawowa Haiyacinsa Amma ba duka ba.
Yana dai gane mutanen gun Amma maganarce bata samuba bakinsa nauyi yake jinsa da jikinsa.
Iyalansa kaf suna tare dashi,yasan Allah ya kwatoshi daga hannun mutanen da bai
san su waye ba da suka saceshi tabbas dolene yayi Azumin godiya ga Allah,sannan wannan masifar data sameshi yasan kadan ne daga cikin jarrabi na ubangiji da ake nunawa mutum izina domin yana da tarin dukiya Amma baya zakka taimakon ma ba sosai yakeyi ba,A
mma yanzu yasha Alwashin zai ringa sadakar da Bada zakka da duk wani taimakon marasa shi,sbd