Showing 99001 words to 102000 words out of 122467 words

Chapter 34 - Buzu Book 2 Complete

Unknown   

26 Aug 2026

22

babu yadda zan yi na samu waya, ina son na kira gida ne, na ji halin da yarona yake ciki"

Balaraba ba ta bata amsa ba, ta ji Muryar Asal ta ce "Babu wannan damar, sai dai idan kina bu?ata ki zo gurina ki karSi wayar ki kira"
Nana ta Wan yi shiru sai kuma ta girgiza kai ta ce "A'a ki bar shi na gode"

"Me yasa ki ka ce haka? Kina tunanin wani abu a ranki ne?"

"Bana tunanin komai, kawai dai na fasa ne"

Ta yi murmushi ta ce "Shikenan, ga sa?o can daga gidan Sultan, tukuicin aikin da ku ka yi na girki"

Balaraba ta risuna tana yi wa Asal magana da yarensu, Nana kuma ta cigaba da aikinta, tana sane ta cewa Asal ba ta so, dan ba ta gama gane ina Asal Win ta saka gaba ba, da kuma cikakkiyar manufarta a kanta ba. Tana tsoron ta yi amfani da wata dama da za ta samu ta cutar da ita.

Katafaren Wakin bacci ne, mai Wauke da kayan alatun more rayuwa irin na masu mulki.
Duhun dare ne, sai dai hasken fitilun Wakin ya gauraye ko ina, kai ba ka ce dare ne ba.
Yana zaune a gefen gadon, tare da dattijon. Cikin kamala dattijon ya ce "Imam, ina ?ara yi maka gargaWi da jan kunne a kan ka ?ara kula da kan ka. Kar ka Wauka kowane murmushi ne na soyayya, wani murmushin na babu yadda aka iya da kai ne. Kar ka kuskura ka faWi wani abu da zai rusa shirinmu, mun Soye abubuwa da dama a game da kai, duk abin da baka fahimta ba, ka tambaye ni, kar ka wani ya bu?aci sanin wani abu daga gare ka, ka sanar masa kawai jinya ka yi tsawon wannan lokacin.

"Abii"

"Na'am abin ?aunata" Imam Hammad ya yi murmushi ya ce "Me ka ke Soye mini ne, akwai abubuwan da suka hargitse a rayuwata, tsawon wani lokaci na Wauka ina jinya ba a hayyacina ba?"

"Ka na ji na? Haryanzu ba ka warke ba, ka na bu?atar hutu mussaman a ?wa?walwarka, kar ka takurawa kanka da tunanin abubuwan da suka faru. Jita-jitar da ake yaWawa a kan ka, da surutai daban-daban shi ne dalilin da ya sanya muka dawo da kai ?asar nan, a shaida dai kana raye, cikin ?oshin lafiya"

"Mahaukaci ne ni kenan? Tun da ina iya tuna yadda ciwon nawa ya fara, amma ban san yaya ya ?are ba"

Sultan ya tsuke fuska ya ce "Ya ishe ka haka. Kar ka kuskura na ji labarin nan ya fita, waye ya ce kai mahaukaci ne? Larurar zuciya ce take damun ka, babu daWi babu ?ari daga haka. Babu wata larurar hauka a tattare da kai".

"Amma Sultan ko zaka saka na Soye wa duniya, yakamata na san matsayin lafiyata...

"Hammad!" Tilas ya ja bakinsa ya yi shiru, ganin yadda ya fusata Sultan Win.

*****

Tun da garin Allah ya waye, Nana take jin faWuwar gaba da matsananciyar fargaba, ga sanyin da take jin yana ratasa ta, ta san ba na lafiya ne kawai ba. Dan haka ta Waura alwala take ta addu'a.
Bayan fitowarta ta cika da mamakin ganin yadda ma'aikatan gidan, suke ta aiki tu?uru suke gyara gidan duk da ko ina a gyare yake.
Ko ta ina ?amshin turaruka ne ke tashi daban-daban. Har sun so su yi yawa ma.
?angaren da take aiki, sai azalzalarsu ake yi, ta fahimci dai wani ba?o ne mai muhimmanci zai sauka a gidan.
Har mamaki take yi yadda suke ba wa abinci muhimmanci, ba?o Waya sai a saka a yi masa abinci biyar, kuma duk da an san ba iya cinyewa zai yi ba.

Ta fito kenan ta ci karo da Asal, ta sanya zani da doguwar riga na shadda ba?ar shadda, kanta babu Wan kwali, hannayenta da yatsunta duk zobunan gwal ne, uwa uba wata irin sar?a da ta saka ta zinari tun daga wuyanta har cikinta. Gashinta ya sha ado, ta sake shi har kafaWarta, shi ma ta sanya masa wata siririyar sar?a da ta kwanto har goshinta.
Duk hassadar mai hassada babu yadda za a yi ka kalle ta ka kushe ta, jawur da ita a cikin ba?ar shaddar sai ta haska shaddar.

Ita dai Nana tun da ta zo gidan, ba ta taSa ganin Asal da miji ko 'yan uwa ba, sai tarkacen ?awayenta, su ma a wancan gidan ne, wannan gidan ba sa biyo ta su zo. Kuma duk abin nan Nana ba ta taSa bin diddigi ta ji wace ce Asal ba, me yasa kuma take rayuwa a gidan daga ita sai masu yi mata hidima ba.

Da daddare Nana ta ji su Balaraba su na yare, su na faWin sunan Imam, lokaci lokaci su na haWa wa da Hausa, sai dai ta manta a inda ta taSa jin Imam Win.

Babban abin da ya Waurewa Imam kai, bai wuce yadda a faransa yake jin sa garau, ba shi da wata damuwa ko wani ciwo da yake ji ba. Amma tun da ya sanya ?afarsa a Agadez tsawon kwanaki huWu, ko sau Waya zuciyarsa ba ta saurara da bugun da take yi cikin sauri babu ?a??autawa ba.

Nana na ta kai komo a kitchen, ta kammala duk wani aiki da ya shafe ta, tana shirin tafiya ta je ta kwanta. Balaraba ta ce "Saurin me ki ke yi ne Nana?"

"Ina son na je na yi wanka na kwanta ne"

"Ki je ki yi wankan, nan da mintuna talatin za ki kai wa Gimbiya Asal bunu da madara sashinta"

Har Nana za ta yi magana, dan ba ta shiga sashin Asal sai sau Waya, ta taSa zuwa idan sun yi girki akwai waWanda suke kaWai suke iya zuwa sashen su kai. Ta fasa maganar ta ce "To"

A gurguje Nana ta kintsa, ta koma ta Wauki kayan za ta yi gaba, Balaraba ta ce "Ai ba sashinta za a kai ba, Ramata raka ta"

Ramata ta kalli Nana ta yi mata kallon banza, ta Wan kwaSe baki sannan ta yi gaba Nana ta bi bayanta.
Duk yadda Nana ta so sarrafa kanta ta kasa, ta Waga kai ta din ga kallon ?awataccen gurin tare da jinjina yadda masu gidan suka ?ware a iya almubazzaranci. Dan ba za ta kira shi ado ba kawai sai dai almubazzaranci.

Tana saka ?afarta a cikin falon, ta ji tamkar an jona mata shocking, saboda rawar da jikinta ya yi, sai da farantin hannunta ma ya girgiza tamkar zai Sare. Ramata ta kalle ta, ta yi tsaki kawai.
Nana ta ajiye kayan a hankali a kan carfet Win Wakin.
Bayan ta ajiye ta yi taku huWu zuwa biyar, ta ji yadda adadin sanyin da take ji yana ?ara yawa. Ta sauke idanunta a kan ?aton frame da hotonsa a jiki. Dan?arewa ta yi a guri Waya, ta kasa motsa ko da ?afarta.
Taku ta fara ji a bayanta, ana tahowa, muryar Asal ta ji tana magana da faransanci cikin shagwaSa.
?an ja ya yi ya tsaya, jin yadda jikinsa ya yi wata girgiza.

"Lafiya dai ko?"

Ya jinjina mata kai alamar eh.

"Amm me ku ke yi a tsaye a gurin nan ne?"

Ramata ta ce "Abinci muka kawo"

"Waye ya yi?"

Ta nuna Nana da ba ta juyo ba.

"Zo" ta kira Nana sai dai Nanan ta ?ame ba ta juyo ba. A wula?ance Ramata ta taSa ta ta ce "Ana yi miki magana"
"Tana ji na rainin hankalin za ta yi mini"
Sannu a hankali Nana ta juyo, idonsa na kan wayar hannunsa.
Yanzu ta tabattar da mafarki ta yi ba, Sayyid ta gani, sai dai ganinsa bai razana ta ya kiWimata ba, kamar yadda alamu suka nuna Asal matarsa ce ba.
Ta sunkuyar da kanta ?asa, tana jan ?afafuwanta a hankali.

"Me ya same ki ne?"

Ta girgiza kai alamar ba komai.

"Ki yi mini magana kina girgiza kai kawai"

"Ba ni da lafiya"

Asal ta ja tsaki ta ce "Je ki kar ki Sata mini rai"

Ta zuba masa shayin a kofi, ta zuba masa madara, ya Wauka a hankali ya kai bakinsa yana sha.

Nana kuwa a Wakinta, gaba Waya ta burkice, tamkar za ta yi hauka ta ce "Dama abin da ka ke gargaWina a kai kenan ?aisar? Sayyid me yasa za ka yi mini haka, dama ka na da wata matar ka aure ni? Yanzu ka na nufin ka manta ni, Sayyid anya al?awari ya ce haka? Na ha?ura zan Wauki Wa na na koma gida, ganinka da wata kawai ya isa ya yi ajalina. Wata?ila alhakin iyayena ne ma da na taho ba da izininsu ba. Yadda ka ke a cikin daular nan, yaya za a yi na ce ina da ala?a da kai ma a yarda da ni?" Ka ce Ruhina da naka su na rayuwa a tare, kowannenmu yana Wauke da ruhin Wan uwansa, ni na yi dakon soyayyarka ashe ka na da matar da ta fi ni komai" Ta yi maganar cikin matsanancin kuka tamkar za ta fita daga hayyacinta.

Yana tsaye yana jin yadda ruwan yake ratsa shi daga cikin gashin kansa zuwa jikinsa.
Wani irin zafi yake ji a cikin ?wa?walwarsa, tamkar kansa zai tarwatse.
Karo biyu yana jin jikinsa ya yi girgiza.
Ya yi wankan ya lulluSo jikinsa da towel.
Asal ta sha kwalliya cikin ba?a?en kaya na bacci.
Ta nufo shi tana rangwaWa, ta cire towel Win da ya lulluSa da shi. Ya Wan lumshe idanunsa saboda ?amshin turaren da Asal take yi mai jan hankali.
Ta shige jikinsa ta rungume shi, ta ce "Na yi kewarka sosai Imam"
"Nima ina jin kewar abin da ban san mene ba, bayan kewarki da na yi"

"Akwai abin da ya fi ni muhimmanci dama, da har ka ke kewarsa fiye da ni?"

"A'a ban ma san mene ba, kawai dai ina jin akwai wani abu da ba daidai ba"

Ya yi maganar yana shafa gefen wuyanta, yana son tambayarta wace ce yarinyar nan, amma ya haWiye ya fasa.
Ya fara ?o?arin sumbatar ta, sai dai ya ja da baya da sauri yana dafe kansa, da yake jin wani sauti mara daWin ji a cikin sa.

"Imam jikin ne dai?"

Bai yi magana ba, ya hau kan gadon ya kwanta ya lumshe idanunsa.

Washegari da safe, idanun Nana sun kumbura suntum, saboda ba ta rintsa ba ko kaWan.
Ta saba da wuri take tashi, ta fara gudanar da aikinta, amma sai da aka zo aka kira ta, ta ce ba za ta yi aikin ba.

Bayan mintuna talatin sai ga Asal a Wakin, ta kalli Nana a wula?ance cikin isa da gadara ta ce "Ki ka ce ba za ki yi aiki ba yau? Saboda gidanki ne ko zaman kan ki ki ke yi a gidan? An kai wa Imam shayi ya ?i sha ya ce ba irin na jiya ba ne"

"Eh ba zan yi girki ba, kuma barin gidan nan zan yi, na gaji da wannan aikin, zan je na ga yarona"

Asal ta yi dariya ta ce "Ai kuma ?arya ki ke yi. Na Waukko ki gidan nan saboda nesanta mijin da waWanann munafukan hadiman, na kawo bare da baki san komai a kan harkar gidan mulki ba. Kuma ba kya cikin kalar matan da za su iya Waukar hankalinsa. Dan haka na kawo ki ne dan ki din ga kula da abin da Imam zai ci aikin da ki ka zo yi gidan nan kenan.
Nana ta yi wa Asal wani irin kallo mai cike da tsana, ji take tamkar ta kama Asal ta yi ta jibgarta har sai ta ji ta huce.

"Gimbiya Asal, ai an bar kari tun ran tubani. Ba zan yi girki ba sai dai yunwa ta kashe Imam Win, ke da yake aure idan ba za ki girka masa ba, to kar Allah ya sa ci, sai na bar gidan nan ba zan zauna ba" Ta yi maganar cikin Waga murya da zazzaro ido.

Asal ta yi taku biyu, ta hankaWa Nana baya ta ce "Ki kiyaye harshenki a kan abin da zai din ga fitowa daga bakinki, a kan mijina. Biyan bu?atata ce kawai ta sanya nake ?yale ki, ki daina ?o?arin ?etare iyaka. Tafiya kuma ga hanya nan maza ki tafi mu gani, idan kina tunanin da ka na kawo ki gidan nan na ajiye"

Ayshercool
08081012143
74

Wata irin tafasa zuciyar Nana ta din ga yi, ta din ga jin tamkar za ta tsaga ?irjinta ta fito.
Asal ta yi wani shu'umin murmushi ta ce "Ko za ki dake ni ne? Na ga kina ta huci tamkar macijiya. Sannan ina mai ?ara jaddada miki, muddin mijina ya ci wani abu da ya samar masa da matsala a dalilin abincinki da rayuwarki za ki biya. Babu tsautsayi babu ?addara a gidan nan. Dan haka sai ki tattara dukkanin nutsuwarki ki san abin da ya kamace ki.
Sannan babu ruwanki da yi masa magana, ko yi masa shishshigi, ki dafa abinci ki kai sashensa kawai, babu wanda yake da damar zuwa sashen kai tsaye, ke kawai ki ke da wannan damar a cikin bayin gidan nan, dan haka ina ?ara gargaWinki a kan ki iya kan ki a zaman gidan nan"

Kalmar Bayin da Asal ta faWa, sai da Nana ta ji kamar ta fashe. A gidan uban wa ta zama baiwarta. Za ta yi magana ta ji tamkar an saka abu a danne mata ma?ogwaronta, ta kasa magana.
Tana ji tana gani Asal ta gama caSa mata ba?a?en maganganu, ta fice.
Nana ta fashe da wani irin matsanancin kuka, ta rasa wani tunani ma za ta yi, kanta ya kulle ta zauna tana ci gaba da kuka mai sauti da ratsa zuciya. Ta kasa samun sukunin da za ta yi tunanin mafita ma.

Asal na komawa sashen Imam, ta tarar da shi ya shirya tsaf da alamar fita zai yi.
"Imam, fita kuma zaka yi?" Ya jinjina mata kai.

"To ai ba ka karya ba, kuma mu Wauki tsawon wannan lokacin ba ma tare baka nan, kuma yanzu ka ce fita za ka yi?"

Ya ci gaba da ?o?arin fita, amma ta tare shi.
"Haba Imam, ko kewata ba ka yi ba? Ba ka yi farin ciki da ganina ba ne? ka ke shirin ficewa ka bar ni?"

Ya tsaya yana ?arewa fuskarta kallo ya yi murmushin gefen baki ya ce "Abincin ne ban ji daWin sa kamar na jiya ba. Sannan Gimbiya Bilkisu zan je na gaisar".

No?e masa kafa ta yi tana ri?e rigarsa.
Ya ajiye agogonsa ya nemi guri ya zauna, hakan ya sanya ita ma ta zauna tana murmushi.

Nana kuwa tana tsaka da kuka ta ji an dafa ta, ta Waga kanta a hankali ta ganta a Wakin karatun ?aisar.
Sai dai wannan karon tsawonsa daidai da ita, ya zauna sosai ya fuskance ta.

Ta sunkuyar da kanta hawaye na ci gaba da kwararowa daga cikin idanunta.

"Uwar gijiyata" Nana ta Waga idanunta a hankali ta dube shi, ta mayar da kanta ta sunkuyar.

"Bai kamata ki nuna karaya a wannan gaSar ba, duk da ina jin zafin yadda ki ka yi burus da ni, da bu?atata da gargaWin da na din ga yi miki a baya, amma wannan kamar ita ce gaSa ta ?arshe mai kuma matu?ar wahala, idan ki ka sare a yanzu wahalar da ki ka yi tu?uru a baya za ta tashi a banza kenan.
Ba ki da tabbacin ya gane ki? Ko kuma bai gane ki ba, sai dai komai ya zo da sau?i. Ita wannan matar sau?a?a miki aiki ta yi, tun da ta kawo ki kusa da shi, ta kawo ki har inda yake, godiya ma yakamata ki yi mata.
Ki kawar da kai daga kan duk wani abu na wula?anci da za ta yi miki a yanzu, a ?arshe ke ce da riba, ki fara tantance halin da yake ciki, kafin ki Wauki mataki na ?arshe"

Cikin kuka Nana ta ce "?aisar na karaya, na sare ba zan iya ba, wa zai yarda da ni matarsa ce, banbancim da ke tsakanina da shi tazara ce mai nisan gaske.
Ba na bu?atar ya gane ni, gida zan koma na nemi gafarar iyayena na kula da yarona"

"Ba za ki koma gida yanzu ba, yaronki yana hannu na gari a yanzu duk ban san gaba ba. Na daWe ban ga bil'adama mai juriya sadaukarwa da tsantsar juriya kamar ki ba. Imaninki da Allah ina da tabbacin ba zaki wula?anta ba kamar yadda ki ke yawan faWa mini. Kar ki karaya k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i tsaya ki karSi abin da yake naki ne, idan ki ka karaya ki ka tafi kin yi biyu babu, wahalarki kuma ta tashi a banza"
Da wannan maganganun ta buWe idonta, tana sauke numfashi a hankali.
Daki-daki ta din ga jin maganganun ?aisar na dawo mata. Ta yi shiru tana nazari, ta tashi zaune a hankali.
"Abin da yake nawa? Eh ?aisar, Sayyid nawa ne, bai kamata na karaya a wannan gaSar ba" ta furta idanunta na sake cika da hawaye bayan tuna Asal matarsa ce.
Ta din ga tunanin suwaye suka tafi da shi lokacin suna Buda? Ko dai da kansa ya gudu ya bar ta? Ina su Habu, ta gan shi shikaWai? Da gaske taSin hankali ya yi a baya ya manta wace ce ita, ko kuwa dai raina mata hankali ya yi, ko kuwa dai duk wannan abin ba Sayyid Win ta ba ne?"
Wata zuciyar ta ce "Haba dai, ko na makance na shafa na san Sayyid, ko za a ajiye irin sa dubu zan fitar da Sayyid a cikin su. Ina zan samu amsoshin tambayoyina ne?" Ta yi maganar tana dafe kanta da yake yi mata wani irin ciwo.

?aisar kuwa yana sakin Nana, Wakin karatunsa ya gauraye da sautin dariyar Giyaz, dariya ta rashin imani mara daWin ji.

?aisar ya waiwaya, yana kallon inda Giyaz yake shawagi a sama yana ?ya?yata dariyar, hakan ya tabattar masa da Giyaz ya gama jinyar abin da Nana ta yi masa.
Ya yi wata irin girgiza ya bayyana a gaban ?aisar, ya din ga zagaye ?aisar yana ci gaba da dariyar cike da mugunta, daga bisani ya tsahirta da dariyar ya ce "'yan samari, yaushe imaninka ya ?aru haka, har ka ke yi wa uwar gijiyar da ba ta Wauke a bakin komai ba, nasiha da ba ta shawara?"

?aisar ya tsuke fuska ya ce "Ban yi maka iyaka da zuwa inda nake ba?"

Giyaz ya ce "DaWin abin har gori ta yi maka a kan butulcin ka yi mini, amma da yake ba zuciya ce da kai ba, ka na li?e da ita. To bari na gaya maka abin da ba ka sani ba, ni ne na sake juye tunaninsa na shafe masa wancan tunanin,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login